Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

NUR FIRDAUS Imanin 'Ya By Anne-Aurora

Author :  Anne-Aurora Category :  African Stories & Novels

Chapter   47 / 52

138K to 141K   out of 155.7K words

bai gama mallakar hankalin kansa ba, dan haka ta fayyace masa posbble outcomes na future dinsa da nur, da yadda alaqarsu zai rabashi da mahaifyrsa, da gatarsa da komi nashi gashi ko univesity bai gama ba, aikin san ma yabi ya watsar, she make sure she bring 10000 reasons for him to reconsider hartay nasaran masa maganganu masu mugun shigewa jiki



snn akarshe tace masa inma yayane zata iya bashi layla kyauta a madadin nur sabida farincikinshi tareda iyayensa ya dore kuma tasan wai nur ma haka zata so masa.

she make sure to gaslight him, and manipulate him emotionally, maganan duk sun shigesa amma ko kadan baiji aransa zai rabu da nur ba sede duniyarsa ta kife but bcos he respect mrss haseena sai baice mata komi ba kawai yace mata zai yi tunani.



bayan kwana biyu hanklinta baiya jikinta jira kawai take adnan yace mata wani abu akan laylah..



shima adnan din jira kawai nur ta farka sabida babansa yace yamata yan wasu tambayoyin da zai iya taimaka musu wajen gudanar da bincike.



akwana na ukun Adnan ya gama tunani akan zancen mrs haseena aikuwa ya kira layla sukaje waje cikin garden din gidan

ya fara tambayarta ko tana da masaniya akan cewa mamanta tana shirin replacing inmishi nur da ita



she almost panicked sabida bata san da wann zancen ba..



amma dake yaranta nayawo akanta sai kawai tay amfani da damar tafara masa tallan kanta kai tsaye tare da ce masa ai saurayi me aji irinsa bema dace ya aure nur ba tunda bayan fyaden ma har an mata ciki, duk wani condition na zucyarta hakanan ta bayyana masa cikin azarbabi atunaninta ai baida choice dolene yanxu zai fahimceta cos no daubts she is the better option now



bakaramin mamakin layla adnan yaji ba dan sai yau ya gane cewa ashe babban maqiyar Nur agida take kusa da ita, yarinyar nan da nur tasha matukar wahala akanta while raising her like her own child at an early age amma waiyanxu itace tazo tana furta wayann maganganun.



kawai sai yaji ya kasa iya daukar abun nan aransa tunda ya fara tsille layla da masifa bai tsaya ba saida ya tabbata ya raunata mata zuciya da baqaqen magaganu masu zafin da batay tsammani a duniya akwai wanda zai furta mata irinsu ba.



he insulted her blue black, yace mata munafuka, makira, maci amana, kuma gaban idonta zai aure nur ita kuma daya aure ta gara ya sha poison ya mutu sabida ita kanta ma guba ce tunda har zata iya cutar da nur.



daga nan ya fita agidan ya barta agarden din tanata kuka kamar zata cire ranta...



wajen abokinsa ya wuce a maitama ana ce masa Abrar, he is rugged, a US yake karatu amma basu yawan yawone sabida ana rumor akansa cewa yana saida hard drugs da sauransu.



zaka sha mamaki yadda layla tarike wasu magangnun adnan din aranta dan saida ta kwana tana kuka aboye sede memekon taji ya fita mata arai saima ta dinga tuna yadda yay mata zagin kare dangi akan nur duk wanda shiyafi ci mata rai aynxu dan gani take yanxu kam dai baza'a hada darajarta da nur ba. wasu abubuwa ta kulla aranta sede ta rasa yaushe ne zata aiwatar. aikuwa washe gari ana saura kwana daya tal kenan wa'adin da aka ba mrs haseena ya cika nur ta farka da daddare bayan tay mafarkin mahaifinta ya mata nasiha akan cewa kar tay butulci ma Allah akan niimomin daya bata, ya bata ilmi, farin jini, nitsuwa, daukaka, kariya da ababuwan da bazai misaltu ba..wann ne jarabawarta guda daya me shegen wuya daya jarabe ta dashi, snn bazata zamo cikkkeyar me imani ba sai ta karbi qaddara ta gode ma Allah bisa halin da ta tsinci kanta...altho she cried and prayed inama da mutuwa tay amma kuma da mahaifinta ya mata nasihan sai taji kominta ya dawo.



tun asuba ta farka didi ta taimaka mata tay wanka, atleast yau taji

kamar symptoms din cikin ya fara raguwa.



adnan yana wajen abokinsa bacin ran da situation din layla ya samasa yasaka ya kwana acan dan sosai yaji ya mugun tsanar layla bana wasa ba.



da safe kusan kowa

yazo yana bawa nur baki amma sai suka ga she is more calm saidai tay hawaye ta share, Mrs Haseena ce kawai bata nan dan da sassafe ta fita babu wanda yasan ina ta dosa dake bata gayawa kowa ma ta fita ba. layla ne kawai taji wayar da mrs haseenan takeyi da asuba inda taji duk wani abunda ake ciki.



ashe ma anfara shirin

auren adnan kawai mata ake jira kuma ashe ma hajiar adnan ne tay suggesting ayi replacing dinta da nur



aikuwa wani sabon karfin gwiwa ne yazo ma layla tana ganin kamar wann ne damarta na karshe.



da safen haka tazo tafara gayawa nur zancen schl da yadda malamai da sauran mutane suke yawan tambaya akanta snn tace ma nur ai yauma yan ss3 ba jimawa zasuyi ba kawai jamb slips dinsu zasuje su karba, nan tafara sugesting ma Kakarsu cewa lallai susa baki ita da dr surayya akan nur ta shirya suje schl tunda ma ai kawai karban slip zatay babu abunda zai faru kuma hakan zai calming din rade raden rashin ganinta da akeyi kwana biyu.



she sumhow manage to convince them har didi tace ma nur ta shirya toh akaisu schl din tare. Dr surayya ta gaggaya ma nur abunda zatay in taji amai ko tashin zuciya har ta bata chewing gum wanda zata da jefa abakinta.



bakaramin dadi layla taji ba, cos she feel like kamar mahaifyar adnan bata san nur is prgnt ba ai duk taji haseena tana bayani awaya dazu.



nur tay abata wayanta amma kowa sai yace mata bai gani ba haka kuwa ta hakura tun da suka kama hanyar schl ta jingina kanta tanata tunanin inane mafita, sai ta fara tuna javeed, she sumhow feel like inta matsa ta nemoshi maybe he may help her reveal the truth haka ta dinga tunanin hanyoyi da yawa da zata bi amma bata samu ko daya ba

but first she need to get her phone waysan ma ya kirata yaji wayar akashe. tunanin sa ta dinga har suka isa schl din. saidai yadda taga kowa na binta da kallon mamaki abun har ya fara so ya tsorata ta, addua baya barin bakinta dama, kowa yana nur nur amma kanta na kasa har layla ta rakata

inda ake karban slip



daga dalibai har malamai anata jefo mata tambayar ko bata da lafya ne batace musu komi sai dai tay murmushi kowa de na mamakin ramewartan.



harta amshi slip intan kenan saiga Jadida tazo tareda adnan

duk ya rikice dake yaje gidan ance masa ai layla ce ta ja nur dun akan suje schl yau for once dan kar rashin zuwantan yay raising suspicious. shikuma tun jya yakejin ya tsane layla, bai kuma yarda da ita akan nur ba.



dan haka yana zuwa ya riko hannun nur yace mata sukoma gida taje ta huta...



jadida sai tambayarsa take ko nur din ba lafya ne amma baice mata komi ba suka fara tafiya zai kai nur mota out of no where layla tasha gabansu



wani irin ihu ta masa daya ja hanklin kowa tace ina xaka kaita



shikansan he got confused kawai layla tafara cewa ya sake mata yar uwanta yana kkrin hanata ihun datake, kawai tafara overacting and she even pretend bata san me takeyi ba, tafara cewa ai adnan is taking advantage of nurs condition, bazai aure ta ba sabida yaji ance she is with child kawai yaudarar nur zaiyi.



tunda layla ta furta hakan makaranta ya birkice jadida ta rike nur tana mata kalllon "ure with child? nan take student suka fara murmuring kowa ya fara fadan albarkacin bakinsa suna hade ido da jadida sai kawai nur ta yanke jiki ta fadi ta suma



hatsaniyane ne ya kaure Adnan daya shakure wuyar laylah saida su malam bello suka zo suka karbeta a hannunsa lkcin bata ko numfashi.



kwayar da abokinsa ya bashi jiya da besha ba ya cire yajefa abkinsa yana ganin yadda student suka taru akan jadida data rike nur da already ta sume.



adnan ya fara nashi scene din, yace layla karya take dora ma nur, tay maganan ne sabida tace mishi tana sonshi shikuma yakita sai take son tabata wa nur suna a makarnta he even said he Is going to prove it yana da audion..



shikenan kuma wann maganan nasa ya raba hanklin masu gulma da masu jiranta fashe acikin dalibari duk aka rasa tsakanin adnan da layla waye me fadin gaskiya.....

SURAYYAHMS

PLEASE DO WELL BY SHARING AND COMENTING

[13/04, 15:28] Anne-Aurora>Ø‹Ý: *NUR FIRDAUS...34*

_@SURAYYAHMS_

follow @Arewabook.





wann babban hatsaniya dayafaru a filin makaranta ya jefa malamai da dalibai cikin wani sabon yanayi na rade rade.



maqiyan nur na fili dana boye suna famar dabbaka zancen layla nacewa nur tay cikin shege,masoyanta kuma suna wankewa da batun adnan na cewa sharrin layla ne musmn ma jadida wanda itace a farko wajen fayyace halin layla wa dalibai tace tabbas dama saida tay zargin cewa layla tana son adnan tana boyewa.





hankalin malamn makarantar ya tashi bana kadan ba, cos nur firdaus has been an extra ordinary student kuma ita din babban misali ce ga sauran dalibai dake tasowa dan haka dolene suje su nemo gaskiyar wann lamari..





ata dayan bangren kuwa a hannu ahannu adnan ya dawo da nur firdaus gida aka bata gado tare da daura mata ruwa. baiy kasa a gwiwa ba yahau fayyace ma Dr surayya da kakarsu didi abunda layla taje tay ma nur a schl, tsabar yana son ya nuna musu wacece layla harji yake kamar basa gane meyake fada.



ana cikin maganan sai ga nan laylar ta dawo daga asibiti anduba mata wuyarta da haryanxu da shatin hannun adnan akai



tana zuwa Didi suka tutsiyeta da masifa Dr surayya harta wanka mata mari amma ba shi ya hana layla tay denaying din komi tanuna musu cewa ai bada mummunan nufi tay maganan ba kawai sudden anxiety attack ne yasata fada.



cacar baki ya kaure tsakaninsu da adnan dan yaki amincewa da karyan layla sam ta dinga kuka tana karyata shi shikuma yaki sam hatsaniyar su ya tada nur firdaus

wanda dede tafito kenan saiga mrs Haseena ta shigo da hawaye akan fuskarta tana kwala mata kira, tana cewa nur nur nur dan ubanki bayana kike son gani da zaki kama ki fita kije makaranta? yanxu duk balain da kika jawo min agari be isheki ba sai kinyi yawo agari dan neman tona min asiri..? zuwa tay ahaukace zata fixgo nur din Didi tay sauri ta riketa tace meya haka Hasesna meya faru???? kin haukace ne..yrinyar da aka dawo da ita a sume pls behave urself...



nan mrs haseena ta fara musu kuka tace mama wallh yarinyar kasheni takeso tay, nanta fara basu labari cewa tun tana can office dinta malaman makarantar su nur din sukazo suka tutsita da tambyoyi waiko dagske ne yarta tay cikin shege snn suna fita yan jarida da bata san daga ina suka billo ba sukazo suka fara fadin maganganu

suna cewa sunji kishin kishin cewa babban yarta tay cikin shege ana boyewa duk dai ta gaya musu kalar cin mutuncin da aka mata



Dr surayya tace mata ai ba lefin nur bane layla ce ta kawo wann idean, layla tace sam ita bada nufi tay ba tay hakanne dan ta cire yar uwarta a zargi daga schl sai kuma anxiety attack yasata furtawa.



ta inda mrs Haseena take shiga bata nan take fita ba...

tsabar sonkai sai ta aje maganan lefin layla agefe ta koma kan nur da zagi tana cewa tajawo mata fitina da bala'i da kuma abun kunya yanxu duk duniya sai anji cewa yarta tay cikin shege wa barayi



Su didi suna kkrin calming din mrs haseena amma ina sai masifa take tana cewa tagaji tagaji da rufawa nur asiri kawai gara ta hada kayanta tatura ta yola wajen didin suje can ta raine cikin barawon acan...



baqin cikinta duk ta fara saukewa akan nur sai zaginta take kamar so take tace ai lefinta ne ma datay cikin.



ran Nur firdaus ya mugun baci wani karfi taji yana shiga jikinta haseena nakan mata ihu kawai aka ji tafara amsata da zafi zafi



...dan taga babu amfanin rufa ma haseena asiri tun da gashi harta fara mata gori da tozarci tana kirar cikinta da sunan cikin barawo...kawai taga gara ta gaya mata cewa in ma wani ne barawon to mijinta sadaat ne kuma shine uban abunda ke cikinta..



tunda nur tafara amsawa wajen ya dada kaurewa da hayaniya nan nur ta haubada labarin abunda ya faru tana gaya musu cewa sadaat ne jikin kowa awajen sai ya fara kaduwa da mamaki



barinma Haseena data kangare dan kamar mutum mutuminta akayi ta kafe nur da idanu kamar zata hadiyeta.



jin yadda nur take borataccen kuka tana gaya mata cewa itace ta kawo musu bala'i da mumnan qaddara agidansu da rayuwar su ba ita ba, inkuma bata yarda da itaba tace ayi bincike akan kowa, snn abinciki sadaat aji meyasa yau ana neman sati uku kenan da afkuwar komi amma ba asame sa koda awaya ba

..why is he not home yet,nd why hiding if he is clean?



nur firdaus na kuka tace mummy ina darajaki matsayinki na mahaifiyata shiyasa narike abun araina ban iya furta miki gatsau cewa mijinki bane yazo da wani mutum suka mana wann abun agaban mutane,ive tried many time to tell you amma kika maida ni kamar me tabin hankli..i cannot keep quiet any longer...duk sanda kikaji aranki kina da bukatar tozarta ni ko zagina akan wann cikin toh kisani cewa mijinki sadaat shine ya aikata min wann abun..



basu hankara ba ji kawai sukay fassss wani irin gigitaccen mari daga haseena ya sauka akan fuskar nur





Adnan yay sauri ya daga nur yajata jikinsa Dr surayya ta riko haseena dake bari tana kyarma tana kuka at same time tanajin kamar kanta na kuncewa..



a mugun zafafe tace ke wallhi kinyi kadan kima mijina sharri nur firdaus, aniyarki ta biki munafuka, muguwa

..snn idan kika sake furta wann maganan akansa wallh wallh wallhi saina tsine miki albarka



tana fadin hakan ta haura sama tana rusa kuka Didi ne tabi bayanta Dr surayya Da adnan suka rike nur dake kuka sosai har suka zaunar da ita.



layla na tsaye tana kallonsu duk ta kasa motsi she was like so sadaat was really the father of nur's unborn child????? sai kuma taji wani haushi ya kamata.



muryan adnan harna rawa rawa yake kara tambayar nur akan batun sadaat, nur kuwa bata boye masa komi infact anan ne ma ta asalin bude musu kan maganan ta fayyace musu dalla dalla yadda abubuwan suka faru..



she said she cant even feel like she is being raped,amma kawai akace wai tana da ciki..kawaide ta dau hakan a matsayin qaddara tun da bata san meyafaru da ta suma ba.



badon kwaya da adnan yasha dazu ba da hala he wont be this calm dan iyaka abunda yake son yaji kenan, haka ya dinga lallashinta yace mata zaije wajen babanshi dama yace masa zai taimaka masa akan duk wanda yay wann abun nd he wll make sure ankama sadaat



daga haka ya barta a hannun Dr surayya ya fita agidan, layla ta haura sama da sauri ta samu didi tana tana kan buga kofawa mrs haseena dake fashe fashe da ihu a daki ita daya dan ranta ya mugun baci da furucin nur akan sadaat duk dama batayarda da nur amma tasan nur bata furta karya dole ne da akwai abunda bata sani akan sadaat ba.



layla na zuwa wajen ta buga kofar tace mum, mummy, mummy dan Allah kibude kiji wai adnan zaije ya gaya ma babansa kuma zasusa a kama miki mijinki..i am sure he is not at fault..mummy u have to do sumtin abt uncle sadaat kar yaa nur ta saka akamashi

amasa hukunci akan abinda bema sani ba.



baki sake didi ta tsaya kallon layla can kuma saiga mrs haseenan tabude kofa gabaki daya kamar barm mrs haseena ba tsabar madarar haukan datay



nan take dukansu suka shigo ciki Didi na tsaye a tsakiyarsu taga yadda laylan take zuga mrs haseena akan maganan abun sai ya mugun daure ma tsohuwar kai bana kadan ba.



suna cikin haka sai ga kirar hajy mairam

Haseena har tsoron dauka mrs haseena takeyi daga bisani dai tay shahada ta dauka din,...



nan take hajiya tahau gaya mata cewa an sun samu wani labari cewa sanata farida bala tana da hannu acikin abunda ke faruwa dasu, anama zargin itace ta aiko barayin amma kuma tanada wani shiri nadaban da zatyishi agidan telebijin domin ta tona musu asiri, so, tana son kafin sanata farida tay shirin, lallai ayi auren layla da adnan nan da 4 days inyaso bayan an daura auren zasu kama sanata farida balan ta wani hanyar da batay tsammani ba, sann auren ne zai goge dukkan wani sharri da tarkon dataci nasarar kulla ma y'ay'an haseena tunda dama ba asan asali wacece adnan yake so acikin yaran ba, it wont really matter to the media in sunga eh harma anyi auren.



nan ma tama hasina alkwari cewa yau yau zatasaka goge batun cikin shege da akace nur tay abakin dalibai da dedekun mutane harma da makaranta..



they will debunk the news in every way possble ita minister ce dan haka she have ways to use NCC na nigeria to her own advantage akan duk wata kafafen yada sako na kowani kalar media kuwa, har na wayar salula.



sann in return tanason hasinan tay duk yadda za'ayi tasan yadda za'ay cikin nur din ya fita kafin nan da wani lokaci.



hajiya mairam tana so lallai ta wanke mrs hasina sabida tasan idan har babu mrs haseena akusa da ita hala tenuren ta akan kujerar mulki bazai yi tasiri ba, kuma dama sunshirya abubuwa da yawa da zasuyi domin cimma next target dinsu, gabaki daya ta duba manyan mata bataga dai wacce zata iya mata wayannn abubuwan ba inba mrs hasina ba



shikenan kuwa hasina ta amshi qudurinta dan aduniya babu abunda takijini kamar abun da zai xubar mata da kimanta da mutuncin ta a idon duniya inde zaa goge mata tabon nur tayi cikin shege a media ai koma me akace tay zatayi.



agefe kuwa yadda kasan an tsoma layla a aljanna haka taji wani mugun dadi da taji ance nan da four days aurenta da adnan

47 / 52