Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

NUR FIRDAUS Imanin 'Ya By Anne-Aurora

Author :  Anne-Aurora Category :  African Stories & Novels

Chapter   14 / 52

39K to 42K   out of 155.7K words

gado...



daga nan batay wata wata ba tadauki wayarta ta dinga kiran malam liman akan koda zaizo ya kaisu asibiti amma sai wayar yayita ringing ba a daga ba.



cikin matsanancin sauri tafita a dakin kirjinta na wani irin bugawa da matsancin karfi, fargaba da sabo da daukar nauyin yar uwarta yasata bata ko yi yunkurin neman uwarsu ba, babban damuwarta kawai shine yadda tabar laylan akan gadonsu tanata rusa kuka rike da cikinta cikin murkususu.



tsabar saurin da nur take kafafuwanta har hardewa suke adede kan stairs caraf taci karo da mahaifyarsu tafito tareda saadat agefenta sun rike hannun juna sun sha wani irin kwalliya me daukar hankali kamar ba safiya ba.



wani irin tsimammen kallo tamusu me tattare da daurewar fuska da takaici batare da tasan ta musu irin wann kallon ba.



mrs haseena kuwa gani take kamar tsabar kishi ne kawai nur firdaus take taya mahaifinta alhaj Haroun ciroma daya rasu tuntuni shiyasa ta tsani ganinta da mijinta sadaat..



harji take aranta kamar nur firdaus sam bata kaunarta inba hakaba ai da bazatana kishi da abunda yake sakata farin ciki ba......



ahnkli cikin harde rai nur firdaus ta sauke idanunta kasa tadena kallonsu tay shiruuu cikin tsayuwar cak da tay abazata duk dama wn snyin nitsuwartata da kwarjininta nacike idanun duk wni wanda yadora idanuwansa akanta kai tsaye.



kallon mamaki duknsu biyun suke jefata ma fuskatta da yay wani irin haske da kyau na musamn sabida kalar hijabin dake jikinta warm brown colour ce ya dace da skin tone dinta bana wasa ba.



a hankli mrs haseena take tafe kamar wata sarauniya sanye da wata kyaffeiyar riga da skirt na material kalar cool brown an sakaya shi da pure golden matured kimono irin na manyan mata da bakin gyalen shi tayi rolling akanta expnsiv gwalagwalai kuwa kamar zasuyi magana a wuyarta da hannun ta.



shikansa saadat dake gefenta yasan ajinta na babban mace me ji da ilimin zamani sosai tafi karfin karamin yaro kamarsa saidai duk sanda yaga nur firdaus baya sanin yanayin dayake shiga ciki dan bakaramin son yaga yay wani abu da ita yakeji akasar ransa ba.



shibaice yana sonta ba amma shida gangs din abokansa they have this boyayyar obsession da calm innocent small girls masu karancin shekaru wayanda sunsan virgins ne specifically cool ones din wanda basuda tsantsar fallin jaraba kamar inda yake ganin maitar jarabar da layla take fama dashi



gashi akan laylan aka bashi aiki shikuma sam laylah bata taba burgesa ba dan ya lura halin son maza da muguwar jaraba irin uwartane ajikinta bana wasa ba



izuwa yanxu babu kalar gindin manyan mata dabaici arayuwarsa ba hakama yan mata da yaran masu kudi da yan iskan daga yaran talakawa, da wanda suke kawo musu kansu, duk dai yanxu iyaka abunda ya rage masa yacimma a ransa shine kawai yaga yakwana da karamar yarinya wacce bata san kan harkan sex ba, a fragile girl dats so innocent kamr dai nur firdaus din she alwys seem like the best sex host for his passive exploration acikin idanunsa.



suna karasowa gaban nur firdaus suka zuba mata ido tadago kai ahankli fuskanta ba a sake ba Da sanyn muryan kasaitarta tace Good mrning mummy..

bayabo ba fallasa mrs haseena ta amsa da mrning. shiru ne ya dan ratsa wajen batare da takalle sadat ba sai can tace mashi sannu ina kwana ..wani mmm kawai yay cikin shan qamshi sannan ya kwace hannunsa daga cikin ma mrs haseena ya dan ma haseenar peg a gefen kumatu..



"babe zan wuce ki kulamin dakanki.



kafin ta amsa ya rike habarta da hannunsa yana wani shuuumin murmushi muryansa kasa kasa yace hassy babyna me gidan dadi"..



cikin kashe masa ido tare da jin matsancin dadi aranta tace haba honey muna gaban yarinyane fa kawai kaje kadawo din da wuri kaji, i have alot for you tonight...



yana murmushi baice komi ba ya wuce haka tadinga bin bayansa da kallon kamar zata hadiyeshi, yana dan wucewa nan da nan ta hade rai ta dubi nur firdaus dakanta ke kallon can kasa cikin yatsinawa tace ke hajiya ina zakijene da sassafe kinata sauri kodama haka kikeyi idan bana nan saiki na satar jiki kina fita yawon ki da safe...? uhmm ta karkada kai dama can maman saeed tasha gayamin cewa wani me mota yana zuwa kofar gidana yana daukarki da safe ko shine yauma yazo dan uban sa???



nur tay shiruuu batace uffan ba, can snn tace mummy Laylace ba lafya zanje na kira malam liman ne mukaita asibiti.



atake haseena ta sauya murya ta rike kirji tace aihooo toh meyasa mei autan? ya salammm, da wani irin dagon murya tace shine kuma kike tsaye? pls move move hurry muje inganta oh my god oh my laylah



kusan ma bangaje nur firdaus dintay ta kama hanyar dakinsun agugurjuje nur firdaus ta biyota abaya cikin sauri da matsanancin takaici



kusan atare suka iso cikin dakin suka samu layla ta wani rungume kanta ta kakakkeme jikinta sosai tay tsamm da idanunta kamar wacce bacci ya dauketa a wahale





kai tsaye mrs haseena ta karaso jikin gadon cikin sauri tahau tattaba jikin layla da baiyi wani dumi ba iyakar fake hawayen data gani akan fuskan ta ne kawai yasa taji kamr ta dan amince.



tadaga ido ta kalle nur firdaus da yanayin tuhuma kikace min layla babu lafya anan kuma naga bacci kawai takeyi.



nur tace na dawo daga karatu kenan na sameta a toilet tana kuka tacemin ciwon ciki me tsanani takeyi shine na kwantar da ita na fito waje zann..



cikin katseta tace ya isa haka, naji abeg its okay, inma karya kike min ohon ki sickness shall neva be my auta's portion tana fadin hakan tazauna ahankli daf da layla tafara shafa mata kai ahankli cike da nuna so da kulawa...



nur firdaus na tsaye batace komi ba jikinta asanyaye sosai ta juya zata fita tamata wani irin harara ke ina kuma zakije ko me motar har yazo ne kike sauri..



cikin jin wani irin rauni nur ta juya muryanta har na rawa rawa sosai tace mummy please stop accusing me dan Allah kidena zargi na da abunda bana aikatawa, kuma naga Adnan shehuri ne kawai yake zuwa daukarmu a motansa in malam liman baya nan kemafa kinsan da haka amma inbaki yadda ba ai ganan laylan inta warware sai ki tambayeta.



cikin harde rai tace nooo i dont want to fill my head with white lies ke de duk abunda kikeyi makanki kikeyi bawani ba..



take nur firdaus taji wasu hawaye masu shegen zafi sun kawo mata cikin idanunta

sai tay shiruuu bata kuma kara motsi ba



dukan abunda akey laylah na nanike tana najinsu mrs haseena na shirin kara budan baki laylan tay wani yunkuri tareda mika kamar wata me aljanu cikin saka sabuwar kuka tace wayyo Allah na ciki na.



cikin wani irin sauri nur firdaus ta karaso tana kkrin riketa da kulawa lkcin mrs haseena ta dan ture hannunta gefe snn ta kwace laylan da karfi ta rungumeta akijrnta sosai



ahankli take shafa layla dake kukan makrci cikin rarrashi tace shushhh auta shushh wayyo Allah na ashe abun da gaske ne oh my layla sorry kinji yar auta



wani irin narkewa layla tay ajikin maman nasu tanajin wani shegen dadi sosai



babu kunya mrs haseena ta kalli nur tace nur toh jeki kira malam liman din mana yazo mukaita clinic yanxu



ahnkli nur ta share tsillin hawayenta daya fara zuba tamike jikinta a sanyaye tafita tana tafiya ahnkli kamar wacce bata da laka dan tun tanakan stairs taji wani abu me ciwo ya rike mata kirji kawai sai ta fashe da kuka me sanyi.



haryau bata san me takey wanda har yasaka mummynsu take mata kallon yar iska me bin maza ba sosai wnn abun yake mugun raunata mata zuciya yana mugun ci mata rai.





kafin ta isa kofar gate tashare hawayen ta cikin kirkiran murmushi me sanyi da ladabi suka dan gaisa da malam liman sama sama snn tace masa mummyn su tana kiransa ata ciki



kusan atare suka taho yana mai bata hakurin daukar wayarta da baiyi ba yace mata ya zaga bayi ne..



bangaren layla kuwa tunda nur firdaus ta bar dakin ta farfado da wani sabon makircin ta nanike akan kirjin uwattasu tace sam ciwon cikin baikai na zuwa a asibiti ba dama haka yake mata in period dinta ya kusa sai an samata ruwa a gida...



cike da shagwaba tace "mummy kice malam liman yakira likitar nan datake makwaftan nan da nan tazo ta samin drip din kawai anan i will be fine basai munje asibiti ba..



mrs haseena tace 'Auta ta are u sure??

tun bata amsa ta ba tatattaba fuskrta me alaman rashin samun isasshen bacci cikin damuwa tace yaaaa salammm u look pale laylah kode baki da isasshen jinine ajikinki kinama cin abinci kuwa? wnn muguwar dadanki i dont even knw what is wrong with her sai naga kamar bata kulamin dake.



layla ta dada narkewa ajikin mumynsu cikin shagwaba da kanann kuka memekon ta kare nur din sai tay shiru abunta, cikin nishi take cewa i wll be fine mumy kawai de bazan iya fita bane banajin karfi ajikina..



tace "dont worry auta ta i wll do wat eva it takes, sorry kinji wani yagalgalata laylan takeyi kamar zata maidata cikinta badon komi yasa take son layla ba saidan gani datay kmr raayinsu yazo daya da ita sosai.



ayayinda mrs haseena takekan shagwaba layla nan saiga nur firdaus sun shigo da malam liman sukay sallama tun daga kofa aka amsa musu ciki ciki.



yana gaisheta bata wani amsa shi ba ta bashi umarni dede kamar yadda layla ta gindaya mata..



tace akwai wata likita anan makwafta pls ko nawa ake biyanta zan biyata tazo tasaka ma autata ruwa dan taji karfi ajikinta, and i need you to get sum fast food a restaurant

yanxun nan inba de kashe min yarinyata zaayi ba..cike da mita tace yarinyar nan duk ta rame wallhy sekace babu mutane agidan nan taja tsaki ta daga wayarta ta daddana tay transfering masa kudi dubu ashirin



fuskanta ba asake ba tace masa natura maka kudi a acct dinka malam liman so be fast about it bana son raina ya kuma baci..



cikin ladabi yace Allah ya huci ran hajiya duk angama..



batako kallesa ba harya fita...



cikin sanyin jiki nur firdaus ta karaso ciki daga ganinta kasan tanajin mugun tsoron magana amma sosai layla tabata mamaki





layla bata taba ciwon ciki irin haka ba kuma basu taba kirar wata nurse ba haryaushe layla ta kitsa duk wayann karyan ma maman nasu???



batare da cewa komi ba tama laylan yay jiki

cikin nokewa layla take amsa ta cikin nishi. daga nan basu kara kulata ba har taje tay wanka tazo tana kan shiryawa saiga nurse din tazo nan suka gaggaisa ta duddubba jikin layla itade bataga komi ba amma dake sun nace sai kawai tabi tasaka mata ruwan drip aka biyata ta fita.



lokacin ana neman wajen karfe tara nur ta yanke hukunci zama agidan domin kulawa da layla amma haka mrs haseena taki fir tace mata ta shirya kawai tawuce makaranta dama ba don Allah take zama da yar uwartan ba.



wasu maganganun nata yay ma nur ciwo amma haka ta danne komi aranta tay shiru

abincin da malam liman ya kawo aka bata take away daya mrs haseena tace sede taje ta ci abincin a maknrta sabida makarar datay...



haka malam liman ya dauke nur firdau wajen tara na safe ya wuce yakaita schl da kyar saida ya saka mata baki kafin aka barta ta shiga dan ma wai ansan bata sa'ba saba dokar mkrnta ba





daga gidan daga layla sai mrs haseena kowa na famar baza halinsa dan mrs haseena bata minti biyar kira bai shigo wayarta ba, after while ruwan drip da aka saka ma layla yakare ta cire abun ta watsar musu anan, tasake cin abinci tay dam tasha wanka ta saka kanann kaya nan tadau wayarta ta dinga bin wakokin soyayya a tik tok tanayi tana neman seduction ideas a internet...



sai can da yamma kafin nan mrs haseenan taleko tazo tadauketa sukaje wani wajen kwalliya suka shirya tsaf snn suka dan fita shan iska a gari, dan yau din akwai wani dan karamin taro na manyan mata da akeyi acan anguwar maitama and since laylah is with her taga yadace yau din tanuna ma manyan mata masu zaginta cewa bata kulawa da yaranta cewa itadin jajiritacce uwace...





malam liman ne ya tukasu har wajen taron wanda koda suka isa wajen already ya cika da manyan mata masu fada aji babu wacce zaka kalla idonka bai koshi ba daga matayen ogane da sai manyan mata da suke amsa sunan ogogin kansu kowaccensu taci uwar wankan da manyan leshuna ubansu ankuma zuba dinkuna anbi wuya da hannu da ruwan gwalagwalai masu shegen tsada ..



ita kanta laylan wata shegiyar golden colour abaya ta kusan million biyar mrs haseenan ta umarceta data saka, tuni tabi ta kawata tas tass da tsadaden abun wuya da dan kunnen gwal da kuma agogo..



dedekunsu acikin matan ne sukazo da yaransu maza da mata teenager haka amma kai kace basu taba ganin yayan mrs haseena ba dan kuwa tsabar madarar kyau da Allah ya zuba mata ita da yayanta babu mahalukin da zai daga ido ya kallesu baice tubarkallah ba....

NUR FIRDAUS BY SURAYYAHMS

08060712446

[12/02, 19:16] Anne-Aurora>Ø‹Ý: wajen zama na musamn aka basu ajerin vips shade mrs haseena tawani rike hannun yarta laylah haroun tana tafiya a kasaitance kamar wacce bazata taka kasa bama...



wani irin jin kanta takeyi musmann dataga tsabar kyaun yarta laylah ne ya jawo hanklin kowa akansu gashi suna kama daga gani babu tambaya zakasan layla yarta ne



zamansu keda wuya yan gulma suka dan fara zagayeta ana raha ana dariya laylah kuwa tana nan gefen su tana famr kamewa baifi da minti goma ba wasu mahaukatan motoci kirar roll royce suka cincinrodo cikin wata razananniyar convoy me dukan kirjin mahassada.



zumbur mrs haseena ta mike tana washe baki uwargijiyata hajiya mariam kanem shehuri ce ta iso waje ya kara rikicewa aka tattashi akaje tarbanta



akaro na farko kenan da layla taga matar ido da ido dan kuwa karamar sumewa tay dan hatta motar da matar take ciki wani qamshi na musamn yakeyi da wata iriyar mahaukciyar turaren wuta me matsancin qamshi, gata fara sol kamar sadaka yalla sede ta manyanta dan koinanta acike yake tam tam da nama jikin ta amurje hutu da madarar dukiya ya gama ratsata tako ta ina,saukarta gwanin burgewa sauran yan uwanta ne da aminanta guda biyu suka rufa mata baya sai fadanci ake musu takota ina



kirjin layla take yafara bugawa da wani irin karfin tsiya sai tafara jin kamar me rabata da shigewa cikin wnn familyn saidai mutuwarta





[15/02, 06:51] Anne-Aurora>Ø‹Ý: NUR FIRDAUS...16

Arewabooks@surayyahms





zugar Manyan Mata

ne masu daraja da arziki suka rufawa hon hjy mariam kanem shehuri baya har izuwa wajen zamanta da aka tanadar mata na musmman masu mata kirari sunakan yi wasu matan na shera mata guda gwanin burgewa, kaf Kayan jikinsu da fuskokinsu na she™i wal wal wani irin tsantsar jiji da kaine da rantsatsar kasaita yake famar bayyana a fuskokinsu



laylah dake bin kowacce da kallo a fakaice tanaji aranta yadda matan suka matukar burgeta.



bayan waje ya dan lafa da gaishe gaishe nan mrs Haseena ta taho da fara'a tana tafiya tareda sanyin kasaita Layla kuwa tana gefenta cikin sanyin taku fuskar nan tata kuwa kamar antsaga ruwan madara.



kame kanta tahauyi na musammn dan kuwa tun daga shigowarsu hjy mairam shehuri laylahn tabi ta rasa nitsuwarta barinma da sukazo kusa dan sugaisa da tawagar familyn shehuri daga ita har mumyn nasu haka suka dan rusuna kasa da ladabi..



cikin mika jinjina mrs haseena tace ranki shidade honourable hajiya mairam kanem shehuri giwar mata Allah shi temake ki barkanki da shigowa.



hajya mairam ta dan jinjina ma haseena kai cikin shan qamshi da mulki bata wani amsa ba idon sauran mata kuwa kaf na kan layla da ta rusuna kai kasa da ladabi sosai kamar mutuniyar arziki....



haseena na murmushi takalle yan uwan hjya mairam din dake gefe

manyan hamshakan mata ne wanda suna matukar kama da hjy mairam din a fuska



cikin girmamawa tace

hjy amatu, hajiya ruqayya kanem, hajya mariya shehuri please ure welcome ma's



...dede nan ne layla ma ta gaggaishe su da ladabi sosai



hajy mairam dake jiji da wani irin mulki da kamewa bata wani kalleta ba yan uwanta irinsu hjya amatun ne suka amsa da fara'a nan da nan hajiya ruqayyan datafi kowa kama da Adnan tadan kalli laylan dakyau snn tace haseena Wannan fa?wata Hurul-ayn ce a duniyar namu!"..



Wata matar me kudi data sha leshi agefenta dake murmushi tace saura kadan ince hala kanwar haseena ce tsabar suna kama but she is soo young tafurta hakan tana kallon kyakkwan fuskar Laylan sosai suna yar dariya.



uhmm Gaskiya kam! Wannan ai ba kyakkyawa bace, ace mata dai kyautar Allah hjy amatu kanem ta furta tana kallon laylan da kyau daga sama har kasa



lkcin Laylah ji take yi kamar kanta zai fashe dan tsabar dadi, kanta na kallon kasa tay murmushi a hankali bakomai take tunani ba sai yuwar samun Adnan a rayuwarta nan ta rufe idanunta a slow tana mafarkin yadda hala wata rana zai ri™e hannunta yace wa wayanann manyan hamshakan matan cewa itace kaWai a cikin zuciyarsa.



zuciyar mrs haseena kuwa cike yake da alfahari takara jan hannun layla zuwa kusa inda Hajiya Mariam Shehuri ke zaune cikin izza tare da sauran manyan matan snn tace



"ranki shi dade Hajiya, wannan ita ce Laylah Diyata ce yar albarka."



sauran matan duka suka kalleta irin ohh wow masha Allah.



da kyar Hajiya Mariam ta kalli Layla sama da ™asa snn ta yi karamin kasaitacen murmushi.



muryanta kasa kasa tace masha Allah Gaskiya kyakkyawace amma itace Wiyar ki ta farkon? Nur Firdaus, ko?" i hve heard so much abt her from my dearest son Adnan, kullum sai yamin zancenta, but i am quiet taken a back, inde itace wann to tabbas Adnan ya haukace, ta dada kallon layla up and down, "yeah she is pretty.. amma kyaunta bai kai yarikita min d'a na ba koya kika gani yan mata...?



sauran matan suka saka dariya haha haha haha nan aka maida maganan ya dawo raha kowa na fadin albarkacin bakinsa



mrs Haseena tadan haWiye yawu jin abun ya bala'in cakkarta a kirji amma haka tafuske tabiye musu cikin rahar tace "aa, Adnan bai haukace ba ranki shi dade wann aiba nur firdaus bace,

14 / 52