Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Rayuwa DA Giɓi Complete Hausa Novel by BATUL Mamman

Author :  BATUL MAMMAN Category :  African Stories & Novels

Chapter   25 / 42

72K to 75K   out of 124.8K words

saurin rufe ido.

"""Hamdi da zuciya Waya kika dafa min dai ko?"""

"""Me ka gani?"""

"""Wuta aka Wauke. Kin san mu a India yanzun nan sai mu fassara abu."""

Murmushi tayi don ta fara gano tsokanarta yake da zancen Indiyan nan.

"""To Shah Rukh Khan. Da me ka fassara Wauke wutar?"""

"Taj ya haWiye abincin da ya kai bakinsa ya ce ""Da lokacin wa™a cikin duhun dare mana. Muna bin bango"

"muna rawa."""

Toshe bakinta tayi ta kama dariya. Abin nasa azimun. Wai bin bango. Ganin ya tsura mata idanu amma

bai fasa cin abincin ba shi ne ta ce.

"""Bin bango kamar wasu ™adangaru."""

"""Kin ci sa'a yunwa nake ji da na tashi na gwada miki yadda ake yi."""

"""Bana ma son sani"" ta zare wayar fitila daga inda aka jona chaji ta kunna. A take haske ya wadata a falon."

Ta buWe fridge ta Wauko ruwan sanyi ta Wauko da kunun ayan da Yaya ta haWa da rana.

Ta kawo gabansa ta ajiye a gefen tray Win sannan taje ta kawo kofuna guda biyu ta dire masa. Kujerar

nesa dashi taje ta zauna

"""Nagode"" ya ce bayan ya gama. Abincin kaWan ya rage."

"Hamdi ta kalle shi da wutsiyar ido ""banlbu daWi ko? Ba irin haka ka saba dafawa ba?"""

"""Ke dai ki ce kina son in yaba miki. To nayi. Yayi min daWi sosai."""

"Bata yarda dashi ba ""duk iya girkinka?"""

"""Girkina daban, na matata Hamdiyya ma daban. Zan dinga taimaka miki a kitchen amma ba kullum ba."

"Ina son in dawo gida kamar kowane namiji in ci abincin da matar gidan ta dafa."""

Yana lura da yadda maganarsa tayi mata daWi. Ba dai ta son nunawa ne. Shi kuwa indai tana da kunnuwa

to ba zai fasa faWin maganganun da za su yi tasiri a zuciyarta ba. Tashi yayi ita ma ta mi™e.

"""Bari na ™arasa gida na huta kuma."""

"Tray Win ta du™a ta Wauka ya ce ""na faWawa Yaya ranar asabar zan zo mu je gidanmu."""

"""Gidanmu ko gidanku?"" Ta ce a tsorace."

"""Saurin me kike yi? Gidan iyayena ba gidana ni da ke da ´a´anmu ba"""

Ya ™are maganar yana kashe mata ido.

"""Sai da safe"" tayi masa fuskar shanu. Hira dashi tana yi mata daWi amma biyewa zuciya ganganci ne."

"""Oh, don Allah Wauko min underwear Winki na sama da na ™asa ana son ganin size."""

Tray Win hannunta ta kusa saki da taji me ya ce. Bata ankara ba taji hannuwansa sun dam™i nata. A karo

na biyu su ka ji wannan yanayin da ya bambanta da in sun taSa kowa. Zame nata hannun tayi ta bar masa tray Win.

"Taj ya ce ""yauwa yi sauri. Kuma don Allah wankakku."""

Wata uwar harara da ta banka masa ba shiri ya ajiye tray Win a inda ta Wauka.

"""Ai gaskiya ce. Naji an ce ´an mata maimaici su ke na sati biyu ko ma fi kafin su wanke."""

"Kamar za tayi kuka ta ce ""Don sharri? To ba zan bayar ba. Idan ma bokanka ne yake so kace masa na"

"hana. Ya turo aljanu su satar masa."""

"""Dare ne dai kuma babu wuta. Ki cigaba da kiraye kirayen abubuwa. In su ka zo..."" ya faWi a hankali"

yadda zancen zai shigeta.

Ai kuwa bayanta ta kalla da sauri ta Wan matso kusa dashi. Tausayi ta bashi. Duk tayi wi™i wi™i da idanu.

"""Yayata ce ta ce na tambayeki fa."""

"""Size ake tambaya ai. Ya za ka ce in baka?"" Hamdi ta ce da mamakin irin nasa tunanin."

"""Don kada ki faWa min ba daidai ba. Nafi son komai accurate."""

"""To ba zan bayar ba. Ka kamanta yadda ya dace."" Ta Wora hannuwa a ™ugu."

Taj ya san bata da masaniyar shigar da tayi. Da bata yi wannan tsayuwar a gabansa ba.

"""Don't dare me Hamdi. In ki ka yi wasa da hannuna zan kamanta."""

Da sauri ta koma bakin ™ofar falon har tana tuntuSe saboda gigitar kalamansa.

"""Matsoraciya."""

"""Naji."""

"""Za ki turo size Win ko in sa Zee ta Wauko min na tafi dasu?"""

Zai aika ta sani yanzu. Tunda ya iya faWa mata zasu riga haihuwa ai komai ma is possible yanzu.

"""Zan turo."" Ta ce a hankali."

"""Good girl. Sai jibin ko?"""

Kada azo tafiya ya ce su biyu kaWai shi yasa ta ce masa da Zee za su je. Shi kuma ya ce a'a don yanzu

matar aure ce. Sai ta ce to da Halifa.

"""Haka kawai sai in Wauke ki da ™ato a mota?"""

"Hamdi ta Sata rai ""Halifan ne ™ato?"""

"""Yanzu duk duniya daga Abba sai ni sai Alhajina ne kaWai normal maza a wajenki. Sauran kowa ™ato ne."""

"""Kaima ™aton ne kuwa."""

"""Mijin ™atuwa ba."""

Dariya yake yi da yayi maganar. Sai gata tana murmushi. Fushi dashi ma da alama Sacin lokaci ne. Sai da

safe ya yi mata ya tafi. Ta tattare kwanukan ta tafi kitchen tana wankewa hirarsu na dawo mata. Da ta gama gidan tsit yayi mata. Yau ko inji Halifa bai fito ya kunna ba da aka Wauke wuta. Bata san Yaya ce ta

hana ba. Wai ™arar za ta dami Taj.

˜aramin table Win da ta Wora masa tray taje Waukewa sai taga wayarsa. Ta Waga ta juyata a hannunta.

Dole masu iphone su ke jin kansu. Wayar a hannu ma daban take. Abba ta yanke shawarar bawa da safe don da alama yau sun yi baccin wuri.

Kimanin rabin awa da tafiyarsa taga kira daga wani suna an sa Anti Zahra. Sai da aka kira na biyu sannan

ta Wauka. Muryarsa taji ta saki ranta. Ya ce ta ajiye wayar zai zo ya karSa washegari.

"""Zan bawa Abba ya taho maka da ita."""

"""To nagode. Goodnight."""

*

Famfo iya famfo Mami ta yiwa Salwa. Tunda ta koma gida da ramar kwana biyu amma kamar tayi jinya

hankalin Mamin ya tashi. Ta kira Ahmad ta ™are masa tanadi. Harda kiransa wanda baya kishinta.

"""Aure kuma tunda tana so ko uban naku bai isa ya hana ba."""

"""Mami kin fi so ta kai kanta inda ba a sonta? A ™arshe ta dinga fuskantar wula™anci."""

"""Rufe min baki. Matan gidanku sun gama cinye maka zuciya baka iya taSuka komai. Arzi™in Taj kai kana"

"da rabinsa ne?"""

"""Kowa rabonsa yake ci Mami. Don Allah ki daina biyewa Salwa."""

"Cikin faWa tayi masa tsawa ""Salwa za ta dawo. Ina so ka yiwa Alhajin naku maganarta don na san yana"

"™aunarta. Ita wadda Taj Win ya aura na riga na samu bayani akanta. Bata da wani abin nunawa balle ta kara da jinina."""

Ta inda take shiga daban da inda take fita. Ran Ahmad ya gama Saci da su ka gama wayar. Yana jiran

dawowarta ya nuna mata kuskuren sanya Mami tayi masa irin wannan faWan.

Bayan Mami ta gama dashi kan Salwan ta koma tana yi mata nata faWan na rashin Waukar shawararta.

Kissa ba ™aramar makami bace a wajen mata.

"""Ki bari sai kamar shaWayan dare ki kira shi ki gigita shi da kalamai masu daWi."""

Sunkuyar da kai tayi tana murmushi.

"""Ki nuna masa yafi kowanne namiji ba tare da kin zubar da ajinki ba."""

Sai da ta gama kwasar huWuba sannan ta shige Waki. Ta gama komai da wuri ta zauna jira. ShaWaya da

kwata na dare kuwa ta doka kira wayar Taj.

RAYUWA DA GII 21

Batul Mamman

"This page is sponsored by _Scentmania_ by Sana. A Kano take, amma ™amshi babu ruwansa da gari ko"

"™asa. Wuyarta ciniki ya faWa. Za ku sami undiluted oil perfumes Winku a duk inda ku ke. Bayin Allah babu cika baki. Talla ne daga abin da na gani, na gwada kuma na amince dashi. Gashi babu ruwanki da jiran sai asusunki ya cika ya tumbatsa kafin ki shiga jerin mata masu aji. Da dubu biyar ma za ki haWa kwalabe"

daban daban ki gigita waWanda ya halatta su ji ™amshin jikinki da yawan tambayar wane irin turare ne

"wannan. Scentmania by Sana, na Naana Hauwa'u queen of oil perfumes. Domin neman ™arin bayani a"

tuntuSeta a wannan layin 07065525409 .

***

Da farko da taji ™arar wayar cikin baccin da ya fara Waukarta tsorata tayi don ta manta da ita. Niyyarta ta

"barta ta gama sai ta kashe, ko waye ya kira da kansa. Ita ba mai son amsa wayar mutane bace. Wani kiran ne ya sake shigowa immediately bayan na farkon ya katse. Ta daure ta wartsake idanu ta kalli sunan mai kiran SALWA B. Wani irin tunani ne ya shiga karakaina a ™o™on ranta. Meye ma'anar B Win? Bichi, Bunkure? Ba dai brother bane tunda sunan mata ne. To ko dai baby yake nufi? Ko bestie? Haba! Zuciyarta tayi wani irin kumburi ta taso mata har wuya. Harda wani Waci-Waci kamar ta tsotsi flagyl."

Mantawa tayi da maganarsu da Abba a karo na biyu yau ta amsa kiran ido rufe. Garin sauri harda

_record_ ta danna a rashin sani da ta mannata a kunnenta.

"""Ya Taj na tasheka ko?"""

Salwa tayi magana da sassanyar murya da ta sha kwaskwarima domin yin tasiri a zuciyar wanda ake yiwa.

"""Ayya ba shi bane. Ya manta wayar ne."" Hamdi ma ta mayar da zu™a™™iyar murya."

Ba shiri Salwa ta zabura ta tashi zaune daga kwanciyar da tayi. Da ta gama shirin yadda za ta dinga

mirginawa hagu da dama saboda daWin murya da hirar da za su yi da Taj.

"Gabanta na faWuwa ta ce ""Wace ce ke?"""

"Tana buWe murya normal, Hamdi ta gane wannan wayar ba ta ´ar uwa bace. In ma ´ar uwar ce to tabbas"

cousin ce.

"""Suna na Hamdiyya."" Ta ce a kunyace ""manta wayar ya yi a wajena Wazu."""

"Tsakin Salwa taji wanda ya yi mata ciwo matu™a kafin ta ji ta ce,"

"""Wai ´ar gidan Wan daudun da ya aura last week ce?"""

"""Laahhh, ashe kin sanni."""

Hamdi ta amsa da sauran fara'a a muryarta kamar gaske. Bata so tayi saurin kwafsawa kuma ya kasance

Salwan ´ar gidansu ce.

Cikin huWubar Mami harda kada ta ragawa yarinyar da ya aura. Tunda ance musu sakandire ta gama sun

tabbatar babu wayo da wayewa a tare da ita. Tsorata ta da nuna mata ita Win ba komai bace zai taimaka

sosai wajen samawa Salwa ´anci idan ta shiga gidan Taj.

"""Da alama kina da rawar kai. To amma ba zan hana ki ba. Lokacinki ne. Ki dai sanya a zuciyarki cewa nan"

"ba da jimawa ba wadda ta fi ki son Taj za ta shigo rayuwarsa."""

"Hanci Hamdi ta ja kamar mai shirin kuka ""Anti Salwa nayi muku laifi ne har ku ke son bashi wata daga"

"aurenmu? Ita wadda za ku bashi Win bana jin ta kai ni son shi. Don dai bamu haWu bane da kema sai kin yaba min. Tarbiyya da iya kula da miji duka Wan daudu da miskiniyar da su ka haife ni sun koya min."""

Amsar Hamdi ba ™aramin tayar mata da hankali tayi ba. Kai tsaye ta faWa mata magana ta rama wadda

tayi mata. Tana so ta ce mata ita da kanta za ta auri Taj amma gani take faWin hakan zubar da aji ne sai ta gimtse fuska cike da takaici.

"""Ni ba ´ar gidansu bace."""

"""Ikon Allah. Kuma naga ya yi saving sunanki da Sister Salwa? Cousin Winsa ce ke kenan?"""

"""Sister Salwa???"" Ba™inciki ya mamaye zuciyar Salwa a lokacin da take nanata kalmar ""haka ya rubuta?"""

"""Uhm, da capital letters."""

Tsanar Hamdi ta sake ruruwa a zuciyarta yayinda ta bata amsa.

"""To ko ma dai mene ne kada ki saki jiki don ba zan zauna da kishiya ba."""

"""Lahhhhhhh, ko ke ce wadda ta suma ranar aurenmu?"""

"Salwa ta haWiyi yawu da ™yar saboda jin da alama suna da yawa masoyan nasa ""suma kuma? Shi ya ce"

"miki akwai wadda ta suma a kansa?"""

"""Ba ke bace kenan."" Hamdi ta faWi da rashin damuwa ""Allah Sarki. Kada ki damu fa. Ni bani da matsala ko"

ya ce zai ™ara aure don na san a danginku dole a bashi wata. Tunda na samu na shiga sai dai in ce Allah

"Ya bawa mai rabo sa'a. Mu kwana lafiya."""

Katse kiran tayi ta ajiye wayar a kusa da tata tana murmushi. Za ta so ganin idanun Salwan nan. Irin

yadda taji tana sauke numfashi da tana bata amsa ya kusa sanya ta dariya. Ta riga ta san mahaifinsa baya sonta. Abba kuma ya faWa mata mahaifiyarsa tana maraba shi yasa ma ta nemi ganinta. Duk da haka ba sakin jiki zata yi ba. Dole dama ta sa rai da ganin wula™anci kala kala kafin ta bar musu danginsu. Ko banza dai bata bari an ™untata mata ba ta ce a ranta tana faWaWa murmushinta. Zee ta kalla tana ta sharar bacci. Ina ma idonta biyu. Yau da sun mannawa wannan cousin Win hauka. Don Zee dake

"sakandire ma ta fita sanin irin waWannan abubuwan. Zamani na turawa, na baya suna zuwa da wayo da"

dabarun da waWanda su ka gabacesu basu taSa sani ba. Bata san lokacin da tayi bacci ba saboda yadda

abin duniya ya dameta daga baya. Shin ´an mata gare shi ko kuwa a dangi ake son aura masa daidai da

shi? Zuwa gidansu jibin nan kuwa shawara me kyau ce?

Da kuka Salwa ta kwana. Ba kuma na auren Taj ba wannan karon. Yadda yarinyar da ta raina ta Sata

mata rai ba tare da ta rama ba ne yake damunta. Wai bata da matsala ko zai sake aure. Kenan ma alfarma za ta yi mata ta bari a aurota.

"˜wafa tayi ""sai zaman gidan Taj ya gagareki indai ni ce."""

***

Da Abba zai fita kamar yadda ta faWawa Taj ta bashi wayar. Ya dubeta da kyau ganin fuskarta shar babu

damuwa a tare ds ita.

"""Hamdi kada ki manta da maganarmu. Bana son abu ya yi nisa Alhaji yasa a Wora miki zawarci mai ciwo."

"Gara ma ace ba kya son shi zai fi miki sau™i."""

"""In sha Allahu Abba"" ta faWi tana mai sunkuyar da kai don ta san jiya dai bata wani taSuka abin kirki ba."

"""Garin yaya ya manta wayar?"""

"""Ina jin daga aljihunsa ta fito. Sai bayan tafiyarsa na gani."""

"""To shike nan. Ki kula dai. Sai na dawo."" Tsayar da ita ya yi kafin ta koma ciki ""wannan hijabin Hamdi"

"gaskiya ko dai ki ha™ura dashi ko kuma kada ki yarda wani ba™o ya ganki da shi."""

"Da sauri ta kalli jikinta ""Abba wani abin ya yi?"""

"""Ki duba madubi."""

A dawo lafiya tayi masa a soron da su ke tsaye su biyu sannan ta koma ciki. Hannu ta Wora a ka da ta

™arewa kanta kallo. A haka fa ta fita wurin Taj jiya. Da ta tuna an Wauke wuta ne ma ta sami nutsuwar kama aikinta na yau. Zee ce da girki idan ta dawo daga makaranta. Ita kuma wanke wanke da shara. Halifa kuma kullum shi ne da wankin banWakuna da sharar tsakar gida zuwa soro da harabar gidan. Duk wanda ya san gidan Abba ya shaide su da tsafta. A kansu Anti Labiba ta ™ara gane cewa babu wata

™wa™™warar ala™a tsakanin talauci da ™azanta. Kowanne zaman kansa yake yi.

*

Yana cire lock Win wayar abin da ys fara gani shi ne (save - discard) na recording call. Ya san da wuya

Hamdi ta iya yin kira da wayarsa tunda yatsansa ne mabuWin wayar. Amma wa ya kira shi ta Wauka har su ka kwashi waWannan mintuna suna magana? Saving ya yi sannan ya shiga call log. Nan ya tarar da missed calls Win Salwa kafin wanda aka Wauka.

Da saurinsa ya nemo recording Win ya shige office Winsa ya kunna. Shi kaWai ya dinga dariya. Hamdi bata

da dama. Ta kuma burge shi. Bata cikin irin ´an matan nan da su ke zama a taka su son rai su shiga Waki su yi kuka. NishaWi fal zuciyarsa. Salwa ce ma yaga dacewar ya taka mata burki kafin ta kai su ga Sacin ran da wani zai ji su. Kiranta ya yi kamar tana jira ta Wauka. ˜in magana tayi gudun maimaicin abin da ya

faru jiya. Sai da ya yi sallama ta saki rai ta amsa ta gaishe shi.

"""Kin kirani jiya ashe. Hope ba matsala bace?"""

"""Eh wallahi."" Ta gyara zama tana murmushi ""babu wata matsala. Kira nayi kawai mu gaisa. FaWa maka"

"tayi na kira?"" Ta ™arashe maganar a hankali."

"""No, missed calls Winki na gani. Sai kuma naga alamun kun yi magana da Babe Wina har na kusan five"

"minutes. Lafiya dai ko?"""

Wai Babe? Siririn tsaki tayi kuma yaji. Ba don yana son a yau ya da™ile komai nata ba da ya ajiye wayar.

"""Na ce lafiya ko?"""

"""Naga kwana biyu baka nema na ne."""

"""In ce miki me Salwa? Muna gida Waya nayi aure ki kasa yi min fatan alkhairi."""

Tsayar da zuciyarta tayi wurin daina kwana-kwana a kansa.

"""Ohhh, wai har kana saka wannan a jerin aure Ya Taj? Ba ance babanta Wan ..."""

"""Yes, Wan daudu ne a da. And one of the most wonderful people alive today. Mamanta kuma is"

"physically challeged. Polio ya yi affecting posture Winta sosai."""

"""Ta faWa min jiya"" ta ce don bata ga amfanin maimaitawar ba. Mutane irin waWannan mene ne abin"

tin™aho dasu? Idan iyayenta ne za ta yi bakin ™o™arinta wurin guje musu don ma kada ace ta san su.

"""Ina sake faWa miki duk da na fahimci kin sani ne don ki gane cewa duka waWannan abubuwan da wasu"

"ke gudu ni su ne su ka sa Hamdi ta zama the most special girl alive. I love her Salwa. Bana kuma son duk wani makusancina ya dinga ganin kamar wannan abu ya isa dalilin da zai rageta a matsayin mace. She is everything I want."""

"""Kirana kayi ka ci min mutumci saboda ina son ka? To my face ka ke faWa min kana son wata?"" Salwa tayi"

magana da rawar murya.

"""To your ears dai. Amma in kina so zan maimaita miki in mun haWu. Ba ke kaWai ba kuma, duk family Win"

"Maitakalmi, babu wanda zan ragawa akan mutumcin matata."""

Iya wuya ran Salwa ya gama Saci. Za ta iya rantsuwa basu taSa wata doguwar hira da Taj a waya ba idan

ta kira shi kamar wannan. Saboda ´ar gwal ta kai masa gulmar wayarsu ta jiya.

"""Abin da Yaya Ahmad ya ce Alhaji da bakinsa ya gaya masa wata uku ya bawa babanta ya kashe auren"

"don ka koma gida. Na san akan mace ba za ka zaSi dawwama a haka ba"" Ta faWi kai tsaye don da alama"

"kukan ba zai kaita ko ina ba ""Ya Taj zamu yi aure kuma za ka bani ha™uri akan wula™anta soyayyata."""

Ita ta fara kashe wayar ta barshi da wani irin sanyin jiki. Bai taSa zaton yayan nasu zai Wauki sirrinsa ya

faWawa ™anwarsa ba. Kowa matsayinsa daban. Maganar da ko Kamal bai samu ya faWawa ba saboda rashin lafiyarsa. Su Innarsa da Amma da sisters Winsa duk basu sani ba. Shi ne zai sanar da Salwa? He felt disappointed and betrayed. Tun farko abin da ya yi ta gudu game da ita kenan. Tunda baya so dole yayan nasu ya sami Sangare guda da zai

25 / 42