Author : Na'ima Suleiman Sarauta Category : Romance
taji ya kamata sam bai lura da girmansa ba,amma yake baga magiya akan abinda yake halliyarsa idanunta na zubar da ruwan hawaye ta gyaɗa masa..
ajjiyar zuciya ya sauke hannunta ya kama tare da saka mata girmansa a ciki.
saurin zaro idanu tayi sabida girmanta da tsayi a haka tana iya jin jiniyoyin dake jiki sai halbawa take,tsoran daya kamata ne ya sanya tayi saurin matseta nan take wani ruwa yay ambaliya daga samanta zuwa hannunta,ƙara ya saki tare da firgeta daga cikin hanunta jin yana neman ratsa ransa ga wani irin sarawa da kansa yake masa ne,ya sanya ya gyara tsaiwarta waist ɗinsa a saman nata manne ƙugunsu waje guda yay murya na rawa ya fara karanto adduar saduwa da iyali kamar haka...
"بسم الله،الهم جننبنا الشيطان،و جنب الشيطا ما رزقتنا"
yana gamawa ya ware cinyoyinta tare da saita jikinsa a nata,bakinsa ta tura cikin nata baki sabida gudun kada tayi masa kuka.
lumshe idanunsa yay cikin nutsuwa da kuma ƙwaran cewa ya fara nema hanya,wata ƙara suka saka duka su biyun lkcn daya samu damar shiga jikinta a kuma dai-dai lkc aka kece da ruwan sama mai a zabar ƙara..
A zaba da raɗaɗin disvirgin nata da yay ne ya sanya ta fasa ƙara domin bata taɓa tunanin abin yakai har haka ba,bata taɓa tunanin wannan azabar zai gana mata ba,ji take tamkar an saka wuƙa an yake mata ƙasanta sabida tsananin zugin data keji.
ɗumin jikinta da yaji da kuma jinsa a wata duniyarta musamman wacce ya daɗe yana harsasuwa kansa,sai gashi yau ya samu ta sanadin matar da yake ƙauna kuma yake masifar so,yadda ya shige jikinta lkc guda ga kuma ɗumin jikinta daya ratsashi shine ya sanya ya saki wata ƙara ba tare daya shirya hakan ba.
Gaba ɗaya kukansu ya cika part ɗin yayinda kowa kukan da yake nada banne,cikin fitar haiyaci da kuma zaucewa ya ƙara shige cikin jikinsa,a wannan karan wani kallar gurnani yay tare da fashewa da kukan daɗi,shi kaɗai yasan mene ya keji a dai-dai wannan lkcn.
me zai mata?mazantakarsa zau sauke mata?ko kuma tuzuruntakarsa zai juye mata?ba yajin zai iya barin ko guda daga cikin biyun.
gaba ɗaya jikinsa sane ya hau rasa sabida sabon abinda ya rikesa.
abinda baki bazai iya faɗa ba,tunanin bazai iya fasallataahi ba,yana nan a zaune a cikin zuciya,gangar jikice kawai zata iya gwada abinda ya keji a wannan lkcn
jin yadda take kuka gama ɗaya tasa hannu ta ƙanƙamesa ne ya sanya yay saurin cusa mata halshensa a cikin bakinta,da sauri ta kama ta shiga tsotsa.
cikin zaucewa da fitar hayyaci yaci gaba da havey sex da ita,gama ɗaya manta da cewa ita ɗin yarinyace wacce shekarunta bakai yay mata abinda yay yanzu ba.
amma yaya zaiyi?shi kansa a wannan lkc yana buƙatar taimako domin ji yake kamar ana sassara masa naman jikinsa ne,ga wani ƙarfi da jikinsa ya ƙara,babu abinda yafi tayar masa da hankali irin yadda yaji wutar sha'awarta na ƙaruwa a jikinsa tamkar ba ajikinta yake ba.
zafi da azabar daya gama ratsa jikinta ne ya sanya ta ƙara ƙanƙame jikinsa tare da yunƙurawa zata tashi.
ba ƙaramin jin daɗin hakan yay ba,sai yay kamar tana taimaka masa ne wajan ƙara shigewa jikinta.
sannu a hankali jikinta ya saki yayinda wani zazzafan zazzaɓi ya kawowa jikinta ziyara,sakinsa tayi ta koma jikin bed tai lafo tana fidda numfashi da ƙyar,idanunta gaba ɗaya sun kubura sabida azabar data sha.
shikam wani ƙarfine yazo masa a lkcn.
ba tare da lura da hayyacin da take ba haka yaci gaba da shige cikin jikinta.
40minutes left
wata ƙara ya saki a lkcn daya samu nutsuwa,numfashi ya sauke mai ƙarfin gaske tare da faɗawa jikinta yay lamo yana sauke numfashi.
a hankali ruwan da ake tsugawa ya ƙara ƙarfi ga wata iska da ake tamkar zata tafi da mutum.
runtsa idanunsa yayi da ƙarfi sabida wani sarawa da kansa yay tamkar zai rabe gida biyu..
yanayin jikin sane ya fara sauyawa yayinda tsigar jikinsa ta shiga mimmiƙewa hakan ya bawa iskar da ake damar ratsa fatar jikinsa zuwa cikin tsokarsa.
sanyin daya gama ratsashi ne ya sanya jikinsa fara rawa hatta teeths ɗinsa da tsewa suke hakan alamace ta zazzaɓin daya kamashi na lkcn guda..
yadda take fidda numfashi da ƙyar da kuma yadda zafin jikinsa ke shiga na sane ya sanya a hankali ya ware sexcy eyes ɗinsa wanda feelings ya gama ratsashi.
ƙyaƙƙyawar fuskarta ya tsorawa idanu sabida wani sahihin ƙyau da yaga tayi masa.
mirginawa yay gefe ya ƙwata kusanta tare da sanya hannu ya jawota zuwa jikinsa,a hankali ya fara shafa sumar kanta wacce ta wargatse a saman pillow.
tattausan jajayen laɓɓansa ya ɗura bisa gefen lips ɗinta ya sakar mata wani lafiyayyan hurt kiss,bakinsa ya wara tare da fesar da numfashi ba kaɗanba ciwon kan keson rusa masa lissafi.
wani babban duvet ya jawo ya lulluɓe duka jikinsu dashi baka jin komai sai sautin fitar numfashinsu.
ƙara matseta yay a jikinsa cikin wata sassanyar murya mai daɗi yace.
"en matana ta zama cikakkiyar mace,Masha Allah ina yiwa Allah godiya daya nunamin ranar da zanyi rayuwar aurataiya da matar sunnata,wacce ta zama Mar'atus saliha gareni,lallai wannan babbar ni'ima ce gareni ni Maleek,nagode maki sosai da kika tsaremin mutuncinki har zuwa gidana thank you soo much my preety,now you are mother of my children nasan a yau na saka ƙwaina cikin ni'imatacciyar mahaifarki i love you soo much zanta maki hidima har ƙarshen rayuwata,zanta saka maki albarka har lkcn da numfashi na zai tsaya kin zama mace guda ɗaya tamkar da dubu ina sonki preetyna mu'ahhha"
yakai ƙarshe maganar yana sakar mata kiss,daɗin zazzafan kalamansa data jini ya sanya ta ƙara shige cikinsa,tare da kamo hannayensa ta ɗura a saman marar,cikin siririyar muryarta tace.
"zanzo ace a wannan rana mai tarin albarka da kuma ni'imi,a wannan rana da ruwa sama ke sauka ace mijina kuma uban yarana yayimin ajjiyar baby a mai kamarsa a cikina,komai nawa naka ne no need to thanks me,komai nayi maka bazan biyaka ba,ina son ka samu farin ciki dalilina,ina son ka ɗauka damuwa bata taɓa shiga zuciyarka ba dalili na,ina sonka fiye da komai nawa kaine jin daɗi farin ciki walwalae Zarina,ina sonka mijina abin alfaharina"
ƙara rungometa yay a jikinsa yana yiwa Ubangini tasbihi data azurtashi da macen ƙwarai,wacce zata sadaukar da komai nata akan samun farin cikinsa.
dukkan wanda ubangiji ya azurta da mace ta gari kuma mar'atus saliha lallai ya gama yi masa komai a wannan rayuwa.
domin zata sanya kaso ƴan uwanka,zata sanya kayi zaman takewa mai ƙyau da al'umma,zata koyawa yaranka tarbiya wanda kowa zaiyi sha'awarshi,shikam koda a haka ya tsaya ubangiji ya gama yi masa komai.
itama ƙara shigewa jikinsa tayi tana jinjina ƙarfin soyayyar da sukewa junansu,tabbaa ta yarda kuma ta amince cewa sun riga sun zama abu guda,ida babu ɗaya,tofa ɗaya bazai iya rayuwa ba,sun riga sun zama jini da tsoka.
a hankali zufa ta fara saukar masu sabida rufar da sukai hakan alamace dake nuna zafin zazzaɓin ya fara sauka.
cikin nutsuwa ya miƙe zaune tare da sanya hannu ya yaye rufar da yay masu,da sauri ta rufa idanunsa sabida wata kunya daya kamata,sam ba zata iya haɗa idanu dashi ba.
cikin dauriya da kuma jarumta ya cije lips ɗinsa tare da saka hannu ya ɗagota jikinsa.
a hankali ya fara tafiya da ita cikin bedroom.
yana zuwa ya nufi bathtope yana zuwa ya haɗa warm water ganin idanunta a rufene ya sanya ya faki idanunsa ya sakata cikin ruwan.
ƙara ta saki tare ƙanƙamesa,fuska ta ƙwaɓe ta saki kukan shagwaɓa.
kaiya rausayar shima kamar yay kuka sabida yasan yay mata illa sosai Allah ma yasa baiji mata ciwo ba.
cikin muryar tausayi yace "sorry,am sorry nayi hurting naki,sorry kinji"
ganin da gaske fitowa take sonyi ya ƙara dannata cikin ruwan.
banda yarfe hannu babu abinda take,a haka har ruwan ya huce,wani ruwan ya sauya mata nanma saida tasa baki ta cijeshi kana ta rabo dashi.
lamo tayi ciki ruwan tana sauke numfashi,ganin hakan ya sanya ya fita yana zuwa bakin ƙofa ya sauke numfashi tare da pouting lips ɗinsa yace "kiyi wankan tsarki ina zuwa" kaita jinjina masa shi kuma yay ficewarsa waje
wani baccine mai daɗin gaske ya fara fisgarta a cikin ruwan,wajan 20minutes ya dawo jikinaa ɗaure da towel ganinta tana bacci ya saka ya saki baki sai kuma yay murmushi yana zuwa yasa hannu ya ɗagota zuwa jikinsa..
direct wajan shower ya nufa yana zuwa ya tsaya da ita ya kunna shower'n ruwan ya fara saukar masu.
ƙanƙamesa tayi ta shiga sauke ajjiyar zuciya.
a taƙaice dai shine ya taimaka wajan yin wankan.
kana ya ɗaura mata towel,ganin ta tsaya ta kasa tafita ya tabbatar masa ba zata iya ba.
hannu yasa ya ɗauketa cak,daman alrdy ya sauya bedsheet ɗin daya ɓaci da jini yana zuwa ya zaunar da ita.
juyawa yay ya nufi wajan frist aid box ɗinsa ya ɗauki wasu tables kana ya ɗauki bottle water ɗin daya ɗauko a parlour,nasa ya ɓalla yasha kana ya nufi inda take zaune.
yana zuwa ya zauna yasa hannu ya ɗagata ya zaunar da ita saman cinyarsa,ganin idanunta a lumshe yay saurin ɓallar magani kana ya ɗan lips ɗinsa yace.
"oyaa buɗe baki ga ice cream"
jin haka yasa ta ware ƙaramin bakinta ya cilla mata maganin tare da kafa mata bottle water ɗin a bakin.
da sauri ta kama ruwan sabida wani ɗaci daya game bakinta,kuka ta saka masa tare dasa hannu ta fara dokan ƙirjinsa.
dry ya saka tare da ƙwantar da ita a jikinsa shima ya ƙwanta kana ya zare towel ɗin dake jikinta,a hankali ya fara shafa bayanfa zuwa wuyanta haɗe da wura mata iskar bakinsa.
wani daɗi da sanyi taji hakan yasa ta riƙesa sosai,amma still zazzaɓin dake jikinta bai bartaba sabida yadda take jan numfashi ga zafin da ƙasanta yake mata.
yau jinsa yake tamkar bashi ba dukkan wani ciwo daya keji yau babushi,yana jin wani fresh nada ban,ga wani farin ciki da yay ƙwance a zuciyarsa,lallai babu abinda yafi rayuwar aure daɗi Allahamdulillah da ubangiji bai ƙaddara masa tarayya da mata ba,sai matar auransa,rungometa ya ƙarayi tare da bata wata suba a bakin,tuni bacci yay gaba da ita shima nan bacci ya ɗaukesa gefe guda kuma har yanzun ruwan sama ake tsulawa.
To acan ɓangaran sauran angwayen haka abun yake,kowa ya samu farin ciki da jindaɗi a wajan matarsa.
sosai Lil prince ya zage yana nunawa Meyra ƙauna domin gani yake tamkar bazai birgeta ba,sabida tasan wanene shi,shi ɗin ba saurayi bane kamar sauran.
itakam Meyrah ba ƙaramin shauƙin abin take ji ba,duk da cewa tasha wahala ba kaɗan ba,sabida kai tsaye Lil prince yaje mata ya ɗauki ƴar hannuce sai a lkcn yaga itama ashe cikakkiyar budurwa ce,aikam har kukan daɗi yay ba.
hakama Khamis da kuyanga Kulsum sosai suka sha amarcinsu.
*_Kogi_*
farin ciki dajin daɗi shine ke wanzuwa a gidan,domin Mamu ta samu abinda takeso jikoƙinta sunyi aure kamar sauran maza..
ko wacce amarya saida tayi mata ƙyauta a cewarta ta bayar mata da jika cikakken namiji kuma mai lpa.
A wani yankin dake Kogi.
cikin tashin hankali yake ƙara buga tsafi cikin allon tsafinsa,amma abu guda yake nuna masa,babu abinda yake son gani sai Dauwas da yaji amanarsa ya kuma yarda dashi.
cikin fusata yasa hannu ya daki allo tsafin nan take yay wata ƙara wuta tayi feshi daga jikinsa.
sam bai kula ba har wutar ta samu nasarar kama gashin kansa.
a hankali ta faraci nan ya ankare cikin tashin hankali ya nufi wajan ƙwaryar daya zuba ruwa cikinta,yana zuwa ya ƙwara ruwan a kansa ga mamakinsa mai makon wutar ta mutu saita ƙara kamawa.
nan ya fara ihu yana neman ɗauki amma babu maijinsa domin yana nesa da mutane.
haka boka Gilmas yayta ƙwarara ihu amma babu mai jinsa har wutar ta cinyesa tas tare da kayan tsafin nasa.
Washe gari.
Cikin nutsuwa yake tafiya yayinda fadawa suka rufesa ruf ko tafiyarsa ba'a gani,gana ganinsa kasan yana cikin farin ciki da kuma walwala,domin bakinsa sam yaƙi rufuwa sai murmushin yake saki.
tabbas Sarki Maleek ya cika sarki mai adalci da kuma taƙama da kuma zallar izza,ko wane bama mace ba hatta namiji bai iya haɗa idanu dashi sabida ƙwarjinin da Ubangiji ya bashi.
komai nasa na musammanne kamar yadda mulkinsa yake na musamman,komai cikin tsari yake gabatar dashi.
ƙara gyara zaman alƙyabbar jikinsa yay wacce ta kasance maroon sai zanan zare milk.
ƙyaƙƙyawar ƙafarta ya rufeta da takalmin fata mai ƙyau.
a haka yake tafe cikin nutsuwa da kuma kamala.
yana tafe yana tasbihin da baya rabuwa da bakinsa.
sandar girmansa yaɗan ɗaga sama kana ya ƙara sauketa a ƙofar fadar daya cika da mutane.
yana shiga mutanan ciki suka mimmiƙe tsaye.
a haka ya isa kujerar sarautarsa,kujerar da bai taɓa tunanin mallakarta ba a rayuwarsa ba,kamar yadda bai taɓa tunanin ya haɗa jini da sarauta ba,lallai wannan abinda sai lillahi wahidul ƙahhar maiyin komai a kuma lkcn daya so.
gashi cikin ƙaramin lkcn yaywa maƙiyansa zarra,zarrar da babu wanda ya isa kamashi balle ya samu kamarta.
yana zama fadawan suka fara ja da baya.
ɗaya bayan ɗaya mutanan wajan suka fara zubewa suna amsar gaisuwa tare dayi masa jijjinar ban girma.
lumshe idanu kawai yake,ko kuma ya ɗan kaɗa sandar hannunsa,hakan shike nuna ya zauna.
magata kaddane ya fara karantu jadawalin abinda mutanan sukazo dashi,kana ya gabatar da wani matashin saurayi,cikin nutsuwa matashin saurayin ya ƙarasu wajan Sarki Maleek yace.
"Allah ya ƙara Sarki lpa,Ubangiji ya ƙara girma da ɗaukaka ran Sarki ya dade,abinda yake tafe dani akan wata islamiyace da gwafnati ta amashe filin,tun ina ɗalibi gashi harna girma nakai munzali ƙwatarwa makarantarmu ƴan cinta,dukkan wanda suka sha wahala wajan ganin wannan filin ya dawo yanzu duk babasu,ina fatan a wannan karan za'a share mana hawayenmu a karɓa mana wannan filin Allah ya taimaki Sarki mai adalci"
Jin jina kai Sarki Maleek yay kana yaywa magana ta kadda ya ɗauki paper yay rubutu,cikin nutsuwa Sarki Maleek yake juya harshansa wajan yin bayanin abinda za'a rubuta ana gamawa aka buga tambarin masarauta da kuma sa hannun Sarki Maleek.
cikin sauri ɗan aike ya amshi takaddarar yay waje.
numfashi Sarki Maleek ya sauke tamkar bazai ce komai ba,sai kuma ya ɗan gyara zama yace.
"shikenan angama komai insha Allah nan da ƙwana biyu filinku zai dawo hannunku"
cikin farin ciki saurayin yace "Madalla da sabon *THE NEW EMIR* sabon sarki mai adalci da kuma jinƙai talakawansa,muna gdy Allah ya ƙara maka girma da ɗaukaka Allah ya ɗuraka bisa maƙiyanka"
haka aka dinga gabatar sa zaman fada har zuwa ƙarfe huɗu,Direct Sarki Maleek part ɗin Abbunsa ya ƙarasa yana zuwa ya faɗa jikinsa abun nasa ya sauke ajjiyar zuciya kana cikin murya mai rauni yace.
"Abbuna mulki da wahala kayamin addu'ar sauke nayin talakawan da yake kain"
murmushi Abbu yay yace "Sabon Sarkin dako 2weeks bai yiba yake faɗin haka,kada ka damu insha Allah zaka iya kaji dear"
haka suka ɗan taɓa hira kana ya huce wajan Mai babban ɗaki nanma,sun jima suna hira cikin farin ciki da ƙaunar juna,a nan yake faɗa mata hukuncin da aka yankewa Mai martaba,kisa ta hanyar rataya,sosai taji rashin jin daɗi amma hakan shine zai same masa sauƙi ranar halira,suna zaune Lil prince da Khamis suka shigo,nan sabuwar shira ta ɓarke a nan shima Lil prince yake faɗin abinda ya samu da abokinsa Yazeed an kuresa daga makaranra sannan an tura duka sauran makarantun jama'i da bayanansa yadda babu inda za'a ƙara ɗaukansa kuyarwa.
kana kuma human right suka kaishi cout yanzu haka yana kulle.
gaba ɗaya sukace "Allah ya ƙyauta"
a nan Sarki Maleek ya miƙe ya nufi part ɗinsa.
Fulani kilishi kamar tai hauka haka akaita fama da ita daga ƙarshe ta samu cutar ɓarin jiki,Fulanin sura kam ta rame tai baƙi abin duniya gaba ɗaya ya dameta.
ɓan garen Abbu kam jira yake ta fita a takaba yaje da zancan auranta wannan kenan.
Da sallama ya shiga part ɗin nasa a babban parlour ya sameta zaune kuyangu da hadimai sun rufeta suna mata tausa da kuma fita,duk bataso amma dan dole ta hqr domin al'adace hakan.
suna ganinsa suka miƙe tare da gaidashi suka fita.
cikin nutsuwa ya ƙarasu wajanta yace "to Fulani Zarina zoki kula da mijinki ki samu lada kinju soulmate"
tashi tayi ta ƙarasu inda yake tana zuwa ta shiga cikin hannunsa daya ware mata su.
lumshe idanu yay tare da haɗe hannayensa ya rungometa sosai a jikinsa.
lafewa tayi a faffaɗan ƙirjinsa tana sauke numfashi so da ƙaunar mijin nata suke ratsa mata zuciya.
ɗaukanta yay cak yay cikin bedroom da ita yana zuwa sai bathroom duk zillon da take bai kulata ba.
cikin jakuzzie ya sanyata kana shima ya cire alƙyabbar jikinsa ya saƙale a hanger tare da cire sauran kayan hatta rawanin a gefen mirrow'n dake bathroom ɗin ya ajjiye.
gaba ɗaya yay naked daga shi sai ƙaramin boxer.
ganin yana ƙorarin shiga cikin jakuzzie tayi saurin miƙewa hakan ya bashi damar zame alƙybbar dake jikinta yay cilli da ita.
cikin ruwan ya shige tare da fisgota ta faɗa jikinsa..
rungometa yay cikin raɗa yace.
"soulmate mijinki kike gudu babu ƙyau kinji"
kaita jinjina masa alamar "to"cikin ya shafa yace "yau ban gaisa da unborn ɗina ba,nasan yay missed Papansa"
murmushi tayi itama ta ɗura hannunta a saman nata dake bisa cikinta tace "ba iya unborn ba hatta Mamynsa tayi rashinka,munyi kewanka sosai"
murmushi yay yace "i knew"yana faɗin hakan ya kama lips ɗinta ya shiga tsotsa,lafewa jikinsa sabida tana injoy mood ɗin,hannu tasa ta fara wasa ƙwantacciyar sumar ƙirjinsa kana a hankali tasa yatsanta ta fara zagaye nipples ɗinsa.
saurin sakin bakinta yay sabida wani yammm yarrr da yaji a jikinsa..
junansu suka shiga kallo babu ko ƙiftawa,ajjiyar zuciya ya sauke kana ya yasa hannu ya tallafe haɓarta yace "ina sonki fiye da kowa da komai,kefe komai na Maleek da Allah ki riƙeni amana,bana da kowa a yanzu sama sake Rinaa,kece sirrina,kece garkuwan Saifudeen"
saurin kallonsa tayi jin sunan daya faɗa gira ya ɗaga mata yace "YES Saifudeen fake ɗin Maleek"murmushi tayi ta faɗa jikinsa tare da ɗiban ruwa ta watsa masa.
gaba ɗaya suka ƙyalƙyale da dry cikin so da kuma farin ciki junansu,fata da burinsu ya cika,sun samu muradin zuciyarsu,haka kuma sunbi abinda zuciyarsa keso,lallai soyayya abace da kowa yake so da kuma fatan kasan cewa da mutumin dake sonshi har su samu damar mallkar junansu.
cikinta ya shafa cikin kulawa da kuma zallar ƙaunarta yace "Allahamdulillah" murmushi itama tayi tare da ƙara shigewa jikinsa ciki ƙasa sa murya itama tace "Allahamdulillah now THE NEW EMIR is mine.
*Nima anan nake cewa Allahamdulillah dukkan godiya ta tabbata ga Ubangijin daya bani a ron rai da lafiya dana samu na rubuta wannan littafin na THE NEW EMIR wanda ya kasance Mallakin NA'EEMERH SULAIMAN NIMCLUV SARAUTA,Abinda na