Author : MEELAT MUSA Category : African Stories & Novels
irin mari sadiq yakai mata sannan yace ni abokin wasanki ne?"" tsaki jawahir tayi sannan tace ni Allah ya sawaƙe man inyi wasa dakai mazan kirki ma basu gabana bare kai sokon namiji,,,,
sadiq yace waye sokon namijin?"" jawahir tace kai mana,,,, sadiq yace ƙaryane yarinya, ni nafi ƙarfin duk inda kike tunani kuma na wuce wurin,,,,, dan yanxun idan har kikaji ni sai kin suma,,,,,
jawahir tace ni bana buƙatar nuna jarumta, ko gwaninta, kaje ga karya can itace take da buƙata, amma ni ƙosassace,,,,, wani irin gigotaccen mari sadiq yakai wa jawahir kuma yaci gaba da faffala mata, yana cewa ,
kinyi asara sakarar banza, har wani faɗi kike kina cewa ke ƙosassace,,, cikin kuka jawahir tace ai ba ƙarya na faɗo ba, kai banda ƙaddara da zaman gidanku danayi ai kasan ni ba sa,ar kace bace, dan jawahir ba matar yara bace,,,,,
cikin kulewa sadiq yace duk cikin mazan da kike taƙama dasu waye yakai ni?" kuma waye gwanin naki?"" sakarkarin banza da basu iya mace ba, kauyawan banza,,,
jawahir tace a kauyanci nasu suka makantar man idanuwana bana kallonka sai su, wani irin mari sadiq ya sake kaiwa jawahir sannan ya ɗagata yace sakarar banza ƙazama, "yar iska,,,,,,
Cikin kuka jawahir tace anji ba komai, a ƙazantar tawa harka hau saman ruwan ciki na, sadiq yace da nahau mi nayi?"" tace ko bakayi ba ai kaji wani abu,
tsaki yayi sannan ya sauka daga saman gadon , yace kuma daga yau idan kika sake fita a gidan nan, saikin raina kanki,
jawahir tace kaima daga yau idan ka sake zuwa gdan nan saika raina kanka,,,,, kuma ban fita ba, yanxun zan fara fita,,,,,,,,
kusa da ita ya matsa sannan yace bani makullin mota ta,,,, saukowa tayi daga saman gadon sannan ta matsa jikin madubi ta ɗauki makullin ta tilla mashi,,,,,,
bayan ya ɗauka tace shima gidan ko in fita ne?"" sadiq baiyi magana ba, ya buɗe ƙofa ya fita,,,,
jawahir tabi bayanshi,,,, khadija dake zaune farlo tabi su da kallo, shiga cikin farlon jawahir tayi sannan tayi miƙa,,,,, ta kalli sadiq tace wallahi duk ka tara man gajiya,,,,,,,,,,,,
da sauri khadija ta kalli jawahir,,,,, murmushi jawahir tayi sannan ta ɗaga ma khadija gira,,,,, tace kai lallai fa mu gode ma Allah samun gwarxon namiji irin sadiq sai an laluba, wannan dalilin yasa kikaga ina kishin mijina,,,,,,,
wannan abu yasa sadiq ya kalli jawahir amma ya kasa cewa komai,,,,,, dan baisan iskanci jawahir ya kawo nan, ba, wata irin gyatsa tayi sannan ta shafa cikinta tace alhamdulillah mai sama,u ya ƙare man kai maigidan mace biyu,..........
[1/17, 7:45 PM] Jamila Musa Ws: ☄
☄☄
☄☄☄
*WANDA BAIJI BARI BA*
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION* 📚✍🏻
*MEELAT MUSA*
*PAGE 33*
***
*J*awahir taci gaba da cewa, basai ka dawo anjima ba, kuma tafiyar ma gaskiya bazan samu damar zuwa ba,,,,
Ke khadija tunda kece amarya yaya kawai ka tafi da ita london ɗin,,,,,
Sadiq yace da Allah rufe ma mutane baki, murmushi jawahir tayi sannan tace tooo baka so ta gane nice nace kaje da ita?"""
Sadiq inda khadija take zaune yaje yaja hannunta yace muje,,, miƙewa khadija tayi sadiq yajata suka fita daga farlon,
Suna fita jawahir da sauri ta matsa bakin window tana lekensu,,,,, tsayuwa taga sunyi suna magana amma bata san abinda suke cewa ba,,,,,,
Sadiq ne dai yake goge mata hawayen idonta,,,,,, sautin bakinshi yana fita cikin sigar lallashi,,,,,, daga baga kuma suka tafi,,,,,,
Dariya jawahir tayi sannan tace aikin banza, nima kinji yanda nake baƙar munafika,,,,, tana tashi daga wurin ɗaki ta koma tana zuwa saman gado ta faɗa taci gaba da kuka,,,,,,,,,,
Sadiq kuwa bayan sun tafi, tuƙi yake amma hankalinshi na kan maganar da jawahir tayi,,,,,, ajiyar zuciya yayi sannan yayi magana a xuciyarshi lallai jawahir iskancinta yakai,
Wato har tasan sokon namiji tasan gwarzo,,, lallai zan nuna maki duk wanda kike tare dasu sune sokaye , kamar yanda kika ce ni gwarxo ne zakiji a jikinki in Allah ya yadda,
Haka yayi ta tunani da shirya irin muguntar da zaiyi wa jawahir,,,,,, murmushi yayi sannan ya kalli khadija, dake ta fushi,,,,,, yace kiyi haƙuri,,,, cikin kuka khadija tace ai dama nasan ba sona kke ba, sadiq yace waye yace bana sanki?"""
Khadija tace amma nasan kafi san jawahir, murmushi yayi sannan yace fitar da jawahir daga bakinki, kallonshi khadija tayi sannan tace miyasa zan fitar da ita?"""
Sadiq bai sake magana ba,,,,,,,,haka suka ci gaba da tafiya, har suka isa gda, babu wanda ya sake magana wa wani,
Jawahir kuwa saida tayi kukanta ta gaji dan kanta, sannan ta tashi ta saka kaya, ta shiga kicin dan yunwa takeji sosai,,,,,,,,,,
Sadiq kuwa yana fitowa wanka, bayan ya gama abinda yakeyi,,,,, yace ma khadija zaije ya dawo,,,,, khadija tace ina zakaje?"""
Sadiq yace zanje inyi ma su baba bankwana,,,, khadija tace muje tare mana?"",,,,,, sadiq yace A, a, zanje ni ɗaya ne, daga haka bai sake cewa komai ba, ya fito,,,,, yana shiga motar gdan jawahir yayo,,,,,,,
Yana zuwa, bayan yayi parking ya fita, jawahir dake zaune farlo tana chat jin shigowar motar da sauri ta leƙa dan ganin waye?"""
Gaban jawahir ya faɗi ganin motar sadiq,,, da sauri ta juyo dan ɗaukar wayarta ta ruga ɗaki, tana juyowa ta ganshi tsaye bayanta,,,,,,,,,,,
Cikin tsoro tace sannu da zuwa,,, baiyi magana ba,,,, ya samu wuri ya zauna,,,, jawahir da sauri ta tafi kicin ta ɗauko lemo, ta kawo mashi, kallo ya bita dashi , ita kuma duk ta dabarbarce, cikin rawar baki tace zakaci abinci?"""
Kallonta yake har yanxun,,,, gaban jawahir ya fara faɗuwa kusa dashi ta dake ta matsa,,,,,, ta durƙusa gabanshi tace don Allah mi nayi maka kuma?""" murmushi yayi sannan yayi mata wani irin kallo,
wanda yasa ta saurin miƙewa,,,, a gadarance yace zo,,,,,,,,, ƙoƙarin shiga ciki takeyi, sadiq yace idan kika shiga nazo na sameki zan nuna maki ni ba soko bane,,,,, dawowa tayi,
Yace zo nan,,,, tsayawa tayi tana kallonshi,,,, kada in sake magana,,,,, ya ƙara maganar cikin ɗaga murya,,,,,,, a hankali tafara tafiya,,,tana kuka,,,,, tana zuwa kusa dashi ta riƙe hannunwanshi,,,, sadiq yace tashi ki zauna,,,,,,,,
miƙewa tayi har yanxun bata saki hannunshi ba,,, ta zauna,,, yace matso nan ya nuna da kanshi saboda ta riƙe hannunshi,,,,,
matsawa tayi kusa dashi ya sake cewa ƙara matsowa ,,, matsawa tayi sosai, matso mana, jawahir tace ina kuma zan matso?""" yace sakar man hannu to, ta saki hannunshi,,,,,
hannunwanshi biyu yasa ya matso da ita sosai , sannan yace jawahir,,,,, kallonshi tayi ba tare da tayi magana ba,,,,,,,,,,,
yace waye yace maki zanyi tafiya da khadija?""" cikin kuka jawahir tace haka naji a jikina,,,,,, sadiq yace mi kikaji ne?""" jawahir ta goge hawayen idonta sannan tace naji babu daɗi ne,,,,,,,,,,,,,,,,
sadiq yace kema kina zuwa in tafi dake?"""" kanta ta girgiza alamar A, a, dan tasan idan tabi sadiq ga khadija, lallai zata ci ubanta,,,,, sadiq yace saboda mi bazakije ba?""",,
jawahir tace ba komai,,,, yace to,,,,, makullin motar daya ansa ɗaxu hannunta ya ciro ya bata, sannan yace gashi, jawahir tace A, a, sadiq yace miyasa bazaki ansa ba?""" tace haka nan, sadiq yace ai na bar maki motar ne,,,,,,,,,,,
Jawahir tace ngd sosai amma ka bawa khadija,,,,, murmushi sadiq yayi sannan yace ai na bata mota,,,,, jawahir tace to ka barshi bana so,,,,, yace to ajiye a wurinki,,,,,, jawahir tace kaje ka ajiye da kanka,,,,,,,,,,
Sadiq yace to muje ciki,,,, In ajiye, miƙewa tayi yayi gaba tabi bayanshi,,,,,,,,
suna shiga sadiq ya kulle, ƙofar ya riƙe makullin a hannunshi,,,,,,,,,,, jawahir tace buɗe , sadiq yace inafa zan buɗe in zama soko?"""
Jawahir zatayi sake magana a daidai lokacin da sadiq ya isa dafff da ita,,,, da sauri ta ɗago ta kalleshi, shi kuma yaja hannunta,,,,,,,
jawahir ta kwace, ya sake janta ta ƙara fizgewa,,,,, agogo ya kalla, sannan yayi tsaki, gaba ɗayanta ya ɗauketa yayi samaɓ gado da ita,,,,,,,,
jawahir tace miye haka wai?""" baiyi magana ba, harya kwantar da ita saman gado,,,,,
Tana jin ya saketa da sauri ta sauko ƙasa zata shige toilet, da ƙafarshi ya taɗota ta faɗi ƙasa, ya take ƙafarta da ƙafarshi, ya fara cire kayan jikinshi,,,,,,,,,,
jawahir da sauri ta rufe idanuwanta, tana cewa A, a, sadiq baiyi magana ba, saida ya gama, yana gamawa ya sake ɗaukarta, ya maida saman gado,,,,,,,
Kayan jikinta ya cire, jawahir sai ihu takeyi, tana cewa ta bari,,,,,, har yanxun sadiq baiyi magana ba,,,,,,,, jawahir kuwa sai ƙara ɓare baki takeyi tana kuka,,,,,,,
da bakinshi ya rufe mata baki, salon wasan nashi ya canja, jawahir har yanxun kuka takeyi tana ba sadiq haƙuri, amma sam yaƙi ya saurareta,,,,
Tun jawahir tana ihu da ƙarfi har ta fara rage sautin kukanta saboda azaba,,,,, tun tana kukan arxiki har ta ɗauke dukanta, dan kwata kwata sadiq baiyi wa jawahir zuwan budurwa ba, gaba ɗaya ya afka mata , ga kuma cuta daya sa a ranshi,,,,
Saida ya samu natsuwa ya dawo hayyacinsa sannan ya barta,,,, dan jawahir tuni ta tafi dunuyar suma,,,
miƙewa sadiq yayi ya shiga toilet, wanka yayi sannan ya fito ya saka kayanshi, makullin motarshi ya ɗauka ya fita,,,,, bai daɗe da fita ba, ya dawo, kuɗi ya ajiye a saman madubi sannan ya fita,
Yana fita mota ya koma ya shiga yaja yabar gidan,,,,,,,,,,
lokacin daya koma gda, khadija tayi bacci, dan haka farlo ya zauna,,,,, yana tunanin abinda ya faru tsakaninshi da jawahir,,,,,,,,,
sai yanxun yaji duk bai kyauta ba, lallai ya cuci jawahir, haka nan yaji ta bashi tausayi,,,,, yace baiwar Allah ashe jawahir ba "yar iska bace,,,,,,,,,
Wata zuciyar tace baiwar Allah tana can ko ya takeji yanxun?""" wayarshi dake ringing ya ɗauko ya duba,,,, bai ɗauki kiran ba, ya miƙe ya shige ciki,,,,,,,,,,,
jawahir kuwa har yanxun bata san inda kanta yake ba, dan bata dawo daga sumar da tayi ba,
***
*K*arfe 6:30am sadiq ya ɗauki khadija suka tafi, saida suka biya gdan sukayi wa inna da baba ban kwana sannan suka wuce gdan jawahir,,,,,,,,,
Suna zuwa bayan sadiq yayi farkin bai kashe motar ba, yace ma khadija ta jirashi ya dawo,,,
khadija tace to,,,,, shi kuma fita yayi da sauri ya nufi cikin gda,,,,,,,,
Sadiq yana zuwa makulli yasa ya buɗe ƙofar,,,,, bayan ya shiga ya rufe,,,,, jawahir dake zaune saman abin sallah tana ta kuka,,, sadiq yayi sallama ya shiga,,,,,,,,
tana ganinshi a tsorace ta miƙe tana ci gaba da kuka,,,,,,, da sauri sadiq ya matsa kusa da ita ya rumgumeta, yace jawahir don Allah kiyi haƙuri kinji,,,,,,,
jawahir tace to,,,,, sadiq yace mi kike so yanxun?""" jawahir tace ba komai,,,,,, sadiq yace kin yafe man ne?""" kanta ta ɗaga alamar E,,,,
da kanshi ya fara tattara mata kaya, yace ta fito, tace ina zata je?""" sadiq yace gida zata koma saiya dawo.............
[1/17, 7:45 PM] Jamila Musa Ws: ☄
☄☄
☄☄☄
*WANDA BAIJI BARI BA*
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION* 📚✍🏻
*MEELAT MUSA*
*PAGE 34*
***
*Y*ana tattara kayan yana cewa na gode tunda kin yafe man, saida ya gama haɗa kayan kaff, sannan ya ɗauki makullin motar daya bata,,,,,,, yace muje,,,,,
Miƙewa jawahir tayi amma ƙiriƙiri tafiya ta gagareta,,,,, sadiq daya fita jin yana magana babu ansa yasashi juyowa ,
Ganin babu jawahir da sauri ya koma, tsaye ya sameta ta riƙe ƙofa tana kuka,,,, sadiq yace taho jawahir na makara don Allah,,,,,,,
Cikin kuka jawahir tace bana iya tafiya,,,,,, sadiq yace baki iya tafiya?""" kai kawai ta ɗaga mashi, yace swry ,, hannunta ya kamo a hankali amma jawahir ta kasa tafiya,,,,,
Ganin bata da niyyar tafiya ya ɗauketa,,,,, dan shi sai waya akeyi mashi, ya makara ,,,,,
Suna isowa bakin get, motar yasa ta, sannan yace zaki iya tuƙi ne?""" cikin kuka jawahir tace A, a, sadiq yace ina zuwa,,,,,, wurin motar ya koma sannan yace wa khadija, su koma gdan , zaikai jawahir bata lafiya,,,,,,,
Cikin masifa khadija tace gaskiya my miye haka?"" ita tuƙinma bazata iya ba?"" sai tayi ta wani lambo,,,,, sakara da ita kawai,,,, sadiq yace kece sakara ba ita ba,
Kuma wallahi idan baki biyoni ba, wallahi ina ajiyeta da wannan motar zanyi tafiya ta, yana faɗin haka yayi tsaki ya koma inda jawahir take,,,,
Yana zuwa ya fitar da ita daga mazaunin tuƙi ya maidata gefe, ya rufe, sannan ya shiga yaja motar, ya fice daga gidan,,,
Ganin ya tafi yasa khadija tabi bayansu, sadiq wani irin gudu yake sosai, khadija tana biye dasu sai Allah ya isa takeyi,,,,
Suna zuwa bayan sun shiga gidan ne,,, sadiq ya fito da jawahir da kanshi yakaita ɗakin inna, saman gado ya kwantar da ita, sannan yace saina dawo,,,
Ga makullin nan, ya ajiye mata a gabanta, saida ya sumbaci goshinta sannan ya fita,,,,,,,,
Yana zuwa ya buɗe mota ya shige, khadija taja suka bar gidan, sadiq ya tafi yana tunanin jawahir a ranshi........
Jawahir kuwa wasa sabon fari,,,,, wata irin masassara ta lulluɓeta, ga duk jikinta wani irin ciwo yake mata,,,, ga wani irin zuge da takeji, ga tafiya ta faskareta, tana nan kwance saman gado sai kuka takeyi,,,,,
Inna da bata san zuwan jawahir ba, tana shigowa farlo taji kuka, da sauri tayi ciki tana cewa waye yake kuka?"""
Cikin kuka jawahir tace nice,,,,,, inna tace lafiya?"" yaushe kika zo?""" jawahir tace ɗaxu, inna tace miya sameki ne?""" daga nan jawahir bata sake magana ba,,,,,,
Kusa da ita inna ta matsa tana cewa miyaseki wai?""" amma jawahir ta kasa magana,,,,, sai kallon inna take idonta yana bulbular da hawaye,,,,,
Zama inna tayi kusa da jawahir tace mi yayi maki ne?""" jawahir batayi magana ba,, inna ta gaji da tambayarta ta tashi ta fita,,,,,
Yinin ranar nan haka jawahir ta yini ɗaki, inna ganin abun ba na wasa ba ne, yasa ta kira abokin sadiq yazo ya ɗaukesu yakai su asibiti,,
Da sukaje asibiti sun samu ganin likita, bayan "yan tambayoyi aka bawa jawahir magunguna, tare da shawarwari, sannan suka dawo gida,,,,
***
*K*wanci tashi babu wuya a wurin Allah sadiq satinsu biyu da tafiya, kuma kullum saiya kira jawahir, wata rana ayi rabuwar daɗi wani lokaci ayi faɗa,,
Shi kuma sadiq abinda ya kasa ganewa shine, khadija idan zai kwanta da ita dole saiya biya kuɗi,,, abun kullum ƙara gaba yake yi, yayi nasiha amma tace idan baza iya ba ya barshi,,,,,
Baida yanda zaiyi ya haƙura, kuma kullum da farashin da take yanka mashi,,,,, to yauma hakance tsakaninsu,,,,,,
ta riƙe ƙugu gam sai ya bata dubu ɗari biyar, sadiq yace idan dai haka nan take so ta faɗa zai bata amma bazai yuwu ba, sai zaiyi sunna da ita tace ya bata kuɗi,,,
Khadija tace bata san na kyauta, sadiq yace to kada Allah yasa ki bayar idan ban kwanta dake ba, sai akace zan fasa rayuwa ne?"""
khadija ganin sadiq yayi zuciya yasa ta fara rarrashin shi, amma sadiq idan ya fita harkar abu ya gama dashi, niko nace in sani ranar huce takaici cire kai ba wata tsiya bace inji turwa,
Wayarshi ya ɗauka ya fita daga gdan,,, yana fita khadija ta ɗauki wayarta ta kira ƙawarta ta fara faɗa mata yanda sukayi da sadiq,,,,,
tace kada ki sake bashi haƙuri, idan bai bada kuɗin nan ba, ki barshi, shine zaiyi wahala bake ba,,,,,,,, haka tayi ta ɗora khadija a hanyar banza, ita kuma tana ganin itace mafita,,,,,
sadiq yana fita, motar ya shiga yayi tafiyarshi,,, saida yayi tafiya sosai, sannan ya samu wuri yayi parking, wayarshi ya ɗauka ya fara kiran jawahir,
jawahir kuwa bacci take , har wayar ta tsinke, ya sake kiranta
[1/17, 7:45 PM] Jamila Musa Ws: ☄
☄☄
☄☄☄
*WANDA BAIJI BARI BA*
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION* 📚✍🏻
*MEELAT MUSA*
*Domin samun littattafanmu sai kunememu a group ɗinmu na facebook a
AMEENCI WRITERS NOVELS GROUP
*PAGE 35*
***
*S*adiq yayi ta kiran wayar harya gaji amma jawahir bata ɗauka ba, haka ya haƙura ya koma gda,,,,,
Yana komawa gda khadija ta taso da bala,i ina kaje ?"" murmushi sadiq yayi sannan yace nine kike cewa ina naje kamar wani ƙaramin yaro?""
Tace dole in tambaya kuma ya zama lallai ka faɗa man ina kaje idan ana san zaman lafiya a gdan nan,,, ta ƙarasa maganar cikin masifa,,,,
Kallonta sadiq yayi ƙasa da sama baiyi magana ba,,,,, kusa dashi ta matsa tace ina kaje?"""
Baiyi mata magana ba, ya wuce ciki, da sauri ta bishi, tana masifa,,, ,kafin ta isa ya rufe ƙofar ɗakinshi, khadija tahau dukan ƙofar tana cewa don Allah my ka buɗe,,,,,
Tana maganar ne cikin sigar lallashi,,,,,, tana cewa kayi haƙuri na yadda amma ka bada dubu ɗari biyu,,,, sadiq dake kwance saman gado yayi murmushin takaici, sannan ya gyara kwanciyarshi,,,,,,
Khadija tace my buɗe muyi sulhu,,, sadiq bai sake magana ba, yayi kwanciyarshi danyin bacci,
Haka ta ƙarasa koke kokenta ta gaji ta tashi ta tafi ɗakinta ta kwanta bacci,,,,,,,,,
***
*J*awahir ce kwance a saman gadon innasco sai tunani takeyi, bayan ta gama nazarin duniya tayi murmushi wayarta ta ɗauka dan kiran zarto,,,,
Wayar tana shiga bayan ta ɗauka suka gaisa,,, jawahir tace hajiyata ya kano?""" zarto tace kano babu daɗi tunda kika barta,,,,,
Murmushi jawahir tayi sannan tace insha Allah gobe zanzo, zarto tace tsakaninki da Allah?"" jawahir tace da gaske,,,,,,,,,
Zarto tace to Allah ya kawo mana ke lafiya,,, jawahir tace ameen, amma ki sani babban buƙata zata kawoni, zarto tace zuwan naki shine damuwa, jawahir tace zanzo da yaddar Allah, a haka sukayi sallama,,,,,
Bayan jawahir ta kashe wayarta ta fara kiran wayar sadiq, bai ɗauka ba, bayan ta gama kiran sadiq ya biyo kiran jawahir,,,,
Ɗauka tayi suka gaisa, sadiq yace wannan kiran ba dan Allah akayi man shi ba,,,,,, jawahir dariya tayi sannan tace to don Allah zanje kano gobe,,,,,,,,,,
Sadiq yace mi zakiyi a kano ne?"" jawahir tace don Allah baban ƙawata da muke zama da ita a can ya rasu,,,,,,,
Sadiq yayi dariya sannan yace kada kije,,,,, jawahir tace don girman Allah kayi haƙuri kada kace zaka hanani,,,,, sadiq yace nace A, a, tsaki jawahir tayi sannan tace sai naje,,,,,,
Sadiq yace to kije ɗin idan na dawo saiki anshi hukunci,,,,,, jawahir tace kai dan kaga ana lallaɓa ka sai kayi taman haka,,,,,,
Sadiq yace to kiyi haƙuri zansa akaiki, jawahir tace bana so akaini zanje dakaina,,,,, sadiq yayi shiru yana wani tunanin,,,,,,
Wata zuciyar tace tunda har tayi hankalin tambayarka barta taje,,,, wata tace kada ka barta,,,,,, maganar jawahir yaji tana cewa azzalimi kayi shiru,,,,,,,
Dariya sadiq yayi sannan yace to jawahir kije,,,,, wani irin ihu jawahir tayi sannan ta kashe wayar,,,,
Inna dake farlo ta shigo tana tambayar lafiya?"" jawahir tace , sadiq ya aiketa kano,,,, inna tace sadiq ɗin?"" tace Eh inna tace ƙarya kikeyi , baki zuwa,,,,,
Zama jawahir tayi sannan tace waike innas miye haka don Allah,,,,, inna tace babu inda zakije,,,, dariya jawahir tayi sannan tace aisai ki bani venalin isha maganin mantuwa,
Inna tace bazaki sha komai ba, amma babu gdan da zaki,,, jawahir tace faɗi ɓannar baki, tafiya kuma har anyi an gama,,,,, inna tace ai