Author : MEELAT MUSA Category : African Stories & Novels
tace , tou,,, toilet sadiq ya shiga yayi wanka sannan ya fito yasa kayanshi,,,,,,,
Makullin motarshi ya ɗauka , sannan yace ma jawahir saida safe,,,,, cikin ƙunar rai jawahir tace ban gane saida safe ba?"" sadiq yace khadija tazo zamu tafi gida ne,,,,,,
Jawahir tace kana nufin baza ka kwana anan ba?""" sadiq yace kiyi haƙuri jawahir kaina baya iya ɗaukar hayaniyar mace biyu don Allah kada ki data fitina,,,,,,
Da sauri jawahir ta ɗiro daga saman gado ta ɗauki zani ta ɗaura,,,, tana cewa kasan baka iya hayaniyar macen biyu ka auremu mu biyu?""""
Zata fita daga ɗakin sadiq ya riƙeta,,, yace jawahir kiyi haƙuri kada ki fita don Allah, wani irin wulaƙantaccen kallo jawahir tayi ma sadiq sannan tace ai dama ka saba wulaƙantani gaban waccan jakar,,,,,,
Dariya sadiq yayi sannan yace kiyi haƙuri, tunda safe zanzo,,,,,, jawahor tace bana san da safen anan zaka kwana,,,,,,, kallon jawahir sadiq yayi sannan yace jawahir,,,, tace da Allah ka rufe man baki tana ƙoƙarin fita sadiq ya maidata ɗaki ya rufe ƙofar,,,,,,
Makullin ya saka a aljihunshi sannan yace ma khadija muje,,,, tashi tayi suka tafi,
jawahir jin su sadiq sun fita, yasa ta saki wani irin wahalallen kuka,,,,,,, ta sulale a wurin taci gaba da kuka,,,,,
Ita kuma khadija a hanya sai balbawa sadiq bala,i take wai a dole yaci amanarta tunda kafin suyi aure yace bazai taɓa zuwa gidan jawahir ba gashi yana zuwa gdanta har yana kwanciya da ita,,,,,,
Sadiq yace Allah ya baki haƙuri,,,, haka yayi ta rarrashin khadija har suka isa gida,,,,,, bayan sunje sadiq kwanciya yayi dan baƴa da buƙatar komai dan jawahir ta kashe mashi bosss,,,,,,,
khadija kuma tana ganin sadiq yayi bacci ta sulale tabar gidan,,,,,, shi kuma yana nan ya saki baki yana bacci, niko nace wayaga dawo?"""",,,,,
jawahir saida tasha kukanta ta gaji sannan ta tashi taje tayi wanka, tasa kayanta sannan ta kwanta, bata daɗe da kwanciya ba bacci ya ɗauketa,,,
***
*K*hadija bata dawo gida ba, saida aka fara kiraye kirayen sallah asuba, sannan ta shigo ta sulale tayi ɗakinta,
saida aka gama sallah asuba sannan khadija ta shiga ɗakin sadiq, ta sameshi zaune saman abin sallah yana karatun alkur,ani mai girma,
Kwanciya tayi saman gado, har sadiq ya gama, ta gaishe shi,,, ya ansa,,, sannan tace kaxo muyi bacci mana,,, sadiq yace zan fita,,,,
Tace ina zakaje ne?""" baiyi mata magana ba, ya ɗauki wayarshi da makulli yayi gaba,,,,,,,
yana fita ya ɗauki motarshi sai gidan jawahir,,,,,,, ita kuma jawahir tunda ta gama sallah ta koma bacci,,,,,,
Sadiq yana zuwa ko parking ɗin kirki baiyi ba,,,,,, ya fita , yana zuwa yasa makulli ya buɗe ya shiga,,,,,, yana shiga parlo kicin ya shiga, yayi "yan dube dubenshi sannan ya fita ya nufi ɗakin jawahir,,,,,,,,
bayan ya shiga ya kulle ƙofar, jawahir jin motsin an shigo, yasa ta ƙara laɓewa saman gado dan sadiq ya ɓata mata rai jiya,,,,,
Saman gado ya hau , sannan ya kwanta, shima bargon yaja ya lulluɓe,,, sannan ya jawo jawahir jikinshi,
tsaki jawahir tayi sannan tace bari taɓani, sadiq yace Allah ya baki haƙuri,,, bata sake magana ba, sadiq ya ƙara jawota jikinshi ya rungumeta sosai,
ta fara mutsirniya, sadiq yace da Allah kiyi haƙuri bacci zanyi,,,,, jawahir bata sake magana ba,,,,, sadiq ya ƙara matseta sosai sannan ya fara bacci,,,,,,,,,
[1/17, 7:46 PM] Jamila Musa Ws: ☄
☄☄
☄☄☄
*WANDA BAIJI BARI BA*
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION* 📚✍🏻
*MEELAT MUSA*
*Domin samun littattafanmu saiku nemi group ɗinmu na facebook*
*AMEENCI WRITERS NOVELS GROUP*
*Wannan page naki ne "yar uwata abin alfaharina ummu farhana marubuciyar littafain jameela ina sanki ina alfahari dake ƙawata*
*PAGE 40*
***
*T*unda sadiq ya fara bacci harya tashi jawahir batayi bacci ba kuka takeyi,
Hannunshi daya ɗan riƙo gefen fuskarta yaji hawaye na zuba,,,,, da sauri ya juyo jawahir tana fuskantarshi,,
Ganin jawahir na kuka yasa sadiq tashi da sauri yana ƙara jawota jikinshi yana cewa miye?"""
Cikin kuka jawahir tace, duk abinda kke man a baya ban taɓa sanin baka kauna na ba sai jiya,,,,,
Murmushi sadiq yayi sannan ya sake kallon jawahir yace ni nama ɗauka wani abune, tsaki yayi sannan ya sauka daga saman gadon,,,,,
Jawahir ganin sadiq ya sauka yasa taci gaba da cewa gayanan zan faɗa maka damuwata amma ka ɗauka abin shirme ne,,,,,,
Sadiq bai sake magana ba ya shige toilet,,,,, saida ya gama abinda yake ya fito,,,,, yace ma jawahir tashi mu tafi,,,
Cikin kuka tace bazanje ba,,,, yace tou makullin motarshi ya ɗauka yayi tafiyarshi,,,,,,,
Yana fita jawahir ta jawo wayarta ta kira zarto, ta faɗa mata,,,, zarto tace jawahir kiyi haƙuri sharrin mata da ƙulle ƙullensu yana da yawa,,,,,
Kiyi ma sadiq uziri, kuma ki daina nuna mashi fushinki da ɓacin ranki kinji?"" ita rayuwa duk wanda yayi haƙuri bai tadda ba kaɗan yayi , dan haka ki zama mai haƙuri da bawa abin duniya baya,,,,,,
Jawahir tace to, zarto tace kuma anjima ki kirashi kice kin kira ki gaishe shi,,,,, ta sake bawa jawahir shawarwari sosai, jawahir tayi godiya zarto ta kashe wayarta,
Bayan sun gama wayarne jawahir ta fito dan gyara gidanta, duk da dai ba wata datti yayi ba, amma ta kakkaɓe abinta ta goge, sannan ta shiga kching dan samun abinda zata ci,
Sadiq kuwa daga gidan jawahir gdan inna ya wuce, acan yayi kalanci bayan ya gama ya tattara kayan da jawahir ta siyo mashi ya ɗauka yayi gdan khadija,
lokacin da sadiq yaje khadija bata gda,,,, don haka wanka ya shiga, harya fito ya shirya, cikin kayan da jawahir ta siyo mashi ya tsuke cikin su,,,
Kuma turaren data siyo ya shafa, yana ɗakinshi khadija ta shigo, tare da cewa my barka da safiya,,,, ta nufi inda sadiq yake tsaye yana shafa turare,
Sadiq baiyi magana ba, khadija ta isa inda yake ta ɗora kanta saman ƙafaɗarshi, sannan tace kayi kyau, ko da yake kaine kayi ma kayan kyau basu sukayi maka kyau ba,
Sadiq yace daga ina kike?""" kicin kisisina da nuna gogewa ta bariki khadija tace daga asibiti,,, sadiq yace asibiti tun safiya haka?"""
Khadija tace Eh, ai babban albishir zan baka ina da ciki har wata biyu,,, murmushi sadiq yayi sannan yace da gaske?"""
khadija tace da gaske mana,,,,, sadiq juyowa yayi ya matso kusa da khadija sannan yakai hannunshi wurin cikinta yana shafawa,,
khadija fa ƙarya take bata da wani ciki,,,,, khadija taci gaba da cewa amma gaskiya bana iya wahalar ciki sadiq cikin damuwa yace haba khadija miye haka?"""
tace gaskiya bazan iya ba, sadiq yace kiyi haƙuri keko mana?"""ya ƙarasa maganar cikin sigar lallashi, khadija tace ai idan na faɗa maka damuwa ta baza kayi man magani ba,,,
Sadiq yace faɗa man ko miye zan maki,,,, khadija ta ƙara matsawa ta shiga jikin sadiq sosai sannan tace duk rana zaka riƙa bada budu ɗari biyu,,,, sadiq yace na yadda,,,, zan bayar,,,, khadija tace yawwa,,,,
daga haka sadiq bai sake magana ba,,,,, ya ɗauki wayarshi yayi waje,,,,,,
yana fita khadija ta sheƙe da dariya, sannan ta ɗauki wayarta ta fara kiran fati, bayan sun gaisa khadija ta faɗawa fati yanda sukayi da sadiq,,,,
tace mata kuma ya yadda zai bayar,, fatima tace da gaske?"" khadija tace wallahi, fatima tace in sani babbar yarinya, saida suka gama waya sannan fatima ta dunƙula wata uwar ashariya tace wallahi bazan yadda,
wato shi bazai daina kaunarta ba?"" to sai na samo number sadiq ɗin na tona mata asiri wallahi kuma duk inda take zuwa wurin mazan saina faɗa,,,
Ita kuwa khadija haka tayi ta kiran ƙawayensu nata basu labari, daga ƙarshe tace idan yayi magana kawai zatace ciki ya ɓare, niko nace wayaga banda sirri,,,
sadiq kuwa yana fita gdan jawahir ya nufa, dan taga ya saka kayan data siyo mashi,,,, lokacin daya je tana wanka, dan haka ya dawo farlo ya zauna yana kallo,,,,,
jawahir kuma bata san sadiq yazo ba, dan haka tana fitowa bayan ta gama shirinta tsaff ta fito farlo dan da fita zatayi,,,
Murmushi tayi sannan tace sannu da zuwa yaya,,,, yace yawwa ina zakije ne?"" jawahir tace unguwa zani,,,, kallonta sadiq yayi sannan yace ki daina irin wannan halin jawahir babu kyau, mace tana fita bada izinin mijinta ba kinji?""
cikin gamsuwa da maganar shi tace to,,,, yace ina zakije ne?"" tace gidan hafsat,,,, sadiq yace tunda kika zo gidan nan ban taɓa ganin hafsat tazo ba, amma ke kullum sai kinje,,,,, niko nace baka san jawahir ce bata so a zo wurinta ba,,,,,,
Jawahir tace yaya don Allah kabarni.......,,,,,,, bata ƙarasa maganar ba yace gaskiya bazakije ba, amma muje yawo,,,,, dariya jawahir tayi a daidai lokacin da sadiq ya miƙe tabi bayanshi,,,,,,
Suna zuwa zasu shiga mota wayar jawahir ta fara ringing,,,,, dubawa tayi taga baƙuwar number ne, dan haka bata ɗauka ba,,,,,,,,
sadiq yace waye yake kiranki?""" jawahir tace bansan waye ba, taɓe baki sadiq yayi sannan yace muje, haka suka rantafa suka shige mota sadiq yaja suka bar gdan........
[1/17, 7:46 PM] Jamila Musa Ws: ☄
☄☄
☄☄☄
*WANDA BAIJI BARI BA*
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION* 📚✍🏻
*MEELAT MUSA*
*Domin samun litattafanmu saiku nemi group ɗinmu na facebook*
*AMEENCI WRITERS NOVELS GROUP*
*Wannan naki ne FATIMA ABUBAKAR A FIRST kema tawace,*
*PAGE 41*
***
*K*iran ne ya sake shigowa sadiq yace ki ɗauka mana kiji mai kiranki, jawahir tace nifa tsoro nakeji dariya sadiq yayi sannan yace kina da laifi da mutane ne?"""
Idan bazaki ɗauka ba kawo,,, a daidai lokacin da yake kai hannunshi yana ansar wayar,,,,
Ɗauka yayi tare da cewa hello, gaban fatima ya faɗi jin maganar sadiq,,,,, cikin inda inda fatima tace ina mai wayar ne?""" sadiq yace nine nan,,,, tace to don Allah a bawa jawahir,,,,,,,,,,,
Sadiq yace lafiya?"" tace lafiya qalau, sadiq yace to ga jawahir ya miƙewa jawahir,,,,,,, ta ansa tare da sallama,,,, fatima tace jawahir nice fatima ƙawar khadija,,,,,,
Jawahir tace waye khadija kuma?""" fatima tace kishiyarki,,,,, jawahir tace to miye?""" dama faɗa maki zanyi tana bin maza, jawahir tace toni ina ruwana?"""""
Fatima tace ki haɗa kai dani ki bani wani temako zan fitar maki da ita,,,,,, jawahir tace to daga yau kada ki sake kirana, ba abinda ya dameni da rayuwar wata, dan haka idan baki kiyayeni ba zan haɗaki da mijina ya hukunta ki,,,,
Fatima tace shima mijin naki zan nemeshi tattabara sarkin aure, tayi tsaki sannan ta kashe wayar,,,,,,
Sadiq yace wai miye?"" jawahir tace barsu kawai,,, sadiq yace miyasa zan barsu?""" jawahir tace bani suke nema ba,,, sadiq yace hmmm daga haka bai sake magana ba,,,,,,,,
Yinin ranar nan sadiq da jawahir sunsha yawonsu sosai, daga baya kuma suka nufi gdan inna,,,,, bayan sadiq yaci abincin rana yace ma jawahir anjima zaizo ya ɗauketa,
Tace to,,, saida tayi mashi rakiya ya tafi sannan ta dawo ciki, sadiq kuwa yana fita gidan khadija ya nufa,,,,
Yana zuwa babu ko sannu da zuwa tace nifa idan baza,a bani kuɗin nan ba zan fitar da cikin nan, sadiq yace Allah ya baki haƙuri ayi lissafin dubu ɗari biyu sau adadin kwanan da cikin zaiyi a jikinki,,,,
khadija ta fara lissafi saida ta gama kaff sannan ta faɗawa sadiq,,,,, yace to anjima zai bata insha Allah,,,, tace to,,,,
Ɗaki sadiq ya shiga dan kwanciya ya huta,,, bayan ya shiga ya cire kayan jikinshi,,,, daga shi sai gajeren wando,,, ya kwanta, kwanciyarsa keda wahala kira ya fara shigowa mashi a waya,,,,
Dubawa yayi yaga number ne, tsaki yayi sannan ya kashe wayar baki ɗaki dan bacci yakeji sosai,,,,,,,
saida sadiq ya gama baccinsa sannan yayi wanka, ya shirya,,, yana buɗe wayarsa kiran yaci gaba da shigowa, ɗauka yayi, fatima ta gaishe shi ya ansa tace wallahi khadija bata da ciki,,
Sadiq yace wace ce ke?""" tace ni ƙawarta ce suna nan fatima, kuma wallahi matarka maza take bi,,, sadiq yace to idan tana bin maza miye?"" fatima tace wallahi yanxun haka bata gda idan kaji ƙarya ina wuri kaza kazo ka sameni zan nuna maka dilll,,,,,,
sadiq yace ni bana zargin mace, kuma banayin abinda zai jawo man matsala a rayuwata, duk abinda tayi kanta tayi ma,,,,,,,,
cikin damuwa fatima tace dan girman ubangijin daya busa maka lumfashi kazo ka sameni wuri kaza,,,,, sadiq yace to ina zuwa,,,, daga haka ya kashe wayar sannan ya miƙe ya fita daga ɗakin,,,,,,
har zai shiga mota kiran jawahir ya shigo,,,,, ɗauka yayi sannan yace jawahir miye?"" tace yaya nidai kazo mu tafi gda , innas sai faɗa takeyi wai kullum bamu da aiki sai zuwa gda, har ta koya ma wancan babs ɗin,,, dariya sadiq yayi sannan yace ina zuwa yanxun,
tace nidai idan baza kazo ba in hau napep inyi tafiyana, sadiq yace kada ki hau napep don Allah ki jirani zanzo,,,, tace to kada ka daɗe yace tou,
Daga haka ya kashe wayarshi sannan ya shiga mota ya nufi inda fatima take jiranshi,,,,,,,
yana zuwa yayi waya da fatima yazo, tace gata nan zuwa, babu ɓata lokaci ta bayyana wurin, tana ganin sadiq faɗuwar gabanta ta ƙaru sosai,,,, dan bata taɓa ganinshi ido da ido ba,,,,,,,
Kusa da motar ta matsa ta gaisheshi cikin in ina tace ranka ya daɗe muje, sadiq yace tou , buɗe motar yayi ya fita, yabi bayan fatima,,,,,,,,
tafiya sukayi mai nisa sannan suka gangara wata santa, sukayi tafiya mai tazara sannan suka shiga wani gida,,,,,
suna shiga sadiq ya sake bin gdan da kallo yana girgiza kanshi,,,, haka sukayi ta tafiya har suka isa ɗakin da khadija take,,,,,
suna zuwa fatima tace ka ganta ko?""" wani wulaƙantaccen murmushi sadiq yayi sannan ya kalli khadija da ƙaton daya rungumeta suna ta sabon Allah babu kunya ba tsoron Allah,,,,,
wasu hawayen baƙin ciki suka zubowa sadiq, da sauri ya runtse idanuwanshi sannan ya kalli khadija da kwata kwata hankalinta baya wurin,,,,
da sauri ya sake runtse idanuwanshi sannan ya juya ya fita daga gidan,,,,,,,, cikin sauri yake tafiya haɗi da ɗan gudu gudu,
Fatima tabi bayan sadiq da gudu itama dan fita daga gidan,,,, sadiq yana zuwa mota ya shiga yayi gidan khadija,,,,,,, yana shiga wayar jawahir na shigowa,,,,,,,
Da kallo yabi wayar amma ya kasa ɗauka,,,,, ita kuma taci gaba da kiranshi , tsaki yayi sannan ya ɗauka tare da cewa miye?"""" jawahir tace yaya nidai na gaji sai faɗa babs yakeyi , sadiq yace ki taho ina gida ki sameni,,,,,, jawahir tace kuma kace gaka nan kana zuwa,,,,,
Cikin tsawa sadiq yace da Allah kada ki dameni idan zaki zo kizo idan bazaki zo kada ki sake kirana, tsaki yayi sannan ya kashe wayar.......
[1/17, 7:46 PM] Jamila Musa Ws: ☄
☄☄
☄☄☄
*WANDA BAIJI BARI BA*
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION* 📚✍🏻
*MEELAT MUSA*
*PAGE 42*
***
*J*awahir tace ikon Allah, shi komai faɗa babu magana mai daɗi,,, tsaki tayi sannan ta sake kiran wayarshi,,
A zuciye ya ɗauka sannan yace idan kika sake kirana saina ɓata maki rai na faɗa maki, tsaki jawahir tayi sannan tace idan kayi zuciya ka kashe wayar dan bazan daina kiranka ba,,,,,
Tsaki sadiq yayi shima sannan ya kashe wayar baki ɗaya,,,, jawahir dataji an kashe waya don haka tayi ta kira taji swichoff tace lallai ma mutumin nan,,,
Inna ce tace ki tashi ki tafi ɗakinki, jawahir tace bazanje ɗakin nawa ba, idan baizo ya ɗaukeni ba babu inda zanje,,,,,,
Miƙewa inna tayi tana cewa bara inje in faɗawa malam yazo ya koraki "yar nema,,,, jawahir tace shima ko yazo bazan je ko ina ba,,,,,
Inna bata sake magana ba ta fice daga ɗakin,,,, tana fita jawahir ta miƙe ta fara tattara "yan abubuwan da take so,,,,,,
Bata ƙarasa ba inna ta shigo ɗakin ita da baba, baba yace fito ki tafi idan zaki tafi kano ai ko baya nan tafiyarki kikeyi,,,, dan haka nan da nan bazakije da kanki ba?"""
Jawahir tace tafiya zanyi babs , ina haɗa kaya na ne, baba yace idanma gidan zaki ɗauka baki ɗaya ki tattara ki tafi,,,,,, jawahir bata sake magana ba, ta tattara abinda take so ta ɗauka tayi waje,,,,,
Baba yace kina da kuɗin abin hawa ne, jawahir tace banda su kuma bansan naka,,,, dariya baba yayi sannan yace kada Allah yasa kiso wanda bata san arxiki ba,,,,, jawahir batayi magana ba,,,,,
Inna tace jawahir kin ɗauki makullin ne?""" jawahir bata sake magana ba, baba yace kyaleta kada Allah yasa ta ɗauka, sai kin tafi , haka jawahir tayi tafiyarta ba tare da ta sake magana ba,,,,
Tana fita da hassana suka haɗu,,,, tace jawahir amarya, ko inda take jawahir bata kalla ba,,,, hassana tace jawahir abun kuma hada gaba ?"" jawahir tayi shiru taci gaba da tafiya cikin ɓaci rai,,,,,,,,
Hassana tace to Allah ya baki haƙuri, tayi gaba , jawahir kuwa tafiya taci gaba dayi ta kusa fita santar anguwarsu honey j yasha gabanta da motar,,,,,,,,
Sauke glass ɗin motarshi yayi sannan yace jawahir sai ina haka?""" batayi magana ba, dan an ɓata mata rai, yace ki shigo in rage maki hanya mana,,,,, kallonshi jawahir tayi sannan ta ɗauke kanta taci gaba da tafiya,,,,,,,,,
Ƙara binta yayi da motar ya sake shan gabanta tare da cewa shigo mana adaidai lokacin da yake buɗe motar daga ciki,,,,,
Jawahir harta sa jakarta ciki tana ƙoƙarin shiga, niko nace wayaga marar zuciya, sadiq ne ya shigo cikin santar ɓarke da gudun tada hankali,,,,,,,
Ƙara buɗe idonshi yayi ganin jawahir tana ƙoƙarin shiga motar wani a bayyane yace jawahir ?""" yana isowa daidai wurin ko kashe motar baiyi ba ya fito dan a lokacin jawahir harta shiga zata rufe ƙofar,,,,,,,
sadiq na zuwa ya buɗe motar ya fizgota, tare da sauke mata wani jarababben mari , jafar yana ganin haka yayi gaba da gudu kafin sadiq ya ganeshi,,,,,,,
Ganin ya tafi yasa sadiq ya shiga motar da gudun bala,i yabi jafar,,,,,, hankalin jafar ya tashi ganin sadiq yana binshi,,, ya ƙarawa motarshi gudu shima sadiq ɗin gudu yake kamar zai tashi sama,,,,,,,
jawahir jin mari da sadiq yayi mata da sauri ta juya ta koma gidansu inna tana kuka,,,,, inna tana ganinta tace ya akayi kika dawo ne?"""
cikin kuka jawahir tace shine yace in dawo,,,, baba dake zaune yana cin abinci yace Abubakar da kanshi,,,, jawahir tace Eh, baba yace ɗauko man wayata,,,,, jawahir tace babs kada ka kirashi don Allah,,,,,,
baba yace wannan wane irin sakarcin banza ne, to wuce ki tafi,,,, cikin kuka jawahir tana dire dire tace ita ba,a santa kowa idan yaje gdansu sanshi akeyi amma ita sai ace ta tafi,,,,,,,,,,
hankalin jafar ya tashi sosai ganin sadiq yasha gabanshi da mota,,,,, wani irin mahaukacin birki jafar ya taka tare da fitowa daga cikin motar da sauri,,,,,,,,
shima sadiq fita yayi da sauri jafar ya durƙusa ƙasa yana cewa don girman Allah kayi haƙuri,,,,, sadiq yace wane ɗan iska ya haɗaka da matata ?"""" jafar yace ba kowa,,,,,,,,
Wani irin halbi sadiq yakai wa jafar sannan ya ƙara cewa wane ɗan iska ya haɗaka da matata ne?""" ya ƙarasa maganar cikin ɗaga murya da