Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

NUR FIRDAUS Imanin 'Ya By Anne-Aurora

Author :  Anne-Aurora Category :  African Stories & Novels

Chapter   26 / 52

75K to 78K   out of 155.7K words

gayamin kinji??..



aikuwa jiki na rawa rawa simran ta katse wayar tay marmaza ta wanke fuskanta ta fito tayo hanyar sashen hajya mammy acikin sanda tanemi waje ata jikin kofar ta manne kunnenta tana jiyosu daga nan...



Javeed ya shigo cikin kayatacccen Wakin da Hajiya Mammy ke ciki lkcin tana zaune a kan kujerar ta mai laushi tana tallafe da farin mayafinta tana kallon wani tsohon album din hotonanta masu cike da moments na dumbin tarihi wasu hotonan tana kalla tana murmushi wasu tana famar tare ruwan hawayenta akansu ahankli.



Tana ganin javeed fuskarta ya cika da annuri ta kallesa da alfahari cikin murmushi me fadi tace.... "Brigadier General sirrr, wann sabuwar matsayin naka ya fi Javeed Wina da nake kiranka dashi tun kana ™arami" ..



Javeed ya kasa iya yin murmushi duk dama taso tasashi, ahnkli ya karaso cikin kamewa ya zauna a gabanta ya Wan kama hannunta cikin nashi acikin kulawa sosai.



da muryansa dats calm and soothing yace hajiya Mammy kin san ba ni da wani babban matsayi da ya wuce kasancewata jikanki..ba brigadienki ba"



Hajiya Mammy ta dago kai cikin jindadi tare da karajin shauqin sonsa aranta tanata kallonsa da idanunta dake cike da ™auna da tausayawa..



gefen fuskansa ta shafa ahnkli bata iya cewa komi ba tabude babban photo album din tahau nuna masa hotonansu ita da mahaifinsa da kakrsa namiji da mahaifyarsa suna zaune akan wata red chineese carpet a kasar saudi arabia suna shan ruwa lkcin wata azumi.



tana murmushi sosai tace "javeed Kafi yimin kama da mahaifiyarka sosai.Ta furta hakan da wata sanyayyar murya tana kallonsa ganin shima ita yake kallo cikin sauke wata ajiyan zuciya tace "ba zallan a fuska ba,Har izuwa yadda kake tafiya,yadda kake jan zuciya idan kana fushi,da yadda kake nutsuwa idan kana tunani....



wani Shirune ya ratsa dakin Javeed ya gyara zamansa yana kallon yadda Hajiya Mammy ke share hawaye da gefen zaninta, kallo daya zaka mata kasan cewa she is deeply hurting and mourning his mum har yanxu



cikin sautin kuka tace mahaifyarka Tana da kyau, ta kasance mai ha™uri,nutsuwa, da sanin ya kamata, itace ginshikin wann ahali namu na mufasa, dan yar babban gidace da ta san metakeyi, ta sadaukar da abubuwa dayawa nata sabida ahalinmu yay daraja a idon duniya.



Hajiya Mammy ta cigaba da shafa hoton surkuwanta cikin kuka me sanyi "Abin da ya fi min ciwo araina shine yadda ta rasu babu wata adalci da akayi mata har ynxu kuma kasan da hakan fiye da kowa. wani bin harji nakeyi kmr bana son na mutu batare da naga karshen wanda suka rabani da mhfyrka ba.



rungumota Javeed ya yay ajinkinsa cikin haWiye wata makokon abu me shegen nauyi data tsaya masa a wuyarsa yanamai jujjuya hannayensa a cikinna Hajiya Mammyn ahnkli dan shikansa ya samu nitsuwa dan kuka takeyi ajikinshi me mugun cin rai da saka tashin hankali.



da kyar muryansa ya fito ya furta hajiya "Mammy cikin laallshi. yace "Na san ba zan iya canza abin da yafaru abaya ba amma na san ba zan taSa yafewa kaina da kuma waWanda suka yi mata hakan ba inde ina raye zamu san gaskiyan amma nasan nine da hannuna na bata abunda tasha ya kasheta."



Hajiya Mammy ta girgiza kai tanakan dubansa cikin kulawa.



"Karkasa kanka a cikinsu Javeed. ure not a muderer, Kuma ka gaggauta yin aure kafin zuciyarka ta cigaba da zamewa tamkar dutse, tamkar tsubunin da babu wata haske aciki."



javeed inbakayi aure ba ni aka cuta bakai ba,sabida kaine jigon mufasa, anan gaba kaine zaka shimfida sabuwar generation din ahalin mufasa, yau idan akace baqin cikin abunda ya faru damu abaya yahanaka nitsuwa da tsayawa kayi rayuwarka yadda ya dace toh tabbas maqiyanmu sunyi babban nasara akanmu. duk shirinsu ne su sakaka ka kare rayuwarka acikin wnn baqin ciki da tashin hanklin dakake ciki.



dede nan Javeed ya tsai da numfashinsa waje guda yanata kallonta da rauni a idanunsa, ahnkli yace hajya Mammy aure bashi ne kadai mafita ba fa kawai ban shirya auren bane amma....



cikin katsesa tace" amma za ka yi mana."



yace eh amma ba yanzu ba kinji..



hajya.."tace, yanzu!"

ure 42 not 22. kuma inasone Allah ya taimake ka hayayyafa harma fiyeda mahaifin ka, shidai yaya goma Allah yabasa dukansu maza amma tun basu girma ba sukata mutuwa kai kadaine ka rayu.



ganin baice mata komi ba nan ta share hawayenta tanamai shafa hannunsa da sigar son saisaitashi

da muryan tausayi tace "javeed Idan har kana sona nasan zaka yi auren nan kafin wnn shekarar yakare sabida ina ji ajikina bazan kai wata shekarar daku ba.



Javeed ya dago kansa tare da tsareta da ido, yana jin yadda zuciyar sa ke bugawa da karfi.



dan shiru yay baice komi ba, kome ya raya ransa oho sai kawai yace mata To hjiya Mammy naji, zan yi auren..shikenan??



murmushi tay tare da jin daWin irin amsar daya bata, tace "Allah ya sa maka albarka." Allah ya hadaka da mace me hali na gari kamar mamanka ua rabaka da yan duniya wanda basu san abunda sukeyi ba.



ahnkli yace Ameen

i will look for good one, nd i promise you very soon in sha Allah..



dede nan simran taji gabaki daya takasa samun nitsuwa wai Javeed zai maganan aure amma bai ambace sunanta ba yake cewa zai nemo wata?? or what is she hearing lyk this!!"



Tunkan asan da ita a sashen tay maza ta fito daga inda take laSewar idanunta sun cika da mamaki da ba™in ciki me tsanani

aranta sai cewa take "Javeed, kana nufin kana shirin neman matar aure amma ba ni zaka aura ba? after 35yrs of waiting for you to see me wallh karya ne wann



a falo ta tsaya tana diri, wani jeka ka dawo ta dinga tanajira taga waiko zai fito tabishi waje suyi maganan auren dan hanklinta ya matukar tashi yadda ya nuna besan da ita ba while all these years shidin kawai take jira ya waiwayo kanta ya aureta, komi datakeyi a duniyann sabida shi takeyi badon kanta ba.



hakanan tasha jiransa akasa har tagaji ba taga ya fito ba..



shikuwa acan yana zaune ne tare da kakarsa data dauko masa wata special minced meat dayaji kayan qamshi da shayin yan ethiopia data hadamai dakanta me shegen dadi,haka tasaka shi agaba tacemai sucinye tare.



sunaci suna hira duk dama itace me yawan surutun shikam saidai yadan jefa magana daddaya gashi da wuya kaga wani abu funy ya bashi dariya.





Wajajen 11 pm na dare Dr simran tagaji da jira a fusace ta haura sama dakinta A lokacin data isa Wakin ta samu wayarta na kara again, da fusata ayanyinta ta dauka taga Hajiya Zubyce nanma tafara maida mata magana cikin kuka da takaici



Wallahi yaa zuby Javeed yana shirin neman matar aure amma kmr ba ni yake son ya aura ba....



nan takwashe dukkan bayanin dataji ta gaya ma hajya zubaida tana maganan hawaye na zubo mata hnklinta duk ya tashi

dan tasan muddin javeed ya furta ma kakansa zaiyi abu toh tabbas babu makawa zaiyi, shiyasa kaf sukafi damuwa da raayin hjy mammy sabida itace kadai javeed yake daraja maganan bakinta fiye da komi. simran na xuba bayani hartana jan sheshka.



Hajiya Zuby dake sauraranta dariya kawai takeyi, can tace kewai dan Allah yanxu Kina kuka ne akan dan wannan maganan ?"



adan tsorace simran tace aa aa yaa zuby ina tsoron kada yaje ya auro wata daban din fa, keda bakinki kikace inyanaso har gida zaa kawo masa

mata sai wanda ya zaba.



murmushi hjy zubby tay cikim tsokanarta tace "ranar to da kike cika min baki akansa aina dauka kin isa mace ne shiyasa bance miki komi ba..



see, eeeehhnn dat mufasa DNA is a bitch wallh tallahi simran baki san taurin kansu bane shiyasa har kike tunanin samun gidan javeed mufasa a saukake kmr wacce take filin wasan yara..



...haah yarinya kenan baki san wuta ba saikin taka, toh da wayona da hanklina da girma na da ilimi na simran amma saida nayi shekara 30 currrrr ina shiryawa kafin nan na samu shiga gidan mufasa harna xauna daram bare ke shashasha



kara fashewa da kuka simran tay tace yaa zuby amma kinsan dai nifa tsakani da Allah nakeson javeed mufasa bawai dan kudinsa kawai ba, i love his money i wont lie, bt i truly truly love javeed inna rasashi wallh zan iya haukacewa.



hajya zuby dake kan dariya tace hmm su soyayya manja "Ke ki kwantar da hankalinki Simran. just ignore a wht he said I have my ways." kinji??



ahaka Ta tsara Simran dawasu maganganu nasamun gwarin gwiwa akan javeed har abun yay sanyi aranta...



A fannin su nur firdaus kuwa wajajen 8 na dare suka koma hostel ayau Bayan an kammala karasa sauraran karatun gasarsu na ranar Asabar, around 12:30 pm na dare bayan kowa yay bacci Nur Firdaus tafarka tazauna asaman gadonta da takardanta tana famar nazari, jin ta kasa iya samun bacci. nan tahau yin tunani sosai kan kuskuren da wasu dalibai daga cikin waWanda suka gabatar da karatunsu yau sukayi, dan ta lura da Wasu suna ™arancin tsayawa akan ma anar ayoyin da suke karantawa,

Wasu na rikita haruffa masu kama da juna,Wasu kuma basu da ™arfin murya mai kwarjini, nan

ta hau neman hanyar gyara dukkan waWannan kura-kurai a cikin nata karatun. cikin nitsuwa ta fara maimaita tilawarta ahankli har sai da ta tsinci kanta cikin gamsuwa da kyakkyawan nitsuwa.



wajajen karfe biyu saura na dare ta kammala ma kanta gyara snn ta daga hannu sama tace "Ya Allah, Ka bani ikon karanta Kalamanka cikin hikima da tausasa zukata..ka mika ladan ma mahaifina kaji kansa kay masa rahma"



tana kammala addu'ar ta lumshe idonta nan da nan bacci kuwa ya kwasheta....





Adaren wanm ranan javeed ya kwana agidan hjy mammy wanda sai yaune ya samu ya dan runtsa da dare har yay nauyin bacci batare da wani ciwonkai ba sede washe gari ranar lahadi da sassafe hajya mamy ta farka bata gansa agidan ba, yauma hakanan tay hakuri taje wajen gasar ita kadai inda aka tashi daga inda aka tsaya aka karasa sauran dalibai maza, sai can bayan sallah azhr aka shigo fannin mata..



subiyar aka kira sunansu kan stage fatima daga bauchi, maryam daga kaduna, bilkisu daga kano, zulaikha daga sokoto sai kuma nur firdaus daga Abuja, and each of them are representing thier respective scndry schools.



wani dunkulallen paper aka zuba agabansu kowa yasaka hannu ya dauki nashi ya rike.



yadda tsarin gasar yake alkalan tambaya su suke farawa inda dalibai zasu dauki kowani gaba na al-qur'ani randomly snn

iya abunda ka dauka shine zaka kawo. mutum na farko da aka kira data bude takardanta taga

zata jawo ayoyine daga qur'ani da suke magana zallan akan"azaban wuta"



tana dubawa nan da nan ta shirya tafara rerowa cos evrything works with time and accuracy. haka aka dingayi wata akan"zina" wata akan"interest' wata akan "iyaye" nur fiddaus ce takarshe nata yazo akan ayoyin da suke magana akan"mutuwa"..



Lokaci yayi da nur firdaus zata fara karatu lkcin idanun kowa nakanta sabida ita kadaice ta dan killace fuskanta da niqabi yanayinta aciki yake da sanyim nutsuwa Duk idanun kowa nakanta harta gama bude nata takardan.



wanda Tana gama bude takardan ta kore shedan snn tay bismillah tafara karanta Ayoyin da suke magana akan Mutuwa wanda atake nutsuwar wajen ta canza gabaki daya sabida tsananin dadin muryanta dake fitowa da wani nauin sanyi da kuma kwarjini kamar ana busar sarewa.



nan hajiya mammy ta umarci Female aids dinta aka hau daukar mata karatun nur a wayarta dake in ana maganan mutuwa tana yawan son ji sabida gani take kamar nata mutuwar ya kusa yaxo tunda ta tsufa sosaii.



nur firdaus ta nitsu sosai beyond all odds tana rero karatunta cikin wata hikima data banbanta dana kowa

danko sau daya ba amata gyara ba.





nan danan ta kawo ayar "Kullu nafsin dha'iqatul maut ta cikin Surah Al-Ankabut (29:57)sann ta shigo da "Ayna ma takoonu yudrikkumul mawtu..."

ta Surah An-Nisa (4:78.ta kuma kawo wata ayar dake cewa. "Afahasitum annama khalaqnakum...acikin Surah Al-Mu minun (23:115)snn ta shiga "Waja'at sakratul mawti bil-haqq..."na Surah Qaf (50:19).. akarshe dak ta kawo "Fa-idha ja a ajaluhum

...Surah Al-A raf (7:34)



wanda acikin kankanin lokcine take iya zakulosu a cikin surorin nan har biyar kuma a nitse.



Yadda ta karanta wayann ayoyin cikin cikakken nitsuwa da kuma sassyar shauqi yasanya wasu daga cikin masu sauraro suka fashe da kuka sosai kamar irin su hjy mammy dasuke dan fahimtar larabcin sosai suna fahimtar abunda take fada, wasu kuwa sun lumshe idanunsu cikin nutsuwa da tunanin mutuwar tasu.



Wasu cikin alkalan gasar suka dan sunkuyar da kansu kasa suna jin nauyin maanar ayoyin a cikin shaukin data saka masa me ratsa imani wasu kuwa suka goge hawaye a gefen idonsu suna dan murmushi dan sunsan baiwa ne Allah ya bawa wann yarinyar domin ta tunatar dasu.



Bayan tagama wajen yadau shiru na  yan wasu dakiku kafin hall din yahau amsawa da takbir ana masha Allah,Allah akbar, Subhanallah daga wajen masu sauraro..



alkalai sun riga sun dauki dukkan makin din kowacce daliba ta samu na ranar, sai aka danyi jawabai aka sanar da cewa gobe ne za'a yi karatun tsakanin maza da mata na karshe, ranar talata kuma shine ranar kirar result da bada kyauta ranar kuma kowa zai iya barin kaduna.



wajajen 4:30pm aka tashi Hajiya Mammy ta share hawayenta ta kira Javeed a waya cikin cin sa'a kuwa sai ya dauka, har suka gama gaisawa bai gaya mata inda yaje ba haka tagama mitarta tay shiru, shidai yanayin sanyin jiki da sheshka dayaji a voice dintane yadan damesa



ya tambayeta ko lfya nan danan ta fara bashi labarin karatun nur firdaus wanda har ta iso gida tana bashi labarin batare da ta gaji ba.



javeed ban taSa jin murya mai cike da tasiri irin na wannan yarinyar ba..ta fada ta maimaita..



Javeed har ya gaji saidai yaita hmmmm hmm

can dayagaji yace hajya kice dai kin samu wacce tafi kowa burgeki dan kawai tatuna miki mutuwa,



tace hmmm ba maganar mutuwa akeyi ba jikana dolene fa ka ji muryan wannan yarinyar da kunnuwanka, kai dai Kar kayi gardama Ka zo goben dan shine ranar karatunsu na karshe.



Javeed ya yi shiru baice komi ba dan Yana da ayyuka masu shegen yawa agabansa ynxu haka ma baya kasar, amma yasan ba zai iya sabawa Hajiya Mammy akan abinda take so ba, ahnkli yace "Toh Zan zo na goben kawai."

tana murmushi tace toh sann ya katse wayar.

##SURAYYAHMS

08060712446



SHARE

[27/02, 19:34] Anne-Aurora>Ø‹Ý: BONUS PAGE FOR COMENTERS..





bayan sun kammala wayar nan hajy mamy ta karasa isowa cikin gidanta batare da ta nemi inda simran takeba tawuce sashenta tay wanka dama kuma batajin yunwa ko kadan kawai tahada tea dinta me shegen qamshi ta zauna a daki domin samun isasshen hutu.



fannin Nur Firdaus kuwa sosai tafara gajiya da irin cece kuce da kuma zafafan muhawarar da akatay akan yanayin karatun ta a hostels din mata musmmn na sauran makarantun da sukazo.



inda wasu daliban hassada ya sakasu suke ganin kamar aidan nur ta samu jaaa me tattare da kalmar "mutuwa" shiyasa nata ya fi daukar hankalin kowa awajen taron, wasu kuma sukace ai daga yanayin yadda tay karatunne cikin fidda maanan ayan tare da shauki da bada haqqi ga kowani haruffa.



kowadai na fadin raayinsa akanta amma babu tantanma yau mahassadarta na fili dana boye duk saida suka bayyana dan zancenta kawai akeyi ata ko ta ina



can da dare tazauna a gefen gadonta tana tunanin abunda ya farun saikuma tafara jin son ziyartar wani kawunta da ake kiransa Alhaji Abubakar Ciroma dake nan kaduna.



gani take duk dama mamansu ta hanasu muamala da yan uwan ubansu be kamata tazo kaduna har tay gasa ta tafi bataje ta duba elder brothern mahaifinsun ba, tun tana karama tasani cewa alhaj abbakar ciroma yafi kowa shakuwa da mahaifinta and is a very wealthy business man yana da mata biyu, amma yarsa guda daya ne tall ana cemata Razia Abubkr ciroma wanda aka fi sani da (Razia abu), yana zama ne a GRA barnawa and is not really far from them dan haka ta gudura aranta cewa gobe bayan angama karatu zataje ta dubasu.





har hajiya mammy ta gama shan hadadden shayinta bata cire ran cewa yauma javeed zai dawo ya kwana agidanta ba,ita kuma simran wuni tay agari tana famar yawace yawacen shopings da wajajen shan iska dana ciye ciye dan babu wani abu datake matukar darajawa arayuwarta kamar bacci, kashe kudi, da kuma hot coffe, sanin cewa javeed ba kulata zaiyi yadda takeso ba yasaka zaman shiru agidan yafara damun ta amma dake hajy zuby tace mata lallai tazauna anan din har sai javeed dakansa yabaro kadunan tare da ita kafin nan tay wani motsi.





wajajen karfe 6pm saura na daren ranar lahadin Javeed A. Mufasa yafito daga dakin wani meeting a kasar egypt dan tun da asuba daya wuce nan batare da sanin kowa ba baiyi wani waya da kowa ba sai kakarsa hjya mmy.



within few hrs prvt jirginsa ya dawo dashi cikin kaduna alokcin ana neman 10pm na dare suka sauka a tashar jirgin sama inda motocinsa dake jiransu suka wuce dashi dakin hutu



after while baijima awajen ba ya shirya yafito domin duba wani abokinsa mai suna Sultan Khaleefa da suka dau lokci basuga junansu ba.



Sultan mutum ne mai tsananin hatsari da zurfin ciki tareda ilimin dabara da Allah ya zuba mashi,yana daya daga cikin few mutanen da Javeed ya tsananin aminta dasu snn ya ke iya kwana yana tattauna wasu maganan dasu.



sultan khaleefa yana da underground club a kaduna sabida shidin tamkar jarabawa ne ga kusosin yan siyasa da kuma mugayen dake addaban kasa.



he works for the Central intelligence agency as a senior undercover, amma a fili kuma shidin kamar dan daba ne dake saida bindigogi da tsadaddun alburusai ma amintattun sojoji da mutane masu powerful personality kamar su BG javeed mufasa, Dr. nashwan wamako etc, dan haka babu wata sirri ko wani shige da fice dake yawo a nigeria da baisan dashi ba.





wajajen sha daya da rabi on d dot suka iso, Parking hadadden motarsa bodyguard dinshi yayi a parking lot din babban pub din



lkcin javeed yana zaune a owners coner baima san sun isoba sabida wayarshi dayake ta famar daddannawa.



Casual dressing yay Inda yafito a cikin wata tsadaddiya kuma shegiyar unbuttoned shirt na kamfanin Hermes fara kall kall da ita datamai kyau banawasaba,ya hadeta ne da dawani brown carmourflage

26 / 52