Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

Fara Yar Shehu Complete Hausa Novel by Shatuuu

Author :  SHATUUU Category :  African Stories & Novels

Chapter   22 / 23

63K to 66K   out of 67.2K words

ya rigada ya ganni, aje
kayan hannunshi yayi ya karaso inda nake tsaye nasa tafin hannuna na rufe fuskata ina wata sheshekar
kukan. Baice min komai ba kawai ya jawo hannuna ya kaini bakin gado na zauna, shi kuma ya dakko min
ruwa me sanyi da ya tsiyayo daga dispenser ya kawo min , babu musu na karba saboda many are
contemplating on where the soul is, Believe me cold and chilled water knows its location. Inasha naji a
hankali wannan kululun na wuyana yana melting down, na saki ajiyar zuciya tareda aje cup din na karba
tissue daya miko min na goge fuskata. Shi bai cemin ba se ya wuce toilet sannan ya fito yace



“Je kiyi wanka”



Banyi musu ba nayi stripping kayan jikina se towel na daura na shiga a ciki inata bawa kaina hakuri
saboda i can read damuwar da yake ciki kuma na tabbatar gani na a hakan ne. To ya zanyi? Nima I can’t
help it I’m missing home kuma normal ne ga kowacce amarya irrespective of age. Yana zaune na
sameshi hannunshi yana danna waya, murmushi na sakar mishi wanda yasa dole ya mayar min da
martani tareda tasowa ya amsa towel din dake hannuna yana gogen jikina, kunyar nan ba duka ta tafi
ba wata dai ta wuce amma still akwai ta. Da kyar na yarda ya shafa min soft lotion shima da gangan yake
tsokanata, kafin na gama shiryawa gaba daya mood dina ya canja se dariya nakeyi. Wani pallazo pant na
saka maroon da free shirt me dogon sleeve peach na saka sannan nayi rolling, seda yayi surveying da
kyau sannan mukai hoto saboda babu inda shigata ta fitar da surar jikina.



Hannunshi cikin nawa muka fita zuwa ground floor kafin mukai exiting gaba daya daga hotel din, wannan
driver na gani a tsaye yana jiranmu. Da murmushi ya gaisheni na amsa sannan muka shiga muka dauki
hanya. Na kalli Jewel da suke ta hira da mutumin nace



“Colosseum din zamu je?”



Kanshi ya girgiza yace



“Surprise”



Bakina na tura nace



“Bana son surprises fa”
Girarshi ya dage min yana yar dariya da tasa na shagala hanci baki da ido ina kallonshi, a hankali na kai
hannuna kan side burns dinsa da suke kawatar da fuskarshi, Allah ya sani i always admire maza masu
side burns se gashi na samu se nyi yadda nake so. Yadda nake ta wasa da hannuna a gurin yasa ya kasa
concentrating kan maganar da suke kawai se yayi shiru tare dashi lumshe idanunshi, nayi murmushi na
kwanto a jikinshi babu bata lokaci yasahannunsa yayi enveloping dina into a hug.



Trevi fountain mukaje naga water fall, mukai hotuna inata jin dadi kamar zan tashi sama, shikam se
murmushi yake yana jin ddin ya sani farin ciki, hannuna cikin nashi munata strolling a gurin inda yamin
kyau na tsayar dashi muyi hoto a haka har show din ya kare muka tafi. Muna kwance ni dashi mun gama
shirin bacci, ya kawo hannunshi ya kama nawa yace



“Tell me me yasa kike kuka dazun? Ni ne? Nayi miki laifi Cara mia?”



Kaina na girgiza nace



“Ummaah ce mukai waya da ita, i was missing her”



Sosae yayi dariya tareda kissing bakina da nayi pouting lips din yace



“Auta, shagwabar ta tashi kenan?”



Hannuna na kwace ina kara zumbura baki, a haka muka shiririce ya cikani da soyayya and i gave him
something he’ll never forget. Washegari gaba daya ranar yawo mukai, se ranar mukaje colosseum din,
gurin yayi bama yadda nake expecting ganinshi ba. Ancient building ne sosae , mutumin yana ta bamu
labarin yadda akai colosseum din haka. A daren muka koma pisa, kwanan mu daya mukaje naga leaning
tower, mamaki sosae nake ta kasa a daidai take amma daga can ta karkace wai saboda tsayin ta da
ground softness, daga baya tsoro na dinga ji kada ta fadao amma ga mutane nan nata harkokinsu babu
wani wanda ke da damuwa.



America ita ce inda mukaje bayan mun bar italy, tunda mukaje bama ya zama saboda wannan seminar
din se yamma yake dawowa, so kawai se nake fita zuwa ground floor wajen wani pool ina kallon mutane
ko kuma daga balcony inyi tsaye inata kallon gari. Seda yayi sati kafin ya kammalla aikin. Nayi wanka
nasa wata off shoulder top thigh length. Gahina dana taje nayi parking dinsa in a bun na kwanta saboda
bacci da nake ji. Cikin baccin naji massage with those soft palms of his. Idanuna da suka canja color na
bude ina mitsitsika idanu nace



“Ka tashe ni”



Shima yadda nake turo bakin haka ya turo nashi yace



“Inata sauri nazo shi ne kike bacci”



Dariya nayi nace



“Tohm na tashi anything for me?”



Kanshi ya gyada yace



“Sosae ma, lemme bath and come”



Mikewa nayi na bi bayan shi nace



“I’ll help”



Murmushi yayi min muka wuce tare, it was enticing. A sweet moment actually! Munje famous golden
gate of San Francisco, brigde din da ya hada Pacific Ocean da francisco peninsula. Ta mota mukaje naga
brigde din da gate din. It was a wow mashaa Allah, kana tafiya ruwa a kasanka. Washegari muka koma
mukai riding boat na kankameshi kamar zan fadar dashi, nan kuma kana kallon motoci nata wucewa
akan bridge din. Kwana biyu muka kara se malaysia anan naga Twin tower gaba daya mun gaji
musamman ni so kawai nake na ganni a nigeria. Seda muka huta sosae sannan muka taho nigeria cikeda
farin ciki marar misaltuwa.



A Abuja muka kwana sannan da safe muka taho kano, a farawa layout anan gidan yake, yaya halifa shi ya
dakko mu daga airport, tunda muka fito daga gurin screening na hangoshi dasu Addas da Maman
Raudha tazo harda Hajara sister shi dake sokoto tana aure, dama ba taxo biki ba saboda basu kasar. Har
seda na gaji da rungumar da ake min kowa se zuzuta yadda nayi kyau nayi fresh dani kana kallona kaga
ta gaban goshin Kwaccido! 😆.



Motar Yaya halifa muka shiga akai sabon convoy na rakiyar amarya. Gidan bayan Ibrahim kunya yake,
amma se an shiga ciki. Flat duplex ne me kyau. Dukkansu a waje sukai parking me gadin ya bude yana ta
gaishe mu, ban manta adduar da Ummaah tace ba, nayi idan zan shiga. Ko ina ka kalla flowers ne wasu a
cikin pot wasu a cikin pits. Ga motata anyi parking ga tashi guda biyu sun saka tawa a tsakiya. Anty
hajara ta bude kofar parlon muka shiga . Awnnnnn Allah ya sakawa Abba da alkhairi, tabbas komai yayi.
Parlon yayi kyau anan muka zazzauna anata wasa da dariya sunfi awa kafin kamar hadin baki suka tafi.
Kowa na mana fatan alkhairi. Muna dawowa na cire mayafin jikina na nufi dining area inda Adda tace
akwai abinci. Biyoni yayi yace



“Se ace bana baki abinci ai”



Murmushi nayi nace



“I missed Nigerian dishes”



“I see”



Ya fada yana zama gefena, masa na zuba masa da miyar taushe ni kuma na zuba dambu amma ya barni
naci se hadewa akai. Gurin na gyara na wuce kitchen yana bayana kamar wani bita zai zai, nanma
kitchen din subhannallah! Dakuna hudu ne, uku akai furnishing kowanne da kayan gado dayan kuma aka
barshi aka saka kanan sofas da round center carpet, shelves da study table da lamps akai, se books dina
da nashi a ciki. Ajiyar zuciya na sauke ina kara yiwa Allah godiya.
Washegari na samu na kira duk wanda yazo bikina, nasha tsokana kyaftun harda cewa zata kawo PT strip
bata san lokacin period ma nake, shima da na fada masa yayi ta mita



“Yanzun Cara mia you’re telling me I’m not a good shooter”



Bakina na rufe ina dariya ya girgiza kai yace zaki sani. Kwana uku da dawowar mu ya kaini gida na yini.
Dake mostly idan ina period se nayi ta kwadayi so kowa yayi tunanin ciki ne dani aikiwa nasha gata gurin
Ummaah da inna wadda tsufa ya kara kamata. Da daddare yazo daukata Abba ya kara mana nasiha akan
zaman aure sannan ummaah ma haka. Har mun shiga mota Asiya ta kawo min guntuwar fish sauce din
da tunda nazo Ummaah ta min nake ci tace, wai Ummaah tace idan mun dawo zaayi min. Kallona yayi
yace



“Me kikace musu?”



“Nothing sunyi tunanin inada ciki ne”



Na fada ina dariya, kanshi ya girgiza yace



“I’ll give you don’t worry, enjoy while it still last”



Sun comes up on this new morning,

Shifting shadows sunbird sings,

If this words couldn’t keep you happy,

I’ll do anything.

When you feel alone I’ll be your shoulders,

With the tender touch, you know so well,

Somebody once said it’s the soul that matters,

Baby who can really tell? when two hearts belong so well,
May be the walls will tumble,

Sun may refuse to shine,

When i say I love you, baby you gotta know.......




Muna idar da sallar asuba na hada mana pancake da tea muka sha muka dauki hanyar hadejia, kusan shi
ne lokaci na na farko dana fara zuwa hadejia. Tun ina taya shi hira har bacci ya daukeni dan daga
Gujungu bana tunanin na kara gaba, seda ya wuce yan leman sannan ya tasheni wai naga hanya, ni
haushi naji ma shima bai kulani ba. A haka ya dinga nuna min wasu garuruwan har muka shigo hadejia
ginsau birnin doki masu ruwan atafi kogin..... A GRA gidansu yake babban gida ne haka, an gyara shi,
parking yayi muka fito muka shiga ciki, ko me zan tarar shi ne abinda nake ayyanawa.



Masu musu hidima sunata gaishe mu da murmushi a fuskata ina amsawa har yayi leading dinmu wani
katon parlor da babu kujera ko daya se wani katon rug a malale a kasan, se kanana a me circle, me
square an shimfida a guraren parlon. Wasu dattawa su biyu kana kallonsu kaga iyayen mijina a zaune se
Raudha da wasu yara guda uku an zuzzuba musu tea a cups. Raudha na jin sallamar mu ta sheko da
gudunta tana fadin



“Uncle Anty oyoyo!”



Hannunta na riko muka shigo kaina a kasa inata murmushi, matar ta mike da ta dan girma Ummaah
kadan, shikam datijjon sanye da glasses yafi Abba. Da murnarta tana fadin



“Yau ga ‘yata tazo”



Rungumeni tayi inata kokarin tsugunnawa tana dariya tace



“Sannu da zuwa ASMA’U FARA‘YAR SHEHU”
Zama mukai nace



“Ina kwana Baba”



Yayi dariyar yace



“Alhaji ake cemin, idan kikace Baba se naji kamar ba yar dana haifa ba”



Kaina na gyada ko a iya haka aka tsaya naji dadi. Kafin wani lokaci an kawo mana abinci irin na asalin
gargajiya, yan matan da suke riko suka zo ganina duk na kasa sakewa naci abincin seda Hajiya ta lura
tace masa



“Yaya Asmau ba ta ci fa”



Kallona yayi yace



“To duk sun makalkale ta ta ina zata ci abinci, come on ku saketa hakanan”



Hararshi nayi su kuma kowa ya baje amma dukda haka se daki aka kaini naci Hajiya na fadin a ina aka
taba ganin barebari da kunya. Nace tazo Kwalam ta gani😃.



Satina daya a nan shi kwana biyu yayi ya koma aiki se friday yazo muka tafi inata kewar su Hajiya da
muka saba dasu sosae. Mun biya ta kwalam sannan muka wuce sokoto nayi kwana daya a gidan Anty
hajara muka dawo kano. Kwanakin hutuna sun kare muka koma aiki.



Ranar monday da sassafe muka karaso, dama tuni kyauftun ta kwadhe min kayana daga dakina an maida
shi gidanshi na cikin quaters din. Shi yayi furnishing gidan yayi kyua. Shiryawa mukai sannan muka fito
gaba daya kunya nakeji wai ni ce me aure, se nayi dariya ya kalleni ya girgiza kai baice komai ba. Saboda
yace wai har yanzun ni yarinya ce nidai jinshi kawai nake.



Ina parking kowa ya nufi office dinshi, ina shiga na cire hijab din jikina na saka lab coat nayi rolling
mayafin abayar dake jikina. Glasses dina nasa na dauki ruwa nasha sannan na fito daga office din zuwa
ward round. Ranar har gajiya nayi da amsa gaisuwar mutane kowa fatan alkhairi kawai yake min a haka
ranar ta tashi na wuce gida danshi ya shiga cabinet meeting.




Ayshatuuuu

[6/30, 5:13 PM] Shatuu Kwalam: 🧕🏻 *FARA 'YAR SHEHU* 🧕🏻



_FINALE😪_




✍🏻 *SHATUUU❤*

_Jakadiyar kainuwa_




💖Shatuuu095@ wattpad
*‫*بسم الله الرحمن الرحيم‬




*____________________________________*




*KAINUWA
✍🏼 WRITERS ASSOCIATION*🤝🏻

```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*____________________________________*




Aure ba abu ne me sauki ba, duk yadda na kwaso gajiya daga clinic ina shigowa gidan ko zama banyi ba
na shiga daki na rage kayan jikina. Agogo na kalla naga uku harda kwata, wanka kadai zan iya yi na samu
sallah a daidai. So kawai se na fada toilet nayi wanka yadda ya kamata. Ina fitowa nayi turare bayan na
shafe jikina da humra. Atamfa na dakko wata English wax dinkin kimolly tamkar a jikina aka dinka ta
saboda yadda ta yi min gyangyan. Sallah nayi hade da azhkhar lokacin hudu har tayi, Kitchen na wuce
bayan na daura dankwalin wadda ba iyawa nayi ba seda Ikhrama da Suad sukazo gidanmu a kano suka
kokoya min hade da turan tutorial videos shi ne nake dan catching kadan kadan. Na jima a tsaye ina
tunanin abinda zan dafa amma na rasa, yanzun da ni daya ce da sede kawai na dafa noodles. Karshe
kawai nayi irish porridge se na soya plantain. Ina cikin gyara kitchen din naji sallamar shi a parlor,
hannuna na wanke a sink sannan na tsane da hand towel na fito yana zaune kan sofa looking all
exhausted. Komawa nayi na dakko bottled water hade da tumbler na kawo masa tareda zama gefen shi
ina massaging kafadarshi. Ajiyar zuciya ya sauke bayan ya aje tumbler din yace min



“Allah will bless you Ma’u ta, Kinyi kyau ta gurina”



Far nayi da idanuna tareda mikewa nayi juyi sannan nayi masa wink, hannunsa yasa ya kamo ni na fado
jikinsa yace



“Baby!”



Peck nayi masa a kumatu nace



“Kayi wanka muci abinci ko?”



Kanshi ya gyada yayi daki ni kuma na koma kitchen dan karasa aiki na. Daki naje na dakko masa kaya,
wani three quarter pant ne da kuma armless top red. A gefen gado na aje masa sannan na kara komawa
dan aje abinci.



Seda nayi wata biyar da aure kamar bazan samu ciki ba, period dina smoothly yake zuwa yadda ya
nunamin bai damu ba se na kwantar da hankalina tunda nasan auren ma ba karfi na bane ya bani Allah
yayi lokaci ne yayi to hakan ma dai cikin da haihuwar shi ma lokaci ne. Ranar monday ce watana na
bakwai kenan da yin aure. Da sassafe kamar yadda muka saba muka taho daga kano, gaba daya bana
wani jin dadi kawai sede karfin hali saboda bana son ya fahimta. Muna daukar hanya bacci ya daukeni
bani na farka ba seda muka zo Fanisau sannan na tashi. Zama na gyara tareda kallonshi nace



“Well done Sir!”



Dan kallona yayi yace
“Sleepy head.”



Sunan kenan na kullum indai nayi bacci. Kamar yadda muka saba a office dinshi mukai breakfast na saka
lab coat dita na fita dan ranar surgery zamui ni dashi. Da sauri na hada kan yan team dina muka tafi ward
round. Muna zuwa komai set kawai farawa mukai, kafin mu gama nayi matukar gajiya kuma it’s unlike
me, dan se na jima ina aiki ban gaji ba, I’m the workaholic Shahada! Ina gamawa kaina kamar zai tsage
saboda ciwo kwana biyunnan abinda ke damuna kenan ciwon kai. Nayi tunanin stress ne amma it seems
kamar akwai wani abu.



Fanta nasa aka karbo min na zauna a station ina sha, anan na lura da kafata ta fara kumbura, kallon
Metron nayi nace mata a gwada min BP na. Da kanta ta gwada min, na kalleta da mamaki kamar yadda
take kallona with amazement tace



“Kin gani?”



Da damuwa a fuskata nace



“I can’t believe it, ya BPna haka?”



Kara gwadawa tayi amma reading is still very high, no wonder nake ciwon kai wani lokacin har ina ganin
dishi dishi nayi tunanin ciki ne da nake tunanin ya shige ni yasa hakan. Wayata na ciro daga aljihu na jin
tana ringing na dauka , Jewel ne



“Cara Mia ke muke jira”



A sanyaye nace masa ganinan haka na mike babu wani karsashi a tare dani na tafi OT, dukkansu sun
shirya so ina shiga nayi changing muka fara aiki. Sosae na daure dan kada ya lura and God so kind bai
fahimta ba har muka gama. A ciki na barshi naje na zauna nayi documenting komai sannan na fito daidai
lokacin shima ya fito yana gyara hannunsa. Kallona yayi yace
“Ya dai?”



Kaina na langwabar nace



“Tired”



Kanshi ya girgiza yace



“You look worried muje”



Bayan shi nabi muka tafi office dinshi, seda na zauna sannan ya zauna gefena yace



“Ya akai”



“BPna ne yayi shooting”



Idanunshi ya ware yace



“Haba? How comes? Nawa yake reading”



“180/110 fa”



Mikewa yayi yana girgiza kai ya sake gwada min, glasses dinshi ya cire ya zauna gefe na tareda cuddling
dina jikinshi yace
“Baby, me yake damunki?”



Kaina na girgiza inajin wani rauni a raina nace



“Allah babu komai. I dunno!”



Se hawaye ya fara saukar min, rungumeni yayi yana bubbuga min baya har Seda nayi shiru dan kaina
sannan yace



“To meye abin kukan kuma? Kiyi shiru kinji.”



Hawayena ya share min sannan ya dinga kwantar min da hankali a haka na hakura. Bai daura ni akan
drugs ba kawai se yace bari a fara gano sudden rise din. Da muka koma gida ko girki banyi ba se kyaftun
ce ta kawo mana dan da kanshi ya fadawa Lamin.



“To kiyi pt mana ki gani ko ciki ne”



Kyaftun ta fada min ina cin abinci, kaina na girgiza nace



“So nake se lokacin period din yayi idan banyi ba se nayi”



Shikenan muka cigaba da hira har dare seda ya dawo sannan ta tafi ita kuma yinin ymin dadi sosae dan
na jima banyi irinshi ba. A hankali kuma se yau ya hau gobe ya sauka munata monitoring se daddare
yace ya kamata muje ayi pt a gani yana tunanin matsalar daga ni ne. A gida mukayi abinmu and it was
positive sede dukkan mu babu wanda yayi murna tunda kuwa yazo da matsala. Bayan munyi sallar ishai
muka shiga cikin asibiti don yayimin scanning aikuwa ana yi, ya cemin



“Cara mia molar ne”
Kallon screen din nayi dama jikina ya bani shinkadai ne zai saka BP ya tashi at early pregnancy bayan
munsan normally first trimester ana samun low BP. Tissue yasa ya goge min cikina yace



“Sannu kinji”



Kaina na gyada kawai na kasa cewa komai, molar gestation? Ni kuma da abinda zan fara kenan. A haka
yana ta kwantar min da hankali mukaje gida. Yana ajeni ya fita se gashi ya dawo da ice cream. Kallon shi
nayi nace



“Is that a bribe?”



Kanshi ya girgiza yace



“Not at all, inason naga kina murmushi ne”



Dariya nayi nace



“Gobe se naga Dr halima se ayi booking dina”



Kanshi ya gyada yace



“Nayi mamaki da kika samu molar bayan yafi zuwa mutane below 20years da kuma above 35years”



“A book kenan, Allah a gurinshi it doesn’t matter”



Kanshi ya gyada min yace
“Yeah!”



Molar gestation kamar ciki yake amma tumor ne but non cancerous sede idan baayi da gaske ba zai iya
zama cancer din. Mostly yana faruwa saboda anyi fertilizing empty ovum ko kuma sperm cells biyu sunyi
fertilizing ovum daya, yaron memakon 46 normal chromosomes zai samu 96 saboda an samu duplicate
copy. Scanning ke nuna cewar wannan molar

22 / 23