Author : Cwt Sumiey Category : African Stories & Novels
fa matsala ,tun abortion ɗinan da nayi jini sai wasa ya ke
min,ga shi kuma time to time sai in riƙa jin motsi a cikin cikin kamar cikin bai faɗi ba","Subahanallahi to
garin yaba ki faɗa min tunda wuri ba ko da yake ai laifin ki ne,tun farko sai da na ce ki bari ayi maki ko da
wankin ciki ne ki ka ce a'a ai ya fita domin kin ga kin zubar da jini da yawa wanda ya fi wanda ya saba fita
in irin haka ta faru".
"Ba za ki gane ba Fadeela ina cikin tashin hankali matuƙa ta yanda ba ni da hanyar da zan iya making
call irin wannan ba","Tashin hankali kamar ya amma kuma ba ki kira kowa kin sanar da shi a cikin
Masarautarnan ba".
"Hmmmmm bana son abun yai tsamari ne,domin in har na bar hakan ta faru asirina dana ke ta ƙoƙarin
rufe sa zai tuni","Kin bar ni a duhu ki yi min bayani yanda zan fahimta","Ummu Nurain ce ta ƙonani da
ruwan zafi idan kuma na bari aka je Hospital asirin zubar da cikin da nai zai iya tonuwa dole sai nai
endoring ɗin zafin nayi na riƙa shafa ointment kawai","Taɓ ɗin jam aiko kin yi kuskure ita kuma ta taka
sa'a domin da maganarnan ta shigo cikin wannan masarautar da ta kaɗe har buzunta","Hmmmmmai
nasan da haka shiyasa ma na dakatar da faruwar hakan tun kafin abun yai nisa,yanzu ya za ai da
maganar case ɗin nan da gaske ina takura da yanayin da na ke daurewa kawai na ke","Wannan zan iya
cewa kusan ke ki ka jawa kan ki,da kin bar cikin ai duk ba haka ba,amma ruf ki ka rufe idanun ki ,ki ka
saƙafa ki ka yi fatali da duk shawarwarin da na ke ba ki,ki ka sa son ranki a gaba".......ta dakatar da ita da
cewa,",Kin ga Fadeelah ni bana son wasu tone-tone,kawai ki gayamin yanda za ai solving ɗin matsalar ba
wai ki riƙa dawo min da bara bana ba,in kuma ba ki da niyar taimako na sai ki sanar da ni,in samu wani
wanda zan biya da kuɗi yai min abinda na ke so".
"Abun bai kai har haka ba,ki shirya ko gobe ne sai mu je Hospital ɗin a duba aga me yake cousing ɗin
wannan sign ɗin daga nan sai a san matakin da za a ɗauka",ta kai zancen tana mai aje handdrayer da ke
hannunta, ,"Yauwa ko ke fa yanzu na ji batu,bari in yi using toilet in na fito sai ki raka ni in gaishe da
Fulani da mai martaba in yanan,domin ba inda nashiga nan na fara zartowa","Okay to sai kin fito,amma
bana tunanin Mai martaba yananan domin na so in ji zai yi tafiya zuwa".....ta dakata sakamakon ringing
da phone ɗin ta ta fara,tsaye Gimbiya Ayush tai tana jiran ta gama wayar ta idasa bata amsar ina Mai
Martaba ya tafi,amma har ta gaji ba ta gama wayar ba,la'akari da ta yi da yanda ta ke cike da nishaɗi
gami da shauƙi ya sa ta ta yi shigewarta toilet ta barta,ba tare da ta cigaba da kiranta ba,har ta gama
watsa ruwa ta fito amma bata gama wayar ba,sai can ta sauke wayar ta na mai cigaba da faɗaɗa
murmushin kan fuskarta.
"Eyeh Lailah da Majnoon zan kira ku da shi,ko kuwa Remoe and Juliet zan cen na rasa da wanne sunan
ma ya kama ta in kira ki da shi,tell me waye shi I'm eager to hear".
"Na baki gari ki canka da kan ki","Kin sa I'm not good in guessing tell me mana","Hameed ne yanzu
haka ma yace min ya na son ya kawo ma Masarautarnan ziyara amma ya fi son ya shigo ta sanadiyyar
ta,don haka yana neman izinin zuwa daga gare ni",.
Wani irin tsallen murna Gimbiya Ayush tayi gami da cewa,"Why not ya zo mana,ina fatan kin amince
ko,kin bashi damar ya zo ko ?",sai da Fadeela ta rausayar da kanta gefe,kafin ta ce,"Eh na amince na
bashi dama,domin zuwa yanzu ina jin ko tabbacin fara son shi a cikin raina,Guy ɗin yayi yana da
hankali,kuma ya kasance irin type ɗin Mijin da nake mafarkin Aure yana da hankali natsu,uwa uba kuma
ilimi da kamun kan da yake da shi","Heh Masha Allah hakan ya yi min amma ya ya shima da fatan ya faɗa
da ke ko?","Uhhmmmm to ina expecting ɗin haka domin duk alamomi sun nuna haka,ina tunani ma zai
zo yai proposal ɗin soyayyar sa ne".
''Ki gane Fadeela ban san yarda zan fasaltamaki yanda na ke cikin farin ciki ba,ki gane rayuwa da
Ahalin Alaranma Ibrahim Mai Fata abun alfahari ne,mutanen suna da karamci da kuma mutunta
juna,suna kasuwancin su,haka suna gudanar da Company ɗin su,ga ilimi da su ke raba shi kyauta ga
al'umma abun alfahari ne ka yi rayuwa da irin waɗannan mutanen".
"Na fara fahimtar haka daga Hameed domin zai yi wuya muyi wayar minti biyar ba tare da ya amfanar
da ni da wani abu ba,yaron yana da hankali gaskiya".
"Yanzu duk ba wannan ba,ki sanda duk yanda za ki yi ki jawo Hameed cikin komar soyayyar ki ta yanda
zai kasance baya ji baya gani,ya kasance ba wata ɓaraka ko tazara a tsakanin ku,hakan zai sa nan gaba ki
tabbatar da duk abinda na ke gaya maki,ina gaya maki Auren mutum mai ilimin addini nasara ce,dace ne
babba,kuma ni'imace,ba zaki gane hakan ba har sai wanda Allah ya ba wannan Auren Ustaz shine zai
ƙarar da wannan maganar,ina ma kifatan Hameed ya zama na ki ke kaɗai ba tare da an haɗa ki zaman ki
shi da irin su Ballagaza Ummu Nurain ba".
Dariya Fadeela ta saki gami da cewa,"Wannan ai sai ke,ba wanda zai iya da tijarar wannan matar, in ba
ke ba",Hmmmmma ni fa haƙuri kawai na ke amma yanzu ta isa kawo Ni i wuya na kusa fara nuna mata
ko ni wace ce,na rantse sai ta fidda kan ta da kan ta daga cikin Gidannan,in har Ina raye Kuma ina
numfashi a matsayin Matar Imam Jaheed".
"Anya kuwa Gimbiya Ayush aikata hakan dai-dai ne,kar fa ki manta akwai alaƙar jini a tsakaninsu ba kya
tsoran reshe ya juye da mijiya",.....ta katse ta da cewa,"Ba abinda zai faru Fadeela sai alkairi ai tuni
Ummu Nurain ta watsa ma garin ta ƙasa,banda azababbiyar ƙazantar da take aikatawa yanzu ta ƙaro
futsara,rashin kunya da kuma neman fitina ba tare da dalili ba,kin ga kenan ita da kanta zata buɗe min
hanyar da zan fidda ta daga cikin Gidan da sauƙin","Kuma fa haka ne da gaskiyar ki duk mace mai irin
wannan ɗabi'un ba za ta taɓa zama lafiya da Mijinta ba, Allah ya shirya ta in ta na da niyar hakan",da
haka dai suka gama shirin su suka nufi ɓangaren Fulani kafin Mai martaba ya dawo.
Part 32
Kai tsaye Jadeeda bayan sun yi landing Eko Hotels and Suites da ke located at Plot 1415 Adetokunbo
Ademola Street, PMB 12724, Victoria Island, Lagos, ta nufa hotel ɗin da yake ɗaya daga cikin hotel ɗin da
su kai Shura a cikin Garin Lagos ya na ɗauke da kimanin 825 rooms and suites across four multistory
buildings,tun kafin su isa ta ke trying ɗin wata number amma cikin rashin sa'ah har yanzu ba ai picking
ba,sai faman tsaki ta ke saki time to time ta na ƙara gwada kiran,can kiran na gab da sake katsewa ba
tare da an daga ba akai picking,tare da cewa,,"I'm so sorry friendy ,bcos I'm in a noisy environment,
that's why I'm not picking your call."shiru Jadeeda ta yi ba tare da ta ce da ita komi ba,hakan ya sa ita
kuma ta kasa iya jurewa har sai ta ce da ita,"Ki yi min magana mana kin san tun muna yara bana iya jure
shirun ki",cewar Ruth cikin son shawo kan Jadeeda,daga nan Jadeeda na jiyo sautin kiɗan dake tashi a
wurin da ta ke,sai a lokacin ta ce da ita,"Ban san sai yaushe za ki sauya ba Ruth yau kina wancan Partyn
gobe kina wancan,anya kuwa?"...."No...no..no sis ba haka ba ne ba,na tuba fa na bar duk waɗannan
halayen yanzu haka muna Birthday Party Fredrick ne shiyasa ","Oh really?,yanzu fa haka ina cikin
Lagos,na so in yi surprise ɗin ki shiyasa ban gaya maki ba har sai da na iso",wata ƙara Ruth ta saki tana
mai tsalle kafin ta ce,"Tell me kina ina,gayamin I'm eager to see you,yanzu zan bar duk abinda na ke in
taho", murmushi Jadeeda ta saki kafin ta sanar da ita inda suke,"To ai a cikin Hotel ɗin muke gudanar da
Birthday Partyn ɗin ganinan maza ƙaraso in yi welcoming ɗin ki,wanne Room ɗin ki ke ne ","Room 263
",ta Bata amsa a taƙaice,tamkar waɗanda su ka kwashe tsawon wasu shekaru ba su haɗu ba haka suka
rinƙa murnar ganin juna,"Na yi murnar ganin ki,ba na jin kin taɓa burge ni irin yau,ban san da wacce
murya ko hanya zan iya nuna maki jin daɗi na ba","Kin ga ni kaina I'm so happy,kin san bikin Ester da za
ai shine Church ɗin (SCOAN),, Suka gaiyace ni a Matsayin zaɓaɓɓiyar mawaƙiyar su","wata ƙara Ruth ta
saki mai ƙarfi kafin ta dakata da cewa,"Kai abun alfari na ji daɗin jin haka,tafi-tafi sai ƙara samun ɗauka
ka ki ke yi","Ke dai bari duk hakan ya na faruwa da Encouragin ɗin a da ku ke min tun muna
school","Haka ne yanzu abinda ya kamata Sister ta shi ki fresh up mu tafi Partynnan tare da ke,ba
ƙaramin murna Fedrick zai yi ba idan ya gan ki a wurin,saƙon isowar ki shine zai zama Birthday gift ɗina a
gare sa ","Ah I'm tried I can't go anywhere,na gaji sosai ko kin manta gobe ne z mu fara shagulgulan bikin
Ester,don haka ina buƙatar hutu kafinnan","Kema kin san ba zan bar ki ba,kin ji my dear, please just
thirty minutes ya isa","Amma dai kin san hakan ba zai yiwu ba ko,oyah mu je tashi ki shirya",da haka ta
tursasa ta har sai da ta sa ta shirya suka fita tare.
"Ku saura! Kussurara!'',Ruth ta shelanta bayan ta amshi mike a hannun Dj ɗin,"Ko kunsan wannan hall
ɗin yana ɗauke da baƙuntar fasihiya kuma sananniya a cikin sa,Look who we have here,the one and the
only Lucifer,ita da kanta tana jealous ɗin zaƙin muryar ta,Afrika wake up, waiting to listen her song,the
nation rise and shine, her voice is in the anthem of the country,A.k.A Jadeeda Anderson",ta kai zancen ta
na mai nuna saitin inda ta ke a tsaye,nan fa gabaɗaya hall ɗin suka fara ihu gami da taɓi da ambaton
sunanta,wasu sun santa a fuska wasu kuma muryarta kawai su ka sani.
Fedrick ka sa motsin kirki ya yi,bai yi zaton zai sake ji ko ganin ta a sauran rayuwarsa da tai ma shi
ragowa ba,yaso ta so mai tsanani,so mai tsayawa a cikin rai da zuciya,so irin mai yankan
shakkunnan,ganin da gaske itace ɗin ya sa ya zubar da duk kyaututtukan da su ke a hannunsa ya ƙarasa
inda take cike da sassarfa dakuma shauƙin ganinta,yana zuwa bai jira komi ba ya haɗe jikinta da na shi.
Sai da ya gaji dan kan shi sannan ya raba jikinsa da nata,"Na yi kewa ki Angelenah,Son ki na ƙoƙarin
durƙusar da ni ya hana ni zuwa ko ina ,ya dakatar da ni da ga samun ko wanne cigaba na rayuwa,ina son
ki da dukkan raina Jadeeda Anderson",wani ihu gabaɗaya Hall ɗin ya sake ɗauka,"Ki ce da ni wani abu
mana ba zan iya samun natsuwa ba in har ban ji wani abu daga gare ki a yanzu ba",ya kai zancen yana
mai sake haɗe jikin su a karo na biyu,duka ta kai masa da hannu tana mai sakin murmushin yaƙe a kan
fuskarta,sai da ta kai bakinta saitin kunnensa kafin ta fara cewa da shi,"Za ka fara ko,ko kamanta a inda
ka ke ne,nan ba University College of London (U.C.L) ba ne ba,don haka ka ɗan riƙe kan ka kaɗan zuwa a
tashi",ta kai zance tana mai fuskantar shi gami da jujjuya masa idanunta bai san sanda komi na shi ya
daskare ba,wanda ita kuma tai amfani da wannan damar ta sa Dj sakar ma su sautin waƙar Dr Sid and DJ
Sose Mai taken Over the Moon,da wannan damar ta samu hankalin mutane ya kauce akan su,sai dai me
duk inda za ta sa ƙafarta Fedrick na biye da ita,haka har su ka tashi daga Partyn,a hankali ta ke tafiya ta
na yi tana waigen baya duk tana haka ne don ƙoƙarin gujema sake haɗuwa da shi take amma ina haƙan
ta bai cima ruwa ba,domin sai ganin shi kawai ta yi ba tare da ta yi zato da tsanmani ba,da alama ya sha
ya bugu sosai,bayanda ta iya dole sai kama shi tai ta nufi Room ɗin tada shi,da kyar ta samu ta iya kai shi
cikin Parlonta shima sai da taimakon Waiter na hotel ɗin.
Kamar wacce tai tsere haka ta ke sakin numfashi da huttai,wayarta ta laluba tana mai fara kiran
number Ruth,a ɗan zafafe ta fara yi mata magana da cewa,"Ruth wai ina ki ka shiga ne,tun ɗazu sai
neman ki na ke ban gan ki ba,kina ina",cikin rashin gaskiya Ruth ta fara yi mata magana cikin inda-
inda,ba tare da ta faɗa mata inda take ba"Koma ina ki ke,ke ki sa ni,amma ki gaggawar zuwa ki fidda min
Fedrick daga cikin Room ɗina","....Fedrick Kuma garin ya akai ya san Room number ɗin ki da har zai zo
wurin","Ya sha wine ne ya fita daga cikin hankalinsa,Ni kuma ba wani sanin friends ɗin sa na yi ba,balle
in samu wani ya tafi da shi,don haka ki ma za ki zo ki san yanda za ki yi ,ki fitar min da shi","Okay okay
I'm on my way ganinan tafe".
Cikin yanayin wanda ya sha ya bugu Fedrick ya matso kusa da ita tare da cewa,",Ba wai ....sai
kin....kin.kin... kira wani ba kawai ki bar ni,mu kwana a tare ko kin manta mu ɗin masoya ne,kuma wata
rana Aure za mu yi,don haka kar ki wani damu...",ya kai zance ya na mai yunƙurin faɗowa kan ta da sauri
ta janye daga wurin ya faɗa kan three seater da ke kusa da su.
"Kar ki bari a tafi da ni don ko an tafi dani sai na dawo,domin zuciyata tana liƙe da ta ki ne,ba zan samu
natsuwa a cikin barci na ba har sai na jiki a kusa da ni,sai na ji numfashi da kuma bugun zuciyar ki a
saman ƙirjina"......irin wannan maganganun ya rinƙa faɗa har barcin Giyar ya kwashe shi,sanda Ruth ta
zo bai ma sani ba,ita da taimakon saurayin da Ruth ɗin ta zo da shi da kuma security guda ɗaya suka
sanya shi a motar su ka nufi kai shi gidan sa.
Wata kyakkyawar ajiyar Zuciya Jadeeda ta saki ta na mai dafe gefen kanta da yai mata nauyi,wuri ta
samu ta zauna gami da rafka tagumi da hannu bibbiyu, abubuwan da suka faru tsakaninta da Fedrick ne
suka fara dawo mata a cikin kwakwalwar a lokacin baya ta da sauri ta runtse idanunta gami da miƙewa
ta nufi bedroom ɗin ta bakin ta ɗauke da addu'ar Allah ya sa ta gama abinda ta zo yi lafiya ta koma Gida
lafiya ba tare da wani abu makamancin na baya ya sake faruwa da ita tsakanin da Fedrick ba,sosai ta
dage da addu'ar Allah ya sa su rabu lafiya ba tare da hayaniya ko hargitse ba,ko isasshen barci kasa samu
ta yi ,saboda ta sa shi a cikin ranta,har dana sanin kawo shi cikin ɗalinta ta rinƙa yi da ma ta sani a can
waje ta yasar da shi ba tare da ta kula dashi ba,balle har ta kawo shi Room ɗin ta.
Yau Ester Sunday ta ɗau wankanta cikin expensive dress nata cikin jerin wanda Uncle Miey ɗin ta ya
saya mata,ta nufi Synagogue, Church of All Nations (SCOAN),taro yayi taro a wurin haka suka cigaba da
gaggaisawa da mutane,sai da manyan Reversed, Pastors da masu faɗa a ji a cikin Church ɗin su ka zo
kafin a bata damar zuwa ta buɗe taron da daɗaɗan waƙoƙin ta kamar yadda aka tsara,Revered Anderson
na can zaune a high table cikin manyan Reversed fuskar shi ɗauke da farinciki da zallar alfahari game da
samun ƴa irin Jadeeda da ya yi.
Cikin zazzaƙa kuma maɗaukakiyar muryarta ta fara cewa,"When every knee shall bow and every
tongue weather you like it or not it's mandatory that you confese and acknowledge that Jesus Christ is
lord,A day is coming when the arrogance people will come to a halt where the pride of people the
plignative of men ,the brilliant of people and the intellectual capabilities of people/men will mean
nothing and on that day ever knee will bow,and the lamb shall make war revenquish the power of the
enemy among us,we mute the voice of the adversery.we discredit the voice of the accuser of your
people in the name of Jesus,we command salvation for All",ta ɗan tsagaita kafin ta fara kai kawo a
harabar gurin da ta ke.
"Now let God arise in the name of he,seated on the right of the father to ever make intercess,our soon
coming king, Jesus Christ the son of God ,the lord of the all time and age,you are on the throne, you are
the Lord".
"We are a chosen generation,we have been called forth to show his excellent, hey all I required for
life".
Sai da ta kawo nan a zancen ta sannan duk taron mutanen da ke cikin Church ɗin suka zauna kafin
daganan ta yi ma gan ɗin ta da suka iso yau alamar da su sakar mata sauti ,cikin tautaysan lafuzanta ta
da tsara waƙararta mai taken New soul,"Pass me not
O gentle saviour
Hear my humble cry.
Oh! and while on others.
Thou art calling
Do not pass me by
He he he
Pass me not
O gentle saviour....
Haka ta cigaba da raira waƙarta hatta kai ƙarshe kafin su cigaba da gudanar da event ɗin su ,kamar
yanda su ka saba,sosai ta samu yabo gun manyan mutane da Pastors da ma Revered.
A gajiye ta dawo hotel ɗin,bayan ta rabu da su Papa sun tafi na su masauki su.jin knocking ɗin door
ɗin ta yasa ta miƙa a ɗan kiɗime tana mai tambayar waye,"Who is on the door",ta tambaya cikin
rarrababbiyar murya,"Am ki buɗe ƙofar,Ni ne ba wani abu zai faru ba,i just come to see you","Oh Blood
of Jesus Christ Fedrick kai ne wai ,to ka