Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

RAI DAYA Inkiya JAN ZAKI by Ikilima Adam

Author :  Ikilima Adam Category :  African Stories & Novels

Chapter   13 / 13

36K to 36.3K   out of 36.3K words

Alamu kamar Mahaifin sa ne.

Kara sautin kukan sa yayi rungume da hoton yana Fadin wayyo Abbana

Wayyo Abbana !
Wayyo Abbana !
Wayyo Abbana!
Kuka yake mai tsuma zuciya.

Mamy da Salim cikin hanzari suka karaso wajen kofar sai buga kofar suke Amma Sam baya jin su.

Dan yashiga bandaki ya sakarwa kansa ruwa ,gashin kansa sun kwanta lub lub ,fadadden kirjin sa mai cike da yalwan gashi duk yake bi da kallo yana mai cigaba da rera kukan sa.


Salim yace Mamy wallahi Aliyu yana matukar bani mamaki fa ni kaina inya birkice tsoro yake bani.
Akun 🦜 dake bayan su yace harda ni wallahi

Ajiyar zuciya Mamy ta sauke tace wannan yaron shine Sak Muhammad babu inda yabar sa halin su daya .
Ganin Salim na Neman karin bayani ne .
Tace Salim muje InshAllah ze fito indai Aliyu ne .
Tunda maganar Nusaiba ba ne bayaso ai babu Kari nikam Murjanatu saidai adua ,Amma zancen yace bashi ba aure tatsuniya ce .

********************


Kashe gari Baffa da Malam Adamu ne zaune inda suka saba zama suna tattaunawa akan Koran da akayi wa yayan su.
Baffa yace ai gashi ansauke malamin
Tareda musu canji da wani.
Malam Adamu yace ai halin sa ne , ya jamasa tunkan yayan mu suje Makarantar ake kuka dashi.

Horn da akeyi da mota kofar Gidan sa ne ,yasa shi fadin laa Kaga baki mukayi ko daga ina haka yafada cike da mamaki.

Wanda ke cikin Motar ne yagama daidaita parking din motar su wajen uku ne .
Suna gama fitowa daga motar Malam Adamu ya kalli baffa dake zazzare idanu yace wayannan kamar........




Taku Har kullum kyauta daga Allah

13 / 13