Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Fansar Ƙauna Complete Hausa Novel by Hadiza D. AUTA

Author :  HADIZA D. AUTA Category :  African Stories & Novels

Chapter   19 / 29

54K to 57K   out of 85.8K words

Nur, kuma
ba zan taɓa koma mata ba har abada. Shikenan damuwar ko?"

Ta yi hanzarin faɗawa jikinsa cike da matsanancin farin ciki ta ruƙunƙume shi tana wurga masa kisses
kala-kala. Hakan ya ba shi damar ƙanƙame ta cikin ɗan lokaci suka faɗa wata duniyar da ba sa tuna kowa
sai kansu. Kafin ka ce me ƙuginsu kawai ke tashi daga shi har ita saboda sun fita hayyacinsu gabaɗaya. Kafin
kukan Minal ya fara tashi a hankali har zuwa lokacin da ta fasa ƙara, don Jamal bai yi ƙasa a gwiwa ba
wajen fasa tantanin maƙwallaton budurcin ba. Wanda shigarsa ciki ya ƙara rura wutar jarabarsa ta ko'ina
ya shiga aiki tsabar jin komai zam-zam a kan mugun kamun da jikin Minal ya yi wa jijiyarsa. Ihu yake yi yana
kiran sunan Hajiya tare da godiya ga Allah tsabar daɗin fasa dutsen fintopio da kalar ruwan da ke ɓuɓɓuga
tamkar wata ƙorama.
Don kukan da take yi bai hana shi sakin jiki ya gurje ta ba son ransa. Sai da ya tabbatar ya gama jigatar
da ita ko hannu ba ta iya ɗagawa sannan ya ɗaga ta. Tare da ƙanƙame ta jikinsa yana wani irin nishi tsabar
farincikin da ta jefa shi, wanda a tsawon rayuwarsa da girman barikinsa bai taɓa haɗuwa da macen da ta
goge masa hadda ba. Hakan ya sa a koyaushe yake yi wa mata kallon abu ɗaya, saboda amfanin mace
kawai a wurin sa biyan buƙatarsa ya fece, kafin ya haɗu da Nur ta koya masa zazzafar soyayya.
Amma sanin asalin daɗin can wurin sai a wurin Minal ya gano ashe mata ma suna suka tara. Amma
baiwarsu kala daban-daban ce don Minal ta zo masa da sabuwar rayuwar da bai san ta a duniyar neme-
nemen matansa ba.
Hakan ya sa ta samu babban matsayin da ba ya jin za a yi wata ɗiya macen da za ta fi ta a wurin sa ta
wannan ɓangaren. Don a take ya saƙa wa ransa ita ce rabin jin daɗin duniyarsa. Kwana ya yi yana rarrashin
ta cikin kulawa da wani sabon tausayin ta da ke ransa.
Ganin irin juriyar d ta yi, bayan sakin jikin da ta yi masa ta ko'ina ya baje kolinsa, style kala-kala babu
togaciya ballantana dogon rakin da zai hana shi sakewa. Sosai ya jinjina wa bajintarta, saboda bai taɓa
tunanin za ta yi juriyar da ta aikata ba. Amma ganin ƙafarta ta ƙi taka ƙasa ya fahimci tabbas ya wuce gona
d iri, saboda gashin ruwan zafin da ya yi mata ma dole sai ɗaukar ta ya yi zuwa toilet. A can ya ƙara ganin
irin dagargazar da ya yi wa matuccinta, sosai jikinsa ya yi sanyi zuciyarsa cike da tsoro. Saboda jinin da ke
zuba a jikinta kamar ya wuce jinin al'adar da ake so mace ta zubar a daren farkonta. Dole ya nemo
magungunan rage ciwon jiki da paracetamol ya ba ta, don zazzaɓin faraɗ ɗaya ya taso mata bayan ya gama
mata gashin. Cikin lallaɓawa tana cije leɓe ya kwantar da ita kan gadon yana jera mata sannu, bayan ya
sauya zanin gadon da suka ɓata ya ajiye gefe.

Minal ta shiga nishi da rawar ɗari jikinta yana ciccira kafin ta samu barci ya yi awon gaba da ita. Yana
kanta cikin ruɗewa yana ta tofa mata addu'o'i bayan ya kama mata kai da ƙula'uzzai don samun sauƙi.


Sannu Amarya😩
GARE KU MASU TAMBAYA!
Littafin FANSAR ƘAUNA na kuɗi ne. Ku biya ₦500 kacal ga wannan account. 9032685442 Opay. Waɗanda
tura kuɗi ta opay yake bai wa wahala ku tura ta Bank Account; 1230094555 Access Bank Hadiza D. Auta
Ibrahim.

JERIN LITTAFAINA GA MAI BUƘATA!

1. ABOKIN AIKINA 1K
2. BAƘON YANAYI 1K
3. DAKAN ƊAKA 1K
4. AMFANIN FITILA 1K
5. JIKI DA JINI 1K
6. GIDAN AURE ₦700
7. TARTSATSI 1K
8. MAKANTAR SO 1K
9. ZUBAR HAWAYENA ₦700
10. RUWA DA ƘANƘARA ₦700
11. BAKAN GIZO ₦700
12. MUSAYAR ZUCIYA ₦500
13. DIJE ƘARANGIYA ₦500
14. DACE DA JUNA ₦500




D.
✍🏼 AUTA CE
[2/20, 22:17] Hadiza D. Auta: *FANSAR ƘAUNA!*

*HADIZA D. AUTA*

*AREWABOOKS: Princessdija.*

https://chat.whatsapp.com/Edh59w1Jcgk799uIkP0CFa


*ASHIRIN DA UKU.*

Asubar farin ya fita nemo likitan da zai duba ta, saboda jikinta ya yi zafi sosai. Sai dai likitan bayan ya yi
mata allurori ya ba shi shawarar ya kai ta asibiti a duba ƙasanta. Don ya fahimci yanayin da take ciki kamar
akwai matsala duba da yadda ba ta iya zama da ɗuwawunta, kuma ba ta iya tsayuwa da ƙafafuwanta ita
kaɗai. Allurar ma da dabara aka yi ta, sai da Jamal ya miƙar da ita jikinta yana ɓari tana cije leɓe, sannan ya
rungumo ta a jikinsa ta lafe tana nishin ciwo.

Jim ya yi a falo bayan tafiyar likitan, zuciyarsa cike da tunanin yadda zai yi. Saboda jikinsa ya yi sanyi ƙalau
don ko kaɗan ba ya son Hajiya ta sani. Dole babu yadda ya iya, haka ya kira abokinsa Adamu ya sanar da
shi abin da yake faruwa. Shaƙiyanci ya fara yi masa kafin ya ɗora da cewa,

"Bari na yi wa Dr Jimmai magana, idan akwai dama ta zo nan gidan ta duba maka ita. Tun da ka gama
borin kunyar ka aikace yarinyar mutan..."

"Kai fa ɗan iska ne, idan ba a son na yi aikin me ya sa aka ajiye mini ta a cikin gidan?"
"Taimakonka aka yi, don an san halinka gudun ka je ka buga wata ɓarnar da za a ɗora hannu a ka da
salati."

"Oho dai, ni dai na yi abin da ya dace, saura ka nemo mai duba ta ko za ka samu ladar kai ma."

Yana gama maganar ya katse kiran suna dariya, saboda shi kansa ya fahimci ashe ya wuce gona da iri.
Duba da yadda likitan har suka yi sallama yana ta jaddada masa lalle ya kai ta asibiti, kada ya yi sanya
gudun wata matsala ta biyo baya.
Ɗakin ya koma, ya tarar da ita tana bacci, amma kuma ba ta fasa nishin ciwo ba. Kanta ya dafa ya ji har
lokacin zazzaɓin bai sauka ba. Ya gyara mata lulluɓin bargon sannan ya koma kitchen. Cikin ɗan lokaci ya
ɗumama kazar da suka ajiye ta yi zafi, sannan ya soya Irish da ƙwai ya haɗa musu ruwan tea da kayan
haɗin shayi mai ƙamshi. Bayan ya gama cin nasa ya yi ƙat, ya kwashi nata zuwa ɗakin. Tayar da ita ya yi
tana cije-cijen leɓe ya kai ta toilet, ya sake gasa mata jiki da ruwan zafi. Sannan ya yi mata wanka cikin
dabara yana ta matse mata ƙirji bayan ya wanke mata baki da brush. Minal kam sai langaɓewa take yi
tsabar rashin kuzari, kukan da take yi ma mara sauti ne mai ɗauke da ruwan hawaye.
Da kansa ya shirya ta sannan ya ba ta abin karin ta ci, duk da bakinta babu ɗanɗano ko kaɗan. Ya sake
taimaka mata ta kwanta shi ma ya bi gadon suna fuskantar juna, ido cikin ido suke kallon juna tsawon
minti biyar, kafin hawayen da Minal take ƙoƙarin shanyewa ya fara fita babu ƙaƙƙautawa. Cikin ɓata fuska
ya kai hannunsa yana share mata hawayen ya ce,

"Daina kukan plss! Na yi waya da Adamu wata likita za ta zo duba ki."

Wani kallo ta yi masa cikin zaro ido saboda ganin tonon sililin da yake ƙoƙarin yi mata. "Don Allah kada ta
zo na ji sauƙi." Da ƙyar ta harhaɗa kalmomin da ta yi amfani da su yayin maganar. Hancinta ya lakuce kafin
ya ce,

"Kina wannan langaɓewar kike faɗin kin ji sauƙi?"

"Ni dai ba na son kowa ya zo anjima kaɗan zan warware..yanzu ma ai na fara jin sauƙ..."

"Kenan zan iya komawa na sake jiƙa alƙalamina ko yanzu?"

Harara ta wurga masa kafin ta turo baki tana goge ruwan hawayen da ya sake zubo mata cikin muryar
kuka ta ce,
"Idan ma kashe ni kake son yi ai ka yi duk abin da kake s..."

"Ke fa kika ce kin ji sauƙi to mene ne laifina?"

Ya yi maganar yana ƙumshe dariya saboda ganin yadda ta susuce gabaɗaya, don alamu ya nuna sai ya sha
wuya kafin ta sake yarda da shi.
Ganin ta ƙi daina sharar ƙwallar ya ja ta jikinsa ya shiga shafar ta yana bubbuga bayanta, har wani sabon
bacci ya yi awon gaba da ita. Kafin shi ma baccin ya kwashe shi yana nazarin abin da zai yi mata, wanda zai
faranta mata kamar yadda ta faranta masa.
Ƙarfe sha biyu saura minti uku na rana, waton 11:57am. Wayar Adamu ya tayar da su daga nannauyan
barcin da suke yi. Inda yake sanar da shi ga shi a cikin gidan tare da Dr Jimmai. Dole ya wartsake barcin ya
fara ƙoƙarin zare ta daga jikinsa, hakan ya sa ita ma ta farka. Bayani ya yi mata sannan ya fice daga ɗakin ya
nufi ɗakinsa. Mintuna kaɗan ya fito da shigar baƙar jallabiya ya sauka ƙasa cikin sauri ya nufi harabar
gidan.
Kai-tsaye ya nufi inda motarsu fuskarsa a sake ya fara gaisawa da Dr Jimmai sannan ya miƙa wa Adamu
hannu suka gaisa.

"Mu je daga ciki, tun da ka tsaya jiran na fito kamar wani baƙo."
Ya yi maganar tare da jan hannun Adamu suka yi gaba Dr Jimmai ta bi su a baya, inda Adamu yake dariya
yana cewa, "Rufa mini asiri, ko karen mahaukaciya ya cije ni ai yanzu ba zan shiga gidanka kai-tsaye babu
notis ba."

"To mene ne a ciki?Ina jin dai ka san amaryar tun ba yau b..."

"Na dai taɓa ganin ta amma ban taɓa sanin ta ba ni kam."

Dariya suka fashe da ita dukan su har Dr Jimmai, saboda fahimtar inda Adamu ya nufa. A falo suka zauna,
Jamal ya koma ɗakin Minal, ganin ta ido biyu har ta gyara kwanciyarta ya gano ba ta koma barcin ba tun
bayan fitarsa.
"Ki shirya matar za ta shigo ta duba ki tana falo."

Narai-narai ta yi da ido hawaye shaa a kan fuskarta. Bai bi ta kanta ba ya fice tare da bai wa Dr Jimmai
damar ganin ta, sannan ya koma wurin Adamu bayan ta shiga ɗakin ya rufo musu ƙofa.

"Waton mutumina har ka manta babu komai a jikinta na mata, a haka dai yadda take da siffar mazan ka
rufe ido ka yi mata kaca-kaca?"

Wani kallon ka raina ni Jamal ya yi masa kafin ya fashe da dariya yana nuna shi da hannu a cikin dariyar
yana cewa,

"Kai kam Allah ya yi maka tayar da zaune tsaye!"

"Babu wani tayar da zaune tsaye sai gaskiya mutumina. A gabanmu kuma a falon nan aka yi komai, don
da kujerun nan suna magana su ma da za su tuna duk kalmomin da ka faɗa a kan yarinyar nan. Sai ga shi
cikin ɗan lokaci ta tashi daga siffar mazan da kake kallon ta ka gano ita mace ce kamar sauran mat.."

"Daina faɗar kamar sauran mata. Minal daban ce a cikin duk matan da na sani a tsawon rayuwata."

Kallon mamaki Adamu ya yi masa kafin ya ce, "Ehhhh! Lalle wannan yarinya ta zo da babbar sa'a. Amma
kuma hakan yana da kyau, kuma na ji daɗin da ta san kan aikin, don Babu mamaki Allah ne ya tashi kama
mana kai a sanadin ta. Don ba a yanke hukunci cikin fushi kuma a cin alwashi da izgilanci amma kai duka ka
yi. Ma sha Allah, hakan yana da kyau Allah Ya ba ku zaman lafiya."

"Amin-amin."

Adamu ya yi shiru tsawon minti biyu yana nazari kafin ya furzar da abin da ke ransa ya ce, "Yanzu dai
shikenan hankalinka ya dawo ka jefar da zancen Nur ka hut..."

"Adamu...plss ka daina don Allah, ba na son jin ko sunanta a bakin kowa. Saboda na gama gano ba so na
take yi ba ni ne na so ta, wahalar banza kawai na yi ita tana kallo na a ɗage."

Ya yi maganar ransa a ɓace kuma cikin fushi bagan fuskarsa ta sauya daga sakakkiya zuwa tsukakkiya.
"Mene ne abin damuwa to tun da Allah Ya musanya maka da alheri?"

"Mu bar zancen nan kawai Adamu, saboda ba za ka taɓa gane abin da nake ji bangane da yarinyar nan
ba. Amma ko ma mene ne na bar wa Allah kuma ta yi wa kanta."

"Fine!"
Adamu ya yi maganar cikin wani yanayi mara misaltuwa. Daidai lokacin da Dr Jimmai ta fito tana zare safar
hannunta ta ce,

"Har an kammala, ɗinki ne na yi mata kamu ɗaya ta ƙasa, sannan za ta dinga shiga cikin ruwan ɗumi sau
biyu a rana. Sannan babu aiki mai nauyi har zuwa lokacin da za ta ji sauƙi kuma ɗinkin ya warware da
kansa."

Jamal ya shiga sosa kai tare faɗin "To..to..to.." saboda tambayar da yake son yi mata amma yana jin
nauyi. Fahimtarsa da abin da yake son faɗa Dr Jimmai ta sake cewa,

"E, ka bar ta zuwa sati ɗaya in sha Allah za ta warware kafin lokacin. Amma a halin da take ciki yanzu
tana buƙatar hutu gaskiya, idan kuma aka yi garaje za ka lalata matarka ne tun kafin a je ko'ina jikinta ya
buɗe."

"A'ahhh! Babu komai Dr Allah Ya ba ta lafiya."

Ya yi maganar cikin sauri saboda ba zai so ya rasa irin daɗin da ya kwasa ba, don ya ƙudurta bajewa a
gidansa tare da killace kansa ga Minal ita kaɗai. Don haka duk abin da zai rage masa zaƙin wurin ba ya
maraba da shi dole zai haƙura a bi wasu hanyoyin kafin cikar wa'adin kwanakin.
Account ɗin ta ya karɓa, bayan ya yi mata godiya ya tura mata kuɗin aikin da ta faɗa har da tukuici a
sama. Cikin farinciki ya rako su suna yi wa Minal addu'ar samun sauƙi suka tafi, yayin da ya dawo cikin
gidan zuwa ɗakin Minal zuciyarsa cike da zallar tausayin ta a ransa.

"Sannu kin ji?"

Ya yi maganar cikin kulawa bayan ya kai mata kiss a saman leɓunanta sannan ya zauna bakin gadon.
Hannunta ya riƙo hawaye yana zuba a kan fuskarta ya ce,

"Me kike so na yi miki ladar shiga gonarki?"

Marau-marau ta yi da ido wani sabon hawaye yana bin fuskarta ta ce,

"Ba na son komai sai zuciyarka."

"Bayan ita fa?"

Sai da ta lumshe ido sannan ta ce, "Ita ɗin dai." Murmushi ya yi yana lakuce mata fuska yayin da ya
ranƙwafa a saman ƙirjinta, cikin wata kalar murya ya ce,

"Dama na ba ki."

Shiru ta yi masa tare da rufe ido ta buɗe sannan ta yi maganar da ƙirjinsa ya buga dam-dam.

"Ina so ka jaddada mini alƙawarin rabuwa da Nur har abada."

Hannunta ya saki, tare da miƙewa tsaye ya yi taku ɗaya zuwa biyu sannan ya tsaya ba tare da ya juyo ba
ya ce, "Ban san mai gobe za ta haifar ba, amma ba na jin zan iya sake rayuwa da Nur, ko da daga ni sai ita
muk rage a cikin duniya."

Tsawon minti biyu babu wanda ya sake magana a cikin su, saboda ƙwallar da ta cika masa ido ya shiga
haɗiye gudun Minal ta gano ɗacin da yake ji a kan Nur har lokacin bai bar shi ba.
"Ina son ki Minal, kuma na shirya zama da ke har iyakar rayuwata. Kuma zan faranta miki daidai ƙarfina,
zan guji duk abin da ba kya so matuƙar bai saɓa dokokin Allah ba."

Wani sanyin daɗi ya ziyarci zuciyarta, cike da ƙarfin hali ta yunƙura a hankali ta sauko daga gadon. Cikin
taku biyu ta isa bayansa ta rungume shi, tare da ɗora kanta tsakiyar allon bayan ta fashe da wani sabon
kuka cikin wani sautin da ya ratsa masa zuciya.
Tsawon minti biyu suna haka kafin ya juya ya rungume ta a ƙirjinsa yana sauke ajiyar zuciya bayan
rarrashin da yake yi mata. Hannunta ya riƙo a hankali ta fara taku zuwa bakin gadon suka zauna. Hannunsa
cikin nasa ta ɗora kanta a kafaɗarsa tana faɗin,
"Ina son ka kuma ina tsoron a raba mu. Don Allah kada ka so kowa idan ba ni ba, saboda zan iya yin
komai a kan duk wadda ta nemi shiga tsakanina da kai ko ta nemi raba m.."

"Babu wadda za ta raba mu, don haka ki daina irin waɗannan maganganun kuma ki bar kawo su a cikin
zuciyarki."

"Ni kaɗai na san me nake ji."

Ta yi maganar tana zubar da wani sabon hawaye. Ya shiga share mata sannan ya kwantar da ita tare da rufa
mata bargo yana cewa,

"Bari na je na samo mana abin da za mu ci. Time ya tafi an yi sallar Zuhur."

Da kallo kawai ta bi shi har ya fice ba ta ce komai ba, saboda wani sabon shauƙin son sa da take ji a cikin
ranta.
Shi kam wanka ya faɗa a gurguje ya shirya cikin wani yadi fari ya ɗora hula a kai. Sannan ya koma yana yi
mata sallamar zai je masallaci daga can zai wuce Restaurant ya siyo musu abinci. Kamar ta hana shi, amma
dole tana kallo ya fice yana ɗaga mata hannu cike da kulawa bayan ya sakar mata kisses a goshi.

Ajiyar zuciya ta sauke mai nauyi kafin ta juya kwanciyarta tana jin kishin fitar da ya yi gudun wasu mata
su kalle mata shi a banza.

***
Jamal kam yana gama sallah a masallacin unguwar ya hau motarsa zuwa Restaurant ɗin da ya saba zuwa.
Abin mamaki, tun daga shigarsa wurin ya ji ƙirjinsa ya buga, saboda wani ƙamshin turaren da ya ji ya saka
jin wani iri, cikin sanyin jiki ya isa kan wata kujera ya zauna. Mintuna biyu a tsakani ya ji muryar wata
ma'aikaciyar wurin a saman kansa tana faɗin,

"Maigida, me za a kawo maka?"

Ba tare da ya ɗaga kansa ba ballantana ya kalli fuskarta ya faɗi abin da yake so, da nufin sai ya ci ya ƙoshi
sannan ya riƙa wa Minal nata ya koma gida. Minti biyu a tsakani ma'aikaciyar ta dawo cikin zunuɗi ta ajiye
tiren abincin a saman table, zuciyarta cike da tsantsar farinciki ta gama daidai zaman komai sannan ta
wuce ranta fes fuskarta a washe tamkar gonar auduga.

Ɗan sakonni da tafiyarta ya ajiye wayar tare da jan abincin a gabansa, zuciyarsa wasai ya cire cokali a
cikin ledarsa ya jefa cikin shinkafa da miyar da nufin fara ci. Har ya ciko cokalin zai kai

19 / 29