Author : Na'ima Suleiman Sarauta Category : Romance
indai Fulani Kilishi na raye,sosai take mamakin surƙulle da munafurcin gidan sarautar.
Koda yake ba abin mamaki bane sabida duk wani gidan sarauta ya gaji hakan indai ya amsa sunansa.
Miƙewa tayi tare da faɗawa toilet ta sakarwa kanta showel kana ta dawo bedroom ta sanya duguwar jallabiya ta mata.
Direct parlour'nta ta nufa tana zuwa ta ƙarasa wajan fridge algaragis da tayi ɗazu kana ta ɗauki zuma ta tsiyaya a glass cup,rufe fridge ɗin tayi ta zauna bisa kan sofa.
Algaragis.
Abinci ne da ake yawan yinsa gidan sarauta.
Ko ban faɗa ba nasan kusan sunan ko a baki.
Algaragis da Fulawa akeyinsa inda ake ƙwaɓata da suger da yis,kana a murzata kamar xaki fanke,sai ki gasashi.
Haka nan taji tana sonyin ƙwallo sabida wajan wata guda kenan bata kunna kayan kallo'n ba,sai tafsir data keji a gidan redio na MUHAMMAD KABEER MUHAMMAD *_UNCLE NE..!!!_* .
Remote ta ɗauka tare da kunna plazmer zee world ta kama cikin sa'a ta samu ana haske film ɗin Ring of fire.
Cike da mamaki take kallon yadda wani mutum ya sanya fake face ya sace wata yarinyar ya sanyata cikin wani babban dusbin.
Ƙara gyara zama tayi har akama Ring of fire aka fara Zahara's nikkah.
Murmushi ta saki ganin yadda Kabeer ke yiwa Ameer bayanin akan halayar Zahara'n.
Tana zaune aka kira asar kana ta kashe kallon ta koma bedroom ɗinta domin yin sallah.
Saifu
Kam da ƙyar ya tashi a baccin daya ɗaukesa bakinsa ɗauke da addu'a.
Mamaki yay sosai ganin lkc yaja har haka.
Cike da juriya da kuzari daya aurowa kansa ya miƙe ya nufi bathroom ruwa mai zafi ya haɗa a jakuzze kana ya shiga cikin a nufinsa ko hakan zai rage masa zafin da raɗaɗin daya keji a cikinsa.
Bayan ya kammala ya fice daga jakuzze'n ya ɗaura al'wala kana yay brush,a haka ya fito jikinsa ɗaure da towel.
A gaggauce ya shafa body lotion sabida garin ana ƴar iskar bazara dake kaɗawa a hankali wacce ta zuwa da ƙamshin furannin dake gidan sarautar.
Bayan ya shafa lotion ɗin ya nemi ohudmood ya shafa saman jallabiyar daya sanya kana ya ɗauki mouth freshener ya fesa a cikin bakinsa gaba ɗaya baya jin daɗin bakin nasa he lost his appetite komai baya yi masa daɗi.
A daddafe ya nufi waje tare da rufe ƙofar part ɗin nasa.
Masallaci ya nufa nan mutane da yawa sukai masa sannu da zuwa tare dayi masa barka da sallah.
Sabida yawanci basu san ya dawo ba.
Daurewa kawai yake yana amsa masu da hannu ko kuma yace.
"uhmmm,yawwa,tohhhh,ameen"haka dai kana ya jaguranci sallar sabida rashin zuwan limamin masallacin.
Cikin nauyayyen baccin wahalar daya ɗauketa taji tada ƙimar sallah cikin kunnuwanta,ba tajin ko wanne ta shiga zata iya manta zazzaƙar muryarsa,taɓe baki tayi tana tunanin yaushe ya dawo.
Yunƙurawa tayi zauna da idanu take kallon ɗakin tana mamakin lkc'n data shigo cikin bedroom ɗin har tayi bacci.
Lumshe idanu tayi take ƙyaƙƙyawar fuskarsa ta fara yi mata gizo cikin idanunta.
Sai yanzu ta tuna tun lkc'n data sanyashi a idanunta bata ƙara sanin meke faruwa ba,sai yanzu data farka ta ganta a ɗaki.
Hakan yana nufi shine ya ɗauketa ya kawota ɗaki ko mene?
Idan shine kam tabbas zarginta ya zama gsky wani abune mai tudu da kuma ɗaci taji ya tsaye mata can ƙasan maƙoshi..
Miƙewa tayi ta nufi bathroom idanunta fal hawayen baƙin cikin taɓa jikinta daya ƙarayi a karo na uku.
A kasalance tayi wanka tare dayin al'wala,wajan wardrope ta huce ta sanya wata dubuwar abaya lemon greeen wacce akaiwa ado da stone.
Wani baby hijab ta sanya kana ta gabatar da sallah,tana idarwa ta miƙewa tare da ɗauke abinsa sallar da sauri ta nufi waje sabida yunwar data keji.
Babu kowa a parlour'n sai Hadima kaltume,abinci taci kana tasha tea mai ɗan kauri.
"Ashe kuma oga ya dawo ina tayaki murna kuka da raki ya ƙare"
Ƙwaɓe fuska tayi tare da faɗin.
"ayya ki daina haka fa babu ƙyau"
"uhmm"
Kawai Hadima kaltume tace daga nan taja bakinta tai shuru.
Dubai
Sosai alaƙa mai ƙarfi ta shiga tsakanin Meera da Lil prince,kusan kullum suna tare yayinda ko da yaushe yake romance da ita dan ɓata taɓa bari sunyi sex ba.
Babban al'ƙawarin da tayi masa suna isa Masarauta a ranar zata bashi ƙyautar budurcinta,kana bata buƙatar komai nasa sai zoben azurfar hannunsa.
Cikin murna da farin ciki ya zare zoben hannunsa ya sanya mata cikin nata hannun.
Cikin sauri yace ta shirya kayanta gobe jirgin safe zasu bi zuwa Bilhas.
Washe gari
Ta kama ranar da za'ai hawan doki,gaba ɗaya masarautar ta ɗauki kaɗe² da bushe² haɗi da buga tambarin masarauta.
Tun daren jiya manyan baƙi suka fara halarta idan zasu zama ƴan kallo a hawan doki wanda za'a kabatar biyar na yamma.
Sosai aka gyara filin hawan aka baza kujeru da rumfuna kana aka kewaye ɗan wajan da mahayen zasuyi hawan dokin.
Zaune suke a babban parlour'n Mai babban ɗaki suna cin naman zabbin da aka soya,suna ci suna shira,da idanu kawai Zarina take kallon sabida yawan da faɗuwar gaba da kuma tsoro haɗi da fargaba ta tashi.
Bata cewa komai sai yawan tunanin ko kuma tai ta sauke ajjiyar zuciya.
"Ɗiyata maza kirawomin Saifudeen yanzu"
Ƙwaɓe fuska Zarina tayi haɗi da langwaɓar da kanta gefe guda
Tace.
"ayya Ammi nima ba lafiya gareni ba fa"
Ta ƙare maganar tana goge ƙwallar daya cika mata idanu.
"ba shwarartarki nake ba umarnine"
Mai babban ɗaki ta faɗa fuska babu walwala.
Haka ta miƙe jiki a sanyaye.
Zaman rigar jikinta ta gyara,sabida yanayin ɗikin ya ɗan kamata.
Blue blac ɗin lace ne wanda ake masa ado da pech ɗin flowers masu ƙyau ɗinkin riga da sket.
Vail ɗin kanta gyara kana ta zura flat shoe ɗinta tayi waje.
A hanya tayi karo da wata budurwa wacce ta kafeta da idanu.
Ta gefenta ta ratsa ta huce sam bata kula da prince daya zuba mata idanunsa yana binta da kallon ƙurilla.
Mamaki girman da ƙyan data ƙara yake lumshe idanu yay yana jin zazzafar ƙaunarta na ratsa zuciyarsa.
Hatta Meera da take mace saida ta zuba mata idanu tana kallon yadda take tafiya cike da nutsuwa ga kuma yadda faffaɗan hips ɗinta ke juya ta cikin sket ɗin.
Juyawa sukai tare dayin gaba lkc'n data ɓacewa ganinsu.
A hankali ta murɗa handle ɗin ƙofar tare da sanya kanta cike bakinsa ɗauke da sallama.
Lumshe idanu tayi sabida wani daddaɗan ƙamshi daya daki hancinta.
A hankali ta fara juya fararen ƙwayar idanunta sosai tayi mamakin rashin ganinsa a parlour'n da bai fiya zama cikin bedroom ba.
Taɓe baki tayi tare da juya zata fita sai kuma ta tsaya cak sabida nishinsa da taji sama².
Shuru tayi tana mamakin abinda ya sanyashi nishi haka.
Kai tsaye bedroom ɗin ta nufa hannunta na karkarwa ta tura ƙofar ta shinga.
Zaro idanu tayi waje sabida ganin ƙwance flat a ƙasan carpet yana juyi tare da riƙe cikinsa.
Gaba ɗaya jikinsa rawa yake ga wata zufa da take ƙwaranyowa a jikinsa.
Banda taune laɓɓansa babu abinda yake.
Kana ganinsa kasan yana cikin halin ciwo wanda yake gab da galabaitar dashi.
Babu zato taji wasu hawaye na sauka daga cikin idanunta zuwa kan fuskarta.
Jiki a sanyaye ta ƙarasa inda yake ƙwance gab dashi da tsuguna tare da zuba mata idanunta.
Sam bai san da zuwanta cikin bedroom ɗin ba,yadda zuciyarsa ke bugawa da ƙarfin gaske ya tabbatar da zuciyoyinsu ne suka haɗu waje ɗaya.
Ganin idanunsa na lumshe jikinsa ya tsananta karkarwa ya sanya a sanyaye kuma a taushashe ta kira sunansa murya na rawa.
"yahhh.yerhhhh"
Saukar muryarta kawai yaji cikin kunnuwansa ba tare da zaton tana kusan shiba.
Jikinsa yabi da kallo daga shi sai ƙaramin boxer,ba tare daya kalleta ba ya ƙara jan idanunsa ya rufe.
Kukan da take dannewa ne ya kufce mata hannu na karkarwa ta sanya hannunta ta ɗura bisa hannunsa dake saman cikinsa.
Runtsa idanunsa yay sabida ji yay kamar ana watsa masa huta a jikinsa.
Kasa daurewa yay haka tasa ya sanya hannunsa ya fincikota da ƙarfi ta faɗa ruwan cikinsa.
Hannun ya sanya duka biyun ya ɗura bisa mayanta ya rungometa sosai a saman faffaɗan ƙirjinsa.
Numfashi ya soma fiddawa da sauri jikinsa yaci gaba da rawa tamkar ana kaɗa masa gangi.
Cikin sabon yanayi da kuma fitar hayyacin daya samu kansa ya ɗaga hannunsa ya cusa shi cikin....
Sorry for the typing errows.
_IS NOT FREE IS FOR SALE IF YOU NEED CONTACT TO SUBSCRIBE 08119237616_
*NIMCYLUV 🤏🏼🔥*
*51-52*
#KILISA🏇🏻
Gashin kanta.
Lumshe idanu Zarina tayi lkc'n data ji jikinsu ya haɗu waje guda,ga kuma fuskarta ta sauka tsakanin dugun wuyansa,runtsa idanunta tayi da ƙarfin gaske sabida yadda jikinta ya fara ga kuma tsigar jikinta daya fara tashi,a hankali ta sauke numfashi mai zafi,yadda jikinta ke rawa ne ya sanyata dan dole ta ɗura kanta bisa faffaɗan ƙirjinta tare da ƙwanciya luff saman jikinsa tana fidda numfashi da sauri da sauri.
Saifu kam ji yay zafi da raɗaɗin da cikinsa yake masa ya ƙara ƙaruwa fiye da ko yaushe,laɓɓansa ya shiga motsawa a hankali sosai teeth ɗinsa ke haɗewa waje guda suna bada wani sauti.
Ƙass ƙass ƙass
Cikin dauriya haɗi da jarumtar daya arowa kansa ya manna lips saman fatar kunnanta haɗi da ware laɓɓansa cikin rayuwar wacce ciwo ya gama cinta yace.
"Rinaa wayyooo cikina ciwoo bapiii"
Ya faɗi hakan yana ƙara matseta a jikinsa yana jin yadda zuciyoyinsu ke bugawa a tare numfashi na sauka lkc guda,yayinda fita da saukar numfashinsu ya gauraye ya zama abu guda.
Hawayen da take ɓoyewa ne ya samu damar sauka bisa ƙyaƙƙyawar fuskarsa wace take saitin nata fuskar.
Bata ƙaunar taji namiji da ciwon ciki domin yana saurin yi masu illa fiye da mata.
A hankali ta ɗauki hannunta tare da ɗurashi bisa kan cikinsa ta murza a hankali still idanunta na zubar da ƙwalla.
Wata sassanyar ajjiyar zuciya ya sauke sabida wani ɗan sanyi da yaji yana ratsa saman fatar jikinsa,yayinda gargasar jikinsa ta mimmiƙe tsaye.
Hannunsa gaba ɗaya ya sanya ya tallafo da fuskarta zuwa saitin fuskarsa idanunsa da suke a lumshe ya manna bisa innoncet face ɗinta,cikin muryar marasa lafiya wacce ta tsaya can ƙasan maƙoshi yace.
"Rinaaa mene yasa kika tsaneni?shin inada wani aibune?meyasa kike zargina akan abinda baki tabbacinsa?ko kinsan wutar mai zargi daban take?bana maki fatan kasan cewa ki zama ɗaya daga cikin mutane masu zargi,ban taɓa sanya idanuna a kan wata ƴar mace da sunan soyayya ba,haka hannuna bai taɓa sauka a jikin ƴar mace a kan aikata alfasha ba,wlh wlh ban san mene SO ba sai akanki,bawai lkc'n dana fara ganinki naji sonki ba,a'a sonki halittane a jikin Saifudeen,sonki jinine da kuma tsokata,kece mafalkina,muradina,farin cikina,ina da hope a kanki,ki daina zargina haka nan,ko a yanzu ba sai gobe ba Ubangiji zai iya amsar raina,ciwon ciki ya takurani tunda na tashi babu watan da zaizo ya koma banyi ciwon ciki ba,bana da gata sai na Allah gata na ɗaya ne idan Abbuna na kusa dani,shine yasan mene nakeso kuma mene yake damuna,ahhhha ya rabbiiii cikina ya salam"
Ya ƙare maganar yana saurin danna hannunta saman cikinsa.
Kukan da take dannewa ne ya kufce mata,taso ace zuciyarta ta haƙura dashi,mene yasa rauninta a kullum bai yana yake akansa,meyasa soyayya take mata haka,a shekarunta baici ace tasan zafin soyayya haka ba,amma yaya zatai da hukuncin Ubangiji abinda ya tsara shine dai² ba tunainta ba.
Shin da maganarsa zata yadda ko kuma da abinda idanunta da kunnuwan da gangar jikinta suka gani a zahiri?
Ya rabbil izzatu wannan wacce irin lukutar masiface.
Ta ƙare maganar tana ƙara sakin wani sabon kukan sabida numfashin da taji yana fitarwa da sauri²,ga yadda jikinsa yaci gaba da ɓari sai juya kansa yake tare cije laɓɓansa.
Saurin zare jikinta tayi a nasa sabida tuno abinda Dr. Muktar tijjani m.t ya faɗa a book ɗin *_SAI NA AURETA_*
Yawan ciwon cikin namiji
Yana kasancewa ulcer ne,idan aka tabbatar ba ita bace babu shakka yana da ƙarfin sha'awa,a irin age ɗin mutum ƙarfin sha'awar na galabaitar dashi kuma aƙwai lkc'n da zaizo magani ya dai nai masa aiki.
Sannan a dukkan lkc'n da ciwon ya tashi mafita ɗaya ne mutum ya samu hanyar da mani ɗin dake danƙare bisa mararsa ya tsinƙe daga daskarewar da yay ta hanyar kaɗai zai samu damar fitsarar dashi.
Cije laɓɓanta tayi tare da sauke ajjiyar zuciya,bata san komai ba,bata iya komai ba,tayaya ne zata iya taimakon rayuwarsa ta ceceshi kamar yadda ya taimaketa lkc'n nata ciwon.
Saurin zaro idanunta tayi waje,lkc'n data tuna abinda Najwa tayi A.j a cikin littafin *_Raino ne sila_*
Sam koda wasa bata jin zata iya aikata abinda Najwa'n ta aikata duk da ita Najwa'n son raine ya sata aikata hakan,yayinda shi kuma A.J azabar ciwon da cikinsa ke masa ya sanya baisan abinda take aikatawa ba.
Saifu kam duk yadda yakai da daurewar zafi da azabar da cikin yake masa ya gagara sabida cuwone wanda bai iya ya danne raɗaɗinsa a zuciyarsa ba.
Kartawar sa cikinsa yay masane ya sashi saurin mirginawa ya kifa cikin saman carpet tare da sakin wata wahalalliyar ƙara.
Da sauri haɗi da kiɗima ta sanya hannunta ta mirginashi ya faɗa saman cinyarta,kansa tayi da kanta a hankali zuwa rabin cibiyarsa,numfashi da sauke tare da runtsa idanunta lkc'n da laɓɓanta ya sauka kan rabin cibiyarsa wacce take da ɗan girma tamkar me cibi.
Ajjiyar zuciya ya fara saukewa ajajjare tana mai ɗan girgiza kansa.
Cikin nutsuwa ta fiddo da tongue ɗinta waje tare da soma zagaye rabin cibiyarsa dashi,gefe guda kuma hannunta na mararsa tana ɗan shafawa tare da matsawa a hankali.
Su duka biyunne suka sauke ajjiyar zuciya mai ƙarfi kuma lkc guda.
Wajan 5minutes ta janye kanta tare da dayin sama dashi da ɗura dai faffaɗan ƙirjinsa,a hankali tayi gefe da kanta tare da saita bakinta bisa tsinin nipples ɗinsa.
Babu zato yaji saukar lips ɗinsa akan nipplea ɗinta.
Tsotsa ta farayi tare da cizawa well hannunta na kan mararta tana ci gaba da murzawa tare da shafawa (hh kada kuji nace mara,marar dai da kuka sani ba wani abuba😎).
Wata ƙyaƙƙyawa rungoma yay mata tare da cusa kansa bisa wuyanta,ya saki wata ƙara mai ɗan ƙaramin sauti.
Tsawa tayi cak da abinda take masa domin ƙarar da yay ya tabbatar mata ya samu Realif daga pain ɗin da yake ji.
Luff tayi jikinsa sabida rungomar da yay mata bazai sa ta iya tashi ba.
Lkc guda yanayi guda tunani guda komai nasu yake wakana fitar numfashinsu karkarwar da jikinsu yake,beating heart ɗinsu komai dai tare yake fita.
Wajan 5minutes yana rungome da ita a jikinsa,kafin ya ƙara sauke tagwayen ajjiyar zuciya murya can ƙasa ya ɗura bakinsa cikin kunnanta yace.
"jakillah bilkhair Rinaa thank you buttt butt shukriyya,Kinyi ceton rai Allah yay maki albarka"
Shuru tayi masa sabida wata matsanciyar kunyarsa data kamata,amma ta lura shi ko a jikinsa.
Kanta ya ƙara shafawa yana jin yadda zuciyoyinsu ke bugawa a tare kasan cewar ƙirjinta yana kan nasa.
A hankali cikin muryar raɗa yace..
"ashe zanyi dace da samun matar arziki wacce tasan abinda ke damun mijinta,da dukkan alamu keɗin malama kin karanta cikin ƙwaya idi,da umdatul ahakam"
Ya ƙare maganar yana janyeta daga jikinsa sabida yadda yaji mararsa na halbawa ta ƙarfin gaske.
Da sassarfa ya shige cikin bathroom domin ɓoye hallitar jikinsa dake neman bashi kunya a gaban ƙaramar rayinya.
Lumshe idanu tayi bayan shigewarsa cikin bathroom tana jin yadda wani abu ke mata yawo cikin jikinta tamƙar tsotsa.
Sosai kunyarsa ta kamata har bata jin zata iya haɗa idanu dashi,da ɗan saurin ta miƙe jin ana buga tambarin masarauta alamu lkc'n kilisa yay sosai take murna da son ganin yadda ake kilisan,dan sam ba taɓa tunanin hadda Saifu a kilisar ba.
Miƙewa tayi jiki a ɓace ta gyara zaman vail ɗin jikinta kana tayi waje.
Cikin sauri take ɗan tafiya a tunaninta dukkan wanda ya ganta yasan mene ta aikata,a zahirin gaskiya kuma yadda take tafiyanne zai ja hankalin mutane zuwa gareta.
Sosai jikinta ke motsawa tare da kaɗawa sabida yadda lace ɗin yabi jikinta ya ƙwanta,ga kuma saurin da take wanda idan haka ake saurin sai mutum yaja lkc bai idda zuwa inda zashi ba.
A haka ta ƙarasa sashin Mai babban ɗaki tana zuwa ta sami Mai baban ɗaki da Kulsum suna shira,suna ganinta sukai shuru.
Tsayawa tayi tare da kafesu da idanunta,da ƙyar ta buɗe baki tace.
"ayya baida lafiya wai"
Tana faɗin hakan ta shige bedroom ɗinta tare da rufewa,direct bathroom ta huce dan gaba ɗaya bata yarda da jikinta ba.
Murmushi kawai Mai babban ɗaki tayi sabida alrdy tasan baida lafiyan.
"a dage ba'a son mutum kuma aje wajansa an shekara"
Kulsum ta faɗa tana miƙewa tsaye domin ta shirya zuwa kallon kilisa,daman tun ɗazu ta gyarawa Mai babban ɗaki jikinta.
Saifu
Yana shiga bathroom ya zare boxer ɗin jikinsa tare da sakarwa kansa ruwa,lumshe idanunsa yay yana jin yadda ruwan ke ratsa jikinsa.
Sosai yaji daɗin ruwan sanyi cikin iƙon Allah ciwon ya lafa masa,yana fitowa ya shafa lotion saman chocolate skin ɗinsa,kana ya ɗauki body spray ya fesa,da ɗan sauri ya ƙarasa wajan wardrope ya ɗauki wani blue jeans da read t.shirt mai hula wace ta kasance mai buɗaɗɗan ƙirji.
Farin boxer ya ɗauka ya sanya bayan ya wanke wancan.
Yana gama sanya kayan,ya taje kansa da cump ya shafesa mayuka masu ƙyau da ƙamshi.
Uhudmood ya ɗauka ya shafa a jikinsa,kana ya fesa airfreshner a bakinsa mai ƙamshin minti.
Yana gamawa ya tada sallar asar sabida jam'i ya hucesa,yana idarwa ya miƙe sabida zuwa part ɗin Mai babban ɗaki,wayoyinsa ya ɗauka tare key ɗin side ɗinsa ya rufe part ɗin gaba ɗaya kana yay waje abinsa.
Tun daga ƙofar part ɗinsa ya gane yau gidan sarautar aƙwai babban shagali,sabida mutanen daya gani sun cika ko ina na gidan sarautar.
Runtsa idanunsa yay da ƙarfi sabida kansa daya sara sosai tambarin masarautar ya daki zuciyarsa ya shiga can cikin brain ɗinsa.
Jin kansa na juyawa ga kuma rawar da jikinsa keye ya sanyashi shigewa sashin Mai babban ɗaki da sauri.
Yana zuwa ya samu Hadimi Kamal tsaye a bakin,taɓe fuska yay tare da ɗauke kansa sabida kallon da yaga Hadimi Kamal na wasa masa.
Tsayawa yay cak baki a buɗe ganinsu a bakin ƙofa sun fito cikin ƙyaƙƙyar shiga.
Ɗaya bayan ɗaya ya fara binsu da idanu,idanun sane ya sauka akanta,tana cikin wata ƙyaƙƙyawar orange ɗin lafaza mai green ɗin flower,sosai lafayar tayi mata ta zama tamkar kanuri.
Saurin ƙasa tayi da idanunta tare da komawa bayan Mai babban ɗaki ta ɓoye.
Baki ya taɓe tare da maida idanunsa kan Kulsum yace.
"inane zaku haka?"
Cikin girmamawa Kulsum tace.
"yau ɗaya ga sallah rana ce da ake bikin gasar kilisa bisa tsari na wannan masarautar,wanda kowa da kowa yake zuwa kallo,daga cikin gida wajan gida,da kuma ƴan haure,haka nan kuma ba'a ɗaukewa kowa na cikin masarautar bilhas ba,wannan tsarine tun ba yau ba"
Ta ƙare maganar tana ƙasa da kanta sabida wani ƙwarjini da yay mata.
Ɗauke idanunsa yay daga kanta kana ya fesar da numfashi