Author : Jidda Aliyu Category : Drama
tararda Baaba zaune a falo ta bud'e jakkarta ta ciro qur'anic mp ta ce "gashi
Baaba ki dinga kunna mata, zo na nuna miki yadda ake kunnawa Baaba ta matso kusa
barrister ta nuna mata tayi sallama da ita tafice.
"Har ta shige flat d'inta bata had'u da kowa ba hamdallah tayi had'e da godewa
Allah.
Da yake lokaci sallar magarib ya gabato direct ta wuce bedroom d'inta tayi wanka da
alwala, tana gama sallah ta sauko k'asa ta tararda Salama da Bintu suna kallo da
ganinta suka mik'e tsaye, salamarsu tayi suka fice zuwa flat dinsu na 'yan aiki ita
kuma ta shiga kitchen ta tanada ma Aliyu abincin da zai ci.
"Koda ya dawo tana bedroom d'inta da ke upstairs, tana shirya kayanta a closet da
aka kawo daga wurin wanki, yana bud'e k'ofa suka yi four eyes yasaki mata
k'ayattace murmushi itama ta mayar mishi da martani cikin tattausan murya tace
"sannu da zuwa Yalla6ai..!
Ya galla mata harara cikin zolaya yace "ke bak'auyar lawyer ba haka ake tar6on miji
ba.
Sosai ya bata dariya tana rik'e da white sleeve da zata saka a closet, ta tak'o
cikin salon tafiya mai daukar hankali tun kafin ta k'araso gabansa ya ware mata
hannayeshi, babu 6ata lokaci ta shige k'irjinshi yayi mata kyakyawar runguma.
"Daga bisani ya ciro ta daga k'irjinshi kafin yalala6o bakinta ya had'e da nashi,
saida suka yi 7 minutes a haka kafin ya saketa
"Ya kar6i rigar hannunta ya nufi closet yana fad'i bari na k'arasa jera miki kayan,
je ki had'amin ruwan wanka.
To!
Tafad'a tare da nufar k'ofar fita, dawo ki had'amin anan yau a bathroom dinki zan
yi wanka.
Ya k'arashe magana yana mata tsadadd'en murmushi.
Ta kalleshi tana mayar mishi da martani murmushin nashi batare da tanka mishi ba ta
shige bathroom ta cika mishi bathtub da ruwa, tafito tare da cewa na had'a.
Ya cire kayan jikinshi ya shiga wanka yayin da ta tattare kayan da ya cire ta zuba
na wankewa a laundry basket ta adana marar dirty.
"Tana zaune bakin gado ya fito daure da towel d'inta hannunshi rik'e da k'arami
yana tsane jikinshi, kafin ya gama shafa mai taje d'akinshi ta dauko mishi kayan da
zai saka.
Suna kammala cin abinci suka dawo falo, ya kalleta ya fad'ad'a murmushin sa tare
da rik'o tafin hannunta cikin nashi ya ce "Amina ina saka ran gobe zan yi tafiya
zuwa Lagos zan d'an yi kwana biyu kafin na dawo, ki bincika abinda babu kiyi min
list.
Shiru tayi tana kallonshi jikinta ya yi sanyi saboda tun aurensu bai ta6a tafiya
ba, sai a wannan karon
Gani yadda annurin fuskarta ya dauke cak...yasan cewa bata ji dad'in zance tafiyar
nashi ba.
Ya janyo ta jikinshi yana shafa bayanta ahankali yana fad'ar karki tashi hankalinki
wifey ba zan wuce one week ba.
Girgiza kanta tayi kaman zata fashe da kuka duk tayi wani iri, cikin shagwa6a ta ce
"Gaskiya Yalla6ai one week ya yi yawa ina laifin two-three days.
'Yar dariya ya yi tare da jan hancinta yace bai yi yawa ba, baby kaman gobe ne za
ki ga nadawo in kuma kina zuwa ki shirya mu tafi tare kinga daga can sai mu yi
honeymoon d'inmu.
Sunne fuskarta tayi a k'irjinshi, tana girgiza kanta uhm....uhm...kawai kayi
tafiyarka Allah ya dawo da kai lafiya.
"Dungure mata kai ya yi yana dariya yace ashe damuwar naki na munafuci ne, da sai
ki had'a kayanki mu tafi mu ci karenmu babu babbaka.
"Mik'ewa tayi daga jikinshi tana dariya mai ban sha'awa tace kaci abinka kai
kadai ni ka ga tafiyata.
Ta haura sama ya bi bayanta da kallo ya had'iye yawu "he wish a dare nan ta bashi
had'in kai da sun raye darenan, musanmman yadda garin ya dau hadari kowane lokaci
ruwan sama na iya saukowa ya lumshe idanuwanshi yana jin wani sabon desire ya mik'e
da kyar ya nufi upstairs kaitsaye d'akinta ya wuce saidai bata cikin d'akin nata ya
yi tsaye yana jiran tafito a tunaninshi tana cikin bathroom, da yaji shiru ya yi
yawa ya nufi bathroom ya duba bata ciki k'ayatattace murmushi ya saki tare da
wargaza sumar kanshi, ya shiga tsotsar lower lips d'inshi saboda ya gano tana
bedroom d'inshi zuciyarshi fal....farin ciki ya fice yana tura k'ofa duk da d'akin
bai da wadattace haske hakan bai hanashi, hangota kwance ta lullu6e rabin jikinta
da duvet idanuwanta arufe.
"Shegen murmushi na gefen baki ya yi, ya cire rigar jikinshi ya hau gadon ya
kwanta bayanta ya juyo da ita suna facing juna still idanuwanta arufe, ya hura mata
iskar bakinshi akan fuska turo baki tayi, tare da tureshi gani zata 6ata mishi dare
kaman jiya yasa ya haura samanta yasaki mata nauyinshi, da kyar take iya numfasawa
ya danne hannayenta yana kallon cikin idanuta yace "ke meye haka ko yau d'in ma
bakiso ne?"
Gyad'a kanta tayi alamar ehh!
ya wulga mata k'atuwar harara tare da fad'in "wallahi ba ki isa ba yau kam dole
kiyi hak'uri ki bani hakkina ta ruwan sanyi ko na kwata ta ruwan zafi, kaji min
yarinya to wai ni in tambayeki mana saboda me Daddy ya kafe saida ya auromin ke?
bai jira jin amsar da zata bashi ba ya cigaba da cewa saboda ki dinga yi min
kwalliya ina kallon kyakyawar fuska da surar jikinki ina hadiyar yawu?"
ko kuma ki dinga girka min abinci mai dad'i in ci in k'oshi in bin lafiyar gado?
To idan haka kika dauka maza ki falka daga mafalkinki na hauka.
"Wannan abin da zan yi shine dalilin da yasa Daddy ya nace akan sai na aureki,
saboda yana da yak'ini za ki kawo farin ciki wa rayuwata.
tsawon rayuwata Amina banta6a jin desire kowace mace ba sai akanki, ada koda naked
naga mace ko darrr....ba zan ji ba, ni kaina ina zargi ko banida lafiya ne ko kuma
ni ba cikkake namiji bane, ashe ba haka bane kece wacce ubangiji yayi ma tanadina
idan ba so kike na afka wani mayuwaci hali ba, wifey ki bani had'in kai mu raya
darenan.
"Shiru tayi ta kasa koda kwakwaran motsi hakan ne ya bashi damar connecting lips
dinsu yana bata hot French kiss, hannayenshi da basu jin magana sai yawo suke a
sassan jikinta with full excitement ya yi undressing d'inta gani yadda take
responding yasa ya yi addu'ar saduwa da iyali ya shiga sarrafata son ranshi, tun
tana jurewa har taji abin nashi ya wuce na hankali tafara kuka tana yunk'urin
kwatar kanta ta cigaba da yi masa magiya bai masan tana yi ba yayi nisa baya ji
kira.
"Ko k'adan bai sassauta mata har sai da ya ji ya gansu, sannan ya mirgina gefe
yana maida numfashi.
"Ahankali take sauke wahalalle numfashi saboda azabar zafi da rad'ad'in da take
ji, matsawa jikinta ya yi ya rungumota cikin sauti mai dad'i ya ce "thank you so
much Amina for the wonderful gift you're truly blessing in my life.
I'm not sure what I would do without you. Thank you so much you really made my day.
"Duk da tana cikin magagin ciwo hakan bai hanata yi masa murmushi ba.
Ya kalleta yana shafar kumatunta sonta na ratsa jinin jikinshi, wani irin nishad'i
yake ji wanda tsawon rayuwarshi bai ta6a riskar kanshi cikin kwatankwacinsa ba.
Ya ce hey...my lazy lawyer tashi mu yi wanka kinsan babu kyau kwanciya da janabba.
"Ta turo bakinta tare da ya motsa fuska "Yalla6ai....nagaji bacci nakeji ka
barni da asuba zan yi, harara ya 6alla mata mai cike da sinadarin kwayoyin so ya ce
haba my lazy lawyer ki daure mana.
Dukanshi tayi a k'irji tana fad'ar Uhm....yalla6ai duk dauriya nan da nayi amma
you're still calling me lazy a tunanina har lambar yabo za ka bani.
"Dariya ya yi yana k'ara shigar da ita jikinshi yana fad'in.....I'm sorry my
brave lawyer kema kinsan da wasa nake ke d'in jaruma ce.
Tana murmushi mai sautin gaske ta mik'e tsaye tasa duvet ta rufe jikinta tana jan
k'afa ta nufi bathroom, da sauri ya diro daga kan gado ya biyo ta yana fad'ar lets
me help you baby ta juyo da zumar ta ce ya barshi zata iya sai kawai ta ganshi
naked babu komai a jikinshi, taga k'ato tunburr....lol...ta zazzaro manyan
idanuwanta kafin ta kurma ihu wayyo.....Allah na shiga uku zan makace.
"Yalla6ai meye haka..?
Don haka ka dauki kayanka kasaka ni wallahi ka bani tsoro, ta karashe magana tana
rufe fuskarta da duvet d'in jikinta.
Murmushi ya yi yana kallon nakedness body dinshi cikin zallan shak'iyanci yana
wani lumsashe idanu ya ce baby this is all yours ya k'arashe magana coming very
close to her da matsiyacin gudu ta shige bathroom, tana dariya lalle duk wanda yace
namiji yana da kunya yayi k'arya duk shan k'amshin Aliyu da tsare gidanshi da tulin
uban miskilancinshi yau duk ya kau.
"Yana gani ta gudu bathroom yasa dariya yana shafar sumar kanshi, kafin tafito
ya canza bedsheet ya jefa wanda ya cire cikin laundry basket ya bi d'akin da Armani
Air freshner, tafito daure da blue towel gashin kanta na d'igar ruwa suna had'a ido
ya saki mata murmushi ya ajiye pillow hannunshi, d'aya daga cikin wayoyinshi ya
dauka ya nufota ta kauda fuskarta da sauri.
Daff....da ita ya tsaya ya d'ago ha6arta yana fad'i Baby bari na dauke ki pictures
banaso na manta single moments na first night d'inmu.
Hararashi tayi tana turo baki Yalla6ai please ka bari banso daga ni fa sai towel
za ka daukeni pictures.
Please Baby I feel so much happy ki barni na daukeki koda guda d'aya ne.
Girgiza kanta tayi tare da fad'in you're crazy.
"Yes I'm!
Ya fad'a yana saita camera wayarshi ba yanda ta iya dole ta kyaleshi ya dauketa,
tun tana jin kunya har tasaki jiki styles kala-kala ta dinga yi yana daukarta daga
karshe ya matso kusa da ita ya rungumo rabin jikinta ya daukesu selfie.[Jeeddah
batace first night ku dinga daukar pics ba, don nasan akwai masu daukar dami magaji
da nishi kuje ku dauki pics first
night dinku kuce a novel ku ka gani to wallahi ni ba ruwana na rubuta ne don kawai
na k'arawa labarina armashi don haka akiyayye.]
"Ta shamace shi ta fizge wayar tare da turashi cikin bathroom ta rufo k'ofa tana
fad'ar, Yalla6ai aje ayi wanka pictures d'in ya isa haka.
"Daga bathroom tana jin muryarshi yana fad'ar ashe wifey da sauran k'arfinki ba
abinda na d'iba.
Jeeddah Aliyu
[7/27, 12:21 AM] Jiddah Aliyu: *DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA NA KUD'I NE
IDAB KANA SO SAI KA TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619
DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA
*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```
*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```
*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``
*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYATUDEEN
*SLIMZY*:- IZZATA
*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO
_ina ma'abotan so k'amshin ga dama tasame ku idan kina son ki kasance cikin k'amshi
a koda yaushe tamkar barrister A, ki tuntube ni ina siyarda Arabian perfumes masu
k'amshin gaske da saurin siye zuciyar maigida k'amshi shine mace duk mace da ta
bari mijinta yaji odour a jikinta taci baya saboda haka ki garzayu ki kwashi
gara6asa ina siyarda Arzaan, Amani, Burhan, A-maleka, Dima, Asarar Alhub, mufaddal
perfumes da dai sauransu. Bangare body spray akwai Nada, Bushra,thaljee kuma akwai
Air freshener domin k'amsasa d'akin uwargida da na maigida ina da turaren garwashi
mai shegen k'amshin akwai hand & body lotion skin dinki ya yi smooth ki dinga
glowing, palm dinki ya yi soft kaman auduga ga mai ra'ayi siya sai a tuntubeni a
wannan number 07032566172 don Allah serious buyers only_
*GIDAN RINA*
*34*
Morning flight Aliyu zai bi duk da kasancewar bata jin dad'in jikinta, hakan bai
hanata tashi da wuri ba.
Da taimakon masu aikinta ta had'a mishi breakfast tana gama shirya table ta wuce
d'akinta ta feso wanka, ta rangad'a kwalliya ta musanmman ta shirya cikin pegged
trouser white colour da floral loose top pink colour, ta yane kanta da scarf
jikinta na fitarda k'amshi, K'afarta sanye da flat Chinese slip, tana cikin sanya
earring ya shigo tun kafin ya k'araso k'amshinsa ya lullu6e k'ofufin hancinta ta
lumshe idanuwa tare da sakin 'yar siririyar numfashi.
"Yayi tsaye a bakin k'ofa yana mata kallon k'asan ido, ya yi matuk'ar mamaki da
ya sameta a matsayin virgin shiyasa k'imarta da darajata suka k'aru a idanuwanshi.
ta kalleshi suka had'a idanu ya saki mata sanyaye murmushi ya nufota walking
majestically, ya kar6i earring d'in ya k'arasa saka mata ya yi pecking d'in gefen
neck d'inta ya ce "Wow! You look very beautiful my wifey.
Ta d'an yi rolling eyes d'inta hakan da tayi ya k'ara mata kyau ta ce "Thank you
hubby kaima kayi kyau har naji kishi ya kamani banso wata ta gane min kai, ta yaba
da kyau da kayi.
"Murmushi ya yi mai sautin gaske kafin yace "karki damu Baby ni naki ne ke kadai.
Da gaske...?
Tafad'a tana d'aga mishi girar idonta.
Shima girar ya d'aga kaman yanda tayi mishi, tana dariya ta shafi lallausan
sajenshi.
Yace ya jikin naki hope babu idan yake miki ciwo?"
Ya k'arashe magana yana kallonta.
Da sauki saidai abinda ba'a rasa ba, amma nasan zuwa anjima insha Allah zan
wartsake.
Ta bashi amsa cike da jin kunya.
muje kayi breakfast kada kayi latti.
hannunta ya rik'o cikin nashi suka fice.
Suna cikin cin abinci ya kai hannunshi akan hannunta da ta d'oura akan table, yana
murza tafin hannunta ahankali ta kai ganinta akan hannun nashi ta ajiye fork d'in
hannunta tasaka d'ayan hannunta tashafi ta6o da ke gefen yatsanshi k'arami, tace
"Yalla6ai wannan ta6o menene a gefen yatsanka?"
Kullum inaso na tambayeka sai yau Allah yabani ikon tambaya.
Cikin murmushi ya ce "An haifeni da cindo a yatsun hannuwana da aka cire min
shine wannan ta6o d'in.
Cindo....?
Ta tambaya cikin kad'uwa.
Ehh...!
Yafad'a yana kallonta.
Ta had'iye yawu tayi sauri saita natsuwarta tare da cewa uhm....Allah sarki ashe
mai yatsu shidda na aura ta k'arashe magana tana dariya.
Mintsine mata hannu ya yi yana dariya ya ce saura ki haifamin mai yatsu shidda,
saboda na tabbata daren jiya na dasa akwai na.
"Ya k'arashe magana yana k'ashe mata idonshi d'aya.
Ta girgiza kanta tana dariya tare da fad'ar wai yaushe ka lalace har haka
Yalla6ai?"
Zama da ke ne ya lalata ni barrister.
Zaro idanuwa tayi har tana had'awa da dafe k'irji ni Yalla6ai....?
Ta tambaya da idanuwa a zare.
"Ehh...ke d'in.
Zaburo baki tayi tace gaskiya Yalla6ai kayi min sharri ni ba haka nake ba.
"Da gaske yafad'a yana kallonta.
Harararshi tayi har ta bud'e baki zata yi magana idanuwanta suka sauka k'asan
dining table tayi arba da Teema zaune ta lankwashe k'afafuwanta, gashin kanta
awargaje.
Gabanta ya yi mummunar fad'uwa batasan lokaci da ta zabura ta tashi tsaye ba,tare
da furta wayyo...Allahna!
Da sauri ya baro wajen zamanshi ya rik'o shoulder ta sai faman tsandara ihu take,
ya girgizata da k'arfi yana fad'ar menene ya tsorata ki haka..?
Hey...look at me ta kalleshi numfashinta na fita da kyar saboda tsoro kumatunta ya
d'an bubbuga kad'an tare da cewa relax & breathe gani kusa da ke ba abinda zai
sameki.
"Ta kalleshi a firgice tana fad'in Yalla6ai.....kalli Tee....teema k'ark'arshin
table bansan yaushe ta shigo ba ko kai kasan da shigowarta?"
Yayi ajiyar zuciya ya kai ganinshi inda take pointing da yatsanta, Teema na nan
zaune kamar yanda barrister taganta sai wasa take da 'yan yatsunta.
"Sosai Aliyu ya harzuk'a a fusace ya fizgo Teema ya cirota daga k'ark'ashin
dining table har ya d'aga hannu zai wanka mata mari barrister ta rik'e mishi hannu.
Haba.....Yalla6ai me tayi maka da za ka mareta?"
Cike da takaici yace narasani har sai yaushe Fateema zata daina wannan iskancin
isakokan nan nata.
Murmushi Barrister tayi tace Allah ya huci zuciyarka Yalla6ai amma ai ba ita ta
dourawa kanta ba addu'a za ku dinga yi mata har Allah ya rabata da su.
Girgiza kai ya yi yace Amina bakisan wacece Fateema ba banza bata kawo ta nan
akwai laifin da iskokan nata suka aikata ko kuma da akwai abinda takeso a wurinki.
Barrister ta zaro idanu a rud'e tace na shiga uku!
Gani yadda barrister take zarar idanuwa alamar ta tsorata yaba Aliyu dariya ga
Teema sai k'ara makalk'aleta take yi.
Ya matso daff...da ita yana dariya yace gaskiya Amina ke matsoranciya ce, don
kawai nace tana so wani abu a wurinki shine kike wannan zarar ido to ki kwatarda
hankalinki.
To wai Yalla6ai ya akayi ka fahimce akwai abinda takeso a wurina?"
Murmushi ya yi tare da fad'in abinda yasa nace akwai abinda takeso wurinki saboda
ni Allah bai had'ani jinina da shirmeta ba, ko kusa bata kusanta inda nake.
Ki cire tsoron fateema ba mahaukaciya bace da hankalinta kawai dai tana d'abi'u
kamar na masu ta6in hankali, wasu lokuta za ki ganta ta dawo normal ko yanzu akwai
abinda takeso wurinki shiyasa kika ga tayi wannan kwanton bauna, tana samun abinda
takeso za ki nemita kirasa haka take da sannu za ki saba da al'amarinta mai ban
mamaki.
"Ajiyar zuciya mai k'arfin gaske barrister ta sauke tare da ciro Teema daga
jikinta, ta zaunarda ita akan d'ayan daga cikin kujerin dining table ta zuba mata
abinci, ta ce Teema ki ci abincinki idan kin gama za muyi magana ki gayamin abinda
kike so kinji...?
Ta gyad'a kanta tare da daukar fork.
Aliyu yana murmushi ya rik'o hannun barrister yace zo ki rakani nayi kusan latti.
tana dauke da luggage dinshi suka fito adaidai k'ofar fita main parlour suka yi
kicibuss....da zee-zee da meena.
Ina kwana Ya sultan?"
suka had'a baki suna gaidashi.
Harara ya galla musu yana fad'in wato ku bakuda aikin yi sai zuwa flat d'in mutane
da sassafe salon ku takura mana ko...?
"Zaro idanuwa suka yi suna kallonshi baki bud'e mamaki suke yaushe Aliyu yayi baki
har haka.
Gani yanda suka tsareshi da idanuwansu baki sake suna kallonshi kamar ansaki sabon
movie a cinema, yasa sake walga musu harara a karo na biyu yace banaso iskanci
wannan kallo da kuka tsareni da shi na menene?
Barrister tayi dariya had'e da basu hanya tana fad'ar ku kyale wannan yayan naku,
yau abokin fad'a yake nema ku shiga ciki gani nan zuwa.
"Da sauri suka wuce ciki suna gulmar canji da suka gani a tare da yayan nasu.
Yana gani sun shige ya rungumeta yana kissing d'inta saida yayi mai isarshi sannan
ya saketa, har ya shiga mota tana d'aga mishi hannu saida taga fitarshi sannan ta
juyo a dining area ta hangosu tare da Teema suna breakfast har tanufi wurinsu sai
taji wayarta na ringing
sai kawai ta nufi wayar da ke aje akan center table sunan barrister Z ke yawo a
secreen d'in wayar tayi receiving kiran had'e da k'arawa a kunnenta.
Gaisawa suka yi kafin barrister z ta ce "bebs nayi magana da malam ya ce sai kin
kawo masa Maryama dole sai ya yi mata ruk'iyya.
Ajiyar zuciya barrister A tayi ta yadda ganinta a dining area ta kalli su zee-zee
taga hankalinsu bai kanta ta haura upstairs ta shige bedroom dinta