Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

NUR FIRDAUS Imanin 'Ya By Anne-Aurora

Author :  Anne-Aurora Category :  African Stories & Novels

Chapter   12 / 52

33K to 36K   out of 155.7K words

tanuna kamar ba ta ji su ba duk dama aranta tafara jin daWin yadda wasu dalibai suka fara tsanar  yar uwarta sabida abunda ya afku ayau.



Wata daga cikin kawayen malika ta dauki ruwan gora ta watsa ma nur firdaus a fuska, snn tace bada sallama nazo miki ba

Ke wato kin fi kowa tarbiya ko? Kina ji da daurin gindi a cikin makarantar nan toh wallah wata rana ke ma sai kin samu cikin shegen nan kuma wallahi naki tozarcin zai fi na Malika muni!"



Nur Firdaus ta tsaya cak zuciyarta cike da rauni da takaici amma Batayi musu magana ba sai dai ta juyo a hankali tanata kallon su da idon da ke cike da rauni sosai.



Layla kuwa tana tsaye a gefenta tana dan boye murmushin mugunta tana jin yadda kowanne kalma da suka gayawa nur yana sauka a kanta kamar sakon albarka.



a zuciyarta tace uhmm Haka nake so atleast yaa nur tafara samun makiya kuma ai sai an ™i tane kafin in samu damar da nake so nima."



duk zagin da yan matan sukayi Nur Firdaus taki cewa komi kawai tawuce tabar wajen duk dama zuciyarta tana cike da damuwa da rauni Shin dagaske rayuwa za ta iya juya mata baya kamar yadda kowa yake furtawa?....



tadauki lokaci me tsayi cikin jin raunin dukkan abubuwan dake faruwa dakyar ta iya danne komi tayi abunda ke gabanta dan yaune zasu karbi ticket da kayan zuwa gasarsu da komi da komi..



************





dagata dayan bangaren bayan mrs Haseena ta bar gida harkokin siyarsata ne suka kuma shamata kai inda tuni harta watsar da komi ta cigaba da zancen matsalar ummi suna tashige da fice. karshe dai ynxun tana shirin dawowa da ummin abuja ne dan asata cikin ajerin help desk na humanatarian foundation din uwar gijiyarta wato hajiya mairam kanem shehuri yau kusan din kusan kominta na tafiya mata adede





atacan gefe kuma matashin mijinta wato Sadat yana tare da babban abokinsa a club yana famar buga sharholiyarsa dake wajen kamar private club dinsu ne dayake cike da hayaniya koyaushe sautukan kiWa suna tashi sama sama kuma hasken wutar lantarki na yawo cikin launuka daban-daban.



anan suka kwana suna tashi aka cigaba da sharholiya, karfe 10 na safe Sadat yazauna a wani Sangaren nesa da hayaniyar inda abokinsa Usman ya taho ya samesa da red wine glass a hannunsa yana fmr kurbewa ahankli, dukansu gayu ne iya gayu dan daga ganin siffarsu da ajinsu bazaka taba tsammanin cewa ba yaran manyar kasa ba ne.



Ussy yana murmushi, yanamai daga gilashin giya a shashance yace "Kai Sadat kaga yan mata kuwa inaga Wnn ranan namune fa



Sadat yay dariya dan kadan snn yace "Ba fa don ina jin daWin jikina na zo nan ba ussy kaima kasani..



ussy ya dafa kafadunsa to meye



kai tsaye yace Akwai maganar Haseena da waWannan 'ya'yan nata da nake so mu tattauna dakai amma jiya duk baka saurareni ba.



ussy yace i am sorry mehn yanxu de ina jinka what is going on with them??? haseena ta amince zata haihu makan, kai da nace maka ka zuba mata guba kawai tasha ta mutu amma duk kaki sabida tsabar tsoro



Sadat ya dan kwantar dakansa a kujerar yana Wan tsiyayar giya daga cikin gilashin da aka ajiye masa. Bayan dan wani lokaci na shiru nan da nan ya fara bayyana wa Usy abin da yake faruwa Yayi magana game da yadda Hajiya Farida bala tabashi umarnin yayi amfani da Layla wajen rusa mahaifiyar ta, msmman ta hanyar ™ir™irar matsaloli da rikici daga cikin gidan.



tun yana maganan Ussyn yafara gane cewa kamr sadaat bai damu da Layla sosai ba asali Zuciyarsa tana sha awar Nur Firdaus ne wacce yake ganin ta fi Layla kyau da hankali.



Sadat yana maganan cikin furzar numfashi yace Ina son ganin yadda wnn lamarin zai kasance min amma idan ina son wata host daga cikinsu, to ba layla bace Nur Firdaus ce nake tunanin zata fi dadin wann wasar, ita layla tamin karama, gata da budadden ido she is kind of too desperate kagane ko??? nafison wacce bata son abun dan itace zatafi tsorata dani sosai and it will soo much fun



Ussy yatsare Sadat da wani mugun shuumin murmushi, yana jin tsananin sha awar tayar da wani sabon rikici.





"To, idan haka ne abokina me yasa ba ka yi amfani da damar ka ba? Ai kai kake da iko a gidan yanxu, Sai ka fara motsa jikin kowaccensu a hankali da hankali kagane ko?



Sadat ya kalli ussy yanamai girgiza kai

hmm Kai fa da kake magana wallh baka san yarinyar bace. ba tama shiga harkata inbawai wani abu serious bane ya shiga tsakaninmu. amma ita layla har biyoni take da jikin nata ,kawai de Ina so inga Haseena ta lalacene ne sosai amma badon haka ba da saina san yadda zanyi da kyawawan yarantan nan dukansu biyu a lkci guda saina tarwatsu inyaso kome zai faru ya faru.



Ussy yana gyara zama yabi ya zuba mashi idanu hmm abokina cocaine din nan yahau kanka amma de kay a hankli, ka kuma ji shawarata wannan ne damanka da zaka samu abunda kake muradi har wajen hajiya farida bala, kadai yi tunani me kyau akan qudirinka ina tabbatar maka cikin sauki Zaka ga Haseena ta rushe daga gida har waje."



Sadat ya yi tsit yana tunanin maganar Ussy A zuciyarsa yana jin yadda zuciyarsa ke motsawa da tunanin yadda zai cimma babban burinsa akan Nur Firdaus amma a lokaci guda da yar uwarta layla wanda baisan ta ina zai fara ba amma kuma Ussyn yaci gaba da bashi tabbacin nasara tare da cusa masa muguwar shawara akai.



Ussy yana kallon shi da murmushi mai cike da mugunta "Sadat just man up ka tuna cewa wnan tafiyar siyasace takarshe ga Haseena. Kai dai ka yi abin daya dace kawai Kuma kasan cewa idan ka yi wa yayanta duka biyun kamar ka kasheta ne a raye.



Sadat ya yi wani ™ananan murmushi mai cike da rudani, yana shan giyan cikin gilashinsa baice komi na.



ussy ya ci gaba da jefa masa maganganu daddaya da suka hau cike zuciyarsa.



cikin tunani yana yin murmushi yace ma ussy toh naji Watakila hakane hanyar billewa Amma dai zan fara abun a hankali Ba zan yi gaggawa ba."



Su duka suka fashe da muguwar dariya me sanyi zuciyarsa ta cika da mummunan tunani game da makomar Haseena da 'ya'yanta musman ma Nur Firdaus da yanxu yasoma jin karfin gwiwa akan ta.





bayan kwana biyu......





coment and share pls

[11/02, 19:41] Anne-Aurora>Ø‹Ý: NUR FIRDAUS....14

Arewabooks@surayyahms



SURAYYAHMS

08060712446





bayan kwana biyu shirin tafiyarsu nur firdaus garin kaduna wajen gasa yadau zafi sede Laylance tafara lura da yadda  yar uwarta Nur Firdaus tashiga cikin wani yanayi na boyayyar damuwa da yawan samun fargaba. dan Tun bayan abinda ya faru tsakaninsu da mahaifiyarsu da kuma irin mugun bakin da aka jejjefeta dashi akan case din malika, jikin Nur Firdaus din yay sanyi tazama shiru shiru tamkar wata inuwan kanta dan bata cika magana ba saidai tay ta bitan karatu, gashi tana yawan gujewa wajen hayaniya wanda gani take kamar idan tayi magana me tsawo hala ruwan ba™in ciki da raunin dake ranta ne zai bayyana musu a fili.



abu kamar da wasa amma sosai rayuwar gabaki daya yafara canza mata dan hatta Adnan wanda kullum yake kasancewa me kwantar mata da hankli yanzun shima yazame mata kamar wani mafarki mai nisa. Koda ta kira shi dan ta samu sauki ta wajen shi saidai yata bayar da uzurin aiki wanda Wnn sabon hali na Adnan yakara dorawa zuciyar Nur Firdaus wani nauyin daya girmi tunaninta amma dai bata dauki abun da zafi aranta ba.



duk Layla tana luran da hakan cikin shiru tana kuma fhmtr yadda Nur Firdaus tke yawan fadawa cikin tunani me tsanani



acikin zuciyarta bata mata fatar komi ya sameta amma murna takeyi, kullum sai tace yaa Nur tafara rasa nitsuwarta Wnan kuwa babban damata ce inyi abunda nakeso kenan Baza ta tana shiga harkata ba idan har tana cikin wni hali



.. a fili kuma yi take kamar batama lura da sabuwar yanayin nur dinba amma kuma a ranta kusan tafi kowa fahimtar halin da yar uwar tata take ciki





Bayan abunda ya faru tsakanin Sadat da su Nur Firdaus Sadat tun dayabar gidan bai sake dawowa ba wanda babu wanda ya damu da hakan sosai kamar haseena, zcyar mrs Haseena acike da waswasi dan tasan da cewa kasancewarsa a gidan yana da matukar mahimmanci agareta bawai kawai don ya kula mata da yara ba, har ma don kare martabarta a idon duniya dan haka kwana uku kacal akayi da faruwan komi ta shirya dawowa abuja, tana isowa da ummi Abujan ta damkata a hannun Maikatansu na hajiya mariam kanem foundation.



tun tana quest house tahau kirar sadat a waya sau da dama ta kirashin amma baya daga kiranta, can taja tsaki sanin sadaat ai yaro ne yasata dadayin tunanin nemo hanyar lallabashi ya dawo gida.



wajajen yamma bayan komi ya lafa mata ta tura masa sako mai tattare da kalamai masu tsananin taushi karshen sakon ta rubuta "Sadat, ina so mu yi wata magana Bazan iya ci gaba da wannan rayuwar batare dakai ba Don Allah ka dawo gida, mu gyara komai."



koda ta turamai seda yadauki dogon lokaci batare da ya amsa sakon ba,sai can dai daga baya ya kirata da wani boyayyar lamba cikin muryar shan qamshi tareda bayyana cewa yanakan fushi da ita kai tsaye yace Me kike so mu tattauna akai Haseena?Kin san dai lalacewar wannan lamarin badaga wajena bane daga wajenki ne keda yayanki toh ni me zan miki da kike ban hakuri in dawo???

..

cikin katsesa tareda lwangwasa murya mrs haseena tace "haba darling Sadat, kafahimce ni don Allah. Na san abinda yafaru ya taba maka zcya amma hakan ba yana nufin zaka guji nauyin da ke tare da kai ba. Iyali fa ba abu ne da zaa yi watsi da shi haka kawai ba."



Sadat yaja wata tsaki kasar wuya "..Na san Kina son in dawo in zauna miki ne don jama arki su yi miki kallon uwa ta gari amma ba don da gaskiya kike so mu yi wata gyara ba



cikin sauri haseena da saka muryan tausayi tace haba Kadaina yin tunanin cewa ina yin wnan abun ne don jama a. sadat Kai ne jagoran gidan nan. kuma Yaran nan suna bukatar ka kuma ni ma haka."



shide jinta yake bai kara cewa komi ba

sai can Bayan sun samu yar doguwar tattaunawa snn tayi amfani da dabara ta nuna masa cewa idan yabar gidan hakan zai kara dagula abubuwa kuma zai yi tasiri msman akan Layla Sai takuma yi masa alkawari cewa za ta gyara yanayin gidan ta tabbatar da cewa ba za a sake samun irin wannan matsalar ba. cikin magiya take rokonsa.



Duk da cewa akwai wasu manufofi a zuciyarsa amma saiya ga ya dace ya dawo din don ganin yadda zaiyi amfani da wnnan damar wajen cika babban burinsa akan yaranta.



cikin sauke numfashi mai nauyi yace "To shikann Haseena naji Zan dawo amma ki tabbatar bazamu sake samun irin wnan matsalar ba idan ba haka ba wallh saidai kawai mu rabu na har abada.



cike da farin ciki mrs haseena tace haba in sha Allah babu abunda zai sake faruwa na riga nay wa nur kaca kaca darling, Nagode sosai Sadat dinaa anjima kadan zan tura maka wani abu a acct dinka kaji baby boy dina??



wani irin shan qamshi ya dinga mata har suka kammala wayar



Bayanta lallaba Sadat yagama yarda cewa zai dawo gidan taji wani irin sanyi aranta dan ta tsani Abinda zaina dauke mata hankli dayawa musmn ma dakomi na siyasan su ya doshi kaiwa karshe dan duk mutanen da suke targeting a majalisa da votes dinsu sun soma samun kansu sosai.



nan da nan ta shirya takoma gida cike da jin sanyi aranta, Tun a hanya tariga ta shirya yadda zata jawo dikn hankalin  ya yanta duk dana ta san cewa dolene ta daidaitasu domin a tabbatar da zaman lafiya a gidan dan bata son kimar ta ya zuba.





20 minutes drive ya kawo ta gidan cikin shigowar bazata nan tawuce kai tsaye zuwa ixuwa kicin din da bazata iya tuna when last ta lekashi ba,nan ta dudduba abubuwa inda tafito waje ta umarci drivernsu malam liman akan ya siyo mata abubuwan girki ita dakanta zata shirya babban abinci.



ranar gabaki daya su nur firdaus suna wajen rehearsal na gasarsu basu dawo gida akan lokaci ba gashi dama layla bata motsawa ko ina batare da nur firdaus din ba.



haka mrs haseena ta zage ta cancada wata mayyar girki da gajiya da wahala tare da sudin goshi, tuwon shinkafa da miyar egusi tay wacce Sadat ke matukar so. ta bi ta hada lemukan kayan itatuwa domin kafa teburin cin abinci,tabi tay wankarta da babban leshi dayaji stone work tafito fesss cikin wata mayyar kwalliyar zamani mai mugun kayatarwa.



wajajen hudu na yamma su nur suka dawo gidan gabaki dayansu sungaji,koda suka shigo cikin falo wani dadin qamshin abincin mrs haseena ne yasoma tarbansu tundaga kofa inda suka tsaya mamaki ya cika idanunsa ganin wai har an shirya kan dinning da abinci..



dake already malam liman yasanar musu da cewa mahaifyarsu tadawo sai basu wani girgiza ba, basu tsaya yin wata tunani ba suka wuce dakinsu dansu shirya su fito



Hanklin nur baya jikinta saboda nauyin damuwa gashi tana son taga talashe wann gasar domin mahaifinta. duk yadda layla ta nemi sanin dalilin da ya dawo da mum dinsu bata canko ba musmn ma da nur take yawan shiru shiru yanxu, after a while Bayan sunyi wanka duk sun shirya cikin dogayen riguna na atamfa layla tasaka purple colour mai desing din pattern nur firdaus ta saka blue me aiki dan kadan ata gaba, sunyi kyau bana wasa ba duk dama basu cika kwalliya ma fuskarsu ba.



sun karaso lkcin dede mrs haseena tana shirin kirarsu izuwa babban falon gidan nan Dukkaninsu suka taho suka zauna suka tsura mata idanu sai dai Nur Firdaus dake mata kallo da shakku yayinda Layla ke kamewa tana son jin menene zai faru..



babu yabo babu fallasa mrs haseena ta zuba musu ido itama tana kallon su duka sai can snn tace yawwa yan mata na toh kusaurare ni, ina kuma son ku fahimta cewa iyalinmu shine garkuwarmu, Ba za mu iya yin rayuwa ba tare da juna ba...ta danyi shiru,saikuma ta kallesu tace mijina Sadat yana hanyar dawowa nan gida,m yanxu kuma ina fatan kowannenku zai karSe shi da hannu bibbiyu."

let what happen remain in d past kunaji na???



Nur Firdaus tayi shiru dan jin sunansa ma kawai yana saka zuciyarta tafarfasa sede batace komai ba.



Layla kuwa tayi da fuskarta kamar na wacce take jin mugun tausayin mahaifiyar sun amma a zuciyarta tajin mugun daWin yadda mrs haseena take sake jaddada amincewa gareta fiye da  yar uwarta.



mrs Haseena ta kalli Nur Firdaus kai tsaye

tace Na san akwai rashin fahimta anan amma dole ne a san cewa acikin gidana girma da daraja suna ga namiji ne, ke nur firdaus kisani Sadat babanku ne yanzu, bana son raini, bana son ganganci. kuma ina so ku duka ku nuna masa kima da daraja. i dont want to hear any funy stories frm you henceforth.



Nur Firdaus tadan runtse idanunta tana jin yadda zuciyarta ke karaya Amma kafin ta samu damar cewa wani abu Layla ta rigata cafe maganar da murya mai taushi, tay da fuska kamar ita kadai ne me hankli.



mummy ni ba ni da wata matsala da Sadat. dama kuma its all misunderstanding Ina ganin mu da muke yara ne yakamata mu gyara halin mu snn mu fahimci hakan.



Nur Firdaus ta kalli Layla da gefen idnta da tana mamakin jin yadda maganarta ke ™ara ™untata mata.



Tariga ta fahimci cewa Layla karamar yarinyace hala dai hayaniya ne bata so kuma bata da wayo sosai amma bata gane inda tunaninta yake dosa ba.



suna tsaka da wann maganar sukaji karar shigowar mota kirar lexus fara kal nan da nan mrs haseena tay jikin window ta dan hanye labule ta leka shi ganin shidin ne yasa tafara washe baki, Bayan yan wadu mintuna kadan ta umarce kowa ya zauna cikin nutsuwa



kafin nan Sadat ya karasa shigowa falon tadada kimtsawa ta kara qamshi wanda gabaki daya ya qamutso da qamshin turarensa me karfi daya busosu yagama rikita zucyar layla da mrs haseena



nan Haseenan ta tashi da fara a da barin jiki taje har kofa ta tarbe shi tana murmushi ga jawo hannunsa cikin kulawa tanata kallon facial reactions dinsa dan tana son ganin komai ya koma daidai daga wajensa.



tana murmusawa ta jawosa ciki tanami nuna masa kan kujera

"ure welcome back my darling husband nida yara duk Mun shirya maka abinci mai dadi domin maraba da dawowar ka.



Sadat dake shan qamshi ya zauna cikin sigar isa da jan aji yana wani kakka kamewa yana jin yadda Haseena ke ™o™arin faranta masa rai sai wani babbasarwa yakeyi yana amsawa ciki ciki



Layla a gefe tana satar kallonsa da shuumar murmushin da ba a san me yake nufi ba nur kuwa ko sau daya bata daga ido ta kallesa ba dan sosai ta tsanesa musmn daya gilma mata wann sharrin awajen mahaifyarsu.



jin wajen ya dau shiru yasaka mrs Haseena ta kalli  ya yan nata tace kids what is the meaning of this wai sainace muku ku gaishe shi yadda ya kamata ne?."



Nan Layla ta mi™e a hankali ta matsa kusa da Sadat tana dan murmushi da murya mai laushi tace "Barka da dawowa Baba Sadat. Muna matukar farin ciki da ganin ka a gida.



Sadat ya kyabe bakin sa jin yadda tacemai baban da gatse yana dan kallonta da idon sa baice mata uffan ba



Nur Firdaus tayi jinkirin tashi kai kamr ma bazata ce komi ba tana daga idonta sama kuwa tacikaro da idanun mrs haseena akanta curr zuciyartace ya tsaya cak da irin mugun kallon da mumynsun take mata ahnkli ta dauke kanta tay kmr bata gane me ake nufi ba. dan itade harga Allah Tana ji a jikinta cewa wann dawowar sadaat din ba Alheri bane agidan amma tasan idan tay wani magana yanxu hala mahaifiyarta za ta sake kallonta da wani laifin tada zanne tsaye



Cikin wuyarta da kyar tasako ladabi tana jan numfashi batare da ta kallesaba

12 / 52