Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

WANDA BAIJI BARI BA Rayuwar Ƙarya da Nadama by MEELAT MUSA

Author :  MEELAT MUSA Category :  African Stories & Novels

Chapter   11 / 28

30K to 33K   out of 83K words

ga saduq umar azuba```

tana gamawa taja motar ta tabar gidan, tana fitowa wani abokin sadiq ta bawa tace idan sadiq yaxo ya bashi, to jawwahir an tafi...............,,,

Sadiq yana zuwa gidanshi wata jaka ya ɗauko ya dawo gida da gudu, a ƙofar gida ya haɗu da abokinshi ya bashi saƙo inji jawwahir, gaban sadiq yace yaushe ta baka jawwahir ɗin?"" yace yanxun ta fita da motar , sadiq wani nushi yakai mashi sannan ya shaƙe mashi wuya yace ubanwa yasa kabarta ta tafi?"" yace wace ce?"" sadiq yace jawwahir mana, yace ai bansan wani wuri zataje ba, sakinshi sadiq yayi sannan ya anshi takarda yayi cikin gida, ɗakin inna ya shiga, inda take ajiye wuƙarta ya kalla yaga wuƙar a gefe kuma wayarta ce take ta kururuwa, wani irin ihu sadiq yayi sannan yace miyasa kika man haka?""" wayyo Allahana durkushewa yayi a wurin ya ɗora hannunshi saman kai , yana ihu kamar wanda uwarshi ta mutu,

Ina zan ganoki jawwahir?""" miyasa kikai man haka?"" kinsan tun lokacin da kike raina ne?"" wayyo Allahna jawwahir kada kiyi man haka, ya sake ɓarkewa da irin kukan nan mai jijjigawa, hannunshi ya shafo daga ƙeyarshi ya taho dashi har idon shi,

miƙewa yayi sannan yaje ya ɗauki wuƙar yace wato kema kina so na?"" tunda nace ina san wuƙa kika bar man ita, ɗaure wuƙar yayi a ƙugunshi yanda jawwahir takeyi, yana kuka sosai, kirane ya sake shigowa cikin wayar jawwahir, sadiq ya ɗauka , yaga ansa *Hassu* ɗaukar wayar yayi sannan yace hello, hafsa tace jawwahir kince yau za"ayi party kuma tun safe nake kiranki amma baki ɗauki waya ba, sai kuma anzo abun baiyi ma"ana ba, sadiq yace ba jawwahir bace, hafsa tace swry waye kai?"" sadiq yace yayanta ne, hafsat tace okey cewa zakai *honey j* ne, sadiq yace ba shine ba, hafsat tace ai shine yayanta , sadiq yace sadiq ne, hafsa tace kaine mai dukar mana ƙawa ko?"" hafsa tace jawwahir ta tsaneka , kana sata cikin ƙuncin rayuwa, ka hana mata farin ciki, bana jin daɗi abinda kake mata wallahi dan idan tana cikin damuwa nima kaina bana cikin kwanciyar hankali, dama nace ta bani numberka in kira ka ince ka daina cin zalinta, sadiq yace ai kin makara, hafsat tace mi kace yace, zan nemeki, hafsat tace to don Allah idan taxo kace ta kirani, amma ina roƙonka kada ya yada mana waya a rijiya pllllllx,

ajiyar zuciya sadiq yayi sannan ya kashe wayar, wani ihu ya sake yi kamar taɓaɓɓe yace ina zan ganki?"""""""""""""


tunda jawwahir ta fito gudu take falfalawa da motar ko gabanta bata gani dan yau tana cikin tashin hankali, sa ɓacin rai, ita za"ayi ma gorin gida, hmmm hawaye ta sake gogewa sannan tace a bayyane , sadiq na tsaneka ban kaunar ka, kuma yanda naji a raina Allah ya jiyar dakai haka a zuciyarka, ta sake fashewa da kuka,

tafiyar take sosai har ta fita daga cikin garin kaduna, tayi ma kano ta dabo tsinke, niko nace Allah ya saukar dake lafiya,

koda inna ta dawo sadiq bai ɓoye ma inna ba , ya faɗa mata komai, inna tayi tashin hankali kamar zata tsinewa sadiq, shidai baiyi magana ba, dan a shirye yake da ɗaukar duk wani hukunci da inna zata tayi akanshi, haka baba yaji wannan magana marar daɗi,

Faɗa dai yasha shi, daga baya kuma ya tashi ya tafi gidanshi, har yanxun baba da inna basu daina faɗa ba, sai kace sadiq yana nan,

yana zuwan gidanshi wayar jawwahir ya ɗauka yana duba contact inta, wata number ya gani an rubuta mata , *AZZALUMI* a ranshi yace waye wannan kuma?"" yana duba number yaga numbershi ce, hawaye suka zubo mashi, wato shine azzalumi na cikin littafin meelat musa kenna ko?"", yace duk abinda kika ce man daidai ne dake, daren ranar nan sadiq baiyi bacci ba, bari mubi jawwahir,

Jawwahir tana isa kano, tambaya tayi wace unguwa ce babu mutane sosai kuma wanda babu ruwan kowa da kowa?"" aka fara zana mata sunayen unguwanni, jawwahir tace to ina ne inda zata zauna ta nemi kuɗi?"" akace ai duk inda tace zatayi sana"a zata samu, godiya jawwahir tayi sannan ta ƙara gaba,

Haka tayi ta ƙusawa a cikin garin kano, ta gama shawaginta itadai anguwar da tayi mata itace katsina road, don haka tana zuwa ta shiga neman gidan haya, ta samu , kuɗin data zo dasu sune ta biya kuɗin haya,

****

bayan sati ɗaya, sadiq ya kira hafsa yace mata yana san ganin ta ina zasu haɗu?"" hafsa tace itadai ina zata sameshi?"" ya faɗa mata tace to zatazo insha Allah zuwa anjima,

jawwahir motar ta, tasa akayi mata kuɗi zata siyar dan bata da inda zata ajiyeta, abinda aka taya ta miliyan huɗu da dubu ɗaɗi biyu, jawwahir ta sallama ta, don ta zame mata kaya, to za"a bata kuɗi akace bayan sati ɗaya, kuma ta yadda,

Wani Auwal jawwahir da suka haɗu dashi tun zuwanta kano, dan haka tace mashi don Allah tana so a buɗe mata account, auwal shine ya shige mata gaba ta buɗe account, don haka ana bata kuɗin motar ta taje ta ajiye a bank, sannan tace ma auwal zata fara sa"ana, yace haka yana da kyau, tace insha Allah, ta gode,

sadiq da hafsat sun haɗu, yanda jawwahir take bada labarin sadiq hafsa ba haka tayi tunanin shi ba, ashe suna ganin kyan jawwahir sadiq yafi ta kyau, gashi ɗan gayu maganar shi ma daɗi kallonshi ma kasala yake sawa mutum yaji lallai sadiq haɗaɗɗene ta ko ina,

tambayar da hafsa tace zata ma sadiq ganinshi yasa ta kasa magana ma, kuma ta kasa haɗa ido dashi sadiq yana da kwarjini kuma buɗe ido gareshi idan ka ganshi sai gabanka ya faɗi,

sadiq ne yace mata kina da number jawwahir ne?"" hafsa tace ah ah, nidai har yanxun bata kirani ba, sadiq yace to zanyi tafiya ki taimaka man idan har jawwahir ta kiraki ki kirani da wayarta da muke waya dake , hafsa tace to ina jawwahir ɗin ne?"" sadiq yace ki bari sai ta kiraki sannan , hafsa tace to, sadiq godiya yayi mata sannan yayi mata alkairi , godiya hafsa tayi sannan sadiq ya fita daga cikin motar taja ta tafi,

Hafsa tana tafiya sai tunanin sadiq take, lallai wannan yayan jawwahir ya haɗu yafi honey j kyau da komai, lalai sadiq ya tafi da imanin hassu pha,..

Shima sadiq yayi masu inna bankwana ya koma wurin uzirinshi,

tou jawwahir a kano,
Sadiq kuma wannan karon yana *England*

Uhum *Wanda dai baiji bari ba*

Muje zuwa, muji,
[1/17, 7:41 PM] Jamila Musa Ws: ☄
☄☄
☄☄☄
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*WANDA BAIJI BARI BA*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥

☄☄
☄☄☄

*AMEENCI WRITER'S ASSOCIATION* 📚✍🏻

*MEELAT MUSA* 🌹

*PAGE 17*

****
*S*un daɗe suna zaune babu alart , shiru shiru jawwahir tace kai kada fa ya maidani gara garaɓasa mai hankalin tiyayyoba hajiya ta ƙalƙale da dariya, jawwahir tace da gaskene mana Allah kila ya gano ni,

Suna cikin haka sai wayar jawwahir ta fara kuka, da sauri ta duba tace yawwa shigen shine, ɗauka tayi sannan tace , barka dai, yace na tura maki saƙon amma kiyi haƙuri 2millioun ne, sai kiyi manage, jawwahir tace to saina jika, tana kashe wayar ta duba , tace yawwa ya turo, kunxo baku komawa wallahi,

Hajiyas fara rubutawa, number jawwahir ta karanta mata, bayan ta gama sannan tace abinda nake so dake, zo kiji!!!,,,,

Hajiya da sauri taxo ta zauna kusa da jawwahir, tace abinda nake so dake kirawo shi zakiyi a waya tunda ke kinayin wannan harkar kin fahimta?"" ki nuna masa kina sanshi kiyi amfani da dabaru har ki kawo shi gidan nan, idan yaxo kina lallaɓawa kema kina yage shi,

Godiya hajiya tayi , sannan ta miƙe tabar wurin, komi jawwahir take nufi oho?"""

Hajiya tana tashi jawwahir ta fara rubuta number hafsat amma da prvt no , ta kirata, suka gaisa , hafsat tace to miyasa baza ki buɗe number ba?"" dariya jawwahir tayi sannan tace saboda tsaro , ya gida ya komai da komai?"" hafsat tace wallahi jawwahir kiji tsoron Allah ki dawo gida, kinga wannan rayuwar bata dace dake ba, tsaki jawwahir tayi sannan tace kinga ki daina shiga harkata idan kuwa ba haka ba, bazaki sake jina daga yau ba, hafsat tace kada Allah yasa ki sake kirana, ai duk wanda baiji bari ba , bazai ƙijin hoho ba, jawwahir tace idan naji hohon na dawo,

Hafsat tace to shikenan, alhakin iyayenki kaɗai ya isheki, kinsa baiwar Allah cikin tashin hankali, gaban jawwahir ya faɗi da sauri tace kinje gidan namu ne?"" hafsat tace banje ba, itace dai taxo gidanmu, ajiyar zuciya tayi sannan ta kashe wayar, tana addu"a Allah dai yasa kada taje taga wannan cakwalkwallen gidan, wai harsai ta samu kuɗi taje tayi ma gidan ginin turawa,

Hajiya kuma tana shiga ɗaki wayar Alhaji bashir ta fara kira, bayan ya ɗauka suka gaisa, hajiya ta ɗanyi gajeren tsaki sannan tace inajin ma ba wanda nake nema bane ko?"" alhaji yace wa kike nema ne?"" tace Ahmad ta kamo suna haka nan, alhaji yace ayya ni bashir suna nan, hajiya tace to kayi haƙuri , ni abokin harka ne Ahmad ɗin nama ɗauka shine,

Alhaji dake kwance ya tashi da sauri yace kice kema ta hannu ce?"" hajiya tace gama zahiri ka gani, ta fara ɗan sakin maganganu na rashin natsuwa Alhaji yayi na"am da haka, hajiya tace to suna na hajiya zarto , ina yankar manya da ƙana na, amma nafi amfani da irin manyan alhazawan nan dan sunfi daɗin harka, Alhaji yace in sani, taci gaba da cewa yabon gwani ya zama tilas amma bari saika hau tuƙin nawa zaka bayar da labari, Alhaji yace to godiya nake, tace aha sai mun sake magana, kashe wayar tayi sannan ta fito tsakar gida , ta faɗa ma jawwahir yanda sukai da Alhaji, Jawwahir tace in sani ki jawo banza harsai yaxo gidan nan,

Amma sharaɗi ɗaya, zamuyi kashe mu raba, hajiya tace haba jawwahir duk wanda kika yaga bai isa ba?"" jawwahir tace ke bansan baƙin ciki kinji, sakarai ne, kuɗi yake bayarwa sosai , ni banyi baƙin cikin haɗaki dashi ba, sai ke abinda zaki bani kike jin zafi?""

hajiya tayi shiru, nan fa jawwahir ta buɗe wuta tayi ta zazzaga masifa, wai ta fasa haɗata dashi dama mutum baya da amana, hajiya tasan halin jawwahir don haka ta bawa jawwahir haƙuri da kuma ɗaukar alƙawarin zata bata wani abu,

Haka dai jawwahir taci gaba da ɗora hajiyas ta lallaɓa ta cinye komai kaff kuma kiyi ƙoƙari ki janye hankalinshi daga kaina, hajiya tace jawwahir ta kwantar da hankalin ta,

Hafsat kiran wayar sadiq take amma har yanxun bai ɗauka ba, dan haka ta gaji ta rubuta mashi saƙon cewa jawwahir ta kirata amma da prvt no,

****

*K*wana biyu da haɗa alhaji da hajiya zarto, bayan jawwahir ta dawo daga kasuwa inda take siyar da abinci, hajiya ta faɗa mata yau alhaji zaizo , jawwahir tayi farin ciki sosai sannan tace ma hajiya aikinki yana kyau, hajiya tace aiyo a gidan nan zai kwana jawwahir tace a, a, kidai gama abinda zakiyi ki barshi ya kama gabanshi dan kinsan reza yana da kishin bala"i, wato wannan wanda hajiya take tare dashi mai kawo mata ƙanzo,

hajiya tace aisai dai gidan ya kama da wuta, jawwahir tace mudai ku rufa mana asiri, ko kuma ma kawai kije gidanshi ke ki kwana acan tunda kina iyawa, hajiya tace nan zaizo, jawwahir tace to Alƙah kauda fitina, hajiya zarto tace ba amin ba, Allah ya kawota bala"in, jawwahir tace idan yazo ya tsaya cikin ɗakinki, hajiya zarto tace idan ya tsaya a ɗakina kema ya shafeki,

jawwahir tace Allah dai ya kyauta, tana faɗin haka tayi cikin ɗakinta,

hajiya zarto ko yau shiri ake sosai , anci uban gaye gyara kuwa jikin nan yasha shi, an liƙe ko ina, ana jiran zuwan Alhaji,

Da daddare kamar yanda Alhaji yayi alƙawari haka ya cika shi, tun a ƙofar gida zarto taje ta taro alhaji ana wannan irin yauƙi cikin sigar ƙwarewa da bariki, shiko alhaji sai yashe baki yake, zarto ce a gaba tace alhaji yaxo suje ciki, itace a gaba shine a baya tana tafiya tana burza ƙugu tana tafiya ta ɗaukar hankali alhaji duk yabi ya susuce,

haka tayi ta tafiyar jan hankali da nuna kwarewar bariki, har suka isa ɗakin zarto, bayan sun shiga zarto ta cire ɗan kwalin kanta sannan ta fara zage ziff ɗin rigarta, ta rage daga ita sai brezer , wurin alhaji ta nufa, ta fara rage mashi kayan jikinshi, alhaji jinshi kamar jariri sabuwar aihuwa, dan tunda yake harkar barikanci bai taɓa haɗuwa da kwalluwar "yar iska data kware wuri sarrafa namiji ba irin zarto, lallai taci zarto ta yanka kato ta yanka ƙarfe ,..........

jawwahir kuma a ɗakinta kwanciyarta hankalinta kwance kamar tayi baƙo ya mutu, tunani yanda zata hudo ma lamarin alhaji dan yau saura kwana biyu ɗaurin aurensu, murmushi tayi sannan tace zanji dakai,

Alhaji suna gama abinda suke ya yafa kuma ya caɓa sosai, dan haka 50k ya bawa zarto haka tayi masa rakiya har waje kamar yanda taje ta taho dashi, bayan ya tafi wani na zaune yana kallon duk abinda yake faruwa, har zarto zata shiga gida, yace ke zarto,

Cikin daba yayi maganar sannan yace ke amanar reza kike ci?"" aiku dama mata baku da amana, amma lallai kinsan yanda yake da kishi yaji labari kinsan ƙaryarki ta ƙare, zarto tace to kaje ka faɗa masa an faɗa maka tsoronsa nake ji?"" mutumin da baya iya bayar da kuɗi saidai ƙanzo karuwancin wahala , na cutuwa wanda in anyi saidai mutum yaci tuwo?"" ka faɗa masa idan yayi fushi kada ya sake zuwa daga yau,

kallonta yayi ya sake baki yace lallai zarto ashe kin zama shegiya?"" zarto tace sai yau ka sani?"" haɗuwar bariki a ba haɗuwa bace dan nima haka ya ganni da haƙora na 28 cass a bakina, kafa faɗa masa idan na sake ganinsa gidan nan sai naci durin uwarsa,

kallon zarto yayi sosai sannan yace lallai yarinya wannan mataccen tsohon har yasa kin fara tashin hankali?"" towai ma nawa ya baki ne?"" zarto tace tunda kaga ina tada jijiyar kai ai kasan abun mai zafi ne, tana faɗin haka tayi cikin gida, kallo yabi ta dashi har saidai ta shige gida, sannan ya jinjina kansa lallai zasu koya ma yarinyar can hankali,

ita kuwa tana shiga gida, kuɗin da alhaji ya bata ta ɗauka ta nufi ɗakin jawwahir, sallama tayi sannan ta shiga, jawwahir dake kwance ta kallo inda inda zarto take sannan tace hajiyasco yane ?"" tace kinga kuɗin nan, daya bani daga kwance jawwahir ta kaɓa sannan ta irga, tsaki tayi sannan tace kai babar nace gaskiya baki da aji, duk daɗewar da kukai wannan kaɗai ya baki?"" zarto tace Eh tsaki jawwahir tayi sannan tace amma gaskiya kinji kunya wallahi yoni yama za"ayi in kwanta wani ƙaton banza ya biya buƙatar sa kuma ya tunkaroni da wannan kuɗin?""

Jawwahir taci gaba da cewa shi yasa na gaya maki iskanci baya da rana, hajiyata kibar wannan harkar kixo kawai mu shiga gari muci gaba da danfarewa, dan banga amfanin iskanci ba, yanxun ga zunubi ga wahala ga kuma babu wadatattun kuɗi, shi yasa kika ga ni bana iya wannan harkar , amma cin bashi da damfara idan Allah ya baki sa"a, a rana kina iya samun budu ɗari 3,

hajiya tace idan kuma aka kamamu fa?"" jawwahir tace ke kuma sai kawai kiyi kwance aka kamaki?"" tsaki tayi sannan ta watsa mata kuɗin , hajiya ta tattara, jawwahir tace don Allah ɓace man da gani, da sauri hajiya ta fice daga ɗakin, jawwahir kuwa taci gaba da mita, tana ganin sakarcin zarto wai tayi kwance ta ɓare mutumcin ta tayi zunubi kuma danci baya a bata 50k tsaki tayi sannan tace lallai niko naci millan biyu a iska, kuma ko ubanwa ya tsaya masa bazan biya ba,


****

*A* gidan su innasco kuwa Inna sai kuka take tana ƙarawa, saboda hajiya da aka ɗauko daga kauye saboda jikin nata yayi tsanani sosai, abinda kuwa yasa innas kuka shine ganin za"a gano jawwahir bata gida, inna ta rasa inda zata saka rayuwarta, lallai babu wanda yaja mata wannan bala"i sai sadiq, hankalin inna ya tashi kuka take sosai duk wanda ya tambayeta dalili ta rasa mafita,

sadiq ta kira tayi ta zaginsa tana zaija mata, don Allah ya sani tayi bakin ƙoƙarinta akan jawwahir amma a banza, dan haka ya faɗa mata miye mafita?"" sadiq yace kawai kice masu tana makarantar kwana tunda basu san komai ba, idan na dawo zanji da komai, inna tace ai da kana nan da rashin kasancewar ka duk ɗaya suke, sadiq ya bata haƙuri tare da ɗaukar mata alƙawari idan ya dawo zai nemo jawwahir, niko nace kamar wata lambar waya?"""

Jawwahir tana tashi ta fara ɗan tattara kayanta dan tana so ta tashi daga gidan nan, donjin bala"in da reza yake, yace zan babbaka gidan, saboda haka ta shiga haɗa kayanta tana kaiwa moƙotansu, dan ita bata san matsala, taa ɗan kwashe wasu kayan ta kai ya rage mata sauran tukwanenta wanda take amfani dasu idan zatayi girki,

To bata gama kwashe kayan ba, ta wuce kasuwa dan siyar da siyar da abincin ta, ko da ta gama ba gida tayo ba kasuwa ta wuce, ashe jawwahir bata san tabar baya da ƙura ba,

fitar jawwahir zarto ta kira alhaji yaxo gidansu , dan tana san ta tatsi wasu "yan kuɗaɗe, ganin zuwan alhaji yasa abokinsa ya bugama ma reza waya, dan haka gidan yayo cijin ɓacin rai,

ita kuma zarto bata san abinda yake faruwa ba, suna ɗaki kwance , taje a tsakar gida sai zage zage ake, ita kuma da sauri ta fito daga ɗakin, don ganin ko lafiya?""" aiko tana fitowa reza yace ke dan uwarki ni zakici amanata?"" waye ya tsaya maki uban waye ya ɗaure maki kike wa mutane iskanci?"" Alhaji dake ɗaki yaji abu yaƙi ƙarewa da sauri ya zura rigarsa ya saka wando yayo waje, yana fitowa reza yace wannan ne?"" yayi kanshi da wuƙa,

zarto tace kaini zaka ma tasha?"" to bari fita ido na, reza ya tsaya yana kallon zarto, sannan yace zan suke maki uwa da wuƙa, zarto ta kalli reza sannan tace uwata tafi ƙarfinka saidai ni

11 / 28