Author : MEELAT MUSA Category : African Stories & Novels
yayi mata sannu da zuwa, inna ce ta fita daga ɗakin, tana fita, ita kuma ta kalli inda sadiq yake sannan tace wai da wannan da na gani itace jawahir?"",,, sadiq yace kin ganta ne?"",,,, yamutsa baki tayi sannan tace ba laifi tana da kyau, kuma naga kamarku da ita sosai, sadiq yace tou, daga haka bai sake magana ba, sai ita taketa wannan irin fi,ili, da nuna asan da ita,,,,, kallonta sadiq yayi sannan,,,,,,
Yace ke ba nace kada kixo ba wai?"",,,,,, tace haba my ai kasan dole inxo tunda kai ba zuwa kakeyi ba, ta tashi ki tafi, tace haba kai ko?"",,,,,, tsawa sadiq yayi mata wanda yasa ta miƙewa dole sannan yace daga yau kada in sake ganinki gdan nan, na faɗa maki, tace haba sadiq ina laifin wanda yake sanka?"",,,, wulaƙanci baya da kyau, sadiq yace naji, tace to don Allah ka saurareni , sadiq yace jeki zan nemeki, tace babu wani nema na da zakayi, yace nace zan nemeki ai, tace to Allah yasa, amma sadiq baiyi magana ba,,,,,,
fitowa tayi shi kuma yana bayanta,,,,, tace ina inna take?"",,,,, jawahir dake jan ruwa ko inda suke bata kalla, sadiq ne yace ke bakiji ana magana ne?"",,,,, yi tayi kamar bata san sunayi ba, inna dake kicin ta fito tana cewa hadiza kin fito ne?"",,,,, tace Eh, jakarta ta buɗe ta fiddo kuɗi masu yawa ta ajiye kusa da inna , inna tace kai gaskiya bazan karɓa ba, tayi juyi duniya inna taƙi ansa, juyowa tayi ta dawo daidai inda jawahir take jan ruwa sannan tace anshi kinji ƙanwata?"",,,, wani sakaren murmushi jawahir tayi sannan tace , shida ya gaya maki nice jawahir bai faɗa maki ina da linkin abinda kike bani ba?"",,,, kece kike buƙatar asan dake , dan jawahir bata neman suna tunda ni tuni nayi, taɓe bakinta tayi sannan tace gashi can bashi kila shi yana da buƙata,
kallonta sadiq tayi tayi sannan ta ɗaga mashi gira, a daidai lokacin da take ajiye gugar hannunta sannan tace ko kai ya kace?"",,,,,,,baiyi magana ba, yace muje kinji waccan bata da hankali, jawahir tace da haukan nawa kake alfahari dani, yace zan dawo zaki gane kurenki, dariya jawahir tayi sannan tace ai dani dakai kar tasan karce,,,,,,,,,
[1/17, 7:45 PM] Jamila Musa Ws: ☄
☄☄
☄☄☄
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*WANDA BAIJI BARI BA*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
☄
☄☄
☄☄☄
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION* 📚✍🏻
*MEELAT MUSA* 🌹
*PAGE 25*
****
*T*ana shiga gidansu hassana, sallama tayi, bayan sun gaisa da maman hassana ne, tace hassana na nan?"",,,,,,daga ɗaki hassana tace wuto gani nan, jawahir aka tashi simi simi aka shige ɗaki,,,,
Tana shiga hassana tace kema don Allah sai yanxun zaki zo?"",,,,,, jawahir tace kiyi haƙuri, hassana tace yama sunan saurayin naki ne?"",,,,,,,jawahir tace ai su biyu ne, shidai ɗayan sunan sa Ahmad ɗayan kuwa bansan sunan sa ba,,,,,,, amma alƙali ne,,,,,, hassana tace to muje,,,,,,,,,,, miƙewa suyi su dukansu suka bar gidan,,,,,,,,,
Jawahir ta haɗu da hasana a islamiya take faɗa mata tana so tayi aure amma babu mijin aure, shine hassana tace zata kaita wurin wani malaminta,,,,, dan hassana batajin magana, kuma itace wanda ta saka wannan littafin cikin jakar jawahir,,,, kuma ta raina iyayenta , raini na haƙiƙa,,,,,,,,
Don haka cikin kuɗin da sadiq ya bata a cikinsu ne ta ɗauka, suka tafi wurin biye biyensu,,,,,,, sun daɗe suna tafiya a abin hawa sannan suka isa wurin,,,,,,,,
Bayan sunje ne, hassana ta gabatar da jawahir a matsayin baƙuwa, sannan ta ɗora da cewa itace wanda nace maka zan kawo maka,,, kallonta malamin yayi sannan ya kalli hassana yace kin faɗa mata ƙa"idojinmu?"",,,,, hassana tace A, a, amma yanxun saika faɗa mata,,,,,,,,,
Kallon jawahir yayi sannan yace ƙa"ida ta farko itace, shine saina kwanta dake,,,,,,, cikin rashin fahimtar abinda yake cewa jawahir tace ya kwanciya kuma"?"",,,,, yace zan kwanta dake kamar yanda ma"aurata suke yi, jawahir tace kai malam babu wata hanya mafi sauƙi?"",, nidai wannan taƴi man girma,,,,,,,,,,,,
Kallon jawahir yayi sannan yace A, a, wannan itace mafita, jawahir tace nidai zan bayar da kuɗi ko nawa kke so gaskiya amma banzanyi iskanci ba,,,, malamin yace ba aure kike so ba,,,,, kallon hasana yayi sannan yace ku tashi kubani wuri,,,,,,,,
Hassana tace malam tsaya, jawahir ki yadda, dukafa 10minutes yayi yawa, jawahir tace gaskiya nidai A,a, malamin ya dakawa jawahir tsawa, wanda tasa taji kanta na juyawa,,,, cikin murya mai bada tsoro yace to tunda kika kawo mana raini da taurin kai dukansu babu ke babu aurensu, bazasu sake nemanki ba har abadan duniya,
hassana tace malam kayi haƙuri kallon hassana yayi yana zaro idanuwa sannan yace ƙarya take ni za,a kawo ma raini ne?"",,,,ku tashi ku bani wuri,, haka jawahir ta miƙe jiki a sanyaye ta fita daga ɗakin malam hassana ma bayanta tabi, suka fito, suna fitowa suka hau abin hawa, hassana sai bala"i takeyi wa jawahir,,,,,, amma jawahir ta kasa magana sai kuka take,,,,kafin su iso gida tuni masassara ta lulluɓeta, sai kuƙa takeyi,,,,,
Suna tsayawa, a ƙofar gida jawahir ta sulale tayi cikin gda, tana zuwa ko sallama batayi ba, ta shige ɗaki babu abinda take tunani sai tashi ki bawa mutane wuri dukansu babu mai sake nemanki babu mai aurenki a cikinsu,,, wasu hawaye suka zubo mata,,,,,,, lallai takai kanta,,,, shigowa inna tasa tayi sauri ta goge hawayenta,,,,,,,
Inna tana shigowa tace jawahir ansa sadiq ne,,,,,,,, tana miƙa mata waya,,,,, cikin sanyi jawahir ta ansa sannan ta kara a kunnenta,,,,, tace hello, sadiq yace ina kikaje yau?"",,,,,jawahir tace unguwa yace wace unguwa kika je?"",,,,,, an kirani an faɗa man inda aka ganki,,,,, waike dai bakijin magana dai ko?"",,,, jawahir tayi shiru, sadiq yace na rantse da Allah idan baki daina fita ba wallahi jikinki zai baki labari na faɗa maki,,,,,,
tsaki jawahir tayi sannan tace to aisai ka dakeni, yace to shikenan idan na dawo ki faɗaman haka, jawahir tacebda Allah malam kada ka cika man kunne da zancen banza,,,,tana faɗin haka ta kashe wayar, taci gaba da cewa sakarcin banza anje an ganni sai miye?"",,,
shi kuma sadiq tana kashe wayarshi yace zan dawo zakiji a jikinki, wato iskancin naki duk ya tashi daga inda yake kin koma bin malamai, ai sai kije kiyi rayuwarki ce ba tawa ba, duk haryar da zanbi in gyara maki rayiwarki bakiji, duk wamda rai yayi ma daɗi babu kamar maishi, Allah ya shiryeki,,,,,,
****
*A*n gama gyaran gidan su inna komai na gidan sabo aka saka, anfa haɗa gidan sosai, an wani sa "yan aiki a gidan an da masu kula da fulawas da masu gadi an wani maida innas da babas "yan gatan tsofaffi, amma ba,a fitarwa jawahir da ɗaki ba, sai maganar gidan ake sosai duk inda ka wuce sai kaji ana maganar gidansu innas, sadiq ya gatanta iyayenshi sosai,,,,
***
*B*ayan sati biyu da gama gyaran gidan su hafsat da sadiya sukaxo, suka nemi alfarmar wurin inna zasu fara rabon kayan biki,,,,,, inna tace to nidai bani nake hanata fita ba, sadiq ne., jawahir tace babu wani sadiq kawai malama idan kin barni ki barni yana can yasan wata wainar da ake toyawa ne?"",,,,, nasan lallaɓawa zakiyi ki faɗa mashi, inna tace bazan faɗa ba, Allah ya bada sa,a,,,,,,,
Bayan inna ta fita ne, jawahir tace haba ni bansan wannan abun yanxun nan zakiji ta lallaɓa ta faɗa mashi, sadiyya tace hafsat kirashi ki nemi alfarma,,,,, hafsat tace to bara muji kinsan shima wani lokaci sahun keke ne,,,,,,,,,,,
Kiran sadiq ta fara, harta tsinke bai ɗauka ba, sai daga baya ya biyo kiran,,, hafsat ta ɗauka, suka gaisa tace mashi ya london?""",,,,,,,yace lafiya qalau,,,,,, hafsat tace don Allah yaya zamu fara gayyar biki shine nazo neman alfarma, nayi ma jawahir magana tace in tambayeka,,,,,, dariya sadiq yayi sannan yace bani ita,,,,,,, miƙawa jawahir wayar tayi,,,,, gaishe shi tayi, sadiq yace bazakije ba, jawahir tace don Allah ka taimaka man , yace idan na dawo zankije amma idan ban dawo ba, bazaki ba,,,,,, jawahir tace kai kada Allah yasa ka bari, ta kashe wayar,,,,,,,,
Hafsat tace kema miye haka don Allah?"",,,,tsaki jawahir tayi sannan tace ni banso inyi ta lallaɓa mutum yana raina man hankali, idan lokaci yazo kawai kuxo mu wuce,,,,,,,
Haka dai sukayi "yar firansu, daga baya suka tashi jawahir tayi masu rakiya har bakin get inda suka ajiye motarsu, bayan sun tafine, itama ta koma gida,,,,,,,,,,,,
***
*A*n fara shagalin bikin hafsat, don haka jawahir anje an ciro kuɗi a banki tayi anko tayi komai, amma tunda aka fara shagalin bikin bata sa anko ba, sabbin ɗinkuna tayi dasu ta shagale, ta raƙarƙashe abunta,,,,,,, kuma tunda aka fara shagalin biki jawahir dama gidansu hafsat ta koma da zama, sai yau da aka gama bikin ta dawo gda,,,,,,,,
***
*A*bin jawahir kuma ya sake turewa don yanxun abinda ta koya ma kanta bin malamai don neman mijin aure, saboda duk ƙawayensu sai aure sukeyi, ita kuwa ta rasa wanda zaice yana santa, bare ya aureta,,,, hassana kullum ƙara ɗorata takeyi, sai zuga ta takeyi, islmaiyyar ma ta daina zuwa,,,,, kuma sun kusa sauka, babu juyin duniya inna batayi ba ta koma amma ta murje idonta, haka ta haƙura ta kawo ido ta zubawa jawahir,,,,,,,,
***
*K*wanci tashi babu wuya a wurin Allah, yau shekarar sadiq huɗu da tafiya,,,,,,,,,, kuma har yanxun yaƙi ya dawo,,,,, baba kuma yace lallai saidai yayi aure dan zaman nan ƙasashen waje baida daɗi idan mutum baya da mata, sadiq abinda baba yacewa sadiq shi har yanxun bai samu matar da tayi mashi ba, baba yace to ina ita hadizar ne?"",,,,sadiq yace baya santa ai dama baice zai aureta ba,,,,,,, baba yace to yanxun yaushe zaka dawo ne?"",,,,, sadiq yace saura shekara ɗaya ya dawo, baba yace to lallai bazai yuwuba, haƙiƙa sai yayi aure,,,,, sadiq yace baba ya bashi nan da sati ɗaya zaiyi shawara, baba yace to idan bakayi shawara ba, ni zan yanke hukunci, sadiq yace to, suna gama wayarne baba yasa aka kira masji jawwahir,,,,, bayan tazo ne, yace mata to lallai kema ki fidda mijin aure,,,,,
gaban jawahir ya faɗi das das dasss, lokaci guda idonta ya kawo hawaye, sannan tace babs aini yarinyace ban isa aure ba, baba yace da,a kauye kike yanxun ai anyi maki aure,, jawahir tace nidai babs saina sauke alqur"ani sannan, inna dake gefe tace abinda kin daina zuwa makarantar, jawahir tace nidai don Allah a janye maganar aure yanxun,,,, baba yace sabo mi?"",,,,,jawahir tace saboda banda mai aurena,,,,, murmushi baba yayi sannan yace idan dai mijin aurene kin samu,,,,, tashi kije,,,, miƙewa jawahir tayi tabar farlon,,, tana fita da gudu ta nufi ɗakin innas,,,,
Tana fita, inna tace shi kaɗai zai iya saita ta, baba yace amma kullum sai an kawo ƙara ko?"",,,,, inna tace nidai ai gara ta tattara dan bakiji yanda ake man maganar na riƙe yarinya taƙi aure ba,,,,,,,, baba yace to ai sai ayi mata,,,,,
Jawahir kuwa tana zuwa ɗaki wayarta ta ɗauka ta kira hassana, ta faɗa mata yanda sukai da innas , ,,,, hassana tace to nidai shawara zan baki kada ki sake ki yadda ayi maki airen dole,,,,,jawahir tace shin ai banma samu mijinba, hassana taci gaba da ɗora ta tare da bata shawarar banza, wanda jawahir taga lallai haka shine mafita,,,,,,,,,
***
*B*ayan wasu kwanaki ne, baba ya sake tuntuɓar sadiq maganar aure, yace shidai bai samu wanda tayi mashi ba har yanxun, baba yace to ni na samar maka,,,, sadiq yace wace ce?"",,,baba yace jawahir,,,,,da sauri sadiq ya miƙe tsaye yana cewa baba ka rufa man asiri a aika gdansu hadizar,,, baba yace saidai ka aureta daga baya, amma sati mai zuwa zan ɗaura aurenka da jawahir,,,, da sauri sadiq ya ciro tissue dake gefenshi ya fara goge zufa,,,,, shi kuma baba ya kashe wayarshi,,,,,
sadiq da sauri ya fara kiran number hadiza,,,, bayan ta ɗauka suka gaisa, sadiq yace kince kinaso na ba?"",,,,,, hadiza tace E, sadiq yace kin shirya aure yanxun?"",,,,hadiza tace sosai ma,,,,,,, sadiq tace idan Allah ya kaimu ƙarshen satin nan zanzo,,,,,,, tace yawwa, yana kashe wayarshi hadiza ta tashi ta fara murna tana rawa, dan farin ciki,,,,
lokacin da maganar auren sadiq taxo kunne jawahir ɗan ƙaramin hauka tayi, saida ta daka tsalle ta some, kamar mai kamun aljannu, hankalin inna ya tashi sosai, amma baba yace tayi banza ta ƙaleta,,,,, jawahir kuwa an daina cin abinci an shiga tashin hankali sai cewa takeyi an cuceta, yamanza,ayi anhaɗata aure da sadiq?"",,,,,, nanma idan yan dukanta babu mai bashi haƙuri kawai an gaji da ita, so ake ta mutu,,,,,,,
ta daina wa kowa magana a gida,,,,, wannan dalilin kuwa baisa aka fasa ci gaba da biki ba,,,,,,,,,,, sadiq ya kira jawahir yace mata wallahi ko tasa a fasa auren nan ko kuma idan ta bari akayi auren saiya kasheta, kindai san halina na faɗa maki?"",,,,,, wani irin kuka jawahir ta saki, sadiq yace wallahi yarinya kuka ma yanxun kika dan aurena dake kamar mutuwace na faɗa maki, idan har kina san ci gaba da rayuwarki kada ki sake ki bari a aura maki na faɗa maki wallahi,,,,,,,, yana faɗin haka ya kashe wayarshi,
wani irin ihu jawahir ta saki sannan ta faɗi ƙasa tayi ta harbebe , amma baba yace duk abinda zatayi kada inna ta kuskura tayi mata magana,,,,,, ita kaɗai takeyin hauka babu mai tanka mata,,,,,,,
duk wanda yaga jawahir yasa tana cikin tashin hankali tabi ta rame tayi baƙiƙƙirin,,, duk ta hirgice kuma ga bala"in kulle kwata kwata bata fita, bare taje tasan mafita,,,,,ta kira hassana tace taje wurin malam ta faɗa mashi halin da ake ci, amma hassana tace malam yace sai ya kwanta da ita, sannan aikin zaici,,, haka dai ta haƙura tasa ma ranta salama, dan duk wata hanya da zatabi tabi batada mafita,,,,,,
Haka ta kira hafsat ta faɗa mata, hafsat ta tausaywa jawahir sosai,, sannan ta bata haƙuri da shawara, amma ganin zatayi mata wa,azi yasa ta kashe wayarta,,,,,hafsat da kanta ta kira sadiyya ta faɗa mata,,sadiyya tace towai miye?"",,,, hafsat ta fara bawa sadiyya irin azabar da sadiq yake wa jawahir, amma cewa tayi to wai miye a ciki don Allah?"",,,,,,,,sadiyya tace Allah ya kaimu zamuje musha shagalin biki,,,,,,,
***
*Y*au ne daren ɗaurin auren jawahir da sadiq umar azuba,,,,,, sadiq yana can hankalinsa yaƙi kwanciya,,,,, kuma baba yayi juyin duniya ya dawo amma sai yace bai gama abinda yake ba,,,, ba wani gayyar dangi akayi ba, amma an sanar da baban jawahir da larba duk sunxo,, sai ƙanwar maman su jawahir wato kuma kanwar inna, hadiza,,,,, haka dai ake hidimar biki babu bara ba aboki,,,,,
Haka akayi hidimar biki babu ango, jawahir kuwa tana cikin tashin hankali,,,,, bata da mafita, haka ta sanya wa ranta salama,,,,, kuma bata faɗa ma hafsat ranar aurenta ba haka sadiyya ma bata sani ba,,,,,,,
bayan an gama biki da kwana ukku duk kowa ya tattara ya koma gida,,,,,, gida ya rage daga innas sai babs , jawahir dai tana ta fuskantar damuwa,,,,,,,,,,,,,,,
Hankalin jawahir ya ƙara tashi sosai jin ance sadiq gobe zai dawo,,,,,, jawahir tana cikin damuwa sosai da tashin hankalinta yafi na kullum tshi sosai,,,,,,,,bata san yanda zasu ƙare da sadiq ba idan yaxo,..................
[1/17, 7:45 PM] Jamila Musa Ws: ☄
☄☄
☄☄☄
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*WANDA BAIJI BARI BA*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
☄
☄☄
☄☄☄
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION* 📚✍🏻
*MEELAT MUSA* 🌹
*PAGE 24*
***
*S*una fita hadiza tayi ma sadiq godiya, tare da nanata mashi don Allah yaxo kada ya mata da ita, yace baki da damuwa, shiga motar tayi sannan taja tabar ƙofar gidan......,,,,,
Tana tafiya sadiq ya dawo cikin gida, jawahir tana ganinshi da gudu ta ruga ta shige ɗaki, tana zuwa ta kulle ƙofar,,,,,,,, kallon inna yayi sannan yace waccan ɗiyar sai nayi mata hankali wato ni zata nuna nine da ita kar tasan kar?"",,,, tsaki yayi sannan yace zan kamaki saina lahira yafi ki jin daɗi, yana faɗin haka yayi waje,,,,,,,,,
Ta inda take lekensa taga ya fice daga gidan ajiyar zuciya tayi sannan ta buɗe ƙofar ta fito, da sauri taje kusa da inna ta zauna ta fara kuka, tace innas don Allah ki rabani da sadiq kowa ya dainawa kowa magana, idan ba haka ba zan biya kuɗina wa "yan daba su sassara man banza, kaji hauka wai uwar mutum kake faɗi ma wannan maganar,
Inna tace kiyi haƙuri insha Allah baizai sake shiga garkarki ba, tsaki jawahir tayi sannan tace ana sa bikin hafsat gobe zanje innas inna tace to Allah yasa rayuwarmu takai, tace amin,
koda daddare da baba ya dawo jawahir da kanta taje tace don Allah zataje wurin sa bikin ƙawarta idan Allah ya kaimu gobe, baba yace to Allah ya kaimu, kuma a dawo lafiya,,,,, jawahir ta tashi ta fita daga , ɗakin , tana fita baba ya kalli inna sannan yace kinji ikon Allah ta fara hankali inna tace Allah ya ƙara shiryawa,,,,,,,,
***
*W*ashe gari jawahir saida azahar ta fara shirin tafiya gidansu hafsat, cikin shiga ta kece raini da ɗaukar hankali,,,,,,, akabi jikin nan akayi ta mashi ɓarin ruwan turare, ita kanta tasan tayi kyau sosai gaskiya, ɗaukar kanta ta farayi hoto, tayi masu kyau, sannan ta ɗauki jakarta da gyalenta tayo waje,,,,,,,,,,,,,
Tsaye ta ganshi da wasu mutane suna magana bata san abinda suke cewa ba, kallon inna tayi inda take zaune, sannan tace innasco saina dawo, sadiq dake tsaye yace ina zakije ne?"",,,,,,,,,,
jawahir ta kalli inna tace innas baki faɗa mashi saƙona ba ne?"",,,,,,,yace an faɗi man wallahi babu inda zakije na faɗa maki, cikin masifa jawahir tace ko bala"i yaxo saina fita , sadiq yace to ki fita, wani ya riƙe ki ne?"",,,, kallon inna tayi sannan tace wai wannan wane irin masifa ne?"",,,,,, kiyi mashi magana wallahi ya fita harkata, sadiq yace babu ruwanki inna, kallon jawahir yayi sannan yace koma , tace bazan koma ba, sadiq yace tun kina shedani kima koma, jawahir tace idan baka fita harkata ba, nine ajalinka na faɗa maka,
Sadiq yace idan kin kasheni kice kin kashe wa?"",,,,,, jawahir tace *AZZALUMI* a daidai lokacin da hawaye suka zubo mata daga idonta, kallonta yayi sannan yace nine azzalumi?"",,,,,, yana nuna kanshi da hannu, jawahir cikin kuka tace Eh, yace to kiyi haƙuri insha Allah bazan sake shiga harkarki ba, amma tunda nayi rantsuwa wai bazaki fita ba, kiyi haƙuri sai gobe kije inda ranki yake so, isan kuma zaki fita, babu damuwa zanyi azumin,
Goge hawayenta idonta tayi sannan ta nufi haryar fita, sadiq bai sake magana ba, inna ce tace jawahir dawo kinji, sadiq yace barta inna, tace A, a, dawo kinji ko?"",,,,,tsayuwa jawahir tayi amma bata juyo ba, inna take ta bata haƙuri