Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Rayuwa DA Giɓi Complete Hausa Novel by BATUL Mamman

Author :  BATUL MAMMAN Category :  African Stories & Novels

Chapter   22 / 42

63K to 66K   out of 124.8K words

yi."""

"Kasa ha™uri yayi ya tambaye shi ""Babu matsala ko Abba? Me ya ce maka?"""

"""Ban sanka da haka ba Taj. Tattaunawa ce dai ta yaushe gamo da kuma rashin jindaWinsa da bamu"

"tuntuSe shi da maganar auren ba sai a makare."""

Kallon rashin yarda Taj ya yi masa. Sai dai Abban ya toshe duk wata ™ofar da zai fahimci matsalar. Sun

kama hanya za su koma motar Taj yaji Kamal na kiransa. Da ya juya sai yaga Inna tare da Kamal Win.

"Fuskarsa ta haskaka da wani irin annuri. Ya ce da Abba ""Innata ce."""

Kamal juyawa ya yi bai biyota ba. Ta ™arasa kusa da gate Win. Idanunta cike da ™walla. Taj kuwa tuni ya yi

laushi don ya kwana biyu sai dai su gaisa a waya.

"""Baki kwanta ba?"""

"""Ina fa. Ina ta fakon shigowar Alhaji ne idan kun gama."" Sai kuma tayi murmushi ""ango ka sha ™amshi."""

Dariya ya yi ya rungumo kafaWarta. Ba shiri ta ruWe tana fama ture shi gami da waigawa don kada a

gansu.

"""Ga Abba...surukinki."""

Abinka da sabo. ˜asa ya yi zai gaisheta.

"""Subhanallahi. Haba don Allah. Tashi mu gaisa. Ai mun zama aya kuma."""

Duk da bata so amma a mutumce su ka gaishe da juna. Yana ta bata girma.

"""Da farko zan fara da baka ha™uri don nayi imanin ko me Alhaji ya faWa maka ba mai daWi bane. Sannan"

don Allah kada ka wahalar da kanka wajen yiwa ´ata komai. Tunda ka iya bawa yaron nan ´arka in sha

"Allahu ba zan bari ta kuka da komai ba. Nagode da karamcinka a garemu."""

"""Ikon Allah. Hajiya ai nine da godiya da Taj bai ™yamaci zuri'ata ba."""

"""Wanda ya baka ´a ai ya gama maka komai."" Ta faWi tana murmushi ""idan babu damuwa ina son ya"

"kawo mana ita cikin sati mai zuwa. Zan karSi numbar mamanta mu yi magana kafin na zo. Ka san Alhajin naku sai da lallaSawa."""

"Murmushi ya yi shi ma ""kada ki damu. Hamdi ´arki ce kuma ikonki. Ina ™ara godiya."""

Taj ma godiyar ya yi mata. Abba ya dubi uwa da Wan su ka bashi tausayi. Me yafi wannan ciwo ace uwa

tana son ganin Wanta amma sai dai ta saci hanya ta fito kamar mai laifi? Dole zai san yadda ya yi da Yaya da Hamdi a raba auren cikin lumana.

***

Har ™ofar gida Taj ya kai Abba. Su ka yi sallama ta girmamawa. Taj yana ta sake tambayarsa ko babu

matsala game da ziyarar da su ka kaiwa Alhaji. Shi kuma ya tabbatar masa babu komai.

"""Gobe in sha Allahu zan tafi Abuja. Idan komai ya tafi yadda nake so ba zan wuce kwana biyu ba in sha"

"Allahu."""

"""Kada ka damu. Happy Taj zai tafi kamar kana nan da yardar Allah."""

"""Ba manufata ba kenan"" Taj ya faWi yana sosa ™eya ""dama akan ..."""

"Gira Abba ya Wage gira ""matarka ko? In turo ta ku yi sallama ne?"""

Da sauri Taj ya koma mota yana ta dariya shi ma Abban ita yake yi. Da gangan dama ya yi tsokanar don

kawai ya kawar da damuwar da yake gani a tattare da shi tun a gidansu.

Hamdi na jin shigowar Abba ta le™o yi masa sannu da zuwa. Ya kalleta ya kalli Yaya da ita ma fitowar tayi

da sauri.

"""Suruka da matar Taj jiran me kuke yi min ne?"""

"""Jin inda magana ta kwana mana."" Cewar Yaya."

Ita kuwa Hamdi wayancewa tayi ta gudu. Šakinsu ta koma amma akwai mutane. Sai ta zaga bayan gidan

amma bata yi nisa ba. Ta zauna akan wani bulo ko tsoro bata ji ta kira Taj.

Murmushi ya yi da call Win nata ya shigo. Ko tada motar bai yi ba don ya tsaya duba wani sa™o a waya. Ya

bari sai da ta gama ringing sannan ya kirata.

"""Za mu iya magana yanzu?"" Ta furta a hankali bayan ta kuma gaishe shi."

"""Yes."""

Raba kanta tayi da dogon tunani ta faWi abin da ya kamata duk da ba shi bane ranta yake so.

"""Dama cewa nayi tunda Ya Sajida tayi aure namu ba dole bane ko? Kada ka takura kanka saboda"

"gidanmu."""

"Kamar bai fahimceta ba ya ce ""Ban gane ba. Wani abin ne ya faru?"""

"""Uhmmmm. Dama wai ko za ka sakeni"" tayi saurin ™arawa da ""tunda ba sona kake ba. In aka ce dole ka"

zauna dani za a shiga ha™™inka. Kaga kuma hakan bai dace ba. Ace mun takura maka ta wannan hanyar

"bayan duk irin taimakon da kake yi mana."""

Wannan yarinya da abin dariya take ya ayyana a zuci. Ji yadda take zuba zance kamar wadda ake

karantowa.

"Ita kuma kasa jurewa shirun nasa tayi ta ce ""Baka ce komai ba."""

"""To me zan ce? Naga kin gama yanke hukunci ke kaWai."""

Ha™uri tayi saurin bashi. Sam bata so ta Sata masa rai kada ya yi amfani da hakan a kanta.

"""Wai dama tunda ba so ka ke ba..."""

"""Ni yaushe mu ka yi maganar nan dake har nace bana so?"""

Gabanta ne ya faWi. Kada fa ya™i amincewa.

"""Rannan Win nannnn. Ka tuna? Da nayi maka rashin kunya ka ce ai ba sona kake baaa."" Ta marairaice"

masa.

"""Anya kuwa nine? Ban tuna ba Hamdi."" Ya danne dariyar da yake son yi."

"""Allah kuwa ba ™arya nake ba."""

Muryarta yaji ta fara rawa.

"""Yanzu dai so kike a raba auren?"""

"""Eh."""

"""Amma bai yi wuri ba? Kada sunanki ya Saci a gari."""

"""Kaga bamu zauna tare ba. Ko mun rabu babu mai cewa don nayi wani abu ne. Za ma a fahimta sosai."""

"""Tun yaushe ki ka fara wannan tunanin?"""

Hamdi ta fara murnar jin muryarsa a sake.

"""Tun yamma. Wallahi har ciwon kai da zazzaSi sai da su ka kamani saboda neman mafita...au...saboda"

"nema maka mafita. Bana son mutum ya takura saboda ni."""

'Zan yi maganinki'

Lokaci ya duba a wayarsa. Tara da arba'in da biyu.

"""Yaya jikin naki? In ba a rufe muku gida ba ki Wan fito mana."""

"Sai kuma taji faWuwar gaba ""takardar za ka bani?"""

"""Ina jiranki"" kawai ya ce."

Da sanWa ta fito tayi sa'a ™ofar soronsu mai ™ara idan an turata a buWe take har yanzu. ˜ofar gidan ta

buWe tana sako ™afa su ka kusa karo da Taj. Baya tayi za ta faWi ya yi saurin ri™o kafaWunta. Ita da shi duka

"wani sabon al'amari ya ba™uncesu lokaci guda. Sai da ta daidaita tsayuwarta ya ce,"

"""Sannu."""

Ta amsa da ka. Yawun bakinta ne a bushe. Tana tare da fargabar ko har ta saku. Bata yi aune ba taji

hannun Taj a goshinta.

"""Mene ne?"""

"""ZazzaSin nake son ji. Da alama akwai saura. Zo mu je asibiti."""

"""Na'am?"" Ta waro masa idanunta."

"Wayarsa ya Wago ""bari na kira Abba na faWa masa za mu fita."""

"""Dani Win?"" Ta ce a gigice. Idanunta sun soma raina fata."

"""Idan dare ya ™ara yi kafin mu dawo sai su rufe gidan kawai. Sai mu wuce gida mu kwana."""

"Hanjin cikinta ya wani cure waje guda don tsoro ""Wai da ni?"""

"""Kada ki damu. Zai fahimta. Mata ta ce so babu wani abu"" ya bata amsa kai tsaye."

"""Don Allah kayi ha™uri."""

"""Ban yi wasa da ciwon wanda bashi da kusanci dani ba ballantana kuma naki."""

"""Na warke tun da rana."""

"Taj ya ™an™ance ido ""ki ka ce kuma da yamma."""

"Da sauri ta ce ""Eh, da yamman nake nufi. Kafin rana tayi sanyi."""

"""Hamdiyya kenan. In tambayeki mana."""

"""Ina ji."""

"""Kina so na?"""

Tsareta yayi da kallo. Ta sunkuyar da kai.

"""Kada ki cuci kanki. Da amsarki zan yi amfani."""

"""Ba za ka ji haushi ba?"""

"Taj ya yi murmushi ""ko kusa."""

"""Zan fi so mu rabu."""

"""Ban yi miki ba kenan?"""

"Yau acting kamar daraktan kannywood ya bata training, ta marairaice masa."

"""A'a, ba haka nake nufi ba. Naga kamar bamu dace ba. Ka fi ™arfin ´ar talakawa iri na."""

"""Zan sanar da Abba duk yadda mu ka yi """

"""Wane Abban? Nawa?"" Ta Waga murya fiye da yadda ta soma magana saboda tsoro."

"""Kinsan ina girmama shi sosai. Ba zan yi komai ba tare da shawartarsa ba."""

"Ganin zai Sallo mata ruwa ba shiri ta ce ""to a bar zancen nan don Allah."""

"""Kin fasa karSar takardar?"""

"Ta sha kunu ""na fasa."""

"""Za mu je asibitin?"" Ya kanne mata ido."

"MurguWa masa baki tayi ""na ma zama abar tsokana ko?"""

Ya rasa me yasa komai tayi yake burge shi. Wannan tsiwar ma da ba don dare ba da zai yi ta zurma ta ne

tana yi masa.

"""Gobe zan yi tafiya. Ki min addu'a don Allah."""

"""Allah Ya tsare hanya"" ta furta kamar an matse bakin."

"""Baki ro™a min samun nasarar abin da zai kai ni ba."""

"""Me zai kai ka?"""

"""Maganar aurena da wata ™anwata. Tunda ke ba sona kike ba gara na kawo wadda za ta so ni, nima na"

"so ta."""

Yana kallon yadda fuskarta ta haWe kamar hadari. Ya gimtse harda yi mata sai da safe ya wuce. A mota ta

sami damar yin murmushi mai haWe da dariya. Ya gama ganota. Tana so tana kaiwa kasuwa. Birkita mata

lissafi kawai zai yi ta ha™ura don kanta ta karSi zuciyar da ya jima da mi™a mata.

A nata Sangaren tana shiga gida ta sauke ajiyar zuciya. Wato da ya mi™o takardar da take barazanar

nema anya za ta iya karSa kuwa? Ita kaWai ta dinga sa™e sa™e. Sai kuma ta kama murmushi da ta tuna

maganganunsu. Ko ba a faWa ba ta san tsokana ce da shi. A ™arshe dai ta gaji da kokawa da zuciyarta ta

amince za ta bashi dama. She will give this pure feeling she has for him a chance.

˜ofar Wakinsu ta kama za ta buWe taji kira daga Abba. Soro ya ja hannunta su ka koma don a nan ne

kawai ya san babu kunnen da zai ji su. Ya gama ninke Yaya ya nuna mata babu matsala don ta kwantar da hankalinta. Tsoron da yaji yanzu shi ne na ganin dawowar Hamdi daga wajen Taj. Idan ya bari ala™arsu tayi nisa ´arsa zai bari da jidali. Ya rasa abin yi sama da faWa mata halin da ake ciki. Cikin hikima ya bata labarin Taj tun daga farko har zuwa aurensu. Taji wani irin tausayinsa da kwaWayin ya daidaita da babansa. Hankalinta bai ™arasa tashi ba sai da Abba ya faWa mata tsakaninsa da Alh. Hayatu da yadda

aka yi aurensu. Da kuma sharaWin da ya gindaya masa.

"""Ko mahaifiyarku ban sanarwa gaskiya ba. Shi kuma Taj nayi imanin ba zai taSa sakinki ba idan yaji daga"

"ina umarnin ya fito. ZaSi Waya ya rage min..."""

"Kuka take a lokacin ta ce ""mene ne Abba? Me za mu yi?"""

"""Ki nuna masa na kya sonsa. Na tabbatar idan yayi tunanin da gaske kike zai sauwa™e miki. Ni kuma zan"

"baki goyon baya. In ta kama sai ya fita daga rayuwarmu bakiWaya ya sami salama."""

"""Abba kada ka saka kanka a ciki. Yanzu banda ´an uwansa kana cikin waWanda yake yiwa kallon uba. Ya"

"ma faWa min. Idan ka juya masa baya it will break his heart."""

"""Ki yafe min Hamdiyya. Koma mene ne ni na cuceku. Rayuwa tana gaba amma kullum ana yanke muku"

"hukunci da abin da na shuka a baya."""

Zuciyarta rauni tayi mara misaltuwa. Bayan shuWewar lokaci tana gudun mahaifinta yau da kanta ta

rungume shi tana kuka. Shi kaWai yake ta haWiyar abubuwa domin farincikinsu amma kullum ™orafi take

yi.

"""Abba ka yafe min nima. Ba zan ™ara faWin aibun sana'arka ba. Kuma in sha Allahu babu mai jin zancen"

"nan. Zan yi ™o™ari in ga ya ha™ura da auren da kansa."""

"""Allah Ya yi miki albarka. Allah Ya bamu ikon sakawa Taj da abin da yafi bu™ata a rayuwarsa wato"

"albarkar duka iyayensa."""

Amin Win a zuci ta iya faWinta. Ta shige Waki ta kwanta tana zubar da hawayen damuwar da tafi ™arfin

shekarunta.

RAYUWA DA GII 19

Batul Mamman

***

Bayan sallar asuba Taj ya kira Kamal domin su yi sallama. Jiya basu sami haWuwa a gida ba. Ya yi ta waya

shiru Kamal Win bai Wauka ba. Wanka ya yi ya gama shiri da sauri ya sake duba wayar. Abin mamaki

Kamal bai bi kiran nasa ba. Da wahala hakan ke faruwa. Jikinsa sai ya bashi ko ba ™alau ba. Abba ™aninsa

ya kira ko tunawa da lokaci bai yi ba.

"""Happiness ya fito sallar asuba kuwa?"""

"Abba ya Wan wartsake idanu ""ya fito amma yau ya riga kowa baro masallacin. Sa™o ne?"""

"""Šan le™a min shi please."""

"Abba baya son fita don bacci ne sosai a idonsa ya ce ""Ya Taj ya dai kamata ku rage wayar asubar nan. Kai"

"kayi aure, idan shi ma ya yi wallahi za ku dinga samun matsala da matanku."""

"""Za ka tashi ko kuwa?"" Taj ya Wan Waga murya da ™o™arinsa na Soye yadda ya damu."

Yana jin ™un™unin Abba har ya isa ™ofar Wakin Kamal. Sallama ya haWa da ™wan™wasawa.

Da ™yar Kamal ya iya buWe jajayen idanunsa da su ka kumbura kamar wanda ya kwana yana kuka. Jikinsa

gabaWaya ciwo yake yi. Kansa kamar ana sara guduma saboda azabar ciwo.

"""Waye?"" Muryarsa ta fito a dusashe."

"""Ya Taj ke nemanka."" Abba ya faWa yana saita bakinsa da ™ofar yadda za a ji da kyau ""na sanar dashi. Can"

"I go back to bed now?"""

"""Thanks"" Taj ya ce da kulawa."

Wayar Kamal ya sake nema. Yadda yaji muryarsa ya tayar masa da hankali. Amma Kamal Win ya tabbatar

masa da mura ce ta kama shi da zazzaSi.

"""Allah Ya ™ara sau™i. Ko na bar tafiyar yau muje asibiti?"" Hamdi ce ta faWo masa ya yi murmushi."

"""Ka tafi kafin Amma ta sauka a garin nan duk mu shiga tara."""

"""Don Allah ka je asibiti dai. Bana so ana raina mura da zazzaSi. Ciwukan gaske ne."""

"""To doctor."" Kamal ya zolaye shi."

Suna gama wayar ya Wauki ´ar jakarsa ta goyo (backpack) wadda ya sanya duka abubuwan bu™atarsa a

ciki. ˜ananan kaya ya saka ya koma matashi sosai. Haramar tafiya ya yi sai ya tuna yadda Kamal ya damu

kada Ahmad yaji babu daWi akan halin da Salwa ke ciki. Lokaci ya duba akwai an saura. Ya fito falo ya

kira wayar Ahmad Win.

"""Yaya na shirya zan tafi."""

Ahmad ya mi™e da sauri. Dama bai koma bacci ba tun sallar asuba.

"""Bari na zo na kai ka airport."""

"""Ka barshi. Zan sami adaidaita sahu."""

Fitowa Ahmad Win ya yi. Su ka gaisa sannan ya mi™a masa key Win motar Kamal.

"""Incase ban sami dawowa akan lokaci ba, ina sa rai jibi motata za ta iso. In bawa mutumin numbarka sai"

"ya kawota nan ya ajiye?"""

"""Da ina zai kai?"" Cewar Ahmad yana zura mu™ullin a aljihun wando."

Zama Taj ya yi ya bu™aci yin magana da shi na mintuna kaWan.

"""Yaya akan Salwa ne."""

"Ahmad ya Wan Sata rai ""ka cire lamarin yarinyar nan daga gabanka ka fuskanci matsalolinka."""

"""A'a Yaya. Idan da kara nima ™anwata ce. Ba kuma zan so ta shiga irin wannan yanayin akan wani ba."""

"""Shin ka taSa yi mata magana ko nuna mata alamun soyayya ne?"""

"Ya kaWa kai da sauri ""a'a."""

"""To ka gani. Rigima ce kawai irin ta ta. Tun abin nata bai yi nisa ba na bata shawara ta™i ji. Ya take so ayi"

"mata? Ana forcing soyayya ne?"""

Taj dai duk nauyin yayan nasa yake ji. Sai yanzu ya gane manufar Kamal.

"""Duk da haka ni dai ka rarrasheta. Allah Ya bata wanda ya fini. Mafi alkhairi."""

"""Kada ka damu. Dama a gidansu babanta ya yi mata miji. Amma kaga don fitina ta™i komawa gida. Wai"

"tana jiran service kuma."""

Dariya su ka yi su biyun. Ahmad ya kwantar masa da hankali. Da ace soyayya su ke yi yanzu ya gujeta shi

ne zai zama rashin kyautawa. Amma tunda hakan bata taSa faruwa ba babu mai Wora masa laifi. Ahmad ya sako jallabiya ya kai shi airport tunda jirgin sassafe zai bi.

*

Yadda Amma taga rana jiya haka taga dare. Wajajen ™arfe biyar ta sami labarin auren Taj daga wajen

matar Waya daga cikin ´an uwanta. Ba don shekaru ba da tabbas ™aryata ta za ta yi. Ta dai daure su ka gama wayar. Yaya Babba ta fara kira ya ce mata haka ne. Ji tayi tamkar an kwaWa mata guduma. Taj ya yi aure bata sani ba. Kuma har dare bai kira ba. Haka ta ™arasa wunin ranar cike da fargabar kada mutan

gidan su ji.

Da taga Allah Ya taimaketa har bayan Isha babu wanda ya ce komai shi ne Daddy na gama cin abinci ta

ce masa tana son zuwa Kano gobe.

"Kamar Anti jira take ta shigo falon a lokacin ""Hummm, Maman Ihsan kenan. Kin gaji da Soye Soyen?"""

Gabanta faWuwa ya yi amma ta dake.

"""oyo kuma? Wani abin ne ya faru?"""

"""Kada ki raina min hankali mana. Za ki ce ba da saninki Taj ya yi aure bane? Ko kin zata bamu sani ba?"""

"Anti ta faWi da matu™ar Sacin rai. Taci burin suruka da shi saboda ya haWa dukkan abin so. Kyau, kuWi,"

suna da kuma kyawawan Wabi'u. Idan Anisa ta sami miji irinsa ta wuce raini a wurin kowa. A dangi ma sai an dinga bata girma na musamman.

"""Yadda ki ka ji maganar nan nima haka na ji ta. Kuma dalilinta nake son zuwa Kanon ma kenan. Babu"

"wanda ya neme ni. Sai aure kawai naji."""

"""Ai in duk jikina kunne ne ni ba zan yarda ba. Yaudara ce dai an yiwa ´ata."""

"Ran Amma ya soma Saci ta ce ""Ita Anisan ce ta ce ya yaudare ta?"""

Hankali kwance Daddy ya gama cin abincinsa sannan ya tsawatar musu.

"""Idan kuma ban isa daku ba sai ku fita ku ™arasa."""

Amma kwantar da murya tayi ta bashi ha™uri sannan tayi masa bayanin rashin sanin auren.

"""Idan haka ne kuwa kema bai mutuntaki ba. Kuma ya nuna bai san alkhairi ba."""

Wani irin kallo Amma ta yiwa Anti. Bata son cigaba da rigima a daren nan amma take taken Antin so ta a

cigaba da maganar har Hajja ta ji.

Daddy sallamarsu ya yi akan su bar zancen zuwa washegari. Anti na fita ta koma Wakinta inda ta sami

Anisa a zaune da waya a hannu. Zuciya ta raya mata Taj take kira ™ila ya™i Wauka. Ai kuwa ta tashi ta nufi

Wakin Hajja tana kuka ta karanta mata ™arya da gaskiya. Wani abin idan ta faWa sai Anisa ta ri™e baki don mamakin yadda uwa take yanko ™arya bisa son zuciya.

"""Damuwata yanzu yadda ta saka shi a ranta."""

"""Anti don Allah ki daina kuka. Ni wallahi na ha™ura."""

"""Ai ba ke ki ka ce kina son sa ba tun farko balle ha™uri ko rashinsa ya zama a hannunki."" Hajja ta faWi"

"cikin fushi tana duban Anisa ""har ni Jamila za ta yiwa haka? Maza kirawo min ita."""

Cin mutumci babu irin wanda Hajja bata yiwa Amma ba. Da Daddy ya shigar mata shi ma ta haWa dashi

ta ™are musu tas. Yau har gorin haihuwa biyu kacal sai da aka yi mata.

"""Saboda shegen son kuWi da koyi da rayuwar nasara ki ka tsayar da ™wayayen haihuwarki. Gashi nan"

"wanda ki ka Wauko a dangin ya nuna miki shi ba Wan goyo bane. Don na tabbata da sahalewar ubansa ya yi auren."""

Allah Yasa ita Win ma ba ™yalle bace. Da maganganun su ka

22 / 42