Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Rayuwa DA Giɓi Complete Hausa Novel by BATUL Mamman

Author :  BATUL MAMMAN Category :  African Stories & Novels

Chapter   10 / 42

27K to 30K   out of 124.8K words

labarin idan baka nuna tsoronsu ba, ba sa yiwa mutum komai."

"""An™i Win. Tsakanina da aljani nan gani nan bari. Na ri™e Ayatul Kursiyyu."""

Dariya Taj ya yi a hankali ya a jin wani irin abu na bin jikinsa.

"""Ni ba mai cutarwa bane so you can open your eyes."""

Ido Waya ta Wan buWe a hankali ta tabbatar mutum ne sannan ta buWe Wayan. A lokaci guda idanuwansu

su ka sar™e cikin na juna sai dai Hamdi bata iya zurfafa kallon ba ta kawar da kai. Babu abin da zai sa ta iya jurewa kallon idanun mutumin dake gabanta masu kaifi da su ka tsareta. A zuciyarta kuwa sai da ta kira sunan Allah saboda tunda take bata taSa ganin wani namiji taji ina ma ace. ba sai a kan wanda

yake gabanta.

A daidai lokacin su ka ji sanarwa ta sipika.

"""Bayan wannan gajeriyar diramar da za ayi mana mai taken Ilimi a Karkara, za mu saurari speech daga"

"bakin overall student Win makarantar nan Hamdiyya Habib."""

Wani haWaWWen ruWani Taj ya gani a idanun yarinyar gabansa. Da haka ya gane ita ce aka ambaci sunanta.

Takardar hannunta yaga ta kalla kamar za ta yi kuka.

"""Kin taSa ganina?"""

"""A'a."""

"""Good. Ki yi imagining ni ne duka mutanen wurin can sai ki yi speech Win naki na ji."""

Kamar ta ce a'a sai dai ta gyara tsayuwarta. Ta rufe ido.

"""Open your eyes and think of ..."" ya kalleta ""Wa ki ka fi so a duniya?"""

"""Iyayena."""

"""To ni ne su. Ki sa a ranki su kaWai ne a wurin."""

Sallama tayi da rawar murya ta soma da gabatar da kanta amma ta kasa faWin sunanta ma. Sai komawa

baya take yi. Taj ya karSi takardar ya dun™uleta a cikin hannunsa bayan ya karanta a gurguje.

"""Bayan godiya ga school da iyayenki za ki bawa students shawarar karatu. Do you realy need a paper to"

"say all that?"""

"Hamdi ta ™ifta idanu ""no."""

"""Then say what you truly want to say from your heart. You will be fine in sha Allah."""

Haka kawai magana da shi ta sanya mata wata irin nutsuwa. Ta tattare doguwar rigarta sama kaWan ta

dube shi da murmushi a fuskarta.

"""Thank you."""

Ya so sake cewa wani abu amma tunawa da ya yi tana bu™atar nutsuwa kafin ta iya yin abin da ke

gabanta sai ya barta ta tafi. Ya raya a zuciyarsa idan an gama taron zai nemeta.

RAYUWA DA GII 10

Batul Mamman

***

Numfashi ta sake saukewa a hankali bayan ta karSi loudspeaker Win sannan ta rufe ido ta buWe da sunan

Allah. Da ido ta lalubo Taj wanda har ga Allah tayi matu™ar mamaki da ta iya gano shi a cikin mutane. Bata sani ba ko hakan yana da ala™a da sahun gaba da ya dawo ya tsaya a jikin ™arfen canopy bayan

kusan kowa a zaune yake. Ya yi mata murmushi gami da gyaWa kai kamar mai bata damar yin magana.

Mantawa tayi da kowa da komai ta yi ta™aitaccen speech Winta mai ma'ana wanda kalmominsa su ka

dinga zuwa kamar daga sama. Wuri kuwa ya kaure da tafi. Šalibai ´an ajinsu su ka dinga kiran sunanta da ™arfi suna tafi. Haka kawai tauraruwarta ta ™ara haske a idanunsu tun bayan da ta kare martabar

iyayenta.

Idanunta lokaci lokaci su na kan Taj har ta gama. Tana addu'ar gamawa taga Taj ya kalli wayarsa sai ya

kara a kunne ya bar wajen. Za ta sauka aka dakatar da ita. Mai Girma hakimin Gabasawa da kansa ne zai bata kyaututukan da aka tanada dominta. Wani ™ayataccen kwando ne aka saka komai aka lulluSe da ledar ado aka Waure. Ya mi™a mata aka yi musu hoto tare sannan ya ce tasa kyautar ita ce kujerar Makka

a Hajjin shekara mai zuwa in sha Allah.

"""Allahu Akbar"" Malamin da yake MC ya faWi, sai Walibai da iyayen yara su ma su ka amsa."

Murna a wajen Hamdi kuwa ba a cewa komai. Ta sauko daga stage Win idanunta cike da ™wallar zallan

farinciki. Wurin da su Sajida su ke zaune ta nufa da sauri. Banda Sajida da Zee harda ´a´an ´an uwan

Abbansu mata tsararrakinsu. Halifa ma ya baro Sangaren maza aka yi murnar tare da shi.

"""Hamdi ina kayanki? Yaya ta ce kada mu yarda mu wuce ™arfe biyu nan."""

"Halifa ya ™ara da cewa ""ana can ana haWa miki ..."""

Kafin ya gama magana Zee ta dage ta doke masa ™eya.

"""To fesal uban zance."""

"Hannu Hamdi tasa ta sa™alo kafaWarsa tana dariya ""rabu da ita Halifa. Idan ka faWa min me ake yi zan bar"

"maka duk ragowar provision Wina."""

Da sauri Zee ta riga shi faWa.

"""Walimar ´an gida za ayi miki"""

"""Kin dai ji kunya wallahi. Da kayan ™walama za a sayeki cikin sau™i"" cewar Sajida tana taSe baki."

Kayan nata ta nuna musu su ka haWu da cousins Win nasu aka kwaso cikin ™an™anin lokaci. Ta koma cikin

´an uwanta Walibai aka yi hotuna harda malamai da musayar lambobin waya. Wasu harda kuka sosai. Ita dai bata yi ba don sabon da tayi da abokan karatun nata na iya lokacin jarabawa ne. Kewar rayuwar

makaranta tafi damunta.

Duk abin da take yi hankalinta yana komawa ga tunanin ina mutumin nan na Wazu. Ta gaji da juyawa ko

za ta gan shi Allah bai yi ba. Ga Sajida ta damu su tafi don ita za a yiwa faWa idan su ka Sata lokaci. Haka ta tafi zuciyarta tana begen sake ganin sa.

*

"Wayar Amma ce ta sake shigowa, ita ce dalilin da yasa ya bar wajen. Kuka take yi wanda ya matu™ar"

tayar masa da hankali. Ta sanar dashi surukarta Hajjo ta ce lallai ta zaSi tsakanin aure da aiki amma ba za ta haWa biyu ba. Mijinta shekarsa huWu da ritaya ya koma gida gabaaya.

"""Wai zaman me nake yi a nan. Taji an ce kai ma ka dawo."""

"""Ba ki faWa mata ba daWewa zan yi ba?"""

"""Nayi mata bayani duk ta™i ji. Yanzu don Allah 7 months to my retirement sai nayi resigning? An yi min"

"adalci kenan?"""

Ta maza ya yi bai nuna mata damuwarsa ba ya dinga rarrashinta. Da ™yar ta ha™ura bayan ya yi mata

al™awarin zuwa Abuja ya sami Hajjo a gidan mijin Amma Win inda take zama da amaryarsa da yaransa.

Yana dawowa cikin ´an uwansa Firdaus ta janye shi tana ta nunawa ™awayenta Uncle Taj. Daga hoto

Waya sai da aka yi yafi goma. Masu ™yasawa da yawa su ka kasa Soyewa. Shi dai ya biye mata ne kawai saboda ko a cikin jikokin gidan ita ce ´ar gaban goshinsa. Indai ana hutu tana yawan kiransa. Ana hoton da hayaniyar amma idanunsa yarinyar nan Hamdiyya Habib su ke nema. Da bai ganta zuciyarsa bata kawo komai ba tunda yana da ya™inin Firdaus ba za ta kasa saninta ba. Bai san Hamdi bata da ™awa ba.

In ka cire sunanta ko sunan unguwarsu babu wadda ta sani.

***

Washegari jirgin ™arfe bakwai ya bi zuwa Abuja. Idan bu™ata ta biya so yake ya dawo a ranar don yanzu

"ya matsu ya koma wurin Amma. Da yake tun dare ya sanar da Daddy mijin nata cewa yana tafe, yana isa direba ya zo ya Wauke shi."

Iyalan gidan ba ba™insa bane tunda su na yawan kai ziyara America har Hajjo. ³an mata uku ne ´a´an

kishiyar Amma da ake kira Anti. Su ma duka sun saba da shi. Dama tun zuwansa yana son tahowa Abujan

su gaisa amma aiki ya hana. Tarba mai kyau ya samu daga Antin da ´a´anta. Sai da ya ci abinci ya ™oshi

sannan aka yi masa ido Wakin Hajjo.

A hakimce kan kujera ya sameta ta kashingiWa tana danna remote.

"""Wannan zuwan na san na Jamila ne ba don neman albarkar tsofaffi ba."""

"Taj ta sosa ™eya ""tuba nake Hajjo tawa ni kaWai."""

"³ar tsohuwar ta yatsina fuska ""bana son daWin baki. Ai da uwarka Jamila ce a gidan nan ba za ka saka aiki"

"a gaba ka kasa zuwa ba."""

"Anisa babbar ´ar Anti ta nuna rashin jindaWin wannan furuci ""abin kuma harda zagi Hajjo?"""

"""Fita ko ban guri ai ba kiranki nayi ba."""

"""Ya Taj na biyo."""

"Hajjo ta haWe fuska tana neman abin duka ""Duk gidan nan babu wanda ya isa ya yi min iko da Waki"

"saboda haka get out."""

"Taj da Anisa su ka saka dariya. Ita tana cewa ""yeeyyyy, Hajjo ta tuno zama cikin turawa."""

"""Zan zagi babanki wallahi. Zo ki fice."""

KafaWa Anisa ta no™e ai kuwa Hajjo ta bita da da™uwa hannu bibbiyu.

"""Na iyayenki su uku."""

Alamun rashin jindaWi Anisa ta nuna wanda Taj ya lura. Da ka ya yi mata ishara ta fita daga Wakin.

"""Hajjo sai ki yi ta zagar mana iyaye saboda Allah? Kinga bata jidaWi ba daga Wan yin wasa da kakarta."""

Lura tayi shima kamar bai jidaWin ba sai kuma ta saki fuska. Ita a dole Taj ne kaWai jikanta namiji na

wajen babban Wanta. Tunda ya koma hannun Amma bata taSa canja masa ba. Saboda tun asali dama

kakarsa wadda ta haifi Alhaji da ita ™awaye ne da su ka yi ´an matanci tare.

Ita ta fara zayyano masa ™orafinta akan zaman Amma ita kaWai a gida ga mijinta a wata uwa duniyar.

"""Saura bai fi sati uku ba na koma in sha Allahu. Kuma zan zauna har tayi ritayar. Ai na san zamana ne"

"sharaWin da yasa ki ka yarda ta cigaba da aikin."""

Hajjo ta ™ara sakin fuskarta saboda Taj akwai iya tsara zance.

"""Ka san ita mace bata tsufa da bu™atar kulawa. Yau ko ™wan fitila ne ya mutu wata idan babu namiji a"

"gidan sai dai ta zauna a duhu."""

Ha™uri ya sake bata da yaga ya samo kanta kuma ya yi mata bayanin gininsa da ya yi nisa.

"""Shi uban taurin kan har yanzu baku daidaita bane?"""

Dariya Taj ya yi. Kamar ba ita ta nuna ta daina ´an mintuna ™adan baya ba.

"""An dawo kansa kuma?"""

"Ko a jikinta ta ce ""Ai Hayatun ne akwai wuyar sha'ani sai ka rantse ni na haife shi. Don ita babar tasu"

"haka take ba cas ba as."""

"""Ahhhh. Ni fa Hajjo zan tashi wallahi. Harda kakata kuma."""

Yadda ya Sata fuska sai da tayi dariya. Daga nan aka kashe maganar dawowar Amma. Sai kuma ta sako

zancen da yake cin ranta. Dama can ba dawowar Amman bace a gabanta. Tafi kowa sanin halinta tunda a gabansu ta tashi. Ita ce ma ta haWa auren nata da Wanta. Da gangan ta tayar mata da hankali yanzu kawai don Taj Win yazo. Don tayi imanin indai yaji ba zai ™asa a gwiwa ba zai zo neman sulhu.

"""Tajo."""

Babu yadda ya iya. Dole yake amsa sunan nan da baya son a faWi indai daga bakinta ne.

"""Nace wai me zai hana ka nemi ™anwarka Anisa ku daidaita? Karatunta sai gudu yake har an shiga aji"

"huWu a jami'ar nan."""

Gabansa yaji ya faWi. Duk kirkin Hajjo kowa ya san rigimammiya ce ta buga misali. Yanzun nan sai ta yiwa

mutum dabaibayin da zai sar™e wuyansa bai sani ba.

"˜ofa ya kalla tana gama maganar ""Hajjo daina faWa kada ta zata gaske ne ta soma jin haushina don na"

"tabbatar ba za ta rasa masoyi ba."""

Shan kunu tayi harda yi masa da™uwa.

"""˜aniyarka Tajo."""

Ya sunkuyar da kai yana sauraron sababinta.

"""Da akwai wanin ai ka san ni ba mai yiwa jikoki shisshigi bace. Sannan na tabbata da daga cikin Jamila ta"

"fito ba ma za ka ce komai ba."""

Hankalinsa tashi ya yi ya mi™e tsaye yana Wan tausar kafaWarta.

"""Allah Ya huci zuciyarki. Ba haka nake nufi ba."""

"""Za ka yi mata maganar ko na kirata yanzu?"""

Gani ya yi za ta rushe masa ginin da bai fara saka tubali ba akan yarinyar nan Hamdiyya. Shi yasa da

saurinsa ya ce ta bari shi zai yi.

"""Al™awari fa za ka yi min."""

"""In sha Allahu zan yi mata magana."""

Tana jin haka ta washe baki hankali kwance. A ranar da washegari da zai taho bata sake tada wata

rigimar ba. Daddy kawai ta kira ta ce masa tayi mai wuyar. Ya fara shiri don ba za ta zuba ido ya bar ´an mata a gabansa babu aure ba. Da yaji waye zaSin da ta yiwa Anisa sai taga ya fita farinciki. Kuma da murnarsa ya kira Amma ya faWa mata. Sai ta nuna masa ta fishi jindaWi domin ita ba butulu bace. Duk

wata gudunmawa da ta dace financially da morally ya bata wajen kulawa da cikar burin Taj.

***

Rayuwa ta fara tsanani ga iyalin Abba. Da yake mutum ne mai sakarwa iyali aji daWi da abin da Allah Ya

"hore masa, yanzu da ajiyar ta soma ™asa sai suke ™untata. Yawancin samunsa in ka cire bu™atun gida to"

anyi amfani dasu wajen tarin kayan Waki da yake yiwa ´an matansa. Komai na mutum uku yake saya. Yaya bata san yiwa ´a´a komai ba ta wannan fannin don bata sana'ar komai. Tun da ™uruciya babu irin nacin da bata yi ba amma sam ya™i yarda tayi saboda a cewarsa ta gama aikinta da ta aure shi. Nan kuwa yana tausayin lafiyarta ne. A ganinsa rashin imani ne zai sa ya sanya rai da ta dinga neman kuWi a yanayin da take ciki. Gashi dama bai tsira daga dariya da surutun mutane ba. Idan ya bari tana shiga jama'a da sunan sana'a babu mamaki a karyar mata zuciya da zancen lalurarta. Shi yasa ya yiwa tufkar hanci da

wurwuri.

Sau™insu Waya yanzu a gidan shi ne kitson da Sajida take yi. Hamdi kuma satinta biyu da dawowa gida

Anti Labiban Abuja da ta zo Kano ta ro™i alfarmar tafiya da ita idan za ta koma. Kowa ya san miskilancin Hamdi idan ta so. Suna ta zaton za ta ™i. Sai gashi da kanta ta amince za ta bita. Weekend na zagayowa

kuwa su ka tafi.

*

Abin haushi da takaici da Taj ya tambayi Firdaus game da yarinyar da ta kasance overall a makarantarsu

wai bata san komai a kanta ba.

"""Ba ™awarki bace?"""

"""Hamdiyya ai bata da ™awa ko Waya. Sai da case Win babanta ya tashi ne ma ta Wan sake da mutane."""

Interest ya nuna na son jin me ya faru da baban nata. Firdaus kuwa ta zage ta kora masa jawabi tiryan

tiryan. Har hukuncin da makaranta ta Wauka akan ™awayen Ummi tunda ita an cireta.

Tana gama jawabin ta tashi tayi gaba abinta. Ta bar shi da shiga ruWani da mamaki. Ba kuma komai bane

ya sanya haka illa tuna sunan mahaifin Hamdi da kuma sana'arsa da Firdaus ta faWa.

Tunani barkatai ya shiga yi game da yadda aka haihu a ragaya. Indai shi ne Habibun da Alhaji yake

™yamar ya yi koyi da halayyarsa to yaya aka yi ya yi aure? Me ya faru da rayuwarsa? Kuma wace irin rayuwa yake yi yanzu?

Tabbas zai so sani. Shi Tajuddin zai so ™warai ya shiga cikin rayuwarsa ba don ´arsa kaWai da ta tarwatsa

masa zuciya ba. Wasu burika ne suka mamaye zuciyarsa wanda zai so ya cimma in har shi ne wanda Alhaji ya sani Win.

Kwana biyar kacal su ka Wauka shi da Kamal wurin neman Habibu Simagade na Soron Winki. Sai gashi an

kai su har ™ofar gidansa. Mutumin da ya rako su magidanci ne amma har su ka isa hirarsa akansa bata

wuce alkhairinsa da kyakkyawar tarbiyar ahalinsa ba.

"""Ai wato banda ance kowa da ™addararsa da in kaga wani aka ce maka zai sami sauyin rayuwa sai ka"

"™aryata."""

"""Me yasa ka ce haka?"" Kamal da Taj bai Soyewa komai ba illa son Hamdi ya tambayi mutumin."

Shi kuwa ya daina tafiya tare da binsu da kallon rashin yarda. Sannan ya nuna Taj.

"""Ka ce min kai sana'ar girki kake yi. Šan uwanka kuma kasuwanci."""

"""Haka ne."""

"Da faWa-faWa ya cigaba da magana ""zamanin yanzu ai babu yarda a tsakanin mutane. Da naji aikin naka"

"na zata taimakon Habibu ka zo yi. Shi yasa ma zan kai ku gidan."""

"Taj ya yi murmushi ""sana'ar girki yake kenan?"""

"""Watannin baya ba. Kafin ´an hassada su sako shi a gaba su ka ™wace wurin da yake haya. Banda haka"

"ko garau garau Habibu ya dafa maka wallahi sai ka ji bambanci."""

Duk surutun mutumin nan bai ™ara yarda ya ara daga inda yake tsaye ba yana jiran su faWa masa

gaskiya ko su waye su sai ga Abba ya fito. Daga yanayin tafiyarsa da kamanni da ya gani da Hamdi Taj ya gane shi. Kafin ya iso wurin da su ke ya tsaya ya fi sau huWu yana gaisawa da mutane. Wannan abu ya sake burge Taj sosai har bai san lokacin da ha™oransa su ka bayyana da farincikin da ya shiga ba.

RAYUWA DA GII 11

Batul Mamman

Yadda ya gaisa da kowa da zai wuce haka ya tsaya su ka yi musabaha da wanda ya rako su. Sannan ya

Wagawa Taj da Kamal hannu yana Wan ran™wafawa kamar yadda ya gaisa da sauran mutanen da su ka

gani.

"""³an samari barkanku dai. Ya sanyi sanyi? Ya ayyuka? To Allah Ya yi jagora."" Ya dubi mutumin da da ya yi"

"mu su rakiyar ya ce ""na barku lafiya."""

"""Dakata Mal. Habibu. WaWannan fa kai su ke nema."""

Tsayuwa ya yi ya sake kallonsu sai dai bai tuna taSa haWuwa dasu ba.

"""To Allah dai Yasa lafiya"" ya ce muryarsa na raguwa saboda rashin sanin ko ba da alkhairi su ka zo ba."

"Kamal ne ya amsa masa ""lafiya ™alau."" Sannan ya gabatar da kansa da Taj."

Jin cewa Taj chef ne kuma a yanzu haka ginin restaurant yake sai Abba ya sami kansa da daina saurin

zuwa uzurin da ya fito dashi. Zancen bai wuce fita nema ba dama.

"""Dama nayi tunanin maganar ba za ta wuce ta Waukarka aiki ba. Shi yasa na rako su. Bari na wuce."""

"Abba ya yi masa godiya sosai sannan ya nunawa su Taj gidansa. ""Ko mu ™arasa daga soro mu zauna?"""

A duk lokacin da ya yi magana sai Kamal yaji zuciyarsa ta karye. Allah Ya sani a yau ya daina ganin ba™in

Alhajinsu. Tabbas da wannan rayuwar Taj ya faWawa da shi ma sai ya yi kuka ba iyayensu ba. Ta yaya zuciya za ta jidaWin ganin namijin da ya cika a halitta yana irin wannan muryar? Don ma bai san

lan™wasar jikin da sau™i yanzu ba.

Gidan su ka bi shi. Daga soron ya Waga murya yana ta kiran sunan Zee amma sai da ya yi kamar sau biyar

su ka ga ´ar budurwa ta fito a guje. Don shi Kamal ji ya yi kamar ya taya shi kiran saboda muryar ba ta

tashi yadda ya dace.

"""Abba yi ha™uri ban ji ba ne."""

Mutanen da ta gani tare dashi ne yasa ta saurin komawa da baya don bata fito da lulluSi ba. Ta bayan

™ofa ta gaishe su. Su duka biyun yadda tayi Win ya burge su sosai.

"""Tabarma za ki kawo da ruwa."""

Bata jima ba ta dawo da hijabi a jikinta ta shimfiWa tabarmar. Abba ya sake gaisawa dasu sannan ya

bu™aci jin

10 / 42