Author : FASMA Category : African Stories & Novels
ta girgiza kai da taga abun bana karewa bane ta tashi zata bar
musu wajen ...caraf Murad yace Momy wajenki fa nazo ..
Fulani tayi dariya tace to ai naga tunda kazo ku manta dani ne ai...
Dariya Maysam ta kyalkyale tace haba Momy mu mun isa ne .. kawai fa cewa
yayi.wai...
Da sauri ya rufe mata baki da hunnun shi..yace Momy daman gobe nake gayyatar
abokane nane bayan a sauka a sallar Idi ..to shine nake son ayi musu wani abunn
Fulani tace wai ni kake fadamawa ko kuma da matarka kake ne...
Kicin2 yayi da rai....
Fulani tace to ai naga Martarka ta iya ne ....
Yace Momy fa abinci mutum goma ne Maysam zata iya ...
Dariya ta subcewa Maysam tace tab yo sosai ma zan iya ...kuma ma walahi tunda kace
haka ni zanyi shi ko yayi dadi ko akasin haka tanayi tana murguda mishi dan karamin
bakin ta ...
Shi abun ma dariya ya bashi yace shikenan meda wukaken yar gidan Momyn ta ..amma fa
idan beyiba nida kene a gidan nan...
Itama ta cafke da fadin in kuma yayi fa nida kaine nima ..
Fulani de banda dariya babu abunda take musu...nan sukaci gaba da hirar su gwanin
ban sha'awa...
Washe gari Sallah duk wanda kaga fuskarshi sake take da annuri Maysam tun asuba
bata koma ba tana kitchen da kuyanginta se oder take basu kamar wata uwar mata ...
Kan kace mi har sun gama sun jere komi bisa dinning table ...jus ma kala biyu tayi
natural se kuma na gwangwani .....gida ya kaure da kamshi ni kai na ina mamakinta
yanda take komi kamar ba yar sha hudu ba...tana jin alamar saukar idi ta shige
tolet ta zabga wanka ta zauna nan ta fara kwaliya dankuwa an koya mata ado lokacin
datake koyan girki...tana nan taji haya niyar su ...ya shigo da kanshi yace ta
shirya ta fito yayi présenté(introducing)dinta ...to kawai tace da shi ......
Nima ina ganin futarshi na mara mishi baya ...samari ne zuka2 masha
Allah .....Mahmud kawai na sheda sauran duk ban sansu ba ....suna nan sunata hira
sun shafe 15 minutes shiru ba labarinta daya daga cikin su yace wai M² matar ka
baza ta fito mu ganta ne ......dayake haka suke kiranshi tun suna secondry
Shima abun ya bashi mamaki har ma zuciya ta fara daukanshi yana ganin kamar ta
raina shine ....
Dariya yak'e yayi yace bari na dubota ....
Tashi yayi yana tafiyar nan tashi ta tamaka.da kasaita.
Tunda ya hauro ya fara kiranta cikin fushi da karaji ....dama tana bakin kofar
dakinta jin ze shigo itama se tayi kamar daman zata fito ne a dede bakin kofar
sukayi karo ita tana famar fita shi kuwa ze shigo ...
Wani waro ido naga Murad yayi ya nunata da yatsa yace miye hakane.?.....
Se lokacin na kalleta wai fans kunsan miye a jikin ta...
Hum ina kayan daya sayo mata wato pant da bresiya ,se takalmi da bag babu kaya
jikinta se su ta kuwa ci uban ado ....
Maysam ta jujuya tace mi kuma nayi naga kowa ranar sallah kayanshi na salla yake
sakawa to miye na wani kallona ne harda tambaya...tana gama fadar haka ta raba ta
jikin shi ta fita ...
da gudu ya damko ta yace wai kina haukane zaki fita a haka...
Tana kiciniyar kwace hannuta ita a dole seya saketa tace dan Allah barni na tafi na
gaisa da bakin mana daga baya mayi magana......
Cimak ya dauketa ya shiga dakin ya meda kofa ya rufe harda sakata cike da bacin rai
ya fara fada ta inda ya shiga ba tanan yake fita ba kamar ze daketa yakeji...
Aman mi maysam ko ajikinta se ma kara turo dan karamin bakinta take ..ta haye gado
kwalla ta cika mata ido ....can kawai sega hawaye shar2...
Nan da nan ya dakata da fadan zuciyarshi ta fara bugawa da sauri se kuma ta fara
mishi zut2 beyi aune ba ya ji kwalla ta cika mishi ido shima .....da sauri ya haura
gadon shima ya rumgumeta ya shiga lallashi da kyar ya samu ta tsayar da kukan yana
sakinta ta juya mishi baya se turo baki take....
Juyo da ita yayi yace yar gidan Momy miyasa bakya jine wai ..
Cike da shagwaba da yarinta tace to ni minayi ne?naga de kayan sallar daka siyo mun
ne kuma kaida kanka kace sune kayan sallana se yanzu dan na saka kuma za'aga
laifina...
Goge mata hawayen yayi yace shikenan laifi nane ki saka wasu kayan zuwa gobe zan
siyo miki kayan sallarki...cike da murna tace shikenan ta mike ta nufi wardrop
dinta ...tana dubawa Murad yace zokiga wani abu ....bayan tazo ta tsaya gabanshi
yace yanzu ke Maysam da na barki se ki fita a haka ....
Tace e man ...
Ya nuna kirjinta ta da ita yanzu ne ma ta fara kirgen su Murza da Malam Musa lol
yace bakya ganin kin fara girma ne ...
Se a lokaci ta kai idonta wajen hannu daya ta sa ta kare dayan kuma ta rufe idonta
dashi wai taji kunya tana dariya kasa2 tace nima fa da gangan nayima haka shiyasa
ma naki futa seda naji zaka shigo ....
Shima dariyar yayi yace to kawo na saka miki kayan kinga mun bar baki a falo...
Girgiza kai tayi tace nide a'a..stil bata fidda hannuwanta ba
Leka fuskar tata yayi yace nine fa yayanki yanzu kuma kunyar yayan ake....
Se asan nan ta fiddhannunnu ta dauko wata narkekiyar shadda wacce tasha zubi tare
da hijab kalar shaddar ta kawo mishi ..shi ya saka mata har hijab din ...
Se kuma yace wai wannan adon da kikayi ina zaki dashi yana magana aman idonshi akan
dan karamin bakinta..ya doko tissu ya fara goge mata girar datayi tas ya goge
ta ...sannan ya fara kiciniyar Goge mata jan baki se mita yake
nan fa ake yinta Maysam tace bata san yaren ba ta fara kuka ita ya bar mata
adonta ..... ..
Kawai kallon dan karamin bakin yake bata yi aune ba taji bakinshi cikin nata tsit
kakeji tayi banda muzzurai ba abunda takei...nan fa Murad ya ci gaba da abunda yake
inda tsayuwa ta nemi gagarar Maysam tana famar sume mishi cak ya daga ta ya
cigaba..da abunda yake se wani lumshe idanu suke.. .seda ya tsotseshi tas tukon ya
saketa se haki suke su duka ..zatayi magana yace shiit yajata suka fito palon kasa
bakinta banda zafi babu abunda yake mata tana mamakin wannan abu a ranta tace
komiye wannan kuma oho dukda abun yayi mata dadi amman tana ganin kazanta ne ai
wannan..
Hannun sarke cikin na juna suka shigo falon ...nan fa aka fara kallon kallo har
abun ya qullar da Murad yayi tsaki ciki2 ..har kasa ta duka tayi musu sallama tukon
ta gaishe su zata qara yin wata maganar se kawai Murad ya tari numfashinta da fadin
ya isa haka nan...ya jawo kayanshi bisa daya daga cikin kujerun ya
zauna ..cinyarshi ya dorata ita kuwa se mutsun2 sauka take can de ya harare
ta...tukon ta zauna abunta amma kanta a kasa saboda kunya..
Nan aka fara magana kasa2 ..Mahmud daya gaza hakuri yace to ai de zaka barta tayi
serving din mu ko ...
Wani kallo yayi mishi ....daga bisani kawai seya danna wani abun nan kusa dashi kan
kace mi ukku daga cikin kuyangin suka shigo nan suka zube gaban yarima Murad suna
kwasar gaisuwa ........sun kai 3minutes nan su basu tafi ba kuma shi bece su tafi
ba.......
Rada naga yayi wa Maysam ......bayan ya gama ne .....Maysam ta basu oder dasu kwaso
abincin sukawo nan falon (to fa mulki ya motsa)..kan kace mi sun shimfida leda sun
zube kulolin anan .....suna gamawa tace zaku iya tafiya....
Mahmud yace to tunda kin kora su se ki sauko ki zuzzuba mana cike da tsokana yayi
maganar dan yasan gogan baze bari ba .....
Kamar yanda ya zata ne dan kuwa ita de har ta sauko Murad ya riketa tare da girgiza
mata kai ..tasan mi hakan yake nufi ....ya kalli Mahmud yace ai idan sauran baki ne
kai fa ...zaka iya serving dinsu ......amma kai ma kasan bazan bari mace ta shigo
cikin ku tayi serving dinku kuma macen ma mat......maganar ta makale mishi jin yana
shirin yin subutar baki .....
Gaba daya palon aka sa dariya .....nan Mahmud yayi serving dinsu efa nan suka fara
santi shide yana zaune yana kallon su ...daya daga cikin su ya ce kai amma fa ka
more fa irin wannan garar iya abinci..
Se yanzu ya sauke ajiyar zuciya dan shi duk atunanin shi abinci beyi ba ...kada aje
yakiyin dadi ...se yaga kowa ya bude tumbinsa se durawa yake.....sosai yaji dadi a
ranshi .......
....Maysam kam tana samu ya saketa ta sulale daki ta hau buga game abunta....
Haka suka gama suka kara dan tataba hira.irin tasu ta abokai...
Da zasu tafi ya kirawota sukayi mata sallama tare dayi mata godiya kudi suka aje
mata kudi wai tukuicin dadin abincinta ne...tayi musu godiya tare da fatan sauka
lafiya..
suna futa kowa ya shiga motarshi ya kama gabanshi...
Se Mahmud da suna juyowa ya kwashe da dariya ....
Murad ya kalleshi yace wai ya jikin naka ne?
Mahmud dake dariya yace ba sauki ....yaci gaba da fadin wai dazun nan fa ka bani
dariya yanda ka wani kasa ka tsare ka hana ta zuba mana abincin kamar ba bakin ka
ba..
Bata fuska Murad yayi yace kajika da wani zance Matar t...se kuma yayi shiru...
Mahmud yace karasa mana...
Murad da abun ya kai mishi wuya yace kaga ya isheka haka kafa sa muna ido nida yar
reno ta ehe..
Mahmud yace eee fa kace yar reno..to amman..
Da sauri ya daga mishi hannu yace ya isa mana ..ya fice bangaren shi....
Mahmud ma juyawa yayi ya fice gidansu ...yana me yiwa abokinshi dariya ganin da
alama ya fara fadawa son yar renonshi ...
Koda ya shigo a falon ya tarar da ita se buga game din take lokacin kuma har an
kwashe an gyara wurin da sukaci abincin.....kudin da suka aje mata ya ga bata dauka
ba ...ya doko ya zauna kusa da ita tare da amshe wayar ...dan karamin bakin ta turo
.....yaiyai ta anshi kudin tace a'a ta bar mishi..........tace wai yaya dazu a daki
me...
Da sauri yace wai ke komi in baki sanshi ba se kin tambaya ne,,?( jifa to ai ko
kogi yana bukatar kari bare ma be koshi ba)kul kada kuma naji kin fadawa wani
wannan abun ke koda kuwa Momy ce(to fa )....gyaida kai kawai tayi ya jata zuwa
bangaren sarki sukayi mushi barka da sallah nan waziri ya dinga mishi kallon zamu
hadu....da ga nan bangaren fulani suka tafi inda suka rabshe se fira suke
abunsu.....
Washe gari kuwa ya kaita shopping ta zabi narka2n shadda da lesh .....suna dawo wa
aka kaimata dumki...
Kwanci tashi ba wuya yau har sauran sati su Maysam su koma school ...shirye2 take
kawai .....kominta an tanadar mata na tafiya ...ranar kawai ake jira ......
Da yamma suna zaune itada Murad a bangaren shi suna kallon wani film ..can taji
cikinta ya fara dan ciyo to dama tun safe tana ji amma ba sosai ba kuma yi yake se
ya kwanta...
Murad wanda yake lura da ita tun dazu yace wai ke lafiyar ki lau kuwa .....
Ita kam tama kasa magana Ido rufe ta kama mararta ....can daya kwanta tace mishi ba
komai...
A hakan ya barta ya ci gaba da kallonshi....
Ai kuwa can se ji yayi ta fado kasa tim tana murku susu har da kuka2 kasa2 ....da
sauri ya isa wajen ta ya dagota yana fadin inna lillahi wa...yace ke wai mike
damunki ne ...ina yake miki ciwo duk yabi ya rude....
Mararta kawai take nuna mishi amman ta kasa magana....
Yace mararki ke maki ciwo?
Kai kawai ta iya daga mishi..
Iya tashin hakali ya shiga ..gashi likita amma ya rasa irin temakon da ze bata....
Love you all fans....
Fasma
Ahmed Gumel
[9/2, 10:00 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP
08064400100_ 📚📚_*
[9/2, 10:04 AM] A A Dboy: 🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* 💥🚑🌹🌹
🇳🇪Story&Written
by
*FASMA* 🇳🇪
61__62
*FASMA*
*Momyn Mufeeda ina kika shigane keda my in law xaynab two days shiru Allah de yasa
lfy* ... **i miss you a lot *
Dedicated to all my fans
61__62
```Manzon Allah (SAW)yace''babu wani musulmi da zai mutu ranar juma'a ko daren
juma'a sai Allah ya kare shi daga azabar kabari''
Ahmad ne ya rawaito shi.```
Iya tashin hankali ,hankalin shi ya tashi ,gashi likita amma ya rasa irin temakon
da ze bata...
Can de ya dokota kamar yar jaririya ya nufi bathroom da ita.lokacin har jupe dinta
ya fara ba cewa..wanka yayi mata tas ya dadota a towel ......kaya ya saka
mata ,,,ya hado mata tea me kauri .....se da yayi mata jan ido sanna ta
sha ...allura yayi mata ciwon ya ma hanata magana bare taki allurar....
Kan kace mi bacci yayi awon gaba da ita ...nauyenyar ajiyar zuciya ya sauke....yayi
waje direct daya daga cikin motarshi ya nufa ......fadawan shi na ganin haka suka
rogo da gudu amma seya daga musu hannu. ..
Da sauri babba cikin su yace kayi hakuri yarima magajin sarki takawarka lfy se kayi
dan sarki jikan sarki ...me martaba Sarki yace a dena barinka kana futa kai kade
amma amin afuwa idan na batawa yarima me jiran gado rai .......
Cikin tsawa yace to nace bana so ko dole ne se kun biyo nin.....motar kawai ya
shiga ya fice a gidan...nan fa wannan ya kalli wannan wannan ya kalli wacen kowa
yana mamaki....
Bayan 15minutes se gashi ya shi ya dawo yana tafe yana maganar zuci shi daya ..shi
da kanshi yasan ya canza ...besan mi yasa ya damu da yarinyar nan ne ..wannan
rashin lfyr ma jiyake kamar shine bashida ita.......yanzu haka katon2 da pad ne ya
je ya siyo mata ,...ya rasa mi yasa yake son shiga al'amarin yarinyar ba..wata
zuciyar tace kawai dande Fulani na sonta ne ..kai kuma dan ka faran tawa Momyn ka
kake yi mata haka....
Da wannan zuciyar din yayi na'am...budewa yayi ya dauko pad guda ...direct part
dinshi ya huce...har lokacin bata tashi ba .........shikam gogan zaman gadi
yayi ...foto kam ya matashi yafi a kirga
Seda ta shafe awa guda tana bacci sa'anan ta farka ...
Da addu'ar tashi daga bacci ta tashi a bakinta .....yanzu kam ciwon cikin ya
lafa ...
Kallonta yayi yace ya ciwon cikin ?
Naji sauki kawai tace. Mishi .....tolet ta shiga ......minti biyu yayi yawa yaji ta
kwalla wani ihu ....
Beyi wata2 ba ya shiga tolet din ...
A tsaye ya tarar da ita ido a rufe se tsala ihu take.....
Da sauri ya isa kusa da ita jinjigata yake aman kamar me zugata...ganin abun bana
karewa bane kawai se hade bakinsu ya shiga kissing dinta ....
Ina Maysam .tsit ta dauke wuta .....seda yaji ta nutsu sannan ya saketa ya ce wai
ke baki san girma yazo miki bane zakizo kina yiwa mutane ihu ..
Kwalla har ta cika mata ido ta e yaya jini fa...
Shifa abun ma kunyarta yake ji amman ita ko aka ......ya daure yace to ai girma ne
yazo miki.ko..
Tayi kalar tunani tace girma kuma miye hakan..
Dafe kai yayi yace shikenan kiyi wanka kisaka wannan ki fito..sena fada miki...
Amsa tayi tace na miye wannan kuma ..
Ohhh ni wai hawon jini kike son samin ne komi...
Turo dan bakinta tayi tace to ni nasan shi ne ..kawai danayi tambaya se kace zan.
Samaka hawon jini bayan ma ni ya kamata infadi haka tundade gashi se zubar jinin
nake...
Shi maganganun nata ma dariya suka bashi ..amsa yayi ya makala mata jikin pant
din..ya bata ..har ya kai kofa tace yaya wanka fa ai seka temaka kayi mun tundade
bani da lfy ....
Dariya yayi ya fice ya barta nan se mita da turo baki take ...tas tayi wanka ...ta
saka pad din ...da towel ta fito se wani wara kafa take...
Yana ganin taya faraa gimtse dariyar shi
..kaya ta saka riga da jupe(sket) da atampa ..ta koyi tsaye kamar dogari.....
Kamota yayi ze dora ta cinyar shi ..'tayi saurin cewa jini fa yaya kada ya bata ka
nima yau ina ga wunin tsaye zanyi dan kada na bata kayana .....se kuma tayi kalar
tausayi tace pls yayana ka kaini asubiti su dubani kada jinina ya kare .....kana
jin shi ko ....?se zobowa yake..
Ganin shirmen bana karewa bane ya dorata a cinyar yace ke wai baki san mentrue ne
kika fara ba....
Wani waro ido tayi se kuwa ta fara famar sauka ta gudu dan kunya..a iya tunanin ta
bata kawo wannan abun ba...
Yana dariya ya rike ta gam yace seda kika gama rashin kunyar taki ne kuma yanzu
zaki wani gudu... Hannu tasa ta rufe idonta tana dariya kasa ga kumya kamar kasa ta
tsage ta shige.....
Medo ta bisa cinyar yayi Yace nutsu muyi magana to ......
Kanta a sadde ta kasa dagowa ..yace ina fatan a makaranta an yi muku bayani akanshi
...
Tace ummm. ..magana ma kam kunyar yi take yanzu..
Komi seta umm ko a'a....
Yace to ki bude kunuwanki da kyau ki jini....yace banda wasa da maza ko a school ne
..ke yanzu idan ma kika sake wani namijin ya taba koda hunnuki ne se ciki mu...
Ai kafin ya gama cuwat ta tashi a kanshi tana yarfe hannu tare da zaro ido...tace
shikenan yaya miyasa ka tabani yanzu shike nan na banu a garinan ..yanzu har nayi
ciki tana tataba cikin se kawai ta fashe mishi da kuka..
Shikam yarinyar nan yarinta da wauwata sunyi mata yawa..dariya ce ta kwace mishi
ita kuwa tayi kasake tana kallonshi ..yace to ai ni yayanki ne kuma miji..se kuma
yayi shiru ...ya kuma cewa ai banda ni tunda ni kinga yayanki ne wasu mazan nake
nufi...
Ajiyar zuciya tayi ..wunin ranar maysam sokoko tayi shi ta kuma kiya Murad yama
tabata .....taso gayawa Fulani amma kunya ta hanata se kawai ta share zancen..seda
ta jera kwana biyar sannan ya tsaya mata tayi wankan tsarki..wanda yayi dede da
gobe zata tafi karatun
suna zaune a palo itada Murad tana zaune nesa dashi dan yanzu ta dena shige
mishi ..yace ke dazu naga kamar kinyi salla ko .injin de kin iya wanka...
Ee kawai tace dashi ..
.....ba zato ba tsammani taji yace to tashi ki nuna mun yanda kikayi..
Kallon mamaki takeyi mishi ..
Yace to miye na mamakin ba yau fa na fara ganin wankanki ba...dan haka tashi huce
na gani...
Tana tura baki kamar zatayi kuka ya tisa keyarta...tsaf tayi shi dede ko gyara beyi
mata ba.....
Washe gari jirgin yamma suka bi ita da shi wanda bayinta tun safe suka kai mata
kayanta ...aka jere mata a dakinsu na hostel.....
Duk da wannan gamin gogan so yayi ta koma gida da zama amma fulani tace bata san
zancen ba ...tun farko mi yasa ka kaita makarantar kwana ..inka san daga bayan
hanawa zakayi....
Babu yanda ya iya dole ya hakura ...suna sauka motoci suka zo daukan su .......daga
nan ma gidanshi na sabon gari suka fice .....
Itade batayi magana ba duk da ta kagu taga kawayen wato Mufeeda da Mariam dan tayi
missing din su..sosai.....
Washe gari Dimanche ce .dan haka nan gida ya wuni yace se yamma ze koma ...duk tabi
ta kagu ya fice ko taje taga amies(friends)dinta...
Jirgin shida na yamma ze bi dan haka biyar