Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

NUR FIRDAUS Imanin 'Ya By Anne-Aurora

Author :  Anne-Aurora Category :  African Stories & Novels

Chapter   31 / 52

90K to 93K   out of 155.7K words

dan shagwbe tace "uhm aizaka tambaye ni tunda u were not picking my call, ahnkli cikin sigar damuwa tace "Adnan i was kind of worried abt you knw har na dauka ko baka da lafyane..

cikin sanyin yanayi da mairaice sautin murya yace "hey, i'm really sorry, dan Allah kiy haquri nur dama mama ne muka dan samu tsabanin fahimta da ita akan batun zuwana wajenki yau..but..



takatse shi cikin sauri...tace"no its okay... inde dan itane na haqura adnan ai basai kamin bayani ba dan she deserve all ur attention even more than i do. u knw ance an kusa bata babban kujera maybe she needs u close to her.



"murmushi mai dan sauti ya saki gameda jin dadin abunda tace har cikin zuciyarshi, cikin sauke ajiyar zucya sai yadan yi shiru, can saiya fara tambayarta abubuwan da ake shirya musu itade bata gayamai taje gidan kawunta ba, hira kawai sukayi akan gasar inda ya samu daman mata bayani cikin tausashiyar murya cewa bazai samu zuwa mata,



murynsa gwanin tausayi yanata cewa nur kiyi hkri bana son in fada miki abunda ya farune sabida kema bazaki fahimce ni ba nikuma nafiki sanin wacece mahaifyta, she doesnt really need me, my mum has this intense selfish attachment with me, kwata kwat bataso nay nesa da ita for no good reason ai tasan kina da muhimmaci awajena

kuma fa tun zuwan mu kasar nan nake tuna mata cewa i wnt to spend tmrw with u amma kiga saida na shirya zan taho kafin nan ta hanani zuwa dan Allah nur kiy hkri kinji habibtyna? daga munyi auren nan i will fly u to sumwhwer far and safe daga ni saike inda zamu spending time dinmu tare nd i promise i wll make this up to you in muka dawo Abuja kinji???



yadda yay maganan sounding soo worried and intensely in love yasaka ya™ara bata tausayi sosai, ahnkli cikim tausashi tace" Adnan pls calm down "naji na kuma fahimta kadena ban hqri i do understand ur reason wallh babu komi awajena, kuma ai mahaifiya tawuce wasa, nima bazanji dadi ba in muka taru muka bata mata ranta akan son zcyarmu kawai kabita ahnkli and dont worry abt me i will be fine..



ajiyar zcya yay me matsanancin nauyi snn yace nagode Nuri na,i just cant wait to marry you..adan kunyace tay masa murmushi, muryansa taji na ratsa maya dodon kunne "so u wanna tell me how ur day went? wani hmmm taja cikin boyayyar sautin sau™e ajiyar zuciya dan tama rasa mezatace kawai tace"..i missed u alots today, dats all..dada kwantar da muryansa kasa yay yace wow, really?..toh lets do one thing mana, tace mene?yace how about inna dawo abuja sai kawai mufara shirin aurenmu straight away, like eveyday i take u out for our weding plans..you knw....



yar dariya ta saki cikin mamakin jin yafurta hakan duk dai tarasa mesa Adnan yake zumudin auren nan na su sosai tace"take me out for weding plan kuma? yace yeah lets build great memories toghter. lets go for photo shoots, spa day, candy shops,lets draw our marriage dreams on beach sand,lets take sooo many memorable pictures da zamu nuna ma future kids dinmu dan susan munyi soyayya me shegen dadi kuma har abada bazamu dena soyayyar ba.



dariya tayi mai dan kara dan bata san ma mezatace masa ba"

but kai ai bakason wajen hayaniya bare daukar hoto..."yana murmushi sosai yace forget about what i dont like indai hakan zai sakaki cikin farin ciki i owe u dat, i love u soo much habibity..



..ahnlkli cikin jan aji tayi ™asa da muryanta tace i love u more, okay lets see what will happen Allah ya dawo min dakai din lfya



...kamar da wasa daganan suka tsunduma cikin hirar yar tsare tsaren abun su da zasu nayi atare

.,hirar tasu mai dadi mai sanyi da saka nishadi takaisu har wajajen ™arfe uku na dare take Adnan ya warware kamar bashine ya wuni a daki da uban yunwa da tsananin fushi ba.



ahakan ma da kyar ta lallabashi yay bacci yau tsabar taji dadin baccin kusan kiris ya ragemata ta rasa sallahn asubahi.





Ata dayan bangaren kuwa daga cikin gidan Hajiya Mammy gabaki daya Brigdr. Javeed mufasa ya kasa samun nitsuwar bacci dan kuwa koda ya runtsa saikaga yadan firgita yafarka dan kuwa Wannan murya ta nur firdaus tana cikin zuciyarsa wacce ta fi kama masa da wani abu da ke kusa da shi fiye da yadda yake numfashi.



can cikin tsakiyar dare ya sake tashi yasauke kafafunsa kasa hankli, Sai kuma ya tsinci kansa dajin shaawar komawa gaban zanen da ya yi a daren baya,



Ya zauna akan chair yana kallon zanen wann murdadun hannunsan suna tafiya a kan layin fensirin daya kerata dashi,zucyarsace take amo da tambayar shin menene wann haukar da yake shirin faruwa dashi? shide Bai san amsar ba Amma ya san yana da bukatar ganosa cikin gaggawa dan bai taba tsintar kansa acikin wnn yanayin ba.



yajima yana zaune ahnkli har sassnyar iskan asuba ya fara ratsowa ta cikin tsadadden farin labulen windon dakin daya budeshi dan shi mutum ne da yake matukar kaunar jiyo hayaniyar tsuntsaye tareda natural iska dake kadawa ta safiya mai sanyi.

ÿþ



Lkcin Hannunsa na ri™e da wata charcoal pencil baki kirin, ahnkli ya kwance takardar zanen da ke manne da board din yasaka wani sabo kall akai, dan Gani kawai yake yi kamar inyana zanen yafi tunanin waccan fuskar da ya gani a makabarta.



Idonta& da bakin ta& da yadda mayafinta ya dan sauka daga goshinta lokacin da iska takada, shidai yasan karamar yarinya ce amma fa Kyakkyawa ce, tabbas. sede aransa yasan ba kyaunta bane abun burgewan, da akwai wani abu mai ™arfi a cikin kwayar idanunta daya kasa fice masa a kansa gabaki daya shikansa bai san dalilin da yakesa hannunsa jin shaawar fara zana fuskar ba sabida ji yake kmr kwaklawar kansa ne yakeso ya fitar da ita a tunaninsa a fili.



Zanensa ya soma ayyanawa a bayyane focusing on gashin idonta mai tsayi da dogon hancinta da laushin laSSanta bai daga kansa ba har saida ya gama snn Ya lumshe idanunsa na Wan lokaci ya kara duba zanen. yaga yauma the same Fuskace kallon nur firdaus ya dingayi shikansa bai san lokacin da ya sauke wata nannauyar ajiyar numfashi ba.



5:am na bugawa ya bar zanen a bude ya nufi bathrum ya watsa ruwa yay alwala ya fita can masallaci bai dawo dakin ba sai can around 7:am...



dayan zanen ya dauka akasa inda ya aje ya hadasu waje guda da sabon dayay yay pinning dinsu da pin akan board din da kyau yana dan dada gyara musu fasali, a Daidai lokacin da yake kokarin saka touch na ™arshe akan lips din nur din yaji alamar kofarsa ta buWu ahnkli wanda tin kafin ya farga ya juyo yaji saukar sautin murya abayansa da dan karfi...



da tsananin mamaki tace "Javeed"?



yana shako muryan simran yay tsamm ko Wago kansa daga kan zanensa beyi ba kuma be amsata ba.



Simran ta tako ahnkli tana dan dingishi cikin doguwar red designer sleeping gown dinta, mai shegen laushi da tsada, Kansa daya kifa akan zanen take kallo sai kuma taji wani irin takaici ya gumeta tanajin kamar ma da batazo ba amma tasan babu inda zata turkesa ya kulata sai nan cikin dakin baccinsa.



wani gigimammen uhm uhnm tay gyaran murya da karfi idonta na dubansa da kyau.

shidai Javeed bai ce mata uffan ba Sai da hannunsa yaWan matsa yasaka wani touch a saman idon zanensa snn ta iya shako sautin ajiyar zcyarsa da alama Bai taSa nuna sha'awar wani abu kamar wann fuskan ba, bare ma tasan tunda javeed har yasamu lkci ya zauna cikin dare ya zana fuskar nan tsaf tsaf to babu makawa akwai wani boyayyen abu akasa.



Simran ta Wan harare shi sama da kasa jikinta yana Waukar zafi tare da jin tsananin haushin rashin samun cikakken kulawarsa akanta.



tana tsaye harya gama gyara zanen sann ya rufe fuskar ahnkli, cikin karairaiya da sanyin jiji dakai takaraso kusa dashi

tana wani kyabe baki murya ciki ciki take kallon board din tace "wai me yasa kake bata lokacinka wajen zana wata mace naga ai kajima kana nuna ma duniya kai baka damu da mace arayuwarka ba ko, tunda dai ganinan agefenka For good 35yrs amma kaki kamaida ni mata..



dede nan Javeed ya Wago mayun idanunsa a hankali yana kallonta dasu da irin mugun kallon nan mai sanyi da ba a gane ma maanarsa musmmn inyajefe mutum dashi.



Muryarsa kamar an sare ice. ya mata kallo daya snn yace "How can i help you doctor.,



takaici yasa Simran tadauke kanta tay rau da ido danta tsani inyana kiranta sa doctor gatsau cos it feels too casual for her liking, shima din atake yay banza da ita yacigaba da abunda ke gabansa kamar baisan da ita awajenba.



Can snn ta taSe baki cikin kakalo makanta nitsuwa snn. tace Javeed, nasan hala yaudin nan zaka iya barin kaduna and we have alot to talk abt..



jin be amsa ta ba kai tsaye ta mikamai wani dogon takarda wanda daga ita har takardan baiko kallesu ba.



cikin sauke ajiyan zuciya tace fine, but jayvee kasan akwai abubuwa dayawa da zan zanja musu tsari game da abincinka, lfyarka and welfare of the family, kaga tun zuwana lagos din nan anty zuby tababbani preview na wasu abubuwan dake gudana a aikin gidan mu, kasan dai ita bata da lkcin kulawa da komi na gidan so dolene ni ce zanyi komi, umm, jiya nagama tsara maka komi i just need you to aproave sum of these things musmn ma diets dinka,zan sake conducting cooking test ma private cooks dinka, dan tun danazo nigeria sai nakeganin kamar kadan rame min, kaga innaje lagos din sai kawai nayi implementing more protein a diet dinka and then less juicing.



tanata zuba amma kamar badashi take maganan ba hakanan yay shiru dan dama ita tasaka kanta tana tsarawa da kulawa da komi na rayuwarsa shi bai taba saka ta ba.



tanata kallonshi bai kulata ba sai can da suka dan hade ido ahnkli ya kalleta snn ya kalle takardan dukansu ya hada ya musu wani irin kallon banza snn yace.."you can leave simran, i seriously wanna breath ryt now".



dan jim tay dan tasan inya fadi haka tohfa alamane na ransa ya fara baci kuma bazai taba kulata ba.



Bata iya cewa komai ba ta juya da jin zafin raininsan aranta, dan babban burinta ne taga javeed yana daukarta da wani daraja a idonsa but he kept treating her like a zero behind a decimal point, like she is absolutely nothing duk da uwar ilimi, wayewa da kuma haduwartan datakeji dashi.



tsabar takaici harsaida ta kai bakin ™ofa sann ta tsaya cak ta juyo adan sace ta kalli board din zanen dakyau aranta tana maicewa toh Wacece wnn yrinyar datake haukata mood din javeed kwana biyu ohhh gosh does she even exist, wai kode yanamin hakane dan kawai ya wakalantani

cikin karkada kai da tukukin takaici Ta fice a zuciye tared bangaje ™ofar da ™arfi ta sauka kasa cikin sauri. lkcin Javeed Bai ma yarda ya kalli inda ta nufa ba dan Duk wani abinda yake so already ya kammala shi.



he wanted to leave for Abuja today kuma yasan inya tafi da matukar wuya asake ganinsa anan kaduna shiyasa baison ya wuce batare daya cika ma kakarsa karamin burinta ba besides zai daure yajeshi wajen gasar sabida yasan hakan zai mugun faranta ma beloved mahaifyarsa rai inda ace tana raye.







yanayin doc simran a sukurkuce ta dawo dakinta, ga wnn dan iskan dingishin daya isheta jiya data buga farcenta akan stairs wanda duk tasan lefin javeed ne amma waiko sannu baice mata ba tsaki me tsananin sauti taja mtscheww sann ta dabu da duwawu akan lallausar gadonta da wani irin karyewar zuciya tare da cusa dukan hannayenta cikin suman kanta acikin wani irin tsumamen yanayi na jin zafin kaskantar da ita da javeed yakeyi wanda ita kadai tasan yawan ciwonsa data keji agangan jikinta dan idan kaga irin rayuwar jiji dakai da girman kai datake bazawa awaje ko kadan bazakace itace take walakntuwa akan namiji haka ba.



mahaifinsu alhaj othman waziri multi millionaire dan haka itamadin ta girma acikin arzikin nan, agidansu itace Auta duk anfi ji da ita, dan ko Addanta zuby othman waziri batay achieving abubuwan da ita tay achieving arayuwarta ba, she studies in the noble ivy royal college of united states, She was the president if girl clubs nd the queen of prom in high schl with several girly attitudes and fashion awards, studied medicine in saint george,and workd in a prestigious Walt grey private hospital in UK. ga multi million naira family busines din ubansu datake fmr running dinsa as a CFO dats worth sum of 9.5million US dollars and with all these qualification kawai gani take kamar she is the hottest cake in nigeria, throut her life inbawai namiji yacika ya batse bane gani take kmar bai kai tadaga idonta tamasa kallo na biyu ba. being a proud alumni of the noble ivy royal college wanda ya kasance evrnmnt ne dake cike da yaran manyan masu kudi da kuma masarautu har yanxu wann salon jiji dakai da aka tafiyar da su dashi na jinin jikinta.



sai tanajin kamar cikaken namiji me wuyar shaani da jiji dakai kamar javeed mufasa din shine kawai ya dace da ita,



kamar yadda take tsananin ji dakanta haka take daukar rywrta sama sama can with very very high expections, a guy like javeed with such a dangerous mafia multi billionaires family history vibe ne dede ita, ddin karawa tun ranar data gane cewa gabaki daya arzikin ubantan datake ji dashi baiko kai rabin kudin da javeed mufasa din zai iya kashewa abanza a kwana daya tall ba kwadayin abun duniya sai yarike mata zuciyarta tabi tadora ma kwalkwalta da zuciyarta kwadayin aurensa me tsanani wanda already wnn kwadayi da burin yasaka ta tafarajin kamar tarasa value dinta da ajinta a matsayinta na ya mace agabansa sabida bazata manta tun tana shekara 15 take daukar javeed a mufasa amtsayin shine kawai mijin aurenta uptill now dat she is 35years old.



shekaru ashirin da biyar 25yrs masu kyau kenan fa ta dauka tana dakon jiran samun soyayyar javeed mufasa. komi na rayuwar javeed saida ta tsoma kanta aciki, asalin agidan ubansa na lagos haka zatay ta baza mulki wa servant da masu aikin gidan musmmn akan javeed, keys din store kitchen da komi na gidan na hannunta

itake bada oder ma qurds dinsa designers dinsa up and down saidan in bata nigeria kafin nan suke samun shakar numfashi



awani wajajen ma kai tsaye take nuna ma jama'a cewa ita matar javeed mufasa ce,

sumtimes she wll get insulted by his fellow business parties and family organisation wani bin kuma bamai kulata dan kowadai yasan javeed mufasa baiyi aure ba tukuna.



saidai simran din kamar yar uwarta zuby take suna da tsananin dauriya da naciya akan samun cikar burinsu, gani take inhar Yayatta hajy zuby otthma tay jiran shekaru talatin kafin ta samu shiga wann uban duniyar arxiki to ita ko shekara ar'bain ne zata daure tay.



tana zaune cikin wnn tunanin wayarta ya fara ruri dakamar ma bazata dauka ba taja tsaki ta jawo sai kuma ta sake ranta atake ganin cewa hajya zuby ce. muryanta ba sake ba suka fara magana kafin kace wani abu sun dawo da hirar akan halayyar javeed yauma babu abunda bata zayyana ma yar uwartan ba. hjy zuby othman tay jimmm aranta tanata mamakin jin wai javeed ya tsiro da sarar zana wata ya mace a hoto, jin simran ta fara damuwa da zanen sosai yasaka hjya zuby tamaida abun wasa ta shanshantar.



ita tafi ganin kamar hajy mammyce babban matsalarsu

dan da ace hjy mmy tanason simran da tuni javeed ya aureta..



cikin dogon nazarin zuci ta katse wayar kai tsaye, ko minti daya baiy ba saiga kira ya sake shigowa da wata private number.



cikin sauke ajiyan zuciya simran ta dauka "yaa zuby ai kyace min zaki canza layi inata magana kawai sai naji har kin katse wayar.



cikin katse hjy zuby tace "shashasha.

inke baki tsoron rasa rayuwarki ni ina mugun son raina. i am not stupid, nasan am married into a mufasa family of course i knw all my phone calls are being recorded. kedai akwai wasu maganan da dolene sai na saka secured line kafin inyishi..



cikin jan ajiyan zucya simran tace toh fine yanxu de inajinki adda, dan shiru hjya zubyn tayi kafin nan ta kara rage sautin muryanta kasa kasa tace toh dazu dai naji alhaj attah mufasa yana cewa dansa javeed zai hadu da yan uwan ubansan a Abuja, frm his fathers side. so, they are going to be discussing an important mufasa family business deal.



danzasu bude babban kamfanin hakar gold da diomonds a congo

tareda familyn ubansa aike kinsan sune asalin mufasa dinko



simran ta dada kasa kunne ahnkli tace ehh

You mean the mufasa organisation?



hjya zuby tace yes sufah, toh ni na yanke hukunci zan kai sarata ta wajensu, dan naga kamar akwai matan da hanklinmu zaizo dede dasu dan basa kaunar duk wani tsari na hajya mammy.



i knw most of them dont like me one bit amma dayar matan, ana ce mata Lady Suad mufasa, younger sister din mahaifin mijina ne, she is abt 60yrs old now, itace yar autarsu a mufasa family organisation din dagabaki daya.



dayan kuma matar dayan distant uncle dinsa ne, anace mata barister saddiqa sadiq she is abt my age haka. dukansu they are widowed amma fa tawajensu ne kadai zamu iya juya family affairs, kinga tunda samun kan uwarsa yay mana wuyar ai saimu komata dangin ubansa wato mufasa familyn sukansu.

banso mana haka ba amma kusan dolene, sudai kawai basason rawar kaine, and they are very dangerous ppl walhi. nizanje abuja yau, zanga me zan iyayi akansu kafin mu hadu dasu, amma kafin nan inaso kema kizo mu hadu, dolene muje wajen malam buba nabayan aso rock kin tunasa??



cikin katseta da gwalo ido simran tace yaa zuby badai wann shegen imaginary bokanki dayake mutum ya tube sirara yay ta kwara masa ruwa me wari ajiki yana wasa da nonon mutum abakinsa kamar wani dolo ba wallh anmin breast surgery kala kala jikina bazai dauki

31 / 52