Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Sanadin Accident Complete Hausa Novel by FASMA

Author :  FASMA Category :  African Stories & Novels

Chapter   29 / 32

84K to 87K   out of 94.8K words

barni to nima a ranar za'a dauki gawata. .....''sache bien
que ma vie ne depend que de toi.....je place ma vie entre tes mains..je compte sur
toi pour ne pas la perdre...

Maysam kam tunda ya fara magana taji kanta ya kara girma ..gaba daya se taji kamar
tafi kowa yin sa'ar miji a rayuwa ....idanunta banda hawaye dadi babu abunda
suke ..duk setaji babu ya ita a duniarnan ....zuciyarta wasai takeji

Tace Mon bb cheri.ina kataba jin mutumin da yayi wasa da rayuwar shi ne ..idande
har zan rasaka to kamar na rasa rayuwa tane .. ..ko mutuwa ina addu'ar idan tazo ta
fara daukana dan nasan inde har kai ta fara dauka to kuwa ina me tabbatar maka da
nima a ranar zan bika dan rayuwata batada wani anfani inde har baka cikin ta..son
dan kemaka ya fice amisalta shi ''tu es ma raison de vivre''i love you more mijina

Da sauri ya rufe mata baki yace haba kibar zancan mutuwa in har muna tare dake..ya
zaki kirawo mana ita

Dan murmushi tayi tace haba ''Autan maza '' ai ita mutuwa tana wuyan. ..kamata yayi
duk wani musulmi munmuni ya dinga tunawa da ita akai2 akoda yaushe dan ita dole ce
komin dadewa ..

nan fa suka shiga zuba wa juna kalaman soyyaya wanda ya karasa Murad jin shima
fa wani ne ...bama da inta kirashi da 'Autan maza ba ..(😝ko ba haka ba my kawali
rams😜. )Se yaji kanshi yayi wani kara girma ..nan suka lalace da kalanmansu...daga
nan kuma ogan niya ta shiga mishi kalon nata pratical din da ta kara koyo ko
tulelen cikinta be hanata yiba ..nace tab yarinyar nan tayi nisa bata jin kira .
daman an jima ba'a jiba .kun sani ai nan naja musu kofar .kawai nayi gaba abuna.

Washe gari cike da farin ciki da annashuwa suka tashi ..
Har tara na safe sunan nan dakin sun kasa fitowa gaba daya ya dabaibaye ta kuma
gashi ya kulle kofar...seda ta fara mishi kukan shagwaba kan ita yunwa take ji
sannan ya sarara mata yace to mikike son ci yanzu na saka akawo miki shi. ..

Turo baki tayi cike da sangarta tace ni farfesun kayan cike nake son ci kuma kai
nake so ka girka min ..

Wani waro ido yayi yace ni kuma. Yana nuna kanshi. ..

Noding din kanta tayi ta kuwa shagwabe fuska kiris take jira ta saki kuka..

Zama yayi ya dorata cinyarshi yace wify kin gane ni ko kunna gaz ma ban iya ba bare
aje ga zancen farfesu ...

Ai kuwa bata bari ma ya gama ba ta bare baki ta shiga rera bishi kuka wanda daga ji
kasan na jin dadin rayuwane..kawai

Shi kuwa ya lalace wurin lallashi . da kyar ya shawo kanta tare da cewa to sutafi
can bangaren su se ya shiga kitchen din ya dafa mata yanzu nan yana shiga ze zama
abun fadin cewa ga yarima me jiran gado can yana dafa abinci da kanshi . kinga kuma
da bayi birjik zasu renani ne..

Hawayen ta goge tace shikenan to mutafi dan yau girkinka nakeson ci ....

Suna fitowa suka tarar da fulani a nan falon tana kallon tv...da dan sauri Maysam
ta nufeta ..Murad kuwa se fadi yake kibi a hankali fa...

Har kasa ta duka dan gaishe da fulani da kyar ma ta dukan.
Fulani bayan ta amsa tace mata way ni Maysam bakya tausayin kanki ne kina cikin
watan ki fa na takwas inake ina dukawa mafarin ki kasa tashi kisa mijinki ya
daureni dan naga akan cikin nan komi ze iya yi cike da zolaya take maganar..

Gaba dayan su suka kwashe da dariya Maysam tace tab ai sede ya dauremu gaba daya
dan kafarki kafata ......

Murad yana turo baki yace lovely wife mutafi mana kinga bakici komi ba kada ulcer
yakamin ke da little babyna ....

Tab ai kam ba karamar kunya Maysam taji ba har jitake dama kasa ta tsage ta
shige ...kanta a kasa ta kyaleshi ..

Ganin haka yasa yaje ya tallabota ta mike ai kan kace mi harta fice a palon tayi
sid din su ..

Murad kam dariya ya shiga yi mata ..

Fulani tace bason haka fa kaga kasa dauther na taji kunyata ko .. ..

Murad yace to ni Momy minayi kuma kawai de ...

Kafin ya karasa tace jeka kada yunwar ta shige maka ita ..

Da dan saurinshi kuwa ya fice yana fadin haka ne.. fa

Fulani ta girgiza kai cike da farin ciki a ranta tace inde Murad ne zeyi rashin ta
idon nan fiye da haka ma ..dan kuwa tun be girma haka ba bayajin kunyar kowa inde
akan nuna soyyayar sweetbabyn shi ce sede kai da ake abun agabanka kaji kunyar.....

Sekuma tace Allah yaji kanki '' *MUNIRA''* ya rahamceki...(πŸ€”πŸ€”daman sunnan Sweetbaby
*MUNIRA* kenan mujede zuwa...)


A kitchen ya tarar da ita se hada zufa take rumgumeta yayi ta baya yana shafa
cikinta yace pls zoki zauna banason kina ba kanki wahala haka bayan Allah ya yaye
miki ita ...duk abunda kike so kisaka bayi su miki ....

Kashe gaz din tayi dan ta gama abunda zatayi tana kallonshi tace nasan da haka aman
jifa ta shafa dede wuyan shi tace yanda ka rame gaba daya ..nasan kuma harda rashin
cin abinci dan kasha fada yanzu baka iya cin abinci inde har ba na Momy bane ko
nawa .. ...ka barni na maka ''hangandi''(cin abinci dan yin kiba)kafin birtday
dinka dan kada aga ban iya kiyo ba cike da zolaya ta karasa maganar...
Lakice mata hanci yayi yace tab ai ni kade nason iya kware warki wajen kiyo ai ko
se yayi mata rada akunne wanda banjiyo mi yace mata ba yace shi kade ma ya isheni
na kiyu .har na ginu..

Kirjinshi ta kaima bugun wasa tace kai ko ..ka jika da wata magana kuma ...

Ze kara wata magana tace pls yaya ni yunwa nakeji sosai da sosai fa..

Sorry yace tare da daukan kullar abinci data dafa suka fito gaba da baya ta rike
kugu shi kuma rike da kullar dan gaba daya ya kore kuyangin bangaren dan acewar shi
babu wanda zega shigar shi kitchen yana dafa abinci. . kuma yanzu baza ma su kara
shigowa in ba aikin goge na share na safe se kuma in an kira su

Kallonta yake cike da tausayi yanda take tafiya yace aman wife cikin nan yayi
miki kyau ba kadan ba ..

Murmushi kawai tayi ..a kasa suka zauna yanaci yana kuma bata a baki ..


Murad yace yauwa yama zancen birtday din nan ne ko kin fasa..

Tana kallonshi tace tana nan ya akayi ne...

Yar dariya yayi yace daman parent din Sweetbaby ne zasu zo kin san tunda akayi
auren mu basu zo ba kuma dady ma yaso zowarsu lokacin bikin aman yanayi ciwonta be
basu damar zowa ba ...kuma wani rashin sa'a lokacin sukazo kina england shi yasa
yanzu sukacece zasu zo kodan su ganki...

Tunda ya fara magana taji gabanta na faduwa ..bayan ya gama tace Allah ya kawosu
lfy yaushene zasu zo..
Inaga de ana gobe birtday din ....sukaci gaba dacin abincin su..

Can yace gaskiya wife Allah yayi miki ni'imomi iri daban2 ciki harda ta iya
lafiyayen girki..

Tunda ya fara magana ta bata rai har ya gama...

Cike da kulawa yayi kalar tausayi yace mi kuma nayi my honey..

Kicin2 tayi da fuska harda yar kwallarta ta kissa tace to ni ni .se kuma tayi
shiru...


Gaba daya yaji shima kwallar na famar cike mishi ido yace only one kada ki bari
hawayen nan su zuba dan dede suke da sukar mashi a zuciyana...yace fadi mun miye
matsalar ki ..

Bata bari suka zuboba tace to bakai bane..

Cike da rudu yace ni kuma minayi ..

Cike da shirme tace to ai naji baka taba kirana da sunana ba ...kullum sede ka
kirkiro wani suna bayan ni kuma ina son jin sunana ya fito daga bakinka dan na
banbantashi dana sauran mutane..kuma na lura dakai duk lokacin dana kiraka da
babyna seka lumshe ido tana wani turo baki..

Seda ya sauke ajiyar zuciya dan da hankalinshi ya tashi yace sorry baby ..inada
dalilina nakin fadin sunanki ..hakane kina da gaskiya aman ki mun hakuri dan sunan
yana mun nauyi a bakina ne..

Cike da mamaki da al ajabi jin abunda ya fada tace why ?kozan iya sani

..yana kallonta da kamar baze ce komi ba se kuma ya daure ya cize yace Sunan BABYna
shine lakanin da My Sweetbaby ta mun aduk lokacin da kika kirani da sunan ina jine
kamar itace ta kira..kuma abunda yasa ban taba kiranki da sunanki ba because ''tu
as le meme nom que my ,SWEETBABY''(you have the same nam of my sweetbaby) itama
MAYSAM ake kiranta dashi ....to bani ba ko wani naji ya kira sunan se gabana ya
fadi dan duk gani nake kamar ita zan gani dana ji sunan ....lokacin da Momy ta fara
gaya mun sunanki seda nayi three days ina jinya da.zuciyata...ina son Sweetbaby ta
kasance itace rabin zuciyana...aman am sorry idan kinji haushi.....

Maysam tace am sorry nima basan haka abun yake ba da ban yi korafi akai ba...ko
kadan banji haushiba se ma dadi dana ji cewa inada suna iri daya da Sweetbaby ..ina
sonta nima duk da bantaba ganin taba aman ta shiga raina nima ..Allah yaji
kanta...Allah kuma ya kara ma hakurin rashinta babyna....


Ko yanzu seda ya lumshe ido dayaji ta kira sunan.

Ai kafin ya bude Maysam tayi kissing din idon tace ''so handsome''..ina sonka
dayawa mijina...

Bayan ya bude idon yana murmushin jin dadi yace i love you more MAYSAM..

tab ai jitayi gaba daya duk duniya yafi kowa iya fadin sunan har wani ruwa2 taji a
sunan lokaci da ya fadi..wata irin ajiyar zuciya tayi tare da lumshe ido dan sunan
ya shigeta ba kadan ba...jitayi kamar ma shi ya kirkiro sunan(ni kuwa nace kika
sani ko shi din ne ma)

Lakice mata hanci yayi yace to waima ke miye sunanki na gaskene dan Maysam ba suna
bane fa..ke kuwa naga har cikin takardunki haka a kasa...

Zatyi magana wayarshi tayi kara ganin sarki ne yasa ya daga...yana ajewa ya zame
daga jikinta yace dady ne ke kirana kiran gaggawa kissing dinta yayi ya fice da dan
sauri2...

Ita kam tagumi tayi tana tuna magagan nun su na yanzu ....



🌹🌹🌹🌹 🌹🌹🌹🌹a gurguje pls


Abude yazo dan gobe ne birtday dinMaysam da tsohon ciki se shiga da fice ake dan ma
fulani na tilasta mata hutu ..su Mufeedah da Maryam ma sun zo suna ta murnar ganin
juna. ..kowacen su kuwa da dan karamin cikinta....


Awani hall na cikin masarautar za'ayi ...


Bayan sallar isha'i Maysam na bangagarenta se dube2 take da alama de wani abun take
nema
..can kasan wasu kaya ta hango kayanta da Malam Musa yace da su ya tsince ta....

Tana kallon kayan ta ce ko yanzu ina mahaifana suke ?mi nayi musu suka rabu dani?to
ko da gaske ni shegiyar ce kamar yanda inna Murza ke fadi ?..tana daga kayan Zoben
nan ya fado ...cike da murna ta dauko ta saka a hannunta tace ashe nan na boyeka
muka sha wuyar dubaka..cuwat ta mike tana fadin bari na kira babyna na sanar
mishi...

Wayarta a palo ta fito ta dauka ..kira na daya na biyu ya daga cikime da jin dadi
suka shiga hirar su ta masoya Maysam tace wai kana ina ne kaga wani abu ?

Yace gamu dawo wa daga tarben su Mom. ...to miye za'a gwada min ..

Maysam tace devine quoi?

Seda yayi yar dariya yace to waya cemiki ana fadin gift din dazakayi bawa mutum ai
seki bari har zuwa gobe tukon ko..

Dariyar tayi tace to waya fada maka gift dinka ne zan fadama ..

To in bashi bane minene?

Tace yanzun nan ina duba wani abu na ga Zoben nan dana taba baka labari gashi nan
ma a hannuna in fadama maka ....

Wata irin faduwar gaba yaji yace gani nan zuwa yanzu in gani kada ki fidashi daga
yatsarki ...

Zatayi magana taga shigiwar Murza palon fuskar nan ba annuri kamar kullum ..

Murza tace shigen ciki me taurin kan tsiya irin na ubanka da uwarka ..ashe kananan
baka zube duk irin maganin dana baka ...to ai yau gani nan da kai na yau me rabani
da kai se Allah..
Itade Maysam cike da tsoro take kallonta kuma tana jin irin maganganun da Murza
keyi suka dada tada mata hankali ..Murad de yana jin magana kasa2 aman bayajin
abunda ake cewa ...yana ta kira Maysam3 aman ba amsa ..

Ita kuwa Maysam ganin Murza ta tunkarota ta wata wuka tana fadin yau sena kaiki
lahira dake da shegen cikin nan yasa ta kwalla wani uban ihu kan kace mi tuni ta
zube nan kasa sumamiya (nasande baku matan da yanda Maysam ke tsoron Murza ba)gashi
kuma babu bayi duk Murad ya koresu

Jin irin ihun da tayi yasa hankalinshi ya dada tashi gashi kuma da dan tazara kafin
su iso ...ya sake kira yaji sweet off

Dan haka ya kira Mahmud ya sanar mishi daya je bangarenshi ya duba mishi Maysam
yayi sauri ...

Dayake yana cikin masarautar dan haka da sasarfa ya fice part din..
Yana shigowa lokaci Murza ta kaiwa cinkin Maysam Halbi da kafa ta daga zata kara
Mahmud yayi kukan kura ya damki kafar ya cillar da ita can....kafar me lafiya ta
bugu da wani karfe kuma kanta ma ya bugu da da wani da center table a take ta
sume...


Tana sumewa nima nace bari nayi nan .....

Se mun hanu a next page wanda nake sa ran last page ne.......ina sonku irin dayawan
nan kuma ina kara baku hakuri ...❀❀❀❀❀❀😍😍😍😍😘😘😘😘

Nice de taku har kullum
Fassouma ceπŸ–Š(yar mutan Zinder)
[9/14, 9:14 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP
08064400100_ πŸ“šπŸ“š_*
[9/14, 9:24 AM] A A Dboy: 🌟 *STAR WRITER'S ASS* πŸŒŸβœ¨πŸ–Š
( _Home of spécial 🏑&extraordinary writers_ )


🌹🌹 *SANADIN ACCIDENT* πŸ’₯πŸš‘πŸŒΉπŸŒΉ

S.W.A✍

πŸ‡³πŸ‡ͺStory&Written
by
*FASMA* πŸ‡³πŸ‡ͺ

*Sakon gaisuwa dubun godiya da kuma ban girma zuwa ga yan groups din*
ZURI'ARMU FANS2
MEERAH FANS GROUP
UWAR RIKO FANS
KALAR TAWA UWAR FANS
SALMA FANS
NOVEL CAT BY YA-YUSUF
SURBAJO FANS
HAUSA NOVELS
RAYUWATA FANS NOVEL
PLM TRUE LOVLY FANS
GENTLE LADIES HAUSA NOVEL
FATIMA (AS)HAUSA NOVEL
NISA'UL KHAIR
DON AMARIYAR SATIN NAN
BRILLANT NOVEL FANS
NOVELS LIBRARY
ANSHOLLY NOVEL
M.HAUSA NOVEL
AYSH NOVEL
HAUSA NOVEL AYAU
004HAUSA NOVEL BOOK
FANS NOVELS ..
🀣🀣 *kai walahi kuna da yawa fa kuyi hakuri wanda ban ambata ba kusan kuna raina
kuma ina yin ku irin more completly totaly din dan ❀😍😘😘* 😘😘




Dedicated to all my fans😍❀😍😍❀❀



πŸ…Ώ111__112
( _First of last page_ )



```Manzon Allah (SAW) yace''marowaci ba zai shiga Aljannah ba ,haka ma mai mako.''
Al-Khatib ya rawaito shi``` .



'' _Dayawa suna korafin sunan Sweetbaby to sunanta MUNIRA ....kuma Maysam yana
nufin SWEET,Murad ma yanada nashi ma'anar ..zaku gane komi a last page'''..and kuma
ai in kun lura kaf tunda littafi ya fara sunan mutanen_ _cikin yana farawa da
'M'' ne yake kamar su Ma'u,Murtala ,Murza,Musa etc..so ku bini zaku gane don mi na
zabi sunan MUNIRA .. Thankx da tambayoyin ku_ .. _dan wanan yana mun nuni da kuna
bibiyar book din_ 😍❀❀😘😘


[09/09/18 Γ  23:31] Mahmud kam gashi likita aman ya rasa irin temakon da ze
bata ..kira yayi aka turo nurse din cikin asibitin masarautar..haka de da kyar
kafin su iso ya dedeta nutsuwarshi ya shiga neman ceto ta ..ya jima kafin
numfashinta ya dawo ..cikin ikon Allah kuwa tana farfadowa nurse din suna shigowa
sede mi jini ya ballewa Maysam kamar mi..da sauri akayi emergency da ita kusan
kaf doctororin masu fanin haihuwa wato gyneco da kuma sage femme dake asibitin suka
shiga dan ceto rayuwarta...

Abunka da gidan sarauta kafin ma Mahmud ya sanar da su fulani tuni labari ya isar
musu
Kan kace mi tuni fulani ta iso asibitin ganin Mahmud na kai komo yasa hankalinta
kara tashi ..ta iso tana tambayarshi abunda ya faru..nan ya sanar mata tundaga
kiran Murad har bugon da Murza tayiwa cikin. Nan ta shiga fadin inna lillahi wa
inna ileyhi raji'un tare dayin salati ....se kuma ta bada oder da atafi a kama
Murza a kai a kulleta kafin ta kudu ...


A bangaren Murad kam hankalin shi ba karamin tashi yayi ba jin faduwar wayar Mom
da suke tare itake tausarshi tana bashi baki kan babu abunda ze sameta ...gudu yasa
aka kara dan duk iya hakurinshi ya kasa gashi in ya kira Mahmud din ma baya daga wa
......

Lokacin daya iso direct bangarenshi ya nufa dan yana da yakinin nan ze tarar da ita
huyangi nayi mishi bayanin aman be masan abunda suke fada ba shide fatanshi ya saka
wifyn shi a ido ..

Ai kuwa abunda ya gani ne ya qara daga mishi hankali dan jini ne kamar wanda aka
yanka kaza a tsakar falon ...ga kuma wasu kuyangi suna aikin gyaran gurin ..

Nan suka zube suna gaishe shi aman ko takan gaisuwar bebi ba ya shiga tambayar su
ina Maysam ...kasa magana sukayi dan suna tsoron hukuncin daze musu inyaji wanan
abun ta bakin su..

Wata tsawa ya daka musu ai ba shiri daya daga cikin su ta shiga yi mishi bayani
kan sude sunga an fice da ita asibitin nan kuma tana zubar da jini ..

Be ma bari sun karasa ba ya fice se asibitin su Mom dake bayan shi suma suka mara
mishi baya duk da ita ba wani dadin jikinta take ji .....

Tun daga nesa ya tsinkayi su Mahmud harda gudu2 ya hada dan shi yama manta da shi
yarima ne bare ya tuna da wata sarauta har ya kai ga tuna da bayi a gurin ....

Ganin yanayin su fulani yasa jikinshi yin sanyi ko ba 'a fada ba yasan wifyn shi ce
ba lafiya..da kyar ya hada miyan bakin shi yace Momy ina Wify ta ?miya sameta ?

Fulani kam ta rasa ta inda zata fara mishi bayani..se Mahmud ne yayi karfin halin
rumgumeshi yana mishi nasiha kasa2 kan yayi hakuri da komi na rayuwa sanan ya sanar
mishi yanda abun ya kasance ..beyi aune ba yaji lema a kumatunshi koda ya shafa
yaga ashe hawayene yake Mahmud ya kalleshi yace pls kayi hakuri ai ba ancemaka ta
mutu bane addu'ar ka take bukata kuka baze anfane da komi ba...

Kara rumgume Mahmud yayi yace baka ji yanda zuciyana ke mun bane jinake kamar zata
faso kirjini idan na rasata nima na tabbatar da binta zanyi ...

Mahmud yana dan bunbuga bayanshi alamun lallashi yace ka rumgumi kaddara kamar ba
musulmi ba ...haka kayi lokacin sweetbaby har ka kusa halaka kanka ..pls ka meka
lamuran ka wurin Allah komi se ya zo maka cikin sauki. . ...fulani da Mom ma suka
matso suna bashi baki tare da nasiha har yaji zuciyarshi ta fara dan saki bisa
kulewar da tayi ...

Nan kuma ya tada rigimar seya shiga ..babu muso suka barshi ya shiga ..ai kam seda
yayi dana sani dan ganin irin bakar wahalar da Maysam ke sha ....

Duk wuyar data ke sha tana ganinshi ta mika mishi hannu alamun yazo ..ai da gudu ya
isa yasa guiyoyin shi kasa

29 / 32