Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Sanadin Accident Complete Hausa Novel by FASMA

Author :  FASMA Category :  African Stories & Novels

Chapter   28 / 32

81K to 84K   out of 94.8K words

kofinta a hannu na jike2nta.
..ta bawa Maysam wai tasha tunda taga cikin ya tsufa ai ya kamata ace yanzu ta fara
shan maganin itatawa dan haiwa tazo mata da sauki.kamar su sabulun salo ,etc.to
itama haka in ka gani zaka zata shine ashe ta zuba wani maganin na zubar daciki a
ciki ya narke ..

Da farko har taki amsa aman Murza se ta fara fadin dama nasan baki yarda dani ba ki
amince mun babu komi ciki..

Kuyangita de suna dan gefe da su basu san mima suke cewa ba..

Amsa tayi ta kurbi kadan sau biyu sanan tace ya isheta. Tace ngd Inna

Murza ganin inta nuna damuwanta zata iya ganota yasa ta barta ..tace ba komi ai
yiwa kaine a ranta kuwa fadi take zaki mun godiya me degree ....shegiya me kama da
aljanu ai ayanda naga sun kwallafa rai acikin nan nasan daya zube zasu koro
ki ...kizo na ci gaba daga inda na tsaya(Hum adeyi a sannu)

Maysam tayi mata sallama ta fice ....Murza se wani washe baki take..

A bangaren fulani ma fira suka sha sosai har na kusan awa guda.....

Har ta tashi da niyya tafiya cikinta ya fara murda mata ...
Fulani tace ta zauna har ya fice ai hakane daman babyn ne ke juyawa....

Aman mi ciwon kamar karashi ake tace wayoo Momy cikina zan mutu ..ai kafin ta bata
wani temako tuni jini ya balle ..Allah ya temaka sega Murad ya shigo beyi wata2 ba
ya ciccibeta se likitar masarauta ...

Emercency aka sata ..idanun shi sunyi wani ja ..yaso dhiga aman suka hanashi dan
ayanda ya firgitar nan baze iya bata wani temako ba dan irin jinin da ke zuba da
kyar ne in abun cikin ze rayu .... .. ...

Fulani ma duk tausayi danta dan dauther ta ya kamata ganin irin kinin data zubda ga
kuma yanda Murad ya rikice lokaci guda ..ta ce ya Allah ya tashi kafadun ita da
abunda ke cikinta.. Ameen

Seda suka shafe awa guda..sannan doctorin suka fiyo fuskarsu ba annuri...

Da sauri ya isa yana fadin how is she ...,da fatan babu abunda ya samu cikin....
Shi yama manta da shi wani yarima dan sarkine bare..
ya tuna da bayi da dogarai a wurin....shide ta yaji lfy su yake

Doctor yace follow me in my office ....da sauri suka bi bayanshi .lokacin Mahmud ma
ya iso shima .

Bayan sun zauna cike da girmamawa yace am sorry t..

Buga table din Murad hayi da karfi yace you are sorry for what?se wani huci yake
kamar ze daki doctor din..
Mahmud ya dafashi yace calm down mana controle your self .kaji meze fada..

Ajiya zuciya doctor din yayi yace dama ta zubar da jini da yawa ne dan haka muna
bukatar jini dan babu a blood lab .. ..


Murad yayi sauri katseshi da fadin bayan karin jinin da akwai wata matsala ne ..i
mean cikin be tabu ba..

Ee Alhamdullillah cikin yana nan be zube ba
Se lokacin ya sauke ajiyar zuciya
yace a dibi nawa ai group din mu daya ne ....

Seda suka gwada dan tabbatar da hakan sanan aka diba aka samata ..result din wani
test da doctor din yayi yace su murad suzo office..

Yana kallon Murad yace taya ka bari hakan ta kasance agidanka a matsayinka na
doctor..

Ya mutsa fuska yayi yace ka fadi abunda zaka fada mana ..

A hankali yace to matarka tasha magani zubar da ciki ne shi ya jawo kusan zubewar
cikin sede Allah ya temaka bashida yawa wanda tasha shiyasama cikin be sami nasaran
zubewa ba...aman akiyayi gaba ..

Wani gumi ya keto mishi ba shiri .yace what ?how dare you?.amsar result din yayi ya
karanta yage haka ne..

Wani huci ya shigayi kamar wata kububuwa ya fito daga office din yanda kasan ana
hankanashi haka yake tafiya direct dakin da aka kwantar da Maysam ya shiga...


_Kuyi manage da wannan ..wly dande nayi alkawari ne nayi wanan .dan kyan alkawari
cikawa...am buzy kwana biyu nan ....aman zanyi kokari ganin na gamashi da wuri.a
kwanakin nan...tkx for all support da kuke bani dakuma hakurinku tare da uzurin da
kuke mun..Allah ya bar kauna da zumunci_ ❀ameen

Love you all irin sosai din nan😎😍😘



Fasma ceπŸ–Š(Fassouma yar mutan Zinder)
[9/14, 9:13 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP
08064400100_ πŸ“šπŸ“š_*
[9/14, 9:13 AM] A A Dboy: 🌟 *STAR WRITER'S ASS* πŸŒŸβœ¨πŸ–Š
( _Home of spécial 🏑&extraordinary writers_ )


🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* πŸ’₯πŸš‘πŸŒΉπŸŒΉ

S.W.A✍

πŸ‡³πŸ‡ͺStory&Written
by
*FASMA* πŸ‡³πŸ‡ͺ

~Goron barka da sallah~

*Happy Sallah to all Muslim Allah ya memeta mana..yasa munyi a dede ..barkan mu
da* *sallah . ina yinku iri more totaly din nan* ❀😍😍..... *ina jiran barka da
sallah na da kuma soyena na fa* πŸ˜‰πŸ˜‰




Dedicated to all my fans😍❀
πŸ…Ώ 107__108



```Manzon Allah (SAW) yace''dukkanin ayyukan alheri sadaka ne .
Bukhari ya rawaito shi.```




[22/08/18 Γ  23:30]
Yana zuwa ya banka kofar se huci yake ....lokacin ta tashi tana zaune kadan2 tke
meda numpashi ..duk ta wani jeme abun lokaci guda..

Ya na shigiwa direct wurinta yayi Beyi wata2 ba ya falleta da marin da seda taga
star .....ze kara mata Fulani ta rike hannunshi cike da bacin rai tace koda wasa
kada ka sake ... what happen to you?ka barta taji da abunda ke damunta se kawai ka
shiga dukanta ..alhali kuma da tsohon cikin nan


Momy baki san yarin yar nan mi tayi bane shiyasa kike fadin haka..

Fulani tace koma de miye ai se kabi a sannu ..ina gaya maka kullum ka dinga sawa
zuciyar nan taka ruwan sanhi ..fa

Haba Momy yarinyar nan fa cikin fa taso zubarwa dan tsabar reni tasha maganin zubar
da ciki dan ta barar dashi Allah ne kawai be bata sa'ar yin hakan ba..yana fadi yna
maka ma Maysam harara ..

Itakam kanta a sadde yake tana zubar da hawayen...ba ta dago ba har lokacin dataji
irin kazafin da yayi mata..

Da sauri ta dago kanta zatayi magana ya daga mata hannu yace kada ki ma fara bana
son jin muryarki ma ....nine ma dana yarda dake bayan tun farko daman kin nuna
rashin son cikin ..

Pls yaya .ka .

wata tsawa ya daka mata har seda ta firgita ..yayi kanta ze daketa..

Shima se jin Momy yayi ta daka mishi tsawar for the first time ....tace kada ka
sake ka daketa ..marar tausayi da tsohon cikin nan zaka daketa dan bakada tausayi

Da mamaki yake kallonta idon nan yayi jajur ya sadda kallonshi yace Momy ni kikewa
tsawa saboda wata can...

Momy ma cike da takaici tace Maysam ba wata can bace ...y'a ce kamar kowa ..tamana
hallaci kuma matarka ce dan haka fita a dakin nan kafin nayi loosing din
control dina..

Tsananin mamaki ya kara lullube shi yace Momy ni kike cewa na fita...

Momy tace to da wani ne bayan kai ..
Nuna Maysam yayi yace zaki gani ne..ya fice har ya kai kofar fita Fulani

tace babu abunda zata gani se alheri..sannan ina baka shawarar kada ka zartar da
hukunci cikin fushi ..

Fuu ya fita ..se lokacin Mahmud ya shigo ..har kasa ya duka ya gaisar da Fulani
tare da tambayar yame jiki ..se kuma ya shiga bata hakuri kan abunda Murad din yayi
yanzu dan yana kofa yaji komi ..yace ayi mishi afuwa ran shine ya bace..

Itade Momy tana saurarenshi har ya gama ...tana kuma yaba hankali irin na Mahmud
tare da jin dadin kasance warshi aboki ga danta..

Fulani tace yayi mata bayani .abunda ke faruwa..

.nan ya gayamata yanda sukayi da doctor ...itama bata ji dadi ba aman ba ta
tsammani Maysam zata iya aikata haka ..kai ko in hakan ne ma to dawani abu akasa..

Maysam kam kara volume din kukanta tayi tana fadin walahi Momy ki yarda dani ban
sha maganin komi ba....

Ajiyar zuciya Fulanin tayi tace ya isa haka to ..na yarda dake my dauther sannan
kiyi hakuri kan abunda yayi miki.kinji ranshi ne ya bace . aman komi ze zama
nml ..kada ki tada hankali ki mijinki yana da saurin yin fushi kuma saukarshi ma ta
kankanin lokaci ne ..ki kyaleshi yanzu har ya sauko..shida kanshi zakiga ya dawo

Rumgume Momy tayi tana sauke ajiyar zuciya ..tace walahi Momy ina son cikin
nan. ..taya uwa zata iya kashe danta ..
Nan de Momy tayi ta lallaba ta ..

Momy a ranta kuwa tausayin Maysam take ..gata so young aman da kaifi
tunani ..shiyasa take jinta sosai a jikinta dan tana sonta ..
To inbama rashin hakuri na Murad ba ai komi tayi se kamata hakuri da izuri ka
kumsawa yarinya ciki kuma harda duka ..to dami zataji ..ne.. Allah de ya kyauta...

A ranar ma akayi decharge din su direct dakinta na bangaren Fulani ta koma dan
acewarta mutumin da bayason jin muryarka ma to ai in ya ganga abun se yafi
haka ..dan haka ta kudurta zata bashi space kamar yanda ya bukata ..kuma bazata
kara nemanshi ba inde har bashine yazo da kanshi ba......ta sani ya kwallafa rai
akan cikin nan to aman ai ya dace yayi bincike kafin ya yanke hukunci . ita aganin
ta koshi ai be kaita san cikin nan ba ..dan babu wanda ya kai uwa son danta se
mahalici mu ..to wai ma tayaya ze ce wai ita tasha magani zubar da ciki ..wata
zuciyar tace ai dan kin nuna tun farko bakyaso ..badan haka ba ai da baze zarge ki
ba..haka de tayi ta tunanin ta..

A bangarenshi kuwa se bayan yayi abun yayi nadama ..ai ko ba komi wifyn shi ce ..ya
kamata yayi mata uzuri sannan ya lallabe ta ko zata gaya mishi miyasa ta aikata
hakan ..se kuma wata zuciyar tace batada wani hujja .kawai dan ta bata maka rai
ne.....

Se kuma dayar zuciyar tace to ai rabin zuciyarka ce kaga yanzu kasakata kuka may be
ma tana can tana yinshi . ..ai da sauri ya juya ze koma se kuma ya tuna maganar
Momy cike da sanyi jiki ya koma cikin masarautar..


🌹🌹🌹🌹. 🌹🌹🌹🌹

A bangaren Murza kam ba karamar murna tayi ba da taga anyi likita da Maysam dan
tana labe daman .Allah2 take taji labarin barewar cikin aman setaji akasin
hakan..ranta yayi mugun baci aman kuma data ga yanda Murad din ranshi ya bace se ta
danji dadi2 acewarta kafin su shirya zata hada wani target din ta zubar dashi gaba
daya ..inya so se ya koro ta....tun nan ta shiga tsara yanda zatayi. .
Dan munafinci so biyu tana zuwa duba Maysam da tana likitar kuma tunda aka sako su
kullum.setaje .



🌹🌹🌹. 🌹🌹

Malam Musa kam da me martaba basu san wainar da ake toyawa ba ande cemusu bata ji
dadi bane..kjma sun mata ya jiki
...


Bayan sati da faruwar hakan Murad yaji baze iya jure rashin Maysam kusa da shi
ba....duk ya fara dan ramewa dan bawani abinci kirki yake ciba dan ya saba da nata
se yake jin wannan din bashida tast...dukda kuyangi na gyara mishi bangaren aman ba
kamar yanda wifyn shi keyi ba .. dan kuwa ko tsohon cikin ta baya hanata gyara
bangaren tsaf ..shi kanshi ya san yayi dace da sa'ar mata ...dan haka yau tun safe
wurin Fulani yaje .yayi ta bata hakuri kan sharin shedan ne hakan bazata sake
faruwa ba ..sannan ya bukaci data bashi matarshi..

Fulani tayi murmushi ..tace har ka gama fushin damu kenan ....to nide bakayi mun
komi ba kaje ka bawa matarka hakuri sanan intace zata koma dakinta to ni mi nawa a
ciki ..kajede ka lallasheta kawai..nan tayi mishi yar nasihohi

Cike da kwarin guiwa ya nufi part din ..lokacin tana tolet ..zama a bakin gadon
yayi yana jiranta ..

Tana fitowa taganshi ai kafin yayi wani yunkuri ta koma ta datse kofar ....nan ya
shiga kiranta ta bude mishi aman yanda kasan bada ita yake ba..haka ya gaji ya
fita..

Murad be san abun nayi ne ba seda yaga ya shafe wata guda harda kwana ishirin
Maysam taki kulashi kai rabon daya ganta ma har ya manta dan bata fitowa. Se yabar
bangaren ..har karar ta yakai wajen sarki ..wata rana da dare suna hirar su shida
fulani kamar kullum ya shigo bayan ya kwashi gaisuwa ne ...yake gayawa sarki shi fa
ya a meda mishi matarshi ..

Sarki ya kalli fulani da alamar tambaya ..wayen cewatayi da fadin mistake ne suka
samu a tsakanin su ita kuma tayi fushi ta dawo bangarena ..ta kalleshi tace ko ni
na rike maka mata ne..

Ya sadda kai tare da girgizawa..
Murmushi sarki yayi irin nasu na manya yace to kai son kawai kaje ka lallabeta
mana..kasan su mata seda da lallaba

Yace Dady nayi fa taki hakura kawai kasa baki ta koma..

Sarki yace bazan tirsasata ba itama ya ce kuma bansan mi ya hadaku ba ..kuma ma ai
ba'a gajiya da lallaba mace ..kaci gaba da rarrashin ta zata sauko bare ma su mata
akwai su da tausayi da raunin zuciua....yayi kasa da murya yanda Fulani bazata jiyo
ba yace bari na gaya maka wani secret irin na mu na maza yanda zaka shawo kanta
cikin sauki ..

Kasa2 sosai yake mishi maganar wanda ni kaina banjiyo ba . nade ga Murad na wani
sunne kai irin na inkaji kunyar nan ..yana kuma murmushi kasa2..

Fulani kam kallosu kawaitake cike da birgewa ..

Yana gama fada mishi ya mike ya fice har ya kai kofar futa Sarki yace kada kaji
komi zanji da tanan din ..wuf ya fita a palon dan yau dadyn nashi ba karamar mamaki
ya bashi ba ..daman tsofi ma sun iya soyyaya haka..(ni kuwa nace zauna de nan ai
fulani da sarki se a hankali dan ko kallon juna suke zaka iya hango tsantsar kaunar
da sukewa juna..😝..)..

Direct bangaren fulani ya fice ...lokacin Maysam zat shiga dakinta ..

Be bari ta ganshi ba ..tana shiga direct tolet tayi ..shima kuma wuf ya shigo dakin
..ya saka key ya kulle....dede kofar tolet din ya labe bayan labule dan kada ta
ganshi ta koma.....

Tana fitowa ya shaki kamshin turarenshi ....har wani lumshe ido tayi dan tayi
bala'i missing din turaren ...batayi zato ba taji an rumgumeta ta baya ...ta kuwa
bate baki zata yi ihu da sauri ya rufe mata baki tare da fadin nine mijinki ..

Ai kuwa ta shiga kiciniuar kwace kanta. ...

Ganin haka yasa ya sake ta dan kada taji ciwo...tana kallon shi kallonirin na mi
kake yi mun a daki ...

Kalar tausayi yayi yace.



To nima de nace Happy sallah my fans..
Love you all❀❀😍

Barka da sallah ..
Bonne fete de tabaski a tous❀❀😍


Fassouma ceπŸ–Š(yar mutan zinder)
[9/14, 9:13 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP
08064400100_ πŸ“šπŸ“š_*
[9/14, 9:14 AM] A A Dboy: 🌟 *STAR WRITER'S ASS* πŸŒŸβœ¨πŸ–Š
( _Home of spécial 🏑&extraordinary writers_ )


🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* πŸ’₯πŸš‘πŸŒΉπŸŒΉ

S.W.A✍

πŸ‡³πŸ‡ͺStory&Written
by
*FASMA* πŸ‡³πŸ‡ͺ


*Ina me bawa masoyan wannan littafin hakuri na rashin jina da kukayi hakan da
farune sakamakon exam da aayi satin daya huce ..am so sorry na rashin jina kwana
biyun nan shiyasa ma zan cire labarin na rage shi dan nayi na gama dan koni kaina
bana jin dadin yanda bana typing kullum.....*

*Wanda suka yi kirana da wanda suka mun text na gode Allah ya qara dankon
zumunci .. Wanda kuma bansamu damar dauka ba ina me baku hakuri kun sani ina yin ku
irin more totaly din* *nan* 😍😍😘❀❀


*Yan kungiyar mu ina alfahari da ku ina godiya da irin karfin guiwar da kuke bani
Allah ya qara hada kanmu .ina yinku gaba da baya* ❀😍😘
_I miss you a lot my in law Xaynap queen keda my Arfat da kuma Momun Mufeedah
Allah yasa kuna cikin koshin lafiya.._


Dedicated to all my fans😍❀ _special my zee'' Xaynab Idris ''ba shaharariya
marubuciya ..kada ku bari abaku labarin littafinta dan akwai fadakarwa tare da
annashuwa da ilimantarwa (kuneme shi me sunan RAYUWAR FADILA)Allah ya barmin ke_
😘😍❀




πŸ…Ώ109__110



```Manzon Allah (SAW) ya ce''za a tayar da mutum akan abinda ya mutu a kai(gobe
kiyama)''
Muslim ne ya rawaito shi```




[06/09/18 Γ  00:10]
Kalar tausayi yayi yace haba my lovely wife ..am.so sorry nasan banyi dedeba aman
hakan bazata kara faruwa ba..ni kaina bansa don mi nayi miki haka ..aman ga fuska
ta ki rama marinki ko zaki huce dan na gaji da fushin nan ..

..yi tayi da daya duniya bada ita yake ba ..dan ko kallonshi bata kumayi ba ..se ma
ya yan wake2n ta ma take ...

Kara matsowa yayi kusan ta ya rike mata hannu kamar zeyi mata kuka yace kiji
tausayi na ciwona na gab da tashi . .ya aza hannunta bisa zuciyarshi yace ji kiji
yanda take bugawa ..pls ki mun ko magana ne ko naji sassauci akan abunda
nakeji ..kin sani zuciyata bazata juri rashinki ba...nayi nadama kuma lokacin idona
ya rufe ne ...

Se lokacin ta dan kallo shi ..aman batayi magana ba ..setaga har ya rame kamar
yanda ta rame itama ..gaba daya tausayinshi ya mamaye ta .,.jitake kamar ta
rungumeshi aman se taga kamar tayi saukin saukowa ..baride ta nan kara garashi dan
ko gobe kada ya kuma yi mata haka

Dan haka bata ce komi ba ta bi lafiyar gado ma....

Yajima nan yana bata hakuri sanan ya tashi ze fice ganin ko kalloshi ta dena yi....
Dafe zuciyar yayi dan wani irin zut4 take mishi😝 ....har wani layi yakeyi kamar
wanda yasa wani abu dan dishi2 ma yake gani.....

Yana gab ta fita yaji Maysam ta rumgumeshi ta baya

A tare suka sauke ajiyar zuciya ...Rikeshi tayi tsaf kamar wanda akace za'a kwace
mata shi ....

Da kyar ya jiyo da ita face dinshi ..sun kusan minti biyar suna kallon juna kowa
yana kokarin aikawa da dan uwanshi sako ta kwayar ido..
Can Murad ya bude baki zeyi magana da sauri ta sa hannunta ta rufe mishi bakin tace
ya isa haka ..nima am sorry da yanda na shareka ..ta kai hannuta wuyanshi tace duba
min wanan rama da kayi kamar wanda baka cin abinci ....

Dan murmushi yayi yace to ai kece abincin nawa..ganin ki kade ma kosar dani
yake ...

Idan ina tare dake bana bukatar wani abinci dan na rayu..na saka ki kade ma a gaba
ina kallon ya isheni ........kamota yayi suka zauna bakin bed ya dorata cinyarshi
ko nauyinta ma bejiba.....yace '' je t'aime a la folie ma princesse d'amour...ma
bouche ne peut pas dire a quel point je t'aime ni mon corps ne peut pas l'exprimer
.ni mon cerveau et mon coeur ne peuvent pas compter a quel point tu compte pour
moi...tout ce que je sais est que je ne peux pas vivre sans toi ..sans toi ma vie
n'est rien ...''
My repiration ''je ne vis que pour toi ..si tu me quitte un jour ca sera le jour de
mort j'en suis sure ma douce dulcinΓ©e ''

Ya kamo hannuta ya dora a setin zuciyar shi yace dama rabi ce to ina me tabbatar
miki duk ranar da kika

28 / 32