Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

NUR FIRDAUS Imanin 'Ya By Anne-Aurora

Author :  Anne-Aurora Category :  African Stories & Novels

Chapter   23 / 52

66K to 69K   out of 155.7K words

kira mechanic agari....



tana gama rufe baki laylah tace nide bazan je ba banyi niyya ba



aysha tace kinga jadida kuzo muje mudan gangara gidan antyna atacan musha ruwa kafin hajiyan sadaqa ta dawo dan ban isa inje inga abunda yafibkarfina inzo ina mafarki da dare ba



nan jadida ta ciro kudi a jakarta ta mikawa nur kawata kisaka min sadaqar kinsan nidai da zanbiki muje amma banason na jawo aljanuna su tashi kinsan da kyar aka magance min



nur firdaus tana dan murmushi ta amshi kudin ta saka ajakarta sann tace mata bakomi, ta kalli layla da aysha tace ku kuma kuyi hankali kar baba driver yazo yagane baku nan ya kai sunanku gaba ai kunsan masfr malam bello wallh baya wasa.



aysha ta jawo hannun laylah tace bakomi in sha Allah koda ma bai ganmu ba ai nasan hanyar da zamubi mu koma hostel batare da ansani ba...



daga nan sukayi sallama su ukun suka sace jiki suka tare abun hawa sukaje gidan antynsu aysha batare da kowa ya lura ba..



nur firdaus kuwa kai tsaye taje ta samu Ameer dinsu, dake suna dan shiri itace amirah, tajashi gefe tace masa zataje cikin makabarta yanxu zata dawo yace mata bakomi, daga nan tay wucewarta gaban gate din morque din tana lura da yadda tsayuwar securityn javeed mufasah ya hana c'mon mutane motsawa ata wajen duk da haka bai hanata karasowa ba.



ahankli take tafiya tana kallon hadaddun convoy na motocinsa guda biyar masu daukar ido dan inba a film ba bakasafai ne zakaga irinsu a fili ba



wajen ya dau shiru tana lellekawa koda zataga masu gadin wajen amma bata gansu ba sai body gurds din javeeds wanda kowa yake jin tsoron karasowa kusa dasu dan karfafa ne gawasu muguyen riffles amd sniper guns a hannunsu ready to shot onsite.



kafafuwanta harna harhadewa tadan dawo da baya ta gefe can can ta hango wani mutum yana zaune ya rafka tagumi



cikin nitsuwa ta karashe wajen sai kuma taga tarin mabarata ne sunkai su ashirin mata da maza da alama dik jira suke wani ya fito daga grave yard din ya basu sadaqa.



nur ta karaso cikin nitsuwa ta samu wata yar jagora data riko ta mamanta sanda tace "sannunki yarinya ko kinga masu gadin makbartan nan???



yarinyar ta kalleta snn tace ayyo sunje tacan suna tattaunawa yanxu zasu zo..



tun kan nur ta budi baki daga gefe taji wani kuturu yana mita

"tirr tirr wai inda a taimake ka sai an cuceka ni wallh da zanga wann mufasan da sainagaya masa cewa duk ranar dayazo ya bada sadaqa abamu toh rabawa mukeyi da wayancn matsiyatan

wanda basa da tausayi.



wata mata tace kai talle da Allah kayi mana shiru da muka samu ana kiranmu ma

inda basu kiranmu a ina zamuna sanin me kudin yazo shida baiya zuwa nan sai an shafe lkci me tsawo.



makahuwar tace toh kuyi ahankli de kar suji mu dan kunsan koyaya ne ma ai muna samun me tsoka ni kudin makarantar ya ta nake nema kar ku jawomin salalar tsiya



kamar zombie haka nur ta tsaya tana jinsu suna musayar yawo tsakaninsu they all look desparate and hopefull.



Allah de yajikan iyayen mufasa yasaka kuma yafito lafya dan yauko dare zaiyi acikin makarbtan nan muna nn muna jiran fitowarsa.



nur ta rasa gane kansu ta kalli yarinyar tace ki nunamin ta inda masu aikin suke kinji ina sauri ne..



cikin gyada kai yarinyar ta nuna mata wani siriryar hanyar dayabi bangon makabartan tace kibi nan akwai wata yar karamar kofa da ake shiga makarbatan ta baya masu aikin duk suna wajen suna tattaunawa akan yadda zasu cucemu.



cikin kyabe baki nur tace toh nagode, ta juya kamar zata wuce sai kuma ta dawo ta babbasu sadaqar naira dari biyar biyar

makahuwar da tace kudin makarntar yarta take nema sai ta dunkula mata dubu goma a hannunta ta wuce cikin sauri..



Allah ya miki albarka

Allah ya hadaki da sa'a

Allah ya biyaki

Allah ya sadaki da rabo



babu kalar adduar da basu mata ba dan hartay nisa tana iya jiwosu daga can.



cikin sauri take tafiya da tunanin kofar na nan kusa ne sai taga kuma tanata tafiya har yanxu bata iso ga kofar ba, gabaki daya sai taji hanklinta ya fara tashi duba da bata da wani lokcin jimawa amma dake babban katanga ne ya zagaye wajen gabaki yasata fahimce tsarin wajen dan kuwa makabarta babbane sosai.



ta baya baya ta dinga bi cikin sauri hartana haki da kyar taci karo da kofar nan ma tayi tsayuwar minti biyar bataga kowa ba, nan ta bude kofar ahanklo shiga ciki gabanta na wani irin bugawa dan bata taba shiga cikin makabarta ba sede ta tsaya a gate ta bada da sadaqa ta wuce abinta.



tunda ta shiga cikin makarbartan taji tsikar jikinta yana wani irin tashi, gashi sai kwana kwana takeyi tama kasa gane ina ta dosa, ahnkli take tafiya kirjinta na bugawa da mugun karfi, har ta danyi nisa aciki kafin nan ta kalli wani ma'aikaci yana tahowa a fusace da murtukkaken fuska cikin sauri ta iske shi yanayin yadda tamasa sallama da nitsuwa yasashi ya dan sassauto atake yace "ke yarinya meya kawoki nan kiyi mar maza ki fice anan kar akamaki a harbeki



cikin katsesa da sauri tace "baba na kawo sadaqa ne akace min kunata nn, nan ta ciro sabbin kudi daga jakarta ta mika masa da yanayin tsoro tsoro atattare da ita yace aiho, Allah sarki Zaa saka miki asusun sadaqa Allah ya amsa



ahnkli tace Ameen



yace toh maza kibi nan ki fita da sauri akwai baqin security kar akamaki..



tace toh, tare da duban agogonta taga wai har 5:30 da wani irin speeed ta juya tabi hanyar daya nuna mata tafara tafiya har ta kai bayan wani lobby da dan tankan ruwa awajen hanya sun kaso kashi biyu agabanta sai kuma ta rasa wanne zatabi



kirjinta na bugawa cikin rasa nayi ta karaso cikin bangon dake kusa da hanyar lobbyn ta tsuguna ta kunna famfon dake jikin tanka da niyyar wanke fuskanta da ruwan sanyi wai kodama nitsuwarta zai dawo jikinta dan duk sanda taga kabaruka sai tafara jin rauni da kuma zafin mutuwar baban ta yana tsttsafo mata kamar ruwan wuta.



*******

daga cikin cikin makabartan kuwa

Kuka yake sosai gurfane a gaban wani kabari wanda yanayin kukan nasa kadai zai iya tabbatar maka cewa haqiqa wannan mutumin yayi babban rashi, musamman ma yanda idanuwansa suka kumbura sukayi wani irin jajur ta yanda duk wanda ya kallesa bisa kallo daya to dole ne sai nashi idanun shima sun ciko da qwallah tsabar tausayi.



A nan gurfanen da yake yake ta tunawa da ranar da abun ya faru yana kuma jin tsananin nadamar faruwar hakan, jikinshi yayi matuqar yin laqwas bai wani iya daurewa ba yabi ya rungume kanshi sosai ackin wata kasalallen shauki da rauni mai tafe da ciwo mai azabtarwa, babu abunda yake zubarwa face hawayensa masu saukowa da turirin numfashnsa mai zafi da ciwon rashinta daya jima yana damunsa, da kyar ya soma iya bude idonsa yanamai rarrashin zcyrsa da kalamai masu taushi da sanyi duk da kukansa yafi yawa awajen amma yafi awa daya da rabi yana mata addua.



rashin mahaifiyarsan wani irin ciwo ne da bazai taba warkewa a zcyarsa, ahnkli ya tashi daga wajen yabi wata karamar hanya inda akwai lobby ya jingina bayansa da bangon lobbyn ya lumshe idanunsa yana wani irin girmamman nishi nishi me cike da kunan rai da radadi,



zafin wutar dake ci cikin xuciyarsa yasaka labban bakinsa yin rawa rawa yakasa iya daurewa hannunsa ya zura cikin gefen tsadadden tux dinsa yazaro wata abu kamar key din mota kirar lamborghini wanda in kasheka za'ayi bazaka san ligther bane face sai da ya danna tsakiyar abun wata tsiririyar blue flame ta kunno,



daga cikin aljihunsa ya zaro cigarete guda daya ya danna akai snn ya jefa tabar a bakinsa tareda wani irin lumshe idanunsa inda zaka gane cewa bai saba shan taba ba sai yanacikin wani mayuwacin yanayi



wata irin zukar hayakin tabar yay da uban yawa ya fetsata sama yanamai dada manna bayansa ajikin bango,tulin hayakin daya zuka na fita masa hanci da baki a lokaci guda sai yafara jin nauyin dake kan kirjinsan na raguwa sosai kamr yanabin hayakin taban ne yana washewa.



Nur firdaus data rufe idonta gam da suke cike taf da hawayen fargaba mai nunnuke da tsananin mararin mahaifinta tafara shako warin tabar tamkar wanda a fuskarta ake busawa.



idanuwanta dake zubda hawaye na lumshe, bata ko budesu ba sabida wani iri da ta dingaji dan bakaramin tsanar warin taba tayi ba, ta jima da karantawa a wani littafi datake bi a library angaya musu cewa warin taba yafi illa wame shaka akan wanda yake zukarsa kai tsaye, wanda shiyasa wayanda yake tarayya dame shan taba, ko suke zama a kusa dashi kullum ders great posbbility kai da kake shakar ka riga me busawar mutuwa daga effect dinsa..



warin ya isheta sabida bata yi tsammanin me busa wann tabar yay

nesa da ita ba,fararen hannunta ta dora akan fuskarta tadan share hawayenta ahankli cikin sanyin jiki tay kkrin bude lumsashun idanunta tun bata gama budewa taga wani irin hayaki tamkar na silencer mota yana fitowa ta baya daf da ita, a firgit tajanye daga jikin bangon jin kirjinta ya wani irin bugawa da karfin tsiya kai tsaye kwakwalta ya kaiga tunanin ko gobara ne yake shirin tashi ata wajen dan da akwai ciyawa babu lefi..



gabanta na bugu ta taho da matsanancin sauri zatay wajen da tunanin kar wani dan iskane yasha taba ya yar akan ciyawa iska ya dauka, da wani irin sauri sauri ta harzuko kafafuwanta harna harhardewa, bai dauketa five secnds ba ta dafa bangon da wani irin faduwan gaba ta dan leko, duk sanda javeed yake shan taba a boye a hankare yake face yau dayaji kamar baqin cikin dake cinsa aransa yake busawa waje ba hayaki, nur fidaus na juyowa ta wajen ta hangosa, cikin tsayuwar cak wanda tafi ta minti biyar bata iya motsi ba dan ko iya dauke idanunta akansa na scnds daya bata iyayi ba.



idon javeed a lumshe amma wani irin bugu kirjinsa yaji takara kamar zcyarsa zata ballo waje da mugun karfi abun da bai taba ji arayuwrsa ba kenan..



gabobin jikinsu kusan atare yake sarewa tawainiyar bakon yanayi me rudarwa yanamai ziyartan gangan jikinsu da kwakwalwaru cikin salo na sanyin shauki datazo musu iri daya kuma a lkci daya.



busar tabar kawai yake like typical Mafia gangstar, kai zaka dauka yana da shegen jiji dakai da rudeness, dan tsam yaki ya bude idonsa,and with each scnd idon nur firdaus yay spending akansa numfashinta takeji yana sarkafewa dan bata taba ganin irin cikakkun mazan nan kyawawan gaske da ake gani a fictional movies ba saiyanxu



sai duk tarasa menene ya rudata game dashi dan kuwa fallasashen kyaun surarsa da bata taba ganin irinsa bane, koko wnn busar taban mafia boss din dayake with all the strong emotions swaying in his face and muscular body.



cikin tattaro makanta nitsuwa ta dauke idanunta akansa ta saukesu kasa lkcin kirjinta kamar zai fashe, aranta taji wata murya nacewa tunda ba gobara bane kawai ki juya ki tafi tun kan wnn mutumin ya bude idonsa. aikuwa kmr an tunkudata ta wani irin juyawa cikin sauri sauri zatabar wajen abazata taji inuwar mutum abayanta kamar an jefosa, da tsananin tsorata ta rike kirjinta tana shirin sankamewa da gudu

taji dirar"excuse me?!!!

kiris ya rage ta saki fitsari ajiki dan strong husky voice dinsan da ya dakatar da ita bata tabajin nau'insa ba karfin muryan yasa taji jikinta ya dau rawa rawa dan ba a cikin hayyacinta ba ta juyo saikuwa karaf suka hade idanunsu waje guda..atake javeed ya rike numfashinsa kamar wanda yaga fatalawa agabansa



nur firdaus kuwa tuni tay sumewar tsaye dan wani abu kamar sihiri ne yake fixgarsu ayayin da suka gama karewa halittar junansu kallon tsaf tsaf acikin scnds guda..



kwayar idanunta is as deep as an arabian coffee amma nashi is deep grey yana da wani iri hazo hazo aciki kamar hayaki ne yake tashi aciki.



ruwan idanunsa cikin nata bai cire ba, da wani irin karfi yazuko hayakin tabar saida ya kusa kai ta karshe ba'a cikin hayyacinsa ba yawani fetsa mata hayakin akan fuskarta dan bai taba ganin wata nitsyr halittar data dakatar masa da bugun zuciyarsa kai tsaye ba saiyanxu,



jikin nur na rawa tari me nunnuke da tsorata ya shaketa

saikuma taji mugun haushin kanta data tsaya gaban wann dan iskan, kusan ahatsale tay yunkuri zata juya



idanun javeed din na kanta da wani irin kallo probably he havent gotten enuf of her arabian coffe eyes,tana juyi taji wani abu me mugun laushi da taushi an kamo hannunta dashi batasan ta ina wata tsorataccen kuka ya ballo mata ba dan ko adnan shehuri datake mutuwar so bai taba rike mata hannu ba



muryansa yakuma razanata with a stiff comanding voice yace

"keee, me kike anan?? "are you lost?????????amugun tsorace ta kwace hannunta da masifa muryanta na rawa sosai tace mishi "let go off me, toh toh ina ruwanka, and do not touch me okay??



dan yatsar data nuna shi dashi yana rawa sosai yawani irin kalla fuskarsa a dore jinbe saketanba ta daga ido takalle idonsa da mugun haushinsa a idonta, atake ya dan lumshe ido ya bude cikin ransa yace mmm ""ohh, she is turning into a volcano? dan sauran hayakin tabar dake bakinsa yawatsa mata a fuska dan ya dada bata haushi



aikuwa wani irin fushi taji ya kara gumeta tafarajin dama bata zago ba sai hawaye takeyi tana kkrin kwace hannunta bata san sanda ya saketa ba saida taji wajen daya riken ya kuma daukan dumi, tana lura da hakan tadaga kai a fusace tun kan wani hayakin ya fito a bakinsa cikin tsaurin ido da karfin hali ta daddage ta talla masa mari for holding her hands, snn ta juya aguje cikin tsoraccen kuka tana cewa "Ass wipe"...kawai.



tsananin mamaki ya rufesa yabi bayanta da ido ganinta yay tana kan falfalawa da gudu babu shiri tagane hanyar sai gata tadoshi kofa a guje.



murmushin gefen baki me sanyi ya kwace masa abazata sai kuma yaji abun yabashi takaici da dariya a lokaci guda.



ahnkli ya sauke hannunsa daya dafe akan kuncinsa with double smirks cikin ransa he cudnt really belive dat a child just slapped him on his face and called him an ass wipe. COMENT PLS #SURAYYAHMS

SHARE PPL HELP ME AND SHARE THE NOVEL TO YOU GROUPS....08060712446.

[25/02, 20:58] Anne-Aurora>Ø‹Ý: *NUR FIRDAUS...23*

_SURAYYAHMS_



Tunda Nur firdaus ta fito daga makabartan a guje bata tsaya a ko ina ba sai kan hanya jikinta sai 'bari yakeyi kar kar kar tanajin wani irin matsncin tsoro dan bata taba aikata rashin kunya har haka ma wani babban mutum ba



wani phewww tazo ta wuce inda motarsu ya tsaya bata lura ba sai can data daga kai taga ashe ma motar ya tashi suna daf da shan wata kwana ta hangosu tagane kmr ita kadaine aka bari anan,tsorattacen kuka ta fashe dashi jin wani sabon tashin hankli ya kuma rufeta for a while ta rasa Abun yi, jikinta na rawa tatari abun hawa suka fara bibiyar bayan motar makarntan agaggauce wanda already sun musu nisa amma haka dai tabiyosu abaya cikin matsanancin fargaba da tsoro har suka iso ta sauka daga nesa tafara takowa da kafa dan kar malam bello ya kamata..



dake yamma ya fara rufawa ana shirin kiran sallahn magrib yasaka ta samu gate din a bude cikin sanda tashigo ta dinga bin baya baya har takai bakin hostel wanda da wani irin gudu mei cike da fargaba ta karasa shiga ciki...



ata fannin javeed kuwa saida yay kusan minti biyar awajen bai iya motsawa ba dan komi ma maimaituwa yake acikin kwayar idanun shi, can cikin jan tsaki ya juya ya murkusa sauran cigarete din snn ya nufo waje saidai yana tafiyar ne yanajin kanshi daban,kusan komi nashi ya sauya, yadda kirjin sa yake ™ara tsananta bugun sa shiyafi komi daga mai hankli duk dama jiyake kamr ya samu cikakken nitsuwa ajikinshi sosai...



fitowarsa bada jimawa ba security ya kawo manyan Bunch in kudi guda biyu aka fara rabawa mabarata



ayayinda hanklinsu kaf ke kan kudin BG javeed mufasa da securities dinsa suka bace musu bat awajen hanyar wani boyayyar anguwa suka dosa cos he is meant to go back to lagos ryt now amma sabida request din kakansa yasashi dole ya dan tsaya duk dama kwata kwata baiyason adameshi yau. Tafiya me dan nisa sukayi acikin anguwar kafin nan suka iso gaban wata Pent house the size of a regular mansion me gadi ya bude musu gate suka shigo ciki dan inde bazai zauna a gidan kakansa ba tou anan pent house din yake zama musmn ma in yanamai neman nitsuwa ko samun kebencewa a inda babu hayaniya.





securities suna masa rakiya ciki kaf suka fito waje babban cikin su yawuce yasamu masu kulawa da gidan yace musu ogah yace no visitors are allowed in this house for the next 2 days..

and its a strict oder. cikin girmamawa suka amsa shi.





da mugun gudu nur firdaus ta shigo cikin dakinsu kamar wacce ake korota, cikin sauri takaraso tanajan numfashinta sama sama da kyar hartana wani haki saukin abun data samo shine lkcine da kusan kowa a dakin ya fita sallahn magrib a masallacin hostel.



a rikice ta fado cikin kwanansu tana nishi sama sama tareda rike gefen cikinta fuskarta duk ya cukikuye cikin rudadiyar yanayi



a tsaye jadidah dake kkrin saka pad tami™e tana kallon ta cikin mamaki da sauke ajiyan zucya tace ohh thank god, nur lapya kuwa?kinsa duk mun damu, ai muma bamu jima da shigowa ba munata nemanki mun dauka kinbisu Ameer ne a motar malam bello wai yaa na ganki haka kamar wani an koroki?



™arasowa cikin kwanan nur tayi tana dan dingishi muryanta arararrebe tace im fine im fine jadidah



,..saita kuma lumshe idanun ta tuna yadda javeed ya kafe fusknt da wani irin kallo dazu hakn ne kawai yake kara rikirkita cikin sauri tahau neman halfvest dinta tana kkrin tube kayanta zata saka.



jadidah ta zagayo a mamaknce tace toh ki tsaya mana ki danyi catching breath dinki nur.. u look scared ko wani abu ya faru dake ne ahanyar??.



bata kulata ba har sanda ta sauya kaya ta saka marar nauyi

tana aje abayanta akan gadon jadida ta saka hannu

23 / 52