Author : FASMA Category : African Stories & Novels
son fakewa da hakan.....?ni kam namafi zaton batan
kai kayi kake fadin mun haka?
Murad daya cika shima da mamaki yace iya gaskiyata nebabu wani zancen
yaudara..abunda nasani kawai JE T'AIME a lot ...
Tashi tayi daga kanshi a ranta dadi ne kamar ta mutu aman setace bari de tayi test
din shi taga wani irin so yake mata shin da gaske ya fad'a sonta ko kuma a'a..kuma
ma ai zata dan rama kadan daga wuyar daya bata dan bata manta ba ..dan haka afili
tace dama rashin so yana iya rikidewa ya koma so ne ?..to idan ka manta bari na
tuna maka ....kace baka sona ,kana zaune ne dani saboda farin cikin Momyka ..kace
so daya ne tak shima kake yiwa sweetbabyn ka ....taya kake ganin zan yarda da kai
rana tsaka bawai yaudarana kake ba...
Na sani ko baka fada ba sha'awana kawai kake bawai sona ba ...dan bakin da ya
furta baya sonka to ko daga baya yanuna yana so kawai dan ya yaudarekane ....
Ka kwantar da hankalin inde gangan jikin na ce ka sameta ka kare base ka fake ba
da cewa kana sona ba...
Murad kam kalmomi sun kaurecema bakin shi ma yama rasa ta ina ze fara ...
Be an kare ba se hucewarta bedroom ya gani ...
Da sasarfa ya mara mata baya...
Yana shiga yaga har ta shige tolet ..zama nan bakin gadon yayi ya zabga tagumi.yama
rasa irinkalar tunanin dazayi....tana fitowa tace kashiga kayi alwalar ni nayi
tawa...kayi kazo ka amshi hakkika tunda shine dama abunda kake so....ta kuwa hade
fuska kamar ba ita ba...kuma kai kace bilhakki da gaskiya take maganar bayan tsoro
ne fal ranta
Jiki a sanyaye ya iso gaban ta batayi aune ba se jinshi tayi ya rungumeta yana
fadin wai wata irin magana ce wannan kikeyi ki barta mana ni fa ke nike so ba
jikin ki.....
Ta fara kokawar kwace jikinta tana dadin dare fa yana yi lokaci nata tafiya kayi
kazo ka amshi abunka..
Kara matseta yayi yace ni wly ba jikinki nake so ba kai ni hakki nawa ma na yafe
amman kada ki mun horon wanan dan zuciyana bazata iya dauka ba kiyk kwanciyarki ma
a gadon ..yana fadar haka ya saketa ..yau gadon ma baze hau ba dan haka doguwar
kujerar dake dakin yaje ya kwanta...ya rufe idonshi kamar me bacci ..
Umm Maysam kam tana fakar idonshi tayi wani tsalle tace kai amma Allah na gode maka
.......
Aman kuma dan rigima irin tata seta dau filo da drap ta fice daga dakin abunta tana
fadin mutum da dakinshi bazan ta kura mishi ba .ka hau gadonka ...yana kallonta
harta fice a daki bece komi ba ...dafe setin zuciyar shi yayi ya ce why2 sweetbaby
ta tafi ta barni ..kema kuma yanzu kin tafi ....inna lillahi wa inna ileyhi
raji'oun.....
Mayam kam tana fita ta kwanta a doguwa kujerar palon dan bazata iya kwana a dayan
dakin ba ..wato na kishiyar ta..`..
Har fuskarta ta rufe da drap din tana zabga murmushi se kuma ta shiga duniyar
tunani dan kada ayi katari ya fito ya ganta tana doka murmushi...ta kuma fa yarda
da sonta ne yake dan da sha'awarta ce yake da ya amshi kayanshi ko ta karfin
tsiyane.....aman kawai tana so ya dan garu kanan dan yasan mace ba abun wulankanta
wa bace .ko yaya take...
Nan baci me dadi ya awon gaba da ita .....
Bayan da kamar awa guda ya fito da nufin yaje ya lallbata dan zuciyarshi ta hana
shi sukuni ....ganin tana bacci ta lafiyar Allah besan lokacin da murmushi ya subce
mishi dan tayi mishi kyau da bacci seyaga kamar sweetbabyn shi dan ko position din
iri daya ne...
Nan ya zauna tare da dora kanshi a bisa kujerar yana mata kallon mansur ๐har bacci
shima ya saceshi...(sorry Murad)
Da asuba ta rigashi tashi.da addu'an tashi daga bacci.. bude idon da zatayi ta
sauke shi a kanshi ba karamin tausaya mishi tayi ba gani kwanan zaune yayi kamar
ba YARIMA Murad me jiran gado ba.....a hankali tace am sorry My King ..ita kade
tace kai 'tu es tres mignon fa''ji tayi kamar ta rumgumeshi...ganin yana nan
motsawa yasa ta rufe idonta ruf..
Tashi yayi da addu'a tashi daga bacci shima...nan ya kare mata kallo daga bisani ya
mata kiss a goshi yace i love you my wife..sanan ya fice dan doro alwala..
Ba karamin namijin kokari tayi ba dan wani murmushi farin ciki ya kusa kubce mata
ba ..ya na shigewa tace love you more my prince...
Tana duniyar tunani taji motsin futowarshi da sauri ta sake rufe idon...
Dukowa yayi ya dan shafi fuskarta da dan ruwan alwalar a hannushi ...
Yi tayi kamar yanzu ne ta tashi.....
Yace kitashi kiyi sallah ...sannan kizanki yin addu'ar yayida kika tashi
Ya mutsa fuska tayi ta basar da maganar tashi tace yanzu tsakani ka da Allah rashin
son daka ke mun har takai ka tadani daga bacci da ruwa ....
Marerecewa yayi yace ruwan alwala ne fa ...to Allah ya huci zuciyar ki ..yana fadar
haka ya mata kissi a kumatu ya fice...
Yana huta tace Allah sarki Mon amour c'est pour ton bien que je fais tout
ca.....sekuma ta tashi ....da shoki ta shige daki dan sauke farali ..
To nima de bari naje nayi tawa ko ba haka ba fans๐
Love you all๐๐
Fasma ce๐yar mutan zinder
[9/13, 9:55 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP
08064400100_ ๐๐_*
[9/13, 9:57 AM] A A Dboy: ๐ *STAR WRITER'S ASS* ๐โจ๐
( _Home of spรฉcial ๐ก&extraordinary writers_ )
๐น๐น *SANADIN ACCIDENT* ๐ฅ๐๐น๐น
S.W.Aโ
๐ณ๐ชStory&Written
by
*FASMA* ๐ณ๐ช
Dedicated to all my fans๐โค
*My Aisha Abani i miss you so very much and you too my Zarbaby๐โค๐*
๐
ฟ97__98
```Manzon Allah (SAW) yace''kada dayan ku yasha wani abu a tsaye.
Muslim ya rawaito shi.
```
[14/08 ร 00:02]
Be dawo gidan ba se wajejen 7 na safe ...lokacin tana kiciniyar hada mishi break..
Yana son ya iske kitchen din kuma baya son bayin shi su ganshi shi da kanshi ya
shiga wai kitchen ..yarima guda ai se su rena shi ..
Dan haka wanka ya shiga yayi abun mamaki kafin ya fito ta fito mishi da kayan da
ze saka amma kuma bata room ....jiki a sanyaye .dan da ta saba mishi da ita ke
shiryashi aman yau ko dan goge jikin ma be samu ba bare aje ga zancen shafa mai da
saka kaya..duk se yaji ya damu ..haka ya shirya yayi komi ya fito da jakar computer
shi a hannu lokacin bakwai da rabi tayi ...tana break a dinning dan haka shima
zuwa yayi yana zaunawa ita kuwa tayi cuwat zata bar mishi wajen..hannunta ya rike
yayi kalar tausayi yace to yanzu baza ma ki gaisheni ba kuma wa kike so ya serving
dina ....
Tana kallon gefenshi tace g.morning da fatan ka tashi lfy?tana fadar haka ta fara
zuba mishi abinci...har ta gama ko kallonshi batayi ba ..zata fice yasake rukota
yace yau kodan morning kiss bazan samu ba bare aje ga zancen feeding dina...taya
kike son na tashi lfy bayan kin juya kin baya
Ba karamar jarumta tayi ba, dan kad'an ya rage ta sheke da dariya amman seta mazge
ga kula tausayin shi daya dirar mata..tana wani ya mutsa fuska tace dama na sani
jikina ya dame ka bani ba ..tana fadar haka ta fara kokarin kissing dinshi da sauri
yace a'a ki barshi kawai ..shima yana fadar haka ya fara cin abincin shi ...
d'aga kada tayi irin na i don't care din nan ....room ta shiga ta fito cikin
shirinta na school babu laifi irn shigar daya ke so take hi....itakuwa tayi hakane
dan kada ya samu abunda ze fake dashi yayi mata magana. .tace dashi mun tafi se
anjima.
Tana saukowa ta gamu dasu Mufeedah suma cikin shirin su dan haka suka fita driver
ya kaisu ...
Murad kam tana ficewa yaji abincin ma ya fice mishi a rai dan haka office ya fice
abunshi duk jikinshi yayi sanyi......
Haka ya wuni ba tare da yaci komi ba ..kuma da dare ma komi na bukatarshi ta aje
mishi tayi ficewarta kasa wajen du Mufeedah sukayi exercice din su dan ita kam
hankalinta a kwance yake ..abunda take so yana sonta shima.wajejan karfe goma suka
gama ...tana hawa tayi wankanta tare da shirinta kamar jiya .....dakinshi ta shiga
ta tarar da shi ya zabga wani uban tagumi yana can yana tunani da alama be san ta
shigoba dan yayi nisa cikin tunanin ..daga nan take jifanshi da kallon kauna wanda
shi bema san tanayi ba...seda tazo gaf dashi kamshin turarenta ya fargar dashi daga
kai yayi ya kalleta tare da sake mata wani tsadaden murmushi ..ita kanta seda
gabanta yaba ras..har jikinta ya fara sanyi ..aman kuma setayi ta maza tana wani ya
mutsa fuska tace dama zowa nayi naji ko kana da bukatar amsar hakkin naka yau ne
dan bana son fadawa cikin tsinuwar malaiku..
Yayi yar dariya ya girgiza mata kashi yace wai so nawa kike so na gaya miki
ne ..kije kiyi kwanciyar ki kawai ki barni da abunda ke damuna ....kamar jiya yauma
a palon ta kwana shima kuma da wahala bata kare mishi ba kamar jiyan haka ya
kwana .a zaunen..seda sukayi kwana ukku a haka duk ya fara ficewa hayyacin
shi ..har wata rama yayi abunka da dama ragowar damuwar sweetbaby ne..ga kuma
Maysam na gasa mishi aya a hannu .gashi batada aiki yanzu ta dawo kissing din ta
kamar da ..kuma daya meda mata setace ai dama abunda yake sone ...dole tasa yanzu
inta kissing dinshi yaki medawa har ta gama abunta abunka ga wanda be saba jin wani
abuba a jikin mace se akan Maysam ..shi se yanzune ma yasan yana da lfy dan da har
su Mahmud suna kokonton ko bashida lfy na shiyasa mata basa gabanshi..to gashi
yanzu abun yazo kuma wacce yake da bukatar ta nuna bata san zancen ba..wani lokacin
in tayi wani style din da shafa wani turarenta me sunan Feminism har mararshi take
kullewa yashiga ciwon cikin da babu shiri ..
Yauma kamar kullum Maysam data dawo daga school din safe ta tarar dashi a palo yana
kallon wani film da alama shima be jima da dawowa ba..wanka tayi kamar ko yaushe ta
cakare da kayanta ta shafa kuma turaren dan da gayya take komi...kiciniyar dora
mishi mafi saukin lunch take, dan tanada lecture yamma..shiga da fita goma
dazatayi daga kitchen inta zo ficewa se ta biyo ta bayan kujerar dayake kai ..ta
kamo kanshi ta sama ta duko ta bashi light kiss .daya meda martani se tace to ko
kewa yowa zanyi ne ka anshi hakkin nakane..
Sede ya girgiza kai yayi murmushi..a haka harta gama ta jere a dinning din sannan
tace'' ton dejeรปne est prรชt''..
suna tsaka da lunch din yace wai dan Allah mikike sone nayi miki ki dawo mun
kamar da ...bazan iya jurar wannan hukuncin naki ba...
Spoon din ta aje tace inaso ka nuna min irin kalar son dakake mun i mean ka nuna
mun irin taka kalar soyyayar ka koma mrs romantico..๐
Dan murmushi yayi yace aman de kin sani ban iya soyyaya ba ko?hasalima banta ba
soyyaba bayan wacce nayiwa sweetbaby na kuma kinga ita tun ina secondry da
rasu ..ita kuma tana nursing..kinga kuwa wasu kallaman ma na soyyaya bamu sansu
ba......tunshi ban taba soyyaya ba se yanzu dana fada tarkon sonki .....
Dan murmushi ta jinjina kai se kuma tace to ai se kaje ka koyo tunda de yanzu wai
kace kana sona kamar yanda kake fadi ..
Yayi saurin cewa son da nake miki ya fice wai ..
Tace kuwa inde har hakane zaka iya kenan..
Jinjina kai yayi .suka ci gaba da cin abincin su ..kowa da abunda yake sakawa ..ita
tana jin dadi har cikin ranta cewa ta samu wani gurbi a zuciyar shi..shi kuma yana
tunanin ta ina ze fara...
Suna gamawa ya fice a gidan ...sedaya fita a unguwar ma se yasamu wani guri yayi
parking sannan ya dannawa Mahmud kira..
Bayan sun gaisa yace wata magana nake so muyi aman banda dariya fa..
Mahmud yace to ina jinka..se kuma ya ra sa ta ina ma ze fara gayawa Mahmud
maganar ..
Cande yace soyyaya nakeson ka koya mun..
Haba ai Mahmud ya shiga kwasar dariyarshi...harda rike ciki yake...
Tsaki Murad yaje yace matsalata da kai kenan ...
Mahmud kam da kyar ya tsagaita yace to ai ita soyyaya ba koyawa mutum ita ake ba
kowa da irin nashi salon soyyayar ..bankiba de kace kallaman ta to suma zaka iya
kirkirar naka kalaman specifique a toi seul .....nan de ya dan bashi yan shawarwari
tare da yan kallamai ...
Mahmud yace welcom to the lovers word ..ina tayaka murna....
Tsaki yayi ya kashe wayarshi... Se kula shi kade yake yiwa kanshi dariya
Be koma gidan se bayan isha 'i lokacin har sun fara exercice aman dataji motsinshi
seta sullube ma su Mufeedah tayi tafiyar ta .....ya fito wanka kenan ta shigo bata
damu da towel ne kade jikinshi ba dan tama saba da hakan ..kaya ta fitar mishi
zata tafiyar ta ya komo hannunta yana fadin ina zukekiyar babyna data dara
zinaria haske da kyalli zata tafi haka tabar dan bawa Allah da zuciyar shi ta
tsunduma cikin kogin so da kaunar ta ne.harta na falar tarwatse mishi a duk lokacin
dayai gamdakatar da ita.yana wani lumshe sexy eyes dinshi...yake fadar hakan.
Lumshe ido tayi dan kalaman direct cikin zuciyarta suka caka ..ba karamin namijin
kokari tayi ba wurin kin nuna mishi taji dadi kallaman shi har dadi na kusan
tarwatsa zuciyanta ba ..ta wani yamutsa fuska tace au yau kuma ni na amsa sunan
BABYn kenan?na aza sunan nan sweetbabyn kane .kade.ni kam ai bankai wannan matsayin
ba ..tana fadar haka tayi waje dan inta tsaya zata iya bada kai yanzu nan..
Murmushi yayi yace mujede zuwa ...
Itakam tana fita ta shiga yi wa Allah godiya ai da shoki ta shige dayan dakin dadi
kamar mi......
Haka daza su kwanta ya bad'eta da kallamai na soyyaya har taji kamar ta rungumi
abunta amman se ta mazge ...seda sukayi kwana ukku kullum da iri salon soyyayar
dayake bullowa da ita ..kusan wuni yake yana kawo mata flower,gift iri daban2 ,,a
ko ina na gidan yabi ya rubuce shi da I love you Maysam ,kai har mirrow na gidan
basu tsiraba ..kota goge kafin ta dawo ya sake rubutawa .....kaf draf din su ya
sake sabbi kuma duka an rubuta I love You Maysam ,wasu an rubuta ''je ne vis que
pour toi.my Princess'' wasu kuma je t'aime et je t'aimerai pour l'eternitรฉ aka
rubuta ajikinsu..kai takai ta komo ko tolet din su yabi ya rubuce su da kallaman
shi.....se kuma uwa uba riritata dayake da mayatatun kalamai na safe daban.,na rana
ma haka ,na marece ma haka,shi kanshi mamakin kanshi yake bare akaje ga uwar
gayyar....
Amman fa dan rigima har yanzu taki saukowa yanda yake so ba leifi ta dan rage
shareshin datake ..
sede kuma daga jiya zowa yau kamar ciwon shi ke san tashi dan yau kam asibitin ya
wani amatsayi majinyaci ba docto ba.abunda kuwa ya tashi ciwon be fice wata waka da
Maysam din ta tsira wato setaga yana aiki seta zo tana wakarta tun abun baya
damunshi har yazo ya fara ..wakar itace
๐ผ _Abun son zuciya shine kasamu me kishinka ,_
_Gobe inta samu hakika. Babu zancen rabewa_ ๐ผ.shi duk gani yake rabuwa zatayi
dashi ....Mark yayi ya gaya mishi damuwarshi aman yaki fadi har ya gaji dan haka ya
kira Mariam bayan sun gaisa yanemi yayi magana da Maysam ..bata musa ba..itakuwa
lokacin tana ta tunanin shi dan kwana biyun nan ta lura da akwai abunda ke
damunshi..ta kuma yanke shawarar yau zata zubadda kayan yakin ..ta rungumi
Muradinta ..haba yayi ma kokari ai ...
Mariam
Ta bata wayar bayan sun gaisa ne yake sanar mata da mijinta bashida lafiya ...cike
da tashin hankali take tambaya shi miya sameshi ..
Nan de yace damuwa ce tayi mishi yawa sekuma ciwonshi dake son tashi ..ba karamar
razana tayi ba.dan tasan itace sanadi....bata yi wata2 ba ta shigo taxi ya kawota
likitar..
Yana baccishi ana mishi karin ruwa ....zama tayi kusa dashi tana kallon kyakyawar
fuskarshi...ta kama hannushi daya ta damke shi gam kamar wanda za'a kwace matashi
Har drip din yakare aka fidda mishi amman be farka ba ..nan Maysam ta shiga kukan
zuci...bata yi aune ba tashiga yin na zahirin.....
Kukanta ya tadashi ..ganinta kusa dashi ba karamin dadi yaji ba ..nan ya matsa
hannun data rikeshi. Dayan kuma yana gige mata hawayen datake
Ai tana ganin farkawar shi se dariyar farin ciki ta subuce mata ... Tashi yayi ya
zauna dan yaji karfin jikinshi sosai . ...
Sadda kanta tayi tace pls yaya ka yafe mun duk abunda nayi m..
Da sauri ya rufe mata baki da hannushi ya ce ni ya dace dana baki hakuri kan
abubuwan danyi miki a baya.. Yace ina me baki hakuri sannan ina neman yafiyarki...
Waro ido tayi cike da mamaki wai itace Murad ke bawa hakuri..yau
Yayi dan murmushi yace kina mamaki ko?nima haka kin ringaya da kin dasa sonki a
zuciyana ,,kece mace ta ukku a rayuna dana taba bawa hakuri .,daga Momy se
sweetbabyna ..duk karancin shekarunta bana jin kunyar bata hakuri dan bana son
bacin ranta ..to kema yanzu kin kin ciri wanan tutare a zuciya ta ...pls ki aje
mukamanki yakin nan ya isa haka ..
Rungume juna sukayi sekuma Maysam ta fashe da kukan da ita kanta bata san dalilin
yinshi .ba.
Yace kidena kukan nan har cikin zuciyata yake taba.wa...kuma na gode miki dakika yi
mum wannan horon dan yanzu na tattance irin son da nake miki.kin nuna mun karfin
matsayin ki ......sun jima suna musayar kalamai soyyaya wa juna su..nide ina share
ina rubuta kalaman a wata paper dan kada in manta harafi daya ma in zanyi wa oga
๐๐๐๐
Bayan sallar la'asr suka dawo gida. . tofa abun nema ya samu dan akwana biyun
nan soyayyar suka zubawa babu kama hannun yaro...kuma har yau Murad be sake kokarin
nemanta ba..ita kuma abun ya fara damunta dan tasani yana bukatar ta kawai de yana
tsoran kada ta sake mishi abunda tayi ne..har wani kananan ciwon cikin shi tana
sane dasu..
Dan haka yar tsokanar ku ta yanke decision final yau.......
Kamar wacan lokacin ta sake wani sabon shirin ta nide idone nawa tunda konace kada
tasha ma ba jina take ba ...dan haka nace jikinta ma ai ze gaya mata. ..
Duk wani shiga da ficen ta yana nan zaune ya kallonta ....har lokacin salar magrib
yayi ya fice..
abun na yau fa da gaske ne dan kuwa kajin amarcinta ma ita ta soya abunta ...ta
jere komi a dinning. Aman fa zuciyanta banda bugun lugude babu abunda take tsorene
fal ranta . tana de daurewa ne .',..a ranta tace gwara ita ta taimaka mishi tunda
ita dayar matar tashi taki dawowa..(kai ranar nan fa