Author : MEELAT MUSA Category : African Stories & Novels
sannan yace ta shiga da motar ciki,
Kunna motar tayi tare da matsawa bakin get ɗin tayi horn, aka buɗe ta shiga.........
[1/17, 7:45 PM] Jamila Musa Ws: ☄
☄☄
☄☄☄
*WANDA BAIJI BARI BA*
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION* 📚✍🏻
*MEELAT MUSA*
*PAGE 27*
***
*S*una shiga ta samu wuri tayi parking, buɗe motar sadiq yayi ya fitar da ƙafarshi ɗaya waje,,,,,
Wayarshi dake ringing yace ma jawahir ke waye yake kirana?"" ɗaukar wayar tayi ta duba sannan tace ban iya faɗa ba,,,
Ansa yayi ya duba, dariya yayi sannan ya fita daga motar, yana fita jawahir tace munafiki, ko wace jaka ce sweetheart , bata gama tunaninta ba ta hango khadija,
Da sauri jawahir ta gyara zamanta tare da ƙara ƙurawa wurin idon,,, magana sukayi basuji abinda sukace ba, taga dai sadiq yabi bayan khadija sunyi wata hanya,,,,
Da sauri jawahir ta fita daga mota, tana cewa bala,in nan, amma sadiq yakai babban ɗan iska,,,,, bara inje inji uwarmi zaice mata?""
Tana fita da gudu tabi hanyar, tana zuwa zata shige taga sun shiga wani farlo, hawayen daya biyo mata daga idonta ta goge da bayan hannunta sannan ta matsa wurin ta raɓe jikin window,
Maganar khadija taji tana cewa my zauna mana, jawahir dake laɓe tace shegiya ashe my, hmm ta girgiza kanta tare da cewa banzaye, Lmayyar bira,uba, duk sai kunci ubanku munafikan Allah,
Maganar sadiq taji yana cewa zanzo idan Allah ya kaimu , wallahi na gaji bacci nakeji, jawahir tace aiko baza kayi ba munafikin Allah,
Khadija tace ko ka tafi da abincin ne?"" sadiq yace A, a banacin abinci irin wannan lokacin, bara inje,,,,, da sauri jawahir ta ruga ta koma mota,,,,,,
Tana cewa aiko tunda kaman wannan wulaƙanci yau babu kai ba bacci, ganin sun fito ne yasa tayi sauri ta jingina bayan ta da kujerar motar, ta lumshe idanuwanta kamar mai bacci,
tare suka iso wurin , khadija ta buɗewa sadiq mota ya shiga, tana cewa Allah ya hutar da gajiya my, jawahir batayi magana ba, yana shiga ta kunna motar,
Sadiq yace ki tsaya mana, jawahir tace ai ba driverka bace, wallahi bazan tsaya, ba, a daidai lokacin data fara tafiya da motar,
Khadija tace ke wannan wane irin hauka ne, murmushi jawahir tayi sannan cikin nuna ɓacin ranta tace irin na uwarki ne, sadiq dake kusa da ita ya wanka mata mari tare da cewa wannan wane irin iskanci ne?"""
jawahir tace saboda waccan jakar ka mareni?"" to saina rama, da sauri ta buɗe mota ta fita,,,,,, tana zagayowa ta ɗaga hannunta ta yankawa khadija mari, tana marinta sadiq shima ya sake ɗauketa da mari,
Cikin ɓacin rai jawahir ta sake kashe khadija da mari, sadiq ya sake kashe jawahie da mari, tare da riƙe mata hannu yace idan kika kuskura kika sake marinta wallahi sana zaneki,,,,,,
Khadija dake gefen sadiq ta fakaici idon sadiq tayiwa jawahir gwalo, tare dayi mata daƙƙuwa,,, cikin bala,i jawahir tace kaiiiiiiiiiiii wallahi saina ci uwarki,,,,, sadiq ya riƙe jawahir da hannu ɗaya gam ita kuma sai ihu takeyi kamar mahaukaci, tana tsalle tsalle,,,,,,
Sadiq kallon khadija yayi sannan yace ta wuce ta tafi zasuyi waya, cikin sigar barikanci tace , haba my ya za,ayi in tafi in barka kana ƙaraya da ita, kasan ina sanka bana san in rasaka, dan naga ita bata san darajarka ba,,,,,,
jawahir tayi wani tsalle daga jikin sadiq tare da kai halbi inda khadija take da sauri khadija ta matsa bata sameta ba,
Sadiq yace ma khadija ki tafi nace,,,,, khadija tace to, saida ta sake yiwa jawahir gwalo sannan ta nufi cikin gdansu,,,,, ita kuwa jawahir sai bala,i takeyi, saida khadija ta tafi, sannan ya sake hannunta, yace banza dake to wannan shine mi?"""
ko ina sai an nuna hali, banza dake wuce mu tafi, jawahir tace bazanje ba, yace ni kada kiyi man hauka in zane maki jiki, a daidai lokacin da yake kai hannunshi wurin ƙugunshi da niyar ciro belt,
tsaki tayi sannan tace kuma koba yau ba, saina ci mata uwa, sadiq dariya yayi a ranshi tare da cewa Allah ya sawaƙe,,
shiga motar tayi shima shiga yayi sannan suka bar gidan, a mota jawahir sai kuka takeyi,,,,,, sai yanxun ma takejin haushin kanta,,,,,,
wai wane ma hauka yakaita, har tayi wannan sakarcin gaban sadiq, niko nace daga baya kenan,,,,,,,
tafiya suke sosai babu wanda yake wa wani magana, jawahir sai kuka takeyi, tare dayi ma sitiyarin riƙon banza, motar tana rawa bisa titi,
Sadiq yace ke saurara kiji, ki riƙe mana mota da kyau na faɗa maki, jawahir tayi shiru, haka ta fige motar cikin fushi tayi ta balbala gudu na hauka,,,,,, belt ɗin mota yaja ya ɗaure kanshi,,,,,,,,
saidai sukayi tafiya sosai sannan ya nuna mata da hannu inda zatabi, ta shige wurin a ɓarke, sadiq yace tsaya haka nan, wani irin birki ta taka, wanda da bai ɗaure kanshi ba, da sai fuskarshi ta bugi gaban motar,
Da wutsiyar idonshi ya kalleta, sannan ya girgiza kanshi, dan gaskiya halin jawahir kwata kwata baiyi ba,,,,, sadiq yace daga yau idan kika sake taka irin wannan burki wallahi saina nayi maki dukan dasai kinyi amai,
Batayi magana ba, yace mata can zaki shiga,,, tsaki tayi sannan ta nufi wurin , sadiq yace kai gaskiya an haɗani da bala,i wallahi, tsaki yayi a bayyane sannan yace a ranshi amma zanyi maganinki,
a wurin tayi horn shima horn ɗin tunda ta ɗanneshi bata ɗaga hannunta ba, ji kake biyyyyyyyyyyyyyyy, saida aka buɗe sannan ta janye hannunta tayi cikin gidan,
tana shiga wurin da aka tanada don ajiye motoci, ta nufa, bayan tayi parking ne, sadiq ya fita,,,, itama fita tayi,,,,
Zagayawa yayi ya buɗe bayan mota, yace mata tazo ta fitar da kayan nan, simi simi ta nufi wurin, ta fara fiddowa,,,,,
saida ta gama sannan, ya buɗe but, yace ta taho, kayan ta fiddo bayan ta gama ya rufe but ɗin, sannan ya ɗauka yace itama ta ɗauko,
Ɗauka tayi tabi bayanshi, saida suka shiga sannan suka ajiye kayan, bayan sun ajiye yace taje ta ɗauko sauran batayi magana ba, ta fice daga parlon,
Ɗauko sauran tayi ta dawo, bayan ta ajiye ne, ta samu wuri ta rakuɓe kamar munafika, ta zauna,,,,
Tana nan zaune bataga sadiq ya fito ba, duk jinta wani daban takeyi, tashi tayi daga wurin taje ta haye saman kujera 1seater sai bacci,
Shi kuma yana fitowa, zama yayi daga shi sai gajeran wando, da singilet a jikinshi, yana zaune wurin yana waya,,
Maganarshi ta tasheta daga bacci, ta sauko daga saman kujerar, ganin sadiq da gajeran wando yasa tayi saurin juyawa ta koma saman kujerar ta kwanta,,,,,,,,
tana kwanciya tace kam lallai sadiq baida kunya, a gabana zai tsaya haka?""",,,,,,, tsaki tayi sannan tace Allah ya sawaƙe,
shi kuma yana gama wayar ya tashi ya koma ciki yayi kwanciyarshi,,,,,,,,,,,,
itama haka tayi ta tunani daga baya bacci yayi gaba da ita,
***
*I*nna kuwa tana gama sallah da asuba, sadiq ta kira, bayan sun gaisa tace ya bata jawahir, ta kirata wayarta kashe,,,
sadiq yace bacci takeyi, inna tace har yanxun bata tashi ba?"", sadiq yace Eh, tace idan ta tashi ka kirani, yace to, sannan ya kashe wayar,
ita kuma jawahir data tashi tun ɗaxun tana zaune a wurin, sai raba idanuwa take kamar wadda tayi sarki sata,
wani irin fitsari takeji amma tana tsoron kada sadiq yace wani abu yayi ta dukanta, dan haka ta haƙura,,,,,,,,,
shi kuma yana gama waya da inna, ya koma yayi kwanciyarshi, jawahir taji dai riƙe fitsarin bazai fitar da ita ba, dan haka ta miƙe ta nufi ɗakin da sadiq yake kwance.................
[1/17, 7:45 PM] Jamila Musa Ws: ☄
☄☄
☄☄☄
*WANDA BAIJI BARI BA*
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION* 📚✍🏻
*MEELAT MUSA*
*PAGE 28*
***
*T*ana zuwa bakin ƙofar ta fara turo ƙofar a hankali, cikin jin tsoro, da fargaba,
A hankali ta fuɗe ƙofar, sannan ta fara shiga a hankali, tana shiga ta rufe ƙofar a hankali,
Sadiq dake kwance jawahir tabi da kallo, jin baiyi motsi ba, yasa tasan bacci yakeyi,,,,
Don haka a hankali, ta fara tafiya, harta isa bakin toilet ta buɗe ƙofar sadiq yace zo nan, da sauri ta shige toilet ɗin tayi kamar bataji shi ba,
Saida ta gama abinda takeyi sannan ta fito, sadiq yace bakiji ina magana ba?"" jawahir tace naji yace zo,,,,
Kusa da gadon ta matsa, ta tsaya, ta bayanshi ya miƙa hannunshi ya kamata, sannan ya jawota saman gadon,,,,
Kusa dashi ya kwantar da ta, sannan ya cire mata hijabin jikinta,,, yace kinyi sallah ne?"" tace Eh, yace yaushe kikayi ne?""
Tace ɗaxu, yace a ina kikayi alwalla?"" tace a waje nayi, yace inga idonki idan kinyi, da sauri tace banyi ba, tsaki yayi sannan yace ba na hanaki ƙarya ba?"" jawahir tayi shiru, yace maza je kiyi sallah, ya saketa daga riƙon da yayi mata,,,,,,
Da sauri ta miƙe, ta koma toilet ɗin, alwallah tayi sannan ta fito, tana ƙoƙarin fita daga ɗakin ne yace ina zaki?"" tace zataje tayi sallah,
Yace dawo nan kiyi, ga abin sallah nan, saman abin sallah tahau ta fara sallah,, sadiq yace kai Allah sawaƙe yanxun kamar jawahir shekara sha shidda, sai an tuna mata tayi sallah,
Tsaki ya sakeyi, sannan ya jawo wayarshi dake ringing, ganin khadija ne, ɗauka yayi suka gaisa, sannan yace anjima zaizo insha Allah, yana faɗin haka ya kashe wayar,
Ita kuma tana gama sallah ta miƙe zata fita daga ɗakin, sadiq yace ina zakije?"" tace zan koma parlour , yace ina kuɗin nan?"""da nace ki ajiye saina dawo?""
Jawahir tace suna gda"" sadiq yace nace ki barsu a gidane?"" tayi shiru magana nakeyi maki, yayi maganar cikin ɗaga murya,,,,,,
Kuka jawahir ta fara, sannan tace don Allah kayi kayi haƙuri, miƙewa tsaye yayi sannan yace wallahi bazanyi ba, zamanki lafiya ki bani kuɗin nan ,
Jawahir tace to bara inje in ɗauko maka, kisa da ita ya matsa yana zaro mata idanuwa, ke nine zan jiraki ki dawo?"" sai kace wani banza?"" murmushi yayi da gefen bakinshi wanda hakan yasa taji faɗuwar gaba,,,,
Lokaci guda kuma ya ɗaure fuskarshi, yana matsaya kusa da ita, tare dayi mata wani irin kallo maisa mutum yaji tsoro, baki ta ƙara yajewa, tana kuka,
cikin wani irin yanayi sadiq ya sake mika hannunshi tare da cewa bani, kallonshi jawahir tayi cikin kuka tace yayana kayi haƙuri,,,,,,
dariya yayi sannan yace su yaya manya, wannan yaya ɗin bazata hana inyi abinda zanyi ba, idan kin bani kuɗin kuma zan barki idan baki bani ba, yarinya yau kici gdanku,
Ya sake yin kanta sosai, jawahir tace wayyyyyo Allah don Allah yaya sadiq kayi haƙuri,,, ta rufe idanuwanta,, murmushi sadiq yayi yana kallonta, ita kuma sai ƙara yage baki takeyi tana dargajeshi,,,,,
Rikota sadiq yayi ya jawota a jikinshi ya rungumeta sosai, jikin jawahir ya ɗauki ƙarma, dan bata taɓa jin wannan ba,
Janye jikinta tayi da sauri ya sake damƙota ya haɗata da bango ya matse ta da jikinshi, sannan yace rufe ma mutane baki, jawahir tayi shiru fuskarta ta ɗora jikin ƙirjinshi dan ta matse ne sosai,,,,,,
Kuma har yanxun jikinta ƙarma yakeyi, tana shashshekar kuka, kallon ta sadiq yayi sannan yace sakara , shiru tayi,
matsawa yayi sannan yace jeki ɗauki wayata inna zatayi magana dake ki kirata, da sauri tace to, shi kuma makulin mota ya ɗauka ya fita daga ɗakin,,,,,
yana fita ta matsa inda wayar take ta ɗauka, ta latsa, hoton khadija ne a gaban wayarshi, tsaki tayi sannan tace shige mummunar banza yau duk saina gogeki jaka, idan ya dawo saiya dakeni, gallery ta shiga, duk inda taga hoton khadija saida ta goge kaff
sannan ta koma parlour ta ɗauki wayarta, ta buɗe, bayan wayar ta gama buɗewa ne, jawahir tayi ta tura hotunanta cikin wayar sadiq,
Saida ta gama sannan tayi dariya, hoto mai kyau ta samu tayi dariya, hoton ya haɗu, shine ta mayar a gaban wayarshi,,,,, sannan tace tunda baka san gani na, na goge hotunan wannan jakar,,,,,,,
Inbox ta shiga wai bari taga uwarmi suke cewa,,,,,, haka tayi ta karanta tana cewa munafikan Allah, saida ta gama kaff, sannan ta goge sunan khadija daga contact , numberta ta saka sannan tayi save da sweetheart kamar yanda ya rubuta,,,,,
Ta nuno numberta, ta goge, sannan ta rubuta number khadija data kwafa a wayarta ta rubuta sannan tayi save da jawahir kamar yanda ya rubuta,
saida ta gama sannan tace yau zanji yanda ake soyayya,,,,, wayar ta ɗauka taje ta ajiye, kuma bata kira inna ba,,,,,
tana ajiye wayar wanka ta shiga tayi, tana gamawa, ta fito farlo inda suka ajiye kayan jiya taje, mai ta ɗauka ta shafa, sannan ta buɗe wata jaka, ta duba babu kaya,
Turaren sadiq ta ɗauka tayi ta fesawa babu ji babu dani,,,,, saida taji ya kusa ƙarewa sannan ta ajiye shi, tace idan ka dawo ka dakeni nima duk abinda nasan baka so shi zan maka,,,,,,,,,
Sadiq yana shigowa farlo sallama yayi, jawahir bata ansa ba, an wani kashe saman kujera an ɗauki ƙafa ɗaya an ɗora saman ɗaya,
sadiq yace bakiji ina sallama, tace naji, tsaki yayi sannan ya ajiye kayan hannunshi,
baiyi magana ba, ya wuce ciki, ita kuma jawahir ganin ya shiga yasa ta tashi ta fita waje dan ta kirashi ta latsa shi,,,,,,,,,,,,,,,
[1/17, 7:45 PM] Jamila Musa Ws: ☄
☄☄
☄☄☄
*WANDA BAIJI BARI BA*
*AMEENCI WRITER"S ASSOCIATION* 📚✍🏻
*MEELAT MUSA*
*PAGE 29*
***
*J*awahir tana fita, jikinta ya fara kyarma tsoro ƙiriƙiri ya bayyana a fuskata, wata zuciyar tace mata rufa ma kanki asiri idan ya ganoki a gdan nan ubanki zaici cikin ruwan sanyi babu wanda zai kwace ki,
Da sauri ta koma farlo, ta zauna saman kujera tayi jugum,
Shi kuma yana shiga ɗaki wanka yayi yana fitowa ya shirya cikin ƙananan kaya yayi kyau sosai,
Wayarshi ya ɗauka sannan ya fito farlo, saida ya zauna sannan ya kalli jawahir yace ga kaya can inna ta bada a kawo maki,
Ba tare da tayi magana ba, ta miƙe ta nufi wurin kayan, tana ɗauka ta shiga ciki dan sakawa,
Shi kuma yana nan zaune yana waya, har ta gama ta fito, tana fitowa, yace kawo man abinda zanci,
Gaban jawahir ya faɗi dasssssssss, cikin rawar baki tace ai bansan zakayi kalaci ba, wani kallon wulaƙanci yayi mata, sannan yace wannan wane irin zancen banza ne?"""
Jawahir tace kayi haƙuri, daka mata tsawa yayi sannan yace wane ɗan iska ne yasa kika sa man wannan jakin hoton naki?"" cikin ruɗewa jawahir tace kayi haƙuri,
Ajiye wayar yayi tare da cewa ɗauki ki goge man banzan hoton nan ki maido wanda kika cire,,,,,,
Kuka jawahir ta fara, sannan tace na goge su, idanuwa sadiq ya zaro tare da cewa kin go me?"""
Cikin jawahir taji yayi wani kulululuuu, da sauri ta durƙusa a wurin tana kuka, sadiq cikin sanyi yace a gdan nan yau banga abinda zai hana kema bazan goge maki fata fessss ba, saina maki shegen duka a gidan nan,
Cikin kuka jawahir tace don Allah kada ka dakeni, sadiq yace ni miya sa kika daki zuciyata ne?"" jawahir tace kayi baƙuri don Allah,
Sadiq yace zo nan, a hankali ta fara tafiya, jikinta sai kyarma yake, tana toge toge, tsawa ya daka mata tare da cewa kixo nace, a ɗan hanzarce ta matsa kusa dashi,
Tana zuwa ƙasa ta zauna saman guyawunta, ta ɗukar da kanta, ƙasa, tana ci gaba da kuka, yace wane ɗan iska yasa ki goge man hoton mata?"""
Cikin masifa jawahir tace matar kan banza, wannan shigeyar marar kyau ce matarka?"" wani irin gigitaccen mari sadiq yakai mata,,,,,
Cikin masifa jawahir tayi kan sadiq ta maƙallaƙaleshi tana yagi, tana kuka,
Daƙal ya ɓanɓareta daga jikinshi, duk ta yage mashi wuya, belt ɗin jikinshi ya cire yaci gaba da dukanta,,,,,
Riƙe belt ɗin tayi sosai, yayi ta fizgarta amma jawahir ta riƙeshi gam, cikin kuka tace idan ka sake dukana saboda wannan baƙar banzar wallahi sai tunbinka yasha iska,,,,,
Da hannunshi yack gaba da dukanta yana halbinta, amma jawahir saboda tasa kanta masifa, batajin dukanta,,,,,,
Riƙeta yayi sosai sannan ya girgizarta da ƙarfi, yace sakarman belt, jawahir tace baza a saki ba,
Ɗaga hannunshi yayi da niyar kai mata mari, da sauri jawahir ta riƙe hannun tayi cikin bakinta dashi,,,,
Sadiq yayi ya kwace hannun ya kasa, yayi jijjigar duniya amma jawahir taki, sakin hannun, janta yayi ya matsa da ita jikin bango , ya riƙe kanta sosai sannan ya bugashi jikin bango,
Da sauri ta sakeshi, ta dafe kanta, komawa yayi ya zauna saman kujera yana sauke nunfashin wahala,,,,,,,,
Ita kuma tana gama kukan ta tashi ta sake yin kan sadiq, da sauri ya miƙe tsaye, ya riƙeta,,,,, jawahir tace wallahi tunda ka dakeni saboda wannan shegiyar saina fasa wayar,
dariya sadiq yayi, sannan ya kalli jawahir, dan ya gane babu abinda yake damunta sai kishi,
kallonta yayi sannan yace kina so kenan?"" jawahir cikin kuka tace bana sanka, dariya yayi sannan yace ƙarya kike muguwa, da baki sona zakiyi faɗa akai na ne?"""
Jawahir tace Allah ya sawaƙe in so ka, azzalumi, dariya sadiq yayi sosai sannan ya wurgarta da ita saman kujera, yace kuma sai anjima zan sake dukanki, sai kinsan kin goge man hoton mata,,,,,,
da gudu jawahir ta sake tasowa tayi kan sadiq, da sauri ya kauce, yana dariya, inda ya koma ta sake nufa, ya sake gocewa, sai kuka takeyi tana hauka,
wayarshi dake ringing, ya fiddo daga cikin aljihu, a bayyane yace jawahir kuma?"",,,,,,,, ya kalli inda jawahir take zaune tana kuka,,,,,,
Tsaki yayi sannan ya ɗauki, wayar, jin muryar khadija, yasa ya sake kallon wayar,
Cewa yayi bara zan kiraki, ya kashe wayar, zama yayi saman kujera, yana kallon jawahir, a ranshi yace wato yau ba ƙaramin iskanci tayi ba a cikin wayar nan?"", a ranshi yayi magana,,,,,,,
Tsaki yayi a bayyane yaci gaba da kallon jawahir, sai kuka takeyi, murmushi yayi sannan yace rufe ma mutane baki,
cikin kuka tace bazan rufe ba, ɗaure fuska sadiq yayi sannan yace idan nazo nan to ɗinki,
tashi tayi fuuuuuu tayi cikin ɗaki da gudu ta shiga, tana shiga saman gado ta faɗa ta kife taci gaba da kuka,
Tana shiga sadiq dariya yayi sannan yace kai jawahir bata zaunuwa, wuyanshi da yake zafi, yakai hannunshi ya laluba, yace ta yageni kamar wata zakanya,
kwanciya yayi saman kukerar a wahalce, yana kwanciya da bacci zaiyi wata zuciyar tace ka rufa ma kanka asiri kada tazo ya caka maka wuƙa da sauri ya miƙe yayi cikin ɗakin,
jwahir sai kuka takeyi, a gajiye yahau saman kadon, ya kwanta, yana hawa ya jawo jawahir cikin jikinshi ya rungumeta sosai,,,,,,
Kanta ta ɗago tana kallonshi wani irin kasalallen murmushi ya sauke mata, sannan yace yi haƙuri, maida kanta tayi ta kwantar, bata sake magana ba,
ganin tayi shiru yasashi ya fara bacci dan ya gaji, tunda jiya ya dawo daga tafiya,,,,,
saida yayi bacci harya