Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

NUR FIRDAUS Imanin 'Ya By Anne-Aurora

Author :  Anne-Aurora Category :  African Stories & Novels

Chapter   35 / 52

102K to 105K   out of 155.7K words

sure if he is "watching you, or planning for ur funeral ..



ransa a sake take tarr but he already look very dangerous to begin with.



Mr aqeel yana budemai kofar motar Dr simran ta wani dago da sauri kamar an tsikareta ta kallesa tafi secnds biyar bata kifta idanunta akansa ba danji kawai tay gabanta ya wani irin mummunan fadi dataga yafito ahakan yawani irin kara mata mugun mahaukacin kyau daya toshe da shades din.



mr Aqeel ne kawai tsaye abayansa duk sauran securitynsa na tsaye abaya baki bude tanata kallonsa amma kallon arziki shibe mata ba ya saka kai zaiwucesu cikin sauri sauri tamatso garesa kamar wacce aka bata rainonsa da rawan jiki har kamar zata manne sa tace jayveee going sumwhere?



dakakken kallon baison raini kawai ya mata be amsata ba ya saka kai abunsa, cikin jan aji da fixga tadan ja baya dan ta tsani yana shareta haka agaban ma'aikata,nan tajuyo fuskarta a mugun tamke takalli aqeel tare da tsaresa muryanta a dakile tare da wani irin izza tace mishi "where are u taking him to?.....mr Aqeel yy gyaran murya kadan cikin sauri yace "i am sorry maam,hjy mammy ne dama keson ganinsa yanxun nan, dan ajiyan zcya tasauke feeling relive sann taywani rolling idanunta tace ohh ohhhh,u mean that old hag?? kallon kayan jikinta tay cikin jan tsaki dan tasan inta bishi can hajy mamy zata iya gasa mata baqar magana agaban mutane, daga nan sai batace mai komi ba tajuya ta isa wajen babban kawarta hadiza talba shikuma yay saurin karasawa bayan javeed din da sauri sauri.



mannuwa tay da jikin motar aranta tanajin wani kakkarfan feeling din kamar tabi bayan san dan ratan dake tsakaninsu da su hajya mammyn baida nisa sosai amma su suna facing gaba ne so they hadly cud catch the full view na mutanen dake wajen.

tadai hango securities da wata yar yarinya data sunkuyar dakai kasa sosai sanye da bakar abaya wanda bata taba ganin abaya yay ma jikin mutum kyau kamar ita ba itade bata kawo komi aranta ba tukuna kawaide batason ranta yaje ya baci ne da tuni taje tay musu kallon kwakkwafi...



kawarta hadiza na daddanawa wayarta tasaka hannu bawani excuse takwace wayar ta riqe dan tsabar ta saba musu isa kominta sai ta nuna izza tana ganin kamar tafi kowa tunda cikin familyn mufasa zatayi aure.



da bacin rai hadizan ta kalleta tace simi what the fuck, akan me zaki karbi wayata?



Dafa kafadunta tay in an insultive manner tace waya kuma, u mean this toy gun? dis is a cheap regular iphone 16plus hadiza just forget it yarinya customised iphones fa manyan babes suke yayi..kawata ure not helping me shine matslata dake wallh.



cikin kankance ido tare da shanye baqar maganan da ta yaba mata hadizan tace toh..?nime zan miki kuma yar rainin hankli, see simi im bored of you da wann Boring saurayinkin marar imanin, he left us to be standing here akan kafufunmu while shi yashiga cikin motarsa yana zaune ackin Ac yafitoma babu kodan sannu yana wani abu kamar wutar volcano.



simran tay karamin dariya tace hadiza kenan, toh ki iye bakin ki. shawara ce. altho is not his fault aiba haka javeed dina yake ba,waccan tsohuwar banzarce fa ke yawan zugashi dan yamin baqin hali sabida kawai bata kaunata

,..but dat aside, pls can you go over der and represent me kawai so nake nasan me zatace masa ynxu..



hadiza tamata wani irin kallo mtsww toh ke meyasa bazakije ba? ba abunda anty zuby tace miki kiyi ba kenan inmunzo? to gain publicty.





"ohh fuck that hadiza,ko ban samu wani publicitynta ba nine fa macen da zan aure javeed mufasa, i just dont want to go

pls kije kawai just spy..okay girl?



Hadiza tace okay fine

amma kafin na dawo u better do sumtin in my acct kinga sai na dena using cheap na siya expensive customise iphone kinsan gwamnati bata aikin banza.. da wani irin gatse hadizar ta fada mata hakan takuma hade rai



wani Dariya me sanyi simran tay snn tace kawata mayyar kudi to naji zan saka miki kudin customised iphone din kafin nan ki dawo



sama sama hadiza talba ta gyara make up inta sann ta bi bayan su javeed cikin sauri ayayinda simran tadau wayarta da atake ya fara ruri ta manna a kunnenta tafara amsawa.





daga nan kuma Tafiyarsa me cike da aji tareda sanyin kwarjini da nitsuwa yakeyi harsanda ya kusa karaso wajen snn ya dauke idonsa akan nur firdaus da tuni tasauke kanta can kasa tajin wani iri iri kamar wacce zata nitse cikin kasa.



hadadden signature scent dinsa na turaren mufasa noir dayafi komi tashi ajikinshi ne ya dan busota wanda shi yasa kwakwrlta kara rikicewa atake tafara tunanin aina ne ta san wann qamshin turaren dan tabbas tasan tasanshi



hanklinta bai jikinta amma tana jin lkcin da haj mammy ta mika mai hannunta ya kama cikin nashi very lightly tareda kulawa kana gani kasan yana mugun daraja wann tsohuwa, muryansa me sanyi da ratsa gangan jiki yana fita ahnkli ayayinda yawani kame ajinsa tamkar dabe ga nur din awajen ba, ahnkli kusa da kakansan ya rusuna kai snn ya furta 'hajiya u call for me..kallonshi tay tana murmushi me taushi tace "yes general, nace ga yarinyar nan i want you to meet her, dama itace...tun bata karasa kalmar ba ya tsareta da wani irin kallo na alaman shi baison ma jin koma wacece ita, rude and egoistic, so typical of the mufasa's dan gabaki daya hakanan familyn babansa acan suke behaving, kawai sai tay murmushi ta maida idonta kan nur firdaus din dataga kamar bari bari ma jikinta yakeyi dantun da ta shaki turarensa ahnkli jikinta ya fara tuna mata wani abu...



ji kawai tay hjy mammy ta dada riko hannunta tana dan murmushi cikin katse mata tunani tace yan mata zaki iya daga kanki karkiji tsoro dis is my beloveth grand son..



dakyar nur tadan gyada kai sede tunkan ta daga kai javeed har yazare shades dinsa calmly ya sokata cikin aljihu...



nannauyar ruwan idanunsa yay caaa ya zubasu akanta ko ajikinsa yazuba mata ido da piercing looks insa tsaf yana mata kallon kurilla batare dayace mata uffan ba.



yanagin kamar babu wani abu gameda ita wanda baiji ajikinshi naturally ya burgesa ba, har cikin kokon zuciyarsa yake cewa

tafi ta zanensa kyau da tsari,yana kuma jin ajikinsa cewa itace missing ribs dinsa nd he cant be wrong abt this feeling dan itace mace akaro na farko dayaji hakan akanta tunda aka haifesa yazo duniya....



fuskar nan tasa a tume ba asake ba yake kan kallonta amma cikin ransa is busy scheming nd screaming fire nd passion with the kind of exciting life dayake tunanin zai iya shimfidawa da ita dan wann yarinyar tashi ce,koma waye ubanta a duniyan nan yasan de shi javeed attah mufasa shine mijinta

kuma sai ya aureta snn suyi soyayya me tsayawa arai snn ta haifa masa y'aya masu shegen kama da shi da ita...



lokcin ko yanka ka za'ayi da wuka bazakace abunda javeed yake rayawa aransa bakenan.



kasa dagowa nur tay ta dubeshi dan duk yadda zcyanta ke bugawa da mugun karfi wani abu ne taji gaba daya nabin jinin jikinta ga heartbeat din yafara aikin nashi kamar mai shirin fitowa waje, haka kawai mutumin nan na makarba ke fado mata arai aikuwa take taji idonta ya cika da ruwan hawayen tsoro tafff har saura k'iris ya zubo tabi ta dannesa da karamin murmushi



tsayawa tayi still a wajen ta kasa ko da k'wak'waren numfashi karamin shirune ya gifta awajen isowar hadiza talba da over priced smoky turarenta yasaka Nur din takara dawowa hayyancinta



Gabanta na faWi tanata rokon Allah aranta kar ace shidin ne zcyarta na cewa

"Ya Allah... shine...? shine mutumin da na gani makabrta..."

wayyoooo Allah na shiga uku na.



karamin shirune ya gifta idanun javeed suna daure akan macen da ta tsaya masa arai snn yafi tsarawa a cikin zanensa wanda yau gata a zahiri tana numfashi haka kawai yasan Ita ce rabin ransa nd he is meant to make dis into his reality dan yasan saka mace ta soshi ba wani abu me wahala bane awajensa barema yaga nur din yar yarinyace karama.



hajy mammy ne ta dan dafata snn ta matso da ita kusa daf dashi tace Tauraruwar mu ce ita ta dauki lambar yabo fiddausi say hi to my grandson, a hankali nur ta daga ido sama kamr mai tsoro tsoro nan da nan kuwa Idanuwansu suka haWe cikin na juna numfashinta taji ya dauke cak dataga tabbas shidin ne.



Cikin da™i™u dukansu sukaji duniyar tana janye musu da baya inda Babu wani motsi saina bugun zuciyarsu da bbu me jinsa sai su.



Nur ta kasa magana dogayen gashin giran idonta na rawa rawa, jikinta taji nayin sanyi.

javeed din ya hadune har batasan ya zata iya processing ko ma fassara haduwarsa acikin brain dinta ba



tun daga tsarin kyaun fuskasrsa har yakai ga hadadden dressing dinsa me aji he is giving her brain this dark Alpha sigma male vibe, maturity and elegance is all over him like a cloak.



tarasa yadda akayi ta rude kawai Saita Wan sakar masa murmushi me taushi wanda atake ya cikeshi da jin wata sabuwar shaukin zuciya dan kodede na secnds daya be iya janye idonsa acikin nata ba. tabbas itace wacce yake zanawa cikin dare amma gani yake kamar ta canza masa ta kara masa kyau yaudin sosai



hawayen tsoro da ya boye kansa a idonta ne ya silalo tagefe daya cikin sauri tay saurin sharewa dan tsayawa yayi yanata kallon cute face dinta, dan k'aramin lips inta da idonshi ya sauk'a akai,yadda damshin hawayen ya gangaro har kan cute lips din yabi da ido yanajin duk wata sassa na gabobin jikinsa na amsawa da wata sabuwar baqon lamari dan betabajin irin shaukin shaawar mace yanamai tason masa ba sai daya dora idonsa akanta.



ita dai tana tsaye ta kasa motsi tayi ™o™arin sunkuyar da kai amma ina can dai tadaure muryanta ™asa-™asa tace mishi "i...i..ina wun..wuuni si...r ..sir..



bai amsata ba ya Wan jinjina kai yamaida kallonsa ta gefen kakarsa da smirks Hajiyah Mammy ta kallesa da murmushi mai cike da ma ana she knew in her hrt javeed already liked the girl saidai kuma tasan halin shi, he is unpredictble hala tana kawo masa maganan yarinyr zaice mata a'a.



ahakli murya kasa kasa cikin raha tace mishi general wont u congratulate her she is my champion fa.



nur ta rasa yadda akayi ta harta ma shako maganansu akunnenta sai ji tay yanace ma kakartasa a tsime wai he had already congratulated her.



satar kallonsa tay duk da yadda zuciyanta ke bugawa dai tasan bai yi congratulating inta ba amma yacewa tsohuwar wai yayi.



wani irin strange feeling takeji akansa tanata kkrin dauke kanta suka kara hada ido wnn karon sauri tayi ta sauke nata dan deep grey eyes dinshi na sata taji wani iri iri sosai..



sai asann taga hadiza table dake gefenshi farinta nan dau gata siririya tawani zubo mata idanu,..cikin kwaco makanta nitsuwa tace ma hadizan "ina wuni", hadizan tay kamar baza ta amsa ba har saida suka hada ido da hajiy mmy ne tace "lafiya" a dak'ile, duk da bata san yarinyar bata taba ganinta ba amma sai da taji bata sonta sabida gani datyi Allah ya zuba mata wani irin kwarjini da kyau na musammn wanda bata taba gani ba.



batare da bata lokci ba hjy tace toh tunda kungaisa sai ayi pictures ko,javeed ya dan runtse ido ya kalle kakarsa alaman bai son hakan sede tun kan yay korafi tace is your mothers tradition ko kamanta ne muna da hotonan duka gwarzayen wann gasar agidanmu? comn lets honour dat.



nan take PAn hjya ta kirayo photographer dinsu da sukazo dashi yazo ya fara arranging yadda zasu tsaya,nur ta mannu da gefen hjy mammy javeed na daya gefen, mai hoton har ya gama jerasu sai kuma ya cewa nur din ta dawo gefen javeed ta tsaya sabida kayansu is a really nice combo, na shi cool grey ita kuma black, akace hadiza kuma takoma daga dayan gefen hjiya mmy gashi ba waya a hannunta bare ta kira Dr simran ta mata gulma dan kana kallon fuskar hadiza zakasan bataso da akayi wnn canjin ba, sai hararar nur takeyi kasa kasa aranta cewa take who is dis damn girl haka? kyau da haduwarta yasa batawani nitsu tamata kallon yar karamar yarinyar bama all she knws is tasan simran bata barin kowace irin mace kusa da javeed



nur dake jin kanta na juyawa tay kamar bata ji me hotonma yace ba haka taja ta tsaya a inda take taki motsi har sai da ya sake cewa fairy princess ki dawo nan yi hakuri kinji, sai yakara nuna mata gefen javeed. hjy mamy ta kalleta ta dan gyada mata kai a hankali ta taho tana tafiya har tazo inda yake nuna mata din ta tsaya gefen rigarta ta kam dan tsayawa tayi amma gaba dayanta ji take kamar a kan kaya take tsaye.



tsayawan da tayi a gefenshi ne ya sashi jin kmr ma zata iya karanto abunda ke gudana a ransa, shi so yake agama hoton nan gabadaya ya bar wajen dan gabaki dayanshi wani iri yakeji ajikinsa, sai da mai hoto yayi clicking guda biyu masu kyau sannan ya tsaya aka mata ita da shi da hajy mamy sukadai.



hadiza kuwa sai satar kallon javeed takeyi yadda idonsa ke yawo akan jikin yarinyar tana shan mamakin hakan har cikin ranta





nur kuwa har wani fitsari fitsari tafara ji dan bata isa ta daga ido sama ba sai taga ita mutumin nan yake kallo, ana daf angama hoto hjy mammy ta fara marairace masa tace ya tsaya suyi daga shi sai celebrant din.



lokacin dago kai kawai nur tayi ta dubeshi da tunanin zaice aa sai taga shima itan yake kallo, maza tayi ta dauke kanta ta kara rike gefen rigarta da karfi har hannunta na tara gumi dan gaba daya a tsorace take dashi.



karshede tsayuwa sukayi dukkansu biyun dan babu yadda suka iya, mai hoton ne yace javeed ya dan matsa kurkusa da nur sabida na album ne, matsawa yayi danso yake ayi a gama yabace awajen ita kuwa tana ganin ya matso tamatsa da baya nesa dashi a take kuwa yatuna abunda bata kauna caraf taji yakama hannuntan da batason ataba din yawani jawota harsaida ta kusa fadawa jikinshi..



nan take fitsarin datakeji yay kamar zai sauka ido ta wara ta bishi dashi taga bama ya kallonta ga hnunta sakale da nashi tam



ta juya ahnkli taga hankalinsu su hjya mammy kamr ma baya kansu hadizan ce kawai taga ta kura musu ido kamar wata mayya tanata kallon su, da nur tadan kalleta ne ta bita da tuwon wata muguwar harara, kanta ta dauke daga duban ta tsaya na dole har me hoto ya gama daukarsu..



yana gamawa da sauri tadan harzuka zata kwace hannunta cikin nashi saiji tay ya kara tamkewa sosai tare da matsowa daf da ita har cikin ramin kunnenta taji dirar ssnyar numfashinsa da muryansa me cike da wani yanayi na iko da nuna fin karfi yace

..."call it.."



wani tsamm tay tanajin kamar kanta zai fashe sai can ta gane me yake nufi wato yana daring inta ta sake zaginshi irin na ranan dan ya rike mata hannu.



tanaji ya dada murza damshin lallausar hannunta cikin nashi yace"..at the moque, what did u call me???



wata muguwar hadiyar yawu tay tanajin dan tsayuwar dayay daf da itan ma kamar qamshin turarensa ne gabaki daya yy tranfering mata acikin jininta dan gabaki ta dawo tana qamshi irin nasa



jikinta na rawa rawa dan hargani take kmr kowa na kallonsu ahankli cikin numfashi me shegen nauyi ta cije da tsaurin ido tace mishi 'Ass wipe" tabita runtse ido cikin sauri kamr ba ita ta fada ba babu zato taji ya murza hannun again har can cikin kwarklwata taji saukan dirar sassanyar murmushin dayay mata a daf da ramin kunnenta bayan ta furta aswipe din, wani uban hawaye taji na shirin ballo mata dan batama san me takeji akan wann mutumin ba all she knw is dat he is too much for her yana bata tsoro kuma yana sata acikin wni bakon yanayin da sam bata gane ba gashi ba tasan mesa zcyrta ke bugawa akansa haka ba.



..ahnkli ya sake mata hannunta camly kafin nan ta dan dawo cikin hayyacinta taga ya zubo mata deep grey leyes dinshi yadan harare hawayen nata sai baice mata komi ba yaciro tsadadden hankynsa a aljihu ya manna mata ahannu batasan ma ta rike ba kan kace kobo ya juya yakara da gaba.



bayansa tadinga bi da kallo tanajin kamar ya sace mata wani abu agangan jikinta batare da tasan meye bane she just felt awkward nd intense for him.





harsaida yagaika jikin motarsa sann ta dora hankyn akan fuskarta ta goge hawayen ahnkli dede ta saukar kasa kenan suka hade ido da hajy mammy. kunyar bazata taji ya wani lullumeta irin kallon da hajiy tay mata tana dan murmushi..



cikin danne komi aranta sukayi sallama

tasaka PAn ta suka rakata har inda suka daukota dede gaban motar maman jadida snn ta ciro wani abu kamar kati ta mika ma nur din tana dan murmushi tace hajya tace in baki wann katin in case wata rana zakizo kaduna zaki iya kinemata ta nan "but, do not keep the number in your phone for security reasons..nur bata gane komi ba kawai ta gyada mata kai ta amshi katin snn suka rabu



within few minutes motocin mufasa suka bar wajen, nannuayr ajiyar zuciya ne ya kufce mata fitsarin da ta dingaji sai yanxu ya matseta tafarajin kamar zai xubo, jadida na kkrin tabata tay sauri ta ruga hanyar bayi taje tay fitsarin nan ma tafi minti goma atsaye ita kadai a toilet din jikinta na bari bari tana famar memeta dukkan abunda ya faru wani irin tsimammn shauki na ban mamaki taji ya gumeta atake.



..she just cant belive she met him again, gashi ko sunansa bataji an kira awajen ba, ta lumshe ido zcyarta nacewa gayen nan ya kure haduwa wayyo Allahna, gashi gabaki daya wann hadadden qamshin turarensa ne ajikinta har yanxu. haka kawai taji tana mtukr kaunar hankyn daya bata, da kyar ta dan kakalo makanta nitsuwa tana fitowa taga jadida a bakin kofar tanata jiranta..



suna hade ido tace nur

35 / 52