Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

NUR FIRDAUS Imanin 'Ya By Anne-Aurora

Author :  Anne-Aurora Category :  African Stories & Novels

Chapter   34 / 52

99K to 102K   out of 155.7K words

ta miqe ta isa gaba gaba

da tunanin haseena zata riga kowa hawan stage as a proud mother ta tarbe kyautukan yarta, ashe ko motsawa haseena batay ba, jin wayarta na kara kawai sai tamike cikin sauri tafita wajen hall din ta tsaya acan gefe ta cigaba da tattaunawa da mutanensu na siyasa harta gama amsawa amma ta kasa komawa ciki dan aranta tanajin irkness, tanata Allah Allah agama wnn shirmen ta koma Abuja, bawai kuma dan batason ganin cigaban nur firdaus bane sede takan tuna furucin mijinta haroun ciroma akanta, duk sanda ta kalli fuskan nur shi kawai take kallo, yana da yawan fadin gaskiya ga uban taquri, sabida rayuwar auren su dayazo ta karshe musmn tunda ta fara harkan siyasa raayinsu yazo be taba zama daya da shi ba , kullum acikin tashin hankli suke wani karin baqin cikin daya sha nuna mata cewa ba ita ta tarbiyantar masa da yarsa ba yasa takejin bata kaunar yar tasa da ya fifita sama da komi.





acikin hall kuwa hajy mammy ba ita bace uwar yarinyar amma she was feeling extremly proud of her tana cewa thats my doter she deseve it, fiddausi yar albarka yaufa kabbararta da tafin ta haryafi na kowa tashi...



Dr surayya dake sauke ruwan hawaye kamar wanda ake saka mata barkwano a idanunta itakuma mahaifin nur firdaus din kawai take tunawa tana ta kuka tana matse hawayen ta da bakin gyalenta.



duk aka rasa wanda zai hau saman stage din ya taya nur fidaus tsayawa karban kyautarta cos she got many notable prizes daga dedekun masu kudin da sukazozzo.



laylah kuwa sai kuka takey akarasa gane kukan murnan taya yar uwatta take ko na baqin ciki da hasada su aysha da jadida dai suka riketa sunata rarrashinta sai wani numfashi take jaaa sama sama kamar munafuka.



hjy mammy ta tsufa sosai tashi da kyar ga javeed yaki ya daga kai sabida bayason hayaniya, kyautarsu ta ahalin mufasan ma janet da da PA din hjy mamy ne suka hau stage din suka mika, sabida mufasa's basa zuwa inda akwai cinkosun jamaa da kuma camera, har saida Dr wafiyya da inlaw dinta zairah wasim da Dr surayya suka dan fito sama suka taya Nur firdaus tsayawa tareda rike gifts dinta akan stage din kfin nan komi ya zama mata da dan sauki cos no member of family of hers was there to support her har laylan taki hawa saidai malamansu.



ana cikin rubibin nan Dr surayya ta lura da ashe haseenan ma bata nan tuni tafita, ta daga ido takalle nur firdaus duk bare ne suka mamayeta akan stage tazamo kamar wata yar marainiya da bata da gata.



a cikin matsancin fushi dr surayya ta sauka kasa domin neman mrs haseena dan bata san ma yaushe haseenar ta cikawa rigarta iska tay waje ba.



anata hidima ana karrama malamai da makarantun da suka zozzo photgrphers sunfi ashirin anata daukar participant hotuna da manyan baki su malam bello yau bakaramin alfahari sukayi da wann moment dinba gani makarantasu ICICE itace tazo a gwarzo.



yawan mutane akanta yasa nur firdaus din ta dingajin wani iri iri kamar jikinta na bari bari taciki dan lokcin idanunta kamar zai zubda hawaye tsabar yadda zuciyarta yake matse da burin ganin wani nata anan wajen yanzu, koda kuwa adnan ne dan yau Har wani imagining din babanta takeyi a kusa da ita tun sanda ta fara amsar kyauta wasu ke tambayarta "where are your parents? dakyar ma take iya murmushi batacewa komi cos her heart was growing so weak by diffrnt kinds of emotions,



tasan duk duniya babu wanda yy desrving yaga wann ranar face mahaifinta dayasha wahala da ita akan ilimin karatun qur'ani tun tana danyen shekaru aganinta da yana nan tasan da shine kawai zai kasance tare da ita ynxu.



Bayan jadida dataxo ta hau tana murna ta rike mata hannunta sauran mutanen duk bare ne batama san su ba. haka ta daure ta rike hawayenta sai murmushi me nauyi kawai takeyi.



Ana cikin wann rububin Javeed ya tashi ya sulale ya fita waje tareda personal securitynsa Mr aqeel yakoma cikin expensive bullet proof car dinsa domin ya zauna amsa wata important calls.



haka aka ci gaba da ocassion akay musu guntun nasiha daga karshe aka rufe da addu'a, tun suna cikin hall laylah tafara rasa meke mata dadi, mutane kala kala sun rufe nur da adduan alheri, ga ma Adnan be zo ba kuma the energy is all abt nur firdaus, daga karshe haka ta danne haukar tazo tawani manne ma nur din ajiki tana kukan da zaka dauka tayata farinciki takeyi amma ita kadai tasan menene aranta ynxu



tun anan suka fara selfie su hudun har suka fito waje ita da aysha dan kawai ta kauce wa baqin cikin dake damunta aranta yasa tajawo ayshan sukahau kwashe kwashen dukka kyautaukan da aka bawa nur firdaus din suna kaiwa motar antyn aysha suna ajewa basu ma gama ba tanemi waje tazauna amotar tana dan bubude wasu gift din tana kallonsu baqin ciki kamar ya kasheta...



mrs haseena nakan amsa wayarta awaje nan taji taku abayanta atake ta waigo



Yanayin dataga Dr surayya ta taho da matsancin bacin rai a fuskanta yasaka haseenan saurin katse wayar datakeyi tabi ta harde ranta ta tsime



Dr surayya tana zuwa da bacin rai a muryan ta tace haba Haseena, haseena kin kyauta makanki amma Allah wadai naka ya lalace "please what is the meaning of this? yanxu dan Allah ke bazaki iya sadaukar da aikin siyasa na mintoci kadan dankiyi supoting din yar cikinki ba? yo me amfanin xuwanki



hawayen bacin rai datagani a idon Dr surayya yasa ta dan sassauto da furucinta na izgili still sounding ko ajikinta tace ahhhh bangane ba, kai surry me yay zafi haka, it was an important call wallhi i have to take it wai dama me zanyi muku anan din?



a fusace Dr suray ta harareta zatyi magana cikin katseta da zafin kai tace look haba sury pls is enuf da Allah, yes i saw it,

nur got her gift shud i start dancing or what?



cike da takaici Dr surayya ta karkada kai snn tace A'a, amma Haseena i pity you. i really do,wallh ke abar tausayice, tunda baki da abun toxartawa sai yar cikinki.



taja tsaki me sauti

"taya na tozarta ta?

i am here, am i not?, Surayya amma kinsan abubuwan aikina masu muhimmci da na bari nazo nan wajen kuwa? please dont tell me that rubbish



cikin katseta a harzuke Dr surayya tace: "Haseena is supporting ur child the rubbish ure talking abt?dan ni bangane miki ba, are you insane, habawa haseena, barin yarki da kikayi akan stage just now looking like a rejected orphan wanda bata da gata a duniya is what then? "cruelty???wai mesa kike haka meyene yarinyar nan ta miki?..



cikin katseta haseena tace.."Surayya, just stop being emotional abt this. nifa banga auta ta bama,please lets go and find laylah muyi agama mu tafi Abuja yamma yay.



cikin jan numfashi Dr surayya ta juya kai batace mata komi ba takaici ya cikata ta kama hanya cikin jan tsaki ta barta awajen itama tsakin taja snn ta biyota abaya.



tahowarsu kenan layla tahangosu daga cikin mota dawani irin sauri tajefar da parcel din dake hannunta tabude motar fito da gudu tay kan haseena da ihun murna mummy mumy "mummmyyy" oh my god its my mumm..



kusan kowa saida ya kalleta sabida murnan da takeyi dan dama ta rasa abu kwara daya da zaidan wanke mata zuciya, ko lura da Dr surayya batay ba taje tarungume mummyn tan,...



haseena tafara murmushi tanamai dada jawota jikinta oh my darling my darling baby girl laylahhhhh

autana kinyi kyau sosai waye miki wnn kwalliya haka woww i am so proud of you for looking dis good princess. wani mugun dadi layla taji dan dama bawanda yace mata tay kyau suka rungume juna sosai da haseena suna dariya, sai sann Dr surayya tace "layla how are u. juyowa tay kadan tace umm ina wuni anty,dr surayya tace lfya laylah ina yar uwarki, pls go and call her yanxu kice mata tazo mamanku tazo i bet she dint knw.



da rawar jiki laylah ta mike tana murnan zataje neman nur firdaus cikin sauri haseena ta riqota baya Auta bari kawai ki zauna abunki babu wacce zakije nema intagama feeling celebrity life intan zata zo ai.daga nan wani yagalgala laylan takeyi suna abunsu

Abun har mamaki yake bawa dr surayya sai kawai ta kyabe baki tace toh ni ai ina da kafa bari naje na dubota



dukansu basuce mata komi ba harta wuce cikin hall neman nur firdaus, anan ne kuma haseena ta samu dama tadinga tambayar layla abubuwan da suka gudana tanamai jin irin kyautuka kudade da nur din ta samu ita kanta abun sosai ya bata mamaki dan harga Allah taji sanyi aranta dan dama tana neman kudi danta fara nata shirin na aurensu da adnan datake tunanin shine zai kawo mata daraja da arxiki.





daga dayan fannin Kuwa kowa wajen family members dinshi ya nufa inda mahaifyar jadidah ta fara rungume nur tanace mata Allah yasa miki Albarka fiddausi, Allah ya kai ladan ga mahaifinki, Allah ya taimaka yasa kufi haka anan gaba"



nur tana murmushi tana amsawa da Amin Hotuna sukayi tayi dama sunxo da photo graphers dinsu ,duk y'an schl dinsu sukayi hotuna daya bayan daya sannan sukayi na duka participants.



suna cikin haka saiga mufasa body gurd da wata security mace data rakata bayi daxu tazo wajensun adan gurguje tana k'iran sunan nur firdaus din suna hade ido ta dan matso akunnenta tana cewa yan mata kiy sauri kixo ko Ana nemanki ne acan ta private parking area tun dazu.



dan murmushin dole tayi me sanyi snn tace toh muje, aranta dama tunanin zuwa neman layla takeyi, nan ta juya tacewa su mum din jadida zataje ta dawo, sukace suma gasu nan zuwa ta wajen bari su gama gaisawa da mutane.



sosai kan nur ya kulle dataga security da bindiga ajikinshi na binsu abaya amma dake manyan mutane dayawa sun kirata sunyi mata addua sunyi hotona da ita sai bata saka komi arantaba



suna juyawa ta wajen Private space din taji kirjinta ya riketa atake ta rik'e hannun dayan security mace da karfi, kallonta secutytn tayi da murmushi tace yan mata lafiya kuwa? suna hade ido tace "dont be scared kinji.. ajiyar zucya ne ya kufce ma Nur tace "I dont know why amma haka kawai naji am feeling soo restless..



ga wani shegen bugun zuciya data kasa iya furtashi a fili dan bata taba jin irinsa ba, infact inkaga yadda take tafiya ahnkli kmar bazatay ba zakasha dariya sabida batajin kanta dede sam.



mood dinta na tsoro tsoro yasa securityn tafara mata dariya ahnkli duk ta dauka yarinta ne tace "Dont worry kiyita addu'a kinji restless din zai tafi..adduan tafara yi dan kowani step ta dauka towards private area da mufasa's suke sai taji zucyrta na habarwa da mugun karfi kamar zai faso waje.





daf kafin isowrsu ne saiga Dr simran nan ta iso wajen da wata tsiririyar kawarta me suna Hadiza talba Sun yo wanka iya wanka sun saka wani tsinannen style na matsatsen mermaid gown saman nononsu dayasha surgery rabi duk awaje hadizan ma bata ko daura dan kwali ba gara gara Dr Simran ta dan rike karamin gyale a hannunta kuma wai ma dan atamfa ne me shegen tsada sosai.



isowarsu keda wuya suka fara baza rashin kunyarsu kala kala basu lura da javeed yana zaune acikin motarsa ba face saida hjy mammy dake zaune akan kujera suna jiran nur firdaus ta musu alama suka ganshi duka saida sukadan razana dan Wani mugun kallon kaskanci yabisu da shi na tsawon minti uku ata cikin glass din



He hates it inyaga mace tayi irin wannan dressing din anasu mufasa family values nd principle din saka matsatsen kaya me sharara,guntu ko na yayi komin tsadarsa kuwa, tamkar wani capital insult ne ma darajar gidansu.



they thrive on sleek Elegance, modesty,

originality and vintage

vogues looks musmn ma matayen da suka amsa mufasa's,.dole ne ki zama kina shiga ta mutunci musmn wajen taron addini ya kalle Simran kuma wai yar musulma mai ikirari da salloli biyar shide all these years haryau bega wani quality guda daya me kyau ajikinta ba,she wll neva be a mufasa anyways, saidai gyaran Allah. yana gama watsa musu kallon banza ya basar ya cigaba da latsa wayarsa fuska ba yabo ba fallasa har suka iso daf da shi,



hadizan ce yar rawan kai ta kwankwasa windon ta gaisheshi da kyarma ya mata kallo daya amma be amsa ba suka ja dei suka tsaya ata wajen sa suna latsa wayarsu suma. shigowar kirar Hjy zuby ne yasaka simran tay gefe dan amsawa a sirrance



wanda adede lkcine su Nur firdaus suka k'araso wajen, kanta har juyawa yafarayi dataga wasu irin security sede tana ganin Janet da PA din hjy mama ta ganesu dan sune sukayi ta bayarda kyautakan mufasa a stage but she cant rmber the name of the family tasan dai akwai kalmar ..Fasa ajiki



hadiza talban kawai tagani gefen mota tana latsa waya sai wani da bata sani ba wato mr aqeel, bata wani kalli gefen da javeed yake ba ta je wajen hajiya mamy straight tadan rusuna kasa cikin ladabi tafara gaisheta ita kuma ta rungemeta sosai snn tajanyeta ta dubeta da fara'a tace "NUR fiddausi, Masha Allah, Allah bariki" ni sunana hajiy mammy

ninace akawomin ke dan na miki murna na musammn, yar nan tabbas kin burgeni matuka, weldone my child kinyi kokari sosai Allah ya miki albarka, kinji ko?.



murmushi nur tayi me tsananin sanyi har yanxu tana daga tsugune cikin ladabi muryanta na dan rawa rawa tace "nagode hajiya,.nagode sosai

am so please to meet you maam. hjya tana dan murmushinsu na manya ta shafa kanta tayita mata addu'oi masu yawan gaske harsaida taji hawaye yacika mata idonta,



ganin tsohuwa ce sosai but she is pouring all her love nd emotions into her sai kuma shawarwari masu kyau datake bata kamar wani tasanta da jimawa.



dacan dai ana cewa tana da farin jini bataji aranta hakane bane face saiyau dataga tsantsanso na tsakani da Allah a idanun mutanen da batama sansu ba musmn ma hajy mammy



Juyawa tayi ta dubi duka sauran mutanen wajen ta rusuna cikin sanyin ladabi da trbiya ta gaggaishesu da girmamawa duk dama tasan PAs ne, kusan kowa yay murmushi yace mata congrats,



suna cikin haka saiga Dr simran kayan data sakan duk ya takurata tana tafya akan heels adaddabare ta dawo daga amsa call, ita ko kallon tawajensu ma batay ba taja can ta tsaya daga gefen inda BG javeed yake sai zuba take mishi daga waje...



shikuwa Daga cikin motar he cudnt even breath sai yay shiruuu bayajin motsin komi a duniyar nan sabida kwayar idanunsa masu cike da wani irin girmammen shauki da suka kafe akan yarinyar..



can hajy ta dago kai ta kalli Mr aqeel tamasa alama shikuma nan ya juyo tawajen motar yasamesu ya dan kwankwasa glass din calmy snn yama javeed din magana cos she wanted him to meet nur firdaus datake yawan bashi labari personally dama kuma ita tanace sai suntsaya sun gaisa da ita.



Nur firdaus na tsaye agefen hajya mammy taji tana cewa i wll like him to meet her"wa janet dake tsaye, itade nur bata san ko da ita akeyi ba amma atake taji komi ya tsaya mata cak gabanta yanawani irin mummunan faduwa kirjinta yafara dukan tara tara wani fat fat takeji, gashi dama atsorace take dasu dan babu wani mahalukin mutum dake wulgawa ta wajen da suke din ga uban security da suke zagaye dasu.



kanta ta saukar kasa cikin dauriya sede ayanxun tsigar jikinta duk ya harxuka ya tashi aranta ji takeyi kamar zatay gamo da wani aljani.......

ITS REALLY A LONG PAGE KAMATA YAY A YI MATA ENUF COMENTS IF NOT NA TO REST FOR THIS WEEKENDS OOO U PPL DONT KNW DAT ITS DAT UR COMENT THAT MOTIVATE US TO WRITE HAPPILY AND ON TIME ABI?#SURAYYAHMS

08060712446



[05/04, 22:01] Anne-Aurora>Ø‹Ý: *NUR FIRDAUS...28*

_@SURAYYAHMS_





Hajiyah Mammy ta rike hannun Nur Firdaus slighlty a gefenta lkcin fuskar ta cike yake da alfahari da annuri me sanyi ta kalli Nur da murmushi tana cewa yan mata yi haquri kinji inada wani mutum ne me muhimmci da nake so ki gaisa da shi..



Nur ta dan lumshe ido zuciyarta na bugawa kadan-kadan ta gyada kai ahnkli dan ita kanta bawani nitsuwa bace sosai ajikinta ynxu kuma tarasa dalilinta najin hakan kwata kwata...



Daga dayan gefen kuwa sai after like 4 mins da kaiwa aikan sann javeed ya iya daurewa ya dauke kwayar idanuwansa akanta ayayinda wani tsimamman ajiyan zuciya takufce masa very slow nd deep kuma asirrince...



kkrin tattaro hanklinsa da nitsuwarsa yakeyi dan already wnn oily ruwan idanunsan dats dark grey nd soft sun juya kansu in a sexy way suna masubada wani irin elegant calm look na nuna boyayyar rikicewa tareda kkrin kwakkwalo makansa wata sabuwar kamiya dakuma kwarjini.



yay tsamm da kansa ma tsawon mintina har saida dukkan nitsuwar ya dawo jikinsa wanda tamkar kokon zuciyarsa ba acike yake da rudanin kallon kyakkwar fuskarnan da baya iya yin bacci cikin dare inbe ciresha a kwakwalrsa ba...



mentally wasu double smirks suka kufce masa ta gefen cute bakinsa dan out of all the place he imagine kwata kwata baiyi tsammanin zai gan yarinyar nan anan wajen ba, the damn girl he plan to give his whole heart to..such a small tiny world, duk ya dauka sai ya yaga duniyan piece by piece kafin nan ya tsamota sai gata gabansa cikin sauki.



dan karamin sautin hmm din ya kufce a ta ramin bakinsa bana tsammanin wanda yake daf dashi ma zai iya yaji. lallausar hannunsa dataji wankn manicure ya mika tagefen inda yake zaune ya danna wata button ajikin motar nan wani mini palate ya budu,wasu

shegun ultra premium limited edition sun glasses ne aciki guda biyu, daya na flexing daya kuma he wears it like a crown. black venom tactical aviator shade wanda yay dede da kalar kayansa grey colour ya tsallake yamika hannunsa ya dauki Baki kirin.



obsidian mirage matte black titanium shade, irin sleek din nan me sharp edges limited edition with no luxury logo,cikin nitsuwa tare da rantsatser aji me sanyi yadora shade din bisa kan idanuwan sa wanda gabaki daya ta bashi irin look din nan na "you're not

34 / 52