Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

IDAN BA KE Complete Hausa Novel by Nimcyluv Sarauta

Author :  Nimcyluv sarauta Category :  African Stories & Novels

Chapter   37 / 66

108K to 111K   out of 196.1K words

are the accident"
"They are my family" Yaa Sheikh ya furta a hankali, lokacin da aka ciro El-bashir
dake shi ne driver hankalin Yaa Sheikh ya ta shi ganin gabaɗaya jini ke fita daga
jikin El-bashir babu alamun rai a tare da shi, da sauri aka saka shi cikin
Ambulance.
An jima ana tunanin yadda za a fito da Halisa aka kasa, da kan shi ya miƙe tsaye
aka haɗu aka juya motar zuwa daidai, jikin shi na rawa ya ɓalle murfin motar, kamar
wacce take jikin murfin haka da ita da murfin suka faɗo jikin Yaa Sheikh ya yi
saurin tare ta, wata kyakkyawar ajjiyar zuciya mai ƙarfi ya sauke ganin hannunta ne
kawai ke fidda jini sai gefe kanta, da alama bugawa tayi wanda ya haifar da fitar
jinin..
Ya riƙeta sosai yana sauke hamdala a ran shi. ya kama hannunta ganin bata motsawa
jin alamar hannun kamar baya harbawa yasa ya ɗora hannunsa saman ƙirjinta, dim!
dim!!dim!!!! Ya ji zuciyar na harabawa,ya rufe ido cikin nutsuwa da samun kwanciyar
hankali, police ya ce.
"Ranka ya daɗe Ambulance na jira" da kan shi ya saka Halisa cikin Abu-Abdulla ɗin,
ya shiga mota ya yi key yana mara musu baya, da gudu Ambulance ɗin ke tafiya Yaa
Sheikh yana binsu, bakinsa ɗauke da addu'ar kariya da tsari, da kuma samun
sassauci,
A haka suka ƙarasa Aminu Kano teaching hospital. Kai tsaye emergency akai dasu,
ganin tsari ne kuma El-bashir ya jirkita sai abin da hali ya yi.
Suna ta tsaye domin ganin dawowar Yaa Sheikh da El-bashir amma shiru, daga Abba
Hakimi har Mai martaba dauriyar kawai suke, mmkin abin da ya sanya El-bashir ya
aikata haka suke. Abba Hakimi ya sauke numfashi yana kallon Engineer ya ce.
"Me ya sa baka tare Aliyu ba daga kare matar shi?" Engineer ya yi shiru.
"Ina tunanin duk mu bar wannan maganar mu san abin da ya kamata,ka janye kalamanka
daga kan auren Aliyu da Halisa" Umma A'isha ta shiga cikin zancan tare da faɗin.
"Mu ajjiye wannan a gefe, a kira Yaa Sheikh aji inda suke da kuma El-bashir ɗin?"
Umar-khan ya ce "Bai fita da wayar shi ba, na kira na jita a parlour" ya ce "Kira
Mubasshir ɗin ko?" Kai tsaye Umar-khan ya ce "I don't have his number" Mai martaba
ya yi ta kallon Umar-khan sanin halin El-bashir sai bai mmki ba, ya zaro wayar shi
wacce bai fiya amfani da ita ba, cikin nutsuwa ya danna kiran number El-bashir.
"Switch up" shi ne amsar da baturiya cikin wayar ta bashi ya juya ya kalli Abba
Hakimi a ladabance ya ce "A kashe take" "Ubangiji ya sa lafiya, ina tsoran zuciyar
Aliyu ta motsa akan El-bashir" duk suka amsa da Amin. Umar-khan ya jingina jikin
mota yana tunani a ran shi, Umma A'isha ta koma gida ita da Mother wacce ta kasa
cewa komai. Abba Hakimi da Mai martaba suka tsaya cirku cirku a harabar gidan,
Father ma ya yi tsaye.
Tun a bakin ƙofa kunnen Mother ya jiyo mata sautin nishin mutum ta ƙarasa cikin
parlourn da sauri, ganin Zahrah durƙushe ta haɗa uwar zufa tana yarfe hannunta ta
ce "Lafiya Zahrah? Ko ciwon ne Yaa Sheikh ya shaida baki da lafiya aiki za ai miki"
Zahrah was speechless sbd tsananin azabar ciwon da mararta ke mata, ganin ta kasa
magana yasa Mother faɗin "Ina maganin da ki ke sha suke?" Sai a lokacin ta dake ta
riƙe hannun kujera ta ce.
"Ki bani key car don Allah,zan je hospital yanzu"
"Ya za ai ki fita har Kiyi driving cikin wannan halin haba Zahrah" Hawayen azaba na
fita daga cikin idanun Zahrah ta ce "Don Allah zan iya" Mother ta ce "to shikenan,
ina tunanin sai dai ki shiga motar Yaa Sheikh,ta Abba Hakimi El-bashir ya shiga" ta
jinjina kai, Mother ta nufi part ɗin Yaa Sheikh.
Zahrah ta miƙe da ƙyar taba dafe bango ta shiga ɗakin da Umma A'isha ta bata
jiya,tana shiga taji ciwon ya lafa tai lamo a kan gado wani barci mai daɗi ya shiga
fisgarta.
Wayarta ta ɗauka ta danna number Deen ringing ɗin farko ya ɗaga yana faɗin "Hello
Beb ya akai?" Ta numfasa tana riƙe cikinta da yake ta faman juyawa ta ce.
"Something happened to My Excellency Deen, ina jin tsoro na rasa Aliyu ina son shi
wallahi ina son shi" ya katse ta da faɗin "So? Ina batun aikinmu? Mene kike tunani"
tai shiru can ta ce.
"I don't know, naji ba zan iya cutar Yaa Sheikh ba, iya cutar da nayi masa ta
aikata zina da auren shi ma kaɗai ya wadatar,kai ma ba zaka iya da Aliyu ba" Deen
ya saki dariya ya ce
"Kina tunanin zan iya rabuwa da Yaa Lee ne?" Ta zaro idanu ta ce "A ina kaji ana ce
masa Yaa Lee?" Ya ce "Ba shafinki bane, ina maganar TUBALIn da zan bi wajan rusa
rayuwar Yaa Sheikh" ta ce "To kana iya yi kai ɗaya, ni yanzu Soyayyar Yaa Sheikh
zan nema ta gasky kuma tsakani da Allah" cikin tsawa da ƙara ji Deen ya ce.
"Kin yi kaɗan baki isa ba, idan kuma kina tunanin zaki iya samun soyayya Yaa Sheikh
bisimillah, sai ki fara tunanin abin da zaki faɗa masa dan gane da cikin jikin ki"
ta haɗiye yawo mai wahala idanunta na fitowa ta ce.
"Kai kace mini kada na damu, ciki ya zube likita ya tabbatar da haka, ka shaida
maka ina jin motsi kace ba komai kawai na cewa Yaa Sheikh ƙari ne ya fito mini,
kenan kana sane?" Ya saki dariya mai kama da zallar mugunta ya ce
"Kin ɗauka plan ɗina sauƙi ne dashi har haka? Kin ɗauka zan barki kara zube ne
Zahrah,ina son ɗana, kuma a shirye nake dana bayyana kai na matsayin uban ɗan da
zaki haifa, sai ki shirya haihuwa gidan surukai" gabanta ya faɗi hakan na nufin
ciwon da take ji na naƙuda ne ko mene?
"Na shiga uku!" Ta furta tana riƙe cikin da hannu ɗaya, yanzu ya zatai mene mafita,
dole kafin ta haihu ta san yarda akai tabar cikin gidan nan, ta kashe wayar da
sauri tana lissafin yadda zata fita da dabara ta haife ta yar hankali kwance.
Abba Hakimi na tsaya yaji wayar jikinsa ta fara ƙara ya duba da sauri, private
number shi ne abin da ya gani, ya yi picking call ɗin bakinsa ɗauke da sallama.
"Aliyu" Abba Hakimi ya ce lokacin da ya ji muryar Yaa Sheikh ta amsa masa sallamar,
Yaa Sheikh ya amsa a sanyaye kamar anyi masa dole. Abba Hakimi ya shiga zirga-zirga
wani abu mai kama da tsoro ya ɗarsu a zuciyarsa.
"Aliyu ina ka shiga ne? Where is my grandson ina Halisa?" Yaa Sheikh ya sauke
ajjiyar zuciya idanunsa akan Ummul wacce ya yi amfani da wayarta ya kira ya ce.
"Muna asibiti, sun samu hatsari da sauƙi" raunin Yaa Sheikh ya tabbatarwa da Abba
Hakimi sauƙin malam bahaushe yake faɗa, ya shiga faɗin "Innalillahi wa'inna ilahir
raji'un! Ya Salam gamu nan wanne asibiti?"
"Aminu Kano teaching hospital!" Ya faɗa yana kashe wayar tare da kallon Ummul wacce
take riƙe da hannun shi ta nisa kaɗan ta ce
"Ka da ka damu Arɗo, Matar Malam zata samu lafiya In sha Allah"
Ya jinjina kai yana lumshe idanunsa lokaci guda har ya faɗa Ummul ta ƙara yarda
Halisa ita ce komai na Yaa Sheikh a yanzu, ta miƙe tsaye tana cewa.
"Bari na tafi kafin mutanan gidan naku su ƙara su" ya buɗe ido yana rausayar da kai
ya ce "ki zauna Ummul" tai murmushi ta ce "Kada ka damu, dole zan tafi kafin su zo,
ba gashi ni na fara zuwa kafin su ba, zan dawo" ya miƙe suka fito har waje tare
zata shiga mota ya ce.
"Ummul" ta juya ta kalle shi hannunta riƙe da murfin mota sai ta saki murmushi ta
ce "A kula da Besty ko? Tana nan lafiya fa" ya rufe idanu ya Buɗe ya bata waje ta
shige kana ya rufe mata motar. Tana barin wajan Motar Abba Hakimi da Mai martaba na
shigowa, ganin Yaa Sheikh tsaye ɗin yasa Abba Hakimi ya fito daga gidan baya shi da
Mai martaba, sai Umar-khan da Saif-wazir wanda ya sauka gari yanzu. Mai martaba ya
ce "Garin ya ya wannan al'amari ya faru Malam?" A sanyaye ya ce "Tsautsayi" ya faɗa
yana juyawa suka bi bayan shi suna zuwa Dr ya shigo yana cewa "El-bashir ya farka"
Yaa Sheikh ya miƙe yana sassauta murya duk da abin da El ya yi amma sam bai ji
zafin shi ba. "Dr Halisa fa?" Ya girgiza kai ya ce "Follow me" Yaa Sheikh da Abba
Hakimi suka bi bayan Dr a office suka same shi bayan sun zauna Dr ya zaro X-ray
yana buɗewa ya duba kana ya bawa Yaa Sheikh ya ce "X-ray na kan Halisa, ga
sakamakon daya nuna kanta ya bugu sosai" Abba Hakimi ya ce
"Fatan hakan ba wata damuwa bace" Dr ya gyara zaman Glasses ɗin idanunshi ya ce
"For now ban sani ba, amma ina tabbatar da lafiya lou zata ta shi" ya yi shiru sai
kuma ya ce
"I almost frgt ta samu karaya a hannunta, Mubasshir Ahmad Nuran Sarki ya samu
karaya ƙafa da hannu waje biyu sai ƙana nun ciwoka, ya samu matsala a mafitsarar
shi result bai fito ba tukun" Yaa Sheikh ya miƙe tsaye zuciyar shi ta kasa ɗauka
garin son zuciya El-bashir zai cutar da kan shi ya nakasta kan shi a banza da Iska.
Room ɗin da Halisa take ciki ya shiga, tana kwance flat jikinta sanye da blue ɗin
riga kanta nan naɗe da bandeji an aske gefe ɗaya, jinin Yaa Sheikh da aka ɗauka
leda biyu ita ɗaya El-bashir ɗaya yana sauka sannu a hankali a hannunta.
Ya rufe ƙofar ya ƙarasa a hankali har zuwa bakin gadon yaja kujera ya zauna,
Idanunsa ya yi jajir gabaɗaya jijiyoyin kansa sun fito sun yi ruɗu ruɗu, gently ya
kama hannunta ya riƙe cikin nasa, ga mmkinsa sai ya ga hawaye na zuba da cikin
idanunta yana sauka a gefen kuncinta. Ya saka hannu ya share a hankali ya durƙosa
ya sumbaci goshinta kana ya ɗora bakinsa a lips ɗinta ya shiga bata nagartacciyar
tsotsa wani irin kisses ya kewa bakinta wanda da ace ido biyu take babu abin da zai
hanata shiɗewa. Hakan shi ne kaɗai zai sassauta zafin da zuciyar shi ke masa,
Ya zame fuska yana riƙe da hannunta ya ce
"Allah ya baki lafiya Matar Malam" yaji ta riƙe hannunsa da kyau kamar za a kwace
ya ce.
"Sannu Zawja" ya miƙe da sauri ganin su Mai martaba duk suna waje ya shiga Room ɗin
El-bashir ya same shi kwance ƙafa saƙale, El-bashir ya yi saurin rufe ido, a karo
na farko Yaa Sheikh ya ce "Baka san son da nake maka ba ko Mubasshir? Shi ya sa ka
nemi kassara ni, ka nemi kashe ƙanwarka guda ɗaya tilo da ka ke da ita? Ka nemi
kashe rayuwar Besty? Ƙanwarka zaka kashe Mubasshir?" Daga bayan ƙofar suka ji ance.
"Da gaske Halisa ƙanwar El-bashir ce?" Yaa Sheikh ya yi shiru Abba Hakimi ya shigo
da sauri ya ce "Kana nufin ƴata Khadijah tana raye? Kana nufin Fulani Khadijah na
raye a duniya?" Cikin sauri Yaa Sheikh ya juya tare da ficewa daga room ɗin.
A can gida yin duniya Zahrah tayi ta ɗaga ƙafar ta, ta fita daga parlourn zuwa waje
kasawa tayi ciwo ya taso mata Gadan-gadan, baya, ciki, mara duk suka riƙe mata,
jikinta ya ɗauki rawa da karkarwa. Mother ta fito tana cewa "Subuhanallah, ba dai
ciwon bane na shiga naga kamar barci ki ke muje na kai ki asibitin" Zahrah fa ƙafa
taƙi motsawa ta zube a wajan tana ƙara da nishi "Wayyo Allah na shiga uku zan mutu,
a kira mini Dady Mimi" Sannu kawai mother take jera mata, Umma A'isha ma ta fito
tana mata sannu. "Umma tayani mu kaita mota, gwara aje a duba ko aikin ne ai mata"
Ummu A'isha ta miƙe suka riƙe Zahrah, gabaɗaya Zahrah ta haɗa da Umma A'isha da
Mother ta riƙe su sosai, tana wani irin nishi da kurma ihun azaba, ta ƙara riƙesu
da kyau riƙon da gabaɗaya sai da sukai mamaki kamar mai Aljanu, ta fasa ƙara da
nishi mai ƙarfi, kamar daga sama suka ji kukan jariri ya cika cikin parlourn daidai
lokacin Jadda ta shigo kamar an cillota...
[1/4, 9:58 PM] Abk: Kukan jaririn ya dakatar da Jadda daka shigewa cikin parlourn,
ta tsaya cak hannu riƙe da zanin dake neman faɗuwa a jikinta ta ce.
"Yaushe A'isha ta samu ciki ni ƴar nan? Ciki tsofe-tsofe kamar a zamanin baya?"
Mother ta kasa magana al'ajabi ya kamata, me zata gani haka? Cikin da aka ce cuta
ce a cikinsa daga nishi sai suji kukan Jariri? Umma A'isha murmushi kawai tayi,
kasancewar ta babba mace mai hangen nesa,
Ya sa kallo ɗaya da tayiwa Zahrah ta fahimci ciki gareta,
Tayi shiru ne sbd bata da ikon yin magana akan abin, babban dalilin yadda Engineer
ya shaida akan idanun kowa ta ce
Yaa Sheikh bai da lafiya zama da mace, to ina cikin ya samu?
"Masifa da bala'i kowa ce ƴar banza taci kanta ina magana ko wacce tai kunnen uwar
Shegu, nace yaushe ne A'isha ta yi ciki har aka haife shi yanzu? Kuma banda asara
duk faɗin gidan nan sai a parlour zata baje mazaunai ta haihu?"
Daga Umma A'isha har Mother suka kasa cewa komai, bakinsu ya kulle ganin Zahrah na
neman danne jaririn ya sa Umma A'isha faɗin.
"Maryama zare babyn ki yanke cibiyar" Mother ta ce "To!" A sanyaye jiki ba ƙwari.
Sai a lokacin ne kuma Jadda idaniyyar ya sauka akan Zahrah ta hangame baki,
idanunta ta buɗe domin ƙara tabbatarwa da gaske Zahrah ce dai ta haihu, ta miƙe
tsaye tana yin mitsi mitsi da idanu kafin ta ce
"Me zan gani ɗan shege cikin gidan Hakimi, la'ilaha illallah Muhammadur Rasulullah
s.a.w rabon dana ɗan shege ido da ido tun ina budurwa da tsautsayi ya rutsa da
ƙawata, to wallahi ba a gidan nan ba, daman tun kallon farko nasan idanun yarinyar
nan a tsakar ka yake, faɗa ne kawai ban ba, taje can ta buɗewa gantalallun masa
mazauna sun sha bidiri da bushasha, sunyi hajji da umara akan shi, bawai ashe da
karuwa muke zaune, ashe shararriyar ƴar hannu aka aurawa Malam to Allah ya isa"
Umma A'isha ta ce.
"Kiyi haƙuri mubi komai a sannu, babu tabbacin abin da Zahrah ta haifa bashi da
uba, auren Aliyu take ba kuma a gidan shi take zaune.
"A'a kada ki fara kada ki sake, wlh rufe idanu zan naci biki mutunci muddin zaki
goyi bayan iskanci ga zahiri, gabaɗaya wata nawa da bikin? Bai fi wata huɗu bane
ina ji fa? Ko bakwaini bai isa a haife shi yanzu, balle ga Muryar jaririn nan yadda
yake inya ko ni ba zan iya buɗe maƙogaro nayi haka ba" Umma A'isha ta jinjina kai,
itama ta yarda da batun Jadda amma baza su yanke shawarar hakan ba, dole a bincika.
"Bari Hakimi yazo, sai anyi maganar komai a nutse" Jadda dai sai kaɗa ƙafa take
tayi ƙwafa tare da zabga Salati ta ce.
"Ɗan shege ne wallahi"
Mother ta duba Zahrah taga bata buɗe ba ta ce "Da sauƙi bata samu ƙari ba" caraf
Jadda ta ce "Ina zatai ƙari abin da ya zama kamar rariyya? Tun tuni ƴan iskar suka
mayar dashi ƙofar waika" kunya ta kama Umma A'isha amma ta kasa cewa komai. Zahrah
Tunda ta samu kan ta haihu taji kamar an zare mata gabaɗaya ciwon dake damunta, ta
rufe idanu ta kasa motsin kirki bata taɓa jin kunya a duniya irin yau ba.
_“What should I do?”_
Ta tambayi zuciyarta abin ya zo lokacin da sam ba tayi tsammani ba, Umma A'isha ta
naɗa kyakkyawan jariri fari tas dashi cikin showel, Mother ta goge wajan tas ta
zuba turare ta kunna boner tare da air-con. Da taimakon Mother Zahrah ta miƙe suka
nufi bedroom ɗin da take ciki, ta haɗa mata ruwa mai zafi sosai duk abin da mai
jego ke buƙata akai mata.
Bayan mother ta fito daga ɗakin Zahrah ta nufi nata bedroom ɗin direct number Abba
Hakimi ta kira, ta jima tana ringing kafin a yi picking call ɗin cikin kamala ya
ɗaga yana faɗin.
"Maryama ya akai ne?" Ta sauke numfashi kaifi ta ce "Abba ya jikin daughter dana
El?" Ya juya ya kalli Halisa wacce har lokacin bata farka ba hannunta riƙe dana Yaa
Sheikh da tun ɗazo yake ɗakin yaƙi cewa kowa komai akan maganar daya furta ɗazo.
"Allhamdulillah, fatan lafiya?" Ta ce "Abba akwai matsala nan gida, idan babu
damuwa abar Umar-khan wajan El-bashir, ku taho yanzu har Malam ɗin"
Ya yi jim! Na wani lokaci kafin ya furta
"Allah ya a jisshemu alheri, gamu nan" ta ce "Amin, Ishaq ya ƙara sa boutique ya
siyo mana baby set na kaya, da oil, Pampers, everything na baby dress kuma baby
boy" "meke faruwa Maryam?" Mother ta ce.
"Abba ka bari ka ƙarasu, idan ka gani za kafi yarda, yanzu ba lallai ka yarda ba"
ya ce "To ba shakka,gamu nan" har zai kashe wayar ta ce.
"Abba" "what again Barrister?" Ta ce.
"Muna buƙatar Engineer a wajan Please" Abba Hakimi ya yi shiru kafin ya ce "Bana
son fitina a Maryam" ta ɗan marairaccen masa tunda kamar uba yake a wajanta ta ce
"Ka yarda dani, just trust me" bai ƙara magana ba ya kashe wayar. Abba Hakimi ya
juya ya kalli Yaa Sheikh kafin ya ce.
"Ta shi muje, zuwa anjima ka dawo ko?" Ya ɗaga kan shi ya kalli Abban nashi sai
kuma ya jinjina kai ba tare da ya ce komai ba, Abba Hakimi ya fita. A sanyaye cikin
nutsuwa yana jin komai na jikinsa na sauyawa ya ƙara damƙe hannun Halisa hannunsa
ɗaya dafe a goshinta wanda tunde ya zauna yake mata addu'a yana tofa mata..
Ya ɗora fuskarsa akan nata His breath fell gently on her face,Not everyone
understands the situation he is in, the only one who understands is lying in a
hospital bed. Idan labɓansa sun kasa furta abin da zuciyarsa ke son bayyanawa, yana
da yaƙinin ita zata gane, kuma zata fahimtar da Abba Hakimi, a lokuta da dama yana
yunƙurin furta wannan kalmar mai daraja a gare ta sai ya samu kan shi cikin
sarƙewar harshe.
Ya goga mata tattausan gemunsa a fuskarta yana jin yadda ta sauke ajjiyar zuciya ya
kalli bakinta gabaɗaya lips ɗinta sun bushe, gently kamar mai tsoro ya ɗora bakinsa
akan nata ya shiga kissing nata, can ƙasar zuciyar shi addu'a yake karantawa ya
tara yawu fal bakinsa na addu'ar ya juyewa mata cikin nata bakin. Ƙut! Sautin
shigewar yawun ya bayar a hankali ya sumbaci goshinta kana ya ɗora bakinsa daidai
wuyanta ya jima yana kissing fatar wuyan da dukkan zuciyar shi..
"Wow, I've been looking for someone who can kiss like that for a long time, irin
wannan sai malamai" Khalil Ahmad Sarki ya faɗa yana ƙarasa shigowa cikin room ɗin.
Yaa Sheikh ya zame fuska yana haɗe rai sosai lot looking at his direction. Khalil
ya yi dry sosai yana buga cinya kafin ya ce.
"Stop pretendinglike you didn't do anything, take your time. And enjoy, tuzuru
kamar Malam Aliyu ya samu ɗanyar yarinya ƴar Fulani sai abin da muka gani"
Yaa Sheikh yaƙi

37 / 66