Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Rayuwa DA Giɓi Complete Hausa Novel by BATUL Mamman

Author :  BATUL MAMMAN Category :  African Stories & Novels

Chapter   24 / 42

69K to 72K   out of 124.8K words

talatin kafin jikin nasa ya fara daidaita. Ya buWe ido a hankali ya sauka cikin nata.

Ranta a Sace yake sosai. Kallon da tayi masa ya sanya shi murmushi. Ya aga hannunsa guda ba wanda

take yi masa ™arin ruwa ba ya kama kunnensa.

"""Sorry."""

"""Ya kake so nayi da kai? Ni a rayuwata babu abin da na tsana kamar Soye Soye."""

"Ya Wage gira Waya ""a ta™aice dai kin tsaneni."""

"Shan kunu tayi ""ban ce ba."""

"""Don Allah ki yi ha™uri."" Ya tashi zaune ""Zan iya tafiya?"""

"""Jikin naka..."""

"Sallama aka yi, kafin ta amsa Alhaji ya turo ™ofar ta buWe gabaWaya su ka shigo tare da Abba. Kai idan"

kaga fuskar shi sai ya baka tsoro. Hannuwan babbar rigarsa sun sauko amma yau ya manta da wani

matsayi. Šansa kawai yake son gani.

"""Me ya same ka?"" Ya kalli Dr. Mubina ""Doctor me ya same shi?"""

Kamal bai bari tayi magana ba don ya kula ganin Alhaji ya kiWima ta.

"""Allergy ne Alhaji."""

"""Kai ne likitan?"" Ya sake dubanta idanunsa na daWa firgita ta ""ina jin ki."""

"""Allergy ne kamar yadda ya ce."""

"""To an gano mene ne jikin nasa baya so domin a kiyaye?"""

"""A'a, muna dai kan..."""

"KafaWarsa Alhaji ya ri™e ""Kai tashi. Visar ina da ina gareka yanzu da ba su ™are ba?"""

Mubina taga yadda bakinsa ya kasa tattaro amsa saboda sanin kafiyar Alhajin.

"""Don Allah ka Wan ™ara mana lokaci Alhaji. Lifestyle changes muke ta gwadawa. In sha Allah a hankali"

"zamu gane trigger Win."""

"""A hankali fa ki ka ce doctor. Jira zan yi har sai wani mummunan abu ya same shi?"""

"""Kayi ha™uri. Rashin bamu dama yana daga cikin abubuwan da ke sa a dinga ganin kamar bamu san"

"aikinmu ba."""

Yadda ta tare shi kai tsaye ta bashi wannan amsa sai ya sanya shi murmushi. Yana son mutane masu

confidence.

"""Ya sunanki ne?"""

"""Mubina...Mubina Sa'id Kibiya."""

Fuskar Alhaji washewa tayi. Shi ne harda dariya irin tasu ta manya.

"""Ikon Allah. Ke ´ar wajen Marigayi Dr. Sa'id ce?"" Ta gyaWa kai a hankali ""kai masha Allah. ˜asar nan ba"

"™aramin rashi tayi ba. Arewa tayi rashin jajirtaccen likita. Allah Ya masa rahama."""

"Idanun Mubina da ´ar ™walla ta ce ""amin."""

Sakin jiki Alhaji ya yi su ka gama magana ya ce ya bata damar yiwa Kamal dukkan abin da ya dace domin

samun sau™insa. Ya ™ara da cewa baya so ta sallame shi a yau. A kumbure gaSoSinsa su ke duk da a haka

Abba ya ce wai ya saSe. Fita su ka yi da Abban zai raka shi. Kamal kuma Mubina ta ce lallai ya koma ya

kwanta.

"""Ai dole na. Idan na koma gida yau ba za mu ™are da daWi ba."""

"""Gaskiya yana son ka."" Ta faWi tana murmushin yadda uban ya nuna kulawarsa akansa."

"""Ai baki ga komai ba. Sai ´arsa na labour room ake gane waye Alhaji. Wallahi in dai ba baya gari ba da shi"

"ake zaman asibiti daga lokacin da yaji an tafi haihuwar har a fito da baby."""

"""Kun ji daWi. Shi ne kake Soye masa halin da kake ciki?"""

"""Duk tsaurinsa yana da mugun rauni akan ´a´a. Sanin matsalata alhalin babu abin da zai iya yi min"

"damunsa kawai zai yi."""

Ha™ura Mubina tayi. Ta kula da indai izinin Kamal take jira babu wani cigaba da za a samu wajen binciken

sama masa waraka. ZaSi guda ya rage mata. Za kuma tayi amfani dashi in sha Allahu.

Bata tashi ™ara sanin wane irin gida ya fito ba sai da taga matan gidansu da ´an uwansa suna ta

tururuwar shigowa. Šakin ba ma zai Wauki rabinsu ba domin kuwa harda jikoki. Wannan yasa ta tunani akan hanyarta ta gida. Yanzu a ce duk yawan nan nasu babu wanda jininsa da na Kamal ya zo daidai?

***

Taj bai tashi sanin a asibiti Kamal ya kwana ba sai da safe. Da fari ya yi niyyar komawa gidan Amma

domin su gaisa da Daddy. Sai ga wayar Naja tana sanar dashi labarin da ta samu daga gida. Ya duba wayarsa babu wanda ya kira shi. Jinjina kai ya yi ya Wauki jakarsa ya fita. Allah Ya taimake shi bai haWu da Sacin rana ba. Jirgin ya tashi akan lokaci. Kai tsaye asibitin ya wuce daga airport. Ya samu ana ta rikici a

bakin ™ofa tsakanin wata nos da ´an uwansu mata. Ta tare ™ofar ta hana mutum biyar shiga. Na ciki su

"bakwai su ma tayi tayi sun ™i fitowa. Ana ™orafin sun yi yawa a Wakin, su kuma sun ce babu wanda ya isa"

yasa su fita daga wajen Wan uwansu.

"""Ga wani ma nan ya shigo. Shi daga wani garin ma yake."" Autar gidan ta faWi a tsiwace."

"""To ko ma dai waye zuwa za ku yi ku fita. Idan ba haka ba zan sanar da na gaba dani. Doka ce ba a son a"

"wuce mutum uku a Wakin mara lafiya."" Nos Win ta ce da takaicin waWannan mutane. BakiWayansu kamar masu kan dutse. An rasa mai lallaSata ta ha™ura ko kuma yasa baki su fita."

"Wata ma cewa tayi ""ku sallame shi mana. Muma yayarmu likita ce. Allah na tuba don dai ™arin ruwa da"

"allura wanne ne ba za ta iya ba?"""

Ran Nos Winnan ya Saci matu™a. Idan an zo ita za a yiwa faWan barinsu a Wakin. Da taga Taj ne ma ta Wan

saki rai. Ta san dai duk yadda za ayi namiji daban yake da mata.

"""Kai ma Wan gidansu ne?"""

"Caraf wata mai tsohon ciki ta ce ""Baki ga kama da mara lafiyan ba?"""

"""Don Allah ka faWa musu su ragu. A bakin aikina nake. In kowa bai min magana ba wallahi likitarsa sai"

"tayi. Ta ce baya bu™atar hayaniya."""

"""Ya Taj barni da ita. So take ta nuna mana ta fi mu son Wan uwanmu. Ba fa surutu zamu yi ba."""

Kamal ba jin an ambaci Taj ya yi hamdala. Shi ma sun ™i sauraronsa. Kansa har ya fara ciwo. A tunaninsu

allergy Win ne shi yasa su ka dage. Basu san halin da yake ciki magana ma dauriya kawai yake yi ba.

"""Happy. Don Allah kasa su bi dokar asibitin. Ni kaina doctor Win ba za ta barni ba idan ta gansu."""

"Nos dai tana jin sunan da aka kira Taj daga waje da wanda mara lafiyan nan ya kira shi, bata san lokacin"

"da ta ce ""Happy Taj? Kai ne mai HappyTaj don Allah?"""

³an bani na iyan gidan Alh. Hayatu ne su ka amsa mata. Harda mai cewa da ta Wauka su Win local

mutane ne take son wula™anta su.

"""A bakin aikina nake."" Ta nanata musu."

Da laluma da rarrashi Taj ya samu su ka bi tsarin asibitin. Da mutum bibbiyu aka dinga shiga ana fita. Nos

Win tayi masa godiya bayan kowa ya tafi ta barshi ya shiga shi kaWai. Abin mamaki yana zama ya kira sunan Kamal sai yaji shiru. Šaga kansa ke da wuya yaga ashe bacci ne ya Wauke shi. Saurin bacci ba Wabi'ar Kamal bace. Kuma bai fi minti biyar da raka ´an uwansa waje ba don ya tabbatar sun tafi. Ya yi tsammanin zai dawo su yi hira ma tunda yaga kamar jikin da sau™i. Hankalinsa sai bai kwanta ba. Anya allergy ne kawai? To ko kuma allurar bacci aka yi masa? Shi kaWai ya dinga sa™e sa™e a ransa har Mubina

ta shigo.

HaWuwar farko ta jinjinawa soyayyar dake tsakanin ´an uwan biyu. Lokacin Kamal ya tashi har Taj ya

bashi labarin yadda su ka yi a Abuja. Ya Wora da mitar me yasa ya zama na ™arshen sanin bashi da lafiya. Cacar bakinsu su ka yi aka daidaita. Sai ga Kamal kamar ba shi ba. Jikinsa ma yayi ™wari sannan kumburin duk ya sauka.

"""Zan sallameka amma akwai magunguna da zan sabunta maka. Don Allah kada kayi wasa dasu."""

"Tashi Taj ya yi ya ce ""Idan akwai a pharmacy Winku ki bani na siyo kafin mu tafi."""

"""A'a ka barshi kawai"" in ji Kamal"

"""Ba duka za a samu ba."" Ita kuma ta ce da sauri."

"Murmushi Taj ya yi, amma a zuciyarsa yaji rashin yarda dasu. Zargin nasa bai sami Worewa ba da yaga da"

"gaske Mubina wata kulawa ta musamman take bawa Kamal. DaWi ya kama shi. Wannan karon da alama za a dace, Kamal zai daina gudun matan da yaga yana yi."

"""Bari na baku wuri ku ™arasa maganan. Na san ba komai na patient ya kamata wasu su ji ba."""

"""Har akwai abin da ya shafeni wanda bai kamata kaji ba?"" Kamal ya faWi yana Wauke kai daga hararar da"

Mubina take masa.

"""In ta faWa ka sanar dani. Bari na duba ko Bishir ya zo."""

Ficewa ya yi ya barsu. Mubina ta sami sakewar ™ara sanar dashi dokokin da ya kamata ya kiyaye.

"""Me yasa ya fita?"""

"""Ya zata akwai wani abu tsakaninmu. Bai san ni yanzu soyayya ko sadakarta aka bani zan mayarwa mai"

"ita ba."""

Murmushin zuci kawai Mubina tayi. In zai Soyewa kowa ita ba zai yaudareta ba. Tana da saurin karantar

mutane. Tun farkon zuwan Kamal asibitin ta fahimci ya kamu da sonta. Sai dai bayan ya gama faWa mata alamomin ciwonsa da aka yi gwaji ta sanar dashi lalurar shikenan komai nasa ya sauya. Soyayyar da take gani ™uru™uru ta koma ya™in neman lafiya. Da ya gane da wuya lafiyar ta samu sai ya zama mai mugun sadaukarwa ga duk wanda yake mu'amala dasu. Musamman wannan Wan uwan nasa Taj. A halin da ake ciki za ta cigaba da adana soyayyarta ta mayar da hankali wurin ganin ya sami lafiya. Bata son ta bari

komai ya shiga tsakanin aikinta a kan samun sau™insa.

***

Bayan kwana biyu da sallamar Kamal ya wartsake har ya koma shagonsa. Sai lokacin Taj ya sami sukuni

da nutsuwa a ransa. Kullum yana tunanin Hamdi amma damuwar Kamal ta ishe shi. DaWinsa Waya da ya

koma gidan Ahmad Salwa ta tafi Bauchi. Hankalinsa kwance ya soma fafutukar neman gida don Inna ta

faWa masa bikinsa ba zai Wauki lokaci ba. Yawancin fitar da Abba su ke yi ko Bishir. Bai fiye neman Kamal Win ba saboda yana ganin hutu ya kamace shi ba taya shi neman gida ba. A cikin kwanakin kullum yana waya da Abba. Abban ya so zuwa duba Kamal amma da ta tuna yadda su ka yi Alhaji sai ya ha™ura kawai ya kira shi. Yaya har fushi tayi. Ta nuna masa rashin dacewar hakan. Shi dai ha™uri ya bata da ´an

dabarun wayo har ta daina zancen.

Yau alhamis ta kama kwana shida da Waurin aurensa. Ya sami sabon gida a sharaWa self-contain daidai

me sabon aure. Mama ce ta bashi shawarar kada ya ce sai ™aton gida. Gara ya mayar da hankali wajen

gina filin da su ka saya shi da Kamal shekara biyu da su ka wuce.

Shirye shiryen biki yana ta kankama. Iyayen basu saka rana ba sai sun ci ™arfin shirinsu. Masu haWa lefe

su Yaya Hajiyayye kuma an taso Taj a gaba ya kawo size Win underwear Win Hamdi. Ya gama zille zillensa ta biyo shi har office a Happy Taj ta saka shi a gaba.

"""Kirawota a gabana ka tambaya."""

"""Na ce miki fa zan tambaya yau Winnan na turo miki."""

"""Ai na gaji da gafara sa. Kai ko irin abinnan na angwaye da an Waura aure su fara damun amarya da fitina"

"da alama baka iya ba"""

Kunya kamar ya fice ya bar mata office Win.

"""Haba Yaya Hajiyayye. Sai kace wani Wan is**. Kunyarki ma ta kama ni."""

"Dariya tayi sannan ta ce ""Ka kira yanzu nima jirana ake yi in faWa."""

"Ido ya zaro ""wa da wa za ki faWawa? Wannan ai tonon silili ne. Kowa sai ya san girmanta saboda Allah?"

"Sirri ne fa."" Ya yi kicin kicin da fuska."

Yaya Hajiyayye me zata yi kuwa banda dariya.

"""Sirri manya. Ba dai naji ance weekend za ka kaiwa su Hajiya ita ba? Tana cire mayafi zan aunata tas da"

"ido wallahi."""

"""Zan fasa kawota."""

"""Ka ma isa?"""

"""To umarnin zan bata kada ta yarda ta cire mayafi...kai, hijab ma za ta saka."""

"""Kayi ka gama. Telan da zai yi mata Winkunan biki ma ranar zai zo aunata."" Ta ce tana kallon idanunsa."

"""Tela kuma?"" Ya ambata kamar yau ya fara jin kalmar ""Dama har yanzu ana wannan jahilcin Yaya? Na"

"zata yanzu mata ke auna kansu su bawa telan idan ma namiji ne."""

Ganin ta same shi a hannu ta cigaba da kunna shi.

"""Šinkunan maza ai sun fi na mata kyau. Sun san duk wani lungu da sa™o da za su auna saboda shape ya"

"fito."""

Abu ya yi tsamari. Taj harda gumi don takaicin yadda idanunsa ke nuna masa Hamdi a gaban wani ™ato

"yana gwadata. Mantawa ya yi da girman yayar tasa ya ce,"

"""Wannan dai kafurci ne ™aWa'an. Kamar ba a zuwa islamiyya a garin nan?"""

"Ta gimtse dariyarta da ™yar ""mu ne kafiran kuma yau Taj?"""

"""Allah Ya baki ha™uri"" ya ce yana kumbure kumbure."

Dariyar da take dannewa sai da ta fito. Tayi mai isarta ta ce to lallai a yau Winnan take so ya tura mata

kafin ™anwarsu da ta tafi UK da mijinta ta dawo nan da kwana uku.

Tunda ta tafi yake tunanin yadda zai tambayi Hamdi. A ganinsa mai baki amma yana da kunya. Ga

amaryar tasa ita ma gwanar tsiwa. ˜arshenta daga tambaya ta fassara shi.

*

A unguwar tasu ya yi Isha tare da Abba. Ya jira shi ya sanar da Yaya zuwansa sannan ya shiga su ka gaisa.

"""Kwana biyu mun tada kai tsaye. Naji kana ta yawon neman gida."""

"""Yiwa kai ne Yaya."""

"Abba ta kalla don bata daina fushin zuwa dubiya ba ""Kamal bai yi fushi damu ba ko?"""

Shi da ya san komai a bakin Zee ya riga ya fahimci Abba tsoron zuwa yake kada su haWu da Alhaji. Nuna

mata ya yi babu komai tunda ba jimawa ya yi ba. Kwana Waya ne.

"""Allah Ya ™ara masa lafiya."" Ta tashi ta ce ""Me za ka ci a Wora maka? Yau abincin ana magariba da kowa"

"ya ci aka bayar saboda zafi. Abbanku kuma ya ce a ™oshe yake bamu ajiye masa ba."""

Shi da ba wata surukuta yake yi da su ba sai cewa ya yi zai ci indomie. Abba ya mi™e saboda sabo zai tafi

kitchen Win.

"""Girkin matarsa zai ci. Don Allah zo ka tafi ka watsa ruwa ka huta."""

"""Au...haka ne fa"" ya furta yana jin kamar ya faWawa Yaya gaskiya. Baya son su fara jindaWin kasancewa"

tare bayan ya san auren ba mai Worewa bane.

Dariya su ka bawa Taj. Yaya ta ce ya jira yanzu za ta turo Hamdi.

*

Tana jin takun Yaya ta gyara filo ta kwanta. Dama tunda taji muryarsa ta san sai an nemeta. Ba kuma son

"ganinsa take yi ba. Abubuwa uku ke damunta. Haushin abin da Alhajinsa ya yiwa mahaifinta da wa'adin da ya basu, sai kuma rashin nemanta da ya yi na tsayin kwanakin nan. Na ™arshe kuwa kewarsa ce da ta mantar da ita rashin son girkin da yake yi. Ranar da taji Kamal ne babu lafiya dai tayi masa uzuri amma sai ta™i kiransa ta kira Kamal Win."

"""Tashi kafin ranki ya Saci."" Yaya ta kai mata duka a cinya. Ta tashi tana sosa wurin."

"""Kina fa da zafin hannu Yaya."""

"""Wuce ki Wan gyara fuskarki ki je ki dafawa Taj indomie."""

"""Indomie kuma? Ba ya iya dafawa ba? Ya tafi gidansu mana."" Ta turo baki."

Hannu Yaya ta kai za ta Walle bakin ta gudu.

"""Bana son rashin Wa'a Hamdi. Kuma saura idan kin je ki kasa gaishe shi. Mara kunya kawai."""

Yaya na fita tayi saurin cire kayanta ta saka riga da wando na bacci ta Wora hijabin da ya wuce gwiwarta

kaWan. Fita ta zo yi Zee ta kama kiran Yaya.

"""Zo kiga a yadda za ta fita."""

"Saurin rufe mata baki tayi ""gulma dai haramun. Ina ruwanki?"""

"""Babu ruwana amma dai a matsayina na mai jin maganar iyaye zan so ´ar uwata ma tayi hakan."""

Harara kawai ta gallawa Zee Win. Ta koma gaban Wan madubinsu ta fesa body spray sannan ta shafa hoda

da man leSe. Dama niya tayi taje masa tana hamma ta ce bacci take ji.

"""To uwar iya...haka yayi ko kuwa sai na cire hijabin?"""

"""Da yafi bada citta don wallahi har laSe sai nayi muku."""

"Hamdi ta tafa hannuwa ""gulmawiya, shi yasa naga kin yi saving sunan Baballe da Sadiq a wayarki? Wato"

"Wan zuwan nan da yake yawan yi har ya kwance miki hadda. Kin manta kukan bakya so Win da ki ke yi."""

Zee taji kunya sosai. Sai ta cije don Hamdi ba za ta rabu da ita da wuri ba.

"""So muke mu rigaku haihuwar da Ya Taj ya ce ku za ku fara yi."""

"""Na shiga uku. Zee zancen haihuwa yayi miki? Da wa zai haihun?"""

"Zee ta ™yal™yale da dariya ""Hamdiyya Habib mana"""

Tana faWin haka ta fice daga Wakin. Hamdi ta gama jimamin maganar ta fito da ™udurin fara cika umarnin

Abba. Za ta cigaba da nunawa Taj bata son girki da ma wasu abubuwan da take jin za su taimaka wurin

Sata masa rai.

*

Danna waya yake su na chatting da abokinsa Wakili da su ka yi karatu tare a Indiya ta shigo. Sallamar

nan ciki-ciki da gaisuwar.

Taj ya yi kamar bai ji ba ya™i amsawa. Sai da ta shigo cikin falon ya Waga kai ya kalleta.

"""A dinga sallama ´an mata."""

"Ta juya idanu ""Ai nayi."""

"""Banji ba."" Ya faWi lokaci guda ya shagala da kallonta. A garajen fitowarta hijabi ruwan madara ta saka"

"mara kauri. Da kaWan ya wuce babu a jikinta. Rikita masa lissafi yaga tana neman yi ya wayance da cewa ""ba za ki iya sallamar bane in tafi?"""

"Ta turo bakin nan ""to Assalam alaikum."""

"""To wa alaikum salam."""

"""Guda nawa kake ci?"""

"""Me?"""

"""Indomie Win mana."""

"""Oh, ki kimanta."" Ya gyara zama abinsa."

Tana son tambayarsa ko me da me za ta saka a ciki amma bata son yawaita yi masa magana. Fita tayi ya

ajiye wayar da dama amfaninta rage masa kallon ™urillar da yake yi mata.

Ita kaWai ta kama tsaki da ta tuna yanzu ™ila fa duk yadda za ta dafa zai ji bata yi ba saboda sabo da girki.

Yanke shawarar yinta normal kawai tayi. Ta Wauko attaruhu da albasa za tayi grating amma bata san gejin cin yajinsa ba. ˜arshe dai guda biyu ta saka da ™aramar albasa. Ta raba jajjagen biyu sai taga kamar yayi yawa. KaWan ta saka ta dafa indomie Win dashi. Sai ta kuma soya wani da curry da Wan maggi cikin mai daidai suyar ™wai. Yana fara ™amshi ta juye ™wai uku da ta kaWa a kai. ˜amshinsa har falo. Ta kawo cucumber ta yanka rabi a zagaye ta jera a gefen plate Win mai Wan zurfi kaWan ta tsakiya. Indomie Win tana ™arasawa da sauran ruwa mara yawa ta juye sannan ta rufe kanta da ™wan. Yadda bata son ci da

sanyi shi yasa tayi gaggawar kai masa.

Tana ajiye tray Win ana Wauke wuta. Taj ya kunna torchlight Win wayarsa ya hasketa tayi

24 / 42