Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Rayuwa DA Giɓi Complete Hausa Novel by BATUL Mamman

Author :  BATUL MAMMAN Category :  African Stories & Novels

Chapter   20 / 42

57K to 60K   out of 124.8K words

Ya Rabbi."" Ya faWi cikin tashin hankali."

"""Me ya same ta?"" Kamal Win ma duk ya gama ruWewa."

"""Ya za ta Wauki zancen nan? Ga maganar Anisa. Kada hakan ya janyo mata matsala da Daddy."" Ya kuma"

"faWi, damuwarsa na ™aruwa."

Har su ka ™arasa gidan Ahmad suna jimamin yadda za su tunkari Amma da zancen nan. Kamal ya ™ara

tayar masa da hankali da ya ce ya tabbata cikin kawunnansu ba za a rasa wanda zai faWa mata ba.

"""Kenan ba a bakina za ta fara ji ba? Shinenan. Na gama yawo."""

Yadda ya marairaice Kamal dariya ya yi masa.

***

Falon gidan Ahmad ya cika ya tumbatsa da ´a´an Alh. Hayatu. Duk wadda take cikin garin Kano ta na

zaune a wurin.

Yaya Zulaiha ce ´a ta biyu a gidan. Ita ta karSe girman daga hannun Hajiyayye don ta fi ta zafi. Ta yiwa

Taj faWa sosai.

"""Don kana son taimako bai dace ka dinga yin abin da zai cigaba da Sata masa rai ba. Mahaifi ne fa."""

Ha™uri ya bata da al™awarin zai yi ™o™ari a nasa Sangaren yaga al'amura sun daidaita. Ya ™ara da nanata

"musu cewa abin ne ya zo akan gaSa. Yana son Hamdi tun farkon haWuwarsu. Ya yi haka ne saboda sanin halin mata tunda cikinsu ya tashi. Idan ta kuskure musu, tsaf za a goranta mata wata rana."

"Babbar yaya Hajiyayye tana jin an kashe wancan zance sai cewa tayi,"

"""Ya maganar lefe? Ya kamata kafin a soma zancen tariya mu haWa wanda zai fiddo darajar gidanmu."""

"""Kai jama'a, Ya Hajiyayye ana ga ya™i kina ga ™ura. Wa yake ta lefe alhalin uwayen ango basu san anyi"

"auren ba?"" Wata yayar tasu ta ce."

Duk sai su ka kama dariya. Hajiyayye dai ta fuske abinta ta ce a samo takarda tayi list. Tunda dai an riga

an Waura auren sannan bata fatan ace saki ya biyo baya ai kuwa zancen lefe ya zama tilas. ³an son biki

irinta su ka goya mata baya. DaWi ya isheta domin ™annen nata wani sa'in tamkar ´a´anta ta Waukesu.

"""Sai ka tambayar min ita size Win takalmi da undies. In su Mama sun bamu goyon baya da wuri kaga ba"

"sai an yi wani jinkiri ba."""

"""Ya Hajiyayye ki bar min sayen undies Win. Jibi tafiyarmu UK da Abban Farouq. Kin san na ce miki sati"

"biyu kawai za mu yi."" Wata ™anwar tasu ta faWi da zumuWi."

Taj ya rasa me ya kawo wannan zance a cikin mutane haka. Kunya sosai ta kama shi don bai taSa tunanin

yin irin wannan maganar da Hamdi ba. Da su ka farga da discomfort Winsa kuwa su ka dinga yi masa

sha™iyanci.

***

"Kamar kullum idan magana tana da mahimmanci a wajen Alhaji, Wakinsa yake kiran matansa ya sanar"

"dasu. A yanzu gidan nasa ya sha gyara mai kyau irin wanda ba a taSa yi masa ba. Idan ka jima baka shigo ba sai ka kasa gane shi. Duk da cewa fasalin shi ne dai na da, amma an sabunta tsari da kaya yadda zai shiga sahun farko na kowanne maikuWi. Saboda yanayi na girma, ya fitarwa kansa da wani Sangaren ta baya inda ya yi sabon sashensa manne da babban falon ™asan gidan. Saman ya barwa ´an matan da basu"

yi aure ba da jikokinsa matasan mata dake yawan zuwa su kwana.

Haka kawai Inna ta dinga jin faWuwar gaba akan wannan kiran. Jikinta ya bata ba zai wuce akan Taj ba

"tunda ya zo jiya. Tana son sanya ranta yayi murnar ™ila an shirya tsakanin uban da Wansa, amma kuma duhun fuskar Alhajin ya sare mata gwiwa."

Haka su ka zazzauna har ya gama tsakurar abincinsa na rana sannan ya dube su.

"""Yau bayan sallar juma'a na Waurawa Taj aure da ´ar gidan Habibu Simagade."""

Isashshen lokaci ya basu zancen ya zauna musu. Cike da fargaba da tashin hankali su ke dubansa. Mama

tayi ™arfin halin tambayar ko wani laifi ya sake yi.

"""Da farko dai yana aiki tare da Habibu saboda ya nuna min ban isa ba. Banda haka ko masu girki nawa ne"

"a garin nan da har sai ya nemo Habibu?"""

"""Alhaji ina ganin ire iren matakan da kake Waukarwa Taj ba za su samar da biyan bu™ata ba. Shi fa Wa"

"komai shekarunsa indai yana da iyaye to fa yana bu™atar laluma da ja a jiki."" Cewar Hajiya."

"Cikin fushi da faWa Alhaji ya ce ""an ™i a lallaSa shi Win."" Sannan ya faWa musu abubuwan da ya binciko da"

dalilin auren.

"""Yaron da yake da hankalin son fitar da wani kunya ne zai kasa gane dacewar ya kiyaye Sacin ran"

"mahaifinsa?"""

"Umma ta ce ""Kayi ha™uri. In sha Allahu za mu yi masa magana."""

"""Bakin al™alami ya riga ya bushe tunda an Waura auren."""

Sai da kowacce ta gama rarrashin Alhaji akan ya yafewa Taj shi kuma yana botsarewa sannan Inna ta

dube shi ido cikin ido.

"""Yanzu da ka tara mu wane hukunci ka yanke masa."""

Dukkaninsu sun girgiza da kalamanta da ma yanayin fitarsu. Babu wannan ladabin da kiyaye harshe da

kowacce cikinsu bata isa ta ™etare ba.

"""Abu? Da ni kike?"""

"Ko gezau bata yi ba ta ce ""Alhaji na gaji ne. Ina son sanin matsayarka ta uba kafin na sanar da kai tawa ta"

"uwa."""

Hajiya sai ta Wan taSata don tayi shiru. Ita kuwa ta kafe Alhaji da ido. Mamakinta ya hana shi motsin kirki.

Da yaga da gaske take ne ya iya yin magana.

"""FaWa min naki hukuncin. Ai kema kin isa da shi. Wata tara ai ba kwana tara bane."""

Gyara zama tayi ta hakimce abinta domin a yau Alhaji ya gama kaita ma™ura.

"""Tunda ka aurar dashi ni kuma in sha Allahu zan yi masa biki irin na Wan da mahaifiyarsa take so kuma"

"take alfahari da shi."""

"""Da kyau Inna Abu."" Umma ta faWi cikin farinciki tana tafa hannuwa. Da Hajiya ta kalleta ta kaWa kai tana"

dariya. Yau ji take kamar ta zuba ruwa a ™asa ta sha.

"""Biki? Yanzu ke sai ki yi bikin Wanki ya auri ´ar Wan daudu? Auren da baki ma san da shi ba sai yanzu?"""

"""Aure ka ce, halattacciyar ala™a. Kuma da kake zancen ban san dashi ba ai ba laifinsa bane. Na yarda da"

"tarbiyar da mu ka bawa ´a´anmu. Yaron nan bai taSa yin wani abu gaba gaWi kamar mara mafaWi ba. Tunda har kai ne ka jagoranci Waurin auren na tabbata ba a hanya ka tsinci zancen ba."""

"""Haka ne"" ya ce da wani irin disbelief. Wai yau Abu ce take kallon idanunsa tana faWa masa maganganu"

irin waWannan.

"""Na kuma jima da sanin cewa duk abin da zai yi yana turo maka sa™o ya sanar da kai."""

Bai yi mamakin yadda aka yi ta sani ba

"""Shi ya faWa miki ko?"""

"""A wayarka na gani."""

"""Bincike kike min?"" Ya Waga murya."

"""Ni na nuna mata"" Mama ta bashi amsa ita ma yau da nata ™warin gwiwar."

Inna ta dube shi bayan ya gama yiwa Mama nata kallon za ki gamu dani Win.

"""Abu guda nake nema daga gareka. IZINI. Duk wani abu da ya kama na bikin nan wanda zai fitar dani ko"

"´an uwana..."" ta nuna su Hajiya ""daga gida ina ro™on ka sahale mana. Sannan ranakun taron su ma ka"

"barmu mu je. A gidan nan kai amarya ne kaWai uwa bata zuwa. Amma komai tare muke yi ka sani. Ko sisi ba na nema a wajenka. Alhamdulillah ina da abin hannuna na fitar da Wana kunya."""

"""Šanki? Wai yau Abu kin sha wani abu ne?"" Alhaji ya ma kasa yi mata faWa saboda ta shayar dashi"

mamakin da bai taSa zato ba.

"""Šana Tajuddin ba. Wanda a kansa na fara sanin daWin zama uwa. Yaron da tsabar taurin kai irin nasa ya"

"la™aba min suna Inna tun da sauran ™uruciyata."" ta faWi cikin tuna baya da tasowar zazzafar ™walla ""a wajen yi maka biyayya da son kyautatawa na dinga danne ha™™insa dake wuyana. To amma daga yau in sha Allahu an gama. Ba zan bari wata a™ida mara tushe tasa ya rayu da fushin iyaye biyu har ma rayuwar"

"tasa ta kasa albarka ba."""

Tana gama magana ta tashi za ta fita don hawayen da take yi ya hanata cigaba da faWa masa irin

damuwar da ta jima tana dannewa a zuciyarta.

"""Zainab."""

Dakatawa tayi ta juyo su ka haWa ido da Alhaji.

"""Ban yi miki izinin fita yin duka bu™atun da ki ka nema ba. Haka ma ku"" ya kalli inda su Hajiya ke zaune"

suna murmushin jindaWin wannan abu.

Inna ta goge hawayenta ta kalle shi.

"""Samun izinin shi ne kaWai abin da zai sa na yafe maka rabani da Wana da kayi sama da shekara goma"

"alhalin ba Allah Ya saSawa ba."""

Ficewa tayi ko kallon inda yake bata sake yi ba. Umma da Mama su ka bi ta. Hajiya da ta Wan jinkirta

tashi kallonsa tayi.

"""Tura ce ta kai bango Alhaji. Kuma ina mai tabbatar maka da cewa idan baka sassautawa Abu ba to"

"wannan fito na fito Win yana nufin ta gaji da aurenka. Muma kuma ™ofa ta buWe mana na daina shanye mulkin mallakar da kake mana. Ah to."""

"""Wai ni Gambo anya ba sauya ku aka yi ba?"" Ya faWi da gaske."

"Hajiya tayi dariya ""ai na faWa maka tura ce ta kai bango. Ka bar gani na shiru shiru. Wallahi da Kamal ka"

yiwa abin da kake yiwa Taj da gidan nan ba zai Waukemu ba. Ita kanta Abu har gulmar yakana irin tata muke yi da su A'i. Akan korar Taj da kayi kuma ta cigaba da zaman gidan nan akwai yayunta biyu da su ka fita harkarta. Kafi kowa sanin tana da gata. Mace tilo cikin maza shida! Babu yadda su Alh. Lurwanu basu yi ba akan za su Wauko Taj daga wajen Jamila ta™i. Kawai don ta faranta maka. Amma kullum sakayyar da

"kake yi mata ba mai daWi bace."""

Ita ma ficewarta tayi ta barshi da tulin tunani da fargaba. Ba zai yaudari kansa ba. Tsoro ya mamaye shi

da abin da ya faru yanzu. Idan ya matsa matansa za su iya barinsa babu waige. Idan kuma yayi sakaci

gidan zai fi ™arfinsa. Abu Waya ya rage. Ya dinga cizawa yana busawa. A yau dai dole ya busa don yana cizawar Abunsa za ta Salle. Matar da zuciya ta kasa tsufa daga yi mata soyayya tamkar yau ya aurota.

RAYUWA DA GII 18

Batul Mamman

***

Snacks lodi guda jere akan trays Zahra da Salwa su ka dinga shiga dasu falo. Komai da zafinsa saboda

yanzu aka soya. Sai sassanyan zoSo da kunun aya sun sha ™an™ara a cikin jugs.

"""Zahra mun tayar dake tsaye ba notice ko? Da ba ki wahalar da kan ki ba. Yanzu mu ke shirin watsewa."""

Cewar Ya Zulaiha.

"Zahra tayi murmushi ""ko yaya dai ya kamata ku ci. Abinci na so Worawa sai Salwa ta bani shawarar sayen"

"frozen snacks daga Happy Taj."""

"Zahra ta nuna Salwa ta sha mayafi ""kin ganta nan tana dawowa ko zama bata yi ba ta hau suya. Da kun"

"tafi ma sai an bi ku dashi har gida."""

Kowa dariya ya yi banda Ahmad da ya maka mata harara. Sai kuma Kamal da Taj da su ka kalli juna.

Kamal ya yi dariyar tsokana don ya san ran Taj bai so ba.

"Ya Hajiyayye tana shan zoSo ta ce ""Mungode sosai. Sai ku fara shiri ku ma. Ba™on gidanku ya yi aure"

"yau."""

Kallon neman ba'asi Zahra ta yiwa Ahmad. Shi kuwa Salwa da ta tsaya cak yake kallo. Rawar kanta da

baya so tayi yawa. Amma duk da haka sai yaji tausayinta ya tsirgs masa kafin ya iya bawa matarsa amsa.

"""Taj aka Waurawa aure bayan sallar juma'a."""

Ita ma Zahran da yake ta gama harbo jirgin Salwa sai da gabanta ya faWi. Ta waiga gefenta da sauri amma

bata ga Salwan ba.

Ashe Ahmad na ambaton auren Taj ta bar wajen a guje.

"""Me ya sami Salwa?"" Wajen mutum uku su ka tambaya a tare."

"Zahra sai ta faWi abin da ya fara zuwa bakinta ""ai kuwa samosa ta bari akan wuta."""

Da sauri tabi bayanta har Waki. Da shigar Salwan ta banko ™ofar da sauri ta murWa mu™ulli. Kan gado ta

faWa ta ri™e ™irji. Kukan da take tunanin yi ya™i zuwa. Sai ajiyar zuciya kawai da wani irin zafi a ™irji.

"""Ana wata ga wata"" Zahra ta faWi tana juyawa."

Ahmad ta gani a bayanta. Fuskar nan tasa babu salama. Tare gabansa tayi kafin ya fara buga ™ofar.

"""Don Allah ka barta taji da abu Waya."""

"""Wane irin rashin aji ne wannan Zahra? Ke haka kika yi?"""

"Bayansa ta kalla ""Rage muryarka don Allah kada a ji."""

Kamar bai ji me ta ce ba ya cigaba da faWa.

"""Duk ta bi ta dami kanta akan wanda bai ma san tana yi ba. Da ta san da yadda yayi wannan auren ma"

"sai ta godewa Allah. Na riga na faWa mata da wuya Alhaji ya yarda Wansa ya auri ´ar Mami."""

Tura shi Zahra tayi don maganganun ta tabbata za su ™arawa Salwa zafi akan abin da take ji. Duk

"soyayyar da bata sami haWin kan zuciyar da take muradi ba, abar a tausayawa ce. Lokacin da tayi ta dakon son Ahmad ta sha wuya. Allah ne Ya taimaketa ashe shima yana sonta. Ranar da ya faWa mata sai da tayi sadaka mai kyau saboda farinciki."

˜anana cikin matan ne su ka wanke duk abin da su ka Sata sannan aka gyara falon kafin su tafi. Zahra ta

so su bari domin dai ´an uwan mijin nata in baka yi bani wuri ne. Kowacce tana ji da boko da gayu. Don ko kina gama secondary aka aurar dake to fa Alhaji zai yi da wajewa da mijin. ³arsa dole tayi karatu kamar yadda ya yi. Aiki ko kasuwanci ko zaman gida kuma zaSin mijin ne idan ta gama.

Yadda su ka zo haka su ka tattara su ka tafi gida domin ganawa da iyayensu. Taj kawai aka bari ya shige

Wakinsa ya kwanta. Addu'a kawai yake yi Allah Ya basu ikon yi masa uzuri kada laifinsa ya yi yawa. Zuwa

Abuja already ya kama shi. Ya ma ™udurce a ransa ba zai Wauki wayar Amma ba ko ta kira. Gara su haWu kawai ayi ta ido da ido.

Abin farinciki shi ne irin tarbar da iyayen su ka yiwa zancen.

"""Nan da ku ka taho a ayari kun zo yi mana kwarjini ne? Alhaji ya riga ku fasa ™wan. Har mun fara shirin"

"biki."" Umma ta faWi tana dariya."

"Kamal ya ce ""Tunda baku yi fushi ba mu ai Alhamdulillah."""

Kafin su watse Hajiyayye ta sake tado maganar lefe bayan iyayen sun tashi.

"""Bishir kai zan bawa aikin buWe mana sabon group a whatsapp. Sai a sake maganar a gaban waWanda"

"basu zo yau ba. Kada ka sako mana Taj dai kaji ko?"""

Murmushi ya yi akan maganarta ta™arshe

"""Zan kiyaye. Yanzu mece ce shawararki yadda idan na buWe kawai zan rubuta inda aka kwana sai kowa"

"ya faWi ra'ayinsa."" Kowa ya yi na'am suna saurarenta."

"""A nawa ganin ko sisi kada Taj ya kashe da sunan lefe. Na sani cikin gidan nan babu wanda bai mori"

arzi™in Taj ba tun baya gari. Mu da ´a´anmu kullum cikin hidima yake damu. To lokaci ya yi da za a

ramawa kura aniyarta. So nake ayi lefe na kece raini amma babu kuWin ango. Ya ji da muhalli da sauran

"abubuwan da su ka sauwa™a kawai."""

Abinka da gidan yawa. Amincewar tasu kaWai sai da ta kawo amsa kuwwa a falon. Wai a haka ma don

mata sun fi yawa. Sun tsayar da shawarar yadda Bishir zai tsara jawabin. Sai kuma a bawa kowa damar faWin me zai kawo daidai ™arfi.

Wasu don zumuWi tun kafin a tashi su ka fara faWin nasu. HaWin kansu gwanin ban sha'awa. Šakin Mama

yafi kusa da inda suke zaune saboda haka taji duk abin da su ke cewa. A zuciyarta ta raya lallai wannan

zaman lafiya da ™ullewar zumunci tsakanin matan gida da ´a´a shi ne mafi girman arzi™in Alhaji. Ba don haka ba da tuni gidan yafi ™arfin duk wani zafin rai da tsare girarsa.

***

Yawan mutane ´an Allah Ya sanya alkhairi a gidan ya mantar da Abba damuwar da ya tsinci kansa Wazu

a dalilin Alhaji. Murna ake taya shi da zuciya Waya. Cikin hikima ta Allah ya aurar da duka ´a´ansa ba tare

da tsumi ko dabararsa ba.

"Amaren ne ma dai Sajida ce kawai take walwala. Zee kuka, Hamdi kuwa ba a cewa komai. Tana can"

Wakin Halifa ta rufe ™ofa tana fama da ciwon kai saboda uban tunani. Dukan ne goma da Wari ba ma ashirin ba. Ita ta sani sarai cewa haWuwar farko ta kamu da son Taj. Irin son nan mai shigar farat Waya. A haWuwarsu ta biyu lokacin ta tabbatar da gaske zuciyarta take. Sai gashi haWuwa ta uku da ya dace su yi musayar zu™ata ya zo ba a yadda take so ba. Tarin ™aunar da take masa take ta bi iska saboda sana'arsa. Kuma don abin haushi bai tsaya a nan ba shi ne harda sake dulmiya mata uba cikin sana'ar da tafi tsana. Me namiji zai yi da girki don Allah? Ita mace da tun ™uruciya ake horata da ayyukan gidan miji da girki

ake farawa. Komai manya za su ce game da aure da maganar Wa'ami suke farawa ko su ™are. Sai dai kaji

"ana kiran tsafta, iya kwalliya, ladabi da biyayya...sannan uwa uba girki. Shi fa girkin nan sai an ™ara masa"

UWA UBA saboda mahimmancinsa. Shi ne zai zo ya koya har ma ya fita iyawa. Don tayi imani girkinsa da

nata zai sha bambam. Ya riga ya ™wace abin tin™ahon da ta™amar. To ita me za ta yi? Shara da wanke- wanke?

Muskutawa tayi tana sauke numfashi da ta tuna rashin kunyar da tayi masa rannan da irin abubuwan da

ya ce mata shima. Ba shiri ta tashi ta zauna tana sakin murmushi.

"""Da kansa ma zai sakeni tunda ba sona yake ba."" Ta faWawa zuciyarta."

Da wannan tunanin taji wani irin kuzari na shigarta. Tunda Sajida tayi aure ai nata ba dole bane. Salin

"alin za su rabu. Haka kawai ba za ta iya rayuwar uba girki, miji girki ba. Duniya ma sai tayi mata dariya."

Abin da tafi gudu da ™i ace shi ne a tare da ita muddin rai? Inaaaa!

Kamar ba ita ba ta fito tsakar gida. Ana ta taron yinin Sajida. Ita da Zee taji ana cewa tunda ko kamu ba

"ayi musu ba, za a jira mazajensu su faWi lokacin da su ke so su tare. A zuci tayi dariyar sai dai su kai Zee ita kaWai. Sai ta kalli Zee Win. Idanunta luhu luhu sun kumbura. Tayi zuru zuru ba a bu™atar likita wurin gane bata da lafiya. Tausayin ™anwar ya kama ta. Gashi tana ganin wannan auren mai raba shi sai Allah."

Irin amincin gidajen nasu biyu da soyayyar da aka ce Baballe na yiwa Zee bata hango mata fitowa

20 / 42