DINGISHIN KWADO 3 COMPLETE BY D Auta.txt

Author :  Hadiza D Auta Category :  Romance

Chapter   16 / 50

45K to 48K   out of 149K words

kasa cewa komai don kuwa tasan halin Maman Abdul ba zata saurare ta ba, tunda itama bata son Sahal har cikin zuciyarta shiyasa yanzu ba zata gane halin da take ciki ba. To tunda Alti ma bata fahimce ta ba, ai ba kowa zai gane yadda take ji a ranta ba. Sai wadanda suke fuskantar irin wannan k'alubalen da take fuskanta.
Kan dole ta numfasa ta ce "To Maman Abdul zan gyara".
Dad'i ya kama Basma ta dinga yi mata addu'o'i da fatan alheri tare da haska mata nasarar da auren zai janyo matuk'ar ta nutsu ta yi hak'uri.
Ta rufe bayanin ta da fad'in "Ai na je na gano su Amrah suna nan fes da su komai suke so suna da shi a k'asansu, ranar ma na ga Alawiyya a gidan suna yin samosa tare da Amrah."
Sosai kuwa batun ya farantawa Bilki zuciyarta ta ce "Madallah da Maman Abdul na gode".
Daga haka suka yi sallama. Basma ta ajiye wayar tana fad'in sokuwa kawai, kin bar alakakai kin fad'a niimar duniya amma kina neman kwafsawa kanki." Save Restricted Contents Bot, [Sep 19, 2025 at 11:54]
Haka rayuwar ta cigaba da gurgurawa cikin hak'uri da godiyar Ubangiji. Watanta bakwai da aure, haka kuma watannin cikin da take dauke da shi. Ya yi girma sosia tamkar yanzu zata haihu a asibiti an tabbatar mata y'an biyun ne a cikin hakan ya sake saka mata tsoron Allah tare da girmama sha'anin Ubangiji. Y'a'yan Asad a cikinta ita da kanta abin mamaki yake bata, bata fad'a masa y'an biyu zata haifa ba, amma ya sha fad'a mata bai taba ganin girman ciki irin nata ba, don gabad'aya ta bude ta sake girma sosai.
Ba wanda zai ganta ya dauka ba zata haihu yau ko gobe ba.
Laura ta nan bata tafi ba.
Tsiyataku kuma basu fasa yi mata ba. Yayin da shi kuma baya zafafawa, hakuri kawai zai ce ta yi.
Ana haka rannan ya fita tana barci ya yi ta kiranta bata d'auka ba, tunda ta saka wayar a DND.
Tana falo tana zaune da bowl mai dauke da kulikulin da ya zarta kilishi da d'adi na Ummiel foods.. A hankali take cinsa tana jin dad'insa har cikin kwanyarta.
Bilkisu ta hawo da sauri ta bata wayarta tana fad'in Mahma ga Dady don ta bi bakinsu Amal wajen ce mata Mahmah. Tana bata ta juya don game take yi a system dinta.
Ta kara a kunne tare da fad'in "Hello."
Ya amsa da fad'in "I salute you sarauniyar shaiba. Na yi ta k'iran wayarki no response, shine na ce a kawo miki wayar ya jikin dai?"
Can kasa ta ce "Da sauk'i".
Ya ce kin tashi kin yi wanka kin karya ne?"
"Um"
Ta fad'a a takaice.
Ya nisa ya ce "Wai ba ki huce bane? Pls mana Maigadona".
Ta tura baki ta ce "Na huce yanzu".
Ya murmusa ya ce "Kin samu duniya yayar Abida."
Ta murmusa don tana jin dad'i idan an ce mata Bilkisu yayar Abida mussaman ace Baba Babba ne ya fad'a mata hakan.
Ya yi mata sallama.
Ta rike wayar Bilkisu tana juyata. Waya suke rikewa masu daraja sosai. Baya shayin kashe kudi ko don ya tarasu ne da yawa oho.
Da yake wayar babu security kuma akan manhajar what's app take ya sanya ta ga wani group messages na ta shigowa ga sunanta na bayyana Maigado ko Anty ma babu.
Kaitsaye ta bude group din da aka yi masa suna da *we are one*.
Ta ga iya su biyar ne a ciki.
Laura, Aysha. Khadija, Hafcy, sai Bilkisu.
Gabad'aya maganarta suke yi maganganu masu tayar da k'ura. Wai asiri ta yiwa Dady ban da haka yaushe da uwar kud'insa zai auro bazawara bayan haka ma, me zai sa ya auro wacce suka yi shari'a da ubansa. Shi ko duba uwarta ba mutumiyar arziki ba ce bai yi ba, kuma ko tantama basa yi Maigado ta tsosto halayyar uwarta.
A hankali take bin hirar wanda Aysha Laura da Hafcy ne suke yin ta. Amma Khadija tana ciki bata tanka musu ba, asalima ta jima bata yi magana ba, haka nan Bilkisu ma bata cewa komai.
Wayar na hannunta Hafcy ta ce na rasa me ya ga ni a jikinta yake sonta irin haka. Ai tunda ta dake ni ya yi mukus nasan ta gama da shi, uwarmu ma idan ta duke mu sai ranta ya b'aci amma wannan mandiyar ta sarrafe shi idan yana gabanta ba shi da kuzari bare ya motsa k'wanji."
Laura ta yi tsaki ta ce "Manyan mazaunanta ne suke tsole masa ido, ai na ga alamun su yake so a tare da mace kun manta tashi guda Momi ta yi su, to dan wa ta yi? Ga shi ta rasa rayuwarta gabad'aya akan hakan, shi kuma ya samo irin wacce yake so ya aura yana yin yadda ya ga dama tabbacin ya manta da ita!
Dad'in abin ma amafanin da zasu yi masa ya shafasu, ko spanking sai kuma ta yi masa tusa, dan idan ya ce zai ci walakiri makarsa zai yi babu amfanin da kudi ko mukaminsa zasu yi masa."
Ran Bilki idan ya kai dubu to ya b'aci. Sai dai kuma nan da nan Aysha ta yi tagging Laura tana tambayar Dady ta jinginawa Homosexual? Haka ma Hafcy.
Ba sai jiyo tashin hayaniyarsu ta ji ba, da alamu maganar Laura ta bugesu sun ajiye wayar zasu yi a zahiri.
Hawaye ya cika kwarmin idonta. Tana rasa inda zata tsoma ranta.
Sun jima suna tashin hankali kafin ta ji sun yi shiru. Ta yi vedio record din hirar ta turawa kanta sannan ta goge vedion a wayar Bilkisu. Yini ta yi cikin tsananin b'acin rai. Save Restricted Contents Bot, [Sep 19, 2025 at 12:01]
Da daddare sai da ta bari ya gama uzzirinsa sannan ta fad'a masa.
Yana bude baki ya ce "Ki yi hak'uri ai yara ne."
Ranta ya rub'anya baci
Ta ce su Aysha ne yaran? Kuma ya kamata su saka Bilkisu a group suna irin wadannan zantukan na rashin tarbiya?.
Ta bude masa wayarta ta kunna masa vedion hirar ya ji. Ya ce ai har ni ma sun taba ni. Ki yi hakuri zan yi musu fad'a ".
Takaici ya kamata ta ce "To gobe Laura ta bar gidan nan".
Kaitsaye ya ce ba zan kore ta a gidana ba fa".
Ta mik'e ta ce "Baban Bilkisu na rantse da Allah sai ta tafi, ko ni na tafi".
Yana daga zaune ya ce ba inda zaki je sarauniyar shaiba, sannan fa ba zan iya korar k'anwar Rukayya daga gidana ba, a hannuna ta girma, yadda ba zan kori su Aysha ba.

*Kudin karatun 1k ne Ga mai buk'atar sauke nauyin hakkkin*
2384876855
*Surayya Ibrahim*
*Zenith Banka* Save Restricted Contents Bot, [Sep 19, 2025 at 12:14]
Haka itama ba zan kore ta ba saboda alfarmar Rukayya."
Kishi mai tsananin gaske ya turnike Bilkisu. Cikin fitar hayyaci ta ce da Rukayyan da Lauran duk sun ci uwarsu Talatu, itama Talatun ta ci uwarta!
Mamaki mai tsananin gaske ya lullube shi. Kishi ne ko kuwa tsabar rashin mutunci ne ya sanya ta zagi Rukayya da uwarta har ma da kakarta?

*Contact bojuwa herbs for all your kayan mata*
*Tested and trusted*
*Muna dafa kaza da ciccibi*
*Muna da sanyi flusher mai kyau*
08032773332.
[10/3, 4:03 PM] Mrs awwal đź«¶đź’Ťđź’›: Save Restricted Contents Bot, [Sep 22, 2025 at 12:17]
*Umm Aslan&Asalah Egyptian Items*
*Egyptian abayas*
*Egyptian nighties*.
*Bags and jewelries*
*Dukkansu a sassuakan farashi da ya dara na saura, don kuwa a can take zaune tana turosu Kano kaitsaye, daga nan sai a turawa kowa inda yake a fadin tarayyar Nigeria*
*Tuntubeta a wadannan lambobin dan ganin kayayyakinta na alfarma*.
# +201121544627
# +2349162662750


Mamaki mai tsananin gaske ya lullube shi. Kishi ne ko kuwa tsabar rashin mutunci ne ya sanya ta zagi Rukayya da uwarta har ma da kakarta?
Ransa ya b'aci matuk'a da gaske.
Ya mik'e ya isa kusa da ita ya ce "Wanne irin abune ya same kine kanki d'aya kuwa?"
A harzuke ta ce "Na maimaita maka kalamaina ne don ka gane a hankalina nake ko kuwa?"
Ya juya ya tsaya a bayanta ba zato ta ji ya rungume ta, ta baya, a hankali ya dinga ja da baya ya Ă­sa bakin gadonta ya zauna a hankali, sannan cikin nutsuwar ya zaunar da ita akan cinyoyinsa, fad'in mazaunainta da nauyin cikinta sun danne shi sosia irin yadda yake so. Ya daidaita mata zaman tamkar wanda zai shayar da ita. Ta shige kirjinsa tana rusar kuka sosai. Ya sunkuyar da fuskarsa daf da tata, suka dinga shakar numfashin junansu. Duk da a yanayin b'acin rai suke sai da jikinsu ya amsa. Ba zato ya rik'e mata hannunta da k'arfi ta yadda ba zata iya kwakkwaran motsi ba. Ya kai bakinsa kan nata bakin ya tsoste shi da kyau a k'arshe ya gasa mata cizo. Ta kidime amma bai sake ta ba, ya sake tsosatar wajen, sannan ya sake skaar mata cizon. Ta fashe da kuka daidai lokacin ya dago da fuskarsa ya kalli yadda take kukan azabar da ya gaana mata cikin wani irin salo mai birkitarwa. Ya sake mayar da fuskarsa daf da tata ya ce "A ina kika samu tarbiyar zagin? Ki janye zagin nan ko na cigaba".
Ta ki yin motsi bare ta janye din. Ai kuwa ya sake maimatawa, dad'i da azaba suke ratsa ta a lokaci guda. Cikin kuka ta ce "Ka yi hak'uri zan janye".
Ya sake ta ya zuba mata idonsa da suka yi jawaur gabad'aya shima ya birkice da bukatarta.
Ya sassauta rikon da ya yi mata. Murya ba amo ta ce "Fitsari zan yi".
Ya sake ta ta yi maza ta sauka daga jikinsa ta koma kan gado nesa da shi ta zauna ta bude baki tana rusar kuka wiwi. Ya numfasa ya ce "Tabdi jam wato janyewa ne ba zaki yi ba shine kika ce band'aki za ki, k'arya za ki koya?" Ya fad'a yana matsawa kusa da inda take zaune. Da sauri ta sake matsawa ta ce "Na janye zagin Talatu da uwarta. Amma Wallahi ban janye na Rukayya da na Laura ba".
Daga haka ta yi wuff ta shige bayi ta rufe kofar".
Duk yadda yake cikin bacin rai sai da ya murmusa.
Ta jima bata fito ba, ko da fito a Inda ta bar shi a nan ta tarar d shi bai motsa ba.
Ta wuce shi ta zauna can gefe tana kokarin warware duvet d'in da zata lulluba.
Ya numfasa ya ce "Wataƙila dai kin manta mu gidanmu na tarbiya ne, dole ne kuma a ladabtar da duk wanda ya nemi ya yi watsi da tarbiyar da aka d'ora shi a kai wala yaro wala babba. A gabana za ki zagi matar da ta haifi wanda ta fiki, hakan bai ishe ki ba, sai kin had'a da uwarta itama?
Cikin kuka ta ce "Kada ka fake da haka, kawai ka gana mini azaba ne dan na zagi matarka! To na janye na uwarsu da kakarsu amma ko zaka tsire ni ba zan janye na Laura da na Rukayya ba."
Ta fad'a cikin matsanancin kuka.
Ya yi shiru yana kallon yadda take kuka mai d'auke da shesshekar ajiyar zuciya.
Ya taso daga inda yake, ya zauna kusa da ita, ya ruko ta ya sassauta murya ya ce "Yi shiru sarauniyar shaiba, yi hak'uri."
Ta fisge cikin kukan ta ce "Ni Wallahi ba zan yi hak'uri ba sai Laura ta bar gidan nan".
Ya ce "Lallai kin shiryawa rikici sarauniyar shaiba, ga shi kuma ina kan batuna na ba zan kore ta a gidana ba".
Ta sake harzuk'a ta rushe da kuka ta ce "To kuwa ba zan zauna ba, ita ta zauna ta maye maka gurbina tunda na lura tana yi maka irin amfanin da nake yi maka!
Ya hassala k'warai da gaske.
K'warai ya ji zafin kalamanta. Laura tana yi masa irin amfanin da take yi masa? Tana zarginsa akan Lauran kenan. Wai su mata haka suke ne dukkansu? Mafi yawansu basa mallakar hankalinsu akan batun kishi. Kuma dan iskanci ma ko da zargi suke yi ba tabbas ba sai su rufe ido su yi rashin mutunci tare da d'iban albarka! Save Restricted Contents Bot, [Sep 22, 2025 at 12:21]
Murya babu amo ya ce "Sa'arki d'aya cikin jikinki ba dan haka ba dan kin dandana kudarki Maigado".
Cikin kuka ta ce "To ka mayar da shi jikinka mana idan ya so ni ka kashe ni tunda ba ni da gata".
Mamaki ya lullube shi ya ce "Da kika tashin yi baki sai kika yi na rashin kunya Bilkisu? Wanne irin k'arkon kifi kika yi haka?"
"Eh!
Ta ba shi amsa a takaice.
Ya jijjiga kai ya ce "Zan kuwa goge miki shi".
Cikin kunkuni da kuka ta ce "Idan na zauna da kai ba".
Ya yi shiru yana kallonta amma zuciyarsa na suya.
Tsawon lokaci tana kuka yayin da ya zama mutum mutumi.
Haka suka kwana zuciya babu dad'i.
Sassafe ya fice bai yi mata sallama ba.
Ta yi wanka ta samu leda ta zuba dogayen rigunan Malaysianfabrics na Umm Nihla.......
Don sosai take jin dad'in saka su tunda basu da nauyi ga taushi.
Ta leka d'akin da Alti take ta ce mata ta shirya zasu fita.
Farinciki ta ya da ya kasance asabar ce don kuwa zata tafi da Farha babu wani shamaki.
Ta zuba turarunkata na Mkbees perfumes da mayunkata na lame skin ........
A motarta suka tafi.
Mamaki ya kama Alti da taga Bilki tana ta gararanba da su a manyan titunan Abuja.
A tausashe ta ce "Da alama dai tafiyar ba ta lafiya ba ce. Tunda kika dauko ni tare da Farha nasan ba k'alau ba."
Bilki bata tanka ba, tafiya kawai take yi. Alti ta kaurara murya cikin sigar umarni ta ce "Samu waje ki tsaya ".
Babu musu ta gangara ta yi parking.
Hakuri da rarrashi Alti ta fara yi mata akan ta daure ta koma d'akinta ba abin da ba zai wuce ba sai ikon Allah.
Cikin rishin kuka ta ce "Ba zan iya zaman ba. Gaskiya na gaji!
Hankalin Alti ya yi tashin gauron zabi ta ce "Muje gidan Momi ".
Bilki ta kece da kuka tana fad'in yaushe zan iya zuwa wannan gidan, ai cutar da ya yi mini kenan ta ya ya zan je na fadawa Baba da Momi bana son d'ansu, na gaji da zama da shi, ta yaya zan k'i zaman gidansa na koma gaban iyayensa alhalin shi ya siyi gidan. Wayyo Allah wayyo Yaya Sulaiman!
Ta rushe da kuka wiwi.
Alti itama sai ta shiga taya ta kukan, tsawon lokaci suna yi, kafin Alti ta yi jarumtar had'iyewa. Ta numfasa ta ce "Da dai za ki amince da kin yi hak'uri kin koma gidanki idan Allah yasa kin haihu lafiya sai mu tattara mu bar masa gidan. Amma yanzu kina cikin wannan hali ina za ki je? Ki daure ki haife cikin nan a gidan ubansa."
Bak'inciki ya sake turnike Bilki, tabbas cikin nan ya yi mata shigar sauri daga zuwanta gidan ta same shi.
Murya ba amo ta ce "Ba zan koma ba fa Alti gaskiya!
"To na yarda ba za ki koma ba, amma a cikin biyu Wallahi sai kin zabi d'aya ".
Bilki ta yi shiru tasan kuma tunda Alti ta rantse to dole kuwa ta zab'a.
Alti ta numfasa ta ce "Ko dai mu je gidan Baba Babba ko kuma mu je gidan Farouku ".
Hawaye ya k'wacewa Bilki ta ce "Cikin cutar da Yaya Asad ya yi mini har da shamaki da ya gindaya a tsakanina da Yaya Farouku, ta ya ya zan je na zauna a gidansa alhalin na ce bana son d'anuwansa, duk yadda yake sona ai nasan yafi son Asad da ni".
Alti ta ciro wayarta ta lalubo sunan Faruku tunda tana iya karanta wasu daga cikin kalmomin hausa, don ta yi yaƙi da jahilci tun kafin ta yi aure.
Bugu d'aya ya dauka ya ce "An buga an bar ki Altin Bilki".
Ba kuzari a muryarta ta ce "Kana Abuja ne?".
"Ina nan Alti, Allah yasa lafiya na jiki wani iri ".
Ta ce Farha me aka rubuta a jikin wanccan dogon ginin?"
A sanyaye Farha ta ce "Sheraton Hotel". Don tunda ta ga uwarta na kuka gabad'aya ta rasa kuzarinta.
Alti ta ce "Ka zo muna tsallaken sharaton hotel".
A hanzarce ya ce "Lafiya kuwa amma dai ga ni nan zuwa yanzu".
Mintina talatin da yi masa waya ya iso.
A sukwane ya yi parking ya fito ya doshi motar Bilki. Ya bude gaban motar. Alti ta ce "Farha dawo nan.".
Farha ta tsallaka ta koma baya, Shi kuma ya zauna. Juyin duniya ya tambayi dalilin kukanta da fitowa ta bar gidanta amma ta k'i magana sai kuka.
Ya numfasa ya ce "Yanzu mu koma gidanki, ki yi hak'uri, nasan kina yi to ki k'ara hak'uri, Annabi ya ce aljannar mace tafi samuwa ne idan ta yi hak'uri ta yi biyayyaa a gidan aurenta.". Save Restricted Contents Bot, [Sep 22, 2025 at 12:24]
Sai lokacin ta numfasa cikin rishin kuka ta ce "Gaskiya ba zan koma ba Yaya Faruku, ina cutuwa, ni gaskiya ina buk'atar na samu gidan da zan kama".
Ransa ya b'aci ya ce "Bilkisu Baban na da rai ne za ki kama inda za ki zauna? Me yasa kuke yi masa haka ne? Ko ni nake da rai ai ba kya yi mini wannan wulakancin ba bare Baba".
Jikinta ya mutu ta ce "To ya zan yi tunda ya dage sai da ya aure ni don ya shiga tsakanina da ku".
Faruk ya ce "Bai isa ya rabamu da ke ba. Yanzu na amince ba za ki koma gidansa ba. Amma ki zaba ko dai gidana ko wajen Baba".
Cikin kuka ta ce "Zan je wajen Baba ".


Ya numfasa ya ce "To mu je." Ya fita ya shiga motarsa ya ja, sannan ta bishi a baya suka tafi. Ba kowa a falon gidan sai talabijin da take babatu, k'amshin air freshener na mkeebs perfumery da yake tashi sannu a hankali tare da sanyin a.c ya sake sawa falon ya zama gun hutawa.
Alti da Farha ne suka shiga ciki suna sallama. Momi da take kan sallaya tana lazimi ta idar da walaha ta tsinci sallamar Alti. Kafin ta amsa Farha ta tura k'ofar d'akinta ta shiga. Nan da nan ta shafa addu'a tana fad'in "Farha kune da sassafe haka? Ta kalli agogon da yake makale a bango ta ga goma saura na safiya.
Alti ta durkusa tana gaida Momi cikin sanyin jiki.
Ta amsa a sanyaye tare da fad'in "Alti kune da sassafe haka ice ko lafiya?"
"Lafiya k'alau momi tare da ita muka zo tana falo da Yaya Faruku".
Nan da Momi ta ce "A a ba k'alau ba, tunda ta ja tunga a

16 / 50