Author : Nimcyluv sarauta Category : African Stories & Novels
ni kuma? ni ƴar aikin gidan Aliyu wacce
ƴar aikin gidanku ma ta fini muhimmanci, nikam ba ruwana" kuka Zahrah ladamar sakin
layin da tayi ya mamaye zuciyarta, bakinta ba linzami haka ta dinga aibata Ummul.
Mimi ta miƙe tare da ɗauke Zahrah da maruka ta ce "Ke kuma gaki mayya kamar shi
kaɗai ne namiji a duniya,da za a dinga muzantaki ana wulaƙanta ki kamar mara asali
toshe!" "To ai mayyar ce, kuma kurwar mijina kur wallahi ba zai taɓa son ki ba har
abada, ko da can a baya dan bani da iko ne nake danne kishin mijina akan idanunki,
amma idan haukan kishi ne wallahi ni babarki ce akan haka, kuma wutsiyyar raƙumi
tayi nesa da ƙasa, ko wacce ƙwarya akwai abokiyar burminta abi wani" Halisa data
fito tun ɗazo ta faɗa tana huci kamar zata kaiwa Zahrah doka. Zahrah ta miƙe tsaye
tana kuka tana murmushi ta kalli Halisa sosai ta ce "Namiji ne fa? Gudanawa ki ke,
mijin daya kasa furta kalmar so a gareki shi ki ke wannan ihun akan shi? Nayi miki
al'ƙawari idan ƴar halakce ni wallahi sai na dawo gidan nan Matsayin matar
Aliyu,daga nan kowa ta fara goga sa'ar ta aga wace zata zama mowa da wacce zata
zama mora" Zuciya da kishin Yaa Sheikh ya cika zuciyar Halisa tayi kan Zahrah tana
faɗin.
"Ki auri Abbana ki ce me? Dame zaki tutiyya budurci ko me? Abbana ciki ya yi mini
kuma zai ci gaba dayi mini ciki ma halak ba zan gajiya ba"
Baki buɗe yaya Halima ke kallon Halisa, Ummul kuma murmushi kawai take a yau
surutun ya yi mata rana, Abba Hakimi da yake kaka wajanta ya ce "Gidanku matar waya
kira ki?" Mai martaba kuma kallon Princess ɗin tasa kawai yake, yana ƙara yaba kyan
da Ubangiji ya yi mata da kaifin baki. Halisa ta kalli Abba Hakimi ta ce
"Jon wuro ai duk laifinka ne, kawai ka rabu damu mu koma Madina ni wallahi ko barci
bana iyawa, mutum da mijinsa" ta kalli Yaa Sheikh daya ɗauke kai ya yi kamar bai
san me ake ba, shi kam kunyar duniya ta gama cika shi ta ce "Abbana kai ma baka son
zaman nan ko?" Ta faɗa tana zama kan cinyar shi idanunta na lumshe, ya yi shiru ta
kama fuskar shi tana jan gemu ta ce "Yaa Sheikh ɗina, kyakkyawan mijina ina son ka,
idan na haifa mana baby sunanka za a saka, idan nayi wani ciki na haifi baby girl a
saka sunan Ummul" Umma A'isha ta ce "Mu kuma fa?" Tayi fari da idanu tana cewa "Zan
iya saka sunanki, amma banda na Jon wuro tunda ya hanani zama da mijina" Abba
Hakimi ya haɗe fuska sosai ya ce
"Kuma ko zaki me ba zaki bishi ba, Aliyu ta shi kabi babarka yau" ta haɗe fuska
sosai ta ce
"Ai daman ka tsofa, idan ka mutu kuma fa"
Umma A'isha ta ce
"Ba kinki ya sari ɗan yan kashi irin mai ɗoyin nan, nida mijina mutu karaba" bata
sake kulasu ba tai kissing Yaa Sheikh ta ce
"I love You so much bananina" Yaa Sheikh ko wacce kamar _I love You_ ɗin dake fita
daga bakin Halisa har ƙasan zuciyar shi yake jin kalmar, tana ratsa ko'ina na
Jikinta.
Ya miƙe tsaye tare da yin gaba zai fita ta riƙe shi tare da rungome shi ta ce
"Abbana, Ya azumi Allah ya baka lada tare dani kaji" ya kalli tsakiyar idanunta
sosai a hankali ya janye tare da furta.
"Ki dai na ɗaukan magana Zawja" ta marairaice sosai ta ce "Da gaske zan haihu Yaa
Sheikh?" Ya ce.
"In sha Allah" yana faɗin hakan ya fita. azumin da yake shi ne kawai yake riƙe da
shi,ban da haka da tuni anji wani labari.
Baƙin ciki kamar ya kashe Zahrah, Alhaji Farouk ya yi wa su Abba Hakimi godiya da
ƙara basu haƙuri, Mimi ko magana ba tayi ba hannunta riƙe da Muhammad tai waje tana
figar Zahrah.
Umma A'isha har ranta taji daɗin abin da Halisa tayi da haka Abba Hakimi zai gaji
ya bawa Yaa Sheikh matar shi, Uncle Haroon da Uncle Bashir suka bawa Mother haƙuri
akan ta janye ƙarar da tayi amma fur taƙi bisa dole suka haƙura. Ummul ta nufi
haɗaɗɗiyar motar ta waya kare a kunnenta "Hajja A'isha ina buƙatar ganinki abu ne
ya taso urgently" Wacce aka kira da Hajja ta ce "Lafiya dai Hajiya Ummul-khairy?"
Ummul ta ce "Akan ɗanki Aliyu ne, biki za ayi na kece raini nasan dai Arɗo ba zai
amince da wata bidi'a ba, lefe zamu haɗa na gani na faɗa a karo na farko daga
dangin Aliyu"Hajja ta ce "Ma sha Allah, naji daɗin wannan al'amarin, ina kan hanya
In sha Allah daman ban taɓa ganin daughter-in-law ba" sukai sallama. Tasan Yaa
Sheikh a yanzu ba zai bita ba, tunda har ya gudu ta shiga mota tare da ficewa daga
cikin gidan. Yaa Sheikh zaune sanye da Jallabiya ya ɗora Foreign Alkyabba, golden
colour hannunsa maƙale da Rolex Daytona sai ƙamshin Roja yake bazawa ya yi wani
irin kyau, a hankali ya ajjiye Rufaida Fura dake hannunsa yana goge bakinsa da
tissue, ya dubu lokacin 9:10 amma ko gilmawar ta bai gani ba, kuma yana son bin
umarnin Abba Hakimi duk da yasan zai zama cutuwa da azaba a gare shi. Ganin jiran
bai da fa'ida ya miƙe a sanyaye tare da saka Leather Tassel Loafers a ƙafar shi
yana covering Alkyabbar jikinsa hannunsa riƙe da key ya nufi hanyar fita daga part
ɗinsa zuwa waje, kusan duk suna bedroom ɗinsu sbd shirun da parlourn ya ɗauka, cak
ya tsaya tsigar jikinsa ta mimmiƙe ya ja wani numfashi mai zafi, tunaninsa ya tsaya
dalilin wata kyakkyawar runguma da tayi masa, bai kalleta ba ya saka hannu ya dawo
da ita gabansa, ta cikin hijabin ya fahimci babu kayan ƙwarai a Jikinta. Ya juya
yaga ba kowa ya damƙi hannunta ta ce "Abbana ina zaka dani?" Yaƙi bata amsa sai
daya buɗe mota ya sakata ciki ya shiga ya zauna tare da yin bisimillah ko horn bai
ba, sai hasken torch ɗin mota ya kunna, gatekeeper ya buɗe masa. Halisa ta
marairaice ta ce "Yaa Sheikh ina zamu? Wajan Ummul?" Bai kalleta ba sai da sukai
nisa ya ce.
"Zan duba jikan Ummul, naji zaƙin kankanaty ya sauya ko a'a....
[1/15, 7:11 AM] Abk: Halisa ta saki dariya ta ce "Abbana kana da abin dariya"
idanunsa akan titi yana ci-gaba da driving bai ce mata komai ba, can yaji tai shiru
ya juya ya kalleta idanunta akan titi tana lumshe idanu da sauri ta ce "tsaya tsaya
Abba" yaƙi tsayawa cikin sauri ta saka hannu taja gemunsa ya ce "Ya Allah!" Ya ja
birki yana riƙe gemun idanunsa a jirkice yake binta da kallo ta narai-narai da
idanu ta ce "Ka yafe mini Yaa Sheikh ɗina" ya dubeta ya dubi titi a hankali ya ce
"Ya akai Zawja?"
Ta nuna masa wani waje ta ce "Naman can nake sha'awa" da mmki sosai ya dubi mai
naman sam hankalinsa bai kwanta da abin titi ba ya ce
"Amma ɗazo kinci a gida ai?" Ta ce "Eh amma wannan ƙamshin ya yi zai daɗi, kuma
daman bai isheni ba"
A hankali ya ce "Sannu kura, ba za kici ba" ta shagwaɓe fuska tana narke masa a
hankali ta kama hannunsa ta ɗora a cikinta ta ce
"ƊAN MALAMA ya ke son nama a taimakawa Zawja Please Yaa Sheikh" kallonta yake sosai
yana jin ɗumin Jikinta dake ratsa masa hannu he don't know how much she loves her,
the only thing daya sani he can't live without her, ita ɗin rayuwar shi ce, ita
kawai ta san haka sbd tana fahimtar shi, banda haka da yawa ba za su yarda yana son
Zawja ba. "I understand, zan yi order" ta ce "Ni dai wannan nake so, idan babu
shikenan kawai" ya kashe motar yana sauke numfashi tare da buɗe ƙofar zai fita ita
ma ta buɗe da idanu ya yi mata magana ta ce
"Zan bika ne fa" ya dubi mazan dake wajan, ya dubi shigar dake Jikinta ya fita
kawai, ita ma ta buɗe ta fito tana tsaye a wajan ya zagayo bai magana ya kama
hannunta ya buɗe murfin motar ya danna ciki tare da murza key. Ta cikin glasses ɗin
ya ranƙwafa tare da zura hannu ya tallafo fuskarta ya ce
"Ba a wasa da abu mai muhimmanci" ya saketa yana juyawa zuwa wajan, kafin ya ƙarasa
wani ya zo da sauri ya ce
"Sannu da zuwa, ikon Allah yau gani ga Yaa Sheikh Aliyu haydar Aliyu!" Ya yi
murmushi tare da miƙa masa hannu sukai musabawa.
"Me ka ke buƙata?" Kafin ya yi magana yaji saukar muryarta ta ce
"Abbana kazar guda biyu Ɗan Malam ya ke so" mutumin ya leƙa tare da hango Halisa
dake zuro kai ta Glasses ɗin motar.
"Shikenan na fahimta"
Ya juyawa zuwa wajan tare da zaro kaji guda biyu manya masu zafi ya yayyanka tare
da sakawa a leda. Ya kaiwa Yaa Sheikh, without looking at him ya ce
"Nawa ne kuɗin?"
Ya yi murmushi mutumin ya ce "Haba haba, muna ta neman hanyar da zamu gode maka
bisa ƙoƙarin da ka kewa Addinin musulunci, amma bamu samu ba, wannan ba wani abu
bane a bawa Madam" Yaa Sheikh ya amsa fuska ɗauke da murmushi ya ce "Jazakallah-bil
khair" sukai sallama ya nufi cikin motar, yana zuwa ya buɗe tare da shiga ya yi
Bisimillah tare da yiwa motar key ya fara driving bai ta kanta ba, fuska kuma ɗaure
ba wahala sai jikinta ya yi sanyi duk da zumuɗin cin kazar da take ta ce "Abba mene
ya faru? Nayi laifi ne" bai tanka ba ta ƙara cewa
"Me nayi maka?" Ya juya gabaɗaya ya ce
"Yaushe za ki nutsu Zawja haihuwa zaki fa?" Ta kasa fahimtar maganar ta shi ta ce
"Nasan zan haihu amma me nayi?" Ya yi mata banza yana jin babu daɗi idan ya tuna
sautin muryarta da mai naman ya ji. Iya abin da yake ji ya ya isa, shi kam data
fito a haka mai naman ya ganta ya zai ji?.
Har suka isa makaken gidan shi dake G.R.A wanda za a fara gyaran shi gobe bai ƙara
ce mata komai ba, ita kuma tayi tambayar tai maganar har ta gaji.
Ya yi parking a harabar gidan mai cike da flowers kala-kala gwanin sha'awa, ya fito
ita ma ta fito hannunta riƙe da ledar kazar tabi bayan shi jiki ba kuzari, part uku
ne a gidan mai ɗauke da 1floor, ya haura saman benen tana biye da shi taji ya yi
sallama ita ma tayi tana son taga waye a ciki da har yake sallama sai taji shiru,
babban parlour ne mai ɗauke da wasu milk and Brown ɗin kujeru sai t.v da freezer,
direct bedroom ya nufa daman kaf gidan iya sama kawai aka zubawa furniture ya zame
Alkyabba ya ɗora saman hanger, ya cire hiramin ma, ya ajjiye ya zauna daga shi sai
Jallabiya ya yi baya ya kwanta saman gado, idanunshi rufe, a hankali ta ajjiye
ledar ta sunkuya tare da kama ƙafar shi ta shiga zare takalmin dake jikin ƙafar, ta
zare safar haka ma ɗaya ƙafar tana jan yatsun ƙafar shi ta ce
"Kayi haƙuri ban sakewa"
Ya tashi zaune tare da ɗagota ya zaunar saman cinyarsa, ya zame hibin Jikinta ta ce
"Sanyi Abba" ya dubi cikin idanunta yana cilli da hijabin ta rage daga ita sai vest
da trousers designer da idanu yake bin ƙirjinta daya ciko sosai har mmki ya bashi,
cikin nutsuwa yana jin komai na jikinsa na sauyawa, yana ƙoƙarin hana kan shi amma
zuciya ta rinjaye shi, duk ƙoƙarin kame kansa ya gagara daidai kunnenta ya ce
"Ke ɗin sirri ce, sirrina ce Zawja" ta ce "Kayi haƙuri"
Yana zura hannu ta ƙasan vest ɗin tare da shafo lafaffan cikinta tare da shafo
ƙasan mararta ya sauke numfashi ya ce
"haramun ne mace tai magana wajan namiji, idan ba muharamin ta" ya kama hannunta ya
ɗora a ƙirjinsa ya ce
"Naji zafi a nan, a kiyaye, zaki sauya kaya Abaya's idan zaki fita da liƙab, tare
da safa hannu da ƙafa" ta ce "Ai bani dasu"
A hankali ya ƙara tura hannunsa can sama daidai ƙirjinta bata san mene ya faru ba
sai ji tayi ƙitttttttt! Da sauri ta duba ganin yadda ya keta vest ɗin gida biyu
tare da yin cilli da ita ya sa ta hangame baki ta ce
"Innalillahi ka yaga min kaya ba kyau suttura ce Abba" ba zai iya magana ba sai
kallon cikin idanunta da ya yi, ta tsorata lokacin gudu da yadda idanunsa ya sauya
launi, ƙirjinta ya buga hannunsa ɗaya yasa ya saƙalo hannayenta zuwa wuyan shi,
ƙirjinta daidai fuskar shi, ya cusa fuskarsa bakiɗaya a ƙirjin yana shaƙar wani
irin ƙamshi na musamman, ta rufe idanu Jikinta ya fara saki tsigar jikinta ya shiga
ta shi yana zubewa, ta tura hannunta cikin sumar kan shi murya bata fita ta ce
"Abbana" wani irin salo yake mata wanda ya sanya numfashinta fara yin sama har basu
san lokacin da Yaa Sheikh ya yi fatali da ledar kazar ba, a karo na biyu ya ƙara
yaga bra ganin hannunsa na rawa wajan unhooking bra ɗin, ya yi cilli da ita, ta
buɗe ido da ƙyar tana ƙara reƙe shi wani abu na mata yawo a dukkan Jikinta kamar ta
fasa ihu ta ce "Wani abu yana yawo Abba"
Ya ɗago kai a hankali ya kalli yadda idanunta ya jajir ta kasa jurewa ta haɗe
bakinsu waje guda tunda ya gagara yin hakan! Ya tallafo fuskarta domin ya bata
cikakkiyar damar shan bakin na shi ya jata har tsakiyar gado, lokacin da al'amarin
ya zafafa har tsayawa numfashin Halisa ya ke, bata taɓa jin salon Yaa Sheikh ba sai
yanzu, ya kuma hanata abin da take buƙata, wani kalar romantic style yake mata, ya
yi hakan ne kuma domin ya san matar shi, ya ƙarfnta yake da kuma juriya, how
sweetness she's. Lokacin data samu abinda take so kuka ta saki tana riƙe shi, shi
kan shi ya yi mamakin juriya da ƙarfin halinta da kuma yadda ta iya ɗauke buƙatar
shi tsaf ba tare da gajiyawa ba. Bayan tai wanka shima ya shirya cikin kayan barci
yana ta zabga ƙamshin ya zauna gefen gado yana kallon yadda ta naɗe tsakiyar gado
ta rufe da lallausan duvet. A tare suka saki murmushi ya yi saurin juyawa ta miƙe
zaune tare da kwanciya bayan shi kamar yarinya ta ce.
"You're so sweet Abbana, my banani Yaa Sheikh nawa" yana kai inibi bakin shi mai
tsafta ya ce "Kin ji daɗi kin cinyewa Ummul ɗan ta?" Tai murmushi tana lashe fatar
wuyan shi ya runtse idanu sosai yana jin kamar kunna shi take ta ce "Naji daɗi dai,
na faranta wa Arɗon Ummul rai, kankanaty ta sauya" ya girgiza kai kawai ya ce
"Allah kana gani, ka shirya mini matar malam" tai lamo a bayan shi tana wasa da
gashin ƙirjin shi ta ce
"Yaa Sheikh" ya ce "Uhm"
Ta kasa magana sai yaji abu mai zafi yana zuba a bayan shi,ya saka hannu ya jawota
gabansa shi, ya kalli yadda take hawaye wanda kuma duk na kissa ne
"Kuka? Akan me?
Wanne dalili?" Ta riƙe hannunsa ta ce "Abbana kada ka auri Anty Zahrah don girman
Allah, wallahi zan mutu ba kaji yadda ƙirjina yake mini zafi fa yanzu, wayyo
Abbana"
Ya riƙe kafaɗunta jin yadda take kuka harda shassheƙa ya ce.
"Nutsu Matar Malam, yaushe nace zan aure kuma?" Tana kuka ta ce "Baka ce ba, amma
kayi mini al'ƙawari Abbana kaji Modibbo" ya yi mata shiru tare da jawota jikinsa ya
rungometa sosai yana bubbuga bayanta ta ce
"Kayi mini al'ƙawari ba ko wacce mace?" Ya kame bakin ya shiga bata wani kyakkyawan
kisses tai luff a ƙirjin shi. Ya zame yana cewa "Shiru, zo kici kazarki" ta girgiza
kai ta ce "Bana ci, ka rufeta bana so wari take" ya lumshe idanu yana matseta
sosai. Yana zaune barci ya ɗauketa ya sakkota a hannunsu yafi mintuna biyar yana
kallonta faɗuwar gaba ta riske shi a fili ya ce
"Auzubillahi, Innalillahi wa'inna ilahir raji'un, lahaula walaƙuwwata illah
billah!" Ya faɗa yana sauke idanunsa akan cikinta sai ya mayar da ita jikinsa ya
ce.
"qul hayati , 'ana 'uhibuki" ya shafa kanta ya tabbatar barci take a sanyaye ya yi
kissing lips ɗinta ya ce.
_“I love you Zawja”_
Washegari ya shirya cikin sky blue ɗin shadda gezner jamper da babbar riga, ba tare
daya saka Alkyabba ba, ita kuma ta shirya cikin ƙaramar Jallabiyar shi ta ɗora
hijabin, basu karya ba hakan yasa ya nufi gidan su Ummul kai tsaye, Ummul na zaune
a main parlour ita da Hajja su kaji sallamar Halisa da gudu ta nufi Ummul ta faɗa
Jikinta tana faɗin
"Ummul ɗita" Ummul bata kalli Yaa Sheikh ba ta zaunar da Halisa tana cewa "Daughter
ki daina gudu, zuwan sassafe haka" Halisa ta juya ta ce "A gidan Yaa Sheikh muka
kwana, wallahi bedroom ɗinsa mai kyau Ummul" ta girgiza kai kawai ta ce "Naga
alama, je Kiyi breakfast" ta ce "To a ina?" Ta nuna mata hanyar da kitchen yake ta
ce "Can, akwai maid zata nuna miki kayan breakfast ɗin sai ki zuba abin da ki ke
so" ta miƙe ta ce "Abba na zubo da yawa muci tare?" Ummul ta ce "Baya za a zuba
masa" Hajja dai murmushi take Halisa ta birgeta lokaci ɗaya. Bayan halinsa ta bar
wajan Yaa Sheikh ya miƙe yazo gaban Ummul ya zube bisa quwwuyinsa ya ce "Ina kwana"
a taƙaice ta ce "lafiya" kafin ya yi magana ta ɗaga waya tare da faɗin
"tana tare da shi" tai shiru can ta ce "To babu matsala gasu nan" ta kashe wayar ta
ce "Abbanka na kira yanzu,amma kayi breakfast" ta miƙe ta ce "Ina zuwa Hajja" tana
gaba yana binta ta ja shi can part ɗin Dattijo a nan ta haɗa masa breakfast kana ta
bar wajan. Hajja ta kalli Ummul ta ce.
"Yanzu ya ki ke so lefen ya kasance" Ummul ta girgiza ƙafa ta ce "Saiti biyar nake
so, kaya masu kyau" Hajja ta ce "Zasu ja kuɗi fa" "Amma kin san kuɗi ba matsala
bane, bani target na fita waje ki duba komai Expensive haka, bana son lace na ƙasa
da 200k Please" Hajja ta ce "Babu damuwa" suka shiga wata maganar duk akan haɗa
kayan lefen. Suna gamawa Ummul ta samu Halisa tai mata tas akan sakewa namiji jiki
da take yana moreta son ran shi. Halisa ta kalli Ummul ta ce "Ummul tausayin shi
nake fa" Ummul ta riƙe baki sai kawai ta juya cike da mamaki. Ta samu Yaa Sheikh
tsaye a parlour ko bata faɗa masa komai ba, yasan ya yi laife ba zai shige tafiya
da Halisa da ya yi ba. Yana tsaye Halisa ta fito sukai waje har suka isa gida basu
ƙara magana da juna ba. A harabar gidan suka samu Mai martaba tsaye sai Abba Hakimi
da Khalil, da kuma Dada sai kuma El-bashir dake wheelchair, mother da Umma A'isha.
Yaa Sheikh ya fito Halisa ma ta fito ta ce "Ina zaki Dada?" Kai tsaye Abba Hakimi
ya ce "Sokoto zata koma masarauta, tare dake sai sati uku zaki dawo" farin ciki ya
kama Halisa zata dangin mahaifinta,