Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

MATAR Damisa BOOK ONE Complete Hausa Novel by Asmeetah Writer

Author :  Asmeetah writer Category :  Drama

Chapter   37 / 44

108K to 111K   out of 131.4K words

ya sa hannu ya rungumota jikinsa yana caccakuɗa sumar kanta tsabar tsananin farin ciki,
rungumarta yayi sosai kamar zai mayar da ita cikin cikinsa, itama rungumarsa tayi tana kuka.....

Mommy tana daga waje sai leƙen su take ta window,
ta ɗan buɗe kafar labule ta kanne ido ɗaya tana leƙensu, zuciyarta kuwa bugun uku-uku take, ga gumin da yake tsirto mata, a tsorace take sosai, ganin ɗaki a rufe taya Ayush ta shugo? kuma yarinyar da take kwance rai a hannun Allah lokaci guda ta miƙe?,
igiyar kan Mommy ne ya fara sincewa,
tana faɗin "waɗannan yaran zasu haukatar dani,
haka shima Junaid yayi kuma du ga Ayushert? anya kuwa da mutane nake rayuwa a cikin gidan nan??..."

tana cikin wannan tunanin ta sake leƙasu taga basa falon, a ruɗe ta juyo ta bayanta taga gasu nan a tsaye sun zuba mata ido suna mata dariya hannayensu riƙe dana juna,
hajijiya ne yake shirin ka da Mommy tana faɗin "innalillahi wa inna'ilaihi raju'un, subhanaka inni kunta minaz zalimiin, innahu min sulaimanu wallahi ku kuke ganin mu bamu ke ganinku ba, kuyi mun raiiiii...." sai luuu zata faɗi ƙasi Junaid yayi saurin taro ta yana ƙiran "Mom! Mom!! please..." ta riga da ta suma a wajen, ɗaga ta yayi suka shige cikin falo kai tsaye ɗakinta ya nufa da ita ya kwantar da ita akan gadonta,
sai ga Ayush itama ta shugo da gudu hannunta riƙe da bottle na ruwa da sauri ya karɓa ya since murfin yana watsa mata ruwan akan fuskar ta,

a firgice ta tashi tana salati har idanuwanta sun shan-shanye kamar wacce tasha maye!
haka take binsu da kallo ɗaya bayan ɗaya, da ƙer ta iya furta "Ayushh?.."
girgiza mata kai kawai Ayush tayi ga hawaye shaɓe shaɓe akan fuskarta ganin Mommy a wani irin yanayi.....

*MOMMY DOLE FAH KI RIKICE🤔🤔*
*YA ZA'AYI MUTUM YANA KWANCE A ASIBITI KO MOTSI BABU KUMA A NEME SHI A RASA, YANZU KUMA A BUƊE ƊAKI A GANSHI ALHALI ƊAKIN A KULLE YAKE TA WAJE🤔🤔*
*KUFA DUBA WANGA AL'AMARIN🙄🙄*


*THANKS 4 YOURS COMMENTS...*

*SHARING AND SHARHI FISABILILLAHI🙏🙏*

*ASMEETAH🦚 NOVEL✍️✍️*

*typing📲*

🐅 *MATAR DAMUSAA*🐅
(the wife of a tiger)

*written a𝐧𝐝 story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL* ✍️)


*WhatsApp me 09065443871*


*BOOK ONE*⬇️
*93 to 94*


*FREE BOOK ZAI ƘARE NE A ƘARSHEN BOOK ONE*

*BOOK TWO PAID NE,*
*YANA TAFE DA SABON SALO, DA KUMA CAKWALKWALIN CAKWAKIYA, KADA KU BARI A BAKU LABARI DOMIN GANI DA IDO 👀 YAFI JII👉👂*

*MATAR DAMUSAA BOOK 2 PAY ONLY 200👌👇👇👇*

*DIP! DIP!! DIP!!!*

*FARASHI YA QARU DAGA 150 YA KOMA 200,*
*WADANDA SUKA BIYA 150 SU SUKA CI BONONZA*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*9065443871, OPAY BANK.*

*OR*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*2267236949, ZENITH BANK*

*SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER*
👇👇👇
*09065443871*


*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alƙalaminmu ƴancinmu._* }}
___________________________________



💫💫 *{{N W A}}* 💫💫


بِسْــــــــــــــــــــــمِ اللّهِ الرَّحْمَنِ الرَّحِيْم



🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀🌀


Ayush tana zaune a bakin gadon da Mommy take a kwance tana riƙe da kofin ruwa a hannunta da duk kan alamun Mommy ce tasha ruwa acikin,
saida ta gama hutawa kafin nan Mommy ta ɗago daga kwancen da take ta zauna tana kallon Ayush, ita ma Ayush ɗin kallon mommy take tana faɗin "sannu mommy ya jikin nakin?.."

Murmusawa mommy tayi kafin nan ta sake gyara zaman ta tace "wai Ayush meya faru dake ne mun barki a kwance akan gadon asibiti lokaci guda kika ɓace mana, kuma sai muka zo muka tarar da ke a cikin gidan nan.."

sunkuyar da kai ƙasi tayi tana tunanin mai zata faɗawa mommy, domin in har ta sanar musu gaskiyar lamarin shikenam asirinta zai tonu...
can ta ɗago tana faɗin "am mommy daman na farfaɗo ne shine na dawo gida.." zaro ido waje mommy tayi sannan tace "kina nufin kice mun da sawayenki kika tashi kika taho gida?.."
kai a sunkuye tace "eh mommy..."
mom ta kuma cewa "toh amma hasken da nagani fah?.."
ɗago wa Ayush tayi tana faɗin "ni fa mommy banga wani haske ba..." ta kuma cewa "bari naje inason yin wanka.." duk tayi hakan ne saboda ta samu tsira,
fice wa tayi daga cikin ɗakin mommy da sauri, cikin rashin sa'a tana fita a ɗakin sai taci karo da Junaid zai shigo cikin ɗakin shi kuma, sauran kaɗan ta faɗi yayi saurin janyo ta saman faffaɗar ƙirjinsa yana faɗin "ke ke ke manage your self bakida isashen lafiya.."

ita kuwa sai ƙara narke masa take tana shishshige masa jiki ta zagayo da hannayenta ta bayansa ta rungume shi sosai, kanta a kwance saman ƙirjinsa tayi shuruu,
tana sauraron yanda zuciyarsa take harbawa fat! fat!! fat!!! shima shurun ya yi waran yayi tsittt, ya ɗago da hannunsa ya ɗora kan sumar kanta yana shafa gashin ta a hankali,

wani irin yarr yaji yabi jiinsa, nan da nan jikinsa ya fara ɓari, wani irin baƙon yanayi yaji ya shiga wanda tinda yake bai taɓa jinsa a cikin wannan yanayin ba,
tin daga cikin ƙwaƙwalwarsa yake jin wani abu yana masa yawo har zuwa yatsun ƙafarsa, ga kuma yanda mararsa yake suka, nan take yaji kuma AK47 ɗinsa yana harbawa da ƙarfin gaske,
eyes ɗinsa har sun kaɗa sunyi jaa,
wani irin azababben feeling ne yake shirin kawo masa hari wanda yanzu ne farkon kasancewar cikin yanayin feeling, bai taɓa jin feeling ba sai yau tinda yake ko mafarki ne,

jikinsa har rawa yake ya ƙanƙame Ayush da hannu ɗayan daya riƙota ta baya,
ɗaya hannun kuma yana cikin sumar kanta yanda yake ta caccakuɗa mata gashi yana loma dogin yatsunsa cikin gashin, kifar da kansa yayi kan sumar kayinta yana shaƙar ƙamshin dake bugar masa hanci,
cikin ƙanƙanin lokaci Ogah Junaid ya rikirkice yana fidda numfashi daƙer, ya danna kansa cikin matsematsin wuyanta yana lasar wuyan da harshensa,
kamar wani sabon maye haka yake ta tsotsar wuyanta zuwa saman lips ɗinta, har saida yazo kan saitin lips ɗinta sannan ya tura harshensa cikin bakin yana mata wani irin socking na fitar hayyaci, kamar wanda ya samu lollipop haka ya kamo harshenta yana mata hot kiss, duk ya hargutsa mata sumar kanta ya tartarwatse....

ita kam Ayush ba'a magana, domin tafi kowa shiga yanayin, idonta a lumshe itama take mayar masa da wani irin mahaukacin martani kamar zata cinye masa bakin haka take socking ɗin sa a wahalce,

ƙafarsu har wani rawa yake ganin bazasu iya yin aikin a tsaye ba yasa hannu ya yi mata ɗaukar luɗa ya nufi hanyar room ɗinsu, upstairs ya haura da ita a hankali ya shige ɗakinsa ya rufe ƙofar ba tare da yasa key ba,
ya kwantar da ita a saman katafaren gadonsa yana lumshe ido a hankali waɗanda suka janza launi zuwa jaa tsabar yanayin feeling da ya shiga,

wani irin sabon ƙaunar ta ne ya ƙara shige masa zuciya, yana ji a jikinsa tabbas duk randa ya rabu da Ayush mutuwa zaiyi domin bazai iya hassala komai ba,
bin kyakykyawar fuskarta yake da kallo wacce ita kuma tana lumshe da idonta ga gashin ido zara-zara yanda suka baje a ƙasin eyes ɗinta,

cikin wani irin salo da yanayin ƙauna ya kai small mauth ɗinsa kan nata bakin, kamo lips ɗinta yayi yana socking ɗinta a hankali,
itama harshensa ta kamo tana mayar masa da martani, a hankali yake tura hannunsa cikin rigarta yana shafeta har zuwa saman breast ɗinta, hannunsa ne ya sauƙa akan nipple ɗinta a hankali ya kama yana murzawa, sakar masa baki tayi tana jan numfashi duk tabi ta fita hayyacinta, kansa ya danna cikin wuyanta yana kissing ɗinta cikin salo da ƙwaraiwa, hannunsa kuma yana cikin rigar ta yana matsa lallausar breast ɗinta,
a rikice ta kamo AK47 ɗinsa tana fitar da numfashi sama-sama tana motsa ƙaramin lips ɗinta "p le ase Yayanaaa fuck me, fu c k meeee, fuckk..."
tana riƙe da AK47 ɗinsa gam idonta kuwa a rufe, tana fitar da nishi kaɗan kaɗan,
jikinta har ya ɗau zafi, buƙatarta a yanzu yayi insert ɗinta,

jin abunda take faɗa ne yasa shi dakatawa a hankali ya zaro hannunsa daga cikin rigarta yana kallon fuskarta cikin kulawa da nuna ƙauna,
yana matuƙar ƙaunar Ayush baya son abunda zai cutar mata da rayuwa, kifar da kansa yayi saitin kunnenta sannan ya furta a hankali yace "I can't fuck you in this time, am so sorry my partner of mine akwai lokaci...."
motsawa yayi yana shirin tashi tayi saurin riƙo ƙwalar rigarsa ta jawo shi jikinta, a hankali take buɗe dara-daran idanuwanta tana kallonsa cikin damuwa tace "please Yayana kar ka barni a cikin wannan yanayin, bazan iya aikata komai ba..."

sauƙar da numfashi ya yi sannan ya ɗago yana cigaba da kallonta yace "please Yushert yanzu ba lokacin mu bane, idan lokaci yayi ko baki faɗa bama...." bai ƙarasa maganar ba ya sauƙar mata da kiss a kan lips ɗinta...

hawaye ne ya soma gangaro mata a saman fuskarta ta riƙo hannun Junaid ta kai hannunsa saitin marar ta tace "mara ta zaiyi ciwo..." sannan ta ƙara kai hannunsa cikin matsematsin cinyarta tana kallon cikin ƙwayar idonsa tace "duk kasa na jiƙe...." bata ƙarisa maganar ba yayi saurin toshe mata baki da hannunsa yana kallonta cikin mamaki,
yace "ke yaushe kika zama marar kunya? shin yanzu bakya jin kunya ta? kin raina ni ko, kina ƙaramar yarinya dake kike wannan maganar, zanje na samu mommy ta ƙira Dr Hasheem ayi maganar Auren ku..." ya ƙarasa maganar idonsa a cikin nata yana toshe da bakinta,

jin abunda ya faɗa ne yasa ta zaro manya-manyan eyes ɗinta waje tana kallonsa zuciyarta kuwa sai bugun batt! batt!! batt!!! yake yi da saurin gaske...

tashi yayi yana kallonta ga kuma dariyar da yake ƙunshe da ita domin ba ƙaramin dariya ta bashi ba tin daga lokacin da ta soma cewa ya shige ta dan Allah 😅😅.....

toilet ya shige yana jan ƙafa daƙer domin jikinsa ba ƙaramin mutuwa yayi ba,
shima kansa dole ne yasa yabar jikin Ayush, zama yayi a kan murfin toilet dake rufe ya haɗa kansa da gwiwa yana ƙara mamakin kansa yana maganar zuci "wai yau ni ne na fitar da sparm a jikina? yau ni ne nake jin sha'awar mace? i can't believe my self, daman haka sauran mazan suke jin a yayin da suke jin feeling? daman haka suke ji idan suka kusanci mace? innalillahi wa inna'ilaihi raju'un a gaskiya an zalunce ni, an cutar da rayuwata, an gusar mun da farin ciki na, hanyar da zan ji daɗi a rayuwata an toshe kafar, bazan taɓa yafe wa wannan mutumin ba! ba zan kyale shi ba, yanzu ne lokacin da zan tashi na yaƙe shi, daman a baya tsoron ciwon jikina ne yasa ban farga masa ba amma yanzu a shirye nake dana fita farautar sa......"
haka ya ringa wannan batun acikin ransa, daga ƙarshe ya miƙe yana cire kayan jikinsa zai watsa ruwa, lokaci guda kuma ya sake fuskarsa yana murmushi da duk kan alamu akwai abunda yake ransa wanda ya sanya shi murmushi,
Ayush ya tuno a wannan karan fito da maganarsa yayi yana faɗin "this girl wato a baya irin wannan feeling take ji shiyasa bata son haƙura da ni, tayi mun wayo tana jin daɗin ta ni kuma ta barni kamar dutsi" ya ƙarasa maganar tare da ɗaure fuska, idan ya tuno da mutumin da ya ƙuntata masa gaba ɗaya sai yaji kamar ya harbe shi, shi inda za'a bashi dama ma fasa masa ƙwaƙwalwa zaiyi da harsashi....

Ayush itama tashi tayi rai a ɓace ta bar ɗakin Ogah Junaid tana ƙunƙuni ga ya barta da yanayin feeling duk jiki a mace,
ɗakinta ta nufa tana shiga itama ta shige toilet ta kunna shawer akanta mai ɗumi, shap-shap ta samu tayi wankan ta fito ɗaure da farin towel a jikinta ta zauna akan kujerar jikin mirror tana ƙarewa kanta kallo, sai dai akwai abunda yake cikin ranta tana tunanin wani abu, can na wani ɗan lokaci ta cije leɓenta tana faɗin "Yaya Junaid har yanzu bazaka sauƙar da wannan girman kan naka ba, yanzu ana da tabbacin ka warke you can do marriage, babu wani abunda ya rage maka yanzu..." tana magana ne kamar wacce take yi

37 / 44