Author : FASMA Category : African Stories & Novels
a zuciyar yansan de yanzu Maysam
ta fara cinye rabin zuciyarshi ..(ina fatan de baku manta cewa rabin zuciya Murad
gareshi .i mean rabin soyyayar Sweetbaby ta ciye shi da fari kam gaba daya sweet
baby ta ciye zuciyar .. Mahmud ya bashi shawarar da ya rage dan shine miji ita
mata wata rana idan har ya mallakar mata duka zuciya kenan baze taba ganin defaut
dinta ba koda tayi badede ba..har fada seda sukayi a wancan lokacin tun kafin
mutuwarta ..seda gabaya yayi nazari yaga kuma hakane ..namiji shike rike gida inya
sake mata ita zatana bashi iko . koda rabin ne ma dayaya ya karata bare ya bata
duka da kyar da siddi yayi kokari raba zuciyar ya ..to yanzu kuma Maysam take son
ciye rabin....)tab zanga yanda zakayi ๐ค..
Gashi yanzu d'an ta'ba tan man dayake yi bata barinshi setaga dama shikuma baya iya
yi mata da karfi .ko kuma ta shiga kiran sunan sweetbaby.duk sha'awarta na dawai
niya dashi ..ya rasa yanda ze yi da ita .kuma shi baze yi zina ba dan yayi migun
tsanarta kai shifa ma mata basa gabanshi Maysam kawai yake kunde sanshi base nayi
dogon bayani ba akan sweetbaby ..Maysam ma dan ya fara sonta ne ..
.yau ma kamar kullum ta kama lahadi ba school shima kuma yana gida ....kunde san
mutuniyar ku da iya tsokana ..dan yanzu batada aiki se saka english wear a cewarta
ta gaji atampuna ..sede in zata school take sakawa amma inde a gida ne to fa abun
ba sauki dama2 ma in zata sauko palon kasa wurin su Mufeedah takan dora after dress
....
Zaune yake ya saka laptop gaba yana son yayi aikin shi aman oganiya ta kasa ta
tsare taci uban kananan kaya se wani dan bala'in kamshi take zubawa na turare da
humrori takuma zauna nan palon saman tana kallo tv abunta ga fruit kusa da ita
tana sha .. ....
Can tace pls yaya Computer muke so kasai muna akwai aikin da zamu fara dashi inaga
gobe ma dana wajenka zani dan gobe ne zamu fara aikin.
Tunda ta fara magana yake kallonta yajita sare kuma Sede yasan yana kallonta amma
baze gaya maka taka meman abunda yake kallo ba a jikinta dan ya tafi duniyar tunani
. abunshi ..
Can ya sauke ajiyar zuciya tare da fadin Ke zonan...
Yi tayi kamar bata san da ita yake ba a ranta tace inde bazaka fasa kirana da ke ba
to ni kuma zaka kwanan nan dan bazan amsa ba..
Se da yace yar renota zonan mana..haka ake gayawa mutum abu gatse2 ai seki zoki
rarrasheni man tukon
Se lokacin ta kalleshi tana turo baki tana gungunin cewa sekace wani baby za'a
rarasheka tana isa babu kunya kawai ta d'ane cinyarshi tace gani to.. ...
Damko wuyanta yayi yana wani shinshinata yace ci gaba da zaginan nawa tunda yanzu
kin fara raina ni..idonshi kam harsun fara canza kala yizuwa ja. .
Tace Ni kuma to yaushe kaji daga bakina ....
Share zancan yayi da fadin yaude kad'e ki barni nayi wly na gaji hakurina ya fara
karewa .....tun muna mu biyu muna sheda juna ki bari dan wata ran kika shiga hannu
bazata miki kyauba...idonshi kyam a kan dan karamin bakinta
Ganin inda ya nufa yasa ta fara zamewa tana fadin 'aa nide ka bari na kara girma
tukon ina jin tsoro kam...kuma ma ina dayar matarka kaje mana wajenta wanda kake
wani fadin tana da zallar kyau ..
Yace ki bar maganar nan ba lokacin yinta bane kuma ma ni wasa nake miki babu wata
aure dana yi...
Cike da shagwaba da sangarta Maysam tace kawai wayo kake son yi mini ni fa gaskiya
kawai na hakura da kai tunda de harta rigani kawai kace ta dawo ..ni baz...
Bata gama fadi ba ya shiga kissing dinta dan ya gane kishine kawai ke dawiniya da
ita ..da fari taso hanashi se kuma ta kyaleshi dan dama yau itama da san kasancewa
a jikin shi ta tashi dan haka bata hanasa ba ..can naga abu yafara yin nisa har ina
fadin ku kuma kuryar daki mana nan fa falo ne amma basa ma jina romance kawai suke
abunsu ganin abun yana so ya fice tunani na ya sa na tattara yan komatsena zan bar
musu palon har na juya naji Maysam na fadin nide bana so tsoranka nake pls ka bari
na kara girma ..aman shi bayama jinta ..cikin kuka take fadin hakan...
ganin fa da gaske yake yasa ta fara fadin yanzu amanar sweetbabynka zakaci ne ?..
Ganin baya jinta yasa takai bakinta dede kunnen shi da karfi tace
Sweetbabyyyyyyy ..pls ina kike kizo zeci amanar ki ..
Kamar giftawar walkiya naga Murad ya tashi cuwat ..ai Maysam a dubu ta arce
dayan dakin wato na kishiyarta๐...
Shi kam nan ya dunga bugun kujerar daya ke kai da hannushi ..yana fadin why3 ..am
so sorry my sweetbaby bazan sake ba ..pls forgive me .na kasa controlling din kaina
aman bazan kara ba ..a yanda yake maganar seka rantse tana gabanshi ..haka ya kari
surutun shi ya shiga bayi yayi wanka tare da barin gidan ma gaba daya...
Ita kuwa Maysam tana shiga dakin ta fashe da kuka dan se da tayi abun taga bata
kyauta ba ..Ko babu komi mijinta ne Muradinta abunsonta kuma hakkishi ne ..gashi
kuma tana da yakinin yayi fushi da ita yanzu..kai ita da mi ma zataji. Nan tace
why3 yayana be cancanci haka daga gareni ba yanzu ko awani hali yake se kuma tace
daga yau nayi alkawarin bazan kara hana sa ba dan gujewa fadawa ga halaka dan
tsinuwar mala'iku ba wasa bane ..dan ta tuna da Hadisin ```Manzon Allah (SAW)
dayake cewa ''idan mutum yayi kiran matarsa zuwa shimfidarsa setaki zuwa ya kwana
yana fushi da ita to malaiku zasu yita tsine mata har safiya'(Bukhari da Muslim)```
Ta dora hannu aka cikin kuka tace na shiga tsinuwa goma(10) da
gomiyatara(90) ..wata zuciyar tace kuma ki duba fa yayi miki uzuri da yawa ba yau
yake bibiyarki da bin bayanki ba amman kina ja mishi rai.
Wata zuciyar tace to ai ba laifinki bane tsoranshi ne kawai kike ji kada ya
kareraya ki(ji fa๐ to ya cemiki ana kareraya mitum ne.. )dan a yanda yake din nan
kema kisan kukanki baze kwaceki ba sede sunan sweetbabyn shi. ..se kuma dayar
zuciyar tasake tunatar da ita cewa ai hakkinshi ne dole kuma kibashi in baso kike
ki kasance cikin tsinuwar malaiku kamar yanda kike ciki yanzu nan..tunawa da hakan
a million ta fito ta fada dakinshi aman setayi rashin sa'a dan har ya fice a
gida ....wani kukan ta sake fashewa da shi haka jikin babu kwari ta dauko waya ta
danna mishi kira aman har ta katse be dagaba kai kira na biyu data sake sema akace
mata wayar a kashe ....nan tashiga kuka tana fadin pls yaya pardonne moi kazo
bazan kara hanaka ba .....can de ta lallashi kanta tare da alkawarin yau zata bashi
hakkinshi koda be nema ba ita zata nema (tofa Maysam rigima`) se kuma ta shiga
duniyar tunani tace kai zanso sanin yaya sweetbabyn nan take koda ma photon ta
tane ........itama de wanka tayi ta sauko duk jikinta yayi sanyi wurin su Mufeedah
dan tasan itada ta ganshi se dare tunda yayi fushi da ita..haka suka wuni wanda
Maysam ta dan sake kadan dasu suka sha firar su wanda yawancinta ta school
ne .....
Tun bayan la'asr take shiga da ficen dora girki duk tabi ta gajiyar da kuyangin
gidan dama su ukku kade .ne.abinci ma kala biyar tayi jus kala ukku ,banda qana nan
specialites girki kamar su ''pain perdu salรฉ, crรชpe etc..
Su Mufeedah kam banda dariya babu abunda suke mata dukda sunsa daman ita takewa
mijinta abinci kullum aman yau gilgilwar kan tata tayi yawa..itade bata kula su ba
aikinta kawai take .......
Fans da gaske fa inaga Maysam zata bashi hakkinshi du da tana kunyar aman dan ta
fita a tsinuwar malaiku zata daure dan kuwa duk wasu kayan da Fulani ta aiko mata
yau seda tayi anfani dasu dan se jefi2 take aiki da su aman yau kam rankatakap ta
dauko su. Kamar su kanunfari,bagaruwa,ganyan magariya..etc..
Ta jika wannan da zuma tasha in anjima tasha wani da madara...tofa abun nata yafara
ruuko ido ๐kai fans ku tuna mata fa budurwatake zata sha wuya fa.. dan ni ba tama
jina duk gani take kamar bana sonta da Muradinta ne๐๐..nide ba ruwana ehe..
Murad kam tunda ya fita ya fice office dukda babu aiki kiranta kam tun amota ya
gani aman seya kashe wayar..yana nan har bayan sallar la'asr ga yunwa ta dameshi
dan tunda ya fara cin abincinta ya dena cin na restaurant kona kuyangi dan baya jin
dadin su kwata2 ....biscuit da madara yayi wunin sha se black tea.... ..
Kunna wayar yayi ai kuwa sega kiran Mahmud ya shigo ..bayan sun gaisane Mahmud ke
sanar mishi daman Momy ce tayi ta kiranshi tun dazu aman taji akashe kuma takira
matarka tace ka fita to shine fa ta tada hankalinta....
Yace am fine aman bari na kirata to..
Mahmud yayi saurin cewa ''es tu sure que tu vas bien? ''(are you sure you are
fine?) dan na ji muryarka wani iri fa..
Ajiyar zuciya yayi da kamar bazece komi ba se kuma ya sanar mishi halinda yake ciki
ko ze sama mishi mafita..
Mahmud ya kwashe da dariya harta kullar da Murad yaja tsaki yace kaji matsalar ka
ai..in baza ka sama min mafita ba to se anjima..
Tsagaitawa yayi yace to kawai tunda de ba santa kake ba ka murkusheta ko ta karfine
ka anshi hakkinka mana..
Murad yace bazaka gane ba to ai yanzu na dan fara sonta bazan iya yi muta ta karfi
ba ..kawai zanta hakuri..
Mahmud yaja tsaki yace duka ma nawa Maysam din take ne kada fa ka manta yar renonka
ce..
Murad yace tab ai wly yarinyar nan ta fice tunanin ka ka barta nan da wly yanzu ita
ke renona dan ta fini kwarewa ta kowani fanin..yanzu ita ke renona
Mi Mahmud zeyi inba dariya ba ..can yace to kawai kasaka mata maganin bacci sekayi
abunka..dan zaka cutu fa
Murad yace a'a bazan iya yi mata haka ba gwara na cutun da nabi ta haka(`ku taya
Murad da addu'a fa dan soyyaya ta mishi mugun kamu aman shi yana ganin yanzu ne ya
dan fara sonta)... Yaci gaba da fadin gashi kuma bana iya jimawa ina fushi da
ita ..dan ko wanan abun datayi mun kasa fushin nayi kaga harda computer da suke so
na sai musu su duka ukku..
Mahmud yayi mishi godiya tareda addu'ar Allah ya kara budi se kuma nasihar da yayi
mishi kan ya lallabe ta tun wuri dan kada ya kasa jurewa ya fada ga halaka dan ita
sha'awa c'est naturel ..ko wani dan adam yana da ita..dan haka kayi a hankali..
Godiya yayi mishi sukayi sallama tare da jaddada mishi ya kira Momy ko hankalita ya
kwanta..
Suna gamawa kuwa ya kira ta nan suka nan tattaba hira ....fulani na tabayyarshi ya
akayi ya kashe wayarshi ....
Aman se ya kawar da zancen dan baze iya gaya mata ga abunda ya faru tsakanin shi da
Maysam har ya kashe wayar kuma ma be taba yi mata karya ba kuma baze fara daga yau
ba ..yace Momy ina maganar Ita Murza da fatan komi yana tafiya dede..
Fulani tace kwarae na saka a dunga binta duk inda zatayi ....aman de har yanzu
bataje wani wurin ba..nan suka tattaba hira sukayi sallama..
Computer shi ya bude yana kallo se kuma naga yana sakin murmushi shi kade ..lekawa
nayi naga miye ya saka shi dariya lokaci guda haka..
Hum ๐photon Maysam ne da Sweetbabyn a screen din yana kallon yace tayaya zan ara
miki computer na kiga photonki ne dana sweebabyna ne a screen ..ya kuma cewa kai
amman fa suna tsanani kama fa. Kamar ya da kanwa.se kuma yace kai Sweetbabyna
tafita kyau.se kuma yayi kalar tausayi yace miyasa ni kullum wanda nake so suke
guje mun su barni ne..a lokacin danake bukatar su nan ya lalace da zancen shi shi
kade...har kusan magrib ..sanan yayi alwala ya fice mosque..
Ina ganin haka nima na aje biro na dan na sauke farali...
Muje zuwa ..`
Ina yinku irin sosai din nan๐๐โค..
Fasma ce ๐yar mutan Zinder.
[9/13, 9:54 AM] A A Dboy: *_POST BY GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP
08064400100_ ๐๐_*
[9/13, 9:55 AM] A A Dboy: ๐ *STAR WRITER'S ASS* ๐โจ๐
( _Home of spรฉcial ๐ก&extraordinary writers_ )
๐น๐น *SANADIN ACCIDENT* ๐ฅ๐๐น๐น
S.W.Aโ
๐ณ๐ชStory&Written
by
*FASMA* ๐ณ๐ช
*Sumayya ,Iman,Maman Ss , Fatima to Maysam taji sakon ku kuma ta gode da
shawarwarinku* ,๐ *tace zakuga sauyi...and tace tana yin ku irin sosai din nan๐.*
*Fans bazan gajiya da mika sakon gaisuwata zuwa gareku ba ..ina sonku irin more
totaly din nan* ๐โค๐
Dedicated to all my fans๐โค
๐
ฟ95__96
```Manzon Allah (SAW) yace''wanda ya kawar da mugun abu daga hanyar da mutane ke
wucewa ,to za'a rubuta masa kyakkyawan aiki ,wanda kuma aka karbi kyakkyawan
aikinsa zai shiga Aljannah
Bukhari ya rawaito shi.```
[13/08/18 ร 00:00]Maysam kam tun bayan sallar isha'i ta gama kominta taci uban ado
ta zauna nan palon sama tana jira amma ji kake shiru kamar an aikin bawa garin
su ...yau ko exercises din bata ji zata iyayiba ...suma su Mufeedah basu neme
taba ...nan ta kunna tv ta kura mata ido kai kace tasan mi ake yi alhali hankalinta
na can duniyar tunani ...har karfe tara babushi babu labarin shi..hakanan jiki ba
kwari ta danna mishi kiran kamar da wasa ta shiga sede be daga ba ....se ana biyar
ya daga ko sallama babu yace wai miye ne kin dameni da kira..
Itama a memakon ta bashi amsa se ta fashe mishi da kuka .....
Yaso kashe wayarshi ya kyaleta se kuma yaji baze iya hakan ba dan har cikin ranshi
yake jin kukan nan..
Dan haka ya tausasa murya yace kiyi shiru ki fada mun mike faruwa ...waya tabaki
ne...
Ji tayi wani abu yazo ya tsaya mata a makogaro a ranta tace be masan shine ya taba
tan kenan wata zuciyar ta fara ingizata da cewa ai wannan ma reni ne ..bayan yasani
sare bakya iya jure fushin aman yazo yana tambayar wane ya tabaki ,....hum ai duk
laifin kine dakika bari har yaga damar ki haka ...duk son da kike mishi ai be
kamata kiyi saukin bada kanki ba ..ko kin mata ranar da kuka fara haduwa da mari
kuka gaisa ..bayan nan wace irin tsana ce be gwada miki ba ..seda ga baya kuma aman
kiyi tsai ki gani yama tab'a baki hakuri kan duk irin abunda yayi ta miki
ne.....sosai tayi na'am da hudubar zuciyar.. Dan haka a fili tace mishi babu
komi.. Tana da share hawayenta . ....
Sun jima can babu wanda yayi magana kowa da abunda yake sakawa cikin ranshi sun
kusa minti 5 a shirun kuma babu wanda ya katse layin..
Murad ya katse shirun da fadin se anjima tun da de bakida abun fadi. ....
Da sauri yace pls yaya ka dawo yanzu bana son kana cika dare a waje ..
Ajiyar zuciya ya sauke yace shikenan ganinan zuwa .to. .
Se lokacin ta sauke ajiyar zuciyar itama tace a shigo lfy..
Wani dadi taji jin gashi nan yanzu ze dawo ..
Befi minti 30 ba ya shigo gidan...ai Maysam na ganin shi ta manta da wani huduban
da zuciyanta ta mata ..da gudu taje ta rumgumi a bunta shima kara matseta yayi
ajikinshi atare suka dinga sauke ajiyar zuciya ..sun jima a haka Maysam tayi karfin
halin raba jikinta dana shi tace mutafi ka watsa ruwa se kazo kaci abinci dan na
san bakaci komi ba .......beyi muso ba dan yunwa yakeji... tana gaba yana biye da
ita a baya ..a ranshi yana raya anyi fa manya mata anan .....suna shiga bedroom
yazo ta baya ya rumgumeta tare da sakalo hannushi ya kewaye kugunta ...se wani
shinshina ta yake yace kinyi kyau kula kamshi nan yayi mun dadi .....
Itade batace komi ba dan tunda ya rumgumeta taji wata kasala ta rufeta.ga kuma
kallamashi daya kara sanyaya ranta.ganin abun ya na gaba yasa tace pls ka bari kaci
abinci tukon......
Da sauri ta zame tayi tolet dan hada mishi ruwan wanka ..ai kuwa tana ciki ya tarar
da ita ...bayan ta gama zata fita yace na gaji da yawa ko zaki tayani ..dama daga
shi se towel ne
Wani waro ido tayi tana nuna kanta tace ni?tab ai kam ban kai wurin ba ....ni yar
karamar nan dani zanyi wa babba wanka..tana wani yarfe hannu
Yana matsota yace kin kai har kin fice ma ..yace tunda kin san kiss me ..har kin
kwarai a fani to wannan ma nasan zaki iya
Kalar tausayi tayi Tace pls yaya ka bari 'la prochaine fois zanyi ma aman yanzu wly
kumyar ka nakeji..bazan iya ba...
Dan murmushi yayi yace yanzu kuma ni ake kumyar ..iii lalle fa..
Da gangan ya fara kokarin wai ze zame towel din yana mata wani mayen kallon ai bata
san lokacin data ce wayoo Allah Momyna zanga abuda yafi karfina tare da rumtse
idon ta gammm.. ...
Dariya ya shiga yi mata yace ashe kuwa zaki kwana kina kira bata jiki ba .ya lakice
mata hanci yace jeki abunki zamu hade ai.....
Tana jin haka ta arce ai daga tolet din ...dakin kishiyar ta tashi se gunguni take
kan har yau bataga ya kishiyar take ba..wani tunani tayi tace to kode ya sauya
lata gida ne? itama wanka ta sake yi ta bade jikin ta turaren ruka iri
daban2......ta saka sleeping dress dinta me kyau tana fitowa shima ya fito a tare
suka saki ma juna murmushi ..
Dinning suka je tayi serving dinshi ita kuma ta saka shi a gaba tana kallo kamar
wanda ta samu tv ........
Ganin haka yace ke kinci abinci ne..
A'a kaide kaci ka koshi tukon ni daga baya ma zanci..
Yace ai baki isa ba oya comon yar renota...
Zumbure2 baki ta fara tace nide gaskiya ba yar reno bace na girma fa ..ko baka
ganin bane ..ta tashi tana wani jujuyawa ..
Hannunta ya kamo ya dorata a cinyarshi yace naji yanzu de lokacin cin abinci ne nan
ya shiga feeding dinta ..inya ci so daya se ya bata ..a haka har suka cika cikin su
...dan ba kadan ba abinci yayi mishi dadi ......bayan sun gama ta kwashe komi ta
gyara ..
Anan palo ta isko shi ..zama tayi ta dora kanta a cinyar shi tana kallon shi tace
pls yaya forgive me akan abunda nayi maka dazu ..wly bazan k...
Da hannushi yasa ya rufe mata baki yace shikenan ya huce dama ban wani yi fushi
dake ba....
Cike da murna ta tashi kai mishi kiss a kumatu tace merci yayana I love you ...
Babu zato babu tsammani taji yace I LOVE YOU TOO....
ba Maysam ba ni kaina sandarewa nayi ..can na dan seset kai na ..ganin irin kallon
da Maysam ke yiwa Murad yasani cikin tunani ban gama ba naji Maysam na fadin ..what
did you say?you love me ?dama akwai ranar daza ka iya furtamun wannan kalamar?ko
kuma dan ka yaudareni ne kake