Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

NUR FIRDAUS Imanin 'Ya By Anne-Aurora

Author :  Anne-Aurora Category :  African Stories & Novels

Chapter   20 / 52

57K to 60K   out of 155.7K words

gardama dasu bare musayar yawu, duk wani hukunci da suka zantar ya zaunu kai banda dansa javeed daya ke mutuwarso aransa toh kaf duniya babu wani mahaluki daya taba jayayya ko saba dokar alhaj attah mufasa snn ya zauna kalau.



cikin sanyin murya tace, amma Alhaji ika bani dama zan iya yi ma javeed waya sai muji ta bakinsa, kasan fa kanwata simran tazo all the way frm UK jiya dan sabida shi, wllh nasan bazataji dadi taji ace wai har ya wuce kaduna basu hadu ba, nide idan har hakan zaiyu kuma zai hanaka samun wani sabanin fahimta da hajiya Mammy sai itama simran din ta shirya kawai tabishi can suje wajen gasar.



a take Alhaji Attah ya ya juyo snn ya kalleta yace "kefa kinsan waye javeed, shi mutum ne da bai son atakura mishi, ita kuma hajya mammy ai uwata ce, bata da wani matsala kema kuma bai kamata ki damu da yanayin Javeed ba kawai mu barsa yay abunda yake so din..



kasa cewa komi tay ta zuba masa ido dan tasan baison ya amsa mata kai tsaye ne yace ehhh simran taje sabida kar simran din taje kaduna ran javeed ya baci ace shine ya bada izini sabida yana gudun bacin ran dansa sosai.



itade duk jimawarta datay da su haryau ta rasa gane wani irin naunin sangartaccen so yakeyi ma dansa javeed da sukansa basu gane irinsa ba,



kallonsa take ayayin da ya cirkita laSSansa yana fesar da hayakin sigari cikin sanyin iko da rashin bada reaction din nata wani muhimnci.



kedai zubaida kuyi abunda ke gabanku kawai..ku kyale min d'ana ya sarara.



yana furta hakan ya ajiye sigarinsa a burn out plate cikin nitsuwa ya wuce ya barta awajen tana tsaye tana bin bayansa da ido harsaida ya bace ma ganinta kafin nan ta iya sauke wata nannauyar ajiyan zuciya cikin jin wani sabuwar tashin hankali.



kai tsaye ta nufi hanyar wani babban shashe inda kanwarta DR SIMRAN OTHMAN WAZEER ta sauka jiya da daddare.....





ABUJA 8.am



ata fannin su nur firdaus kuwa bada jimawa da isarsu schl ba suka samu kusan kowa ya gama hallara sabida gudun masifar matron dinsu malam bello..



kafin 8. ya cika suka dauki hanya zuwa Kaduna tare da jadida da Aisha dayan kawar Nur Firdaus mai Wan rawar kai acikinsu



da su da su layla duk zasujene officially a matsayin school suppoters club.



direbansu yana tukin motar cikin nutsuwa kafin kace wani abu har sun doshi hanyar barin Abuja, they are expected to reach in 3hrs max.



kowa yana abunda ya damesa acikin motar jefi-jefi jadidah take kallon madubin domin talura da yanayin Nur Firdaus kamr tana cikin damuwa da ke bayyane akan fuskarta karara.



Layla kuwa duk da cewa ta yi shiru a cikin ranta tana jin daWin cewa Adnan ba ya nan tasan Wnn kadai ma ya isheta samun nitsuwa.





sunakan gurza hanya cikin tunanin zuci Nur Firdaus ta Waga waya ta hau rubuta sako snn ta turawa mrss Haseena.



mrs hassena tanakan waya da saadat taji shigowar sakon, har saida ta gama sann ta duba taga sunan nur firdaus akai taja tsaki dakamar ma bazata bude ba amma sai kuma ta daure ta bude, bayan tulin gaisuwa, ta sanar da ita cewa sun dauki hanyar kaduna ita da layla, tace mummy ina neman alfarma daga gareki don Allah ki yafemin kowani irin lefi nake miki wanda ni bansani ba, kuma ki san ba zan taba fatan wani abu da zai Sata miki rai ba, dan kece abu mafi daraja a rayuwarmu duka and i hope you will wish me good luck in my competition.



wani rau da idanu mr Haseena jin text din yadan taba mata zuciya kawai sai ta dan korashi da tsaki tay shiru na dan wani lokci. can kuma sai tahau tuna irin baqar magana na karshe da mahaifin nur din ya gaya mata on his death bed wen he was fighting for his last breath ayayinda yace



haseena nasan kiyayyar dakike min ne ya shafi y'ata nur firdaus amma bakomi ba, kuma nasan kin tsaneta ne dan tana tattare da dabiu na. toh kisani yau ko na mutu wallh ban bar miki kiwon ta ba, wa Allah ubangijin talikai na nabarwa kiwonta kuma shine zai daukakata zai kuma kare min ita bake ba."...



tuna wann kalamai ma alhaj haroun ciroma yasata jin tsananin bacin rai ta kara jan tsaki me tsayi da takaici, daga wayar tay ta danna kira wa layin nur firdaus din inda kai tsaye taji ya fara ringing



da matsanncin mamaki nur ta kalli sunan mamanta dake yawo a screen ta kalle layla da farin ciki snn tace layla mummy ce



cike da murna layla tace big sis to dauka mana dan dama suka daine acikin motar wanda babu wanda ya nemesu a waya tunda suka kama hanya



jiki na rawa Nur Firdaus ta dau wayar tay sallama tahau gaishe da haseena cikin girmamawa.

bata damu da yadda mrs haseena ke amsata ciki ciki ba



"toh har kun hau hanyar kenan, Saura kuma kije kibaza musu rawan kai da munafurci kinsan ai ba lallai bane sai kullum kece zakixo musu na daya.



nur firdasu batacewa komi sede kawai tay murmushi, tace in sha Allah mummy i will try my best duk kuma abunda na samu shima nasara ne..



haseena taja tsaki

toh shikenan amma banason kisake tura min wani sako inba wani abu na emegrncy ne ya faru ba, dan na lura dake kina so ne kawai in bar aikina inzo wajen gasarki..i need to concentrate here dama can ai baban ki yace Allah ne zai rike masa ke bani ba ko...toh Allahn naku ya bada sa'a.

kibawa auta ta waya inji lafyarta.



nauyin kalmar tata ta faWo a zuciyar Nur firdaus kamar dutsen da aka jefa mata ta dan runtse ido ta mika wa layla wayar sai ita taja gefe jin yadda zuciyarta yake suya duk da Hakan ba sabon abu ba ne a wajenta amma ya fi ci mata rai yadda mummynsu take furtashi da gatse da rashin kirki aciki kamar ba ita ta haifeta ba.



batace komi ba ta dan sunkuyar da kai ta share boyayyen ruwn hawayenta a hankali,

sannan ta cigaba da kallon hanya cike da tarin damuwa.



sama sama takejin yadda sukasha hira da laylah harsuna wani kyakaytawa da dariya itafa rabon da suyi hira me dadi har da dariya haka da mumynsu bazata ma iya tunawa ba.



after like 10min layla ta mika mata wayarta tace mata ai mummyn nasu ma yanxu zata wuce Abuja tace wai sadaat na nemanta cikin gaggawa.



nur tay murmushi batace komi ba suka cigaba da tafiya kanta jingine da seat ta saka earpod tana saurarar karatun qur'ani.





****** 1hr on d dot due to hazy weather brigadier general javeed mufasa suka sauka a babban filin jirgin kaduna inda yake da personal private parking space din helicoptersa.



jirginsa yana sauka kamar kiftawa da bismillah convoy din da ke daukarsa suka karaso su biyar dukan su iri daya kuma bakake kirin da bakaken tinted.



Mercedes-Benz G-Wagon Brabus 900 ce dat is Ready for high-speed retreat agaggauce security ya bude ma javeed motar kusa da na tsakiya ya shiga ya zauna wacce ita kadaice duk jikinta bulletproof sabida numerous assasination attack dayasha fama dashi a can baya.



sun dau hanyar makabarta kenan private wayarsa ya fara kara da alaman shigowar wata sako



tunda suka fara tafyar idanuwansa a lumshe suke baya kuma ko motsi.



dacan kamar bazai duba sakon ba sai kuma ya zaro wayar daga aljihunsa, kallo daya yay ma sakon dake yawo screen dinsa ya daga kai tare da cizza labbansa nan da nan yabada oder cewa awuce dashi gidan dabbobin kakarsa kawai dake nan GRA Barnawa...

#SURAYYAHMS

NUR FIRDAUS



PLEASE COMENTS AND SHARE DAN ALLAH>Ø2Ý<Øûß>ØÎÝ<Øûß
@&þ

[22/02, 20:26] Anne-Aurora>Ø‹Ý: NUR FIRDAUS 21...

SURAYYAHMS



sai wajajen 12:30pm na rana kafin nan bus din makarantar ICICE ya karasa shiga cikin grin kaduna, kai tsaye baba driver yabi dasu kan isah kaita road dake nan cikin angwr gaun emir suka sauka adede gaban mdedcin conference Hostel din su da managmt din makarantarsu ta gina musu anan kaduna inda akayi sashin maza daban na mata ma daban.



duka duka daliban da sukaxo gasar basufi su ashirin ba,cikij su kwata kwata wanda zasuyi gasar su bakwai ne maza hudu da mata uku, sauran daliban kuma daga student supporters club ne sai kuma yan qur'an and da'awa club.



bayan driver ya diresu nan kowa ya fara jan jakarsa aka doshi hnyr hostel gabaki dayansu sun galabaita sunajin dar dar aransu dan suna daf da shigowa kaduna aka samu sudden insecurity outbreak tension in southern kaduna.



which put them on hold for a while yanxu hakama ance yau bazasu fara komi ba sai lamarin ya dan lafa kafin sai a fara programe din daga gobe ranar alhamis.



tun da suka shigo hostel laylah take faman shan kishi da takaici musmn ma yadda adnan ya hana nur firdaus sakat dan yana isa london ya dinga kirarta akai akai yana me tarairayarta awaya da salon nuna soyayyarsa agareta iri iri. yau layla ba zallan asthmn karya kawai ta tayar musu ba har amai tayi dan tsabar yadda baqin cikinsu ya mugun shakure mata magwagoro



wanda hakan ya tursasa Jadidah tafara harsaso boyayyar manufar layla akan adnan amma koda tafadeshi a fili cikin wasa sai nur firdaus ta shashntar da abun kawai tayi defending laylah dan azauna lafya sabida batason wani abu sabo yazo ya daga mata hankli.



jadidah kuwa da kyar tabar maganan aranta badon komi ba saidan tana son nur firdaus tasaka hanklinta akan gasa amma sosai jkinta yake bata cewa layla fa bakaunar soyayyar adnan da nur firdaus takeyi ba.



dakin nasu kamar dormetry ne dan haka kowani bangaren akwai bunk sama da kasarsa akwai katifa dede na yan boarding schl jadidah ta dauki sama, aysha tana kasarta, itama nur ta dau sama tabarwa layla kasan nata duk awaje daya su hudun suke zaune wann bunk din na kallon wann dake tun agida suka amince zasu hada komi nasu waje guda dakema daga jadidan har ayshan yaya masu shi ne nur ma tazo da kudin da adnan shehuri ya bata dan haka babu wani abunda suka rasa atsakaninsu.





Daga can garin lagos kuwa hajya zuby othm tafi minti goma tana tsaye a bakin kofar Dr simran tana buggawa



"simi.. simi..simran?for god sake simran what the hell is rhis niki zo kibude min kofa dan Allah wann wani irin wawan lalaci ne..mtssss taja tsaki a mugun hatsale tana wani irin yatsinawa.



yau tsabagen kirar sunan simran datayi sanda muryanta ya jawo hnklin duka maid din dake sashen su biyar suka fito sanye da blue uniforms ta kallesu akskantce snn tace.."wai ina simran ta shiga, wani acikinku yaga inda simran tay ko de bata farka bane daga baccin harynxu?

tana maganan tana duban expensive diamond watch dinta tanamai karajin takaici ganin lokcin ana neman wajen karfe 9 saura



cikin masu aikin wata mata da ake cewa "mantai" wacce ba'kace kibabbiya itace me tsaurin idon kaf a cikin ma'aikatan kai tsaye tace hajiya tana ciki Maa, Bacci takeyi bata farka ba..



hjy zuby tana waigowa ta watsawa mantai wata muguwar harara me cike da tsana dan dama ta tsani mantai sabida mugun iya saka idon datakeyi agidan...



murya ciki ciki tace "What? bacci? kuma duk wann buga kofar dana jima inayi anan ace wai mutum yana bacci? sekace baccin mutuwa, masifa tahau yi ta inda take shiga bata nan take fita ba, shiru masu aikin suka mata suna ciccire idanu dan dukansu sunsan itace ta mugun sangarta simran din, karshe kasa ce musu komai tayi takada kanta ta wuce ta bar wajen within few minutes ta dawo da spare key ta bude kofar ta shigo ciki a fusace.



Dakine babba an kuma kawatashi da kayan duniya na musmn tamkar na wata disney princess,



hausawa sukace me arziki baiya nuna kansa wai angulu taga agola na baccin rana a gadon me gida harda minshari dan me gidan kuma nacan rakube a kasa, its such an irony for simran dan bata iya baza mulkin da takeyi agidan mufasa agidan asalin ubanta. kai in baka san su bama kaga yadda simran take sheka iko da gadara a gidan mufasa zaka iya rantsewa cewa nan din gidan ubanta ne.



babu karya kalar rayuwar gata da Dr simran othman ta samu akarksshin niimar dukiyar mufasa

kai kaf zuriarsu ma baza'a samu wanda zai ji qamshin irinsa ba.



a mugun hargitse hjy zuby tayi kan gadon ta yaye lallausar bargon nata da karfin tsiya cikin yanayin masifa da fada ta watsar akasa inda duk surar jikin simran din ya bayyana sarari



she was wearing an expensive lacy desire balconete nite gown

Inda dukan wani kyaun surarta daya sha plastic surgery tako ta iya yake famar nunawa asarari..



kama daga kan artificial bom bom da hips lifts da kuma lips augmentations da boobs job, kai hatta tsayuwar shoulder da zaman hancinta saida akaje kasar waje aka gyara matasu, just to look soo perfect and flawless a idon javeed mufasa. babu wani abu ajikinta wanda zaka gani kai tsaye kace asalin natural halittarta ce gashi kowani irin expensive bone straight da original human hair da zuka zukan artificial nails tana dasu.



yanayin surar jikin ta da tsayinta inka dauko siffar kim kardashian tokazo wajen itade marabarsu anan shine ita simran akwai aukin kayan manya manyn nonowa da suka dan lalata mata shape dintan kadan wanda aketa tsammanin kmr surgeryn ne bai tafi dede ata wajen ba.



a mugun hatsale hajya zuby tace Ke malalcya da Allah ki tashi Baccin ya isa haka You are sooo lazy Simran Cmn get up ni narasa yadda akayi wallhi kika zama likita



Cikin wata malalacin qwuiya simran ta wulla kafarta can sama ta buga akan gadon da karfi tana kukkuni," yaa zuby whats this noow wann wani irin walaknci ne fisabillah ynxu shikenan Mutum bazai zo gidan nan dan ya huta ba?



hjy zuby tace "ki tashi nace miki ki dubi agogo toh dan ubanki kina baccin asara ga javeed din naki ai ya wuce kaduna



wani zumbur simran ta mike tana mutsaka idanunta tanamai turo baki can snn tace "what wani kaduna?? kema dai kinsan wasa kikemin ryt?? kawaide baki son na huta kinzo kin tasheni abeg pls let me be yaa zuby wallh nagaji.



hajya zuby tayi shiru tanata kallonta cikin rasa me zatace mata



Can ta tabe baki tce

hmm ure so lazy simi and its going to cost u alot, kin dauka shiga gidan mufasa kamar kiftawa da bismillah ne ko?? my dear it took me 30 good years of trying keep sleeping and seee.



cikin jan tsaki simran tace oh pleasss im not lazy yaa zuby Im just in an energy saving mood okay

aikin likita fa nakeyi wallh akwai gajiya ke ai bazaki san wahalar ba sabida kina cikin niimaar arzikin da bakuma san iyakarsa ba.



daukar pillow hjya zuby tayi ta gwada mata akai ni sa'arkice da zakice min haka simi wani dan iskan energy saving mood ne, ure not a surgeon or anything special kefa kina zaune ne a office kinadan rubuce rubucen magani wa patient shine aikin? dallah tafi kasala dai dayayi miki yawa ko ta yaya ne ma zaki iya rike namiji kamar javeed mufasa a mtsayin mijinki oho simi please how..



simran ta takune fuskarta tana dada gyara zaman ta akan gadon "Haba yaaa zuby kidena wani tsaurarawa shi javeed din shi meye ne, naga baya ma kula mata, ni kadai ce ma fa nake son shi..kuma i am highly educated in the best uni in d world, ina da kyau, i am perfect menene na rasa,... yaa zuby kalleni fa, nan ta mike tsaye ta wani rausaya jikinta ta juyo tace sann ina da aji world class,.. plus, i am a prfesnal doctor, Hello???? doesnt that ring a bell????



hajya zuby bata san sanda takwashe da wata shakiyar dariyar takaicin da yakaita har kasa tana kyaktawa tana tsugunawa ba



wani irin kallo tay ma simran din sama da kasa kafin nan tace hmmmm Hakane ko? ai shiyasa naga ure 35 years old and still single babu tsuntsun babu tarko, and pls ehhhn keep deceiving urself cewa ke kadaice mace ranar da javeed mufasa zai budi baki yace yana son mata guda billion irinki da wanda ma suka fiki komi da komi toh simran kisaka aranki koyaune ya furta za'a kawo masasu kala kala har gida kuma acikinsun sai wacce ya zaba.

my dear ure so delusional wann ai maganan banza kikeyi simi btr get back in to ur senses, keda ko irin abokantaka nan na wasa kin kasa samu awajensa bare wata spcial relshp shine kike cikamin baki??? waikode javeed din ya taba kallonki ya ce yana sonki ne a mafrki ban sani ba...???



simran ta dago kanta rai abace zata amsa cikin katseta hajiya zuby ta hade rai tace i have had enuf of you simran ke fa ba karamar yarinya bace ynxu, snap out of this nonsense..ki tsaya ki saurareni kiji abunda alhaj mufasa ya fadamin dazu cos i want you to use this golden oppurtunity inde kina son javeed the easy way..dan na lura ke baki da ma kwakwalr da zakibi da javeed ta inda za kalleki a matsayin mace bare ma har kiyi zancen shigowa gidan nan.



wani irin hade rai simran tayi ta zuba mata ido har ta same waje tazauna cikin nitsuwa tashiga zayyana mata cewa yau javeed zaije wajen kakarsa a kaduna kuma wann ne babbr damarsu na cusa maganan soyayyrta da shi awajen kakan wanda kowa yasan inhar hajya mammyn tasaka baki toh da akwai yuwar javeed ya amsa musu akan batun simran koda kuwa baiyaso sabida yana matukar daraja kakarsan sosai.



tun da hjy zuby tafara maganan bakaramin nitsuwa simran tay tana saurarar hjy zubyn ba, nan take ta zayyana mata yadda takeso tayi na dada cusa kanta a rayuwar javeed mufasa tare da bata tabbacin cewa acikin shekaran nan za'a iya musu aure cos they wont let him exceed 42yrs din nan batare da wata ya mace arayuwarsa ba



sosai siimran ta gamsu da wann bayanin dan haka batay wata wata ba ta mike ta shiga wanka tafara shirin zuwa kaduna, but as a typical slay queen wankan ma saida tay na 2hrs sann akazo aka zauna gaban madubi yin kwalliyar dayaci almost wani 2hrs din shima sabida body maintenance dinta is quiet high, atakaice de daga wanka

20 / 52