Author : Nimcyluv sarauta Category : African Stories & Novels
mata kai ta ce "Sunanki matar malam, kin
gane?" Ta ce "Matar Malam?" Mother ta ce "Eh, sunanki kenan yanzu ki kwanta ki
huta" ta nuna mother hannunta ta ce "Zafi" ta faɗa a hankali, hannun ya kumbura
sosai ta ce "Ina zuwa" ta miƙe tare da fita waya ta ɗauka ta kira number Yaa Sheikh
tana ta ringing not answering, dole ta ajjiye ta ɗauki maganin rage zugi ta bawa
Halisa tana nan zaune har barci ya ɗauke ta. Abin da bata sani ba tun 9 Yaa Sheikh
yake cikin gidan a part ɗin shi ba wanda ya sani, haka can ma Ummul bata san fitar
shi ba, yana kwance Sa juyi yake rana ɗaya tal amma ya faɗa idanunsa ya fito, ya
miƙe tsaye yana ɗaukan jallabiya ya zura a jikinsa tare da saka slippers ya buɗe
ƙofa ya fito, parlourn ba kowa alamun kowa ya kwanta, direct bedroom ɗinta ya nufa
ya tura tare da shiga yana sallama a ran shi, duhu ne ya mamaye bedroom ɗin amma
yana hango yadda take zaune a tsakiyar gadon riƙe da hannunta tana shassheƙar kuka
zafin da hannun ke mata yasa ko ƙarar ƙofar bata ji ba, a hankali ya zare
Jallabiyar jikinsa ya rage daga shi sai trousers ko riga babu, surar jikin shi ta
bayyana idanunsa ya juyewa bakiɗaya, hannunsa riƙe da kwalbar man zafi ɗaya kuma na
gyaran karaya ya nufi bed ɗin, a hankali ya zauna ba tare data sani ba ya tsaya
daidai bayanta murya can ƙasa ya ce. "Matar malam" ta yi saurin ɗago kanta tunda ta
sakawa ranta sunanta kenan kamar yadda Mother ta ce, bata ɗauki murya ba, cikin
sauri murya na rawa ta ce "Hannu, zafi ban so" ya ajjiye abin hannunsa tare da saka
hannu ya jawota jikinsa ya shiga balle gaban rigarta yana gamawa ya yi cilli da
rigar ta sauke numfashi ta ƙara cewa "Zafi" ya ɗora kan shi a wuyanta ya zura
hannunsa ta ƙasan hannayenta ya riƙe hannunta mai ciwo, ɗaya hannunsa kuma yana
cikinta yana shafa ramin cibiyarta a hankali ya shiga hura mata iska a kunne tai
luff jikin shi barci na fisgarta, da sauri kuma ta ce
"Waye" ya ciji fatar kunnenta in a romantic style ya ce "Malam ya zo wajan Matar
Malam yara sunna.....
[1/10, 6:57 PM] Abk: "Kai ne Malam?" Ya warware bandejin hannunta sannu a hankali
while yana wura mata iska gudun rigima domin idan ta fahimci me yake shirin yi mata
ba zata yarda ba.Bayan ya kammala warewa ya riƙe hannun tare da ɗaukan Rob ya shiga
shafa mata a nutse yana jin hannun ya yi tauri da girma sbd kumbura da ya yi.
Tai shiru tana jin kamar sosa mata yake hannunta ɗaya riƙe da gemun shi yana jin
zafi dalilin bawa gemun ƙarfi da tayi wajan riƙewa amma ya daure.A taushashe ya
ce"Matar malam?" Tai shiru ya numfasa yana gyara mata kwanciya yasan har kawo yanzu
bata fahimci waye yake tare da ita ba,kuma bata ɗauki murya ba."Manzon Allah
Sallallahu alaihi Wasallama ya ce: kuyi godiya a gare ni, zan sake yi muku ni'ima
ga abin da ya sa ku ka gode mini, me ya sa ba zaki wa Ubangiji kuka kiyi masa
magiya da ɗan ƙaramin bakin nan naki,
Akan ya dawo da hankalin ki tuna ɗan dattijon Malaminki Abbanki?" Ta tura baki
cikin magagin barci ta ce
"Malam, Matar Malam"
Sune kalaman da suka fi zauna mata a baki fiye da komai. Daidai kunnenta ya ce
"Ina nan Zauja beee!"
Ganin jikinta ya saki ya ɗagota sosai suna fuskantar juna idanunta lumshe ya manna
kanta a ƙirjin shi tare da ɗan ɗago fuskarta,ta kalli sama, hannunta mai lafiyar
kuma ya zagaya da shi ƙugun shi ta riƙe gam! A hankali ya ware cinyoyinsa shi ya
zuba nata a ƙasa kana ya ɗora nasa saman nata daman tuni ya cire rigar ta rage da
ita sai bra da wando iya giwwa.
Addu'a ya fara da bismillah ya tofa a hannun kafin ya ce
"Kwailar Modibbo matar malam za ki sha sweet?"
Cikin magagin barci ta ce
"Uhm" gently ya manna labɓansa masu sanyi a nata tare da ɗan tura mata tongue tayi
saurin kamawa suka saki ajjiyar zuciya a tare zuciyoyisu na bugawa a kusan daƙiƙa
guda.
A karo na biyu ya ƙara yin bisimillah tare da damƙar daidai wajan karayar
Tarwai! Ta buɗe ido tare da dawowa hayyacinta
zata saki bakinsa ya yi saurin kame nata tare da yi mata kyakkyawar runguma a
ƙirjin shi
Cikin nutsuwa ya shiga yi mata gyaran karayar babu bakin kuka, sai gumi ke yanko
mata, tsananin azaba ya sa
har majina ke fitowa ta hancinta, tausayinta ya kama shi amma dole a gyara hannun
saboda gudun matsala. Jikinta ya dinga rawa, Yaa Sheikh riba biyu abin ya zame
masa, yana kissing bakinta ga yadda take goga masa lemon tsaminta har tsakiyar ran
shi yake ji, gabaɗaya ta taso masa da abin da ke damun shi, yana gama gyara yaji
abu mai zafi na bin cinyoyinsa ya zare ido dry na kwance masa
Ya kasa jurewa ya buɗe fararen haƙoransa ya dinga murmushi yana ƙara rungume ta ya
ce
"Allah ya sa ki tsaya iya fitsarin Zauja, yau kin dawo mini da raino sabo"
Ya faɗa yana ƙara sakin murmushi mai sautin wanda ya sa gemun shi ya kasa zama waje
guda, shekarun da suka shuɗe na baya na dawo masa
Ya najin yadda take shassheƙar kuka murya bata fita, ya ɗauki sabon bandeji bayan
ya shafa mata magani ya naɗa mata, ya ɗaga ta cak zuwa sama tare da nufar bathroom
da ita, gabaɗaya ya mance akwai haske a ciki, yana direta yaji ta fasa ihu tare da
rufe idanu tana faɗin.
"Ban so,na tsaneka na tsaneka ban so" Yaa Sheikh ya tsaya yana kallonta sururu,
Ya rasa wacce irin tsana ce wannan ta lokaci guda? Ya nufeta zai riƙeta ta ɗauki
wani abu saman sink ta cilla masa idanunta ya rufe har wani shiɗewa take saboda
kuka, ya dafe kansa dake harba masa ya rasa me zai yi kamar wanda zai kuka muryarsa
na rawa ya ce "Matar Malam ki dai na guduna don Allah ba zan jure ba" ta ƙara ɗakko
wani abu ta cilla masa tana gunjin kuka tare da faɗin
"Na tsaneka, na tsaneka"
A hankali ya ce "Kin tsane ni?" Tayi saurin ɗaga masa kanta ya ce
"Ki tsane ni, amma kada ki nisanta gangar jikin ki da tawa" ta zube a wajan tana
ƙara rushewa da kuka tare da ƙanƙame jikinta, baƙin cikinta ya gane mata jiki kuma
mother tai mata bayanin muhimmancin jikin mace
"Dai na kuka zan tafi" ya faɗa a sanyaye jiri na ɗaukan shi ya fara bin jikin
bango, sai da ya je bakin ƙofa ya ce
"Don't be selfish Zauja"
taƙi ɗagowa balle ta fahimci me yake cewa jiki babu ƙwari ya bar bathroom ɗin tare
da jawo mata ƙofar
Ta jima a wajan tana kuka ga zafin hannu gaba zuciya ta miƙe da ƙyar tare da saka
ruwa ta gyara jikinta.
A hankali ta dinga leƙo kanta babu kowa a bedroom ɗin sai hasken daya mamaye ɗakin
taga an sauya bedsheet
wata ɓoyayyiyar Ajjiyar zuciya ta sauke hankalinta na kwanciya ta kwanta tana ɗora
hannunta a pillow ta jima a haka kafin barci ya ɗauke ta. A karo na biyu ya ƙara
buɗe ƙofar ya shigo ya jingina da ƙofa yana kallon kyakkyawar fuskarta wacce
gabaɗaya ta rikice a kwana ɗaya ta tsangwame shi kuma ta tsangwami kanta.
Ya ƙarasa bakinta gadon tare da zama yana shafa kanta, da shi da ita bai san wanda
ya fi wani azabtuwa ba, abin daya fara sabo da shi a jikinta yana neman fin ƙarfin
shi ta dole. Ya sunkuya ya sumbaci goshinta ya ce
"I will tell you what you want from me"
Ya yi shiru kafin ya ce
"Kamar hakan ba zai tasiri ba, amma zan faɗa. Ina... Ina.... In.."
Harshe ya riƙe ƙinƙina ta dawo masa, idanunsa ya yi ja yana riƙe hannunta da kyau
tare da buga ƙafa ya ce
"Ina....in in in" ya kasa faɗa ga azabar da yake sha ganin kamar da hausar ne ba
zai iya faɗa ba ya sa ce "A a ana.... Ana.." da larabcin ma ya kasa kawai sai ya
kifa kan shi a kafaɗar ta
A haka ya zauna har kiran sallar farko kafin ya miƙe yana gyara mata kwanciya
gently ya bar ɗakin ya nufi nasa part ɗin. Wanka ya yi mai kyau kuma tsaftatacce.
Ya shirya cikin wata farar Arabian jallabiya mai gajeren hannu, ya fesa perfume
tare da ɗaukan hiraminsa ya saka ya zauna saman kujera idanunsa lumshe yana azkar
can ya miƙe ya gabatar da Raka'atul fjr yana idarwa ya nufi Masjid kasancewar Abba
Hakimi da wurin yake fita yasa sukai kilashin da juna, Abba Hakimi ya kalli Yaa
Sheikh ganin ya faɗa idanun shi sun zurma bai ce komai ba, suka jera zuwa masjid
Yaa Sheikh ya nufi ɓangaren liman Abba Hakimi ya zauna a sahun farko, in few
minutes aka cika masjid ɗin hadda su Umar-khan, Ishaq-Hakim.
Bayan idar da Sallah Yaa Sheikh ya zauna yana yi wa manyan mutanen wajan karatu.
Kasancewar karatun wani lokacin ana taɓa English a wanni ɓangare ya sa a hankali
wani mutum ya ce
"Mutane suna ɗaukan ƙarya matsayin abu mai kyau, wanne faɗakarwa za kai mana akan
Gasky da ƙarya?"
Duk maganar da yake kan Yaa Sheikh a ƙasa ya lula duniyar tunani "Yaa Sheikh" wani
ya kira shi, muryar da tayi masa gizau a kunnen shi kai tsaye ya furta.
"Matar malam!" Duk suka kalle shi da mmki Abba Hakimi ya girgiza kai kawai, sai
yanzu Yaa Sheikh ya fahimci sakin layin da ya yi da sauri ya kame fuska cikin
nutsuwa ya ce
"Me kace?" Mutumin ya maimaitawa Yaa Sheikh abin da ya ce, ya jawo wani littafi ya
fara buɗewa bayan ya yi Bisimillah ya ce
"Telling lies means failing to say the truth. A list is someone who tells lies,
Islamic teaches us to avoid telling lies, it is not good to tell lie, no body
likes a liar. Parents, teachers and all good people do not like a child or someone
who tells lies. Allah himself doesn't like a liar, he told us in the Quran not to
say what we will never do, hence, we most avoid telling lies. TELLING THE TRUTH"
Ya yi shiru yana sauke numfashi kafin ya ce
"Allah da Manzonsa sun yi hani da ƙarya, kuma basa tare da mai yinta, faɗi Gasky a
rayuwa komai zafin ta. Telling the truth means to always say the truth, someone who
says the truth never tells lies. Everybody likes someone who tells the truth,
parents, teachers and all good people like a child or someone who tells the truth.
Allah asks us to say the truth always, the prophet said: “Whoever is good Muslim
should say the truth or keep quiet” A truthful person will get Allah's reward in
this world and in the hereafter. Everybody likes a truthful person, everybody
trust's a truthful person, truthfulness brings respect to a person. Allah will give
a lot of rewards to a truthful person" Ya yi shiru for a seconds yana kallon
mutanan gari ya ɗan fara haske ya ce
"WATA uwa da yaronta ɗan ƙarami sun fita daga wani shago tare. Nan da nan, sai
yaron ya tsaya, fuskarsa cike da tsoro. Yana riƙe da ɗan ƙaramin abin wasa na yara
da ya ɗauka a cikin shagon. Ya mance bai mai da shi ba, kuma bai tambayi mamarsa ba
ko za ta saya. Cike da baƙin ciki, ya nemi ta taimake shi. Ta kwantar da hankalinsa
kuma ta mai da shi cikin shagon don ya mai da abin da ya ɗauka kuma ya ba su
haƙuri. Yayin da yake yin hakan, zuciyar mamar ta cika da farin ciki da alfahari.
Me ya sa?" Umar-khan ya ce "Saboda ya mayar" Yaa Sheikh bai kalli Umar-khan ba ya
yi shiru dai alamar jiran ra'ayin sauran, wani Isma'il ya ce
"Ya yi koyi da ita ne"
Yaa Sheikh ya sauke numfashi ya ce "Iyaye suna farin ciki sosai idan suka ga cewa
yaransu suna koyan muhimmancin kasancewa masu gaskiya. Haka ma Ubanmu na samaniya,
“Allah na gaskiya.” (Zabura 31:5) Sa’ad da muke girma a ruhaniya, yana farin cikin
ganin ƙoƙarin da muke yi na kasancewa masu gaskiya. Domin muna son mu faranta masa
rai kuma mu tsare kanmu a cikin ƙaunarsa, muna yin abin da manzo Bulus ya faɗa a
kalamansa: “Muna so mu yi tasarrufin kirki cikin dukan abu.” (Ibraniyawa 13:18)
Bari mu mai da hankali a kan hanyoyi huɗu na rayuwa waɗanda a wasu lokatai yana iya
yi mana wuya mu kasance masu gaskiya. Bayan haka, za mu tattauna wasu albarka da
ake samu a sakamakon hakan.Ƙalubale na farko shi ne koyan yadda za mu gaya wa kanmu
gaskiya. Yana da sauƙi mu mutane ajizai mu ruɗi kanmu. Alal misali, Yesu ya gaya wa
Kiristocin da ke Lawudikiya cewa sun ruɗi kansu ta wajen yin tunanin cewa suna da
arziki, amma gaskiyar ita ce su ‘matalauta ne, makafi, tsiraru,’ suna cikin yanayi
mai ban tausayi. (Ru’ya ta Yohanna 3:17) Ruɗin kansu da suke yi ne ya sa su cikin
mugun haɗari.Kana iya tuna gargaɗin da manzo Yaƙub ya yi: “Idan kowane mutum yana
aza kansa mai-addini ne, shi kuwa ba ya kame harshensa ba amma yana yaudara
zuciyatasa, addinin wannan banza ne.” (Yaƙub 1:26) Idan mun yi amfani da harshenmu
a hanyar da bai dace ba, ba za mu bauta wa Jehobah yadda yake so ba. Bautarmu ga
Jehobah za ta zama na banza, marar amfani. Menene zai taimaka mana mu guje wa irin
wannan mugun tafarkin?A cikin waɗannan ayoyin, Yaƙub ya kwatanta gaskiyar kalmar
Allah da madubi. Ya shawarce mu mu lizima cikin kamiltacciyar dokar Allah kuma mu
yi gyare-gyaren da ya kamata. (Karanta Yaƙub 1:23-25) Littafi Mai Tsarki zai iya
taimaka mana mu gaya wa kanmu gaskiya kuma mu ga abin da muke bukatar mu yi don mu
ƙara kyautata rayuwarmu sosai. (Makoki 3:40; Haggai 1:5) Muna kuma iya yin addu’a
ga Jehobah kuma mu roƙe shi ya bincika mu, ya taimaka mana mu ga kasawarmu kuma mu
yi gyara. (Zabura 139:23, 24) Rashin gaskiya kasawa ce da ke tasowa cikin dabara,
kuma muna bukatar mu ɗauke ta yadda Ubanmu na samaniya ya ɗauke ta. Misalai 3:32 ta
ce: “Mashiririci abin ƙyama ne ga Ubangiji: Amma asirinsa yana tare da masu-
adalci.” Jehobah yana iya taimaka mana mu kasance da irin ra’ayinsa kuma mu ɗauki
kanmu yadda ya ɗauke mu. Ka tuna abin da Bulus ya ce: ‘Muna so mu yi tasarrufin
kirki cikin dukan abu.’ Ko da yake mu ba kamiltattu ba ne ba a yanzu, muna da
cikakken muradin son kasancewa masu gaskiya a kowane lokaci"
Ya rufe littafin ya ce
"A ko wanne littafi anyi bayanin Gasky, daga attaura har zuwa Littafi mai tsarki
Al-Qur'an Ubangiji ya sa muf ƙarfin zuciyar mu"
Suka amasa da amin akai addu'a aka ta shi.
7:00 suka shigo gidan Umma A'isha na zaune ita da mother sukai sallama, a nutse
yana lumshe idanunsa ya gaida su zai shige Mother ta ce
"Coffee ɗin?" Ya furta
"Inni sa'im" Abba Hakimi ya kalli Yaa Sheikh ya ce "Laraba yau ai, azumin mene?"
Yaa Sheikh bai ce komai ba ya nufi nasa part ɗin ya san ko ya je wajan Halisa ba
zasu kwashe ta daɗi ba.
Bai jima da shiga ba Zahrah tai sallama ya amsa ba yabo ba fallasa ya ji ta ce "Ina
kwana?"
Ya ɗago ya kalleta ya jinjina kai sai ta zube a wajan tana sakin kuka sai da tayi
mai isar ta, ta ce "Kana azabtar da zuciyata da soyayyarka Yaa Sheikh, don Allah ka
tausaya mini wallahi ina son ka" mmki ya sa Yaa Sheikh kasa furta komai ta ce "Zan
iya mutuwa idan ba kai, kamar yadda ka ke furtawa Halisa IDAN BA KE bani, ka
tausayawa zuciyar dake tsananin so da ƙaunar ka, na amince ko da baka so na ka
zauna tare da ni" duk yadda ya so ya fahimtar da ita ta kasa a hankali ya ce
"Fatymerh" ta amsa murya na rawa ya ce
"Kiyi haƙuri amma ba zan iya haɗaki da Matar Malam ba" wani abu ya danne zuciyar
Zahrah ta kasa numfashi a hankali tayi baya tare da kifawa daidai lokacin Mother ta
shigo, hannunta riƙe da babyn dake kuka
Ta saki salati tana kiran Umma A'isha suka haɗu tare da fitar da Zahrah waje, Mai
martaba ya kira Dr, cikin ƙaramin lokaci ya zo ya duba Zahrah sosai tare da yi mata
wasu gwaje-gwaje ya kalli Abba Hakimi ya ce "Hawan jini ne ya kamata, idan ba
damuwa zuwa anjima azo asibiti da ita" ya yi mata allurar barci data suma.
Duk abin da ake Yaa Sheikh na tsaye shirya tsaf zuwa gidan marayunsa, Halisa ma na
zaune bata lura da Yaa Sheikh ɗin ba ta shirya cikin wata pech ɗin abaya mai stone
Har Dr ya fita sai ya dawo ya kalli Yaa Sheikh ya ce "Na manta sai da kuka baro
asibiti" ya zaro wata paper ya miƙawa Yaa Sheikh, Abba Hakimi kallon su yake yana
jiran yaji mene. Dr ya yi murmushi ya ce
"Congratulations Yaa Sheikh Your wife is pregnant for one week and three days....
Na ce ya batun deal🫣da alama ya mance me kuke ganin Abba Hakimi zai???
Littafi kuɗi
#500
08119237616
Na'ima sulaiman Nimcyluv sarauta.
[1/11, 7:51 PM] Abk: Yaa Sheikh ya juya paper ɗin a hannunsa ba tare da fuskarsa ta
nuna yanayin da yake ciki ba, Abba Hakimi ya kalli Yaa Sheikh ba yabo ba fallasa,
ganin duk sun kasa magana ya sa Dr ɗin "Akwai matsala ne?" Mother ta miƙe tsaye
tare da amsar paper ɗin tana kallo ta ce
"No babu, abin ne ya zo Unexpected ne, but ka ce 1 week and three days? Sai naga 1
Week ne kawai" dafe ya dafe kan shi alamar mantuwa ya ce "Oh! Am sorry i almost
frgt tunani da ke zuciyata daban, na ɗauki wani zance na faɗa" ta ce
"No problem, Thank you Dr" ya ce "Allah ya inganta" Mother da Umma A'isha suka amsa
da Amin.
Umma A'isha ta ce
"Daman ana iya gane cikin sati guda ne?" Mother tai murmushi ta ce "Sosai ma,
zamanin baya dana yanzu bambancin su a fili yake, ciki har na kwana uku ana
fahimtar shi, kawai is the defend da yadda akai text ɗin, wasu suna yin text at
home na HCG for pregnancy test. Testing _(Strip, Cassette, Midstream)_ Typically,
medical professionals measure pregnancy week 1 from the first day of a woman’s last
menstrual period. Although a woman is not actually pregnant at this point, counting
week 1 from the last menstrual period can help determine a woman’s estimated
pregnancy due date.
However, this article will refer to pregnancy week 1 as starting a week after
conception, meaning the literal first week of pregnancy.A missed menstrual period
is often the primary symptom of early pregnancy" Umma A'isha tai jigum alamar bata
gane ba ta ce
"Is hardly ace kai tsaye an samu cikin kwana bakwai, ko da gwajin HCG ne sai da ya
nuna cikin kawai" Mother ta ɗauki wayarta ta ce
"Bari muji Dr A'isha" Ringing ɗin Farko Dr A'isha ta ɗauki wayar bayan sun gaisa
Mother ta ce "At hospital ta ya ya ne za a gane cikin sati ɗaya?" Dr