Author : FASMA Category : African Stories & Novels
PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP
08064400100_ ππ_*
[9/13, 7:48 PM] A A Dboy: π *STAR WRITER'S ASS* πβ¨π
( _Home of spΓ©cial π‘&extraordinary writers_ )
πΉπΉ *SANADIN ACCIDENT* π₯ππΉπΉ
S.W.Aβ
π³πͺStory&Written
by
*FASMA* π³πͺ
Dedicated to all my fansπβ€
π
Ώ101__102
```Manzon Allah(SAW) ya ce''baya halatta ga musulmi ya leka gida ko dakin wani ba
tare da izini ba.
Bukhari ya rawaito shi```
[16/08/18 Γ 22:00]. Cike da karkarwar baki yace ee kina dauke da cikina na wata 2
da yan kwanaki ...
Cike da dakewa tace aman de zubar dashi za ayi ko?dan ni ba isa haihuwa ba ..kuma
ma karatun nawa fa yakake so nayi dashi
What ?cikin nawa za'a zubar .? Wannan bama magana bace tun wuri ki rufe ta
anan ..kuma inde akan karatune sede ki fasa makarantar wly bayan kin haifeshi kya
gama inde har baza ki iya ba ehe
Se kawai yaji ta fashe mishi da kuka harda dire2 ita bata san cikin nan dole se an
zubar dashi..kuma makarantar ta bazata fasaba.taya ma za'ace ita yar karamar nan
tanada ciki tab ..ai kuwa da sake wai anbawa me kaza kai...
Tsawa ya daka mata yace shut up ...walahi cikin nan kamar kin haifeshi kin gama ko
kina so ko bakya so...
Itama cike da daga murya tace to mu zuba ni da kai ...
Fuuu ta fice a office din tare da bugo mishi kofar...
Ya mutsa gashin kanshi ya fara tare da fadin inna lillahi wa inna ileyhi
raji'un.....mi yake shirin faruwa dani ne ?ya salam....
Da sauri ya bi bayanta amman kafin ya fito har ta shige taxi sunyi tafiyar su ..bin
bayansu yayi shima .. A kofar gidan ya sauketa ta biyashi ta shige ...yana shigowa
yaga zata shige daki da sauri ya shiga gabanta ....yace pls wify kada kin mun haka
wly ina son cikin nan na kwallafa rai na a kanshi....
Maysam kam shafa wa idonta toka tayi tace bata san da zancen ba ...
Murad ya kankance ido shima yace ...dama irin son da kike tinkaho kina mun kenan?
Maysam tace babu ruwan so da kuma cikin dake jikina...ciki ne de nace bana sonshi
yanzu ..ka bari sena kara girma zan haifama ko nawa kake so amma ba yanzu ba ..am
so young da haihuwa....
Murad yace sukuwa suke da alaka yanzu na tambatar da dama ba sona kike ba tunda har
bakya son gudan jini na ....
To ai ba cewa nayi bana so ba . a yanzu nede bana so ...
Kai.yau kam dan karamin yaki sukayi tsakanin su ..har takai Murad ya samata hannu
wato ya wanka mata marin da shin kanshi seda yayi nadamar yin shi ...
Ai kuwa Maysam ta hau ta kai kololuwa ..se kawai ta dau fushi da shi ..
To da fari ya damu da fushin nata yana ta rarrashi shima kuma daga baya se yayi
forget da ita...
Sede matsalarshi da ita dabata cin abinci ...yana tsoron kada yunwa ta shigeta
Seda suka cinye sati guda cur basa ko magana kai ganin junan su ma wuya yake musu
dan tun safe yake tafiyarshi kuma baya dawowa se lokacin daya san tayi bacci ..su
duka har wata yar rama da baki sukayi ..dan duk sun damu da junan su tsabar rigimar
ta ne kawai ya jefa su cikin wannan hali.....
Yauma kamar kullum dayake abun na rigima ne ..kin bacci tayi ta zauna nan tana
jiran shigowarshi ..shima beshigoba se sha daya saura..tunda ya ganta a palo yasa
za ayita yau..
Yi yayi kmar be ganta ba ze shige dakin shi da sauri ta shiga gabanshi tace yau
seka gayan daga ina kake ..a ina kake cika dare ....
Tsuka yayi yace da kin damu dani da bakiyi mun tambayar nan ba ...to in son sani
kike to abunda bikya sone wato ina wajen wacce zan aura ne kuma nan bada dadewa ba
tunda ke bakya son gudan jini na ..zan auri wacce zatayi ta haifa mun y'ay'a..ko
kinada abun cewa..
Kamar saukar guduma taji zancen ...bata ce dashi komi ba ta shige dakinta ..ranar
kam taci kuka...
Tun su Mufeeda basu lura ba har suka san da basa magana ..basu de tambayeta mi ya
gamasu ba dan tsakanin miji da mata se Allah...su de kullum cikin tausarta suke
tare da bata hakuri ...tabi komi a sannu zata ga sakamako me kyau..
Shima a bangaren shi duk yabi ya fara susucewa kamar bashiba ..ko aikin ma baya
meda hankalin shi akai ..Mark shike bashi baki da yayi hakuri ....
Kai abun har ya fara taba ciwonshi ..dan haka Mark ya daga waya ya sanar da Mahmud
kan ya lallabashi ko ya gaya mishi mike damunshi ..
Mahmud ya daga waya ya kirashi ..tun suna gaisawa ya tabbatar da bashida
lafiya ..cike da rarrashi da dubara yace pls Murad miyasa kake son tada ciwon
kane ..?mi yasa baka tausayin kan kane.. ..duba dan yanda kake shan wahala kan
ciwon nan?why bazaka bi komi a sannu ba. ..ka rungumi kaddarar Allah ba....
Ajiyar zuciya Murad yayi yace dan baka san mi yarin yar nan tamun bane ...dan taga
ina sonta ne na damu da ita shiyasa take mun abunda taga dama ...
Mahmud yace calme down yanzu fada mun mi tayi ma ..
Yanzu in ba ta renani ba yarinyar ta kalli tsabar idona tace wai zata zubar da
cikina?.ciki nane fa Mahmud gudan jini na...?kamar zeyi kuka..
Mahamud ya dan bashi baki duk da yasan bata kyauta ba amma se ya nuna mishi da
yarinta ne kawai ke damunta har take son zubar dashi ..kuma ma da tana zubarwa da
tayi kawai ka lallabata da akwai abunda yasa ta fadin hakan ..nan yayi ta
lallabashi har yaji ya sauko ..yayi mishi godiya kamar kullum ..suka kashe wayar..
Itama kuma anata bangaren yaude Su Mufeeda sun tusata gaba kan abunda take fa be
dace ba ..ya kamata ta gyara yau har tsawon wata guda kenan fa ..itama kuma ta damu
da rashin mijinta kusa da ita ....
Ajiyar zuciya tayi sannan ta sanar musu ai akan tace se ta zubar da ciki ne suke
rigimar nan ...
Mariam tace bakida hankali da kike son zubar da cikin ne .....
Mufeeda taso yi mata tsiya amma ganin halin da ake ne ya sata kyaleta ...tace ke
miye dalilinki na on zubar da cikin ne ..
Cike da yarinta tace to bakunga yanda ake shan wuya ne wurin haihuwa wasu fa har
mutuwa suke..kuma kinga ai bankai haihuwa ba salon kawai naje nayi yoyon fitsari
gani yarinya karama dani duka ma am 17 old fa..
.. Mariam tace gaskiya da kinyi wauwauta fa ..ke yanzu bakya son ki haihu a dinga
ce miki mama ne..
Se kuma naga Maysam tayi dan murmushi tace ina so mana ..
Mufeeda tace kuma bakya so ace wacce er kice ..kinayi mata wanka ,wasa ..in macece
kina mata kitso ne..Manzon Allah ma yana cewa ''kuyi aure ku haiyayafa dan nayi
alfahari daku ranar gobe alkiyama.....shin baza kiso ki haifu ki tarbiyatar da
yayanki har Manzon cira yayi alfahari dakene .
Maysam tashafa cikin tace tab ai ni kuwa nake so ..kawai de ina tsoro ne...aman
kuma fa yanzu na fara sonshi kadan2..dan in naji yana motsi se ina jin dadi kuma...
.dariya sukayi sukace muma kinga zamu zama mama .tunda mu triple.zaki haifa mana
baby ...
Mariam tace kuma ai ko wani me rai mamaci ne ..ba dole se wajen haifuwa ba ko yanzu
in kwanan mutum ya kare ze mutu dan haka ki fidda wannan abun ma...kuma ma kin sani
ko wajen zubarwar ki mutu...bama wanan ba to infa shi kade kwanki a duniyar
nan..kada ki butulce wa kyautar da Allah yayi miki mana ..muatane nawa suke so
amman basu samu ba ..
Maysam tace hakane kuma fa . abunda yasa ban zubar ba naga Murad yana son shi ne
shiyasa ma na barshi koda zan rasa rainane dan duk abunda yake so nima ina
sonshi .kawai de banji dadin rashin fahimtar da yayi mun ne...
.suna haka se ga kiran Fulani ya shigo wayarta..bayan sun gaisa fulani tace am so
happy for you dauther na ashe tu es enceinte shine kuma baki taba fada mun ba duk
wayar da muke yi...daga ke har mijin. Naki
Rufe fuska tayi kamar tana gabanta tana dan murmushi kasa2 ...
Fulani tace dazu Mahmud yake bani labari ..Allah ya raba lafiya ya kawo masu
albarka ..
Ameen tace kasa cike da kunya..kuma taji dadi da basu gayawa fulani abunda ke
faruwa ba..
Nan.suka dan tattaba hira har take tambayar ta yaushene hutun nasu...
Tace nan da wata guda ne..ta saka mata albarka sukayi sallama..
Ta juyo ta kalli su Mufeeda tace na gode muku hakika kun cika kawaye na
gari ..Allah ya qara muna dankon kauna da zumunci ..a tare sukece ameen yar rigima
ai yanzu seki tashi ki fara shirin tarbar yayan mu ..
Dariya tayi ta kai musu duka tana fadin kujiye mun yara da iyayi...
A tare suka kama haba suna dariya sukace seku matan aure ....muma de nan da wata
biyu ne ..
Haka suna ta tsokanar junansu ta haye sama ..
Dama duk da basa shiri aman kullum seta gyara mishi dakin shi .....kafin sallar
magarib ta gama kominta tayi wanka aman kuma tana da yakinin baze shigo yanzu ba
dan tunda abun ya faru baya dawowa da wuri..
Ta dauko wayarta ..da kamar ta kira se kuma ta fasa ..can de tura mishi da text nin
inze shigo ya taho mata da garin kwaki irin nan ranan dan yau shi babyn ka keson
ci...
Lokacin daya karanta har yaso yayi forget da ita to amma se yaji baze iya ba
musaman dayaji tace babyn shi..dan haka ya biyo mata dashi ..
Bashi ya shigo gidan ba se goma ..lokacin har ta fara baccin anan palon ..
Ya so kyaleta se kuma ya tada ita ya bata garin ...
Kin karba tayi se ma zuba mishi ido datayi kamar yaune ta fara ganin shi duk yayi
yar rama ...shima kallonta yake ta dan rame da ga wuya aman kuma kirjinta da bayan
ta bulbul da su ..
Ya sauke ajiyar zuciya yace sakonki ne amsa..
Kin karba tayi cike da shagwaba tace to wa kakeso ya hada mun ne ..
Girgiza kai yayi dan ya lura yau rigima takeji ..bece komi ba ya tashi yayi kitchen
dan kamshin turarenta fizgarshi yake.....
Hada mata yayi ya bata ....
Tana kalloshi tace to waze feeding dina ..
Abun nan fa baby ka ne kesan sha fa..
Zama yayi kusa da ita ..ai kuwa ta dane cinyarshi ta bude baki ya samata ...haya
yayi ta bata a bakin
Kallonta yayi yana shafa kanta yace baby nane kade . ke ba naki bane
Kanta ta kwantar a kafadarshi tace nawane mane...
Ajiyar zuciya yayi yace pls Wife ki aje rigimar nan muyi renon cikin nan cikin so
da kaunar junan mu ..wly ina son yara dayawa kuma kinga ke kade nake dashi ..na
rigaya dana rufe pls ki bar cikin nan ki haifa mun shi..ina matukar kaunarshi
Wani kallo tayi mishi tace hum kace haka mana. .ko ka manta waccan lokacin kace
daga wajen yarinyar daza aura kake ..shine kuma zakazo kana mun dadin baki ..
Ajiyar zuciya yayi yace keman kinsan na fada ne dan naga ko zaki sauko aman bazan
iya kara aure ba .....
Tana hawaye tace to ai kuwa ka cutar dani ranar dan tun lokacin bacci bana iyayi
senaga shigowar ka ..
Share mata hawaye yayi yace am sorry wify ni ma se bayan na fada na san ban kyauta
miki ba ..kuma nima ai ba wani bacci nake ba ..kullum cikin dare sena bari kinyi
bacci nake shigowa na ganki ba karamar azabtuwa nayi ba ..
Maysam tace baka kaini ..dan nayi missing dinka alot ..pls kayi mun alkawari komin
rintsi baza mu sake yin nisa da juna ba. ..dan bazan iya rayuwa ba kai ba ...
Suka rumgume juna yace i promise you..
To ya zancen cikin ne ya shafa shi..
Hannunta ta dora bisa nashi tace ina sonshi nima dan duk abunda kake so ina son shi
dama tsoron haihuwa ne nake ..kaga gani karama kada naje na mutu ko kuma nayi yoyon
fitsari na tsufa da wuri kace bakayi dani..
Dariyar farin ciki da murna yayi yace ..to ai mutuwa tana bisa wuyan kowa kuma da
kike zancen tsufa ..so nawa kike son na gaya miki badan jikin ki nake sonki
ba....ki kwantar da hankalin ki kin rigaya da kisamu Murad ..
Dariya tayi tace am sorry too da duk irin maganganu danayi maka ...bazan kara ba in
sha Allah ..
Rumgumeta yayi yace dama ni ba rikeki a rai ba ..to wai tsaya ma shekarunki
nawane..
Tana turo baki tace saura wata ukku nayi 17..
Cike da tsokana yace yawwa shiyasa naga yarintar tayi yawa..
Bubbuga kafa ta fara ..tace kajika ko
Da sauri yace desole wify yanzude a bani abinci naci yunwa nake ji se mu shiga ki
nuna mun irin missing din nawa da kikayi ...
Dining suka nufa tana fadin ni bawani nuna makan da zanyi tunda kai ma bakai
missing dina ba nima to banyi ba..
Dariya yayi yace to yar rigimata to ai ni missing din ne danyi baya misultuwa ne..
Maysam tace daga yar reno na dawo yar rigima kuma...tana fadar haka tana serving
dinshi
Bayan ta gama ta shiga feeding dinshi cike da soyaya kamar yanda suke da .....yace
to ai ke din ce kullum da kalar rigimar da kike bullowa...sosai yaci abuncin dan
rabonshi dayaci kamar haka har yamanta duk da tana yi mishi kullum ta aje ..to ai
ba abinci kade yake da bukata ba har da kullawar ta fimishi komi ma
Koda suka gama tare sukayi wanka...wasan ruwa kam sun shashi kamar kananan yara ga
cikinta ya taso masha Allah dan ya kusa wata biyar ....
Suka fito kowa shi ya shirya dan uwanshi ..sannan suka bi lafiyar gado .yau kam
abun ban sauki dan Maysam ce manager ...,director,kuma actor principal ..π...Murad
kam dan kallon ya zama ....ina gani haka na rufe musu kofar dan gudun gardama....π
dan fa inaga kwana sukayi suna abu daya kowa yna nunawa dan uwanshi irin missing
din da yayi ....
Tun lokaci suka sake shimfida sabuwar soyyaya wacce tafi ta dama ....ko tari tayi
zakaga Murar ya. Wani lalace wurin tambayar mi take so .ina kema ciwo....tun tana
jin kumya da mamakin abun dan ko gaban su Mariam ne babu ruwanshi ..har ta
dena ....
Haka sukaci gaba da rayuwar su cikin kwanciyar hanki da kaunar juna..
Yau kuma suka zana exam din su wanda har sun fara shirye2n koma warsu ..Murad ma
permission ya nema a wajen aikin shi suka bashi.. yayinda mall din shi ya damka su
a hannun wani manager dake mishi aiki dan ya yarda dashi kuma komi ze ringa turo
mishi ta internet dan yaga yanda komi ke tafiya....danharda Mark za suzo ..dan
aurenshi nan da wata ne shima ..suma su Mufeeda haka..
Niger
Yau kama duk inda ka wulga a masarautar zakaga anata shirye2 bangaren Murad kam
komi seda sarki yasa aka sauya musu da daki aka gyara tsarin gidan..
Fulani kam ta saka ana shirya musu abinci iri daban2 ..
Malam Musa kam baki har kunne yar lelenshi zata dawo ..banda Murza da bakin ciki
kamar ya kasheta dan ta rasa hanyar da zatabi ta cutar da Maysam din ..ga shi yanzu
Musa baya barinta fita ..bare taje ta aiwatar da kudirinta..
πΉπΉπΉ. πΉπΉπΉπΉ
Ana gobe zasuzo sukaje ya nuna mata mall din duk sunan Murad ne ajikin su ..yace
su zabi duk abunda suke so ..nan sukayi wa yan gida tsaraba dan harda su Mufeeda...
Washe gari jigin su ya daga
A jirgin da ya saya na can za suzo dan su Momy su ganshi ...
Suna cikin jirgin Maysam ta rike hannushi me zoben tace yaya ka tuna mun da munje
na nuna maka nawa zoben dan kaga da gaske nawa yafi naka kyau..
Dariya yayi yace inSha Allah ..Allah de ya kaimu lafiya nima ai na matsu dana
ganshi dan saboda na tattance wani abu..
Seda suka sauke Mariam a Maradi tukon jirgin ya sake dagawa su iso Zinder...
To nima bari na daga nawa jirgin haka koπ.
Love you allβ€β€β€π
Fasma ce π(FASSOUMA)
[9/13, 7:48 PM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP
08064400100_ ππ_*
[9/14, 9:12 AM] A A Dboy: π *STAR WRITER'S ASS* πβ¨π
( _Home of spΓ©cial π‘&extraordinary writers_ )
πΉπΉ *SANADIN ACCIDENT* π₯ππΉπΉ
S.W.Aβ
π³πͺStory&Written
by
*FASMA* π³πͺ
Dedicated to all my fansπβ€
π
Ώ103__104
```Manzon Allah (SAW) yace''idan na umarce ku da wani abu ,to ko zo dashi
gwargwadon ikonku''
Bukhari da Muslim ne suka rawaito shi```
[17/08/18 a 23:01]
Wajejan sha biyu na rana jirgin su ya sauka a zinder ...zo kaga murna a masarautar
musaman wajen fulani da m.Musa dazega tilon y'arshi bayan kusan shekara
guda ...bakin nan har kunne sab'anin Murza dake ta yake ..bata gama shiga bakin
cikin ba seda taga Maysam tare da Murad ga cikinta daya dan taso ..har mumurza ido
take wai ko mafarki take (ni kuwa nace mutum da matarshi to miye na wani mamaki
tunda de badan ya kalleta a ka aura mishi itaba)...take ta ayyana wani mummunan
kudiri a ranta...har da wani murmushi mugunta tayi
....fada suka fara sauka ..suka gaisheda Sarki ..cike da murna da d'auki yake
amsawa bare dayaga Maysam da dan cikinta ..dadi ya gama mamayeshi ..ze samu jika
To hakan ne ma a bangaren M.Musa dan yayi murna ba kadan da ganin yar shi ta kara
girma tayi bul2 alamar hankalinta a kwance yake ga kuma albarkar aure ....
Addu'a sukayi ta musu tare da saka musu albarka ....dagan nan bangaren fulani suka
zarce ..itama tayi farin cikin ganin su ..ai kuwa Maysam na ganin Momy ta makalkale
mata ta shiga zuba mata shagwaba...ita kuwa se lallabta take bare da taga cikin ya
fara tasowa sosai taji dadi ...tace babyna mi kike son ci ne..?
Tana dariya tace hadin boss zansha Momy....
Momy batayi nauyin baki ba tace miye kuma wani hadin boss...
Maysam tace Momy ai shi yaya ya sanshi kawai ki sashi ya hadamun ..dan dama cewa
yayi ai da zarar mun dawo ze dena mun wasu kana nan hidimar saboda bayi da
dogarai ..har da yar kwallarta
..
Murad dake kallon su tun dazu bece komi ba se yanzu da yace pls Momy ki rabu da ita
rigima ne kawai take ji...
Can de fulani dataga abun bana karewa bane tace su tafi su watsa ruwa se suci
abinci ..in su huta daga baya sa yi hirar...
Maysam dakinta na nan bagaren fulani tayi niyyar shiga ..dan yanzu tana bala'in
kunyar fulani bazata iya binshi ba a gabanta ..
Shima da sauri ya sha gabanta yace miye kuma haka my wife .kin fa sani na saba da
jikin kusa dani ..ina shakar daddanan kamshin nan naki..ya kama hannunta yace
mutafi can inda zamufi sakewa kinga nan Momy nanan ....kuma zan hada miki