Advertisements
google.com, pub-3860387852992103, DIRECT, f08c47fec0942fa0



Follow us on social media

Facebook Telegram TikTok WhatsApp X

TUBALIN TOKA Farashin Zuciya by BADIAT IBRAHIM

Author :  BADIAT IBRAHIM Category :  African Stories & Novels

Chapter   9 / 14

24K to 27K   out of 42K words

maganarku ,'". Aikuwa ahankali tashiga takawa,'"

"Hannunshi yaware mata tana zuwa tafada yakuwa rufeta tareda matseta a kirjinsa kamshinsu yahade tareda gaurayewa yana fitarda wani kamshi Na musamman rada yakeyi mata,'"

__"beauty u look so cute yau kyanki special ne kasancewar yau special day ne agaremu, beauty ina kikabarmun babyna?,'"

"Idanunta a runtse tsabar Dadi bataso yadena magana acikin kunnentaba dagowa tayi tana kallonshi tace,'

__"honey bankaika kyauba wlh ninaga gabaki daya kasauyamun Kyau sosaifa kyanka yasakemun yawa ga farinka yasake fitowa, honey mekayima fuskarka,?'"

"Dariya yaimata yasaka bakinshi acikin nata yashiga tsotse janbakinta saidakuwa yatsotse Tass sannan yasaketa,'. Aski nayi sannan aka kyaramun sajena shiyasa kikaga nakarayin Kyau,'"

"Dariya tayi tace __"woow wlh kayi Kyau sosai, kagani kashanyemun janbakina ko? Tawani cuno bakinta,'"

__"kajita to dama bani akasamaba toh nayi fushi Nina tafi sakeni ni, yature mata hannunta dasauri ta kankameshi sukasa dariya ciki harda *zeeba* datake gefe tana hangosu,'"

__"honey da'an daura aure zamutafi mothers day Wanda Ummu da frnds dinta suka hada so zakazo kaimana manni saika tafi,'"

__"okey to nizantafi jirana akeyi ana daurawa zankiraki,' kiss yasake manna Mata abakinta yashiga Mota suna dagama juna hannu harya wuce,'"

*zeeba* tasaka dariya __"Kawata yashanye janbakin Tass wlh zakisha zaulaya awajansu Hajara, Kai Kawata *borshaan* yafito sosai yau,'"

"dariya tasaka suka koma ciki aikuwa suna ganin ba hanbaki sukaimata ca akanta sunata surutai itada *zeeba* sai dariya kawai suketayi,''


"Shikuma yana komawa hotel din suka wuce zuwa daurin auran kofar gidansu *MEEMAR* cikeda maza 'Yan daurin aure ancika an tunbatsa sosai,'" *mahbub* yana daga gefe shida abokinshi *Nasser* su *borshaan* suka fito nan'aka soma daurin aure waliyan ango da waliyan amarya suka hadu aka daura auran *MEEMAR* tareda angonta *BORSHAAN GIDAD'O* ,'

"Wasu wahalallun hawayene suka gangaro kumatun *mahbub* kirjinsa yadafe Wanda yakeji tamkar zaitsage zuchiyarsa tafito waje tsabar radadi,'"

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____151_155*✍🏻


_inamai Baku hakuri abisa abunda yafaru jiya, wlh tunsafe nayi posting matsalar network da'ake samune sakona yaki shiga harsai Sha biyu saura nadare inamai jaddada baku hakuri duknaga sakonninku Allah yabar kauna,_

_secondly plz masu bina inbox suna tambayar TUBALIN TOKA daga karfo kuyi hakuri nariga nayi nisa turawan daga farko zaibani wuyane bawai inakibane dan Allah kudinga tambaya a groups baza'a rasa metura mukuba, kunsan aikinne is not easy, dan Allah karkuyi fishi masoyana I LOVE U OLL,_πŸ˜πŸ˜˜β€πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ˜˜πŸ™πŸ»



"Suntsaya adaidai kofar shiga holl din dasauri, masu daukar video damasu hotuna suka karaso akasoma daukar amare a video da hotuna,'" ajere suke tafiya abun shaawa harsuka shiga cikin holl din,'" kowa atsaye yake dan karrama amare. Wani sautin kidane ketashi nawakar amarya da angonta,'" darawa harsuka karasa inda akaimusu jeren kumbo tareda shinfida,'"

"Asama amarya tazauna kawayanta kuma suna kasa akan shinfid'a sun kishingid'a,:"

"Nanfa akasomayin asalin biki amarya dai tanata kallon mutane Wanda tasani da wandama bata saniba,'"

"Rawa aketayi Ummu tahango tasha adon lace tacakare itada kawayanta suma anko sukayi,'"

"Anfito da amarya gaban holl nanfa akashiga ruwan manni kamar ba'asan zafin kudinba Sam,'" rawa takeyi abunta sosai tanata kwaso shoki abunta πŸ’ƒπŸΌπŸ’ƒπŸΌ,'"

"Kawayan amaryama sunata jijjigewa,'" nansuka koma wajan zamansu akashiga rabon abinci table table dasu drinks abincine lafiyayye shinkaface da kaza sai cosulo agefe da snack's sai ruwa da drinks,'" haka akaita ajjiyewa mutane,'"

"Anci ansha awajan sosai anraba sabeniyas sai sha biyun dare aka tashi kowa yanufi gida su *MEEMAR* hotel suka wuce tareda bajewa suka bude sabon shafin hira,'"

*"meemar* tace. __"gobe dasafe zanga *borshaan* dina Ashe yamun text muna wajan kumbo yacemun suntaso jirginsu karfe shadaya zaisauka a najeria,'"

*zeeba* tace __"kice gobe kuna tare abunku amarsu ta ango saiwani xumudi kikeyi,'"

"Dariya tasaka __"karkisamun magana wanne zumudine wanne darene jemage baiganiba Kawata?,'"

"Dukkansu suka hada baki sukace __"sai daran mutuwarsa Kawata,'"

"Dariya sukasa tace __"gobe event's biyu za'ayifa kenan ga mother's day ga coketell party daza'ayi da daddare Kawata,'" ga daurin aure dukni kadaifa,'"

*zeeba* tace __"kobikin budurwa albarka wlh wannan biki yayi gobe tunsafe zamuita sake kaya muna cakarewa ai,'"

"Sunata zuba hira saiwajan asuba tukunna sukasamu sukayi bacci abunsu,'"

"Sukuma angwaye anata keta hazo *borshaan* baccinshi yayi a jirgi abunshi shima,"',


"Da sassafe misalin karfe bakwai gidansu *MEEMAR* an harhada wuta anata girki Jalob rice suke dafawa lafiyayya wacci taji hadi taji kayan lambu awadace,' daga dayan b'angaran kuma kifine aketa soyawa sukumbiya katan katan gakuma b'angaran masu suyar kaji suma sunatayi inbanda kamshi babu abunda kakeji alayin baki daya,' mata anata hada hadar gama abincin 'yan daurin aure,:"'

"Ummu tafito tace __*"zabreena* maza kwaso su drinks dinnan kikaisu uwar dakata kikullo da makulli kirike ahannunki karnazo inyar hada hadar taimun yawa sannan kije Gidan hajia mairo kik'arb'o kulolin dazamu zuzzuba abincin aciki kutafi dasu kabo daughter, da soppy, da Hamidat maza kuyi sauri,:"

"Dasauri suka mike sukadinga loda drinks dinnan a dakin Ummu *zabreena* takulle suka wuce Gidan hajia mairo karb'o kula,'"


"Basu dadeba suka dawo nanfa akashiga zuzzuba abincin ana adanasu agefe kankace me sungama komai anyi wanke wanke anwanke Gidan tsab tsab kamar ba'ayi girkiba Sam,'"


"Da misalin sha dayan rana jirginsu *borshaan* yasauka a najeria shida abokansa da DAD dinsa dakuma 'yan uwan Dad dinsa harda 'yan uwan Momy guda biyu suma,'"

"Kaitsaye suka wuce hotel dansu samu su shirya suwuce daurin aure dan sha biyune daurin auran,'

"Dad yace __"su hajia safina, sunanan karasowa daga abuja suma zasuje Gidan ita yarinyar dazaka auradin, gobe sai awuce gabaki daya,'"

*borshaan* yasosa kanshi yace __"to Dad saisun iso,'". *borshaan* yanataso yaga *MEEMAR* gashi tanata Kiran wayarshi yakasa dauka sabidasu Dad,'"

"Sulalewa yayi toilet, yadauki wayar,'"

__"my beauty ina kike inzo inganki yanzunnan kozansamu nutsuwa yanzu muka iso muna hotel dasu Dad,'"

"Ajjiyar xuchiya tasauke tace __"honey ina ni'ima hotel zakazo yanzu, inace ankusan daura auran?,'"

__"yes beauty saura one hour adaura auran bara nayi wanka innashirya kamun mutafi daurin auran zanzo inganki ba bye love u,'"

__"love u too my honey saikazo,'. Wayar yakashe yasoma wanka,'".




*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____161__165*✍🏻






*"Nasser* ne yadinga tausar abokinshi,' aikuwa nan akashiga gaisawa da *borshaan* ana nunnunashi abinci lafiyayye akadinga fito dashi taredasu ruwa da drinks katan katan, anci ansha ansha hotuna sannan kowa yawatse,'"


"Su hajia safina Nane akaimusu rakiya zuwa gidansu *MEEMAR* su uku sukazo kannen momyn *borshaan* sukazo daga Abuja sabida dasu za'a tafi da amarya gobe,' daki akaware musu daban,'

"Akakawo musu lafiyayyan abinci anata zuwa gaishesu Ummu ce tashigo sanye take cikin irin ankon kawayan amarya sak amma nata ja tasha goggoro itama tasha makeup gardasu janbaki su barbad'a kumatu,' gaisawa tayi dasu hajia safinah,"

__"yanzu *MEEMAR* din zata shigo zamutafi mothers day ne ina zuwa barana kirata awaya,'"

"Hajia safinah tace __"toh hajia badamuwa,'" Ummu tafito wayar *zeeba* taketa kira ,'"

___*'ke zeeba* kutawo yanzu kowa yashirya kufa aketa jira ganan dangin mijin *MEEMAR* harsunzo daga Abuja maza kutawo,'"

"Daga wayar *zeeba* tace __"toh Ummu gamunan zuwa yanzu,' wayar takashe,'"

*zabreena* ce takaraso gaban Ummu itada lubhan tasha anko irinna kawayan zabrena aka batama sabida raini, net ne milk n pink sai goggoro pink, tayi Kyau sosai danma daciki,' " __"Ummu ganan Matar *mahbub* tazo,"' Ummu tunjiyafa *hibbaan* take hannuna bataga momyntaba,'"

*"hibbaan* ancab'a mata ado tayi Kyau gatada kiba *zabreena* irin ankon kawaye tasaka Tasha goggoro tayi Kyau tasha awarwaro da sarkar gwal,'"

"Ummu ta kalli *lubhan* dakatan ciki agaba tace __"sannu dazuwa shiga dakincan kinji *MEEMAR* tana hanya yanzu,' kekuma *zabreena* yanxu *MEEMAR* zatazo tabata nono tasha damma yarinyar tasaba dake,' kikaima Matar *mahbub* abinci taci,'"


*"zabreena* tawuce abunta takaima *lubhan* abinci tashiga kawayanta itama,'"

"Motocin su * *MEEMAR* ne suka karaso kofar gidan tana gaba kawayanta suka Mara mata tana shigowa tsakar GIDAN kallo yadawo garesu anata fita danshiga motoci za'a wuce inda za'ayi mothers day din,'"

*zeeba* da *MEEMAR* suka shiga wajan dangin momyn *borshaan* agabansu suka zube suna kwasar gaisuwa kan *MEEMAR* akasa wai adole itadin me kunyace,'" sundade awajan saida Ummu taleko tace sufito atafi hardasu hajia safinah,'"

"Tasowa sukayi atsakiya sukasa *MEEMAR* suka wuce kawayanta suka Mara musu baya,'"

"Kowa yawatse agidan anwuce mothers day,'"

"Holl din yahadu sosai gawani kida dake tashi Na fiyano,,'"

"Kawayan Ummu da'ita ummun susuka soma shiga darawa,'"

"Sannan su *MEEMAR* da tawagarta suka shigo,'"

"Saikuma *zabreena* da frnds dinta itama aciki harda *lubhan* dan aikinsu akace tatsaya,'"

"Amarya tasamu waje tazauna nan akashiga bidi"a bakama hannun yaro tafito tadingama Ummu manni itada kawayanta *zeeba* ma tataka rawar gani dantadau magana,'" manni tadingayi kamar ba gobe,'"


"Saizuwa can ankusan tashi saiga gogan yashigo shida tawagarshi fili suka shiga sukaita b'arin nera awajan can yahango hajia safinah da hajia Aliya kannen momynshi,' wajansu yakarasa yadinga sakar musu kudi,'"

"Sannan akadinga hotuna awajan amarya da anko sukaita hoto da diyarsu atsakiya,'"

"Akasoma rabon abinci da abunsha kala kala saida yamma lis wajan yawatse kowa yanufi gida,'"


"Su *zeeba* nan akashiga shiryen zuwa coktel party, *MEEMAR* Na zaune tanaba *hibbaan* madara saidata koshi tayi bacci sannan tamikama *zabreena* ita sukashiga hada hadar zuwa party,'"


"Makeup akashiga zana mata nagani nafada wata shegiyar milk colour gown meshegen Kyau da tsada tasaka kayan ashokene tsadadden gaske rigar tasha stone's takota ina dauri akaimata hadadde da yellow ashoke tasha wata fashion sarka da dankunne,' ja Wanda tasake fitoda kalarta sannan akaimata yafe a ksfadarta na amare da yellow ashoke shoe tasaka meshegen tsini yahadu over *MEEMAR* tayi Kyau over saiwani sheki takeyi,'"

"Kawayan amarya kuwa sukasha material meshegen tsada ash colour da rosiel black sunhadu matuka,'



*"borshaan* shadda yasaka yellow yahadu over wani takalmin sarauta yasaka milk colour yanata sheki yakafa hularsa yahadu yahadu harya Gaji da haduwa,'"

"Abokansa kuma sunsha shadda ash colour malum malum tareda bakin takalmi sunhadu over,'"

"Mota suka shiga tareda nufar kofar gidansu *MEEMAR* wayarta yasoma kira,'"

"Da sauri tadaga __"hey honey kunkarasone?,'"

"Yayi murmushi yace __"yeah munkaraso kufito dawuri plz mutane sunata jiranmu,'"

__"gamunan fitowa yanzunnan mijina,'" wayar takashe tasaka tsalle tana wani yarfe hannu tace,'"

__"ohhh my gosh kufito muwuce inasan ganin sweet heart dina kuzomuje,'" ihu sukasa tareda wucewa ajere abun shaawa suka kama hanya sai waje,' jerin gwanon hadaddun motoci suka gani babu iyaka,'"

"Gaddafine yafito yasassaka kowa amota *MEEMAR* kuma akasata Mota daya da *borshaan* suna ganin junansu suka tsure fadawa tayi kirjinsa, tasaki wani kuka mekashe jiki,'"

"Tsigar jikinshine yatashi take feelings dinsa yatashi matseta yayi tareda cusa kanshi a kirjinta yana sauke nunfashi wata muguwar, shaawarta yakeji jikinshi harrawa yakeyi,'"

"Dasauri yadago fuskarta yazura mata harshenshi abakinta carab ta amsa tashiga tsotsa duksunsun kidime sunrude yamutsata yashigayi yanata kissing wuyanta da kirjinta,'"

"Kankame juna sukayi suna sakin nunfashi gashi ankaraso holl din,'"
"Dakyar suka saki junansu suka fito suna gaba kawaye da abokai suka Mara musu baya inbanda hasken plash light baka ganin komai,'"

*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____166_170*✍🏻






"Suntaka rawar gani sosai party yahadu kawayen amarya da abokan ango sunsha rawa amarya da angonta kuma suna kallon ikon Allah dan *MEEMAR* takasayin rawa sosai tagaji gaciwon kai daya dameta,'"

"Anci naman rago dasu snack's ga drinks kala kala awajan antaru kuma sosai ansha hotuna anrarraba sabeniyars sosai,'"

"Saida misalin karfe biyun dare sukabar wajan,'"

"Bacci tasomayima ajikin *borshaan* saida suka kawosu gida yashiga mata rada,'"

___"beauty tashi kishiga gida kisamu kiyi bacci gobe da asussuba jirginmu zaitashi saikizab'i kawayanki guda hudu dazasu rakaki,'" kushirya dawuri fa,'"

"Kiss ya manna mata a Lip's dinta sukayi sallama kowa yasakko susuka shiga gida sukuma suka koma hotel,'"

*"MEEMAR* tace __*"zeeba* honey yace kawaye hudu zasu rakani saiki zab'a ashishshirya da asuba zamu wuce Nina Gaji saida safe,'"

___"toh Kawata saida safe zamu shirya zanzab'a kiyi baccinki dagajiya ai ,'"

"Baccinta tayi sukuma suka sasanta Kansu suka zab'a mutanan daza'aje dasu suka shirya komansu hira suka baje sukaitayi har asuba tayi,'"

___"ke *MEEMAR* tashi kiyi wanka kiyi sallah asuba tayi,'"

"Dasauri tamike taga harsun shirya tsab toilet tafada tasha wanka tadauro alwala kana tafito tashirya tasha lace pink tadaura farin mayafi Na net farin takalmi tayi Kyau sosai tafito taje kiranda su Ummu sukemata,'"

"Nasihace akaita mata sosai sannan suka mike *zabreena* tanata kuka gashi bada'ita za'atafiba, kanwar Ummu akadauka guda daya,'"

"Alokacinne *MEEMAR* zuchiyarta ta cinke sai kuka ahaka akafito da'ita da akwatunanta *zeeba* tarike *baby hibbaan* suna fita sukaci karo da *borshaan*,

"Hannun *MEEMAR* yariko yasakata amota sauranma suka shiga Mota ciki hardasu hajia safinah, Ummu hawaye taketa sharewa *zabreena* kuka takeyi sosai hannu *MEEMAR* taketa dagama mutane motocinsu suka wuce,'"

"Daidai zuwan *mahbub* tsayawa yayi turus sai hawaye juyawa yayi yakoma yayi dama yazoya gantane itada *hibbaan* kantatafi,'"

"Su Ummu suka koma gida sukuma suna Isa airport *borshaan* yagama musu komai ahankali *MEEMAR* ketaka matattakala kuka takeyi sosai daukarta yayi cak har kujera kowa yashigo tareda samun waje suka zauna,'"

___"come on beauty menene Na kuka ninefa *borshaan* dinki banasan kuka kinfi kowa Sani now look at me,'"

"Yatallafo habarta yashare mata tears dinta iska yaketa hura mata a fuskarta,'" belt aka aka umarci adaura kowa yadaura jirgi yatashi yasoma keta hazo,'"

*"mahbub* yana komawa gida yazube sai kuka take zazzab'i yarufeshi,' *lubhan* tatusashi agaba tanata kuka,'"

____"haba abban *tasmeena* yakamata kasasarama kanka bafa akanku akatab'ayin mutuwar aureba tunaninnan dayawan damuwa dakakeyi bafashi zai haiyarma da'd'a me idoba kaduba yanda jikinka yadauki zafi,'"

"Bakinshi yana rawa yace ___"har abada bazan dena Santaba kuma bazan dena tunanintaba,' *lubhan* inasan matata wlh rabani da'ita akayi bamuyi sallamaba daidai zuwana daidai motarsu tatashi,'".

____"dan Allah kayi hakuri haka Allah yaso ga maganinka kasha,'" dakyar *mahbub* yasha magani yasake kwanciya yanata rawar d'ari,'"

*lubhan* kuma tagasa tagumi tanajin wani azababben kishin mijinta yana damunta wannan shi'ake kira San maso wani, Wanda masana .magana sukecewa koshin wahala,'"



*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺπŸŒͺ
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€πŸ’€πŸ’€
πŸ’€

*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*ΒΆTOKAΒΆ*
βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†βˆ†
*¢BY BADIAT IBRAHIM ¢✍🏻*


*page_____171__175*✍🏻






"Su hajia *zeeba* anata hira acikin jirgi sunata tafi abunsu *MEEMAR* kuwa tayi bacci harta farka inbanda kallon *borshaan* babu abunda takeyi wani farin cikine Mara musaltuwa taji yana ratsata dantana tsananin kaunar *borshaan* fiyeda rayuwarta dakomai natama,'" juyowa yayi carab kuwa suka hada idanu wani tattausan murmushi yaimata tareda kashe mata idanunshi hadaddu,'"

___"Allah Allah kikeyi awatse abarmu mukadai ko beauty,? Kasa kasa yasakeyi da murya yace __"wlh jinake kamar indanneki a jirginnan tsabar yanda shaawarki taimun yawa,"

"Lumshe idanunta tayi tareda huramai iskar bakinta a idaninshi yawani lumshe idanunshi tareda cizan lip dinshi guda daya yabude, idanshi sukasa dariya,'"

__"zankamaki sokikeyi ki susutani kinsan innafita agiya wlh saikin fad'a,'"

"Kanta tasauke kawai dannasan halin *borshaan* dinta,'"

"Ansoma rabon abinci kowa yaci yakoshi *borshaan* yasaukema *MEEMAR* kujera tasoma bacci shima baccin yayi abunshi dandare yatsala sosai,'"


*washe gari*
_misalin karfe goman safe_,"

"Girjinsu ya sauka a america,' saukarsa da minty biyar kowa yasoma sakkowa,'" motocine daga gidansu *borshaan* aka aiko daukarsu,' hajia safinah tariko hannun *MEEMAR* suka shiga Mota su *zeeba* sukashiga Mota daban hakama abokan ango,' ajere suka wuce sai dirkeken gidansu *borshaan*,'"

"Cikeda jama'ar biki sunazuwa bikin yakara daukaka nan'akashiga nuna *MEEMAR* zuwa gun kawayan Momy da 'Yan uwanta Dana dangin Dad,' nunata akaitayi itakuwa duk atakure take ga gajiyar jirgi,'"

"Su *zeeba* kuwa anware musu daki harsunsoma wanka, *zeeba* tace ___"Guy's gaskia gidansu *borshaan* akwai arziki kukuga dankareren gida duniya guda kudubafa girman GIDAN daga get zuwa ainihin cikin GIDAN ,' lallai suntara ,'"

*haji'a Hajara* tace,' ___"ai Allah yakashe yabama *MEEMAR* Na tabbata kab danginta

9 / 14