Author : Asmeetah writer Category : Drama
mayaudari ba to menene sunanka?.."
wani irin gigitaccen mari ya d'auke ta da shi, yana fad'in "ki sake cemun mayaudari.."
ta tashi daga fad'uwa 'kasin data yi ta kuma cewa "na fad'a mayaudari kawai..."
ya sake marin ta,
ta 'kara d'agowa tana fad'in "mayaudari kawai.."
ya sake d'auketa da wani irin gigitaccen marin kuma du har saida ta dungura saman gado, bai bari ta d'ago ba shima yabi bayanta yana fad'in "kin raina ni ko? zan koya miki how to respect somebody..."
ya hau kanta tare da zamar da towel da yake kunkuminsa, ya sha'ke mata wuya sannan ya kai bakinsa kan nata yana mata wani irin socking had'i da mugunta,
Ita kuwa numfashi sama-sama take fitar wa tana 'ko'karin ture shi amma ta kasa saboda nauyinsa daya jibge mata,
tana ta mur'kususu sakamakon had'e musu bakin da yayi ga kuma yana sha'ke da wuyanta ba halin jan numfashi ga kuma ya sake mata nauyinsa sosai,
har saida yaji ta daina motsi tukun ya tashi,
wani irin feeling ne ya kawo masa hari lokaci guda ya rasa sukuninsa,
wani irin kallo yake binta dashi kamar wanda ya yi shaye-shaye ji yayi bazai iya ha'kura da ita ba domin zai iya cutuwa saboda tsananin feeling da yake ji,
Hannu yakai ya kashe hasken d'akin sai duhu kuma ya biyo baya,
Cire mata kayan jikinta yayi gaba d'aya sannan ya haura kanta tare da jawo musu mayafi ya hau kuma aiki,.
Maimoon kam tana sume bata san meke faruwa ba,
duk da tana sume amma tana jin rad'ad'i wanda ta kasa gane shin aina take jin wannan rad'ad'in, sai hawayen da yake zubo mata...
Da'ker Doctor Hasheem ya shige ta har saida yasa 'karfinsa tukun, yana ta aikin jijjiga kamar wani injii ๐...
Wannan ne karo na farko da akayi amfani da Maimoon,
Duk tsiyar da suke aikatawa da Laila amma basu ta6a had'ewa ba, ko da fingering juna ne basu ta6a ba, bar su da haukar socking dai, shiyasa har yanzu suke a Virgin d'in su....
Sai da Doctor Hasheem ya more rayuwarsa sosai tukun ya sau'ka daga kanta jiki ba 'kwari, yana lumshe eyes d'insa kamar mai jin bacci,
Ya kai hannunsa ya kunna light d'in d'akin ganin yanda yake a tsirara ne yasa ya d'auki towel ya nufi cikin toilet ko kallon yanda Maimoon take baiyi ba,
ya yi wankan tsarki sannan ya fito ya mulmulka cream a jikinsa tare da fesa turare,
ya bud'e cikin wardrobe ya zaro ba'kar jallabiyansa da 'karamin bonzer ya saka su, saida ya shirya kansa tsab ya dubi agogon dake manne a bangon d'akinsa yaga 3:00 na dare, yaja dogon tsuka sannan ya waiwaya zai nufi yanda Maimoon take a saman gado,
'Kirjinsa ne yayi wani irin mungun bugawa da 'karfin gaske ya zaro eyes d'insa waje, hajijiya ne yake shirin d'ibarsa kamar zai fad'i yayi saurin mannewa da jikin bango yana maida numfashi,
Ganin Maimoon kwance a cikin jini sharkap, gadon nan kamar wanda akayi ambaliyar ruwan jini,
Ba 'karamin raunika taji ba a farjinta ba, bayan da 'karfi ya shige ta hakan ma ya juma sosai akan ta yana 'kwalarta,
Kashhhh......
Shi har cikin ransa baiyi niyar aikata wannan alfashar ba, tsautsayi ne..
*ZAN TSAYAR DA LITTAFI NA HAKA SABODA RASHIN COMMENT D'INKU๐๐*
*Kuyi wa Doctor Hasheem uzuri saboda ba'a son ransa yayi hakan ba*
*Kar kuyi caaaa akansa ehen...*
*ASMEETAH NOVELโ๏ธโ๏ธ*
typing๐ฒ
๐
*MATAR* *DAMUSAA*๐
(the wife of a tiger)
*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*
( *ASMEETAH NOVEL* โ๏ธ)
*WhatsApp me 09065443871*
*Laifin Daษi qarewa*
*FREE BOOK ZAI ฦARE NE A ฦARSHEN BOOK ONE*
*BOOK TWO DAZAN SHIGA SOON PAID NE,*
*YANA TAFE DA SABON SALO, DA KUMA CAKWALKWALIN CAKWAKIYA, KADA KU BARI A BAKU LABARI DOMIN GANI DA IDO ๐ YAFI JII๐๐*
*MATAR DAMUSAA BOOK 2 PAY ONLY 150๐๐๐๐*
*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*9065443871, OPAY BANK.*
*OR*
*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*2267236949, ZENITH BANK*
*SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER*
๐๐๐
*09065443871*
https://chat.whatsapp.com/CYC0vxQRZ269ISx36l1Dmt
*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, alฦalaminmu ฦดancinmu._* }}
___________________________________
๐ซ๐ซ *{{N W A}}* ๐ซ๐ซ
ุจูุณูููููููููููููููููููููููู
ู ุงููููู ุงูุฑููุญูู
ููู ุงูุฑููุญูููู
*BOOK ONE*
๐
ฟ๏ธ ------->89 & 90 <-------
Wani d'an 'karamin d'aki ne cike da maganinnuwa na gargajiya wanda yake cikin babban masarautar Sarki Raamud,
a ciki aka kwantar da Ayush saman wani d'an 'karamin katafaren gado, an shashshafa mata wani irin yellow gari mai ruwa a duk ilahirin jikinta, domin saida aka cire mata rigar jikinta ta zauna daga ita sai short nicket sai kuma breziya, tana kwance har zuwa yanzu bata farfad'o ba,
a saman ta kuwa robar ruwan khal ne yake d'igo mata a saitin cibiyarta da wasu had'e-had'e na magani,
NARASIMHA duk shi yake mata wannan maganin, ya bud'e bakinta yana d'iga mata ruwan Du'a akan harshenta, yayi mata magani kala+kala kafin ya fito daga d'akin ya rufe,
ya samu Sarki Raamud da Matarsa suna tsaye a waje nufo shi sukayi suna fad'in "ya jikin Mayushert? Kuma zuwa nan da yaushe zata tashi?..".
Kallonsu yake d'aya bayan d'aya da buzuzu gashi yana d'auke da fuskar biri cikin wani irin muryar tsoro yace " *Badan ku nayi mata magani ba,* *Don Kakan ta nayi wato Sarki ZAID,*
*Inda ace don ku zanyi to sai dai ta mutu bazan ceci rayuwar ta ba,*
*Domin kun raunana zuciyar Junaidu, a lokacin da yake tsananin jinya baku nemi temako na ba,*
*Sai yanzu da d'iyar ku take cikin tsananin jinya sannan zaku nemi temako na?..*
*Nayi temako nane saboda Kakan ta SARKI ZAID, da kuma ita kanta MAYUSHERT domin ita ta ceci Junaidu, dole nima na temake ta.....*
*Mayush Da Junaidu duk gudan jini d'aya ne, haka na d'auke su abu d'aya ne a gurina,*
*Kai RAAMUD da kai da d'an uwanka MAAHMUD ban nuna muku banbanci ko warayya ba haka na ri'ke ku hannu bibbiyu,*
*Toh kuwa haka na ri'ke 'ya'yayenku acikin zuciyata babu warayya*
*To Amma kaii Raamud akwai son Kai a lamarin ka, ka fifita d'iyarka akan d'an d'an-uwanka...*
*Kai maciyi Amana ne, domin kaci Amanar Mahaifinka, kaci Amanar d'an-uwanka, kaci Amanar Qasar ka...*
*Kada ka sake kusantar yanda nake domin bana shiri da maciyi Amana."...*
Haka wannan birin yake zazzaro musu ido yana gaya musu maganganu, ransa a 6ace!
wannan Birin tsohon Biri ne domin tin kafin a haifi su Sarki Raamud yake 'kar'kashin mahaifinsu Sarki Zaid, domin a hannunsa aka haifi su twins wato mahaifin Junaid da Mahaifin Ayush, yasan komai akan masarautar nan, duk abubuwan da suke faruwa akan Junaid ya sani shuru kawai yayi,
'Dan Dattijon Biri kam bayan ya gama tsigale su ya kuma cewa
" *Ni zan koma yanki na, gobe da safe zan dawo na duba jikinta".....*
yana kaiwa karshe yayi tafiyarsa bai tsaya sauraron abunda zasu ce ba..
Uma Bara'at ce ta kalli Sarki Raamud idonta duk ya cicciko da 'kwallah tace "Ina dai gashi duk laifinka ya shafe ni, yana magana yana jam'i baya ware ni acikin maganarsa alhalin bansan komai akan masarautar nan ba...". tana sheshshe'kar kuka,
ya rungume ta yana fad'in nidai tinda Allah yasa na shawo kansa har zai warkar mun da 'Bingel ai Alhamdulillah, kuma yanzu shima Junaid ya warke!."
ya 'karasa maganar da murmushi a fuskarsa,
'Dagowa tayi tana kallonsa tace "da dukkan alamu NARASIMHA yana fushi da Kai, yakamata kaje ka sake neman yafiyarsa, nasan yanzun ma saboda son ranka ne yasa kaje ka nemeshi akan ya warkar da Ayush.."
Murmushi yayi sannan yace "dole na naje na nemi yafiyar Narasimha, saboda akwai ya'ki a gaban mu.."
A rud'e ta sake d'agowa tana kallonsa tace "ya'ki Kuma? aina?.."
ya girgiza kai sannan yace "ya'ki tsakani na da Munafurr..".
ya 'karasa maganar yana kallon cikin kwayar idanuwanta,
A matukar tsorace ta zaro ido waje Baki na kakkarwa tace "wannan mutumin mai ban tsoro? ganinsa ma yakansa mutum ya makance, ga tarukan macije a jikinsa, Ina zaka iya yakar wannan mutumin ko ince wannan Aljanin.."
Yayi murmushi sannan yace "shiyasa ma nake son naje na nemi yafiyar Narasimha domin shi kad'ai ma gayya ne, yana da 'karfin iko fiye da na Munafurr, sannan nima zai temaka mun sosai waran ya'kar Munafuurr,
Bugu da 'kari nasan Narasimha bazai ta6a barin wani da ban ya kar6i mulkin masarautar nan ba sai dai jinin masarautar, shiyasa kika ga ban damu akan batun Munafurr ba..."
Sai yanzu hankalinta ya kwanta tace "Masha Allah, amma fa duba da yanda muke rayuwa iya mu kad'ai a cikin masarautar nan babu kowa kamar wasu mayu...". ta karasa maganar tana turo baki,
'Daukar lud'a yayi mata sannan yace "ki kwantar da hankalinki Sarauniya idan rayuwa tayi dad'i zamu nemo ma'aikata....."
kafin ya rufe baki ta katse shi da cewa "Amma ina ba Aljanu baaa."
A tare suka tintsire da dariya suka haura can sama waran makwancinsu....
******
A ษangaren su Mommy kuwa yanda suka ga rana haka suka ga dare domin ba wanda ya rintsa a cikinsu, Junaid kuwa yace bazai koma gida ba har sai yaga Yushert, haka suka kwana a asibitin nan ba tare da sun rintsa ba,.
Har zuwa wayewar gari basu ga Ayush ba, hankalinsu ba karamin tashi yayi ba,
Bayan Malam yazo Mommy ta sanar masa halin da ake ciki, jijjiga Kai kawai yayi amma yasan yanda Ayush take, kuma yasan daga can masarautar su ne akazo d'aukar ta amma bai nuna musu cewa yasan yanda take ba saboda alkawarin da ya d'aukar wa Ayush na cewa kada ya sanar wa kowa ko ita wacece,.
Haka suka zauna suna jimamin su a cikin asibitin nan, ga kuma ma'aikatan asibitin kowa ya dawo kan aikinsa,
Junaid yana zaune a 'kasin tiles ya had'e Kai da gwiwa yayi shuru shi kad'ai yasan kalar rad'ad'in da yake ji a cikin zuciyarsa, shi abun mamaki yake bashi yana tunanin "taya lokaci guda za'a nemi yarinya a rasa? shin lokacin Mommy tana Ina? Anya ba had'a Baki akayi da Mom aka d'auke mun Yushert ba? saboda anaso a raba ni da ita...."
A zabure ya mi'ke tsaye yana fad'in "Mom you known anything, now tell me who thief my Yushert?.."
Mommy ta d'ago tana harararsa tace "kana hauka ne? kana so kace ni na sace ta koh?..."
"But Mom taya za'ace na tafi nabarki da yarinya dawowa ta kuma ace ta 6ata? bayan ko motsawa bata iya yi balle kuce tashi tayi ta tafi, gaskiya duk yanda za'ayi ku fitar mun da Yushert, idan kuma ba haka ba sai kowa yasan da maganar 6atar Yushert a cikin hospital d'in nan....."
Kafin ya kai 'karshen maganarsa Mommy ta taso a fusace ta zabga masa mari a fuskar dama, kafin ya ankara ta 'kara masa wani marin ta 6angaren hagun,
tace "yanzu ka fita kaje ka sanar wa 'yan jarida cewa Doctor Fateema tasa anyi kidnapped majinyaciyar yarinya acikin hospital d'inta, idan kuwa baka je ka sanar haka ba to tabbas baka ci sunanka Junaid ba,
Indai har zanyi kidnapped Ayushert toh Kaima wata rana zansa ayi kidnap d'inka, duk da bansan ala'kar dake tsakani na da Ayush ba amma inaji ajikina tamkar ni na haifeta...."
Kuka ne yaci ranta sosai ta dakata dayin maganar tana tsaye a gaban Junaid,
Malam ne yazo yanda take yana rarrashin ta tareda fad'in "inda kinsan illar kukan uwa akan d'anta toh wallahi da ko kad'an bazaki ta6a barin hawayenki ya zuba akan yaronki ba,
Duk rintsi duk wuya duk 6acin ran da zaki shiga akan yaronki to kada hawaye ya zuba daga cikin kwayar idonki indai na ba'kin ciki ne,
Hawayen uwa guba ne akan 'ya'yanta, wannan d'igon hawayenki shi kad'ai zai iya jefa yaronki cikin hallaka,