Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

NUR FIRDAUS Imanin 'Ya By Anne-Aurora

Author :  Anne-Aurora Category :  African Stories & Novels

Chapter   38 / 52

111K to 114K   out of 155.7K words

the mistress whore ex-sectary of attah mufasah....

..ouchchhhhhhhh...



kamar wani saukar ruwan wuta haka maganan nan yaje ga cakke kirjin hajy zuby nan take jikinta ya fara rawa rawa kamar zata fashe dan haushi



zatay magana cikin fushi matar ta katseta tare da nuna musu wajen zama akan capert din tace su zauna, suna zaman itama ta zauna agabansu ta zuba musu ido saida tazo da kallonta dede kan simran sann tay dariya tace ohh wann ne yarinyar dakikeso ki shigar cikin ahalin mufasan?



da wani irin jiji dakai da giggiawa hjy zuby tace ke malama ni ba wann maganar ya zaunar damu ba, i demand to knw who the hell you are... wawiya, matsoraciya kawai saida kika ga babu security ne zaki iya sawa akamamu??



kai tsaye matar tay dariya snn tace well then, i am mrs saratu emmanuel volkner

yar gidan ex major general emmanuell volkner aka manny volkner. the owner of the entire vulture organisation.



tun bata karasa ba hajya zuby tsareta da wani irin kallon raini tace "ahhaa kawai kicemin ke yar gidan babban barawon nan nan ne manny, number one enemy of my husband,dat stupid low class syndicate of international thieves and profeeters....



mikewa matar tay da zafin nama cikin daka ma hjy zuby tsawa akai tace keee ki iye bakinki zubaida othman,ke da baki samu gindin zama agidan mijin naki bama amma har kece har zaki zagi ubana agaban idona???



babu tsoro a idanun hjy zubyn ta mike tsaye cikin zafi tace

saratu ko wa kike? toh kiy gaggawar maida mu inda kika samo mu, ko kuma the whole volkner global mineral enterprise will face the wrath of my husband..



hannu matar ta daga mata tace oh pls Dont be dump zubaida

zuwa nan wajen fa alfarma ne agareki, inda fada nake so muyi da ubana kawai zan bari yazo. but i know u need me more than i need you..



hajya xubya tanata wani irin kallonta tace and how did i need you, in what way?



cikin jan ajiyan zuciya matar ta isa gaban wata dark table ta bude wani drawer ta fifo da wani katoton littafin sorcery wanda girmansa zaikai tumin textbook na morden biology.



kafin ta bude sai da tay wasu maganganu da yaren tsafi, tana budewa kuwa hayaki ya cika dakin after a while tafara bude shafuka tana karanto ma hjy zuby every bit of little dirty secret din ta datake boyewa a duniyan nan hadda yadda tay ta kashe mahaifyar javeed da komi da takeyi da bokaye harda wanda take shirinyi yanxu



bakaramin girgiza hjy zuby tay dataga tsantsan ruwan tsafi agabanta ba, simran aka barta da hadiyan yawo tana zare idanu, matar ta sake bude wani shafi ta cigaba da karanto musu niyyarsu akan javeed mufasa kai kamar da ita suke shirya komi har da abunda basu ma furta a fili ba saida ta fallasa musu shi.



tana rufe littafin ta saka aka kira mata wani mutum awaje

jim kadan ya shigo tace mai yaje ya dauko mata aika, baiy minti biyar ba saigashi nan ya dawo da gawar mutum a body bag ya aje agabansuz lkcin simran ta mugun tsorata jikinta na rawa rawa...



itakuwa hjy zuby ido kawai ta zuba tana kallon ikon Allah har saratu tazo ta bude musu body bag din sukaga ashe gawace ta bokar tasu da suke mugun ji dashi ne saratu ta shekeshi wanda duk duniya yafi kowa sanin sirrinkan hajya zubaida,



tunkan saratu tay mata bayani atsime tace and what dd the vulture want frm me? saidai kusani, i will not be a spy on my husbnd, inma dan haka kuke wann abun gara ki kira uban naki kice masa yazo ya kasheni ynxu.



dariya saratun tay tace "ko kodan, aibabu kisa tsakaninmu dake, matsalar babana da mijinki ne amma ba dake ba. sabida sanin kankine mufasas sune suka hada mana makirci sukayi exposing din babban kamfanin babana to the international watchdogs akan illegal mining of gold da mukeyi in zamfara

...since then my dad hasnt recover frm his loss kuma bazai warke ba face sai munga mufasa baya raye.



tana furta hakan ta jawo hannun hajiy zuby takaita gaban madubin dake gabansu snn tace "ki kalli madubin snn ki rufe idonki ki bude zakiga yadda xaki kare a gidan mufasa.



dakyar hajya zuby ta kalli kanta a mirron ta rufe idon tana budewa kuwa tafara kallon future dinta da yadda komi ya tarwatse dukka asirinta ya tonu ganan mahaifin javeed a wani underground torture room agidansu ya daureta ajikin wata military electric chair yana torturing inta da shocking da kuma alluran poison yana cewa itace ta kashe masa mata..kanta tagani a walakanctcen yanayi duk jikinta jini da alaman tajibgu bana kadan ba, jim kadan javeed mufasa ya shigo dakin dauke da wata bindiga a hnunsa idonsa yay jaaa haka ya kunceta ya jawota waje kamar kare yay hanging inta a bishiya da igiya snn yay aiming bindigarsa ya fasa mata akai ta mutu...



wani irin razannen ihu hjy zubaida tay dan bata sanma sanda ta jirkita ta zube kasa kan gwiwarta ba tana bari kar kar kar ba...



arude take cewa,....no no no this cant be true...nooo nooooo



atake simran da saratu suka riketa saratun tanamai ce mata zubaida this is ur future, is not a joke, i am but a great sorcerer zubaida, ive spent years a india ina koyan tsafi, kawai bama son mu kashe wani daga cikin ahalin mufasa da tsafine sabida bad fate da zai biyo baya, munfiso wani na jikinsa ya kashesa, my dad dosnt want to be hunted by the rest of the mufasa's dan kowa yasani basa yafiya,ran mijinki kawai mukeso a madadin jininmu da arzikin mu dayasaka aka kama yamaida mu cikin tsiya da talauci da kunci sanadiyarsa mamana ta mutu da baqin ciki, kanina yaje gidan yari acan aka kashe mana shi ganan babana aboye yana gujewa hukumar gwamnati da dan mijinki javeed ya masa cune dasu gashi haryau babana be sake samun lfya ajikinsa..



saratu tana maganan muryanta harna rawa dan tsaban baqin ciki



jikin hajiya zuby kuwa rawa rawa yake ta dago ta kalle saratun snn tace mata "How? why...waime kuke so na mukune for god sake..i just saw my god damn future na shiga uku na...



daf zata saka kuka kenan saratun tace "ba kuka zakiyi ba zubaida, ki saurareni, wayece miki bazaki iya canza qaddararki ba? align with me, i have these powers..



zan iya sauya miki qaddararki mummuna ta dawo me kyau, snn kanwarki, dede nan ta kalli simran, tace am sorry to say bazata samu abunda take so yanxu ba musm ta salon da kuke shirin bi amma mu zamu iya samar mata shi cikin sauki, inde zata bi dokar mu zata aure javeed mufasa, zata kuma zama lady of the _al Qasr al asad_

(hidden lion fortress of mufasas) in moroco.



..amma sai ta rufe ido ta danne zuciyarta dan akwai wani qaddarsa na aure da wata yar yarinya da zata zo wanda dolene saiya cikashi.



duk zan iya share muku hawayenku cikin kiftawa da bisimillah amma se bayan kinyi alkwari wa babana cewa zaki kashe mana mijinki kamar yadda kika kashe matarsa clean and natural while kina zaune a cikinsu.



afterall, he doent love you ke kin fini sani, ur'e nothing to him, just a balm,a property, he is using you to ache the loss of his beloveth _Domina_ , his queen, his only wife, his royalty haifa saddam. akrshe kuma asirinki zai tonu, zaki sha azaba da poison ahannunsa na kwana bakwai, snn dansa javeed mufasa zai tsireki ya harbeki, they will give u up blood for blood..after torturing you wallhi bazasu taba yafe miki ba. u're smart woman zubaida

..is left for you to decide..ive shown you ur future. kuma na miki bayanin komi.



wani irin shiru cikin mummunan kaduwaa hajy zubaida tay kanta na wani irin juyawa da karfin tsiya, ita da ta dauka komi zai tafi mata dede harta karbi ragamar arzikin dake Al qasr al asad shine zaace mata waima ashe asirinta ne zai tono anan gaba???



kirjinta na bugawa cikin rasa abunda ke mata dadi tay tsamm da ido sai can bayan tay tunani me dan tsayi snn taja wata numfashi ta kalle saratu snn tace mata "fine, naji, but i will think about it..sede kisani saratu a kullum nikaina nake zaba, so, when it comes to saving my life i dont care abt volkner or the mufasas, kaina kawai zan zaba, koda zan hada kai daku sedan na cece kaina amma badan na taimaka muku akan wasu mufasas ba dan waccan matsalarku ce ,ni zanje na shirya.





karamin dariya saratu tay tace fair enuf.. "amma zanso na baki wani abu na soman tabi da zai saka kina tuna wann maganan da wann ranar gabaki daya.



suna kallonta ta bude wani tangaren da akay murfinsa da skull din mutum taciro wani garin hayaki aciki tanamai mikawa hajy zuby ahannunta tace zubaida kisani babu amfanin zuwanki da wann yarinyar familyn mufasa wnn satin, dan bnga muku da wata sa'a ba,hasalima bazasu ma karbeta a matsayin zabin aure wa javeed ba, amma kuma idan tabar kasar nan gobe taje ta nitsu tana amfani da wann hayakin matayen da kikeso su nemeta din sudakansu zasu saka akawota wajensu su ganta frm then they will be on her side.



jin haka yasa atake simran ta matso kusa jiki na rawa tace "pls, lady saratu..i just want javeed to love me nd marry me. ita kuma waccan yarinyar dakike magana akai wacece? aina zan ganta,shin bazaki iya kasheta bane anan danma karsu hadu? kince zaki iya zanca qaddara pls bazaki iyamin hakan akan javeed ba, see i wll pay u any amount of money just name it..



wani kaskntacen kallo saratun tamata tace shushh in manya na maganan kudi ke kam ma u dont have that kind of money girl, and abt "javeed.. i am so sorry young lady, dat man is far beyond our reach. snn duk inda zakuje a duniya sede aci kudinku akansa abanza, dan inbawai sihirin da jinin jikinsa zaki debo ki kawo ahada miki shi bane toh bazaki iya tsafesa ya kamasa ba, saidai ko wani abinci da zaki bashi sihirin aciki da hannun ki yacinye..



a hatsale simran tace but why? naga ko Annabi s.a.w ma ai sihiri ta kamasa ko?



matatar tay dariya tace wateva, kedai kisani, his family in morocco has already worked on him after the demise of his mother sabida suma basu wani aminta da zubaida ba, naciki na cikine kawai ake muku amma kinsan bazasu yi wasa da ran jininsu ba. so, jst stick to wat i said inde kinason burinki ya cika kuma dolene saikin bi komi da zan gindaya miki zuwa nan gaba a sannu a sannu kafin ki same nasarar shiga rayuwar javeed.



da wani irin karyewan zuciya simran ta dan koma baya tanajin kirjinta na mata wani irin ciwo da zafi. da wani irin frustration aranta ta fashe da kukan bazata tace toh haryaushe zanta jira wann cikar burin isit until i reached the age of 40??



tanaji hajy zuby suka gama magana ta fahimta da saratu, wanda daga gani kasan hjy zubaida hankli ya mugun tashi musmn dataga yadda karshen ta a hannun mufasa zai karkare abun dai bakyan gani, ji take kamar koma miyene zata iya yi dan ta kaucewa wann mummunan qaddarar dan ayadda javeed baya kaunarta tabbas ranan dq yasan cewa ita ta shirya masa komi ya kashe uwarsa da hannunsa to ba makawa itama zai kasheta.



Deal suka kulla na sirri saidai haryanxu bawai an aminta da juna bane saidai insun gwada hayaki zuby tace zata nemeta personally su fara shirya plans dinsu



ahaka suka rabu cikin gamsuwa da juna sun fara maganan tun wajen 4 na yamma amma basu da fita agidan ba sai bayan magriba direct tasaka driver yakaisu pent house dinta, hanklinsu kaf ya harzuka ya tashi, ita bata runtsa ba hakama simran bata runtsa ba,kowa acikinsu da abunda yake sakawa aransa, abun da mugun ciwo musmm dataji cewa waima akwai matar javeed na qaddara dazatazo, tsabar baqin ciki data shaka harji take kamar ta sha poison kawai ta mutu yadda taga rana haka taga dare



washe gari saida hjya xuby saida tay rarshi dagaske kafin simran ta haqura tadena kuka taki sam taci abinci babu kalar rarrashinta da batay ba, sai misali hajy zubyn take mata dakan ta dan ta bata karfin gwiwa, tana mai dada gaya mata cewa itama hakanan ta sha wahala akansu, dan ma bata taba tsmanin burinta zaizo yacika ba sabida itace tafara asalin nuna son ta zamo matar alhaj attah mufasa amma agaban idonta ya hadu da haifa saddam sukasha soyayya snn ya aureta kuma ya haihu da ita amma gashi yanxu itace da gidan itama tay haquri duk wnn jiran zaizo wuce dan sai inda karfinsu ya kare.



dukansu bawai sun

gama yadda da zancen saratu bane, amma kuma tasan da wuyane ace karya ya shigo cikin zancen nan sabida ahalin saratu volkner suna cikin halin matsatsin bukatar suga sun dau fansarsu akan mufasa kusan kowa yasan da wann.



kawai saita lallaba simran din tace mata tawuce UK yauda dare taje tayita amfani da maganin har ya kare suga me zai faru inhar maganun yay aiki to tabbas zasu koma wa saratu. duk dama anan tana da hanyar da zata dada bincika wa tawajen masu tsafi da duba domin ta tabbatar da zancen saratu amma aranta tanajin kmr ta amince da karfin tsafinta, ahaka suka tsaya da tattaunawar zuciyarsu duka babu wani dadi.





adaren ranar alhamis din simran dakyar ta sake ranta aka shirya mata kayanta tsaf ta wuce intl airport jirgin karfe 9.30pm na dare ya lula da ita United kingdom nan inda personal gidanta yake.



tunda simran ta wuce Uk hjy zubaida bata samu wani sukuni kwakkwara acikin ranta ba, dan babu abunda yafi daga mata hankli face irin muguwar hukunci da kuma mummunan karshen da zatayi datagani a madubin tsafin saratu..abun nan ya daga mata hankli bana wasa ba



saidai ta bari cewa har saita cimma gaskata lamarin saratu intaga babu wata sarkakkiya aciki sann zata amince musu da qudirinsu..



kwata kwata sam bataga lefin simran yau dataki cin abinci ta dinga kuka jiyan ba dan ita kanta kowani juyi tay sai ta tuna cewa wata mace zata shigo familyn mufasa, a matsayin matar javeed wanda hakan zai iya kawo mata karshen komi dan muddin family suka amshe jinin yarinyr toh babu makawa wa itace zaa damkawa makullin mulki da gidan wanda abune da ita kanta ta jima tana burin samunsa ko dan ta kwashe dumbin kudin da babu iyaka takuma tattara makanta manyan qaddorori masu matsanancin daraja da tsada.



gashi de sunyi auren da jimawa tun javeed yana karami amma haryau dai Familyn mufasa na asalin basu karbe jininta sun

bata darajar shigewa cikin boyayyun sirrikan tarihi na ahalinsu dake can a aje a kasar morroco ba.



wanda abune wanda yake masifar ci mata tuwo akwarya babu makircin da batay ba amma haryau mufasa basuce akaita can wajensu bare su bata wani darajawa na musmmn matsayinta na matar babban da namiji kuma shugaba ga ahalin mufasa ba..





members na familyn mufasa suna iya akasancewa ako ina

sabida basu tabajin su rusuna ko gajiyawa wajen yawon fadada kasuwanci, daraja da dukiyar gidansu ba.





yau safiyar ranar juma'a kusan private jets kala biyar ne suka sauka a kebetaccen filin parking din jirgin abuja, each frm difrnt location, dukansun kusan atare suka iso.



kafin kace wani abu Bullet proof RRs da lexus jeeps sabbin yay sun garzayo, each man or lady to her car.



kai tsaye aka wuce da su cikin secretive high rise pent house din mufasas dake cikin anguwan asokoro,.



inda zallan jinin mufasa ne kawai keda ikon shiga wann gidan sai few key allies din familynsu, snn ba ashiga gidan da wani na'urar digital device sann muddin ka shiga babu zancen kwatanta yin communication da wani halitta daga waje.



dukansu member na familyn muufasa sun hadu amma ba atashi fara meeting din ba sai karfe takwas na dare bayan anci abinci........

#SURAYYAHMS

08060712446

CHATS ONLY

[08/04, 20:32] Anne-Aurora>Ø‹Ý: *NUR FIRDAUS...30*

@SURAYYAHMS.







karfe takwas na dare na cikawa dede lkcin kowa ya hallaro,Wani katoton Hall ne acikin pent house din wanda akalla zai iyacin girman manyan faloka guda uku with caved white wall da manyan kwayayen chandelliers asama sunkai su goma shabiyar akowani gefen kusurwa suna masu baza haske. an gyara wajen da frames da flower verses masu daukar ido, babban round table dake tsakiya anyishi ne da strong dark obsecure glass da kujerunsa bakake suma masu shegen laushi da dadin zama

ÿþ

...



katoton naurar majigi ne ajikin bangon hall din an barsa akunne dagakan fuskarsa aka rubuta mufasa family business meeting Abuja summit..



each seat an aje debriefing file da hard cover green colour file anrubuta Agendan meeting din wato mufasa mineral expansion plan, ko ince dabarun harkan 'hakar ma'adanai, a kaine zakaga sunan kowa ajiki, tareda goronan ruwan da hadaddun royal tea set ga wasu non alcoholic bottles of grape drinks da classy glass cups.



all carefully arrange a kowani seat.



karfe takwas din na cikawa on d dot hall din ya fara amsar takun manya, Alhaj Attah mufasa who is also a retired US navy admiral of the highest upperhalf shiyafara shigowa sanye da wani irin manyan kaya ta alfarma matured and simple wanda kana gani kasan an 'bata dukiya da lokaci wajen 'kerasa, dark blue colour yard ne marar nauyi daga Dar of turkey me wani irin laushi an masa aiki ga wata matching light weight alkyabba da yazo da kayan daya lankaya ajikinsa...



yasaka wata tsadaden hular dara da takalmin sa hannunsa rike da sandan girma baki da golden, a lion clawed staff the suke rikewa in zasuyi mufasa family oath dinsu.



alhaj attah mufasa shine kamar visionary leader,chairman da kuma partriach na entire mufasa family organisation dan iko akan komi na hnunsa ne,meeting din nan gabaki daya shine agaba da uban kowa..



daga bayansa kuma yar uwansa ce wanda suke uba daya da ita, uwace ta rabasu, wato Hjy su'ad mufasa, yar shekara 60yrs da wani abu amma a fuska saidai kabata irin 50yrs din nan tsabar natural kyau da dirin jiki me sheqi kuma sulbabbe da Allah ya albarkace ta dashi.



farace amma ba sosai ba saidai Allah ya zuba mata baqin hali girman kai da zafin nama mijinta ya jima da rasuwa amma bata sake aure ba kuma.



itace babban antynsu a

38 / 52