Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Rayuwa DA Giɓi Complete Hausa Novel by BATUL Mamman

Author :  BATUL MAMMAN Category :  African Stories & Novels

Chapter   16 / 42

45K to 48K   out of 124.8K words

zata ba. Kuma a yau ya Wauki sama da mutum ashirin aiki da kuWin halalinsa.

"""Allah Ya yi maka albarka"" ya furta a zuciyarsa."

"Ya kai hannu ya dafa gate Win. Jiniya har ta fara wiii, wiii sau biyu sai Wif ta Wauke. Alh. Hayatu ya sake"

dafa gate Win a karo na biyu yaji shiru. Addu'a sosai ya karanta ya tofa a jiki sannan ya koma mota ya tafi.

Taj dake ciki yana ™arasa wasu cike ciken takardu ya share ™walla bayan tafiyar Alhajin. A gaban

"kwamfuta yake aikin inda take nuna masa ko ina da taimakon cctv. Yana ganin zuwan Alhajin ya ajiye aikin gabansa. Zuciyarsa ta shiga wani irin bugu mai tsanani. Ya tashi zai fita sai kuma ya fasa. Yana gudun kada zuwan nasa ya janyo wata matsalar tsakaninsu. Shi ya kashe jiniyar alarm Win tsaro da Alhaji ya taSa gate Win. Yana ganin ya tafi ya fito ya Wora hannunsa a inda ™iyasinsa ya nuna mas Alhajin ya saka nashi ya sumbata. Wannan abu ya sanya shi farkawa da wani irin farinciki, jindaWi da annashuwa"

washegari.

*

Amma da iyalin gidanta harda Hajjo a Kano su ka kwana. Da misalin ™arfe biyu da za a buWe gate Win ita

da Anti da ´a´ansu suna sahun gaba. Iman Winta dake Lagos ma ta zo da ´a´anta. Ga Anisa da Anti

"takanas tasa aka kira mai kwalliya ta gyare mata fuska. Ita kanta wani irin nishaWi take ji a zuciyarta. Idan Allah Ya bata Taj, sai tafi kowa murna."

Ya Ahmad ma da iyalinsa suna kan layi. Anti Zahra da su Hayat an sha ado kamar za su biki. Salwa kuwa

musamman Mami ta aiko mata da sababbin kaya daga Bauchi. Light make up tayi amma ba yadda za ayi ta wuce lafiyayyen namiji ya kasa yi mata kallo na biyu.

A cikin wani adaidaita sahu dake fake a wurin kuwa Hamdi ce take cika tana batsewa. Sajida da su Zee

"sun fito suna tsaye a bakin gate. Yaya kuwa duk yadda Abba ya kaWa ya raya ta™i zuwa. Wai abin yara ne. Sai dai shi da ya santa yafi kowa fahimta. Har kullum bata fiye son su fita lokaci guda ba. A ganinta suna zubar da darajar ´a´ansu ne. Uba ga yadda yake, ita kuma tun ™uruciya har da girmanta ba a rasa yaran"

dake kwaikwayon tafiyarta. Sai ta zaSi Soye kanta a gida don kawai ta tsira da mutumcinta.

Yau Abba har fushi ya yi amma ta™i. Wurin sana'arsa da take sa ran samun Waga darajarsa bai dace da ita

ba. Yaran nasu basu san wainar da ake toyawa ba. Da Hamdi ba za ta taSa yarda ta fito ba. Su duka suna

™aunar Yaya kuma basa jin kunyarta.

"""Ya Hamdi ki fito mana"" Halifa ya dawo ya kuma kiranta don shi baya fushi. Su Zee ne su ka gaji da jiran"

ta sauko su ka yi tafiyarsu.

Da ™yar ya samu ta fito. Haka kawai da su ka isa gate Win ta fara jin yanayinta ya sauya. Ita da bata son

zuwa sai farinciki ya ziyarceta har tayi murmushi bayan ta saka ™afarta a ciki. Tunda ababen hawa basu

"shiga saboda cikowa, a hagunta Salwa ce take shigowa, a damanta kuma ba tare da ta kula ba Anisa ce da su ka taSa haWuwa a Abuja watannin baya."

"""Assalam alaikum wa rahmatullah"""

Muryar Taj ta karaWe wurin ta speaker a daidai lokacin da su ke shiga.

RAYUWA DA GII 15

Batul Mamman

"Sautin amsa sallamar cika wajen ya yi kamar zai fasa kunnuwa. Kusan a lokaci guda Hamdi, Salwa da"

Anisa su ka toshe kunnuwansu. Sakamakon ™atuwar sipikar dake kusa dasu wadda ta ™ara ™arfin sautin.

La'akari su ka yi da toshe kunnen da su ka yi a lokaci guda sai su ka kama dariya.

"Anisa dakatawa tayi da ta kalli fuskar ´an matan dake gabanta. Bata san Salwa ba, amma ta so ta tuna"

Hamdi. Ita ma Hamdin sai aka yi dace ta kalleta a lokacin. Mamaki ne ya kama ta domin kuwa babu yadda za ayi ta ce ta manta kamanni da sunan Anisa.

"Girarta ce ta Wage tana mai yi mata kallon sani ta ce ""Anisan Abuja?"""

Gaban Anisa ya yi wani mahaukacin faWuwa. Ba wai son ganin Hamdin ne bata yi ba. Abin da ya kawota

taron buWe restaurant Win Taj wanda bata manta ba shi ya dinga rarrashinta a waya har su ka isa inda

take a lokacin nan. Kada dai irin abin da take karantawa a social media a ce vendor tayi snatching miji ko saurayin costumer ne zai sameta?

Hamdi kuwa tunda gari ya waye sai yanzu tayi dariyar da ta kai mata zuci. Fuskarta ta haskaka da

farincikin da yake ranta.

"""Allah Sarki. Naji daWin sake ganinki. Lokacin da mu ka haWu bani da waya. Daga baya da nayi kuma Anti"

"Labiba ta ce ashe bata yi saving number Winki ba."""

Da ™yar Anisa ta haWiyi yawu ta ™ir™iri murmushi. Yanayinta na rashin nutsuwa duka a idon Salwa. Har ta

kai ta matsu da son sanin me ya kawo wannan canji a tare da Anisan. Zuwan Sajida da Zee wajen ne ya taimakawa Anisa ta samu ta daina murmushin dolen da take ta yi.

"""Hamdi zo mu zauna ga seat Yaya Kamal ya ce sai an gama speech za a buWe ko'ina a shiga."""

"""Har Kamal kin sani?"" Anisa ta ce a gigice, sai kuma tayi saurin canja zancen da taga suna kallonta da"

"rashin fahimta ""kuna da ala™a da Kamal?"""

Hamdi bata da amsar bayarwa don Kamal Win ma bata taSa gani ba. Sunansa kawai ta sani. Ta kalli Sajida

tana jiran tayi bayani sai jin ba™uwar murya tayi tana yiwa Zee magana.

"""Abba Habibu ya shigo kuwa Zee? Taj ke tambayar. """

Kasa ™arasa magana yayi. Ya tsaya kallon Hamdi ba shiri da irin mamakin da ta gama na ganin Anisa. Ya

"kalleta, ya kalli Sajida da Zee sannan ya yi magana."

"""Ke ce Hamdi?"""

Murmushi tayi da kunyar tuna abubuwan da tayi a gabansu wannan ranar.

"""Ina wuni?"""

"""Ba zan amsa ba don naga alama da gangan ki ka dinga wasan Suya don kada mu haWu."" Ya kalli saman"

"stage inda Taj ya juya musu baya yana magana ""bari Happy ya gama speech ya zo ya ga mai kukan bolt."""

Ba don hayaniya ba da sai kowa yaji sautin wucewar wani abu kamar dutse da ya tokarewa Anisa wuya

"tun Wazu. Maganganun Kamal sun tsefe mata zargin da zuciya ta fara kitsa mata. Ba kunya ta saki fuska tana dariya harda cewa,"

"""Ai kuwa na san zai yi mamaki."""

Kamal kuma ya dubi Sajida bayan ya gabatar musu da Salwa a matsayin Waya daga cikin ™annensa.

"""Na jima ina son tuna inda na taSa ganin mai kama daku na kasa. Da yake ban ma ri™e sunanta ba"

"lokacin haWuwarmu a Abuja shi yasa ban taSa ala™anta ku ba."""

"""Ikon Allah kenan. Muma fa ta bamu labarin haWuwar taku."" Sajida ta faWi tana kallon yadda duk wani"

haske na fuskar Hamdi ya Wauke kamar an Wauke wuta.

TaSota tayi sai tayi firgigit ta dubi Kamal ta sake kallon saman stage inda Taj yake tsaye. Dutsen da ya

bar ™irjin Anisa ashe nata ya koma. Ya haWe mata da wani irin Waci na tsagwaron disappointment. Kallon mutumin da ta kasa cirewa daga ranta har rana irin ta yau a matsayin Happy Taj kawai take yi.

Ubangidan Abbanta wanda take ba™incikin shigowarsa cikin rayuwarsu da ™ara ingiza mata uba ya cigaba

da girki. Daina jindaWin komai tayi a wajen sai tsananin son ta ganta ™udundune akan katifarta a ™uryar Waki. ˜afafunta su ka koma tamkar leda don ji tayi kamar ba za su Wauketa ba.

"""Hamdi lafiya kuwa?"""

Anisa ce tayi tambayar ganin ta dafe kai gami da runtse idanu.

˜aryar da ta fara zuwa kanta tayi musu.

"""Jiri nake ji. Haka kawai kaina ya soma ciwo."""

"Da tausayawa Kamal ya kalleta ""muje in sama miki inda za ki huta ba tare da hayaniya ba."""

"""Gida zan tafi"" ta faWi tana mai danne kukan da taji ya taso mata. Abin takaici bata ma sani ba kukan na"

mene ne yake barazanar kunyata ta a gaban mutane.

"""Yanzu wajen nan fita ma aiki ne. Ki huta Win dai zai fi. Maybe kema ba mai son taro da hayaniya bace"

"kamar Happy."""

Kwatanta ta da Happy Winnan ™ara mata ciwo ya yi a zuci. Kamal ya ce su Zee su zauna zai je ya dawo.

Sajida ta so bin su ya nuna gara ta zauna da ™annenta. Zai nemi mai zama da Hamdi har taji sau™i ta fito.

Suna tafiya Salwa ta gallawa Anisa harara irin wadda ake cewa aikin banza harara a duhu domin babu

wanda ya kula. Sai ta ja tsaki da ™arfi sannan ta bar wajen. Babu abin da bata sani ba game da Anisa a cikin gidan Ahmad. Hirar su ka yi da su Taj a waya a gaban Zahra. Ita kuma saboda yadda take ganin Salwa ta™i ha™ura dashi shi ne ta faWa mata anyi masa mata a gidan Amma.

Su Zahra da sauran ´an gidansu Taj ta tafi nema. Ita ma Anisa ta tafi wajen su Anti. Zee da su Sajida ma

su ka koma daga gaba inda za su ji kalmomin godiya da Taj yake yiwa duk wanda ya zo.

*

Ta wata ™ofar baya Kamal ya buWewa Hamdi ainihin ginin Happy Taj. Wani ni'imtaccen sanyi da ™amshi

mai kwantar da hankali ya ba™unceta. Mantawa tayi da ciwon kai ta zuba ido tana kallon yadda aka ™awata wajen kamar ba a Kano ba. Kodayake dama bata taSa zuwa wajen da ya kama ™afar wannan a

kyau da tsari ba.

Sama ya su ka hau. A nan taga banda jerin tebura da kujerun masu cin abinci akwai ™ofofi a rufe. ˜ofa

Waya ya buWe mata ya tsaya daga gefe.

"""Akwai ruwa da juice a fridge. Ga key sai ki rufe ta ciki. Idan kin ji ™arfi za ki iya fitowa kawai ki ™ulle."""

"Kujera ya nuna mata ta cushion mai irin Wuma-Wuman nan a can gefe da pillow na alfarma ""ki kwanta a can. Ko kina so zan turo wata cikin ma'aikatanmu ta taya ki zama?"""

"""A'a nagode"" ta sake kallon wajen ""ni da ka barni na tafi gida ma."""

"""Not an option. Kina fita ´an uwanki za su bi ki. Kinga kin shiga ha™™insu ko?"""

Murmushi yayi ita ma ta mayar masa. Bata ga alamun samun nasara a tare da shi ba. Yana tafiya ta ™ulle

™ofar ta zare mu™ullin tana juya shi a yatsanta ta haye kujerar ta kwanta. A gaban kujerar akwai two seater da one seater Winta a gefen hagu da dama. Tsakiya teburin gilas ne wato center table akan lallausan kafet sai TV da tarkacen kallo a kan wata irin tv stand ta alfarma mai kallo ™ofa. angaren lungu

ya shige ta yadda ba a ganin mene ne akan kujerar sai an zagayo gabanta.

Da yake a office Win ba a jin hayaniya sosai shiyasa wajen ya yi mata shiru. Tunanin yadda aka yi

mutumin da ta gani a makarantarsu ya zama Taj Win da ya karaWe bakunan ´an gidansu ta fara. Sai dai bai je ko'ina ba bacci ya yi awon gaba da ita saboda daWin waje. Gajiyar jiya da yau da su ka kusa kwana yin meatpie da samosa ce ta dirar mata gadan-gadan.

*

"Taro ya yi taro. Iyaye da yara, matasa da dattijai kowa ka gani nishaWi da farinciki kawai yake yi in banda"

Salwa. Tunda ta ga Anisa taji komai ya rikice mata. Yarinyar bata da makusa ko kaWan. DaWinta Waya

shine gani da tayi ta fita haske nesa ba kusa ba. Anisa black beauty ce. Idanu dara dara da hanci mai tsini. Sai Wan bakinta madaidaici. Ita kuwa irin fararen nan ne da mazan Kano a wancan lokacin su ke fatan samu ko da mayya ce. Maminsu tana da haske bakin gwargwado. Amma mahaifinsu bafullatani ne fari tas daga garin Dambam. ³a´ansa duka babu ba™i. Ga kwantaccen gashi da kyawun fuska. Šan murmushi tayi. Babu yadda za ayi Taj ya tsallaketa ya so wata Anisa. Da wannan ya™inin ta saki ranta aka cigaba da

sha'ani cikin walwala.

Kamal Sangaren boutique Winsa ya nufa inda ake ta ruwan ciniki. Shi da yaran shagon babu wanda ya

sami kansa balle ayi batun nutsuwa. Tuni ya manta da Hamdi da ya kai office Win Taj.

Ana kiran la'asar mutane su ka fara gangarawa kyakkyawan masallacin dake kusa da garden Win wurin.

Wani hafizin matashi Taj ya samu zai dinga limanci a wajen. Saboda haka ko babu niyar siyayya sawu ba zai Wauke ba ga ´an unguwa da su ka sami masallaci mai kyau irin wannan.

Yana jin kiran sallar ya so tafiya yin alwala amma abu ya gagara. Kitchen Win nasu ya rikice da aiki duk da

sun gama tanadin abinci kafin a fara zuwa. Ba shi ya sami kansa ba sai biyar saura.

"""Subhanallah"" ya furta hankalinsa na tashi ""Abba ku ™arasa zan je nayi sallah."" Ya ce da Abba Habibu da"

"ya naWa Sous Chef, wato mataimakinsa."

Masallaci ya yi niyyar tafiya sai yayi tunanin mutane za su tare shi. Musamman ´an uwansa da su ke ta

son ayi hoto. Ciki ya koma. Ya hau sama da bibbiyu. Nan ma a cike yake da mutane. Šakunan taronsu ne

kaWai a rufe. ˜ofar office Winsa wanda Hamdi bata kula da label Winsa ba da za su shiga an rubuta EXECUTIVE CHEF.

Da sauri ya buWe office Win ya shige ya rufe ™ofar don kada wani ma ya ganshi. Ya faWa toilet yayi alwala.

Rigar uniform Winsa ta chef dake fitar da ™amshin kitchen ya Wan tattaro ya kara a hancinsa. Guntun tsaki

"ya yi ya Salle maSallan da su ka ™awata ta daga wuya har ™asa, daidai saman cinyarsa inda yake daura"

apron. Wurgi ya yi da ita kan cushion chair Win da ta bashi baya ya nufi closet inda yake da irinsu spare har goma sha Waya. Kowacce set ce farar riga da farin wando. Jerin round maSallen ne kawai ba™a™e.

"Wata rigar ya Wauko, ya zare ta daga hanger ya mayar da wandonta."

Baccin Hamdi ya soma nauyi don ta fara mafarki mai daWi taji wani abu ya faWo a fuskarta. ˜amshin

turare mai Wan karen daWi ta fara sha™a sai kuma taji na girki. A hankali ido har lokacin a rufe ta sake danna rigar a hancinta. Ta soma murmushi ita kaWai sai kuma ™wa™walwarta ta farka ta tuna a ina take. Bata san lokacin da ta ture rigar da sauri ta kuma ™walla salati da ™arfi ba. A tsorace ta tashi ta kallo

bayan kujerar.

Taj ma saitinta ya kalla da riga a hannu. Allah Ya so shi akwai vest a jikinsa wadda ya yi tuck-in da ita a

cikin wandon.

"""Abbanaaaaaa"" Hamdi ta faWi tana kai hannu ta Wauki throw pillow Win kujerar ta jefa masa. Sakin rigar"

ya yi ya cafe pillon yana cigaba da ™arasowa inda take. Kallo Waya ya yi mata ya ganeta. Mamakinsa dai me take yi a office Winsa kamar aljanna?

Da hannu ya dinga yi mata alamar tayi shiru amma ta™i.

"""Shhhh, zan miki ihu nima."""

Kama bakinta tayi ta Same. Sannan ta lura da bashi da riga. Ba shiri ta Wauki wadda ya wurga kan kujerar

ta cilla masa.

"""Ya Salam!"" Ya ce da sauri don ya ma manta yanayin da yake. Ya koma ya Wauki wadda ya fiddo yanzu ya"

saka. Baya su ka juyawa juna daga inda su ke tsaye har ya gama Salle maSallan.

"""Uhmm"" ya yi gyaran murya ""how did you get here?"""

Muryarsa kamar yadda ta tuna ta ba ta mata bace. Irin deep masculine voice Winnan wadda sautinta

yake ratsa zuciyar mai saurare.

Gwanar a tsiwace ta amsa. Ba don zuciyarta ta so hakan ba. Sai don kawai tana son yakice shi daga ranta.

Saninsa bashi da wani amfani. A dalilinsa yau wanda bai san Abbansu ba ma ya sani. Kuma ta tabbata haka za a tafi ana cewa Wan daudu ne.

"""Wani Kamal ne ya kawoni da ina jin jiri."""

"""Subhanallah, kin ji sau™i yanzu? Ko a je asibiti?"" Taj ya ce da kulawa."

"""Na warke."""

"""Alhamdulillah. Allah Ya ™ara sau™i. Da alama kema ba kya son gatherings. Ni kaina da zan iya da zamana"

"zan yi. Taron mutane indai ba costumers bane bana so."""

"""Allah Sarki. Amma ni ina son taro, ciwon kan na gajiya ne"" Hamdi ta yi magana tana yamutsa fuska."

Taj yana lura da ita. Bai san dalilinta na yin hakan ba. Uzurin rashin lafiyar kawai ya yi mata.

"""Bari nayi sallah na baki wuri."""

"""Hhhhh"" ta buWe baki tana kallon agogon office Win. Biyar saura minti uku. Kamar za ta yi kuka ta ce ""ban"

"yi sallar ba nima."""

Toilet ya nuna mata. Ta tsaya turus tana kunyar shiga banWaki a gaban shi. Murmushi ya yi kawai ya fice.

Ita kuma tayi alwala ta fito tayi sallah. A kullum idan sallah ta kama ta a waje tana yiwa Allah godiya da Yasa iyayensu tilasta musu shiga da mutumci. Idan ka gansu dole su burge ka. Ga kyau ga sanin darajar kai.

*

Magariba Taj ya so taro ya watse sai gashi kamar a lokacin ake tuttuWu mutane. Shi da ma'aikatan sun

gama kaiwa ma™urar gajiya. Tun suna dafawa a marmace har idan sun ga sabuwar oda sai su ji kamar su

ce ba za su karSa ba.

"""Don Allah ku saka CLOSE sign a ™ofar restaurant Win."" Cewar Taj yana fiddo wayarsa daga aljihun wando."

Shugabannin bakery da masu nama ya kira ya ce idan sun gama da mutanen dake gabansu su fara shirin rufewa. Yana gama wayar Abba ya ce masa da ya sani bai ce a sallami mutane ba.

"""Albarkar da muke nema ce ta samu kake neman ture ta?"""

"Taj ya sadda kai ""ba manufata ba kenan Abba. Naga gobe za mu fara aiki officially. Idan bamu sami"

"isasshen hutu ba zamu iya farawa a ga gazawarmu."""

"""Ko kusa. Dagewar yau ita za tasa ma'aikatanka su gane aiki ka ke so ba wasa ba. Maimakon a sallami"

"mutane mu bari komai na yau ya ™are. Babu yafi daWi akan mun tashi."""

Taj yaji daWin shawarar Abba. Shi yasa ake cewa tafiya da gwani da akwai daWi. Sannan iyawa kaWai ba ta

tafiya daidai sai an haWa da experience. Tsarin wasu ™asashen ya sani akan harkar restaurant. Abba kuwa

ya jima cikinta a gida Nigeria kuma garin Kano.

Suna haka aka dinga kiran Abba amma ya™i Wauka. Aikin gabansa yake son kammalawa. Taj sai ya ™arba.

Ha™uri yaji ya bayar da al™awarin an kusa tashi. Da ya gama ya dubi Taj yana murmushi.

"""Hamdi ce uwar rigima. Wai in fito mu tafi tana jin bacci."""

Taj sai yaji babu daWi. Tara saura amma kamar yanzu aka fara aiki.

"""Shi yasa nace a tashi. Dare na ™ara yi."""

"""Kada ka damu, muna fita za mu sami adaidaita sahu. Bana son su tafi su kaWai ne dai tunda duhu yayi."

"Nayi

16 / 42