Author : SHATUUU Category : African Stories & Novels
take Na tsugunna a gefenta nace
“Barka da zuwa, ina yini?”
Da sauri ta dagani Na zauna gefenta tana ta murmushi kamar bakinta zai yage tace
“Mashaaa Allah, Alhamdulillah! Barka dai Asmau ya jikin naki?”
A kunyace nace
“Alhamdulillah!”
Dan yadda idanunta ke sparkling daga gani na kamar irin abinda kake jira dinnan shekara da shelaru ne
yazo.”
“Yayi kyau, Raudha bakiga Anty ba, zo ki gaisheta”
Yarinyar tazo tayi hugging dina ta gaisheni , ina murmushi na zaunar da ita kaina naace
“Raudha”
Kallon Maman ta tayi tace
“Amiey, wannan ce Matar uncle Abbas din?”
Da sauri na kalli yarinyar dake shafa fuskata sannan na kalli uwar dake kallona with love a idanunta tace
“Inshaaa Allah”
Kunya ta kamani sosae, zuciyata wani irin bugawa take na kasa tantance a wanne yanayi nake ciki farin
ciki ne ko mamaki. Kafin ta kara magana Ummaah da mama suka zo dauke da abinci akan tray, sannan ta
zauna suka gaisa inajin tana fada mata su asalinsu iyayensu yan sokoto ne amma dukkansu a hadejia aka
haifesu ta jigawa hakan yasa suke indigene tunda sun samu by birth. Nidai hankalina yana kan Raudha
da nake feeding tana ta bani labarin Uncle Abbas. Can sega Abba ya shigo, har kasa Maman Raudha ta
tsugunna ta gaisheshi ya kirani parlonshi. Tunda nasa kaina nasan Dr Kwaccido na ciki saboda kamshin
turaraenshi daya baibaye ko ina Na parlon. Abba fita yayi so daga ni se shi se Raudha data biyoni tana ta
tsalle tsallenta.
Cikeda damuwa yace
“Me yake damunki ne kin kalle ki kuwa? Nasa ki taho gida ki huta amma you are still falling sick. Y kike so
nayi ne?”
Da sauri na dago kaina ina kallonshi, ya dage girarshi yace
“I care of course! My heart flutters whenever I see you or i remember you. Can you do me the favor of
marrying a bachelor like me?”
Rate the page on a scale of ten
Ayshatuuuu ❣️
[6/14, 10:25 AM] Shatuu Kwalam: 🧕🏻 *FARA 'YAR SHEHU* 🧕🏻
_THIRTY SEVEN_
✍🏻 *SHATUUU❤*
_Jakadiyar kainuwa_
💖Shatuuu095@ wattpad
**بسم الله الرحمن الرحيم
*____________________________________*
*KAINUWA
✍🏼 WRITERS ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
Tantama na shiga yi akan abinda naji ya fito daga bakinshi, favor yace nayi mishi na aureshi ko kuma
auditory hallucination ne ya sameni lokaci guda. Idanuna na dago na sauke cikin nashi wanda ya tsareni
dasu, zaku rantse da Allah kuce amsar tambayar tashi cikin idanuwan shi take.
“Can you do me a favor of marrying a bachelor like me?”
Ya kara maimaitawa, haka kowa yake ji idan akai masa proposing. Yanayi ne sabo da ban taba jin
makamancin irinshi ba, to ta ina zanji tunda babu mahalukin daya taba cewa zai aureni? Kowa sede yazo
ya gama wasa da zuciyata sannan ya wullar da ita inda yaga dama.
“Asmau, ba se kin amsa ni yanzun ba, sede kin ganni bana da hakurin jira, waiting really sucks kingane?”
A hankali na gyada kaina kamar wata sokuwa shi kuma ya cigaba da fadin
“Ni ba yaro bane, kema you don’t look like a teenager, gaba dayanmu adult ne mu. To ya kamata dukkan
approach dinmu ya zama very matured. Dan Allah Asmau don’t make me wait!”
Kasa nayi da kaina inajin wani sashe na zuciyata na fadin kice kin yadda, kice kin amince amma bazan iya
ba shima ba lokaci daya yaji yana sona zai aureni ba, it took him time kafin ya fahimci me yake bukata.
Shirun da mukai yafi na mintina biyar kafin yayi breaking silence din da fadin
“Ashe dubiya nazo fa, ya jikin naki?”
Dan murmushi nayi a raina ina fadin jinya kam ai ta tafi sede wata amma ka rigada ka wanke duk wani
dafi da tsatsa dake kanta. A zahiri nace
“Jiki yayi sauki Alhmdllh. Nagode.......”
Mikewa yayi yana hararata yace
“Ki cigaba da godiyar nan dana hana”
Mikewa nima nayi ina murmushi nace
“Idan akai maka abin arxiki, is not bad when you show your gratitude right?”
Bansan ya expression din fuskata yake ba da nayi maganar, abu daya na sani nadan daga girata. To
yadda ya tsaya yana kallona da bakinshi da hancinshi ya shagala sosae har seda na rufe fuskata da gefen
veil dina kafin ya girgiza kanshi yana wani irin murmushi wanda idan zai kwana yanayi bana tunanin zan
gaji da kallonshi, he looked so charming and loving.
“Hakane kam, why not ki adana mana hakan se right time yayi”
Dan murmushi nayi bance komai ba Shima se yace zai tafi yana son sallama da Abba, kallon snacks din
da aka kawo mishi dadu lemu nayi amma bai taba komai ba hakan yasa nace
“Ummaah zatayi magana baka ci komai ba”
Kallon gurin yayi sannan ya kalleni yace
“Bake bace kinzo kinata kallona ta yaya zanci abu na kware”
His funny side na ayyana a raina ina dariya, karshe se packaging akai musu, su su Raudha sunci nasu.
Seda yaje ya gaida Inna tana ce masa
“Kai yanzun Abbas ka rasa wa kake so se wannan kodaddadiyar, ina laifin ni?”
Yayi dariya yace
“Ai karki damu kece uwargida kuma mowa, ita zata shigo a yar aiki ne.”
Gaba daya mukai dariya inata kallon shi ban taba tunanin he has this side ba, farkon ganina dashi kawai
naga serious mutum da bai san bata lokaci ko wasa ba, shidai foremost thing shi ne kayi aikinka kada ya
kama ka da laifi. Na yadda da mutane sukace never judge a book by its own cover!
“Ko kada Na tafi ne, naga se kallona ake?”
Hararshi nayi ina mita cikin raina akan dalilin da yasa nake ta kallonshi. Nan yaje gurin Ummaah nan
babu wasa se girmamawa da darajawa kafin su Raudha suka tashi bayan Abba da Ummaah sunyi mata
kyauta nima na duba dakina na samo chocolate da sweet na bata, suka aje min kayan dubiya inata mitar
hakan na rakasu har bakin mota. Ina saitin Maman Raudha tace min
“Se munji magana me dadi”
Dan murmushi nayi cikeda kunya ina shafa fusakar Raudha, kallona yayi daga dayan gefen yace
“Kiyi bacci da wuri very early zamu wuce”
Kaina na gyada masa suka tafi ni kuma na koma gida, tamkar bani nake kukan nan da nayi dazun ba, i
was so so happy har dana shiga daki kawai kan gado na fada tareda rungumo pillow a kirjina ina jin
kamar zan maida shi cikin jikina, farin cikin da nake ciki kasa misaltuwa yayi, mikewa nayi na dauro
alwala nazo nayi raka’o’i biyu na godiya ga Allah inajin a jikina komai yazo karshe. Jin Ummaah na kirani
yasa na cire hijabin tareda wullar dashi na daidaita kaina na fito sede fuskata betrayed me dan wani
kyakyawan murmushi ne yaki barinta, dukkan dimples dina a lotse suke.
Kallona Ummaah tayi sannan tace
“Yar fara wannan murmushi haka?”
Rufe fuskata nayi nace
“Kai Ummaah”
Jikinta na kwanto ta shafa bayana tace
“Allah ya zaba mafi alkhairi, kiyi istikhara ki nutsu sosae. Duk wanda yasa Allah a lamarinshi bazai taba
dana sani zabin shi ba. Ok?”
Kaina na gyada na tafi gurin Abba shikam tambayoyi yayi tayi min akan Dr Abbas wanda na sani na fada
idan ban sani ba kuma nayi shiru. Nasiha sosae yayimin se naji kamar auren gobe ne, harda kwalla ta.
Washegari sunday muka tashi da mummunan labarin sakin da yaya Suleiman yayiwa Nadia, ni gaba daya
na manta da abinda ya faru kwatkwata. Inna ta dinga murna tace gwara taje ta koyo tarbiyya Ummaah
ta korashi akan indai ya dauketa kamar ta haifeshi to ya mayar da Nadia, saki ba koda yaushe yake gyara
ba kuma Nadia tayi rashin hankali amma se ya barta da kunyar haduwa damu ma nan gaba. Abba daya ji
kamar zai daki yaya Suleiman yace ya wuce ya dawo da ita. Wajen laasar ina zaune a parlor da system
dina ina kara harhada presentation din da zanyi akan Spinal Bifida, dake duk monday akeyi kuma
wannan turn dinmu ne.
Kamar daga sama naji sallamar Yaya Suleiman ko dagowa banyi ba amma na amsa sallamar, zama yayi
se lokacin na dago naga shida Nadia ne, tayi zuru zuru idanunta sunyi jawur, dan murmushi na kirkiro na
musu sannu da zuwa tareda kwalla kiran Asiya akan ta kira Ummaah nikuwa na cigaba da aikina.
Ummaah na zuwa na tattara kayana na koma daki dan nasan hakuri aka zo bayarwa ni kam meye nawa a
ciki. Ta rigada ta nuna min matsayina gurinta so ko komai ya koma normal alwai abinda har abada an
wuce gurin.
Ina karasa kallon love in the moonlight se naji ta turo kofar ta shigo, pausing episode din nayi har ta
zauna ta kasa magana haka nima tunda ni banida abin ce mata. Hannuna ta kama tace
“Kiyi hakuri”
Kaina na gyada nace
“Ya wuce”
Se mukai shiru nikam na cigaba da kallona har ta gaji da kanta tayi min sallama. Kamar jira ake ta fita
sega kira ya shigo, seda nayi murmushi kafin na daga kiran
“Sir barka da yamma”
“Barka dai Asmau, kin gama compiling presentation din?”
Kaina na gyada nace
“Eh na gama”
“Nice of you, turo min na gani”
Kaina na sake gyadawa nace
“Sure Sir”
Daga haka mukai hanging na tura masa ta mail sannan na tafi nayi sallah se wajen tara na dare ya turon
na duba naga corrections din da yayi.
Washegari karfe shida da rabi na gama shiryawa, tea kadai nasha yazo muka tafi. Tunda muka gaisa bai
kara cemin komai ba seda muka wuce mariri sannan yace
“Asmau ya maganar mu?”
Da sauri na kalleshi bama kallona yake ba idanunshi yana kan titi hakan yasa na janye idanuna slowly ina
tuna maganar Adda Sa’ada data cemin yanzun babu jira, babu sanya kawai i should let things flow
naturally kawai.
“Can i blow the winds up for you? Can i treat you like the most precious lady that ever existed in this
world? Can you do me the favor of marrying me?”
Ya fada yana kallona bayan yayi parking gefen titi, bazan iya daurewa ba, ba zan iya ja ba kuma words
din are so sincere yadda suke fitowa daga bakinshi. Kawai ce mishi nayi
“You most welcome!”
Kallona ya dinga yi da wani kwantaccen murmushi daya kara kayatar da fuskarshi yayi kyau, ga rana data
ratso ta window ta sauka kan fuskokin mu. Dauke idona nayi ina murmushi tateda jin wata nutsuwa ta
mamaye ni kamar wani puzzle ya kamata na jera kuma na jera din.
“Naso ace ke din halaliya tace , i would have hug you kiji yadda zuciyata take bugawa. Babu damuwa
soon, very soon zan cika mana burinmu. Inshaaa Allah bazkiyi dana sanin amincewa da aurena ba”
I was emotionless ban ma dago ba ganin bazanyi magana ba yasa ya fara driving muka koma hanya har
lokacin kaina yana kasa ina wasa da zoben dake hannuna. Cikin wannan yanayin na tsinkayi muryar shi
yana fadin
“Sunana Abbas Aliyu Kwaccido, mu asalinmu fulanin sokoto ne. Kwaccido family name dinmu ne.
Mahaifina shi ne dan sokoto, mahaifyata yar kebbi ce a arugungu. So kinga dukkan su dai kusa da kusa
suke. Mahaifina dan kasuwa ne wasu dalilai yasa ya koma hadejia gaba daya da zama. Babban yayana
Umar shi kadai aka haifa a sokoto suna zuwa hadejia babu jimawa ya rasu. Ni ne dansu na biyu a yanzun
ni ne babba a gidan daga ni se Maman Raudha wadda mukazo dubaki da ita. Se autar mu hajara ita ce
kamar zakuyi sa’anni da ita kuma tana sokoto tana aure. Bayan barin Alhaji sokoto se ya samu wasu yan
uwanshi suka biyo shi shi ne muka tada wani familyn anan. Se ya zaman mu mun tashi a matsayin yan
jigawa tunda mun samu indigene by birth. A hadejia nayi primary school dina, seda na gama sannan aka
kaini unity school a kwara anan nayi secondary dina baki daya har na kammalla. Allah ya taimakeni
sciences nayi, kuma WAEC dina tayi kyau so da aka tashi bada scholarship harda ni anan naje russia nayi
medicine and surgery, duk shekara ina dawowa hutu haka dana gama nazo nayi internship dina na koma
nayi Family medicine se suka rikeni nayi musu aiki na shekara biyu a haka ina kara fadada karatu na har
na samu na dawo. A Aminu kano na fara aiki kafin na koma murtala muhd daga nan na tafi germany nayi
wani course akan dialysis. Ina dawowa aka bani MD a hadejia bayan na koma Kazaure se kuma na dawo
nan only to meet the love of my life”
Murmushi mukai dukka a tare sede na gamsu da bayanan sa amma akwai abinda nake bukatar ji daga
bakinshi kamar yasan me nake tunani yace
“Izzatu, cousin dita ce. Mahaifinta shi ne babban yayan su Hajiya. Itada Maman Raudha sa’anni suke
dukda Maman Raudha ta gurmeta da akalla shekara daya amma duka same boat suke. A lokacin suna
Abuja da sauran yan uwanta daga baya mahaifinta aka bashi Ambassador a Russia so kusan duk karatun
da nayi a embassy dinsu na zauna. Dukkansu maza ne a gidan ita daya ce mace kuma basu jituwa da ita
saboda been the only female child se ta zama over pampered child. Kusan ko da yaushe muna tare da ita
ni nake kaita makaranta kuma na dakko ta. Bazan iya cewa ga lokacin dana fara sonta ba na dai san
wannan shakuwar ita ta rikeda mana ta zama zazzafar soyayya. Ban taba son wani abu kamar yadda na
so Izzy ba, she was everything I ever wanted Asmau amma Allah is the best planner. Muna haka na gama
karatuna, lokacinda zan taho tayi kuka a ganinta mun rabu kenan shi ne dalilin da yasa na dawo na karba
aikin da aka bani a lokacin tana year 2 a nursing son sena jira ta gama muyi aure amma Abban Abuja
yace da zarar zan koma nigeria da matata zan tafi. Hakan ba karamin dadi yayi mana ba, aka shiga shiru
mudai kullum a shiriritar soyayya muke. Haka lokaci yazo muka dawo nigeria dan ayi aure. Sede tunda
aka fara bikin Izzy ke wasu irin weird maganganu kamar Allah sarki naso na zama matarka da maganganu
iri iri wanda sede nayi dariya har aka daura aure....”
Se yayi shiru tareda parking motarshi a gefe, dagowa nayi na kalleshi he looked disturbed, idanunshi har
sun canja, se naji jikina yayi sanyi hakan yasa na bude baki zanyi magana amma yace
“I’m sorry it’s still hurting zan karasa miki wani time din”
Kaina na gyada muka cigaba da tafiya cikin wani yanayi me zafi, atmosphere was tensed shi yana tunanin
Izzatunshi yayinda nake tunain me ya faru suka rabu da izzatu?
Ayshatuuuu
[6/15, 7:16 PM] +234 703 530 7398: 🧕🏻 *FARA 'YAR SHEHU* 🧕🏻
_THIRTY EIGHT_
✍🏻 *SHATUUU❤*
_Jakadiyar kainuwa_
💖Shatuuu095@ wattpad
**بسم الله الرحمن الرحيم
*____________________________________*
*KAINUWA
✍🏼 WRITERS ASSOCIATION*🤝🏻
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*____________________________________*
Cikin nutsuwa na maida hankalina wajen presenting spinal bifida, condition ne dayake affecting yara,
mukan kirashi “congenital defect” tun lokacin yaro yana ciki spine dinsa “laka” bata rufu ba, hakan is a
very rare cases da yafi affecting whites amma anan dinma ana samu. Cause dinshi dai takamaimai baa
sani ba sede hankali yafi karkata a rashin sinadarin folic acid a jikin uwa lokacinda tana dauke da ciki.
Ina kamallawa hannun daya fara clapping na MD ne, se kuma sauran suka dauka aka cigaba. Nayi
murmushi ina jin dadi sannan na fara amsa questions da kuma consultants da suke kara min wasu points
din. Se wajen tara kowa ya nufi office dinshi ready to start the work of the day. Dakina na koma dan na
canja kaya saboda ba wears din aiki bane a jikina, seda Na kammalla shirina tsaf na nemo powder cikin
wani kit na shafa, na murza kohl nasa lip balm sannan na kalli kaina, nayi tsaf dani se wani murmushi da
yake kwance kan fuskata da yaki ya bar kanta, ni kaina na manta lokacin da na fito cikin nutsuwa ta haka,
wanka dai bana fasa shi amma fuskata kullum maiko take tun Dr fadima na mita hakan har ta tattara ta
kyaleni.
Kulle dakin nayi na nufi lounge dan nasan house officers din da zamui rounds dasu suna can kamar
yadda na umarcesu su jirani. Ina shiga dukkansu suka mike tareda gaisheni. Da murmushi nace
“Are we ready?”
Dukkansu suka amsa sannan muka fito, tamkar wata sabuwar halitta haka nake jin kaina yadda nake jin
jikina light like a feather, se nake jin sassanyar iskar dake kadawa tamkar zata daga ni sama. Ina jinsu
suna kuskus din abinda ya sani nake wannan farin cikin hakan abinda wasu dagacikinsu basu taba katarin
gani ba.
Ina stepping kafata cikin labor ward naji ana fadin
“Kira Dr Shahada matar nan so take tayi parking!”
Ni kaina gaba na seda ya fadi, is it a welcome? Na tambaya kaina kafin na cire stethoscope din dake
wuyana na mikawa Dr Ruwaida nayi ciki da sauri suka biyo bayana, tana ganina Sister Naima ta saki
ajiyar zuciya, gloves na dauka na zura a hannuna sannan na karaso gurin ina fadin
“Sister me ya faru?”
Tana ta kokarin securing second line tace min
“PPH 2• home delivery. Sunce tayi bleeding sosae on their way coming, jikinta ya nuna though on arrival
babu active bleeding sede she’s paper white kuma mata kadai suka zo babu maza”
Kaina na gyada ina kallon ta nace
“Shock zata shiga anytime from now, NASG fa?”
Tace
“Ana hadowa”
Muna tsaye muna jira sega kakarta ce ko babarta no can tell, irin fulanin kauyen nan ne, tana tsayawa
tareda kama hannun matar tana mata fullanci nace mata
“Baba har yanzun mazan babu wanda yazo”
Kai ta girgiza tace
“Basu zo ba malama”
Na danyi tsaki nace
“Mijinta baisan kun taho bane ko ko?”
Dariyar yake matar tayi wanda kana kallo is painful tace
“Rayuwa ce kawai”
Ban kara cewa komai ba tunda Na fahimci abinda take nufi. Baa fi minti biyu ba se gashi an kawo NASG
muka shimfuda akan wani vacant bed sannan aka ciccibo ta muka daura ta, tana ta shure shure a haka
muka fara kokarin daura mata amma wannan tsohuwar taxo ta rike hannuna tace
“‘Yata ki kyaleta da wannan abin kawai bana so”
Kallonta nayi nace
“Baba wannan shi ne taimakon da zamuyu mata kafin mu samu jini”
Matar nan fir taki, muna haka Metron ta shigo nayi mata bayani tace
“Kun manta ethics dinku, patient’s right, idan kuma kuna gama sawa ta rasu fa, zata iya cewa abin ya
kasheta allow her”
Se lokacin na tuna hakan, aikuwa muka kyalleta se mukai waya lab a ara mana jini amma kafin a kawo
jinin matar ta rasu, it was touching dan babar tace dalilin da yasa mijin yaki zuwa yace jininta wahala
yake kuma shi baisan inda zai samu ba. Mazan kauye kenan basu masan meye amfanin aure ba balle su
san darajar auren ko dalilin da yasa ake yinshi.
Gaba daya ranar sukuku nayi ta babu wani walwala a tare dani, bawai ban taba ganin mutuwa ba, no
amma akwai mutuwar da will stick in your mind forever. Office na wuce dan lokacin da zanyi assignment
dina yayi dake ina course na IMCI (Integrated Management of Childhood Illnesses). Glasses dina na saka
na bude system dita na fara shigarwa. Wani soft knock naji a