Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Rayuwa DA Giɓi Complete Hausa Novel by BATUL Mamman

Author :  BATUL MAMMAN Category :  African Stories & Novels

Chapter   13 / 42

36K to 39K   out of 124.8K words

tashi ""gani kawai zan yi. Ba zan saka hannu ba."""

Sai bayan fiye da minti Waya sannan Abba ya ce ya shigo amma iyakarsa ™ofa. Ai kuwa da saurinsa ya

shiga. Aikin daWewar shekaru wato experience yafi aikin iyawa. Taj yaga abin mamaki a tattare da

kuzarin dattijon. Ga tsafta don ko ledar maggi babu a ™asa. ˜amshi mai rura wutar yunwa ya cigaba da

matse masa hanji.

Fried spaghetti ce yayi musu babu nama a ciki sai busasshen kifi. Ya juye a tray. Sajida ta kawo musu.

Sannan ita da Yaya su ka koma falo. Samarin Alh. Hayatu su ka zauna suna zuba santi har su ka cinye.

Da za su tafi ne Taj ya bashi nambar wayarsu rubuce a takarda.

"""Don Allah Abba kayi shawara."""

"""Naji. Ku tafi."""

FaWan nasa bai hana shi raka su har mota ba. Kuma ya™i tafiya har su ka bar layin. Yana komawa gida ya

samu Sajida tana naWe tabarmar da su ka zauna. A ™ar™ashinta sai ga farar takarda. Ta mi™a masa ya

buWe. Ro™o da magiya ne daga Taj. Sai kuma ™arin bayani game da restaurant Winsa.

"""...idan ka amince za ka yi aiki dani, zan kama mana wuri inda za mu yi developing recipe kafin a gama"

ginin. Bana son yin business Win da zai rushe kafin yaje ko ina. Ka taimaka min..

"Happy Taj"""

Da Yaya su ka zauna shawara. Sai dai washegari da kwanakin da su ka biyo baya kullum sai Taj yaje cin

abinci. Har su ka yi masa kwano. Tun Abba yana basarwa har dai ya karSi tayin da yayi masa. Ba kuma komai ya janyo haka ba sai rasa wurin da zai kafa sana'arsa. Duk inda yaje sai an biyo shi da ™abali da ba'adi wanda shi ya san gaskiyar dai ita ce Wan daudu ne. Ba sa ma damuwa da jin ko ya daina. A gida

idan yace zai yi kuma akwai iyalinsa da ba zai so mutumcinsu ya zube ba.

Haka dai bayan kwanaki yana kai gauro da mari ya ce ya amince. Ya kuma du™ufa addu'ar neman

taimakon Allah.

A lokacin kullum Hamdi tayi waya da gida sai anyi mata zancen Taj. Yaya da ´an uwanta sunansa a

bakinsu raWau. Ita kuwa lamarin bai burgeta ba. Wanda zai zo ya mayar da Abbanta cikin sana'ar girki ba masoyi bane.

Su Taj da su ka tabbatar sun sami kan Abba sai aka fara shirin zuwa wajen Anisa. Lokacin bai fi kwana

goma ya rage masa ya koma ba. A motar Kamal su ka tafi. Da yake ya san gari basu wahala ba da bin kwatance ta google map su ka isa gidan.

***

"Aikin snacks da Anti ta ce a tanada saboda zuwan su Taj, Hauwa aka bawa. Hajjo tuni ta fesa musu dalilin"

zuwan nasa. Anisa sai murna. Sai dai anyi rashin sa'a ana gobe ranar tafiya ta kama ta. A waya ta basu

ha™uri ta ce amma akwai Walibarta da duk abubuwan da su ka zayyano za ta iya ba tare da sun ji bambancin taste ba.

"""HaWani da ita"" Anisa ta ce don in ba kayan Luciousbites ba, bata ganewa snacks Win."

A waya aka gama komai. Hamdi murna da godiya ta dinga yiwa Hauwa. Ita kuma ta dinga ro™onta kada

ta kunyata musu brand.

"˜o™ari kam bakin gwargwado tayi. Meatpie, doughnut da samosa su ke so. Sai coconut infused youghurt."

Shi ne kaWai Hauwan ta aiko mata da shi. Sauran kuwa babu komai a ™asa dole sai anyi. Bayan ta gama ta

kira numbar Anisan da aka bata ta sanar da ita an gama komai.

"""To ki bawa mai delivery. Zan turo address."""

Nan fa Waya. Bata san kowa ba. Anti Labiba ma ta dinga kiran mutanenta amma kowa sai ya ce mai

delivery baya kusa. Hamdi ta kuma kiran Anisa. Lokacin ita kuma bata jima da yin waya da Taj ba. Yana

™ara neman kwatance. A yadda ta ™iyasta bai fi minti goma zai kawo su gidan ba. Gashi babu wanda za ta

iya aika. Gari an tashi da rashin mai. Duk wata motar gidansu tana layi sai guda Waya ta Daddy.

"""Hamdiyya ko za ki Wauko bolt ki kawo min. Zan biyaki kuWin tranport Win. Fitar ce babu halin yi yanzu."""

Hamdi ta faWawa Anti Labiba. Su ka rasa yadda za su yi. Mijin Anti Labiba a wajen gari yake aiki. Ita kuma

babu mota. Tayi shahada kawai ta samarwa Hamdi bolt Win.

RAYUWA DA GII 13

Batul Mamman

Kada ku manta da bibiyar shafin Hauwa a instagram _@luciousbite.ng_ ko nemeta a waya ta wannan

layin domin

_09078075182_ odar snacks da nau'ikan youghurt masu daWi.

***

Irin rawar jikin da Anisa da Anti suke yi da Taj tuni ya sha jinin jikinsa. Shi da ya zo don su haWu a sirrance

ya zame ashe Hajjo tayi masa handsfree da alama. Kuma a Sangarensu zancen ya sami karSuwa.

Šakin Hajjo aka kaisu. Tana ganinsu ta washe baki tana tarbar Kamal.

"""Sai ga Haffiness Win Haffi a Abuja. Sannu da zuwa Kamalu."""

"""Har kin ™ara masa wasali a sunan nasa kenan."" Taj ya faWi yana zama akan kafet. ˜afafunsa ya mi™e da"

yake jin sun sage saboda zama.

Kamar ba da ita yake ba.Ta cigaba da yiwa Kamal magana

"""Ya ka baro mutanen gida? Ya baban naku?"""

Kamal ya amsa ta sake sako wata tambayar. Taj ya gaisheta har sau biyu bata amsa ba. Ya dai gane fushi

take dashi. Bayan kuma shi ya kamata ya nuna Sacin ransa da tayi saurin sanya shi cikin tsaka mai wuya. Yanzu duk gidan nan za su so jin matsayarsa kan maganar Anisa. Tunda yarinya dai alamu sun nuna ta

"amince, ana jin zance ya sauya salo nan gaba kaWan za a Wora masa laifi."

Share su ya yi ya kira uwayensa Waya bayan Waya ya sanar dasu sun iso lafiya. Sai kuma ya kira Abba shi

ma. Su ka yi magana akan Wan gyaran da za a ™arasa a wurin da Taj ya kama musu kafin ya dawo.

"""Hajjo in kin gama gaisawa da Haffiness Win nima ki Wan bani lokaci don Allah. Yau za mu koma. Bana son"

"mu yi dare."""

"A sukwane ta juyo rai a Sace ""banten uba! Ku iso yanzu ka ce kuma komawa za ku yi?"""

"""To ya za ayi? Aiki ya sako ni a gaba."""

Dariyar Kamal a dalilin zolayarta da Taj yake sai ta gane ba tafiyar za su yi da gaske ba. Sha kunu gami da

nuna masa yatsunta biyar.

"""Buhun ubanka Tajo."""

"""Toohhh"" Kamal ya kalleta da rashin jindaWi. Dole taji kunya don bata ga alamun yana da idanu a tsakar"

ka irin na Taj ba.

"""Šan uwan naka ne bashi da kirki Haffiness. Na yi masa maganar ™anwarsa ya amsa rimi-rimi sai kuma ya"

"shuka ni. Yanzu ma gajiya nayi ina ta tunanin ko yarinyar ce ta ce bata so shi ne na kira uwar na tambayeta."""

"Kai tsaye Tay ya tambayeta ""Me su ka ce?"""

"Hajjo ta dan™ara masa wani irin kallo ""me kuwa za su ce sama da murna. Ko kai makaho ne ya dace ace"

"ka fahimci yadda ake ta nan nan da kai ya sha bamban da lokutan baya."""

Shirunsa a yanzu daidai yake da cutar kai. Idan ya kuskura ya fita daga Wakin nan bai faWi abin da yake

"ransa ba to tabbas aurensa da Anisa da wahala in ba ayi ba. Gyara zama ya yi ya ce,"

"""To ni dai gaskiya Hajjo..."""

Yau da gobe tafi ™arfin wasa. Kuma dai Kamal ya riga ya san ba so yake ba. Amma akwai kunya da

kawaicin malam bahaushe. Rashin girmamawa ne idan Taj ya kalli tsabar idon Hajjo ya faWa mata baya son jikarta.

"""Hajjo magana ta gaskiya yanzu Taj tsoron Wauko zancen aure yake."""

"""Saboda me? Yana da lalura ne?"" Ta soma yi masa kallon ™urilla."

"Ya girgiza kai ""a'a, amma kin san matsalar da yake fuskanta daga wajen Alhaji."""

"""Alhajin me?"" Ta fara sababi ""in kai ma baka da labari ka sani daga yau. Kakarku wadda ta tsuguna ta"

"haifi Hayatu aminiyata ce ta ™ud da ™ud. Duk taurin kansa bai isa na faWa ya faWa ba."""

Kamal ya jinjina kai yana kallon Taj ko zai agaza masa. Shi kuwa shiru ya yi yana kallonsu.

"""Nima ba nufina zai ™i maganar bane. Kawai dai shi Taj yafi son lokacin da zai yi aure ya kasance Alhaji ya"

"daina fushi da shi. Baya son yadda ya kore shi daga gidan kuma ya hana ´a´ansa shiga su ma."""

"Hajjo ta jinjina lamarin ""da gaskiyarsa kuma. To amma indai auren gida ne irin wannan ai ita Anisan ta"

"san komai. Ga ku duka kuna ta zumuncinku. Su Haj. Gambo ma dai ko da satar hanya na san za su fito ganin jikokinsu."""

"""Ko kin san zuwan nan har bakin mota Taj ya bishi amma su ka ja mota aka baWe shi da ™ura? Shi ne ya yi"

"al™awarin ba zai yi aure ba sai Alhaji ya yafe masa."""

Zancen ya fara shigarta. Kamal ya zama kamar wani lauya wurin jujjuya zance. A ™arshe dai ya samu da

kanta ta hango illar auren Taj a yanayin rashin jituwa da uba.

"""Abin da za ayi ko Kamalu, ni zan sa a kira min Hayatun muyi magana. Na san ko babu komai idan yaji"

"daga gareni zai girmama zancen. Ba zai wula™anta min jika ba."""

Tamkar ya sanya ihu haka yaji a wannan lokacin. Ashe duk SaSatun da yake ita wani angle Win daban

take kallo. Mi™ewa Taj ya yi ya fice ya barshi yana ta kame kame.

Falo ya koma inda ya yi sa'a babu kowa. Yana zama Kamal ya fito yana ta waigen baya.

"""This woman is too smart Happy. Kana ganin ta toshe duk wata hanyar da zan Sullo don a kwantar da"

"zancen nan."""

"Murmushi Taj ya yi ""kaWan ma ka gani. Shi yasa na so faWa mata gaskiya. Kai kuma ka hana."""

"""Haba Happy, wani abin ai sai da siyasa. Kara wani abu ce"""

Kai Taj ya ri™e kawai. Kwanakin nan gajiya da damuwa suna yawan sanya masa ciwon kai. Tunda ya sami

kan Abba abin ya ragu. Amma fa daga lokacin da su ka saka ranar zuwa Abujan shikenan bashi da wata walwala.

"""Kan ne dai?"" Kamal ya yi tambayar da kulawa yana dafa shi."

"""Wallahi kuwa."""

"""Ka daina damuwa. Ba a yiwa namiji auren dole fa"" Kamal Win ya yi murmushi."

"""Happiness bana son takura ne. Sannan bana son ungratefulness. ˜inta tamkar ban godewa"

"kyautatawarsu bane."""

"""Don ka taimaki mutum kuma bai kamata ka Wora masa nauyin da zai takura shi ba. Ni shawarata kawai"

tunda Hajjon ta Wan fahimta ka cigaba da jan ™afa. Kuna fara magana a fito mata as unromantic as

"possible. Kada ka sanya mata false hope. In anyi sa'a ta gudu da kanta."""

Sai a lokacin Taj yaji sanyi a ransa. Ya mi™awa Kamal hannu.

"""Happiness nawa ni kaWai. Yadda ka ce hakan za ayi. Thanks bro"""

***

Hamdi bata taSa shiga motar haya a Abuja ba ita kaWai. Ko yawon da su ka dinga fita da Anti Labiba

"farkon zuwanta, yawanci mijin Antin ke kai su. Ko kuma Anti Labiban ta kira bold ko uber. Hankalinta kwance yake tunda akwai idon garin. Yau da take ita kaWai ne dai duniyar tayi mata zafi."

Na farko dai direban motar a ™oyasinta zai yi biyunta. Ga jiki da bai Suya ba. Sannan babu tantama ba

"bahaushe bane. Inda zasu je kuma bata sani ba. Anti Labiba dai ta ce mata zasu bi ta titin hanyar Central Mosque Win da su ka taSa zuwa. To gashi an fi minti shabiyar a titi amma babu masallaci babu alamunsa. Banda hawa da sauka akan wasu gadoji da ko wu™a aka Wora mata ba za ta gane ko Waya ba, babu abin"

da yake yi. Ga gudu da ta lura yana yi kamar wal™iya.

Hanjin cikinta su ka sami wuri su ka cure wuri guda. Zuciyarta tana harbawa kamar za ta fito waje. Sai

"kuma bisa rashin sa'a aka kira shi da wata wayar ba wadda take gabansa tana nuna hanya ba. Ya sanya earpiece a kunne Waya yana magana da yaren da bata ji. 'Passenger' da kuma 'get ready, I will be there"

soon' kaWai ta iya tantancewa.

"Habawa, duk wani labari da ta taSa ji game da satar mutane sai da ya dawo mata. Jikinta ya dinga rawa."

A hankali ta kama shesshe™ar kuka don bata so yaji. Ta fiddo wayar da Anti Labiba ta bata da za ta taho

ta tura mata message.

(Anti zai sayar dani a hanya ban san inda muke ba amma titin yayi kama da bayan gari)

Ta rubuta a jere ko wa™afi babu tsakanin rubutun. Gashi tana zama a motar ya danna lock ta gaba.

Gilasai duk an Wagesu an sakar mata AC.

Anti Labiba na kashingiWe a falo message Win ya shigo. Ta tashi zaune a gigice. Ta dinga kiran Hamdi

wayar ta™i shiga. Cikin matsanancin tsoro ta kira nambar Anisa da su ka yi magana Wazu.

*

Abinci ta shiryo a tray ta fito dashi wayar ta shigo. Bata Wauka ba sai da ta ajiye tray Win a gabansu Taj. Ta

Wauki wayar daga kan tray Win.

"""Dama yanzu nake shirin nemanki. Naga bata iso ba har yanzu."""

"Anti Labiba ta Wora hannu a ka ""bata zo ba? Sun kusa minti arba'in da biyar da barin gida fa."""

"Anisa da bata da saurin fushi tayi musu uzuri da cewa ""maybe hold up ne. Kin san yamma tayi. An fara"

"dawowa daga office."""

"""Uhmm uhmm dai. Bari na turo miki message Win da tayi min yanzu. Zan nemi maigidan na sanar dashi."""

Zama Anisa tayi don ta gama kawo komai falon. Ta sha kwalliya sosai tayi kyau. Ta buWe abincin tana

tambayar Taj me za ta zuba masa wayar Anti Labiba ta sake shigowa. Tambayarta tayi taga text Win ta ce yanzu za ta duba. Ai tana karantawa ta kama salati.

"""Me ya faru?"" Taj ya zare wayar a hannunta don jikinta rawa yake yi."

"""Anti! Anti!!"" Shi ne sunan da take kira hankali a tashe."

Antin ta fito da mayafi a hannu don kiran ya tsorata ta. Taj da Kamal su ma duka babu mai nutsuwa.

"""Wai yarinyar da na bawa aikin snacks ce ta taho tun Wazu amma kinga bata ido ba."""

"Anti ta ja tsaki ""haba Anisa. Shi ne ki ke min wannan kiran mai firgitarwa?"""

Wayarta ta soma lalube Taj ya mi™a mata bayan ya gama karantawa. Ta dam™awa Antin. Itama tana

karantawa su ka kira Anti Labiba. Kuka ma take a lokacin.

"""Wayarta ko ta shiga bata Wauka. Innalillahi wa inna ilaihi raji'un."""

"""Ki ce ta turo numbar mutumin tunda dole akwai numbarsa akan app Win da zai yi magana da"

"passenger."""

Da gaggawa Anisa ta faWi sa™on. Anti Labiba ta tura musu.

***

Direba na tafiya ya fara jin sautin kuka na tashi kaWan kaWan. Gabansa ya yanke ya faWi da ya Wan le™a ta

madubi ya tabbata yarinyar da ya Wauko ce take yi.

Dama ana cewa fa wasu fasinjojin ba da alkhairi suke zuwa ba. Wasu ma sharri su ke ™ullawa mutane.

Kaddai irinsu ya Wauko yau?

"""Madam, what is wrong?"" Ya kwantar da murya ya tambayeta."

Ita kuma jin ya kirata sai kawai ta fashe da kuka sosai.

"""Please take me home."""

"""We are almost at your destination. Did something happen?"""

Hamdi ta kalli titin. Babu sawun mutane sosai. Ita da zai sayar ko ya cirewa sassan jiki zai yiwa daWin baki?

"""Zan sauka...drop me here."""

Direba ya kalli wajen sai yaji fargaba ta dirar masa. Bisa shawarar map Win bolt da yake bi an nuna akwai

"hazard akan hanyar da tafi saurin kai mutum inda zai je. Hazard Win kuwa yana iya zama hatsari, lalacewar mota ko goslow Win da ya hargitsa titi. Sai map Win ta zaSar masa wata hanyar daban. Shi kuma baya son bi saboda nisanta sosai. Kuskurensa shi ne da ya Wauke hanya bai yi mata bayani ba. Kukan da take a firgice ne ya tuna masa da hakan. Ya soma bata ha™uri da rarrashi. Amma fir Hamdi ta™i yin shiru. Ita dole ya sauketa. Shi kuma yana tsoron buWe motar bai san me zai faru ba. Mutane ma yanzu basu"

fiye bincike ba. Wanda yafi rauni yana faWin abu sai kawai a hau a zauna.

Suna haka Anisa ta kira shi. Tambayarsa tayi game da fasinjar da ya Wauko. Cike da farinciki kuwa ya faWa

mata abin da yake faruwa.

"""Let me talk to her."""

Ai ko wayar ™in yarda tayi ta karSa. Karshe sai speaker ya saka yadda za ta ji.

"""Ki kwantar da hankalinki. Ya ce hanya ce bata da kyau shi yasa ya canja wata. Amma yanzu zai kawoki."""

"""Ni dai ki zo ki karSi kayanki don Allah. Daga nan in ya kuma tada mota Allah ihu zan masa. Tun Wazu fa"

"muke yawo..."" ta fashe da wani kukan."

Anisa ta rasa irin bayanin da za ta yi mata. Sai kawai ta bawa Taj wayar.

"""Naji kamar yarinya ce, please ka Wan kwantar mata da hankali Yaya."""

"A tsiwace Hamdi ta ce ""ni ba yarinya bace. Na yafe kuWin. Ku zo ku Wauka ko na bar masa a mota."""

Ita a wautarta in ta nuna bata tsoro ™ila a ha™ura da cutar da ita.

Yadda take magana sai ya bawa Taj dariya. Kai kana ji za ka san a mugun tsorace take. Wayar ya kara a

kunnensa.

"""Big girl."""

Anisa da Kamal harma da Anti su ka yi dariya. Da ta amsa abinta.

"""Na'am."""

"""Ni yayan Anisa ne. Yanzu zan sa direban ya turo min location Win ku. Sai na zo na kai ki gida. Haka ya"

"yi?"""

"""Eh, amma don Allah minti nawa? Kaga fitsari ya matseni."""

Šaga kai ya yi sai yaga duk sun yi alamun tausayawa gareta.

"""Zan yi sauri in sha Allah."""

Cikin mintuna kaWan kuwa direban ya tura masa da location ta whatsapp Win Anisa. Su ka shiga motar

Kamal su uku. Kamal Win ke tu™awa. Anisa tana baya. Lokaci zuwa lokaci kuma Hamdi sai tayi flashing da

wayar direban. Ta ma manta ko bashi bata yi ba. Sai ya rabu da ita tunda ta daina kukan.

"""Kun kusa?"""

"""Saura kaWan."""

Anisa ta kira Anti Labiba ta ce mata za su kawo Hamdi gida.

"""Don Allah ku yi ha™uri. Ba™uwa ce a garin."""

"""Ban ji haushi ba. Ni tsorona ma firgitar da tayi kada ya zauna mata a rai."" Cewar Anisa."

Wasa wasa sun yi minti shabiyar kafin su isa. Unguwannin ne da tazara a tsakaninsu.

Motar na doso su Hamdi ta kama handle za ta buWe. Shi ma direban duk ya ™agu. Yana ganin sun yi

parking a bayansu ya cire lock. Babu takalmi haka ta jeho ™afafunta waje ta fito. Mayafin da ta yafa akan

riga da siket Win jikinta ya rufe rabin fuskata. Wayar Anti Labiban ma bata Wauka ba ta fito da sauri.

Mayafin da ta gyara ne ya bayyana fuskarta sosai. Taj yana fitowa su ka haWa ido. Zuciyarsa sai da tayi

wani irin abu saboda ganin abin da bai taSa zato ba.

"""Hamdi?"" Ya furta a can ™asan ma™oshi shiyasa babu wanda yaji."

Ita kuwa bata ma gane me ta kalla ba. Burinta dai

13 / 42