Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Sanadin Accident Complete Hausa Novel by FASMA

Author :  FASMA Category :  African Stories & Novels

Chapter   30 / 32

87K to 90K   out of 94.8K words

tare da rike mata hannu ...idon nan nashi yayi jajur
alamun yasha kuka kenan ....ita ma ido duk su firfito se zufa take...tana jujuya
kai kukan ma yaki zoma ta ....

Likitoci kam kallon ikon Allah suke ..shi yazo ya hanasu aiki kuma shima bayi yake
ba da kyar suka lallabashi ya fita a cewarshi ze doko rigarshi ta likitoci dan baze
iya barin wify shi itakade ba...

Yana fitowa ya shige office ya doko rigar..ze koma Mahmud da fulani na bashi
hakuri kan yabari sauran docto suyi aikin su aman fafur yaki suna haka se kuwa ga
Sarki ,M.Musa da kuma Dad suna shigowa asibitin suma .. Nan yaje ya rumgume sarki
har da yar kallarshi kan wai su fulani sun hanashi shiga.... kallo daya sarkin
yayi mishi ya ga baya cikin nutsuwarshi ..ko ya shiga ma ba wani abun ze iya ba
dan duk ya wani gigice .....
sarki ya shiga bashi baki se suma su dad suka shiga zancen da kyar ya hakura de ya
zauna zaman jira ..aman bini2 se ya lekata ...



Kaf dinsu babu wanda ya samu ya rumtsa kusan dukansu bisa sallaya suka raya daren
suna me rokon Allah ya Tashi kafadarta .bama kamar Murad da M.Musa .ba Kai abu
kamar wasa har gabbanin asuba Maysam nacin bakar wuya ..kuma likitocin sun tabatar
da nakuda take dukda EDD inta saura two week.......

Wajejen hudu na asuba Murad ya saka farar rigarshi ya shiga dayake duk mata ne
gyneco din yasa ya fara rena aikin su acewar shi basu san kan aikin su
ba ... ....duk ta gala baita idon wanan shine. Shi kam ba karamar firgita yayi ba
duk wata nutsuwarshi ya tattaro da sauri ya shiga dubata ..yaga da dan sauranta
kafin ta haihun ..yanzuma..kawai yanke shawara yayi da 'a amata cs dan kada a
rasasu su duka biyun dan daga ita har babyn su galabaita .......nan ya bada umarnin
a kawo mishi form ya saka hannu kuma shida kanshi zeyi mata dan bayason a samu
matsala..(ni kuwa nace dama kai da faninka ne ka tsaya sanya seda ta wahala hakaπŸ™„)

Maysam ta dan ji ysoro aman jin shine zeyi mata yasa taji sanyi a ranta.....

Su fulani ma sun tsorata bare da sukaji za'a iya rasa su duka biyun dan bata kai
haihuwa ba tsokanota ne akayi kuma gashi Murad ne zeyi ba dan suna shanku be iya ba
a'a sede ganin yanda ya bi ya damu ya susuce lokaci guda...

Ba' a dau lokaci ba aka shiryata aka shiga dakin operation din ..shi kadene namiji
a ciki duk sauran mata ne ..ko Mahmud hanashi shigowa yayi dan tsabar kishin
tsiya(kai Murad a rashin lfyr ma seka nuna kishinπŸ™„).......

Ai kam cikin ikon Allah kamar wanda take jira a shiga har an doko alurar kashe zafi
..nakudar ta taso mata kadan2 ..nan Murad ya dakatar dasu . yana dubawa yaga
contractions ne Dama shine kusa da ita ai kuwa wata damka tayi mishi tare da yin
nishi akai2 cikin yarda Allah sega kan baby nan har yayi rabi aman mi ita kuma a
lokaci ta fara lumshe ido karfinta ya qare.........

Cikin ikon Allah Cike da kwarewa Murad ya zaro shi ya doramata bisa cikin ya
durkusa yayi sujudu shukur ..dede kuma lokacin aka fara asalatu dan asuba
tayi..zagayo wa yayi yabata light kiss...ai kam yana dubawa yaga da namiji ne . ya
so ace mace ce da yayi wa sweetbaby takwara to Amman wa ya isa yaja da ikon Allah
haka namijin yayi niyyar bashi ..dan haka yashiga yin tasbihi da godiya ga Allah da
sauke Maysam lafiya..lokaci guda wata mahaukaciyar kaunar yaron ta shige shi barema
daya ga kamarshi daya da sweetbaby lokacin da'aka haifeta ..kaishi walahi seyace ma
itace dan in ya leka ma kara lekawa yake wai kode mace ne dan shi gani yake bama
kama ba ce ..a'a sweetbabyn ce ma gaba daya..nan ya shiga sakin murmushi tare da
dariya kya3..bini2 se ya bata kiss itada baby ..ita abun ma kunya yake bata..
lokitocin ma sakin baki sukayi suna kallonshi ..

Duk wani gyara shiyayi kayanshi daga nurse za suyi se yace ya gode su
bari..doctororin kam ikon Allah suke kallon dan su kansu ba wani barin suba yayi ba
sukayi aikin su ...abin mamaki baby bashida komi ma'ana yana cikin koshin lafiya
duk wani test yayi mishi aman she is very fine dan ..haka ya saka aka kai Maysam
dakin hutu tare dayi mata Allurai ciki harda ta bacci shi kuma ya fito da jaririn a
hannunshi direct wurin su fulani ya zo yana doka murmushi suma suna ganin shi suka
taryoshi ...hum irin rashin ta idon Murad ko fulani yaki ya baiwashi ...wai
acewarshi sweetbabyn shi ta dawo kuma babu me amsarta bare ya rabashi da ita ....

Mom tayi murmushi tace hala macece...

Yana kallon yaron yace a'a namiji ne aman walahi kamar shi daya sak da sweetbaby na
..duba ki gani ..se lokacin ya bude misu shi . .ai kam a tare suka dau kabbara da
tasbihi ga ubangiji dan gaskiya kamar har ta bace

Murad yace walahi da macece da sweetbaby zanyiwa takwara kuma ma wani ikon Allah
kinga rana guda lokaci guda aka haifosu ..dan shima wanan a kiran asalatu ya fado
duniya kamar sweetbabyta itama .....gaban .Mom ne ya fadi nan zuciyarta ta kara
tsanan ta bugawa har ta kasa hakura tace ka tabbata na mijine kuwa..
Yana murmushi ya bude musu suka gani ..kowa na wurin se barka suke mishi ..fulani
ta tambaye ya Maysam din nan ya sanar musu tana dakin hutu..Mufeeda da Mariam baki
har kunne se dadi suke ji suma sun zama uwaye wau...ai nan kowa ya fara rigay2 san
amsarshi ..

Hum oga kam shafawa idonshi toka yayi keme2 ya ki bawa kowa .
Fulani cikin fada tace kasan baza mu shirya da kai ba inde har haka zakayi ko .
haka lokacin da'aka haifi MUNIRA ka hana kowa ganinta bare daukanta ...to wannan
karon kam bazan samaka ido ba..

Turo baki yake kamar karamin yaro shi adole anyi mishi fada aman still yaki basu
shi...

Mahmud ya lallabashi da kyar dan har an fara kiran sallah asuba ...badan yaso ba
ya bawa Fulani shi se waywayen yake ....

Suna dawowa direct ya nufi amsar danshi su fulani kam se kallon ikon Allah suke shi
irin kunyar nan ma ta yan fari baya nuna wa....har sha biyu na safe ba'a fito da
Maysam ba tana dakin hutu ya hana kowace nose shiga inba shiba ...fulani ganin har
sha biyu yasa tace ni Murad ina dauther nane ko zamu iya ganin ta ..

Babu kunya yace Momy ta gaji dayawa fa shiyasa na mata allurar bacci ...kawai inta
tashi zan muku magana se ku ganta .

Ai kuwa fulani ta shiga fada ai so ba hauka bane dazaka hanumu shiga ganinta ...
A memakon ya barsu sema yayi kasa da murya yana fadin Momy kiyi a hankali kada ta
farka da yake kusa da dakin suke........

Su fulani kam koma gida sukayi dan kimtsa tunda de yaki bari su ganta..

Mahmud ya ce wai ni ya zancen birtday ne ko an fasa ne..

Wata dariya Murad yayi yace wani birtday ai ni yau wife ta cike mun birtday dina
tunda ta haifo mun sankacecen yaro ai kuwa kaga birtday ya qare...sede ko na
dagashi har ranar sunan yaron ..tunda shima kaga ranar haihuwar mu daya dashi.. Se
a hada

Mahmud yace to ya kake ganin za'ayi da waccar azulumar ne...

Dan danan fuskarshi ta sauya ya dena dan murmushi ma dayake yace walahi badan Dady
yace na bari ze dau mataki ba da ni kade basan irin hukunci dazanyi mata. .ai ita
so tayi ta kashemun mata da babyna to kuwa walahi ina me tabbatar maka dana rasa
daya daga cikin su ita ma da ta bisu ...dan hukuci sak na addinin misulinci za'ayi
mata. ..yanda ta kashe da gangan to itama jininta ya halasta..

Nan suka ci gaba da hirar su wanda kusan duk akan Maysam ne da babyn

Dad da Mom kuwa tunda suka koma gidan hankalinsu ya kasa kwanciya gaba daya son
yaron ya shige su bare da suka ga tsananin kamar shi da sweetbabyn su...dan ita Mom
taso ma taga matar Murad din nan data haifi me kama da diyarta ...


Bayan sallar azahar Murad ya shiga dakin da Maysam take da babyn a hannu...aka koyi
sa'a ta tashi sede da gani bacin be ishe ta ba...ganin shi yasa ta sakar mishi da
murmushi ...

Matsowa yayi ya kwatar mata da babyn kusa da ita .ta kurawa yaron ido .. doko mata
brush yayi bayan ta gama ya hado mata tea me kauri tasha dan dama ya tanadi
kayanshi a dakin jiran farkawarta kawai yake .wani irin farin ciki su ji su duka
sunma kasa furta komi kawai sun zurawa babyn ido .....
Can Murad ya rankafo ya sumbaceta a goshi yace na gode my lovely Maysam kin gama
min komi kin haifamin yaro me kama da sweetbaby ..sede ince Allah ya saka miki da
mafifici alheri. Allah ya biyaki da aljannarsa ma daukakiya ....

Ita kanta maysam din wani sanyi dadi take ji yana shigarta bare inta ga baby wai fa
itama yanzu uwa ce...se kuma hawaye shar2 ya fara zarya a kumatun ta . .

Hankalin Murad ya tashi ya shiga tambayar menene ?ina yake miki ciwo.?duk yabi ya
rude .
Shafa fuskarshi tayi da hannuta tace ina kukan rashin mahaifa nane ,?ina tunanin
wani irin laifi nayi masu da ta barni ne?a yanda naji wahar haihuwa yanda take bana
tsammani ko shege ka haifa zaka iya jefar dashi........

To fa gaba daya kan Murad ya kulle ya shiga duniyar tunani tomi Maysam tke nufi
ne.....

Ganin hka yasa Maysam fadin am sorry babyna yau birtday dinka kaga ko happy birtday
banyi maka ba...

Kara rankofowa yayi yace wani happy birtday bayan baban happy da kika mun har da
gift din dakika bani..

Cike da mamaki take kallonshi tace ni yaushe na baka,..
Dariya yayi yace to ina nufin kukan babyn mu lokacin daya zo duniya shi ya fanshi
happy birtday dinki ..gift kuma haifo min shi da kikayi ya fanshe ki dan ''ce le
plus meilleur cadeau que tu m'as donnΓ©''

Murmushi tayi tace kai kam
Wani lokacin baka rabuwa da kayan dariya fa..

Se kuma tace ina su Momy ne ...
Lakice mata hanci yayi yace se yanzu kika tuna da su ..to na sun tafi gida .dan
kada su tadake tun dazu suke son su shigo aman na ki bari har suka gaji suka tafi..

Waro ido tayi kamar zatayi kuka tace haba baby Momy din nide gaskiya baka mun dede
ba .....nide kace su shigk na ganta itada su Mariam

Nan ya shiga lallabata harde ta koma bacci dan dama ba wani isarta yayi ba...

fulani da Mom kam basu sake koma wa ba se bayan sallar la'asr ..lokacin Murad
bayanan ya tafi masallaci dan haka suka shige dakin da Maysam take tana baccinta
bil hakki da gaskiya ....

Ai kam Mom tunda ta dora idonta akan Maysam ta kasa daukewa kai ko motsi ta kasa yi
se nuna ta da takeyi ...

Fulani na ganin haka hankalinta ya tashi dan tsoron ko ciwonta ne ze tashi...

Mom ta fashe da kuka tare da fadin walahi wanan MUNIRATA ce ..

Dam gaban fulani ya bada aman tunawa da kusan kullum haka Mom din take da taga me
dan kama da Maysam din kawai seta rikice tace itace yasa ta sauke ajiyar
zuciya ..tare da kamo hannu ta suka zauna aman idon Mom kyar akan Maysam ko kiftawa
batayi ...

Fulani tace kiyi hakuri wanan yarinya tare fa da Mahaifinta suke shine wazirin
masarautar nan ma..

Se kuwa ta fashe da kuka wanda yayi sanadin tashin Maysam ....

Ganin fulani yasa ta saki murmushi tare da fadin Momyna..

A tare suka dago kai suna kallonta ..

Itama Maysam din gabanta ne ya fadi ta kurawa Mom ido ...se kawai hawaye shar3 da
babu dalili suka fara zarya a fuskarta ..wanda ya dada tada hankalin su Momy ..

Mom tace dan Allah ki barni na duba jikin ta a bayan Munira tanada wani tabo da
aka haifeta dashi har su biyu se kuma bayan guiwatar nan ma akwai tabon konewa da
tayi wanda kina tune da shi lokacin da aka zubawa Murad abinci ta fard'o miyar ta
zube mata a kafar...

Itade Maysam kallonsu take tama kasa cewa komi .aman gabanta se fat2 da karfi yake
dan duk abunda Mom ta fadi tana da shi...

Nan Mom ta miki ta isa kusa da Maysam din na kafar ta fara duba se gashi nan.Mom ta
saki wani kuka ta ma kasa duba na bayan.. Fulani ta taso ta buda bayan Maysam din
sega tabon nan a bayan ai kuwa atare suka rugumeta suna kuka Mom na fadi walahi
itace diyata ce Munira Alhamdulillah yau Allah ya bayyana mun ita ..😱😱😳

A bangaren Murad kuwa bayan sallahr asr ya nufi gidan dan yin wanka yana shiga yaci
karo da kayan da Maysam ta zubar ..sede a bisa kujera suke ..da sauri ya dauke su
yana kallon su ..tabbas wanan sune ajikin sweetbabyn shi lokacin data bata
shekarun da suka fice.. Yace to mi yakawo su nan gidan ?waya kawosu?Kanshi ya dau
caji yama rasa irin tunanin da ze yi ...
Can maganganun Maysam na dazu suka fado mishi . be gama tuno su ba ya tuna da
zancen ZOBEN ...ai beyi wata2 ba ya koma asibitin .tun yana sauri har ya gama da
dan gudu2 likitocin se kallon ikon Allah suke ..

Direct dakin ya shige lokacin Mom na fadin itace diyata MUNIRA .😨...


ras2 ,dam2, fat2 zuciyarshi ta bada ya sankare anan ya kasa motsi ..πŸ˜…πŸ˜†πŸ˜‚

Ina ganin haka nima na sankaren da birona ...ku bari har na dawo dede zan karasa
muku😝😝.......

Se mun hadu a 2nd last page.in sha Allah Ina sonku irin sosai din nan❀❀😍😘😍



Fasma ceπŸ–Š(yar mutan zinder)
[9/14, 9:24 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP
08064400100_ πŸ“šπŸ“š_*
[9/16, 8:55 AM] A A Dboy: 🌟 *STAR WRITER'S ASS* πŸŒŸβœ¨πŸ–Š
( _Home of spécial 🏑&extraordinary writers_ )


🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* πŸ’₯πŸš‘πŸŒΉπŸŒΉ

S.W.A✍

πŸ‡³πŸ‡ͺStory&Written
by
*FASMA* πŸ‡³πŸ‡ͺ
*STAR WRITER'S ASS* Kungiya daya tamkar dubu ~Home of special&extraordinary writer~
hakika ina alfahari da ku Ubangiji ya qara hada kanmu ina sonku irin more totaly
nan.. ..


Godiya me tarin yawa zuwa ga tare da gaisuwa ga ya grup din:
HYPE HAUSA NOVEL BOOK
SKIPPER H.NOVEL
NUCEE LUV N HOUSE


A shafin Facebook kuma ban girmar gaysuwa zuwa ga yan:
HAUSA YOUNG NOVEL
JUST HAUSA NOVELS
KHALISSAT KHAIDAR HAUSA NOVEL
ZAYNABBAWA NOVELS
HAFSAT HAUSA NOVELS(HΒ²)
KINGBOY ISAH HAUSA NOVELS
LINAH NOVELS
TAURARON(HAUSA NOVELS)BY HASSAN A2 TG..ETC

WRITERS dimu kuma ban manta da kuba Alherin Allah ya kaimu a duk inda kuke Allah ya
kara daukaka hazaka da baseera JINJINAR ban girma gareku musaman ma:
ZEEQUEENπŸ‘Έ
MIMSQUEEN
ARFAT
ZEINAB IDRIS
MOMYN MUFEEDAH
UMMU USMAN
FATIMA USMAN
HAFSAT
MAMAN SHAHID
ARPHEETAH
NAINA
AISHA( NANAS)
ZEEBELLS
UMMU USWAN
ASMALUV
LISSA
MIRA(MAMAN WALEED)
ANSHOLLY
MEELAT MUSA
ZEE MAKAWA
SAJIDA
DR GITAL
ASMA BAFFA
SADNAF
YUSUF
KING BOY ISAH
ETC...



Dedicated to all my fans😍❀ina yinku fans irin more totaly &unconditionaly din
nan❀❣



πŸ…Ώ 113__114
πŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”šπŸ”š

```Manzon Allah (SAW)yace''ku kyautata wa iyayenku sai ya'yenku su kyautata muku.
Hakimu ne ya rawaito shi```




[15/09/18 Γ  23:00] Ras2,dam2 ,fat2 zuciyarshi ta bada ya sankare anan ya kasa
motsi..........

Ita kam Maysam ganin shi ya sa ta fara kokarin kwace kanta ..dan ita bata san
wacece Mom ba kuma gashi tana fadin wai itace diyarta MUNIRA .ga kuma irin rikon
data yi mata irin na babu me rabani dake din nan ne....gaba dayan su kuka
suke ..sude su Fulani kukan farin cikin ganin ta ne suke yayinda ita Maysam ta ma
rasa na miye takeyi ....

Can kamar wanda aka cikara ya dawo da hankalinshi ai da gudu ya isa jikin
gadon ..ko takan su Mom bebi ba ya kama hannunta yana duba ZOBEN ai kuwa abunda ya
gani ya dada daga mishi hankali nan ma seda ya sake sandarewa din ..dadi, farin
ciki suka sike shi har yayi suman tsaye na hucin gadi . Tuni hawayen farin ciki
suka wanke mishi fuska a hankali ya ce Alhamdullilah Ala kulli
halin ....Alhamdullilah yau SWEETBABY NA ta dawo garene tsawon lokaci .lallai dan
Adam baya fidda rai daga rahamar Allah ..yaude gani ga babyna...Mom da Momy suka
saki Maysam suka jiyo suna kallon shi fuskarsu ta kasa boye irin farin cikin da
suke ..

Ai kam kamar me jira ya rumgume Maysam data ke binsu da kallon mamaki dan bata gane
komi ba..bata gama mamaki ba seda taga Murad ya saki kukan kuma gashi yana mata
dariya tare da tatabata dan ya tabbatar da ita ce ..ga sabbatun dayake na
sweetbabyna ..yana fadin walahi Momy itace Babyna ce wayoo ni Allah ...ji yake
kamar ya meda ita cikin jikinshi ya huta yama rasa mi zeyi mata ..
Maysam tace ban fahimce ku ba ..pls ku min explain what happen ..ku fahimtar
dani ..
Aman cikin su babu wanda yayi kokarin bata amsa ...
Ganin abun bana karewa bane ya sa Maysam rike fuskarshi da hannuta biyu ta zuba
mishi idonta masu saka cikin nutsuwa ..ai kuwa kamar asiri Murad yaji wata nutsuwa
tana shigarshi a hankali2 ..Maysam tace pls mike faruwa ne ?

Ajiyar zuciya yayi tare da lumshe idonshi yace zan gaya miki komi aman ba yanzu ba
ina so se agaban kowa....

Itakam sun barta cikin duhu .....Murad kam ya manta da wasu su Momy na dakin yace
wannan nakine sweetbabyna kafin Maysam ta ankare ya shiga kissing dinta kamar wani
maye .. Wuf Mom ta fice adakin dan kunyar da Murad ya bata dukda bata gaji da ganin
tilon diyarta ba..

Fulani kam sakin baki tayi tana kallon salon irin rashin kunyar Murad wanda yake
shirin kwantar da Maysam din datake kokarin kwace kanta ganin fulani na dakin....

Fulani ganin fa da gaske yake yasa tace Murad2 aman yanda kasan da kurma take dan
bayama jinta.. Ta sake cewa MUJAHEED2(😱Mujaheed kuma ?waye Mujaheed din?..to ku
biyoni deπŸ˜… )..se asan nan ya dawo hankalinshi jin sunan da har ya manta danashima
ya dan sakin Maysam yana sosa kai aman be bari ba suka hada ido da fulanin ba..

Fulani tace to zo ka huce ta bawa mutune wuri ka barta ta huta ..

Gam ya kara rike Maysam yana kallonta wacce ta sunnekai saboda kumyar fulani tana
kuma kokarin kwace jikinta da nashi..

Humm a memakon ya saketa sema ya kara matseta a jikinshi hawaye shar3 yace pls Momy
kada ki rabani da ita walahi duk wani distance din daze sake shiga tsakanimu yana
tafiya ne numpashin na......pls Momy ki tausaya mun ke kanki shedace kan irin son
dana ke ma babyna ...da irin wahalar dana sha lokacin dana rasata ..tayaya kike
ganin zan iya fita na barta yanzu bayan yanzu na ganota yanzu kam duk wani
motsinta yana tafiyane da bugun zuciyata ..tayaya zan iya fita bayan shekaru dana
dauka ina jinyar sonta a zuciyata wanda har yau be ragu ba dede ga kwayar zarra..

Fulani kam bata yi mamakin kallanmanshi ba . dan inde akan babyn shine zeyi fiye da
haka ma ..sema tausayinshi daya kara lullubeta ..ta hada su duka ta rumgume tace
Alhmadullilah Allah ya albarkaci rayuwar aurenku ya baku zaman lafiya

30 / 32