Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Rayuwa DA Giɓi Complete Hausa Novel by BATUL Mamman

Author :  BATUL MAMMAN Category :  African Stories & Novels

Chapter   12 / 42

33K to 36K   out of 124.8K words

da

"Ahmad. Daga kitchen ta le™o bayan ta tura tana kallonsa ya duba sa™on, ya kuma rubuta reply. Da wani"

irin sauri ta koma ciki ta buWe. Nata ta fara bi inda ta rubuta masa sa™o kamar haka.

(Ya Taj nagode kuma ina mai sake baka ha™uri. If I am forgiven please give me a chance to be your

friend.)

Shi kuma ya rubuta wannan amsar.

(Kada ki matsawa kan ki da son neman wani relationship dani bayan already akwai. ˜anwar Yaya Ahmad

™anwar Taj ce.)

Ranar da ™yar ta gama girki. Sa™on dake cikin amsarsa ya fito Saro Saro. A matsayin ™anwa kaWai ya

Wauketa. Daga yau za ta gwada cire shi daga zuciyarta. Sai dai abin da wuya domin son bai yi shawara da ita ba ya yi mata kamun kazar kuku.

***

FaWa Yaya take kamar ta ari baki a waya. Sajida da Zee su ka matsu ta gama ta basu labarin me ya faru.

Sun dai fahimci Hamdi ce tayi wani laifin. Ita kuma Anti Labiba da su ke wayar banda dariya babu abin da take yi.

"""Abin dariya ki ka Wauki abinnan Labiba? Wace ´ar arzi™in ce za ta guji girki kamar ba mace ba?"""

"""Yaya ki barni da ita don Allah. Na faWa miki ne fa kawai saboda kada ku ji shiru bata dawo ba. Zan Wan"

"ri™eta ne in sauke mata gammon da ta Wauka."" Cewar Labiban tana murmushi."

"Yaya ta gyara zama tana hararar masu matsowa jikinta don son jin me ake cewa ""amma fa samun wuri"

"ne. Bata taSa gwada min wannan shegantakar a nan ba. Iyaka dai in tana gida girki ya faWo kanta tayi ta cika tana batsewa kenan. Ita a dole bata son sana'ar uban da yake wahaltawa rayuwarta."""

"Ha™uri Anti Labiba ta bata ""ki barni da ita kawai Yaya. Girki kuma tunda ta iya ai magana ta ™are."""

A haka su ka yi sallama bayan ta sake ro™on alfarmar kada Yaya ta yiwa Hamdi magana idan sun yi waya.

˜arfe uku bayan yaranta biyu sun tafi islamiyya ya rage jaririyar da take goyo da yayarta mai shekara biyu da rabi. Ta fito abinta cikin shiri ta sami Hamdi a falo tana kallo.

"""Hamdi zan fita amma ba jimawa zan yi sosai ba. Ga kaza can na fito da ita ki yi pepper chicken kafin na"

"dawo. Sai ki haWa coleslaw. Na riga na dafa jallof Win shinkafa."""

Jin abin da ta ce ba shiri ta kashe TV Win.

"""Anti ni zan girka?"""

"""Kina nufin zancen da mu ka yi jiya da gaske ki ke?"" Anti Labiba ta ™an™ance idanu."

"""Anti wallahi ni..."""

"""In fasa fitar kenan komai mahimmancinta in ™arasa girki ko?"""

"""A'a Anti. Amma naga tattali ma yana da kyau. Tunda anci kifi da rana a bar kazar sai gobe."""

˜iris ya rage Anti Labiba ta fashe da dariya. Fuskar Hamdi na nuni da cewa da gaske take. Lallai idan ta

biye mata ba za ta sami biyan bu™ata ba.

"""Abbansu ne ya aikeni. Gashi kuma yana hanya tare da abokinsa. Na zata ke me fitar dani kunya ce..."" ta"

"sauke mayafinta ""nagode da ki ka nuna min ban isa ba."""

Jikin Hamdi rawa ya fara. Bata son ayi fushi da ita ko kaWan. Musamman mai kyautata mata. Da sauri ta

bar falon ko kallon Antin ta ta bata kuma yi ba ta shige kitchen. Anti Labiba ta ™unshe dariyarta ta fice.

Bata zame ko ina ba sai bayan National Military Cemetary da an Wan wuce National Stadium a nan cikin

umguwarsu Karon majigi. Wurin aminiyarta Hauwa taje don nan ne take da tabbacin za ta juyawa jin

kunya baya. Daga bakin ™ofa su ka rungume juna saboda sun Wan kwana biyu basu haWu ba.

"""Sannu da zumunci Labiba. Ina ta wa™ar sake zuwa ganin baby amma kwanakin nan orders suna neman"

"fin ™arfina."" Cewar Hauwa tana karSar goyon Anti Labiba."

"""Mu ai haka muke so. Šan kasuwa baya kiran yawa. Ki dai ce kasuwa tayi albarka ki kuma godewa"

"Allah."""

"""Alhamdulillah ala kulli hal."""

Hira su ka Wan taSa sannan Labiba ta faWi abin da ya kawota.

"""Ni kuwa kina Waukar Walibai ki koyar dasu?"""

"""Ban fara ba amma na gama duka shirye shiryen da ya dace. Nan da ´an kwanaki za ki ji sanarwa."""

"Anti Labiba ta saki jiki ""Masha Allah. Nayi sara akan gaSa. Dama ™anwata nake son kawo miki. So nake ta"

"goge sosai a harkar snacks Win nan ita ma."""

"Hauwa ta ce ""akan ™anwarki ki ke tambayar class dama? Ai kin san ko bana yi dole na koya mata."""

"""Allah Ya ™aro kasuwa. Nagode sosai."""

"""Babu komai. Ai yiwa kai ne."""

Hirarsu su ka cigaba da yi inda Labiba take ta koWa daWin kayan ciye ciyen da Hauwa ta ajiye mata. Da za

ta tafi ta sayi frozen samosa.

*

"Da yake babu wani abu da zai Wauke mata hankali, bata wani jima ba ta gama ta gyare kitchen Win. Tana"

jin an taSa ™ofa kuwa ta soma murmushin neman shiri. Ita kuma Anti Labiba sai da ta zo bakin ™ofa ta

daina fara'a. Fuska a cinkishe ta shiga gida.

Hamdi ta shiga damuwa. A irin miskilancinta Waki za ta tafi amma ita shaida ce. Ganin Sacin ran Anti

Labiba na nufin anyi mata abin da ya Sata mata rai sosai.

"""Anti zo ki gani. Na gama."""

"""To an gode."" Ta bata amsa ko kallonta bata yi ba."

"Fuskarta canjawa tayi kamar tayi kuka ta ce ""Allah na daina Anti. Ki yi ha™uri."""

Ledar pack Win samosan ta bata ta ce ta soya. Wannan karon ko kaWan bata nuna komai na rashin jindaWi

a fuskarta ba. Da ta gama Anti Labiba ta ce ta ci ta faWa mata ko da daWi.

Tunda ta gutsira ta kama murmushi.

"""Yayi miki?"""

"""Da daWi sosai."""

Sai lokacin Anti Labiba ta saki fuska ita ma tayi murmushi.

"""So nake ki koma gida da sana'ar hannu. In sha Allah nan da kwana huWu za ki fara zuwa wurin Hauwa"

"koyon waWannan abubuwan."""

Farinciki sosai ta gani a tare da Hamdi. Ta dinga dariyar yadda ta canja lokaci guda.

A zahiri tana yiwa ™annen nata uzuri idan su ka nuna ™yamar wani abu na Abbansu. Maganar gaskiya duk

kirkinsa akwai abin da fa dole ya tsayawa mutum a rai. ³a´a yawanci babu ruwansu da talauci ko arzi™in

iyayensu. Indai akwai jin™ai da kulawa a tsakaninsu za ka ga suna ™aunar abinsu da zuciya Waya. Amma

"duk lokacin da kaga ´a´a na kunyar nuna iyayen a wasu wuraren, za ka samu nakasu ta wanni fannin."

"Inma dai daga Sangaren ´a´an in aka samu marasa godiyar Allah, ko kuma daga iyayen idan sun shuka"

wani abin da zai kunyata yaransu.

Ga dai shekaru sun ja. Amma har yanzu kallo Waya ya ishi mai idanu gane waye Abba Habibu. Irin haka ne

abin da ake gudu. Kayi abu ka barshi amma tasirinsa ya gagara barin rayuwarka komai tsahon lokaci.

***

Kwana biyu Kamal ya Wauke ™afa daga gidan Ahmad. Taj ya ™ule iya ™ulewa. Kuma ya naWe ™afa ba ya

zuwa site Win aikinsu. Kamal Win kaWai ke zuwa ya wuni yana monitoring komai. A rana ta uku ne ya gaji da gudun rigimar da za su yi da Taj akan zuwansa gidan Abba yaje gidan Ahmad Win. Bari ya yi sai

gabanin azahar lokacin da ya tabbatar yayan nasu yana wajen aiki sannan yaje.

Babu kowa a gidan sai Taj da Zahra dake kitchen. Fitowa tayi su ka gaisa sannan yaje ™ofar Wakin Taj. A

"rufe take, ya yi sallama sannan aka buWe."

Taj bai jira shi ba ya koma ya zauna akan gado ya cigaba da aikin da yake a laptop Winsa.

"""Wai nan gaba kake dani?"" Kamal ya faWi da sanyin jiki."

"""Kai zan tambaya da ka daina zuwa gidan nan."" Taj ya mayar masa rai a Sace."

"Tausayinsa Kamal yake ji. Bayan abubuwan da yake rayuwa yana ha™uri da rashinsu, baya jin zai juri"

wani abu ko yaya yake ya haWa su rigima ba. Zai fara bashi ha™uri sai aka kira Taj Win.

Abinka da sabonsu na rashin Soyewa juna komai. Gaisawa kawai su ka yi da Amma ta sako zancen Anisa.

Ya kunna speaker ya yafito Kamal da hannu.

"""Taj kana ji na kuwa?"""

"""Ina ji yanzu Amma. Me kike cewa?"""

"""Maganar Anisa. Kai baka ce min komai ba. Na share don ina zaton sai ka dawo za mu yi magana. To jiya"

"Hajjo ta kira ta ce za ka wula™anta mata jika. Idan ba ka so ka faWa ta samo mata wani."""

Hannu Kamal ya dinga juyawa yana son sanin me take nufi.

"""Amma da kin bari na dawo dai."""

"""Ai ka san halinta. Yanzu sai ta juya zancen. Ba ka son Anisan ne?"""

³ar dariya ya yi daga ji bata kai zuci ba. Baya son karSar abin da zai zame masa matsala don ko babu

Hamdiyya shi bai taSa kallonta a matsayin da ya wuce ™anwa ba. Idan kuma ya ce baya so nan ma duk

wanda ya san tarihinsa sai ya zage shi.

"""Wa zai ™i mace kamarta?"""

"""Wannan wace irin amsa ce?"""

Sarai ya ji Sacin rai a cikin muryarta. Ya kalli Kamal yana neman agaji. Shi kuma sai ya raWa masa a kunne

cewa ya faWa mata zai je Abujan su fara fahimtar juna. Haka kuwa ya faWa mata. Nan da nan sautin muryarta ya koma daidai. Ta dinga shi masa albarka. Bata ga laifin Hajjo ba da take so wa jininta Taj. Da tana da sauran ´a ma kafin Hajjon tayi masa tayim Anisa za ta haWa su. Abu guda ne dai ta ajiye a ranta. Idan yaje yace baya so to fa dole a ha™ura. Don sun ri™e shi bata so ayi amfani da hakan a matsayin

dalilin yi masa tilas. Zai zamana ba don Allah su ka taimaka masa ba.

Dariyar mugunta Kamal ya dinga yi bayan Taj ya gama faWa masa yadda su ka yi da Hajjo.

"""Salwa kuma fa? Ko har yanzu ba fahimci ta mato maka ba?"""

"""Hmmm, ai baka san me tayi min ba..."" ya sake kwashe labari ya sanar dashi."

Kamal dariya harda faWowa daga kan gado. FaWan da su ka manta dashi kenan aka koma hirar masoyan

Taj.

"""Yanzu dai da gaske Abujan zamu je."""

"""I'm not interested Happiness. Ina tsoron kada naje su zata na amince."""

"""Sai mu yi mata bayani mu nemi haWin kanta"" ya Wan kalli Taj Win ""akwai wadda ka ke so ne?"""

Kamar ya faWa sai ya tuna reaction Win Kamal akan Abban Hamdi kawai ya fasa. Shiryawa su ka yi su ka

tafi site tare. A hanya

"""Na fa yi maka laifi Happy. Naje na sake lalata chance Win Mal. Habibu ya karSi aiki da kai."""

"Ana kukan targaWe, ga karaya ta zo. Taj ya gama sauraron Kamal ya ma rasa abin da zai ce."

"""Kayi shiru"" Kamal ya furta yana satar kallonsa."

"""Ka san bana ganganci da rayuwata. Ba don haka ba duka zan maka."""

"""Sai da naje nake ganin kamar ban kyauta ba. Amma ni yadda ya Wauki zafi da jin sunan Alhaji yafi"

"damuna. Kana ganin ko shi ma yadda yayi maka haka yayi masa? Naji Yaya Hayatu ma yake kiransa."""

"Da daddare Taj ya kira Hajiya ya tambayeta game da Abba Habibu. Don kada ta zargi komai sai ya ce,"

"""Hajiya don Allah mece ce ala™ar Alhaji da Habibu Winnan?"""

"""Me yasa kake son sani?"""

"""Don na kiyaye. Kada na taSa bari girki yasa nayi koyi da irin tasa rayuwar"""

Hajiya na jin haka kuwa tayi masa bayanin da yake nema. Alhaji ya so Habibu tamkar ™aninsa na jini. A

rayuwarsa kamar yadda ´a´ansa su ke gani yana son kyautatawa duk mai mayar da hankali a harkar ilimi. To Habibu sai dai ace masa gifted. Kana faWa yake kwashewa. Sai ka rasa wace irin ™addara ce ta karkata masa rayuwa ta mayar dashi Wan daudu. Gashi a lokacin daudancin mafi akasari ba a raba shi da kawalci

da sauran alfasha mai zubar da mutumci.

"""Da ya dawo daga Saudiyya yayi ta bibiyar Alhaji yana neman ya taimaka masa da jari ko ya Wauke shi"

"yaron shago. Amma waccan ™yama da yake masa tun farkon fara daudun tasa yayi masa kora ta wula™anci."""

Jikin Taj ya yi sanyi sosai. Idanunsa su ka kaWa su ka yi ja.

"""Bai taimake shi ba?"""

"""Inaaa. Ka san shi da kafiya. Tunda ya juya masa baya bai ™ara waiwayarsa ba. Ni dai ™arshen labarinsa"

"da naji ance ya buWe shago yana abincin sayarwa."""

"Shiru taji ya yi da tana magana. Ta rage murya,"

"""Taj ba za ka sauke naka ™udurin kayi yadda yake so ba?"""

"""Hajiya ba haram bane. Ki cigaba da sani a addu'a. In sha Allah ba zan taSa yin abin da za ku yi ba™incikin"

"zaSina ba."""

***

A cikin wata guda mamallakiyar Luciousbites.ng wato Hauwa ™awar Anti Labiba ta san tana tare da

hazi™ar Waliba. Duk snack Win da su ka wuni koya to in sha Allah washegari idan Hamdi tayi kuskure ba zai yi yawa ba.

"Ita babu ™iwa ko ha'inci, Waliba kuma mai ™o™ari. Aikin nasu yana tafiya yadda ake so. Wasu dama ta Wan"

"iya sai dai yanzu ta koyi hanyar da ta dace da zamani wurin inganta saninta. Sannu a hankali ta ™ware wajen yin doughnut, samosa, meatpie, springrolls, chinchin irin na ´an gayu, gashin nama da kifi kala"

"kala. Da kuma uwa uwa haWaWWen plain youghurt, coconut infused youghurt da yogo fura."

A gida irin farincikin da Anti Labiba ke gani a tare da ita har mamaki take bata. Mijinta ma sai da ya ce

"wai gani yake kamar an canja ta da wata. Yaran gidan kuwa tunda an yarje mata gwada abin da ta koya, sun kwashi gara ba kaWan ba. A ci a gida kuma aje makaranta."

***

Wannan wata gudan harda ´an kwanaki a Sangaren Taj cikin wahala su ka zo masa. Kacokan ya ajiye

aikinsa bayan ya wayar nan da ya yi da Hajiya. Ya karkata akalarsa zuwa ga son lallai sai Abba yayi aiki tare da shi. Kamal da yaga ba zai iya hana shi ba sai ya bashi goyon baya.

Ranar farko tun safe ya shirya yaje ™ofar gidan Abba. Bai aika a sanar da zuwansa ba. Ya yi zamansa a

cikin mota har Abban ya zo fita sannan ya tare shi. Ai kuwa yana ganin shi ya sauya fuska.

"""Baka sami sa™ona a wajen Wan uwanka ba?"""

Gaishe shi Taj ya yi. Bawan Allah yana faWan ya tsahirta ya amsa sannan ya cigaba.

"""Bana son rigima da mahaifinku. Ban san me ku ka ji game dani ba. Amma ko ma mene ne nufinku ni da"

"Allah na dogara."""

"""Don Allah ka saurareni. Da alkhairi na zo maka."""

Cikin gida Abba ya koma. Bai ™ara fitowa ba har la'asar. Taj ya tafi amma bai karaya ba. Washegari ma ya

sake zuwa. Ranar Abba ko sauraronsa bai yi ba ya wuce ya yi tafiyarsa. A haka su ka cinye sati guda. Wasu kwanakin duk sammakonsa idan ya zo zai samu Abban ya fita kafin ya zo.

A kwana na tara Taj sai ya canja tsari. Tare su ka zo da Kamal wanda ya ce zai bada ha™urin abinda ya yi

kwanaki. A zatonsa ko shi yasa Abban ya™i sauraron Taj. Yaro ya tura ya ce a faWawa Abba su Taj sun zo kuma wallahi yunwa suke ji.

Sajida ce kaWai a gida da Yaya. Halifa da Zee suna makaranta. Sajida tana jin sa™on yaron ta figi mayafi ta

fita. Yaya tana ta kiranta ta™i dawowa. Abba kuwa ™wafa ya yi.

"""Bawan Allah zamu haWaka da ´an sanda wallahi. Bar ganin kuna da kuWi"" ta harare su duka ""wallahi"

"muna da masu tsaya mana mu kara daku a hukumance."""

"""Ki yi ha™uri ™anwarmu. Aiki kawai ™anina yake son yi tare dashi. Shi ma sana'ar girki yake."""

"""To ya ce baya so. Ai.ya faWa mana ko ku su waye."" Ta ce da tsiwa."

"""Šan tsaya mu yi magana"" Taj ya ce bayan ta gama magana. Tsayuwar tayi tana karkaWa ™afa ita a dole"

ranta ya Saci.

Tarihinsa ya bata a ta™aice.

"""I believe yadda nake son in dawo da ™imata a wurin Alhaji haka Abbanku zai so mutane su yi masa uzuri"

"su karSi sabuwar rayuwar da ya gina."""

"Cikin mutuwar jiki ta ce ""haka ne."""

"""Ina son yin aiki da Abba amma a setting da ya bambanta da wanda ya saba. A inda maza masu yin"

"komai na maza su ke girki. Burina idan an kwana biyu rayuwarsa tayi daidai ta yadda masu aibata shi a bayansa za su ji kunyar abin da su ka yi."""

"˜walla ta saukowa Sajida ""zai yiwu? Kana ganin wannan abubuwan na mata za su barshi?"""

"Kamal ya sanya baki ""Allah aka ce. Ba yadda za ayi ka bar kowa ka kama Shi sannan kasa rai da ganin ba"

"daidai ba. Taj only wants to help."""

"""Mece ce ribarsa idan ya taimaka masa?"""

"""Mutane su fahimci akwai sana'o'in da basu keSanta ga mata ba kawai. Sannan ™yama ba ita ta dace da"

"irin wanda ya yi rayuwar Abba ba. In an bi hanyoyin da su ka dace shi ma zai karSu a cikin mutane kamar kowa"" Kamal ya sake bata amsa."

Abin nema ya samu Sajida ta koma gida da murnarta. Abba na ganin hawayenta ya tashi.

"""Me su ka yi miki?"""

"Ta fashe da kuka ""don Allah Abba ka sauraresu. In sha Allah wannan wahalar neman wurin hayar zai"

"™are."""

Fita ya yi ya sallame su. Taj sai ya ™i motsawa.

"""Zan sa a nemo min mahaifinka ya zo ya tafi da kai."""

"""Zan tafi amma don Allah ka bani abinci. Yunwa nake ji."""

Abba ya kallesu. Duk sun yi laushi.

"""Ba ku karya bane?"" Ya tausasa murya. Sai muryar tasa ta sake yin ™asa."

"""Ni dai na sha tea. Happy kuma bai ci komai ba."""

"Abba ya kalli Taj da mamaki ""Happy kuma?"""

"""Eh. Sunansa kenan"" Kamal ya bashi amsa."

"""Yana sallah kuma?"" Abba ya tambaya harda matsawa baya."

Me kuwa za su yi banda dariya. Taj yana yi ya ri™e ciki. Abba ya sami kansa da yin murmushi bayan sun yi

masa bayanin sunayen nasu.

"""Innza ku ci ko indomie ce sai na karSo a shago Sajida ta dafa muku."""

"""Don Allah abinci muke so. Wanda ka girka."" Taj ya ce da sauri."

Girgiza kai Abba yayi yana Wan murmushi.

"""Ku jira nayi muku iso a ciki."""

Sajida ce ta le™o ta kira su bayan ya shiga ciki. Aka yi musu shimfiWa a tsakar gida. Yaya ta fito da lulluSi

su ka gaisa. Taj ya dinga kallon gidan yana ayyana wai fa a nan yarinyar nan da ya gani take rayuwa. Yana son tambayar ina take amma dole ya kama bakinsa.

Abba ya shiga kitchen suna iya hango duka motsinsa ta tagar dake tsakar gidan. Kai kawo kawai yake yi

cike da ™warewa. Yaya da Sajida kuma suna jansu da hira jefi jefi. Kamal ne kaWai yake amsawa. Hankalin Taj ya yi kitchen. So yake kawai yaga yadda Abba yake aiki.

Yaya ce ta lura da hakan ta yiwa Abba magana. Yaran sun burgeta saboda babu girman kai a tare dasu.

"""Nace ko za ka bari ya shigo ciki ya taya ka?"""

"""A'a, nagode."""

"Taj ya

12 / 42