Author : FASMA Category : African Stories & Novels
wuya ..
Su duka sakin baki sukayi suna kallonshi ..shikam ko aka ya qara da cewa kunga ma
nan da week zamuyi tafiyar mu England abun mu....
Se a sanan fulani tace ka tafide . itada ko arba'in bata yiba ina ita ina zuwa
England..
Wata faduwar gaba ta ziyarce shi babu shiri har seda ya dafe baki na karkarwa yace
Momy karatun fa?
Walahi satin sama suke komawa kuma kinga can da nan ba daya bane...
Jim Fulani da Mom sukayi suna nazarin maganarshi ..
Fulani tace wai kana nufin da danyan goyon nan zata koma ..to kuwa sede in tare
zamu ..
Daga Murad har Mom seda suka dara ..
Mom tace kina da aiki kam ..Momy de shiru tayi tana tunani dan ba karamin tausayawa
Maysam take ba duba ga yanda Murad din ke kainenaye ta taso ace se tayi arba'in
zata koma to aman ya ta iya ..a ranta tace kada fa yaje ya kuma dibgamata wani
cikin da danyan goyon nan (πππni kuwa nace to mi naki a ciki ai matarshi ce ki
barsu abunsu kawai)ita knta Mom din bataso tafiyar yanzu b badan komi ba sedan basu
jima da sanin juna ba taso ta dan jima ko sa shaku. Sosai ...dan haka suka kara
himma wajen gyaran yarta su
Haka kuwa akayi sati na zagayowa gaba dayan su suka daga se England wannan karon
har da Mahmud dan yace kafar mtarshi kafarshi...
Tunda sukaje suka meda hankalin su ga karatun su kun de sansu ai sede wannan karon
kowa yana gidan shi ne dayake Gidan da Murad yake bare biyu ne se Mahmud da
matarshi suka shiga dayan..
..haihuwar Maysam da kwana 23 ta samu tsarki ai kam abunda Momy ke gudu shike
shirin afkuwa dan Murad kam yanzu ya koyi jaraba babu safe bare ran da kowani
loakaci ya medashi lokacin pratical ko a kitchen ya iskota to fa se yayi paratical
a kitchen din..don ma ina kokarin tsayawa na kashe gaz din dayayi musu gobara ai
ππda Maysam tayi magana se yace ai na safen na wify nane yanzu kuma na sweetbaby
ne tun abun yana damunta har ta sakin ranta de ..yauma bayan komi ya lafa suna
makale da juna Maysam tace baby wai ya akayi sunan ka ya koma Murad ne bayan
Mujaheed ne...
Seda yayi murmushi yana shafa kanta yace sunan ya samo asaline bayan batarki wato
lokaci da aka medo ni england saboda son da kaunar dana ke miki yasa na cire
harufa biyu na fakon sunana ''MU ''sena dauko harrufa na karshen sunanki''RA''
sannan na saka 'D'din karshen sunana se ya bada MURAD kisan don mi na zabi yin
haka.
Tana wani kara makalle shi dan wani sonshi take ji yana kara shigarta ta girgiza
mishi kai ..
Yace na farko abunda yasa don ina son kullum na kasance inada abun da ze tuna
munke ne ..a duk lokacin dana ji MURAD ina tuna harufan sunanki dake ciki ..na biyu
zakiga na sa RA din atsakiya to don kin kasance kece zuciyata shiyasa na sakaki a
tsakiyar sunana kamar yanda zuciyata ke tsakiyar jiki....se kuma na ukku ma'anar
sunan dan MURAD yana nufin MURADINA (mon choix)to kinji yanda akayi sunana ya koma
Murad..kuma wani lokacin zakiji su Mahmud na kirana da MΒ² to shima yana nufin
MUJAHEED & MUNIRA kar yanda yake a cikin Zoben mu
Wayyo dadi kashe Maysam kai ita bata masan dami zata saka mishi kan irin son da
kaunarta ta da yake dan ta tabbata ko makawa babu yafita sonta .....
Bayan wata shida naga su Mufeedah se jan kafa ake don cikin su ya shiga watan
haihuwa ....ai kuwa cikin satin su duka biyu suka sambalo yaran su duka maza zo
kaga Murna wajen su Mark baki har kunne ..dole anan akayi sunan dan ana tsaka da
school babu damar komawa gida....a tsakanin su sukayi yar walimau se yan Uwa da
suka zo daga Niger dan sunan ...anci ansha kowa yana cikin murna da jin dadi yara
sunci sunnan kakkaninsu na wurin uba dan Mahmud sunanshi MUBARAK yayinda dan Mark
sunan shi MANSUR ..inka dauke Maysam dake kwance ba lafiya ...har su Maryam na
tsokanarta wai kode wani ciki ne ....
Batade ce musu komi ba dan ita kanta abunda take zargi kenan aman dan ta kwantarwa
da kanta hankali se ta ce ai tana shayarwa kuma ma ai malaria ce....
Kai abu de kamar wasa jiki yaki yin sauki shide Murad ya gane komi sede yana son
tabbatarwa dan haka yau tun safe suka jeya gwadata..ai kuwa abunda fulani ke gudune
wato de Maysam na dauke da cikin wata daya da yan kwanaki ....Maysam suman tsaye
tayi ..bazatce bata son cikin ba aman duka duka ma danta watanshi shida ace kuma
yanzu tana da wani cikin ...
Murad kam Murna kamar mi ..ya kalleta yace ya naga bakya murna ne da cikin ko bakya
sone..
Da sauri ta girgiza kai sega hawaye shar3 tace yanzu duka ma fa Muhammad watanshi
shida ace nayi mishi kane ni walahi ina tausayin shi..
Ajiyar zuciya yayi yace inde wanan ne kada ki damu ki ci gaba da bashi nono akwai
maganin da zanki baku komi bazeyi ba yana cika shekara daya semu kaywa Mom Ko Momy
yaye ko tunda yana cin abincishi?
Dafe kirji tayi tace baby na shiga ukku bade Momy ba dan walahi fada zatayi dan
seda ta gwasileni gashi yanzu kayi mun wani cikin dama Momy ta fada..
Haba mi zeyi inba dariya ba seda yaga tana kuka da gaskenta tukon yayi shiru tare
da lallabata ya kuma sheda mata se akaishi wurin Mom..
Haka kuwa akayi yana cika shekara guda lokacin sun zo gida vacation sun yanke ranar
birtday zata yaye shi ..su duka ukkun ranar birtday din dayane dan haka sosai aka
shirya wa wannan birtday din har su Mom seda sukazo ..anci ansha sosai .da daren
ranar suna zaune a daki su hudu da cikon Muhammad din na biyar Murad ya dauko jakar
kayan Muhammad ya dau keshi da ga cinyar Maysam din ya bawa Mom yace Mom ga da nan
mun baki renonshi dan yau aka yayeshi ...
Ba Momy ba har Mom kallon mamaki take binsu dashi..tayide karfin halin cewa da wasa
kake yaro duka ma shekara daya yau kace kun yayeshi a ina kuka taba jin haka ...
Maysam kam tuni tayi hanyar waje dan tana jin kunya dan tasan Murad se ya tona
asirin...
Ai kuwa bata kai ga huta ba Mom tace dawo ki zauna ...
Sum2 kamar munahuka ta dawo ta sadda kai ..
Momy tace Murad3 walahi ka fita a ido in rufe bana son shashancin banza daga kai
har ita kuruciya na damunku walahi..
Sassauta murya yayi yana bawa fulani hakuri tukon ya sanar da ita cikin Maysam
din..
Gaba dayansu sakin baki sukayi suna kallon su ..Momy tace haba ni kam daman nasan
za a rina koda kuka zo nayi zargin cikin to senaga ita me jariri se kuma tayi shiru
da ga haka basu iya cewa komi ba se addu'ar Allah ya raba lafiya sukayi musu....
πΉπΉπΉ. πΉπΉπΉπΉ
Five years later(5ans apres)
Yau ake walimar rantsar da sabbin doctarorin anan jami'ar England inda triple3 aka
basu lambar yabo ita Maysam Cardiologist tayi ,Mufeeda gynecologist yayida Mariyam
tayi pediatrist...aman fa abun mamaki su duka da nan cikin su kui2 kamar hadin
bakin ....duk sun kara girma sun zama wasu mayan mata bulbul dasu a raina nace kai
mazajenku sun iya kiwo faππ
Murad ke rike da yaransu su ukku babba de na gane Muhammad se kuma twinx mace da
namiji da kadan ya fisu tsayi wanda naji yana kiran su MUHSIN DA MUHSANA yaran
bade kyauba sun kuwa sha alkyaba .
Mark ma yana rike da yara biyu Mansur da kuma wata beauty baby me sunan
MANSURA ..Shima Mahmud din yana rike da Mubarak da kuma wata baby MUSULMA..... kai
yaran de kamar na sace su na gudu dasuπ
Gaba dayan su suka tattaro suka dawo kasar su dan sunce suna kishin kasar yayinda
zasu fara aikinsu anan cikin asibitin masarautar bisa alfarmar da Maysam ta roka
wajen su.....walima ga garuma aka shirya musu wanda kuma a ranar ne za'ayi wa Murad
nadi dan sarki yayi murabus acewarshi ya tsufa ya barmishi..
Tode MURAD YANZU shike mulkar garin yana iya kokarin shi ganin yayi adalci da
temakon talakawonshi ...sede abu dayane yake damunshi rashin zaman gida kullum yana
fada ..shikam ya fiso kullum yaji shi kusa da sweetbabynshi ..korafi kam kullum
tana shanshi dan se dare yake samun sararr kasancewa da ita se kuma inya saci jiki
daga fadar ya lekata..
Yauma kamar kullum da dare suna zaune suna hirar wanda duk yawonci korafin ne ita
kuma tana lallabarshi ..yana famar rumgumeta ta matsa tare da nuna mishi yaron su
da suke kallon tv..dan muskutawa yayi yayi kasa da murya cewa yaron nan fa suna san
shiga hakki shi..dariya tayi tace kadeyi a hankali dan yaron nan wayo ne dasu ..ba
jima ba ma suka yi bacci anan dan haka ta kira bayin suka kaisu dakunan su ..komi
suka kashe suka shiga dakunan yaran suna tofe su da addu'a sannan sukayi nasu dakin
seda suka kimtsa komi suka bi lafiyar gado ...kamar wani abun arziki Maysam tayi
firgit ta tashi zaune . .shi kanshi Murad din seda ya tsorata yace wife lafiya kode
haihuwarce?
Girgiza kai tayi tace a'a. Daman wata tambaya nakeson yi maka ne ...
Umm yace dan yana wani shahsafata ..
Maysam tace wai dan Allah dole ne seka kara aure ?dan naji cewa wai sarki dole ne
ace akkala yana da mata biyu kwalla harta cika mata ido ..
Murad dake kokarin kwantar da ita yace pls ki bar maganar nan waya fada miki ne. ..
Maysam tace a'a nide ka amsa min tambayana ..
Shi abunma dariya ya bashi yace a'a ni kam banida ra'ayin mata biyu ke kade ma kin
ishen kaina baze iya daukar hayaniyar mata biyu ba ke ke kade ma a matsayin biyu
kike da Swetbaby da Maysam dita sede ko kwarkwar zanyiπππ
.
Zumbur Maysam ta mike tace what ?
Yanda tayine seda gaban Murad ya yanke da sauri yace share zancen nan wasa fa nake
miki ke kade ma kin isheni rayuwa so pls baby mu bar maganar nan haka ..kinga wani
ikon Allah babyna SANADIN ACCIDENT na rasaki kuma SANADIN ACCIDENT na kuma samunki
dag haka ma kina ba kanki amsa cewa dan ni akayi kuma nima haka kai Allah abun
godiya daganan kuma Murad ya shiga koyar da ita sabon pratical ina ganin haka nace
to nima baru na barku haka ya isa ko .. Se min hadu a sabon littafina me zuwa SO
SOON insha Allah..
TAMMAT ALHAMDULILLAH . anan na kawo karshen wannan littafin kurakuren dake cikin
shi Allah ya yafe min..
For correction or comment:+22799951593
Godiyar DA gaisuwar ban girma zuwa ga :
Yayana MUJAHEED
YAYA HAYAT(admins of admins)
Ya AHMED GUMEL
YA YUSUF
IBRAHIM ABDOURAHAMAN
AA DBOY
ZAHRA
HADIZA TUNAU
MAMAN SHUREIM
MAMAN AFNAN
BAN manta da kuba
*RAMATOU,LITTLE BALKISSA,SAMIRA,ZARA.DIZO,SARGA,N.FATCHIMA,SARAH,SUMMAYYA,MAMAMAN
SS,MAMAN IMAN,UMMI,DALA,HAFSAH NASSIR,RAMATOU &FATIMA
MUNICIPAL,SAFARA,KADI,NAFISSA,SALAMATU,HALIMA,FATIMA HASSAN,HAJO,MEENA,SUMAISU,DR
FATEE,GARKUWA,UMAIMA,ZAKIYYA ABDULKARIM,SALIHA,ZEINAB
SULEMAN,HASSAN,SAKINATOU,MAMAN ISLAM DA DJAMILA,MARYMA,AYSHA,HAIRAT,MAMAN
JANNAT,UMMU AIMAN,PRETTY.IRSHAM,MAMAN JIDDA,AISHER DZ,DADY'S GIRL,ETC...*. kai
masha Allah kunada yawa fa wanda basu ji sunan su ba kumun afuwa kuna rai ina yin
ku irin more totaly din nanβ€πππππππ
Subahanakallahuma wa bi hamdika Ashhadu an lailaha illaha iila anta astagafiruka wa
atubu ileyka...
Ni FASMA NACE INA YINKU β€β€β€..
TAKU HAR KULLUM FASSOUMA YAR MUTAN ZINDER.
[9/16, 8:55 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP
08064400100_ ππ_*