Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Rayuwa DA Giɓi Complete Hausa Novel by BATUL Mamman

Author :  BATUL MAMMAN Category :  African Stories & Novels

Chapter   9 / 42

24K to 27K   out of 124.8K words

bai cika ba.

Ya naWe hannun rigarsa har saman kafaWa irin yadda yara su ke yi.

"""Saboda son burge Alhaji har gym nake zuwa ina motsa jiki. Yanzu wannan..."" ya nuna dantsensa ""bai isa"

"a kirani namiji ba?"""

Kamal kula ya yi da Salwa da ta shigo Wauke da tray Win abinci da yadda tayi saurin Wauke ido daga kallon

hannun Taj. Shi kuma gwanin ya kama ™asan riga zai Waga wai ya nuna musu packs Win ™irjinsa. Gudun

kada Wan uwansa ya kunyata shi ne ya kai masa duka a hannun.

"""Dalla malam rufe wannan sandar raken."""

"Taj da yaji zafi ya rama dukan ""Wan ba™inciki in ka isa ka buWe naka mai kama da taliya."""

"""Mama kina dai jin abin da yake faWa min ko?"" Kamal ya faWi yana mi™ewa tsaye."

"""Laifinka ne fa Kamal. Kai ka fara dukansa"" Mama ta goyi bayan Taj."

"""Saboda ya dawo daga America za ki nuna min wariya? Ke fa ki ka hana raini tsakaninmu."""

Su Hajiya sai dariya su ke yi. Taj ya sami goyon baya ya cigaba da tsokanarsa.

"""Ka ci sa'a ban auro baturiya ba da kaga asalin wariya. In taho da ´an ´a´ana farare su na"

"Mom...Dad...who is this black man"" ya nuna Kamal aka sake tuntsirewa da dariya. Ya cigaba da tsokanarsa ""Duk ´an uwa su taru a kansu ana son burgesu. Kai kuwa naka sai dai kaji ana cewa 'Sule maza tafi wurin babarka ta goge maka majina' """

"""Banza ™azami. Wai majina kamar tashin Soron Winki. Kuma don wula™anci ba ma Sulaiman ba Sule zan"

"haifa?"" Kamal ya faWi yana shure shi da ™afa."

Taj dariyar da ya san za ta ™ular dashi ya cigaba da yi.

"""Sule Kamalu Hayatu Sule. Irin ´an chubby yaran nan masu Wan ™aton ciki ba."""

Ba ka jin komai a falon sai dariyar iyalin ta farinciki. Salwa da take ganin duk motsin Taj wani salo ne

daban mai tafiya da zuciyarta ce kaWai ta ™are da murmushi.

Kamal da Taj su ka gaji da wasansu na dambe da girma bai hanasu yi ba su ka koma cin abinci daga plate

Waya su na hirar da babu mai ji.

RAYUWA DA GII 9

Batul Mamman

***

Irin kukan da Iyaa tayi bayan jin tsiyar da Ummi take shukawa dole ya bawa mutum tausayi. Bayan an kai

ruwa rana a station Win da su ka je Baba Maje ya gane duk inda yake tunanin Ummi ta wuce nan. Fitina da gagara ta ´an matanci kam tana bugawa a bayan idonsa. Ya sake yarda ba a shaidar Wan yau. Ba don da bakinta ta amsa laifukanta ba da ya yi rantsuwar sharri ake yi mata. Ummin da ya sani daban. Wadda

ya dawo da ita gida daban.

Abin ba™inciki shaiWanin tsohon najadun da yafi kowa hure mata kunne Uncle B ashe makanike ne.

Matansa biyu da ´a´a goma sha uku. Sau Waya ake Wora tukunya a gidansa. Irinsu Ummi ke cinye Wan abin da yake samu. Ita da yake tunanin raba hanya da ita saboda rashin bashi haWin kai tuntuni ashe silarta asirinsa zai tono. Sai da ya yi sati guda a ™ulle kafin a yarda a bada belinsa. Shi ma kuma an haWa

masa da muguwar tarar da zai ji jiki wajen biya.

Hantara da kyara su suka marabceta daga dawowarta gida. Ta zama mujiyar da bahaushe yake kira mai

ba™in jini. Iyayenta ba su dake ta ba don ciwon abin da tayi ya kai ma™ura. Yayanta Baballe ne dai ya kasa zama bayan yaji kukan Iyaa yayi yawa a waya da tana labarta masa. Ya ni™i gari ya taho Kano ya sakar mata ™arfinsa. Zaneta ya yi ciki da bai babu wanda ya hana shi. Sai ma dare da jikinta ya yi mugun tsami

ne Iyaa ta tada ta zaune.

"""Sau nawa ki ka zubar da ciki Ummi?"""

Duk soyewar zuciyarta da ya hanata kukan dukan da ta sha wannan tambaya sai da tayi sanadin zubar

hawayenta. Hannu ta Wora akan bakinta tana danne kukan.

"""Iyaa? Ciki kuma?"""

"""To Ummi meye abin mamaki a ciki? Samarin da su ke kashe miki kuWi ™annen uwa ne ko na uba da za a"

"ce zumunci suke yiwa?"""

Hawaye take ita ma ga tsoron kada Ummin ta amsa zargin da su ke yi mata ita da Baba Maje.

"""Wallahi Iyaa ban taSa yarda na bada kaina ba."""

"""To me ki ke basu ko me su ke samu a madadin kuWinsu? Don dai bana jin shaiWancin naki ya yi tsamarin"

"da za ki asircesu su dinga bin umarninki."""

Shiru Ummi tayi. Hankalin Iyaa ya sake tashi ta dinga kai mata duka da hannu ta ko ina.

"""Ki faWa min gaskiya kafin zuciyata ta buga."""

"""Iyakarsu tattaSani amma bana yarda da..."""

Da sauri Iyaa ta tashi don bata son kuma jin ™arshen zancen.

"""Ya isa. Kin yiwa kanki."""

Fita tayi ta bar Ummi tana kuka. Kuma duk wannan abu bai zama ishara ya tuna mata yadda ta dinga cin

zarafin mutane dole rana irin ta yau ta zo ba. Sunan Hamdi kawai ke yawo a zuciyarta. Ko harararta aka yi laifinta take ™ara gani. Musguna mata da ta dinga yi a makaranta ai bai shafi komai na karatunta ko rayuwarta ba a tunaninta. She was just having fun. Ba ita kaWai bace senior mai yi wa na ™asa da ita

"hawan karkatacciyar kuka, saboda haka bata ga dalilin da zai sa ita kaWai ce rayuwarta ta kife irin haka ba. Da me ake so ta ji? Sanin waye Uncle B ko fitowar sirrinta? Ko kuwa rabata da makaranta a matakin"

™arshe da iyayenta su ka yi don ta Wauki bidiyon Wan daudu?

"""Wallahi sai na rama Hamdiyya. Babu wanda ya isa ya saka ni kuka ban saka shi ba."""

Da wannan kalaman ta goge hawayenta a fusace ta kwanta tana shure Siyama da ™afa don ta Wan matso

Sangarenta cikin bacci.

***

Kwanaki sun ja inda a farko farkon watan August Waliban sakandire su ka kammala jarabawar fita. An yi

WAEC har ta fito kafin a gama NECO. Da taimakon Allah da kuma dagewar karatu Hamdi ta sami kyakkyawan sakamako.

Kwana biyu bayan kammala jarabawar makaranta ta shirya gagarumin taron sallamar Walibai. Iyaye da

Waliban suna shiryawa wannan rana wasu tun farkon shiga SS3. Šinkin ankon wata shuWiyar atampa su ka yi mai adon fari da yellow. Tun kafin hutu aka fitar amma lokacin Hamdi bata ™arSi ™yallen ba. Saboda ko kusa bata sa ran zuwa. Sai bayan faruwar lamarin nan taji a jikinta ta daina Wararewa. Allah Ya

taimaketa kafin a gama jarabawar lokacin visiting da Sajida da Zee su ka zo mata ta basu.

"""Abba fa ya bar sana'arsa Hamdi. Ki ha™ura kawai a kawo miki ko cikin kayan sallarki ne."" Zee ta faWi"

bayan ta gama kallon atampar.

"Mangareta Sajida tayi ""Yaya bata gargaWeki akan faWa mata ba?"""

"""Gaskiya fa na faWa mata don kada ta sa rai."" Zee ta bata amsa tana ™un™uni."

"""Ya Sajida me yake faruwa? Ba don saboda ni ya daina ba?"" Hamdi ta tambaya hankalinta na tashi."

Bayanin abin da ya faru su ka yi mata. Sannan Sajida ta ce kada ta damu in sha Allahu za a saya a Winka

kafin ranar.

"""Na ha™ura."" Hamdi ta ce a sanyaye tana tuhumar kanta a matsayin wadda ta kasa godewa mahaifinta a"

lokacin da yake yi musu.

"""Anti Labiba ce ta bani kuWi da zan taho. Allah zan iya saya miki."" Sajidan ta bata amsa tana dariya."

Daga nan su ka koma wata caftar mai daWi. Sajida tayi saurayi a Abuja daga zuwa taya cousin Winsu

zaman jego. Mutumin da gaske yake. Yana aiki da rufin asirinsa. ³an maza zar su ke da mijin Anti Labiban (´a a wurin babbar yayar Abbansu Anti Zinatu).

³an matan uku su ka haWa kai su na ta murna kamar ma anyi auren an gama.

"Zee ce ta dakatar da shewar tasu ""Kin dai yi masa bayanin Abba ko?"""

"Fari Sajida tayi da idanu tana faWaWa murmushinta ""Kada ku damu. Ya ce sai da su ka yi magana da mijin"

"Anti kafin ma ya yi min magana. Yanzu dai ku sa rai da zuwansa nan da wata guda. Lokacin ma kin dawo gida ko?"""

"""Su Ya Sajida an fara kashe murya a waya kenan."" Hamdi ta tsokaneta."

"""Zan Wauko rahoto kafin ki dawo. Dama bata yi na gani ba don kada na fesawa Yaya."""

"""Kin fa raina ni Zee. Ni da na raineki."""

Dariya Zee da Hamdi su ka yi. Ita Zee SS2 take don tsiransu da Hamdi babu yawa.

***

Aikin gini ya soma kankama son Taj ba Sata lokaci ya zo yi ba. Shawarar Amma ya karSa ya yi ginin a iya

restaurant da shaguna ™alilan. Wani Architect ya kwatantawa abin da yake so. Nan da nan aka zana

"masa plans kala uku. A ciki ya zaSi Waya. Shi da Kamal kullum sai dare su ke komawa gida. Shi ya tafi gidan Ahmad, Kamal kuma ya koma don muddin ya kwana zai gamu da fushin Alhaji."

Tsarin da aka Wauko ya bada ma'ana sosai. Gini ne da aka yi Sangare uku manne da juna. Na tsakiyar yafi

"girma da faWi kuma shi kaWai ne aka Worawa bene. Na hagu anyi kitchen ™ato da komai domin aikin fulawa. Cake, doughnut, meatpie, samosa, pies da dangoginsu. A wadace yake sai dai babu wurin zama a ci a ciki. Idan mutum baya son fita akwai ™ofa da za ta sada shi da tsakiyar wato ainihin restaurant Win."

"angaren dama wanda shi dama za a fara tararwa shi kuma kana gani za ka san na masu gashin nama da kifi ne. Ko yanzu da ake matakin gini kaWai kana gani zai burge ka. A tsakiyar sama gabaWayansa kujeru da teburan zama ne. Sai wasu Wakuna biyu domin masu gudanar da taron da zai iya cin mutane hamsin. Meeting, seminar, reunion da sauransu amma banda biki. Šakunan Waya normal ne Waya kuma VIP. A ™asa ma da wurin cin abincin sai Sangaren masu haWa natural juice da za ayi bayan kayi order. Saii kuma makeken kitchen Win Taj da ma'aikatansa. Har ila yau a farfajiyar wajen an keSe wani waje da aka soma tayar da garden. Za a ™awata wajen da liluka da wajen guje guje da wasan yara. Sai kuma cikon al™awarin da ya yiwa kansa. Zai gina madaidaicin boutique da gininsa zai kallon restaurant Win ya bawa Kamal"

amma bai faWa masa ba.

Yau sun bar wurin duba aikin da wuri sakamakon zazzaSi da ya rufarwa Taj gadan gadan. Kamar wasa ya

"ce kansa na ciwo, sai gashi kafin su isa gidan Ahmad yana rawar sanyi. Šauke hanya Kamal ya yi su na"

cikin tafiya. Taj ya Wago kansa da ya yi nauyi da ™yar ya dubi hanya.

"""Sayar dani za ka yi don kaganni haka Happiness?"""

"Kamal ya yi murmushi ""kwantar da hankalinka. Ai an taya kuma naji ba tsada za ka yi ba."""

"""Ka ci bashi don sai na rama."""

"""Allah Ya baka ha™uri. Yadda nake jin yunwa idan kayi fushi dani da alama Salwa ba za ta bani abinci ba"

"yau."""

Wani irin kallo Taj ya yi masa na neman ala™ar fushinsa da cin abincin Kamal amma ya kasa ganewa.

"""Wani abu ne ya haWaka da ita?"""

"""No"" Kamal ya bashi amsa mischieviously."

"""Meaning?"""

"""A bar zancen sai ka warke."""

Taj bai matsa ba. Kansa kuWa yake kamar zai cire. Asibiti Kamal ya kai shi duk turjiyarsa. Abu ya kai da

™arin ruwa don likitan ya ce jikinsa babu kuzari. Gashi sakamakon gwaji ya nuna yana da malaria da thypoid duk shi kaWai. Sun haWe da rashin hutu sun kayar dashi lokaci guda.

"""Amma ba kwana zan yi ba ko?"""

Ya tambayi likitan bayan an gama saka masa canula a hannu.

"""Ka godewa Allah da ka iya shigowa nan da ™afafunka. Your temperature is abnormally high."""

Da Kamal ya barshi ya rufe ido don ya gaji sosai. Bayan fitar likitan da Alhaji yaji Kamal Win yana waya. Ya

sanar dashi halin da yake ciki. ˜aguwa ya yi yaji me Alhajin zai ce don kamar ya ™waci wayar a hannun Kamal. Ya dai daure har su ka gama. Shiru bai ji Kamal ya isar da sa™on Allah Ya ™ara sau™i ba.

Sai da ya bari ya gama waya da su Inna da Ahmad sannan ya tambaye shi.

"""Bai ce komai bane?"""

"""Yana hanya ne da alama ba ya ji na sosai"" Ita ce kalmar da Kamal ya ™ir™iro ya faWa masa."

"""Hmmm"""

"Kamal ya dawo kusa da shi ""Happy kayi ha™uri sannan mu cigaba da addu'a."""

Abinka da ´an dangi. Lokaci ™an™ani asibitin ya fara cika da ´an uwansu. Kowa ya zo faWan rashin hutu

yake yi masa.

*

"Don son tabbatar da zarginsa, Kamal kiran Salwa ya yi ya faWa mata bayan ya sanar da Ahmad. Tunda yaji"

ya ce baya gida shi ne ya kirata. Ai kuwa abin da ya yi tsammani yaji. Rikicewa tayi ba tare da ta sani ba.

"""Ya Kamal yana iya magana?"""

"Ya yi murmushi ""eh, ko in bashi ne?"""

"Da sauri ta ce ""a'a"" kunya na lulluSeta da ta fahimci za ta bada kanta. Awa guda bayan sun yi wayar ta"

kasa sukuni. Jira take Zahra matar Ahmad tayi maganar zuwansu dubiya tunda tayi arba'in yanzu amma taji shiru. Bini-bini ta Waga waya ta duba lokaci. Da ta kai matakin da ba za ta iya ha™uri ba sai ta tambayi

Zahran.

"""Anti Zahra na ce ko sai Hayat ya taso in an kai shi islamiyya za mu wuce asibitin?"""

"Zahra ta zaro idanu tana laluben wayarta ""ba ki da lafiya ne Salwa? Ina yake miki ciwo? Bari na faWawa"

"Daddy."""

"""˜alau nake Anti. Dama maganar duba Yaya Taj ne."""

"Zahra tayi murmushi ""lahhh kada ki damu. Daddy ya ce zai biyo muje yanzu. Ke kuma ki zauna saboda"

"Hayat."""

"""In zauna?"" Salwa ta ce ba shiri."

"""Ina jin babu lallai ya kwana tumda yace min suna ta waya da Kamal. Meeting ne ya hana shi fita da"

"wuri."""

Rasa bakin magana tayi ta fita kawai. Zahra ta bita da ido ba tare da kawo komai a ranta ba.

Da Ahmad ya dawo ko shiga gidan bai yi ba ya kira Zahra ya ce ta fito bayan la'asar. Kafin ta gama shirya

Aisha Salwa tayi saurin fita wajensa.

"""Ya Ahmad kana ganin daga gida ba za su fassara rashin zuwana duba shi ba ace don ba Wan uwana"

"bane?"""

"""Ke, gidanmu babu irin wannan kin ji. Bana son Hayat yayi missing islamiyya shi yasa nace ki zauna."""

"""Naga kamar zamu iya dawowa kafin ya taso."""

Wani irin kallo mai tattare da tuhuma ya yi mata.

"""To ko mu zauna ke ki je?"""

"Diriricewa tayi don bata tsammaci furucinsa ba. Ta ce ""Haba Yaya ba haka nake nufi ba."""

Su na tafiya ta sake kiran Kamal ya ce mata jikin Taj da sau™i. Don ya ™ara rura wutar da ya fahimci ta

soma cinta ya ce

"""Yanzu dai ya gama amai wallahi. Ya galabaita sosai don ko zama ya kasa. Amma dai da sau™i za a ce."""

"""Kace ina masa sannu don Allah"" ta ce da muryar kuka."

"""Ban gane ba. Ba za ki zo ba?"""

"Da sanyin murya ta ce ""Ya Ahmad ya ce na zauna."""

"Tausayi ta bashi ya daina Worata. Yana ajiye wayar ya yi murmushi ""shege Happy. Daga zuwa ya yi Sarna"

"a zuciyar ´ar mutane."""

Wasa wasa sai da Taj ya yi kwana biyar aka sallamo shi. Kuma tun washegarin kwanciyar tasa kullum sai

Salwa ta je. Duk wani motsinta Ahmad ya kafa ya tsare har ya tabbatar da zarginsa. Hankalinsa kuwa ya tashi don yana jiye mata abubuwa da dama.

***

Takarda ce cikin foolscap Hamdi take ta karantawa tun wajen kwana uku tana son haddacewa. Speech

ne malamar English ta bata wanda za ta yi ra ranar taron. Cikinta har ™ullewa ya yi yau da aka kira assalatu saboda tana da tsoron yin magana a gaban mutane. Har aka gama yayin monitoci da mataimakansu da ma prefects bata taSa karSa ba. Komai na mutane gudu take. Sai gashi wannan karon Principal da kanta ta ce a bata. Wai jawabin godiya ne a matsayinta na overall student ta makaranta. Da

shawarwari ga ´an uwanta Walibai akan hanyoyin bi domin samun nasara.

"Ga dai takarda ko daga bacci ta farka za ta iya kawota tas da ka, amma da zarar tayi tunanin mutanen da"

za ta fuskanta sai taji kan ya koma fanko. A haka ta janyo jiki ta zo wajen taron tamkar mara lafiya. Ana tsakar gabatar da shirye shirye ta tashi kafin a zo kanta. Bayan Admin block taje ta sami wuri ta zauna tana ta bita kamar mai zuwa musabaqa.

*

A cikin dandazon mutanen da su ka zo taron harda ´a´a da jikokin Alh. Hayatu Sule. Akwai jikarsa

Firdaus ´ar wajen babbar ´arsa Hajiyayye cikin masu fita. Yarinyar mutuniyar Taj ce sannan bata san ya zo gari ba. Rabonta da shi tun tana ´ar ™arama. Shi yasa da Hajiyayyen ta gayyaci ´an uwanta zuwa graduation shi ya fara amsawa zai je. A cikin hayaniyar programs Win da ake gabatarwa da hirar ´an uwansa yaji wayarsa tana vibrating. Sunan Amma ya gani ba shiri ya tashi yana neman wurin da zai iya amsa wayar ba tare da hayaniyar ta hana shi jin me take cewa ba. Kamar ance ya kalli damansa ya hango wata yarinya tana tafiya da sauri sauri ta nufi bayan Admin block. Sanye take da ankon ´an graduation Win da gown Winsu. Ta ri™e hular a hannu. Šaurinta na Maryam Babangida ya zauna as a kanta. Sai Wan

mayafi da ta yafa a kansa ta rufe wuyanta da shi.

Numfashinsa kusan Waukewa ya yi da ganin yarinyar kamar yau ya fara ganin mace. A kallon farko ya iya

tantance tsayinta da yake matsakaici. Fatarta da yake iya gani a fuska tayi daidai da wankan tawarWa da ake kiran masu sirkin fari da ba™i. Fuskar ya sake kallo wadda ta fizgi duk wani rational tunanin dake yawo a kansa. A cike take da duk wani abu da yake muradi a wurin mace. Ga ™arin kwarjini da nutsuwa da yake da ya™inin tana da su daga yanayin tafiyarta. Wayar da yake son Wauka tuni ya manta da ita har

ta katse.

Kamar ana ingiza shi ya bi ta. Idanunta a rufe lokacin da ya hangota. Ta sanya hannu ta rufe kunne tana

karanto abin da ta haddace.

Sannu a hankali ya dinga takowa gabanta har ya rage babu nisan kirki a tsakaninsu.

˜amshin da Hamdi taji yana ta kusanto ta ne ya hanata buWe ido. A zuciyarta ta gama tsorata don an

saba faWin akwai ™wan™wamai a bayan Admin block. Wai ba a ganinsu sai dare. To me ya fito dasu da

hantsin nan lokacin da ake ta kai kawo a makarantar?

Taj na jin yadda ta ja numfashi ta kasa saukewa da ya matso. Ya saki murmushi.

"""BuWe idonki."""

Hamdi ta tsuke baki don in ta sami wuri akwai tsiwa. To yau dai aljanu za ta nunawa bata tsoronsu don

"kada su maketa a banza. Ta sha jin

9 / 42