Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

NUR FIRDAUS Imanin 'Ya By Anne-Aurora

Author :  Anne-Aurora Category :  African Stories & Novels

Chapter   46 / 52

135K to 138K   out of 155.7K words

adnan ne basu san cewa wai report yanuna anyi raping inta ba. ita kuma so take tagayawa mummynta cewa sadaat is the culprit amma bataso ta furta haka acikin mutane dan tasan da wuyane haseena ta iya daukar maganan a zcyarta.



72hours din nan na cikawa dede maganin ya gama jika acikin jininta, yamma nayi bayan kakarsu didi ta mata wanka da ruwan zafi nan take noor tafara experiencing din jiri, sacewar jiki, tanajin jikinta na tsami tsami cikin ta yana bloating ga wani irin kakkarfan emotional instability datakeji yana gumeta



abubuwan da suka farun sai dawo mata sukeyi akai,..Banda ma Adnan yay taurin kai ya kwana agidan da basu san wazai na kwantar mata da hankali ba gabaki daya she is emotionally unstable.





washe gari da sassafe nur ta farka da zazzbi me tsanani har bata iya magana.



haj mairam ce ta kira tace ma adnan din marmaza ya taho gida yazo ya sameta shida mrs Haseena.



she just cant believe that jiya anyi hidimar murnan nasararta amma babu danta datakeji dashi snn babu mrs Haseena datake kara mata karfin iko a idanun mata.



Dakyar Adnan ya iya rabuwa da Nur tare da mata alkwarin zaije ya dawo yanxun nan





within few minutes shida mrs Haseena suka iso gidansu kai tsaye ya isa wajen babansa a sashen sa dan shima jiyan ne yazo nigeria domin taya matarsa murnan samun matsayi.



ita kuma mrs hasena ta iso private falon hajy mairam kanta a sunkuye zuciyarta cike da rudani da tsoron faWin gaskiya sanin cewa komi zai iya rushe mata dan da wuyane ahalin mairam su amince da batun auren adnan da nur muddin sukaji labarin cewa an mata fyade.



koda ta shiga falon Hajya Mariam samun ta tay azaune cikin wata shiga na doguwar rigar atamfa anmata aiki tana baza ™yalli da wani hadadden mayafinta a gefenta tana faman motsa beads tana tasbihi.



suna hade ido tace

"Zauna, Haseena."



Haseena ta zauna da sanyin jiki nan suka gaisa snn Hajya Mariam din ta dube ta da idanu masu nauyi:

tace "Na ji duk labarin abunda ya afku Daga asibiti harma daga jami an sirri na, haseena Karki manta da cewa ni ina tsaka da yakin siyasa ce har yanxu, kuma kece tawa acikin Wannan labarin, idan kika bari damuwar yayanki ya fita da gaske, ba ke kadai zai shafa ba, ni ma zai lalata min tasirin kujerata!"



Haseena ta dan lumshe ido tana ™o™arin hadiyar rauni

tace Wallahi hajiya ina kan yin iya bakin kokarina. dama kuma nur firdaus ce ta samu yar matsala amma Na fitar da ita ba tare da kowa ya sani ba sede da akwai  yan jarida kalilan dana lura kamar suna bibiyan mu da wata sharri.



"To da su din zamu fara!" Hajya Mariam ta katse ta da murya mai dan ™arfi.



yanxu Zan aika da mutane na. Zasu bada other na media  wipe out na wannan labarin daga ko ina. harda ma wanda za a daga nan gaba. nan da kwana uku Sai mu fitar da official statement cewa barayi ne suka kutsa gidanki suka bugi  ya yanki, amma yanzu suna cikin kulawar family doctor.



kai a sunkuye Haseena tace toh "Shikenan, hakan yayi rankishi dade." nan Ta mi™e tsaye da alamn zata wuce hajy mairam ta kalleta da wani irin ido tace

Ni zan gayawa Adnan cewa anma yarki fyade, dan yasan da cewa maganan aure tsakaninsu babu shi

..nasan zai min rikici amma kibarni dashi ni zan iya dashi Amma wallahi haseena idan har wannan labari ya fito& I will not forgive you Haseena. You will ruin everything for us kuma wallh bazan taba yafeki miki ba!"



cikin sauke numfashi mai nauyi mrs hasina ta gyada kai tace Ba zai fito ba rankishi dade in sha Allah."



A gefe aide Win Hajya Mariam ta gama rubuta bayanan da za a aika da su wajen agent harda statemnt din da zasu watsa agidan jarida na cewa an kutsa gidan mrs haseena da daddare. Barayi sun bugi yara biyu da suka dawo daga makaranta sunji musu rauni Amma duk suna cikin koshin lafiya."





ata dayan bangaren kuwa Adnan tunda suka gama gaisawa da babansa ya fara takura masa akan lallai kawai yasaka mutanensa suy masa bincike dan su kwakwalo masa barayin da suka shiga gidan mr haseena, aransa ji yake inhar be dau fansa wa nur firdaus ba toh hala hanklinsa bazai taba dawowa jikinsa ba.



tunda ya dawo gidan maganansa kenan nur firdaus,hajy mairam takaici da kishi me tsanani ya cikata,dan bai ko nitsu ya mata murnan hawa kujera ba,his mind and spirit is all talking about avenging for nur



Babansa ne yake dan calming dinsa ita kam batace musu komi ba saidai ma taja tsaki



da yamma can dataga yana shiri zai sake ficewa kuma tasan gidan haseenan zaije tay maza ta tsaresa a daki da copy na report file datasa aka amsa mata daga asibiti ta nuna masa cewa ai nur din dayake rawar kafa akanta is being raped kawai an boye musu ne dan kar hanklinsu ya tashi.



tabi ta gaya mai cewa

kuma bazata lamunci alaqarsa da yar Haseena ba sabida zai zubar mata kimanta da mutuncinta anan gaba.



Adnan bai san sanda ya wuceta ya kama hanya izuwa gidan Mrs haseenan ba yazo ya samu nur tana fama da rukuni na farko daga cikin side effect din allurar which is bloating, dizziness, nausea, na yau kam harda breast tenderness. she is so weak bata iya cin abinci gashi hasina taki sam suyi magana bare ta gaya mata abunda ta sani wanda yake mugun cinta aranta haryanxu





tagama amai kenan sai ga adnan agidan, ta kallesa taga gabaki daya zuciyarsa ta raunata jikinshi sai rawa rawa yake daya tunkarota.



Mrs haseena ce kawai ta fahimci halin da yake ciki sai tuni taje daki ta dauko file din.



tazo ta samu adnan ya tsuguna agaban noor yana kukan baqin ciki kamar dan karamin yaro duk sai yasakata acikin rudani tanamai tambayarsa meyafaru duk ya kasa magana amma kuma baxai iya daure zafin dayakeji aransa ba



Haseenan ce tay shahada ta mika ma noor report dinta snn ta fara mata bayani agaban kowa dake wajen cewa they cant hide it anymore, her reports shows dat she is being raped.



nur atake ta shiga shock din minti goma sha biyar batay motsi ba bata kuma iya kifta idanunta akan report din ba... Dr surayya tazo ta rungumeta cikin rarrashi tana ce mata its okay nur..is not ur fault nur dama kowani bawa baya wuce gaddararsa.



adnan sai kuka yake kakarsu didi ta rikesa tana bashi hakuri layla ta mannu da jikin mrs Haseena tsoro ya rufesu ganin nur na kkrin fighting da nunfashinta wajen fidda magana waje

.

da kyar maganan ya kwaco tare da hawaye muryanta na rawa rawa tace ma Doctor surayya No, its a lie, karya ne. she is fine, babu wanda yay raping inta she is sure of that,..abun sai ya fara zame mata kamr tabun hankali kuma. duk yadda aka mata bayani sai tace musu karya ne, she has her own explanation dan Allah haseena ta saurareta..



kusan kowa wajen saida yay kuka ganin yadda nur ta rikice sam taki yarda cewa wani namijin ya tabata.., she cant even belive dat adnan is even testifying it, haka ma layla, dr surayya ma, ga kuma report, duk mutanen da tasan bazasu mata karya ba sune suke fada, irin Kukan datay bata san ma wani iri bane dan yazone da kuncewar kai tareda wani abu me nauyin dauka a kwakwalwa.



Babu wanda bai rarrasheta ba amma taki sam, tanata rokon haseena akan ta saurerata tagaya mata wani abu amma haseena ta cigaba da daukawa cewa tabon hankline kawai yake neman shigan nur.



kawai abu daya ne ya bawa nur din mamaki ya kuma bawa sauran famlynta mamaki, bakomi bane face yadda Adnan ya kara zaucewa akanta, yana mai nuna mata cewa ko maza dubune suka mata fyade bazai taba dena sonta ba. kuma bazai taba rabuwa da ita ba har abada koda kashesa za'ayi.



ita kanta tasha mamakin hakan daga wajensa bana wasa ba, dan tasan wann lamarin ya girgiza su sosai, akan wann maganan nur ta samu nervous breakdown kwananta uku bata iya yin magana sai iskar oxygen kawai datake shaka. she was absent in everywher daga baya shirunsun has really paid off, sabida hjy mairam ta saka har an goge komi da ake kkrin yadawa akan Yayan haseena, saidai har yau basu magana da adnan sabida cewa datay ya rabu da nur firdaus. kullum kuma sai ya musu taurin kai yazo wajen nur ya jima yana kulawa da ita, gabaki daya ya dena zuwa schl kai har aikinsa ma ya dena fita. gidan haseena ya dawo masa kamar room nd falo da gidansu.



he is alwys with nur

har na kusan sati da aka fara tursasa Layla tana fita schl dan gujewa zargi dake ita kam tuni ta samu saukin kumburi da ciwon jikintan duk sun sabe.



kullum zata fita sai haseena taja mata kunne akan ta iye bakinta akan sirrinsu



saidai shakuwar da taga nur da adnan suka karayi acikin yan kwanakin nan sosai yake tabawa laylan kwakwalwa..



nur tun tana haba haba gayawa haseena batun sadaat har ta hakura tabari sabida ta lura kamar haseena tafara mata kallon me tabun hankli



ana cikin sati na biyun symptoms din nur suka fara worsening sai tanajin ciwon mara me tsanani har tadauka ko zuwan period ne amma ina sai bataga period din ba..



gashi tana fama da wasu kananan laulayi dede da signs din early pregnancy.



mood swings,bloating

morning sickness ga dan banzan dizziness

anadai kulawa da ita ba'a saka komi arai ba tukuna.



ata dayan bangren kuwa hjy mairam nan ne tafara dagawa mrs haseena hankali akan batun adnan, tace sam nan da sati uku take so tamasa aure kuma bazata taba amincewa danta ya aure wacce aka ma fyade ba. it become a tough war tsakaninsu dan tabawa Haseena option ko tasan yadda zatay nur firdaus ta rabu mata da danta su nema masa mata a dangi, ko kuma tay replacing din Nur da layla domin rufin asirinsu sabida su kare alaqarsu ta siyasa agaban idanun maqiya.



kwana biyun nan tunanin da mrs haseena ta fada aciki kenan gashi ta nemi mijinnta sadaat sama da kasa awaya amma bata samesa ba, har sai datazo tafara lura da cewa yanayin shakuwar adnan da nur na mugun dagawa laylan hankali, at first she tot it was her illusional despration, amma daga bisani sai ga Didi ma ta sameta a daki da wannan maganan..tace ma Mrs haseena tasha kama layla tana kuka aboye sabida ta lura kamar layla tana mugun son adnan.

ÿþ



tun anan Mrs haseena tafara considering din scnd option din da hajy mairam ta bata which is replacement bride, besides Nur tana da haquri she will just cry and forget abt it, tarasa babanta ma tay haquri bare kuma wani adnan??....bata dai gayawa didi ba amma tasan hakan ne kawai mata mafitan da zai kare alaqarta da mutuncinta agaban hajya mairam anan gaba..





ahnkli saita fara jan layla ajiki da wani irin salo na shan ciki har saida tay tagano cewa ashe abun da gaske ne layla is immensely obsessed with adnan



ranar da Haseena ta turketa da maganan bata wani boye ma Haseenan ba infact ta fayyace mata cewa tajima tanason shi amma sabida alaqar sa da nur yasa bata taba nunawa a fili ba



Haseena ta rarrasheta sai hakan ya zama musu kamar wani sirri a tsakaninsu su biyun duk dama bata gaya ma laylan ga abunda take shirin yi ba.





Bayan sati biyu halin da Nur Firdaus ke ciki ya kara tabarbarewa. da safe in ta farka tana yawan amai da ciwon ciki, jikinta ya kasa dawowa daidai kamar yadda likitoci suka zata tun anan Mrs Haseena ta fara damuwa da irin sauyin datake gani a jikin yarinyarta Dr surayya ne tayita kore zargin sabida batason akara ma Nur wani damuwa akanta yanxu.



gashi anfara matsawa a schl da tambayar ina nur firdaus take gabaki daya pressure yafara ma laylah yawa danko jadida bata iya mata bayani ba kuma ba a barin kowa yazo gidansun yanxu.



washe gari kawai Da sassafe suka koma asibiti don ™arin gwaji da cikakken duba kamar yadda doctor yace ayi. ko wayarta bata yawo dashi bata ma san inda yake ba dake Haseena ta kashe wayar ta saka acikin wadrob dinta ta kulle sabida kar ana kiran Nur din daga schl. wanda hakan yay sanadiyar katse ma spys in javeed duk wata signal, sede suna da tabbacin cewa ynxu Nur tana yawan zamane agida tareda iyayenta so they assumed cewa babu wani potential threath din da zasuy reporting ma ogansu for now espc da aka abi akayi media block da wipe out daya shafi labarin daren ranan.



sosai nur ta zube damuwa da ciwo yy mata yawa suna isa asibitin doctor din sanata farida bala suka karSe ta zuwa ciki ayayin da Adnan da Mrs Haseena ke zaune waiting area na asibitin suna jiran sakamakon kwajin.



Dr surayya sai yau ta samu taje nata aikin da zimman zata dau karamim huta ta dawo ta kula da nur bata son case dinsun yadan janye mata hankli daga nata aikin sosai gara ace hutu ta dauka.



suna zaune a asibitin Bayan kusan awa Waya anata gwaje gwajen karya ma nur Dr. yafito tare da wata munafikar nurse dake binsa da fuska mai nauyi matat kalli idon Haseena da Adnan ta ce a hankali ..m"Muna bukatar magana da ku cikin sirri." nan Suka biyo ta har zuwa cikin ofishin sun nan suka zazzauna sannan doc ya latsa wasu takardu yana duba sakamakon gwaje-gwajen da aka yi. yace "Mun samu bayani da ba zai yi muku daWi ba," matar ta fara tana sauke ajiyar zuciya "Bayan gwaje-gwaje da muka hada da scan da jini, mun tabbatar da cewa Nur Firdaus tana dauke da juna biyu amma bayan haka kominta ya samu lafya bata samu wani cuta ba ko wani rauni.





Atake Haseena ta zube a kujerarta kamar wacce aka jefawa dutse a zuciya. Idanunta suka cika da hawaye numfashinta ya sar™e ta mike tsaye tace likita kace ciki? A'a... wannan ba zai yiwu ba...kudai sake dubawa daga fyade sai ciki da wanne zanji? jiki a mugun sanyaye Adnan rauni kamar zai fasa masa zuciyarsa yace "Me kuke nufi? Ta yaya hakan ya faru? cant u do sumting.



likitan yace no sir,

inaso na tabbatr muku da cewa idan har akay wani abu yanxu akai babu makawa zata iya rasa rayuwarta sabida she is already having high blood pressure inaga ance batun zubar da ciki..inde har kuna sonta araye shawara shine kubari cikin ya dan kara zama...tun be karasa ba Haseena ta fasa ihu ta zube kasa tafara kuka sosai.



"na shiga uku duk wanda yamin wnn abun ya cuceni wayyo Allah.



nur na dayan dakin inda aka ajeta tana hutawa ihun Da mrs Haseena tay yasaka ta leko wajen sai ji tay ana batun wai tana da ciki...suna ribibin tare Haseena kenan, sai Adnan ya juya suka hade ido da sauri ya taho kafin nan yakai hannu taba nur sai yaganta akasa tim harta sulale kasa sumammiya.





bayan komi ya lafa sun dawo gida, har yanxu nur bata farka ba, yau kowa a tsaye ya tsaya..Rauni me tsananin yawa ya shiga jikin haseena sosai dan banda kuka da maganganu da zage zage babu abunda takeyi she is just pained and frustrated..jikin layla sosai ya karayin sanyi da taji ance wai nur tana da ciki.



Har Sai yamma da Doc surayya ta dawo koda aka gaya mata batun bata wani sha mamaki ba sabida all the symptoms of early pregnancy is visible dama kawai taki ta fada ne dan bata son wann qaddarar ya zame ma nur gaskiya



Nervous breakdown din da Nur tasamu yau sai ya zarce na kowani lokaci she spends 3 days under sedatives, bata motsi engine din taya numfashi ne kawai abar shakarta.



and adnan was still dere, beside her, ko da bata jin shi in ya zauna kullum sai ya gaya mata cewa he wll love her like that and even if she have to raise the child with him ya amince bazai rabu da ita ba.



Dr surayya da Didi sosai suke jinjina ma amanar da adnan ya nuna ma nur a wann yanayin data tsinci kanta, layla kuma hakan bakaramin razanata yake ba.



sai tay zaton wani abu zai ragu sai taga kamar ma wutar sonta ake karawa a zuciyar adnan duk dama yanxu da Haseena ta san sirrinta tana samun sauki sauki..



rashin farkawan nur yafara daga musu hankali, adnan ya fara takura mahaifinsa akan lallai sai ya saka an nemo wanda suka je gidan Haseena suka lalata ma nur dinshi rayuwa.



akan haka kullum sai sunyi mummunan tashin hankali da mahaifyarsa sabida adnan ya canza mata gabaki daya yabi ya dakatar da rayuwarsa ya dora akan nur ita kuma ji take da ya aure nur din nan gara ta tsine masa albarka su rasashi gabaki daya.



daga sun yi hayya hayya sai ya bar gidan yajesshi wajen nur agidan Haseena wata rana acan ma yake kwana hajiya mairam tasako haseena agaba da tashin hankali kullum tana cikin kirarta da bakaken magana akan yarta ta asirce mata da....



ranar caraf sai akayi hakan agaban layla tanaji yadda hajy mairam take zagin mrs Haseena kamar wata yarta akan adnan, tana kuma gaya mata cewa already sun fara shirin aurensa, in har bata cika wa'adi zuwa nan da kwana biyar ba wallah hatta alwakrin gida da tamata bazata cika mata ba..kawai itade dolene Nur ta rabu mata danta.





hankalin mrs Haseena sosai ya tashi tafara neman mafita ma yadda zata tunkare abun cos she needs to think carefully kafin ta sako layla aciki.



deciding tay akan ta gayawa Adnan kawai

bata kuwa yi kasa agiwa ba washe gari bayan layla taje schl

da safe tazo ta same Adnan din yana ma nur karatun qur'ani atunaninshi ko zai tausasata tafarka tadawo hayyacinta



saida ta tabbata babu wanda zai zago wajen snn ta shigo suka gaisa, ta dinga yaba shi tanamai bashi hakuri, cikin hikima da lafazi tattausa tafara cewa bataso daya kasance wann abu ya same nur ba, kuma zata zo ace sunyi auren su batare da wani matsala ba kawai saita fashe masa da kuka tafara cewa saidai ayanxu matsala ta riga ta samesu, she knew adnan is just a child at 23

46 / 52