Author : Jidda Aliyu Category : Drama
shi next coming Monday za ta fara aiki da su sai ki
zama ready.
"Nagode Daddy Allah yak'ara girma da nisan kwana.
Amin!
Daddy Yafad'a yana k'ara fad'add'a murmushinshi.
"Shima Aliyu godiya ya yi mishi had'e da sallama tare suka dawo apartment
d'insu, ya dauki briefcase da sauri ta kar6a tayi mishi rakiya har zuwa parking
lot.
"Tana dawowa ta shiga tattara plates d'in da suka yi amfani da shi ta wanke.
Bata jima da zama a falo ba, su Zee-zee suka shigo cikin shirin tafiya school da
yake kowacce su lectures d'in safe take da, Teema ce kawai bata zuwa makaranta
saboda lalurarta.
"Fira suka ta6a sama-sama barrister A ta dubensu ta ce har kun fito?"?
Meena ce ta bata amsa eh....matar yaya yau lectures d'in safe mu ke da, Teema muka
rako ta tayaki fira.
"Ita bata da lectures d'in ne?"
Murmushi Meena tayi kafin ta ce, bata zuwa school saboda yanayi na rashin
lafiyarta, secondary school d'in adaddafe aka samu tagama.
"Shiru barrister A tayi tana kallon fuskar Teema wacce bata ma san me suke yi
ba, saboda ta shagaltu da wasa da yatsun hannunta.
"Ajiyar zuciya barrister A tayi kafin ta ce Ayya......Allah ya bata lafiya.
Amin!
Suka had'a baki sai mun dawo matar yaya.
Allah yatsare sai kun dawo.
kayan kallo ta kunna suka fara kallo ita da Teema, suna cikin kallo bacci ya dauke
Teema akan kujerar da take kwance.
Innocent face d'inta barrister A take kallo, can ita ma tafara hamma pillow kujera
ta dauko ta kwanta akan rugs carpet a haka bacci ya dauketa.
"Can cikin bacci taji kamar inuwar mutum tsaye akanta, kasancewar baccin nata
bai yi nisa ba.
Ta falka atsorace tana mik'ewa zaune taga Teema, tsaye gashin kanta ya wargaje ya
rufe mata fuska wanda koda tayi bacci yana gyare tsaf.......sa6ani yanzu da ya yi
wani cirko-cirko.
"Inna lillahi wa'inna illahim raji'um!
Barrister A tafad'a cikin sark'ewar lafazi.
"Sosai ta tsorata da ganin Teema a cikin wannan yana yi, ta had'iye yawun tsoro
ta ce Tee...ma...menene haka?"
"Ba Teema bace ki tashi ki je ki ceto rayuka mutane guda uku daga ciki har da
mijinki, kada ki bari su cutar da shi kamar yadda suka cutarda mutane guda biyu.
Ba mu da k'arfi taimakonsu saboda su fi mu k'arfi amma ke kina da k'arfi ceto
rayuwarsu tsawon shekaru 28 muna jiran zuwanki.....domin ki bankad'o ma'adanan
sirrika da ke 6oye Amina......kada ki kyalle su ki daukar mana fansar abinda suka
yi ma godiyarmu.
"Teema na gama magana ta koma kan kujerar da tashi ta kwanta, ta cigaba da
bacci abinta.
Cabdijam!
Barrister A tafad'a tana squeezing fuskarta, tabbas tashiga sark'akk'iya.
Shin meke faruwa da Aliyu, shin wani irin sirri ne da zata bankad'o wanda a tsawon
shekaru 28 aka rasa wanda zai bankad'o shi sai ita?"
"Rashin sani wanda zai bata amsoshi tambayoyinta masu matuk'ar rud'a d'an Adam
su hartsuna masa tunani.
"Yasa tayi K'ok'ari yakice tsoro da ya lullu6eta ta waiga ta kalli Teema wacce
har yanzu take sharar bacci.
Kujera ta nema ta zauna, tsawon 20 minutes Teema ta dauka tana bacci kafin ta
falka, sosai hanta cikin barrister A ta motsa sakamakon falkawarta daga bacci.
"Abin mamaki Teema ta mik'e ta nufo ta, zubur.....barrister A ta mik'e ta
shiga ja da baya anufinta da tayi tazara kad'an da ita, ta 6alla da gudu ta haura
upstairs tayi locking k'ofa.
"Karaf......Teema ta rik'o hannunta batare da tace ita komai ba tashiga jan ta
duk da barrister A ta tsorata matuk'a haka ta cigaba da bin ta.
Ta backyard suka bi har izuwa garden sannan tasake mata hannu tayi mata ishara da
hannunta cike da wani sabon tsoro barrister A tabi hannunta da kallo, a jikin
bishiyar mangwaro taga wani tulin k'asa kamar gidan tururuwa.
"Dawo da ganinta akan Teema tayi cikin wani irin tsoro mai barazanar tafiya da
numfashinta, ta ce k'asa ce Teema mai zan yi da ita?"
"Teema wacce ke wasa da yatsunta kamar yadda take yi a koda yaushe, bata ce
komai ba sai cigaba da wasanta take yi.
"D'an gajere tunani tayi cikin sauri ta nufi wurin ta zube gwiwayoyinta duka
biyu a k'asa tasaka hannayeta tashiga tonu wuri, gani zata wahala abanza hannayenta
ba za su iya hak'o wurin ba.
"Ta mik'e da sauri tashiga dube-dube can idanunta ya kyallo mata k'arfen rodi,
da gudu ta dauko ta shiga hak'o wurin sai da tayi gina mai zurfi gaske kafin ta
ciro wasu 'yan uban layoyi birjik....masu ban tsoro da firgici.
Babu shiri tayi cilli da su ta mik'e tsaye jikinta yana rawa kamar mazari, ta zaro
manyan idanunta tana kallo layoyin kafin tadawo da ganinta akan Teema wacce har
yanzu tana cigaba da wasa da yatsunta.
"Na shiga uku!
wad'annan layoyi na menene Teema ki ka sani na hakk'o?"
Batare da Teema ta bata amsa ba ta kwashe layoyi, sannan ta dubeta sai lokaci tayi
magana yi hak'uri matar yaya yanzu ba lokaci tambaya da amsa bane, mu hanzarta bari
wurinan tun kafin wani ido ya ganmu.
Ta ko ina jikin barrister Amina rawa ya keyi, tsawon rayuwarta bata6a gani irin
wannan al'amarin ba.
"Suna shigowa main parlour ta ruga kitchen ta dauko ruwan masu sanyi gaske
tasha, sai lokaci tasami 'yar natsuwa.
Koda ta dawo falo Teema bata nan sai 'yan uban layoyi da ta zube mata akan center
table, cikin kad'uwa ta d'ebesu ta nufi upstairs bedroom.
"Ta kasa zama ta kasa tsaye takai gwaro takai mari, shin ya za ta yi wad'annan
kayan tsinbace-tsinbace?"
Oh!......ya rabbi ka kawo min mafita.
Cikin sauri ta ciro wayarta daga charging mutum na farko da ya fara zuwa mata arai
ta kira ko za ta samu mafita.
Agaugauce take dialling digit d'in Barrister Zarah, wayar har tayi ringing ta
tsinke Zarah bata yi picking ba.
"Ta yada ganinta akan wall o'clock ta tabbata a irin wannan lokaci barrister Z
tana cikin courtroom, dole wayarta zai kasance a silent.
"Zarah ce kadai take iya tunkara da wannan murd'add'en labari, rashin samunta a
waya ba k'aramin cikasss......ya kawo mata ba.
"Ta koma gefen gado ta zauna talla6e da kumatu, sai sak'a da warwara take yi.
Gani lokaci na ta tafiya bata tsinana komai ba, sai d'an banzan tunani da fargaba
da suka taru suka hanata shakattt.
"Cikin wani yana yi mai wuyar fassarawa ta tashi saida tafara adana layoyi,
kafin ta sauko k'asa ta nufi kitchen domin daura launch.
****"""****""""*****
Tana kammala girki ta juye a warmers ta shirya table, sannan ta nufi bedroom da
nufi yin wanka tana shigowa wayarta na ringing da azama tayi picking.
Hannunta har rawa yake yi musanmman da taga Barrister Z ce, batare da ta bari
suka yi doguwar gaisuwa ba ta shiga bata labarin abinda yafaru da kuma neman
mafita.
"Ita kanta Barrister Z ta kad'u da jin wannan labari.
Amma don ta k'arfafawa k'awarta k'arfin gwiwa duk tasan cewa tashiga *GIDAN RINA*
mai cetonta sai Allah.
"Da farko shawarar da zan ba ki, ki fara bincike akan Teema shin da gaske ne
tana da lalura ta shafar aljanu?"
Sai abu na gaba dole sai kin cire tsoro kiyi fitsari ki zubawa layoyin kowane irin
sihiri ne zai karye, ki kuma tsananta bincike ki gano waye ya yi wannan asiri,
sannan kuma suwaye mutane nan guda biyu?"
Kuma suna ina?
menene alak'ar Aliyu da wanda ya yi asirin?"
"Lokaci da barrister Z ta zo k'arshe a zancenta, barrister A tayi ajiyar
zuciya kafin ta ce da ita, ta wace hanya zan fara wannan bincike ni da duk jiya ne
na sauka agidan?"
"Nasani bebs abin is very difficult amma karki manta aikinmu ne binciko gaskiya
mu kuma bankad'onta a idon duniya, ki dauki wannan al'amari amatsayin aikinmu ko ba
komai abu ne da ya shafi rayuwar mijinki.
"Ba za ki gane ba bebs tsawon rayuwata banta6a cikin karo da irin wannan
rud'ani ba.
Haka za ki jajirce har ki kamo bakin zaren.
"Shikenan bebs zan yi yadda ki ka ce duk yanda ake ciki I'll lets you know.
Okay.....All the best ki kula sosai.
"Daga haka suka yi hanging up.
Jeeddah Aliyu
[7/27, 12:03 AM] Jiddah Aliyu: *DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA NA KUD'I NE
IDAN KANA SO SAI KA TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619
DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA
*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```
*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```
*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``
*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYATUDEEN
*SLIMZY*:- IZZATA
*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO
*GIDAN RINA*
*27*
Momma tafito cikin shirinta na zuwa ganin Jarumi.
sai sauri take yi kaman mai shirin bari gari, tun kafin ta k'arasa parking lot tayi
unlock d'in motarta da car key da ke rik'e da hannunta.
Ta shiga motar tayi reverse ta nufi gate maigadi ya bude mata gate tafice da wani
irin gudu na ban mamaki, western dreams hotel ta nufa saida tayi 6ada kama ta
hanyar saka face mask za ka dauka saboda cutar corona ne, yasata amfani da shi ta
rufe kwayar idanunta da black shade, sannan tafito daga mota ta shiga reception
shigowar text message taji a wayarta _ina room 247_
Tana gama karanta text message d'in ta nufi corridor da zai saddata da d'akin.
"Tun kafin takai da yin knocking ya bude mata k'ofa, tashigo yau d'inma fuskarshi
a rufe take da face masks mai siffar lion tana shigowa ya maida k'ofa ya rufe.
Tana dosana bombon d'inta gefen gado tana jin saukar wani mushirikin mari, saida
tanemi ji da ganinta tarasa kafin tayi wani yunk'uri ya tureta tafad'i kwance akan
gado ya bita ya haye ruwan cikinta.
"And then....he started removing her clothe ya yi mata naked ya tsaya yana
kallon nakedness d'inta.....he wearing a wicked smile duk lokaci da yaso yaci
zarafinta kwanciyar wulakanci yake da ita cikin muryar kuka momma ta ce don Allah
Jarumi kayi hak'uri....don't treat me like this"
"Ya d'ago da fuskarshi da ke lullu6e da masks ya ce "you made a huge mistake na
sanarda wani sirrina don haka ina da damar da zan yi treating naki yadda nakeso.
"Tana ji tana gani ya shiga sarrafata kuma irin na mugunta d'inan ga momma jiki
yafara nauyi dama makeup ne yake 6oye tsofanta....lol.
Haka ya Jarumi ya cigaba da shagalinshi ita kuma tana kwance kaman gawa saida ya yi
son ranshi, sannan ya barta abin takaici ta tashi ta tsinto tufafinta da ya zubar a
k'asa tasaka.
"Cikin kaukausar murya yafara magana wato yanzu na fahimci reni yafara shiga
tsakanina da ke Zaituna, kin manta waye ni da Kuma abinda zan iya aikatawa idan
mutum ya kuskure min.
Zan miki gargadi na k'arshe wallahi.....wallahi Zaituna kinji na rantse idan kika
sake plans dina na tsawon shekaru masu yawa ya rushe ki saka aranki kin zama gawa.
"Da mugun tsoro momma take kallonshi, shi kuwa ko a jikinshi ya cigaba da
zazzaga mata ruwan bala'in.
Tunda na fahimci kwakwalwarki batada amfani na canza plans d'ina ba kuma zan
sanarda ke ba, saidai na baki umarni ki bi idan kuma kika kuskure sai na lahira
yafi ki jin dad'i tashi maza ki 6acemin da gani tsohuwar banza tsohuwar kilaki.
"Ta tashi jikinta yana rawa ta dauki car key d'inta tafice cikin wani irin
tafiya kaman wacce tayi tangard'e.
"Tana shigowa main parlour ta iske Daddy tare da Teema zaune yana sauraren
shirmeta, suna arba jikinta ya dauki mugun rawa kaman daga sama taji sautin
muryarshi yana cewa "Zaituna daga ina kike?"
"Cikin rawar murya tafara magana abinka da marar gaskiya Du.....biya.....
Dubiya?"
Ya tambaya sounding very angry momma ta gyad'a kanta.
"K'arya kike yi Zaituna ba daga dubiya kike ba, koma daga ina kike Allah yana
ganinki.
Daga haka bai k'ara furta uffan ba ya dawo da ganinshi akan Teema.
"Momma tayi shiru saboda babu bakin magana, jikinta sanyi lak'asss.....ta nufi
upstairs yayin da Daddy yabi bayanta da kallo yana jin wata irin tsanarta tana
haurowa a k'asan zuciyarshi.
*****---****----*******
"Tun daga dowawarsu daga asibiti yake zaune a gida bai sake fita ba, sai kulawa
ta musanmman yake bata.
"Ko motsi kadan tayi sai ya tambayeta hannu ne?"
Ita kuma ta gyad'a kanta har wani sabuwar shagwa6a ta tsiro da shi ta dinga matsar
hawaye k'arya.
"sallah kadai ke fitarda shi daga gidan, lokaci da ya dawo daga sallar isha'i
ya bi ta flat d'in momma domin ya sanarda ita barrister A ta k'one.
"Koda ya shigo bata falon k'asa sai kawai ya nufi bedroom d'inta da ke upstairs ya
sanarda ita, ba yabo ba fallasa tayi mishi fatan Allah ya bata lafiya ba.
Falon Daddy ya wuce ya isa ga kujera ta kusa da wacce Daddy yake zaune ya zauna
yana gaidashi "Daddy barka da hutawa!
"Ya amsa da yauwa sultan ya jikin matarka?"
Taji sauki Daddy!
Madallah ka kula da ita sosai.
"Insha Allah Daddy!
Daga haka suka yi shiru yayin da Aliyu yake karantar yanayin mahaifin nashi, sai
yaga kamar akwai damuwa atattare da shi ya ce "Daddy naga kamar akwai abinda ke
damunka, musanmman lokaci da na shigo sau uku ina sallama kafin ka ji kayi nisa a
tunani "don Allah Daddy meke damunka?"
Asanyayye Daddy ya yi murmushi ya kalle d'an nashi ya ce "ba komai sultan gajiya ce
kawai.
Kallonshi kawai Aliyu ya yi amma ba don ya yarda ba, ya mik'e had'e da cewa sai da
safe Daddy!
Har ya kai bakin k'ofa Daddy ya kirashi sultan...!
Na'am Daddy amsa had'e da juyowa.
Zo nan.
Daddy ya yafitoshi da hannunshi na dama.
''Dawowa ya yi ya zauna inda ya tashi yana kallon mahaifin nashi atsanake.
"Sultan inaso kayimin wani alk'awali ko bayan raina bazaka warware shi ba.
"Inajinka Daddy!
Cewar Aliyu cike da fargaba jin abinda mahaifin nashi zai fad'a.
Sultan inaso kayi min alk'awali komai runtse bazaka rabu da matarka ba, za ka zauna
da ita cikin dad'i ko akasin hakan.
Murmusawa Aliyu ya yi yana shafar gemunshi ya ce "Daddy idan wannan ne bakada
matsala da ni, nayi maka alk'awali komai wuya komai dad'i ina tare da Amina.
"Masha Allahu.....yarona naji dad'i wannan furuncin naka Allah ya yi maka albarka,
ya baka ikon rik'e alk'awali.
Aliyu ya amsa da ameen summa ameen!
Cike da farin ciki Daddy ya ce tashi ka tafi ka gaida min da ita, kafin na shigo da
safe na dubata.
Za taji Daddy!
Ya tashi yafice.
Lokaci da ya shigo bata falon k'asa sai kawai ya wuce d'akinshi ya yi wanka, ya
shirya cikin pyjama saidai bai rufe bottoms d'in rigar ba sai uban k'amshin dolce &
gabbana perfume yake yi kai tsaye bedroom d'inta ya nufa alokaci har tayi wanka
tana sanye da cotton night gown mai d'an siriri hannu wacce da kad'an ta wuce
cinyoyinta.
"Yana tura k'ofa ta d'ago suka had'a idanu ya yi tsaye jikin k'ofar, yana aika
mata da shu'umin kallo.
Kasa jure kallon nashi tayi sakamakon wani irin bugawa da zuciyarta ke yi.
Ya k'araso ya iso gabanta ya durk'usa, ta shak'i dadd'add'en k'amshin turarenshi
wanda gaba d'aya ya lullu6e k'ofufin hancinta ta lumsashe idanuwanta. Hannunta mai
ciwo ya rik'o yana kallon ciwo, kafin ya dawo da ganinshi akanta cikin tattausan
lafazi ya ce "ya kike jin hannu yanzu?"
Rausayarda kanta tayi tana kallon wani gun daban, ta ce da sauki.
"Murmushi ya yi had'e da mik'ewa tsaye batare da dauke idanuwanshi akanta ba ya
ce "tashi muje kici abinci.
Nagode Yalla6ai amma bana jin yunwa.
Tafad'a had'e da sadda kanta k'asa.
"Ya 6ata fuska sosai alamar ranshi ya6aci, duk da haka sai ya tsince kanshi da
controlling anger nashi ta hanyar sassauta murya alamar rarrashi ya ce "ki daure
Amina ko kad'an ne kici idan baki ci ba, bazan zan ji dad'i ba.
Yadda ya yi magana ya yi masifar burgeta tayi murmushi had'e da mik'ewa ya wuce
gabanta ta bishi abaya.
"Da kanshi ya yi mata serving da yake ga hannunta na dama ta k'one sai ta rik'e
spoon da hannun hagu, saidai bata taji dad'in rik'on spoon d'in ba.
"Gani haka yasa ya kar6i spoon daga hannunta ya shiga feeding d'inta, goganyar
taku ta bud'e ciki ta narki abinci kaman ba ita bace ta ce ta k'oshi.
ragowar abinci da ta rage ya ci sai faman kallonshi take yi idan ya d'ago suka
yi four eyes, tasake mishi murmushi shima ya mayar mata da martani murmushin nata.
Yana kammalawa ya tattare plates ya kai kitchen.
Ya nufo cikin falo idan ya hangota zaune maganinta ya dauko da bottle d'in ruwa, ya
bata tasha sai faman yatsine fuska take yi shi kuma yana mata sannu.
Around 10:30pm tayi mishi sai da safe ta nufi bedroom d'inta bata jima da
kwanciyar ba, bacci ya yi awon gaba da ita.
Aliyu ya jima zaune har lokaci kwanciyarshi bacci ya yi, ya mik'e ya koma bedroom
dinshi saidai sam ya kasa bacci sai faman juyi yake yi, nan take tunanin ya fad'o
mishi bai kamata ya barta ita kadai ta kwana ba, dole ya kasance tare da ita karta
falka tsakiyar dare ta buk'aci ruwa ko wani abun daban. daga k'arshe ya tashi ya
nufi d'akinta ya tasaki sa'a bata rufe da key ba.
Yana murd'a handle k'ofar ta bud'e ya kutsa kai, duk da d'akin yana dauke da diff
light hakan bai hanashi gani kyakyawar fuskarta ma'a6ociya kwarjini ba.
"Sam bai yi tunanin kwanciya kusa da ita ba ya dauki two pillows ya jefa kan rugs
carpet ya kwanta, sai dai kuma ya kasa bacci domin wannan shine karo na farko da ya
kwanta ad'akinta, ya jima sosai kafin ya samu bacci ya dauke shi.
"Can tsakiyar dare ta falka don ta gyara kwanciyarta ta shak'i k'amshin
turarenshi da ya gauraye d'akin, ta tashi zaune ta hango shi kwance kan carpet da
sauri ta yaye duvet da ke rufe da jikinta ta zuro fararen k'afafunta k'asa, sannan
ta mik'e tsaye ta isa wurinshi ta durk'usa tashiga bubbuga hannunshi had'e da kiran
sunanshi.
A hankali ya bud'e idanuwanshi ganinta a durk'ushe yasa ya tashi zaune yana
murtsuke idanunshi asanyaye ta ce "Yalla6ai don Allah tashi ka koma kan gadon ka
kwanta.
Ya girgiza kanshi ya ce "ki barni anan ya isa yana k'ok'arin komawa ya kwanta, Ta
marairaice murya kaman za ta fashe da kuka, tasake cewa don Allah yalla6ai ka tashi
ba don ni ba.
Ko dai kana tsoro kar na dameka da snoring ne...?ni sai na kwanta k'asa sai