Author : BADIAT IBRAHIM Category : African Stories & Novels
malum sukayi Na waganbari ash colour mashegen Kyau dan metsadar gaskece waganbarin abunka da babbar harka,'"
*najeria************
"Amarsu ta ango anata zuwa airport kwaso kawayansu tareda kaisu hotel bazama sunata hidima sosai ,'"
"Hajia Zainab tace __"Kawata bakiga yadda kike haskawaba tamkar tauraruwa asararin samaniya kinata zamani Kawata gaskia kina wuta,'"
"Hajia ismuha tace __"nufada banma ganetaba tsabar yadda tahadu dayawa fatarta tasake wani murjewa sosaifa,'"
*"hafeez* yace __"ahh aidole taita sheki k'adangarun bariki sundaure mata gindi dole kuganta haka duniya tabata wajan zama,'",
"Dariya sukasa *zeeba* tace __"rayuwar yanzunce saida dabara wlh Kawata inba wannan hanyar kabiba wlh kana ganin Abu zaifi karfinka kanaji kana gani,'"
"Hajia hajara tace __"Toni kungasu khalifa da Mariya wlh yarannan dukba Na mijina bane uban yaran yananan babban dan majalisane bakuga yanda yake shagwab'aniba da nera sabida yanasan yaranshi shikuma *muftahu* yananan shima yana kafafa aisu khalifa yaranshine nankuwa baisaniba ba aikinshi bane,:"
*MEEMAR* tace __"jamuje Kawata Gidan biki saida ado,'"
"Hajia hajara tace __"itakuma lahira saida Hali Kawata, nikaina bansan iya adadin 'yaran mata da *muftahu* yalalataba dan inyatafi Lego's saiyashare sati biyu kunsandai direbobin manyan mota sai'a hankali mafi yawancinsu 'yan iskane shiyasafa ni banajin tsoro Sam,'"
*"hafeez* yace __"kunga kutaso musamu aje saloon dinnan kuwanke kai kuyi abunda zakuyi domun Alhazaina zasushigo anjima ad'anje a gaisa musamu abunda zamu sama wadanda zamu baro acan mubarosu kutaso me saloon saikirana sukeyi,'"
"Ihu sukasa tareda tafawa aikuwa bashiri suka sakko kasan hotel din mota uku sukayi sai wani hadadden shagon saloon gari guda metarim ma'aikata maza da mata,'"
"Saloon akashiga yimusu anata hira ana shewa ,' basuwani Debi lokaciba suka fito daga shagon wayar *hafeez* Ce tashiga ruri dasauri yadaga,'"
__"honourable honourable da girman kujerarka ranka shidade kardai harkun k'araso?,''
"Daga wayar akabashi amsa __"eh munkaraso *hafeez* akwai hajane akasa zamu samu mu shiddane,'"
"Ihu yayi tareda tallafe kirji irinna 'yam daudu yace __"nikuwa nakeda hajoji zuka zuka honourable zankawosu su shiddan kamar yadda kabukata saidaifa banda kwanan gida biki mukeyi munada event nadare ranka yadade mekace?,''
__"badamuwa muma bazamu kwana a garinnanba kasar zamubari jirgin dare, maza kawosu *hafeez* maza maza,'"
__"angama ranka yadade gamunan zuwa minty goma saikaimun text din number dakin gamunan,'". Wayar yakashe ya kalli *zeeba* yace
__"Kawata mahadu gaba bara akai Baku suma susamu maza mujanku sauri sukeyi kilama tare zamudawo daku,'" yazab'i shidda yafurasu amota suka wuce,'"
"Sauran kawayan dasu *zeeba* sukuma suka wuce gida,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____*131__135βπ»
"Da sallama *mahbub* yashiga falon Gidan *Nasser* yana falo yaga abokinshi dasauri yamike tareda karasawa gareshi,'"
__"menene yafaru *mahbub* wani abunne yafaru?,'"
*"mahbub* yana kuka yasanarda *Nasser* komai,'"
__"zancan banza zancan wofi kai wlh garama daka saketa metakeyima Wanda ma'aurata sukeyi? Babu saidaima cusama takaici datakeyi da bakin ciki datake saka, kayi hakuri abokina haka allah yanufa amma gara dakanuna mata kanada xuchiya kuma kaidin dan halak ne,'"
*mahbub* dai yakasa cewa komai,'. *Hauwa* matar *Nasser* ce tafito rikeda mayafi a hannunta dashirinta nazuwa anguwa,'"
__"aa Angon k'arni Kaine agidanmu mumuna kokarin zuwayin barka, aitadawo gida *MEEMAR* dinko?,'"
*Nasser* yace __"daga asibity gida tawuce kikirata awaya taimiki kwatance saikije karki Dade,'"
"Toh kawai tace tareda ficewa abunta,'"
"Haka *Nasser* yadinga lallab'a abokinshi,'"
"Anata zuwayin barka *MEEMAR* dai ranar baccin farin ciki tayi hargari yawaye mata,'"
"Sab'anin *mahbub* Wanda da zazzab'i yakwana ga rashin bacci soyayya da kaunar *MEEMAR* saidada k'aruwarmai yakeyi yarasa yadda zaima rayuwarsa yaji Dadi,'"
"Dasafe *borshaan* yazo bayan layinsu *MEEMAR* tafita taje tasameshi,' suka zab'ama bebian suna dakansu sunata hotuna kudi yabata metsoka tukuicinta Na cikamai alkawari datayi,'"
"Yawadatata dakomai dayasan zai isheta dakyar yatafi yabarsu saidaitata rarrashinsu sukayi sallama yawuce sunata dagama junansu hannu,'"
"Anata zuwadai barka sukuma sunata shirye shiryen suna anyo cefane kajine naman kasuwane. Katan katan kuwa Na ruwa da drinks kamar za'a bude shago sunsuyo komai suka dunguma zuwa saloon dan gobene sunan,'"
'Yan uwan *mahbub* sunkawo ragon suna dakayan bebia dakayan mejego dakyar *MEEMAR* tayadda aka amsa kayan,'"
"Raguna biyu da saniya *zeeba* sukaje suka siyo itada *hafeez*
"Anatadai hidindimu,'"
"Kawayansu kuwa sunkaraso hajiyoyi daga gari gari sunsaukane a hotel anata hidindimun gobennan anyi buking holl daza'ayi sunan aciki dan sunane Na manyan hajiyoyi,'"
"Washe gari yarinya akarada sunanta a masallaci taci sunan mahaifiyar *borshaan* hajia tafisu ana kiranta *hibbaan*,'"
"Sume jego badama ansha wani farin lace Sol dashi tadauki Kyau tasha makeup tayi wankan gwalagwalai nagani nafada, tasha dauri ga kunshi tanata tashin kamshi bebia *hibbaan* tasha farin seti tanata kamshi hotuna aketayi agidan abincikiwa meraida motsi komai awadace suna akayi sosai
"Su hajia *zeeba* kuwa ansha shadda puporl ansha gwalagwalai tayi Kyau sosai,' harda *hafeez* agidan suna yana cikin mata anata tafi ana shewa yashiga manyan mata,'"
"Akwati uku *MEEMAR* taima kanta shakeda tsadaddun kaya, bebian ma akwati uku taimata,'"
da yamma *MEEMAR* takwashi jama'arta akawuce holl abun sai Wanda yagani dan ankashe kudi anci ansha anraba sabeniyas kamar ba gobe,' anata hotuna masuyin video sunatayi anyi suna lfy anwatse lfy,'"
"Tasamu kaya tasamu kudi sosai sosai abunka da manyan mata,'"
"Andawo gida kowa yabaje danhuce gajiyar rawa da'akasha,'"
*meemar* tacigaba da rainon *hibbaan* cikinjin Dadi,' *borshaan* yana kawo musu ziyara akai akai,' tanata wankan jego abunta,'"
*"mahbub* kuwa kullum acikin tunanin *MEEMAR* yake yana zuwa ganin *hibbaan* sannan yana kaimusu *tasmeena* hartakwanama,'. Kullum kaunar *MEEMAR* Dada karuwa takeyi azuchiyarsa,'"
*lubhan* kuwa tunda *MEEMAR* tabar Gidan takasa gane kan mijinta Sam danko magana sosai yadenayi,'"
"Bebia *hibbaan* tazama katotuwa yarinyar mekyau da'ita nonon *MEEMAR* mekyaune dan yarinyar tazama lukuta abun shaawa anasan daukarta gatada gashi,'" *MEEMAR* tasake murjewa takarayin Kyau farinta yasake fitowa sosai inkaganta da diyarta kamarsu daya sak,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____136_140*βπ»
"Wasa wasa dai tafiya tanata tafiya soyayya da shakuwa atsakanin *borshaan* da *MEEMAR* kullum karuwa yakeyi kullum suna manne dawaya suna soyayya kullum a video call suke sabida yadinga ganinta da baby *hibbaan*,'"
"Bayan wata uku,'"
"Baby *hibbaan* tanata girma irin yarannane masu kiba sosai ga kumatu dan bakinnan nata karami tsukakke baby'n mekyau sosai,'" kullum *borshaan* acikin yimata hidima yake,'"
"Ansoma shirye shiryen biki harma iyayan *borshaan* sunzo najeria sunsamu kawunan *MEEMAR* sungama komai tareda biyan sadaki dakuma saka rana nanda wata guda za'ayi biki,''
"Sunkawo kaya nafada nagani asake gani akwati goma akaima *MEEMAR* kaya kamar hauka tsabar yawansu da kyansu kayane tsadaddu nagani nafada akwatunanma abun kallone sadakinta kuwa dubu Dari CIb,'"
"Makwabta sunata zuwa ganin kayan akwatin *MEEMAR* hardama masu leken asiri duksaida sukagani dan anata labarin akwatunan kankace me gari yadauka *MEEMAR* zatayi aure zata auri wani hamshakin me kudi ,'"
"Da.labari ya'isarma *mahbub* zuchiyarsa tadinga bugawa har kuka yadingayi tsabar takaici,'" aikuwa da yamma yashirya shida *tasmeena* sukaje gidansu *MEEMAR* .'"
"Atsakar gida yasamusu ummu dasu *zeeba* ciki harda *hafeez* sunbaza wasu hadaddun materials suna kallo ankon bikinne da sallama yakaraso tareda tsugunnawa yana gaida Ummu yanayi yana Satan kallon *MEEMAR*,''
__"dama kobakazoba zansa aikiranka kaji abun arzikin daya samemu *MEEMAR* aure zatayi har ansamata rana wlh wani mekudine zai aureta bama atsakar zasu zaunaba wlh kagama wannan ankon bikinne ,'"
"Kallon *MEEMAR* yakeyi idanshi ya cicciko da hawaye yayi jazur yace __"ayya Allah yasanya alkairi yasa ayi damu, dama zuwa mukayi mu gaisheku zamutafi Ummu,' amm *MEEMAR* inasan magana dake,'"
"Sallama yaima Ummu yafita dukkansu suka bishi da harara *MEEMAR* tace __"iska tana wahalar dame kayan kara wlh kuga yanda yakewani rab'ewa abango kamar zaiyi kuka,'"
"Dariya sukayi itada *zeeba* suka tafa,' __"jeki mana Kawata muji mezaice maza kinsanfa zamutafi kasuwa,'"
"Mikewa tayi daukeda *baby hibbaan* suka nufi zaure yana ganin *hibbaan* yamika mata hannu,' yarinyar tanatamai dariya *MEEMAR* tabashi ita, rungumeta yayi ajikinshi yaruntse idanshi,'"
__"kaga Malam sauri nakeyi bakaga ina busy bane aciki ina jinka,'"
"Kallonta yakeyi cikeda kaunarta aranshi jiyakeyi tamkar yahadata da jikinshi sabida kyanda takara gawani tsadadden kamshi dataketayi yace ,'"
___*"MEEMAR* Ashe aure zakiyi kitafi kibarmu kiduba yarannan ko tausayinsu bazakijiba kidawo muzauna tare *MEEMAR* albarkacin yarannan namu musamman ma mamana *hibbaan,'* kiyi hakuri dan Allah,'"
__"uhm *mahbub* ko Allah yaraya yarannan sannan kasani zantafi da *baby hibbaan* kaikarike rike *tasmeen* Allah yarayasu duka yara nawane sukema tasowa basusan iyayansuba bakuma abunda yasamesu aure bafashi saidai kajira goron gayyata ,'
"Tasaka hannu ta amshi *hibbaan* tareda shafa fuskar Z
*tasmeena* tace __"kidinga karatu sosai banda rashinji kinjiko mamana?,'"
__"Momy nima zanbiki kinji?!'"
__"rufamum asiri kidauna agidan ubanki sai anjimanku,' tayi wucewarta ciki hawaye yashare yafita agidan yanata waige itakuma takoma sukaci gaba da zab'an anko ,'"
"Dubai sukaje tareda siyo kayan cin biki anan akahada *MEEMAR* da hadaddun magungunan mata wadandama bamudasu anan gida najeria fatarta harwani santsi da sheki takeyi tasakeyin Kyau ,'"
"Sundawo akaci gaba da hidindimun biki daga dukka b'angare biyun dan daga gidansu *borshaan* biki suke hadawa meraida motsi,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____146_150*βπ»
_hakika nibanida wata kalma dazan iyayin amfanida dashi wajan godema masoyana saidai ince Allah yabarmu tare acikin kauna, sakonninku yanata isowa gareni murna sai lullub'eni yakeyi_
_I love u oll_ππ»β€πππβ€
"Su *MEEMAR* suna shiga gida sukaga gida yacika makil da 'yan Uwa anata girki, aikuwa suna shiga kallo yadawo garesu, *zabreena* ce takaraso da *baby hibbaan* a hannunta tanata kuka,'"
___"aa aa my love kuka kiketayi bazakibar Momy tahutaba haba love,'" amsarta tayi suka shiga cikin Gidan tareda kutsawa cikin mata dakin Ummu suka wuce canciki suka zauna,'"
" madara *MEEMAR* takeba *baby hibbaab* sunayi suna hira,'
__"Kawata kumbo night dinnan karfe nawa wai zamu tafine,?,
*"MEEMAR* tace __"zuwa takwas dai dukwani Wanda zashi sunkarasa wajan mukuma sai karfe Tara saimu muce , karfe shadaya ko shabiyu atashi shikenan,'",
__"wlh dama nima haka nace bara nakira masu makeup dinnan insanar dasu lokacinda zasuzo,'"
"Wayarta tasoma daddannawa takara a kunnenta,'"
__"hello madam *zeeba* ke magana naceba? Karfe takwas zaku karaso aima amarya makeup da kawayanta plz madam karku b'ata mana lokaci,'"
"Daga wayar akabata amsa __"badamuwa hajia zamuzo takwas daidai karku damu saimunzo kawai,'"
__"okey thanks ma saikunzo ba bye,'" takashe wayarta tasake Kiran masu decorrection,' din hol suma tayi magana dasu,'"
__"kai Kawata wlh dukna gaji sosaifa baradai naje nasakeyin wanka rikemun *baby hibbaan* infito,'"
"Amsarta *zeeba* tayi *MEEMAR* tashiga toilet tayo wanka taredayin wankan magani, kana tafito kwalliya tayi tacakare da wani green material hadadde me fararen duwatsu dinkin yahadu *zeeba* takafa mata dauri tawatsa kwala kwalai awuyanta da kunnenta da hannunta take tasoma daukar kamshi,'"
"Ummu ce tashigo __"auu Ashe kundawo *MEEMAR* kizo 'yan uwan abbanki sunasan Ku gaisa tuntuni sukazo anata nemanki,'"
__"toh Ummu ganinan zuwa yanzu,'' tana fita *zeeba* tayafa mata gyale milk colour hadade tabata takalmi milk tayi mugun Kyau ahankali tafito tsakar Gidan,'"
"Habawa nanfa akashiga kallonta dantafito a asalin hajia ahankali tayi sallama tashiga dakinda suke tareda zubewa ak'asa agabansu,'
"Cikin fara'a suka amsa goggo Amina tace ___"ai tundazu mukazo akace kunje dauko kawayanku,'"
__"eh hakane goggo, ya hanya,'?
__"alhamdullah, toh *MEEMAR* saidai hakuri kinga Gidan wani zakije kuma ba kasarnanba kinga anceda *hibbaan* zakitafi to dan allah ayi hakuri sosai domun Dole zaman zai bambamta da Gidan mijinki Nada dan Allah kidaure kixauna Gidan mijinki lfy karki sake wata b'araka tashiga tsakaninku kinsan yanzu munafukai sunan zasuita zuba idanu suka shima yasakeki kinfito saikiga anacewa laifinkine sai ashiga kirga miki aure kina yarinya karama kinga badadi *MEEMAR* kinutsu kilura sosai,'",
"Sukaita mata nasiha yamutse fuska taketayi saida aka kira magrib sannan suka barta nanma dangin Ummu suma suka daura sukaita mata nasiha kala kala,'"
"Tamike dasuka sallameta tace __"kushiryafa yanzu domun anayin isha za'a tafi kowa yashirya,'"
"Fitowa tayi takoma daki tasame su hajia hajara harsun dawo sunata hira sunata shewa,'"
__"kai mezan gani harkun dawo kenan har anyi this tin kenan, amma kunyi saurifa yaya?,'"
*hafeez* yace __"kwarai kuwa ko wacce tatashi da dubu Dari uku uku kinga mesuka rasa ko manni zasuyi ai,'"
"Dariya sukasa tareda tafawa hajia Zainab tace __"mazan sunhadu sun iya aiki sosai,'"
*zeeba* tace __"abun ba sauki kufara wanka dai kamun lokaci yakure mana,'"
"Aikuwa nansuka soma wanka suna saka kaya,' ankone ajikinsu ankon wani danyan lace orange ne jikin lace din saidan fulawowi milk colour sunyi mugun Kyau sunsha gwala gwalai,'"
"Masu makeup ne suka karaso, motocine awaje sunzo kwasar iyaye *zabreena* ce tashigo tadauki *baby hibbaan* suka wuce ankwashi kowa gida yarage dagasu *MEEMAR* 'yan tsirarin tsufaffin dabazasujeba,'"
"Amarya tasha gauwn hadaddiya nawani net meruwan pitch colour dinkin yazauna ajikinta sosai tahadu haryagaji da haduwa rosial akadaura mata wani me shek'i Brown daurin yazauna tasha wankan gwal tayi Kyau ga kamshi dataketayi, takalmi akabata metsinin gaske brown, saidan mafifici irinna amare shima brown,'"
*kawayan amaryama sunsha make up sunyi Kyau Rosiel akadaura musu milk colour takalmansuma milk colour, sunhadu over,'"
*hafeez* shadda yasaka orange shima tareda hula da takalmi milk colour.'" Kai amaran harsun gaji da haduwa sosai,'"
"Ahankali suke takawa harzuwa wajan motocin bibbiyu bibbiyu akashiga motar,'"
"Amarya itada aminyarta suka shiga,' atsakiya akasa motar amarya sai holl,'"
*love u oll*
[3/14, 3:48 PM] Mmn Areef: πͺπͺπͺπͺπͺ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππππ
πͺπͺπͺπͺπͺ
πππ
πππ
π
*ΒΆTUBALIN*ΒΆ
ββββββββ
*ΒΆTOKAΒΆ*
βββββ
*ΒΆBY BADIAT IBRAHIM ΒΆβπ»*
*page_____156_160*βπ»
"A gaggauce yafito wankan abokanshi suma suka soma wankan,' Dad kuwa komawa dakinsu sukayi shida jama'arsa domun shiryawa zuwa daurin auran,'"
"Sanye yake cikin farar shadda shole saiwani maiko takeyi malum malum akaimai dinkin,'" farar shaddar ta amsheshi sosai hularsa yakafa me brown dad'an ratsin orange, fuskarta tafito d'odar kasancewar ya aske wannan uban gashin kuma ankyaramai sajenshi da gemunshi,''
"Cover shoe yasaka brown, yanata tashin hadadden turarenshi yayi mugun kyau, wani hadadden eye glass yadauka yasaka baki designa hakanne yasake fitoda kyan kwalliyarsa dan murmushi yayi tareda kyara tsayuwar hularsa,'"
*"gaddafi* abokinshi yace __"maza gaskia kahadu irin totally aisaika ruda amaryarka,'"
"Dariya tareda tafawa yace __"zanje insameta yanzu kamun kugama shiryawa minty ashirin yayi yawa in Dad ya tambayeni kuce ina toilet ba bye saina dawo,'"
"Dasauri yasuri car key dinshi tareda sakkowa dad'an gudunshi yashige Mota fuu Yakama hanya,'"
"Tsaye take angama mata makeup dinta tasaka kaya goggoro ake nad'a mata,'"
"Sanye take cikin wani hadadden lace meshegen tsadar gaske,' lace din milk colour ne saidan ratsin read ajiki, goggoro ake nad'a mata najan asheke aikuwa yazauna sosai saidan yafen amare da'akaimata dajan ashoken irinna amare akafada daya,'' wuyanta cikeda kwalakwalai tsadaddu,'" gashinta yabazu agadan bayanta,'"
Wani read high hill shoe tasaka medan karan tsini ga tsada *MEEMAR* tayi mugun Kyau sosai sai kamshi taketa bugawa,:"
"Kawayan amarya kuma sanye shuke cikin wani cotlace tsadadden gaske meratsin pink and read suka nada gaggoro pink sunbuga Kyau sosai kowacce tasha gwai takota ina sunsha makeup sunsha Kyau manyan mata kenan,'"
"Wayar *MEEMAR* ce tashiga ruri tana dubawa taga *borshaan* ne dasauri tadauka tareda karawa a kunnenta,'"
__"mijina nakaina yaya akayine?,:"
"Ya amsa cikin murmushi tareda cewa __"gani a downstairs kifito inganki zamu wuce daurin aure,'"
"Zabura tayi tareda mikewa ta kalli kawayanta tace __"mijina yazo yana kasa *zeeba* muje kirakani inganshi zasu wuce daurin aurene,'"
"Ihu sukasa mata suna tafi __"gaskia ne Kawata zaiga kwalliyarnan saikiyi ahankali karya b'ata miki makeup dai,'"
__"uhm shiyasa nace arakani nasan halin gogana,'". Hannun *zeeba* taja suka wuce suna dariya suna tafe abun shaawa ahankali suke sakkowa abun shaawa hangosu yayi wooow itace Kalmar data fito abakinshi danyahango *MEEMAR* hartagaji da haduwa,'"
"Suna sakkowa suka hangoshi woooow sukace harsuna hada baki dan *borshaan* yahadu glass dinda yasakane yasake baiyana tsantsar kyanshi da k'warjininshi,'"
"Tsayawa*zeeba* tayi cak taima *MEEMAR* rada __"Kawata jeki sameshi kuyi